Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan Allah Dee kayi hakuri kacire damuwa may be uxuri ne yasa ta tafita "


" yaisa haka sopy, wane uzuri ne zai fitar da mace batare da izinin mijinta ba, dan Allah mubar maganar raina dada baci yake "


" shikenan Dee Allah ya huci zuciyarka"

"Ameen, ina Fadilaty binty "


" nabarta a parlor tana cin abinci da kyar ma tayadda taci, wai ita madara zata sha "

" madara kuma sopy, makaranta yakamata insata wayon ta yaisa "

Yafada yana kokarin zuge mata zip din rigarta bakinsa yasa yafara sarrafasu biye masa tayi dan faranta masa rai safiyya ta kware wajen kula da mijinta zame mata yayi kmr zakin da yadade beci abinciba sai da komai yalafa sannan tahada musu ruwan wanka tare sukayi kmr yadda suka saba



Muwadda kuwa tana fita gurin muktar ta wuce suka sha hirarsu da zata tafi tabashi kudi tare da yaimasa alkawarin zata kawo masa wasu inta karba gurin Assadiq sukai Sallama ta wuce gidansu nan ma tai zamanta tabawa mamanta labarin abinda afifa taimata cikin fushi mamanta tace


"Muwadda duk wacce tai miki ki zage kici ubansu kar ki dau raini kinji nafada miki "


" naji mama "


Nan sukaita hirarsu da kulle kullansu sai wajen 8sanan ta ta tafi


Afifa ce taje wani super market siyan mayuka tunda tashiga matashin saurayin yake kallon ta sai da tagama dibar kayan tsaf taje biya matashin yabita kudin yazaro yabiya dubansa tayi tace


"ko me hakan yake nufi kazaci bani da kudin biyan ne ko me "?


" ko daya gimbiyata kauna ce, ni suna haisam ambasador kabeer mahaifina shine ambasador na kasar england yanxu haka ma munxo hutune dafatan zansami karbuwa "


" hmm baka da damuwa "


Nan sukai musayan number sukai Sallama ta tafi ranta fari tas tasami irin saurayin data keso




To waye haisam ne ๐Ÿค”




*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[5:43Am,2017]



*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ


*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ



*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’






*Lahaula wala kuwata illa billahil azim*๐Ÿ‘๐Ÿป


๐Ÿ’ฆ
*TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿ’ฆ






๐Ÿ’™
*Ina godiya gareku masoyan littafin kannan mijina inajin dadin yadda kuke biye da ni inayinku kmr yadda kuke yina Allah yabar kauna taku NASEEBA GAWO*๐Ÿ’™






