Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dawo dan bazai dawwama zama a inda yake ba"

"Hakane" UMMIE ta fada tana kokarin saita kanta.
Murmushi Mama tayi sannan ta fita.

Zama UMMIE tayi tana haɗe kanta da gwiwarta ta fashe da kuka zuciyarta nayi ma ta zafi sosai, ita ya dawo kawai ya saketa! Wannan wani irin lamarine haka ya gudu ya barta da aurensa? Tabbas ga zancen Aunty Hadiza ya fito auren namijin da baya sonka abune mara dadi gashi wajen 5months bata ga mijin da ta aura ba.....


★★

Kayan UMMIE take wankewa dan su taru dayawa sauri take kasancewar Yamma tayi.

Aunty ce ta fito daga ɗaki tana kallonta ta ce " Har yanzu wankin ne baki gama ba Zarah?

"Kedai bari Aunty kayanta akwai dauda"

Cewar Zarah tana dan bata rai. "Toh bari na tayaki" Aunty ta fada tana tsoma hannu cikin ruwan daurayar. Cikin kankanin lokaci suka gama wanki.

Ana kiran sallar Magariba UMMIE ta shigo tana faɗin " Ummana! Ummana! Ni dai wajen Abba zan koma ya ce min zai daina dukanki idan na koma kuma zai dinga kaini makaranta yana dauko ni kuzo ki hada min kayana"

Ta karashe maganar tana wucewa cikin daki da gudu.

Kallon Zarah Aunty tana dauraye hannunta a famfo ta ce " Wato bin yarinyar nan ya dinga yi yana kanainayeta da maganganun karyarsa ko?

Zarah bata jira cewar Aunty ba tabi bayan UMMIE da sauri.

Har ta canza kayanta zuwa na gida. Tana ganin Zarah ta nufota tana fadin " Ummana muje ki kaini"

Kamo hannunta Zarah tayi tana ciro USB na cazar wayarta ta nade skirt din jikinta ta rike hannunta da kyau ta ce " Me kika ce?

Narai² UMMIE tayi da idanu kafin ta ce " Wajen Abba zanje"

Zula ma ta tayi a kafa tana fadin " Maimaita"
"Nidai wajen Abba zanje" UMMIE ta sake faɗa tana hawaye. Zarah zata kara dukanta Aunty ta kwace USB din ta ce " Ya isa haka, UMMIE zo nan"

Da sauri UMMIE ta nufi wajen Aunty tana matsar hawaye.

"Da nace zamuje na kaiki gidan Aunty Zainab ta dinga kaiki wajen wasa amma tunda bakya so shikenan"

"Ni dai wajen Abba zanje" UMMIE ta sake faɗa tana kallon Aunty.

"Toh shikenan jeki dauki abinci kici yana kitchen"

Da toh UMMIE ta amsa ta nufi kitchen din. Ran Zarah a ɓace ta ce " Bansan me Shehu ya fadawa yarinyar nan haka ba"

Dogon numfashi Aunty ta sauke ta ce " Gaskiya kham ya dau lokaci kafin ya shawo kanta amma bai isa ba wallahi"

Har UMMIE tayi bacci bata daina maganar a kaita wajen Abba ba.

Sai wajen 10na dare Zayd ya dawo a matuƙar gajiye.

Zarah ce kawai a falo tana Kallo, sannu da zuwa tayi masa ya amsa yana wucewa dakinsa.

Ya dade a ciki kafin ya fita har yayi wanka ya sauya kaya zuwa marasa nauyi dan ana dan zafi.

"Bani abinci na yau tun rana banci komai ba"

Ya karashe maganar yana zama a kujera. Tashi ta ta nufi kitchen, sai da ta dumamar abincin sannan ta zubo masa ta kawo ruwa ta ajiye sannan ta koma mazaunin ta ta cigaba da kallo.

"Zainab ta ce kince zaki koma aiki?

Taji ya fada, kalllonsa tayi kafin ta ce " Eh, inaso kayi wa Sir Yusuf magana ko ba secretary ba inaso dai na cigaba da yin aikina dan bana jin dadin zaman"

Wani kallo yayi ma ta ya cigaba da cin abincinsa sai daya kammala sannan ya ce " Kinaso ya baki matsayin PA ne?

