Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karatun"


"Nidai banaso,Dee"

sweet sopy assadiq yanaso"

sai da komai yalafa,sannan suka shiga toilet sukai wanka yanata tsokanarta,

"Dee,banaso"๐Ÿ˜„

tanarke fuskar zatai kuka, "tunda kake tsokanata,bazankuma kulakaba"

kunnansa yakama natutuba baby"

suka dauro towel suka fito,kaya kwabar kayansa ta bude tadakko masa wani boyel milk da hula tashiga shirya shi,zata balle masa maballi tsayinta bekaiba,nan yashiga yimata dariya kujerar mudubi yajanyo,ta taka taballe masa,tasa masa hula kalar kayan,sauka tayi tadakko turare mai tsadar gaske,tafesa masa,

"Dee kayi kyau"

"10q,๐Ÿ‘Œsopy,haka zanfita, ba abinda zakibani"

"Dee pls kayi katafi kiran momy"

"Ni wallahi sai kinbani kiss"

"kai Dee,to rufe idonka"

"kema kirufe"

atare suka rufe idonsu tashiga manna masa,kiss,towel din jikinta ya kwance yashiga kissing dinta shima,

dakyar sukarabu kinrakashi tayi,dan kar yakuma bata lokaci,yanafita yadau sabuwar motarsa,yatafi.



^^^^^^^^^^^^
Farhana kuwa tana zuwa tafadawa momy,safiyya tahanashi fitowa,kuma ita takashe wayar assadiq din,faruq ne yadaka mata tsawa,


"farhana karya ko,dan ubanki a ina kika koyi sharri"

"faruq kar ka kuma zagar min yarinya kaji ko"

"haba momy yanzu kinyarda da maganar banzar yarinyar nan"

"To ai sai abinda kace ubana,farhana shige kiyi shirin makarantarki"

Dakin su tashige tanabawa su afifa labari,afifa ce tajinjina mata
"ga taki sis๐Ÿ‘๐Ÿป

jalila kuwa baki kawai ta tabe,

Assadiq ne yai sallama yashigo,wani kallo,sai da gabansa yafadi.


Tirkashi!!!! *KANNAN MIJIN SOPY*













*NASEEBA I UBA*โœ๐Ÿป
[6:29PM,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ


**_KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง


*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’



_Sakon gaisuwa gareki_
*Ummu aymana*_munemi aljanarmu mata_
_nagode da tunasarwarki garenibisa gajarta page da nake_ nagode _sosai inshaallahu zankara_๐Ÿ‘๐Ÿป๐Ÿ˜




*27*



~~Kintashi tayi,dakansa,yashiga toilet yahadamata,ruwan wanka,yafito,towel yamikamata,

"Ni kadai zanyi wankan, Dee"

"Sweet sopy,ya kikeso ayi"?

"Gaskiya nidai kazo muyi tare"

"Angama ranki yadade,yau nizanmiki komai"

wankan suka shiga sukayi,bayan sungama ya dakko matarsa yadireta kangado,yadakko lotion yashafa mata,yabude kwabar kayanta yadakko mata wata doguwar rigar material yadakko mai adon pink da stone akiki yashiga samata dinkin yaamshi jikinta,yadakko yari da sarka fashion kalar kayan yasawa matartasa,tayi kyau ainun,sai bayan angama sa kaya tadubeshi da shagwaba,

"Dee,bakatajemin kainaba"

"inasane sopy nafiso shine karshe,daga shi sai shafa hoda,da janbaki"

"cab banyardaba gaskiya,ni zanyi kwalliyata"

"To nayarda amma ni zangyara miki gashi ko?"