*74*




~~~Tun da afifa suka rabu da haisam take ta faman murna tana xuwa gida ta bawa momy labarin sa, murna gurin momy baa magana jalila kuwa haushi ma afifa ta bata momy ce ta dubi afifa tace


"lallai kincika mai Saa afifa tun tuni naso kusamo irinsu Allah beyiba gashi ke Allah ya baki "


" wlh kuwa momy na kinsan yace england xamu tafi in yaaureni wlh kuma baki ganshi ba yaro "


" to munji banza, zaki cikawa mutane kunne "

Cewar farhana tafada tana dada kwanciya a kujera


" Aa farhana ki rabu da ita tabani labari, ina ruwanki inajinki afifa "

Kan tayi magana kiransa yashigo wayarta da sauri tadaga suka gaisa yaimata ya taje gida tare da naman kwatancan gidan su ba musu taimasa sukai Sallama tare da alkawarin zaizo


Sanda Muwadda ta koma gida su Assadiq basa nan sunfita tana xuwa ta ga gidan ba kowa shiru tsoro ne yakamata motar ta taajiye ta nufi gidan su Assadiq

Da jalila ta ci karo suna zance da Dr almustapha ko kallonta batai ba ita kuwa Muwadda tsayawa tayi takarewa Dr kallo take ta gano kmr sa da safiyya wuce su tayi tashiga ciki kallon jalila yayi yace


"habibty ya kina ganin bakuwa baki gaida ta ba "


" ba bakuwa bace, aunty Muwadda ce amaryar ya Assadiq, karbarta bata da kirki wlh "


" ummm, duk rashin kirkinta ai bekamata kiki yimata magana ba ko "


" shikenan zan gyara, ya ummi na?


"Lpy kalau, tana gaida surukarta "


Muwadda tana shiga parlon ba kowa aciki sai farhana a kitchen jin motsi yasa ta fitowa kallon kallo aka tsaya yi can Muwadda ta dauke kanta tace


" momy fa?

"kmr ya momy fa, uban me zatai miki "?

" Hmm farhana kenan, tambayata ma kike, to ubanki zatai min shikenan "

" kut ke kin isa ma kizo har gidan mu ki zagi ubana"?


Momy ce taji kmr hayaniya a parlon tafito ganin Muwadda tayi tana share hawaye kallonta tayi takarasa gabanta tace


"yata kukan me kike waya taba ki? Ince ko matar Assadiq ce, dan ba kirki ne daita ba?

"aa momy daman tun rannan nace ya Assadiq yabani kudi zanyi siyayya yahana ni shine yau natafi gurin mama zankarba bayan nadawo natarar dasu basa nan shine nataho nan, ina zuwa farhana tafara zagina "


" farhana zagi kuma "?

" wlh momy bazaginta nayiba itace ma tazageni "

" rufemin baki farhana Muwadda ba yayar ki bace dazaki mata rashin kunya eyi, banaso ki dena "


" momy gsky.........

"banason jin komai kimin shiru, kinci abinci Muwadda?


"aa momy, banyiba?

"to yanzu kici abinci, tukunna zan nemi Assadiq din yanzu awaya kinji yata "


Saa ta kwallawa kira da sauri ta karaso dubanta tayi tace takawo wa Muwadda abinci

************


Su Assadiq suna fita kai tsaye wani babban kanti suka nufa, nan yasaiwa fadila kayan kwadayi na yara yaiwa momy ma siyayyar duk wanda yagansu sai sun bashi shaawa yabiya kudin suka fito abakin kantin yaga wani matashin saurayi da wata budrwa manne da juna sunata tabarar su suka zo suka gifta ta gabansu matashin sai kallon fadila yake taburgeshi tana sanye da wata doguwar riga blue mai hannun vest iya gwiwarta da yar tsana a hannunta, mika mata hannu yayi saurayin

Beauty mugaisa "

Assadiq ne yajanye ta ya kalleshi yace"


"meya ruwanka da yata malam "?


" oh, yi hakuri mai ya taburgeni ne babyn, bansan baa kulataba "