Harararsa tayi kadan kafin ta ce " Bangane ba"

"Ok nasan dama zai miki wahalar fahimta amma yanzu zan ganar dake"

Ya karashe maganar yana dawowa kusa da ita. Matsawa tayi kadan ta ce " Ko matsayin messenger ne ma inaso kawai bana son wannan zaman"

"Ok zan nema miki wani aikin but banaso ki cigaba a wajen Yusuf"

"But why? Ta fada tana tsareshi da idanunta. Shina idanu ya zuba ma ta yana kallonta. A hankali ta kuma fadin " Meyasa?

"S..saboda ina sonki Zarah" Sai kuma ya tashi tsaye yana ɗan runtsa idanunsa ya dade goshinsa ya ce " Yusuf ma haka and Farooq tayata kike tunani zan bari ki koma aiki nan wajen?

Gabansa ta dawo tana kalllonsa ta ce " Eye contact please" ........

Autar mama ce
✨✨ *UMMIE* ✨✨

_Labari daya danganci soyayya da kuma ƙalubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*

I just published "Chapter 15" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1180379278?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=llp5VPrVm4qKJ4cQgE4%2Bt1xgd8%2Bn2KlZBvXpd9UtRmaufkf6nQrpfoTlLVE6ZjtP2Kj5dWDN78ceIVW92Pd8jj5TVI4GHUAlsJzVjNAuigMCNBP%2FeLDVYNREyBBvmIDk

*Idan zaki fara bi ki fara tun yanzu ba sai nayi nisa a dinga cewa daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta Ƙawaye*

*masu tambaya kuyi hakuri tun farko nayi jawabi bazan tura ta Private ba!*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only👌*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: 𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼,,𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈(𝙠𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼* tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼 𝘾𝙀)

𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈( 𝙆𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝) tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝙉𝙒𝘼𝙏𝘼)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

✌🏼Fitattu biyu masu ban mamaki🫀Hakika babban goro sai magogin ƙarfe 😍, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka🐫, Fitattu biyu👯🏽‍♀sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku 🤓 sun shirya tsaf domin fadakar daku🧠 sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so💋💞, wohoho tabbas ️sahun giwa👣 mai ɓadda na raƙumi 🐪,Fitattu biyu😍✌🏼 masu tafiyar k'asaita, sheƙi, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka😘🏃🏽‍♀️ Fitattun Ƙarshen shekara😍 salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta😍 maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari🏃🏽‍♀️

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*✍🏽 Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* ✍🏽 Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400👌🏼
Vip 700👌🏼
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na sha biyar*


Ummie na zaune a falo tana kallo duk ta watsar da al'amuran Farooq dan yanzu ma karatu take shirin komawa, sakkowar Mama yasaka ta juyo da dubanta gareta tana d'an sakin murmushi ta ce " Har kin tashi?

"Eh, inaso zanje gidansu Ramlatu ne zan karbo Sabir daga wajenta tunda bata da hankali"

Shuru Ummie tayi tana mamakin mace irin Ramlah ko ita da ta ke da kananan shekaru bazata yi wautar da Ummie tayi ba, tabbas ta samu miji mai hakuri da wani ne da tuni ya aika ma ta da takardar saki amma Yaya Yusuf jiran ma dawowarta yake.

"Ummie tunanin me kike yi haka? Mama ta fada tana zama kusa da ita.

"Bakomai bari na kawo miki abinci" Ta karashe maganar ta na ta shi ta nufi kitchen. Da kallo Mama ta bita tana me jin tausayinta, ita kadai tasan yadda zatayi dealing da Farooq idan ya dawo.

Bangaren su Shehu kuwa, yanzu bashi da wani kwanciyar hankali kasantuwar Sa'adah bata sarara masa shi kuwa ko kadan baya iya tanka ma ta ga mugun tatsarsa da take yi kuma kudi bana wasa take karba ba karatun ma da yayi niyyar tura Sale tace ya fasa kawai ya sashi a wata makarantar anan bayan kuma ta karbi kudin da niyyar ita zatayi komai.

Tin da ya shi go gidan ya fara cin karo da tsimma. Sale ya gani zaune a kan kujera yana busa sigari. Kallonsa yayi sannan ya kalli falon ko ina kacha².

"Kai ina Sa'adah?
Sai daya zuk'i sigarinsa sannan ya ce "Tana bacci a daki"

Cikin takaici ya nufi dakinta yau dai kham ya gaji da bakin kazantar ta tana fakewa da ciki ne ya sakata.

A kwance y ganta tayi dai² a kan gado tana sharbar bacci daga ita sai daurin kirji. Karamin tsaki yayi yana kallonta ya ce "Ke Sa'adah? Shuru ko motsi batayi ba. Jikin gadon ya daka da karfi, aikuwa a frigice ta tashi tana gyara daurin zaninta.

"Sa'adah ya gidan kacha² haka? Kuma sau nawa zan fada miki ki fadawa kaninki ya daina min shaye² a cikin gida?

Hamma ta saki tana gyara zamanta da kyar dan tayi nauyi sosai kafin ta kalleshi ta ce " Haba Baby daga zuwa zaka tasheni haka?

"Wai Sa'adah me yake damunki ne? Duk zamana da Zarah ban taba gani tayi irin wannan kazantar taki ba"

Tsaki tayi dogo kafin ta yi masa wani kallo ta ce " Kaga bana son cin fuska! Toh uban waye yayi min cikin daya sani yin kazantar? Tun yaushe nake ce maka ka dawo da Ummie ta dinga tayani aiki amma kak'i? Shekarunta 8-9 babu abinda bazata iya ba dayake tsoranta kake ji ka kasa zuwa ka karb'o 'yar ka"

Zama yayi a gefen gado yana shafa Kansa ya ce " Zanje anjima da magariba yanzu dai kawo min abinci na ci"

Hammata ta sosa tana fadin " Ni banyi girki ba tun fitarka danka yake ta min gula a ciki ka fita ka siyo mana abinda zamuci"

Baice komai ba ya tashi ya fita, yana fita ta fada bandaki dan yau kwananta biyu batayi wanka ba.

Kamar yadda Shehu ya fada bayan sallar magariba ya nufi gidansu Zarah. Ya dan dade a kofar gidan kafin yayi knocking.

Zayd ne ya fito yana fadin " Waye?

Shehu baice komai ba har Zayd ya bude kofar gidan. Wani matsiyacin kallo Zayd ya watsawa Shehu yana fadin " Lafiya dai?

Murmushi Shehu yayi yana zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa ya ce "Ba fada ne ya kawo ni ba malam Zayd! Nazo na tafi da 'yata ne cikin ruwan sanyi"

"Oh yanzu kasan ka haihu?
Cewar Zayd yana masa kallon tara saura kwata.

"Zayd please bana son wani hayaniya kaji ko? Ka fito min da 'yata mu tafi"

"Toh bata nan infact ma Ummie ba ta Kano" daga haka Zayd ya rude kofar gidan cike da takaicin Shehu.

Yana shiga falo Aunty taga ransa duk a b'ace. Zama yayi yana fadin " Shehu ne! Wai Ummie za'a bashi! Mutumin nan bashi da hankali!

Tab'a baki Zarah tayi tana tashi zaune daga kwancen da take a doguwar kujera ta ce " zeyi ya gama ne banga dalilin da zaisa na bashi 'yata ba"

"Ni tsorona kar ya kaiki kotu" Cewar Aunty tana kallansu. Shuru sukayi kusan na minti daya kafin Zayd ya ce " Hakane! Dan idan yaje kotu nasan za'a bashi 'yarsa saboda yana da abinda zai iya kula da ita ga kuna matarsa zai ce a hannunta zata zauna, nasan kuma idan Ummie ta koma gidan nan karatunta ma tsayawa zeyi"

"Nifa bazan bari ya dauki Ummie ba saboda nasan baiwa yarinyata zata zama gwanda mun koma kauye yafi min"

"Zancen komawa kauye be taso ba Zarah! Dole a samo solution idan kuna ya kafe ba yadda zamuyi saboda 'yar sa ce"

Cewar Zayd yana kallonta, bata ce komai ba ta sai sauke ajiyar zuciya da tayi ita zata kai kotu but private sitting a tattauna komai a gaban alk'ali saboda kar a tauyewa 'Yar ta hakkinta.


Kallon Zayd tayi ta ce " Ka kirashi gobe muje kotu ayi magana nasan ba hankali dashi ba zai iya zuwa ya tara mutane a kotu saboda wannan maganar kuma har press zai iya kira dan yayi humiliating dina da ku"

"Hakane, zanyi magana da wani abokin business dinmu zamuje wajen judge shi kuma zan kirashi, zuwa jibi sai naje na dauko Ummie"

Shuru tayi tana jin zuciyarta ba dadi amma ba yadda ta iya dan Shehu yafi ta iko da Ummie kuma da uba ake ado.