Tsaki Assadiq yaja yadauki yarsa suka wuce mota sai bayan sun shiga motar ne safiyya ta dube shi tace

" Dee banji dadin abinda kaiwa saurayin can ba "

" ni naji sopy, baki kula da yadda suke ba ko "?


Shiru taimasa yaja motarsa suka wuce gidan ya hannatu sanda suka isa suna parlor ita da mijinta da su ashraf suna ganinsu yaran Suka taso suka rungume fadila musamman nabil


" ga mata ta, ga mata ta, abbana kaga fadila ta ta girma "

" naganta nabil, dadyn ta zai baka kuwa, naji ance sai muntara kudi "

Dariya sukayi suka gaisa ya hannatu taja fadila jikinta duban safiyya tayi tace.


" safiyya yarinyar nan ta girma me kuke bata haka "

Caraf fadila tayi tace" kinsan me nake sha "?

" aa binty, sai kin fada "

" papa,infada mata "?


" fadamata mana Fadilaty, nima bansan abinda mamma take baki ba "

Karasawa tayi kusa da kunnan ya hannatu tai mata rada dariya ya hannatu tayi nabil ne yace

" Fadila mijinki beji ba, zoki fada min kinji "


" naki bazan fada maka ba "

Wayar Assadiq ce tafara ruri yana dubawa yaga momy ce dagawa yayi


" kana ina Assadiq "?

" momy muna gidan yaya hannatu "


" to, kazo ina son ganinka yanxu "

" to momy ganinan"


Tashi sukayi zasu tafi ya hannatu ta ja fadila dakinta tabata tarkacan kayan wasa tai ta murna abban su nabil kuma yabata kudi mika masa kudinsa tayi tace


"abban ashraf karbi kudin ka sunyi yawa gsky karage"

Dariya tabasu, yace "ki rike du nabaki"


"papa wai in karba "

" karbi mana Fadilaty ai kyauta yabaki, kice kin gode "


" nagode abban ashraf "

Nabil ne ya dubeta yace,

" matar nabil sai yaushe, ko sai nazo zance



"mamma kinji shi ko ai bakyau kula maza ko?

"Fadila nabil ai yayanki ne "


Sallama sukai musu suka tafi tun ahanya Assadiq yake kallon safiyya da sexy eyes dinsa hannunta yakama yace,


" Sweet sopy yazaai ne Assadiq fa........


"Dee dan Allah kabari wlh yarka tana kallon ka fa kabari muje gida duk abinda zaayi sai ayi "

" shikenan sopy, Fadilaty binty ko tayi bacci ne "


" aa papa gurin dady xaka kaini inbashi kudina yaboyemin "

" angama Fadilaty "


Suna Karasawa yafara kai safiyya gida sannan yadau fadila suka wuce suna shiga fadila ta hau saman dady Assadiq kuwa guri yasamu ya xauna ko kallon Muwadda beba ya gaida momy dubansa tayi tace

" Assadiq me yahada ka da Muwadda "?

" momy banfahimce kiba "

" eh tace kabata kudi kaki, inbaka bataba wa zakabawa, matarka ko? wacce kafi so fiye da kowa "


" momy bata fada miki abinda tayi ba ko daman ita atsarinta baa tambayar miji inzaa fita "?

" abar wannan magana bazata kuma fita bata tambaya ba "

" Gsky momy ni fa bazai dinga kulleniba wlh akan me?

"Muwadda agabana kike fadar haka "

" aa momy gsky nafada ai yanzu dai kice masa yabani kudin kawai "


" wlh ko sisi bazan baki ba mara kunyar banza "

" yaisa haka, nawa kike so?

50k,nake so "


" shikenan naji ni zanbayar shikenan kutashi katafi "


" to ai baki bani ba tayaya zantafi "


Tashi momy tayi ta dakko mata kudin tabata dan haushi Assadiq ko tsayawa beyiba yatafi Momy ce tace


" Muwadda inkin fara gurki kema ki dinga kawo wa dady kinga safiyya duk jumaa take kawo masa "

" karya haramun, wlh bazan iya ba momy "

Tana gama fada tai gaba mamaki ya cika momy, fadila kuwa tana can saman dady tanata surutu kudin tabashi tace


" dady kajiyemin kudina kar kabawa kowa kaji papa zanbawa yasiyo min kani "


" Fadila kenan daman siyo kani akeyi "?


" nima aunty farhana tace siyo ni akeyi "

" inji farhana nan?

"eh "


" to ba laifi fadila Allah ya taimaka "

" dady yanxu mezaka bani "?


" alawa ce gata "


Karba tayi tasakko tana sauka taga bata ga Assadiq ba ihu tasa ina papa, farhana ce tadaka mata tsawa afifa kuwa dungure mata kai tayi


" Dallacan yimana shiru uban waye yace kihau kiki sakkowa, wlh ba wanda zai kaiki "

Momy ce tajata jikinta tana rarrashinta shiru tayi taruntse idonta tsoran su farhana yakamata kukan ta jalila taji tafito tana xuwa ta dauketa sukai daki kwantar da ita tayi tafara rarrashinta dubanta tayi tace


" aunty madara xansha

"madara kuma fadila "?

" eh "


Fita tayi tadamo mata madara a kofi tabata tasha farhana ce tashigo dakin takalleta tace

" uwar iyaye wai kullum inzata kwanta sai tasha madara "


" wai ita yar madara ba
Cewar afifa jalila ce takwalla musu harara
Tana gama sha bacci yai gaba daita



Assadiq kuwa suna xuwa gida yabi Muwadda dakinta yai mata kaca kaca yaja mata kunne kan kar ta kuma fita bada ixinin sa ba banza taimasa


Dakinsa yawuce yai wanka yasa kayan bacci ya nufi dakin safiyya tana bandaki lokacin binta yayi toilet din yasamu jikin bango ya tsaya yana kallonta murmushi taimasa yamayar mata karbar soson yayi yakarsa mata suka gama tadaura towel suka fito

Dakansa yadakko mata rigar bacci fara kal yasamata yajata jikinsa dubansa tayi tace


"Dee fadila fa?

"anbarta gidan momy "

Hankalinta be kwanta ba amma ba yadda taiya jikinsa ta kuma shigewa cikin kasa lalliyar murya yace

" Sweet sopy kishiryar karbar baby adarannan "

Cikin shagwaba tace,

" Dee gsky aa bayanxuba "

mbakinta yakama yashiga tso tsa kmr yasami alawa



Washe gari jalila taiwa fadila wanka tashirya cikin wata riga purle anrubuta *fine girl*ajiki da farin mini skirt tasa mata farin ribon tana zaune a parlon ita kadai da kofin madara a hannunta matashin saurayin yashigo cikin wasu kananun kaya masu tsananin kyau da tsada da jaka rataye akafadar sa yahadu sosai tozali yayi da kyakyawar yarinya kallonsa take shima ita yake kallo gabanta yakarsa ya tsuguna hannunta yakama ya dago habarta da daya hannun yace


"mashaallah fine girl, kinsanni "?


Kai ta girgixa alamar aa


" ya sunanki?


"Fadila Assadiq muhammad mai nasara, kasan me papa yake cemin?


"Fadilaty binty "


Kai mezaka dinga cemin?

" ni kuma zan dinga ce miki fine girl "


Jalila ce ta fito taga mutum tsugune agaban fadila tambayar kanta take waye wannan kamshin turaran sa yacika parlon.











*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป













*74
[5 :48Am, 2017]



*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ





*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง




*NA*


*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





*Hasbunallahu waniimal wakil*๐Ÿ‘๐Ÿป




*๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿ’ฆ






*๐Ÿ’™Dedicated 2 TALENTED GROUP FANS*. ๐Ÿ’™







*75*