Kamar yadda suka tsara hakan ce ta kasance kuma yaune ranar zuwa kotu amma private sitting zasuyi.

Su Zarah sun rigashi zuwa, tare da Sa'adah da Sale ake je.

Zama sukayi kafin alkhali ya fara jawabi kamar haka.
"Toh Masha Allah, ina shi mahaifin yarinyar?

"Ni ne ranka ya dad'e" Cewar Shehu yana kallonsa. "Toh tsohuwar matarka ta shigar da wannan kara kuma ta buk'aci zaman sirri, ta ce kana so ta bala diyarka amma tana gudu faruwar abubuwa uku zuwa hudu na farko karka dak'usarwa da 'yarku karatunta! Na biyu karka kasance me sakaci bisa tarbiyarta kasantuwarta yarinya karama sannan na uku kar sabuwar matarka taci zalin yarta na hudu a shiga tsakanin kanin matarka da kuma 'yarku ma'ana ba ruwansa da ita, ka yarda da zaka bi abinda ta fada?

Judge ya fad'a yana kallonsa. "T..tabbas zanbi insha Allah"

"Toh yayi kyau haka ake so sannan zaka bar yarinyar tana ziyartar mahaifiyarta?

Da Sauri ya ce " Eh"

"Ton Masha Allah idan ka saba alkhawari zamu dau mataki a kanka me tsauri"

Cewar alk'ali yana mika masa wata takarda kafin ya ce " Sa hannu" biro ya ciro a aljihun rigarsa sannan ya saka hannu Zarah ma ta saka sai shedu guda uku.

"Ina ita yarinyar? Alk'ali ya fada yana kallonsu.

"Tana wajen yayata a Abuja amma zuwa gobe Zayd zai je ya karbota sai ya kai ta"

Cewar Zarah tana kokarin mayar da hawayenta. Sallamarsu alk'ali yayi bayan ya ce duk wanda yake da matsala zai iya dawowa.

Sy Zarah basu sab'a alkhawari ba, washe gari Zayd ya tafi abuja tun da safe.

Bayan la'asar ya dawo gida tare da Ummie da kayanta. Kin fitowa Zarah tayi taga Ummie ta kulle kanta a daki sai kuka take, basu wani bata lokaci ba ya dauketa ya kaita gidan Abbanta sai murna ta ke yi dan Shehu yayi ma ta promises dayawa.

Shi kan shi Zayd sai da yaji jikinsa ba dadi sai da gabansa ya fadi lokacin da ya sauke Ummie. Ita kuwa sai murna take ganin Babanta.


Had ya dawo gida Zarah bata bude kofar dakinta ba, kallon Aunty yayj ya ce 'Tasan bazata iya dauka ba ta kawo wannan idea din? Sai kuma ya nufi bakin kofar yana bugawa ya ce " Zarah! Zarah! Bude kofar nan haka kukan ya isa mana"

"Ba kuka nake ba kawai bacci zanyi" Ta fada cikin dashasshiyar muryarta.

"OK" ya amsa ba dan ya yarda ba. Shima dakinsa ya wuce yana fadawa kan gado tare da dafa kansa ya fara tunanin yadda rayuwa zata kasance yanzu musanman aurensa da Zarah gashi har yanzu taki bashi had'in kai kuma ya lura ba wai dan bata ra'ayinsa bane ya rasa gane dalilinta.

Kwanan Ummie hudu a gidan mahaifinta sannan Zarah ta koma walwala kamar da.

Da yammacin ranar litinin Zarah na zaune tana gyara farcenta Aunty kuma na kishingide a kan doguwar kujera tana kallon hausa film.

Kamar bazata ce da Zarah komai ba amma ta kasa daurewa dan kuwa kusan kullum sai zayd yayi ma ta maganar.

"Zarah haryanzu baki ce komai ba karatun ko aure?

D'agowa tayi ta kalli Aunty tana fadin " Karatu zan koma Aunty"

"Shikenan Zayd nema miki makaranta amma sai nake ganin gwanda kiyi auren idan yaso sai kiyi karatunki a dakinki"

"Hmm Aunty kenan! Kinsan dai bazai bari ba ko? Sai dai kuma idan wani na aura ba shi ba amma indai Zayd na aura nasan bani b karatu kuma ba aiki",

"Zan masa magana zai barki insha Allah kinji ko? Shi burinsa ki yarda da auren"

Cewar Aunty tana kallon yanayinta.