~~~Ahankali jalila takara so gurin su fadila tana duba fuskar saurayin nan taga faruq wani ihun murna tasa ta rungume shi su farhana ne suka jiyo ta tana yaya faruq oyoyo gaba dayansu suka fito nan sukai ta murna afifa ce taruga saman dady tasanar dasu zuwan faruq din momy kin yarda tayi sai gashi yayi Sallama yashigo dauke da fadila mamaki ne yacika kusa da dady yaje ya rungume shi tare da mika masa hannu sugaisa sannan ya gaida momy farin cikin yacika momy dady ne ya dubeshi yace


"umarul faruq, kenan wato zuwan bazata ko?, to dakuma kazo katarar bama nan fa "?


" wayyo dady, ai da bansan me xanyi ba, momy na nayi kewar ki wlh "


" Hmmm, faruq kenan nima haka, ya karatun dafatan angama kpy"?


"Alhmdulillah, momy lpy kalau, yanmatan momy ya kuke? ya rashin kunya kuma?

"Haba ya faruq wace irin rashin kunya kuma "

Cewar afifa, fadila ce tadubi dady tace


" dady wannan waye ko shima papa na ne?


"kwarai kuwa fadila shima babanki ne kinsan sunan sa?


"eh banaji kace faruq ba "

" aa fadila uncle dai ko ", cewar jalila momy ce ta dubi yanmatan nata tace


" yakamata ahada masa abinci ko "


" aa momy baa nan zanci abinci ba gidan ya Assadiq xanje ko fine girl "

" eh uncle kazo muje in nuna maka papa na inbaka madara kashi, yauwa dady bani kudin dana baka ajiya inbawa uncle dina ya boye min "


" au daga zuwan babanki zaki karbe ajiyar ki, to ai ba laifi ga kudin ki nan "

Dariya sukasa farhana kuwa hararar ta tayi suka hada ido jikin faruq takoma ta takwanta dady ne ya ya cewa faruq


" umaru meyasa baka fada mana kataho ba, kar ka kuma irin wannan tafiyar kaji ko "


" to dady inshaallah bazaa kuma ba, bari inje gidan yayan"

"to agaida su "afifa ce tace

" yaya faruq Allah yasa kasiyo mana waya "


" bissimillahi, shegiya zata fara, to bansiyo ba "


Yana gama fada yafita momy ce ta dubi dady tace

To shi kenan kuma sarkin dada ya dawo,'ya'yana sun shiga uku"


Dariya dady yayi yace, ai shine dai dai su "


Wayar ta dauka tashiga naman layin Muwadda sai da ta Kusa tsinkewa sannan ta daga

" Hello yata"

"naam momy antashi lpy "

" Lpy kalau, kinajina ko ga faruq nan yataho nan gidanku kimasa abinci kinji "


" abinci kuma momy, to ai ko ya Assadiq banfara yiwa girki ba bare faruq, gaskiya bazan iya ba wlh "

Tana gama fada takashe wayar bin wayar momy tayi da kallo afifa tace.


" momy metace?

"Hmm halin Muwadda sai ita, wai bazata iya ba "

Murmushi kawai dady yayi farhana takuma kullatar Muwadda aranta



Assadiq ne kwance agado yana bacci yayin da safiyya ke gaban mudubi tana kwalliya fadila tashigo dakin tana kwadawa Assadiq kira


" papa, papa "

Bata kula da safiyya ba kan gadon tahaye yayi rub da ciki ta hau bayan sa tafara tshinsa safiyya ce ta dubeta tace

" haba fadila yazaki shigo ba Sallama bana hanaki ba, gashi kinxo kinatshinsa, mezai miki "


" mamma, kiyi hakuri namanta banyi Sallama ba, sonake yatashi yaga uncle dina "

Shiru safiyya tai mata taci gaba da shiryawa fadila kuwa ahankali ta ciji Assadiq akunne ba shiri ya bude ido yaganta murmushi ya sakar mata yace

" Fadilaty yaushe kika dawo, waye ma yakawo ki "

" papa shine katafi kabarni agidan momy ko, munbata ni yanzu uncle ne papa na"


"binty, waye kuma uncle "?

" taso muje parlor kaganshi yace ma fa kamar mu daya "

Maida dubansa yayi ga safiyya cikin muryar bacci yace

" sopy riketa kuje parlon kiduba kiga ita da waye ne "

" "to Dee "

Rike ta tayi suka fita parlon yana tsugune agaban tv yabada baya yana kunna kayan kallo gabanta ne yafadi yayin da fadila ta kwace hannunta daga na safiyya taje ta dane bayan faruq safiyya ce tace


" bawan Allah waye kai ne "?


Juyowa yayi wazata gani, faruq! tafada cikin mamaki dariya yayi yace


" Naam aunty, nasameku lpy, ya hakuri damu "

Lpy kalau faruq saukar yaushe, shine kai mana bazata ko"

"wlh kuwa aunty surprise nai muku, yaya fa?


"yana ciki bari inkirashi "

" ok "

Dakin takoma ta ta tatar da Assadiq yana toilet kwankwasa kofar tayi

" yes sopy, shigo "

" aa Dee kayi sauri kafito faruq Yadawo "

" waye faruq Kuma?