Murmushi Zarah tayi har ya bayyanar da hakwaranta.
"Au ni ba komai Aunty yadda kika ce haka za'ayi"

"A'a, ni bazan saka baki ba indai kina ra'ayinsa shikenan"

Wani murmushin ta kuma saki ba tare da ta ce komai ba, amma ita yanzu aure baya gabanta da dai Karatun ta cigaba kafin ayi auren amma zata samu Zayd suyi magana idan ya dawo da daddare.....

*kuyi hakuri da wannan ba yawa sannan kuyi hkr da typing errors*

Autar Mama ce.
✨✨ *UMMIE* ✨✨

_Labari daya danganci soyayya da kuma ƙalubalan rayuwa_

*FREE BOOK*

*MALLAKAR*
*Autar Mama*

*EXQUISITE WRITER'S FORUM*
(E.W.F)

*Follow me on Wattpad @Autarmama56*

I just published "Chapter 14" of my story "UMMIE". https://www.wattpad.com/1178844094?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AutarMama56&wp_originator=4UdKB857LES24Bb4Ea7%2Fjv4u8kj6TQUxBRHopMHz5cxm1cGelzpcqhf6WAAP8rf5BysafafuvqIZBHj%2FoR71cGKFZpD2tgY%2BLwzb2HzGn6D%2BGjJkRnIIYheByfxoIwnM

*Idan zaki fara bi ki fara tun yanzu ba sai nayi nisa a dinga cewa daga page one ba, dan na wahala turawa lokacin da nake rubuta Ƙawaye*

*Comment da voting shi zai sa a dinga samun update da wuri*

*Whatsapp group pls banda maza, and idan kina group one kar ki shiga wannan duk abu daya ne*

https://chat.whatsapp.com/I1e40OT9rRwBgFU3xD0aYg

*Aslm inayiwa masoyana fatan alkairi, inamasu bibiyan littafin Momin haneef,tazomuku dasabon littafinta maisuna RA YUWAR SAFEENAT Labari maijike dad'umbun darasi yaudara cin'amana da kuma soyayya zai ilimantar daku kubiyoni acikin Labarin shi wannan littafin dakud'ine kiyi kokari kimallakeshi karkibari astaya baki labari bayida stada akan kud'i kalilan zakusamu 200 naira only kiyi magana tawannan number 07026368879*

*Ina kuma sanar daku zagwaguri zazzafan littafin mu maisuna kamar su d'aya kuyi kokari kunema akan kud'i kalilan 300 naira only👌*

*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: 𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼,,𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈(𝙠𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.

*𝙈𝘼𝙈𝘼𝙉 𝙉𝙐𝙎𝘼𝙄𝘽𝘼* tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝘿𝘿𝘼𝙍𝘼 𝘾𝙀)

𝙄𝙆𝙄𝙇𝙄𝙈𝘼 𝘼𝘿𝘼𝙈( 𝙆𝙮𝙖𝙪𝙩𝙖 𝙙𝙖𝙜𝙖 𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝) tazo muku da littafin (𝙆'𝘼𝙉𝙒𝘼𝙏𝘼)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.

*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*

Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...


*K'ANWATA*

*Dandano!Dandano!!*


Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..


Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573


Nomal. guda d'aya N 300 ne

guda biyu N 500 ne


Special guda d'aya N 500 ne

guda biyu N 1000 ne


Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank

✌🏼Fitattu biyu masu ban mamaki🫀Hakika babban goro sai magogin ƙarfe 😍, Hakk'un wani kaya sai amale ke d'auka🐫, Fitattu biyu👯🏽‍♀sun shiirya tsaf domin nishad'antar daku 🤓 sun shirya tsaf domin fadakar daku🧠 sun shirya tsaf domin dilmiya zuciyoyin ku cikin bege da shauk'in so💋💞, wohoho tabbas ️sahun giwa👣 mai ɓadda na raƙumi 🐪,Fitattu biyu😍✌🏼 masu tafiyar k'asaita, sheƙi, da walwali hak'ik'a koda kud'in ka saida rabon ka😘🏃🏽‍♀️ Fitattun Ƙarshen shekara😍 salon su daban ne dana sauran domin natsuwa da tunani sunyi aiki pure love and romance abun dai sai wanda yakaranta😍 maza ku hanzarta neman naku karku bari abaku labari🏃🏽‍♀️

#Oum Sumayya:- *GAMIN GAMBIZA*✍🏽 Nrml 300 Vip 500
#Oum Ikram:- *SOYAYYA CE SILAH* ✍🏽 Nrml 300 Vip 500

Duka biyu 400👌🏼
Vip 700👌🏼
Via 4210014214
Eco bank and send the evidence of payment via 08139624956
Or mtn/airtel credit via 07017296839 banda vtu hoton kati kawai!


*Shafi na sha huɗu*

Kawar da kansa yayi yana dan matsawa baya. Kokarin barin wajen yake ta dan riƙe hannun rigarsa ta ce " Inaso muyi magana"

"Ina jinki" Ya fada ba tare da ya kalleta ba.

"Zayd! Eye contact please"

Ta fada tana sakar masa hannun riga. Kallonta yayi ido cikin ido. Wani irin abu taji yana yawo a jikinta haka ma a nashi ɓangaren.

"Yusuf is just my Boss! Please ka cire duk wani dirty imagination ko kuma wani tunanin!

"Zarah kenan! Shikenan tunda kina so"

Ya fada yana zura hannayensa a aljihun wandonsa.

"Ok Good nite" Ta fada tana tafiya. "Zarah" taji ya kira sunanta. Tsayawa tayi ba tare da ta juyo ba.

Taku biyu yayi ya tsaya yana kallon bayanta. Ajiyar zuciya ya sauke a hankali kafin ya ce " Sai da safe"

Juyowa tayi ta kalleshi ta ce " Saboda haka ka tsayar dani? Or is it something else?

Girgiza kai yayi yana kallonta alamar a'a.

Kusan second 10 ta dauka tana kalllonsa kafin ta juya a hankali ta nufi dakinta.

Ya dade a tsaya a inda ta barshi kafin shima ya nufi dakinsa.

Washe gari da wuri Zarah ta shirya dan tana so su fita tare da Zayd tasan indai ta shi zata bi bazai yi wa Yusuf magana ba.

Hijabinta har ƙasa ta saka tayi kyau abunta. A falo ta tarar dashi yana saka takalmi.

Kallonta yayi daga sama har ƙasa kafin ya ce " Ina zakije?

"Aiki zan rakaka" Ta fada tana danyi murmushi.

"Abinci fa Zarah? Aunty ta fada tana fitowa daga kitchen hannunta riƙe da plate.

"A'a sai na dawo, idan Ummi bata ci abincin ba ki daketa wallahi"

Murmushi Aunty tayi tana faɗin " Zata ci ai, sai kin dawo Allah ya bada Sa'a"

Da Amin Zarah ta amsa ita kuma Aunty ta wuce ɗaki wajen UMMIE dan yau asabar ba makaranta.

"Nasan abinda zai kaiki ai! Muje toh" Ya faɗa yana tashi ya fice. Da sauri tabi bayansa tana fadin " Zaka siya min waya Please"

Sai da suka shiga mota sannan ya ce " Ba aiki zaki fara ba? Ki bari kiyi salary sai ki siya"

Dauke kanta tayi daga gareshi tana kallon window ta ce " Ok"

Bai ce da ita komai ba har suka iso wajen aikin a ka buɗe masa gate yaje yayi parking inda aka tanada domin ya ajiye motar har da sunansa a jiki.

Fitowa tayi tana yin gaba ba tare da ta ce masa komai ba.

An samu sauyi sosai a Company dan tafi 6yrs bata shigo ba sai dai ta wuce.

Tsayawa tayi tana jiransa. Yana isowa inda take ya wuce kamar be ganta ba. Juya idanunta tayi kadan kafin tabi bayansa da sauri, lifter ya shiga itama da sauri ta shiga, floor 4 suka nufa.

Lifter na budewa taga Yusuf a tsaye yana jiran na ciki su fito shi kuma ya shiga. Kallon kallo suka tsaya yi, Zayd ne ya janyo ta dan lifter ta fara rufewa.

"Zarah?! Ya fada cike da mamaki.

"Good morning sir"
Zayd ya faɗa yana kalllonsa. "Morning Zayd"

Cewar Yusuf idanunsa

Please Login or Register in order to submit comment