"faruq dinka mana "

" Dagaske kike sopy "

" Dee kenan kayi sauri "

Sauri yayi yagama yafito jallabiya yasaka yafita yana ganin faruq ya rungume shi nan suka sami guri suka xauna suka shiga hirar yaushe gamo fadila ta dubi Assadiq tace

" papa kaga uncle dina "

" naganshi Fadilaty "

Safiyya ce ta kawo musu abinci cikin sauri faruq yasakko ya zuba yafara ci mai da dubansa yayi ga safiyya yace


" aunty wlh nayi missing din girkinki "

" ayya kanina yanxu zandinga yimaka mai dadi "

Fadila ce tafita zuwa part din Muwadda tana xuwa ta ga kofa arufe bugawa tafara yi

" aunty kibude kikga uncle dina "

Zuwa tayi ta bude mata hannunta taja zuwa ciki kallon ta tayi tace

" Fadila ta a ina kika kwana?

"a gidan momy, naimusu kuka da banga papa ba shine aunty farhana ta dakeni "

" kut farhana ce ta dakeki, kibarni da ita sai na rama miki kinji baby na "

" to aunty, zo muje kiga uncle dina "

" uncle kuma fadila "

" eh wlh "


" ok shiga dakina ki dakko min hijjab "


Zuwa tayi ta kawo mata tasa ta zura takalmanta suka tafi

Yana zaune suna cin abinci da Assadiq suka shiga tana xuwa ta fada kan faruq cikin wasa yace

" wayyo fine girl xata karya uncle dinta "

" lala papa wlh uncle dina bashi da karfi, yauwa aunty kinganshi "

Daga da Kansa yayi yaga wacce a ka kira da aunty Muwadda yagani sai yanzu ya tuna ashe fa Muwadda matar Assadiq ce kallon sa tayi tace

" faruq saukar yaushe "

" Daxu da safe, nasameku lpy?

"Gamu nan dai ya karatun "

" Lpy "

Maida dubanta tayi ga Assadiq tace

" Sweery katashi lpy "

" Lpy, ya kika tashi?

"fine, but i miss u "

" murmushi kawai yayi tagaida safiyya taamsa a mutunce tai mata tayin abinci ta zuba kadan taci

Assadiq ne yaja faruq suka fita



*******

Yau haisam yazo gidan su afifa tacaba kwalliya ta fito zuwa gurinsa yana tsaye jikin lafiyayyar motarsa takarasa cikin yauki kmr bazata taka kasaba murmushi ya sakar mata suka gaisa cikin so da kauna suka sha hira su Assadiq ne suka shigo hango afifa yayi da saurayin da suka hadu a super market cikin bacin rai yakara sa gurin su kallon kallo aka fara tsakanin Assadiq da haisam.








*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[6:27Am, 2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ


*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ




*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*




*Allahumma salli ala sayyadina muhammad*



๐Ÿ’ฆ
*TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿ’ฆ






*76*





~~~cikin mamakin ganin saurayin a wajen afifa Assadiq ya dubeta yace


"Afifa waye wannan?

"ya Assadiq haisam sunan sa, shine wanda nake son aure "

" shut up, afifa, ni kike fadawa shi zaki aura, kin san shi din waye "?

" ya Assadiq dan Allah....

Kan takarasa abinda zata fada faruq yadaka mata tsawa ya kora ta ciki Assadiq ne yamaida dubansa ga haisam yace


"Kai, bakaine yaron da muka hadu dashi a super market ba?

"Eh nine yaya "

" dakyau, me yakawo ka gurin kanwata?

"auranta zanyi yaya Assadiq "

" Hmmm kana maganar aure ko?, to da Allah wuce katafi bazamu baka ba, kunaji na ko kar Inkuma ganin ka a gidan nan "

" yaya wlh....


Faruq ne yakatse shi da cewar, "am abokina dan Allah wuce katafi kar kabari musami sabani da kai"

Juyawa yayi yashiga motar sa sai da suka ga fitar sa sannan suka shiga ciki faruq ne yadubi Assadiq yace

"ya Assadiq waye shi din daka koreshi "

". mushiga ciki faruq agaban momyn zanfadi abinda nagani game da yaron,

Suna shiga suka tarar da afifa na kuka momy sai faman rarrashinta takeyi ai kuwa suna shiga ta dubi faruq tace


"kadawo ko faruq zakafara matsawa yayana, to wlh baxan lamunta ba "


" yasalam momy nifa baruwana akan me zan korota sanin sa nayi ma ita da ya Assadiq ne "

" momy nasan yaron nan momy "


Nan ya basu labarin haisam momy ce ta dubi Assadiq tace

" naji Assadiq amma yazama dole abar afifa da zabin ranta dan bazaai mata irin ta farhana ba "

Tana gama fada taja hannun afifa sukai daki
Assadiq ne yadubi faruq yace," faruq kaji fa abinda momy tace "


" naji yaya, bari zamuy

maganar da dady, ashe yaran nan suna nan da halin su "

" Hmmm me hali ai baya fasa halinsa faruq "

Tashi Assadiq yayi yatafi office faruq kuwa dakinsa yanufa yai wanka ya kwanta"



*********

Makarantar safiyya ta kankama angama yimata komai game da rigistration yau monday itace ranar da zata fara zuwa tunanin inda zata bar fadila bayan tagama shirin ta tsaf tazauna jiran Assadiq kasancewar girkin Muwadda ne jinsa tayi shiru taimasa waya cikin bacci yadauka

"Hello Sweet sopy, yaakayi "?

" Dee, I am waiting 4 u "

Tafada kmr zatayi kuka dariya yayi yace," ayya sopyn Assadiq kar ki kuka gani nan "

Duk abin nan da akeyi. Muwadda na bacci jallabiyar sa yasa yafito tana parlor suna break fast ita da fadila yana shiga fadila ta taso ta rungume shi daukar ta yayi ya karasa da ita gaban safiyya yasami gefenta ya zauna tana sanye da doguwar riga pink ta material ta kamata kallon ta yayi yace


"matar Assadiq kinyi kyau yafafada yana kashe mata ido tare da daukar kofin shayinta yakai bakinsa yana sha yaji zafi da sauri ya hadiye tare da sakin kara

Dariya fadila tasa safiyya ma dariya take masa duban fadila yayi yace


"Fadilaty binty, papan ki yakone kimasa dariya ko shikenan nagode binty "

" papa kayi hakuri nadena kaji, to rama "

" bazan ramaba amma bazan sa ki a school ba "

" wayyo Allah, mamma kibawa Dee dinki hakuri ya kaini school "


Dariya tabasu sosai Assadiq ya dubeta yace

" Fadilaty waye Dee "

" bahaka naji mamma na nafada maka ba, nima haka xandiga cemaka wlh "


" Fadila uwaki amina, kar ki kuma kiransa da Dee, inba hakaba sai na zane bakin "


" lala papa kaji wai uwata aunty amina fa tazaga ta gidan su aunty najiba, kuma zagi ba kyau "

" sopy kar ki kuma zagin aunty amina ko Fadilaty "

" eh papa "

Safiyya ce ta dubi Assadiq tace," Dee time fa na tafiya yazaai ne "?

" ya zaai kuwa sopy kawai mushiga daga ciki abawa Assadiq agajin gaggawa inbaso kike ciwon cikina ya motsa ba "


" Dee wai intambayeka mana?

"inajinki sopy "

" baadakin Muwadda ka kwana ba yau?

"acan na kwana mana, ke, Muwadda fa lazy ce sam......


"Yaisa haka Dee kabar maganar tsakanin ka ne da matarka wannan, yanzu dai inason wuce wa school yazaai da fadila?


"emmm, akaita gidan momy yanxu inna shirya zanzo in dauketa sai inkaita school "

Murna fadila tafara yi zaasata a school, kudi yadakko yabawa safiyya ta kwashe Kwanikan takai kitchen tashirya tsaf suka fito sai da Assadiq yafara tura fadila gurin mota sannan yaja safiyya suka koma ciki jikinsa yajata yakama bakinta ya shiga tsotsa sai da yashanye janbakinta tsaf sannan yasaketa, magana zatai yaktseta yace


"inkika kuma sa janbaki inzaki fita to nikuma sai na shanye shi tsaf

Fita sukayi zuwa gurin motar ta fadila na tsaye da kofi mai murfi a hannunta duban safiyya tayi tace

"mamma

Please Login or Register in order to submit comment