"Nayarda"

Nan yagyara mata gashinta gwaninn shaawa,tayi kwalliyarta,itama tazabomasa yadi mai tsadar gaske,kalar kayanta tamikamasa yasaka,sunyi kyau ainun suka feshi jikinsu da turare masu kamshin gaske sukafito,a harabar gidan suka tsaya sukai hotuna sannan yabudemata motar tashiga,yarufe,
_Assadiq kenan yanason matarsa_๐Ÿ˜˜

gidansu sukafara zuwa tagaida momy,sanda suka shiga bakowa,a parlon,sai saa tanata goge,dasauri tataresu tatsuguna tagaishesu,

"Yaya assadiq inayini"

"saa,kina lpy,yaiki"

"lpy,lau,aunt safiyya inayini"

"lpy kalau saa"

"momy fa"?

"yanxu tashiga daki"

"jeki kikirata,yi sauri da Allah"

tafiya tayi takira momy tadawo tafadamusu gatanan,fitowa tayi farhana nabiye daita,abaya

"safiyya daga ina haka"

"momy daga gida muke,inayini"

"lpy lau,yanxu unguwarma sai kunje tare,daga auran zakutsiri yawo"

"momy tunda safiyya tazo sau biyu tafita,yanzunmma gidan yaya hannatu zankaita"

"Balaifi ai,sai ku hanzarta ai kutafi"

farhanace tai caraf ta sabaki

"yaya assadiq zanbiku"

"aa farhana bangyyace kiba"

"ai kuwa sai taje maza,kidakko mayafinki kutafi"
daki tashiga tadakko mayafinta tafito,assadiq baya saba umarnin momy,sukai mata sallama sukafita,abakin mota suka hadu da faruq,suka gaisa,

"auntyna kwana 2"

"faruq ai kaki zuwa,mun bata"

"natuba,aunty na"

farhana yakalla,"kekumafa,ina zuwa"?

"rakasu zanyi yaya faruq"

"ina Kenan?

"unguwa"

"to koma,bainda zaki wallahi,ko inci ubanki"

biyota yayi dagudu zai daketata takwasa aguje,assadiq ne yaimasa magana,

"faruq meye haka,yazaka koreta"

"Haba yaya,ina zatabiku yadda,kukai kyau haka bakwa bukatar dan rakiya"

"gaskiya faruq baka kyautaba,zafa muyi fada akan yarannan"

"aikuwa aunty sai dai muyi,danbazanbar banzayan yarannan su shiga rayuwar masoyaba"

assadiq ne yayi dariya kawai yaja motarsa sukatafi,tun ahanya Safiyya take korafin abinda faruq yayiwa farhana,shiru yayimata,sukabiya tawani katafaran super market yashiga lodarwa Safiyya siyayya mai tarin yawa
sukaiwa yaya hannatu ma dayaranta,sukagama yabiya aka kai musu mota suka tafi,gidan yaya hannatu suka dosa tatiya mai nisace takaisu,sukai horn maigadi yabude musu gate suka shiga,kofar parlon suka kwankwasa,maaikinta tazo tabude musu,tai musu sannu da zuwa tagaishesu,

"kiramana yaya ,kice tayi baki"

"To"

zuwa tayi tafadamata saigata tafito cikin shiga ta alfarma,

"lala wanake gani Safiyya amma assadiq ka kyauta

"aibazata naimiki,inayini yaya"

"lpy lau,kanina ya gida ya amarci"

"duk lpy lau"

Safiyya ce tagaisheta taamsa cikin sakin fuska,da kulawa,yaranne suka fito daga dakinsu sunaiwa uncle dinnasu,

"oyoyo,uncle A"

rungumesu yayi yana missing dinsu,

"oya kuje kugaida auntynku"

"auntynmmu ina yini"

"lpy lau yarana ya school"

"lpy lay,aunty zamuzo gidanki"

"to sai kunzo"

nan sukayi salla sukaci abinci sukabata kayan dasuka zo dashi sukatafi kai tsaye gidansu muwadda suka nufa lokacin dasuka je tana parlor tana kallo ,kallon kallo akafara tsakanin Safiyya da muwadda.







*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[7:21 Am,2017.]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆํ ฝํฒฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ



_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง


*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’



*28*

~~~Safiyyace tai mamakin ganin su a gidan su muwadda, mamakine yacikata aranta take tambayar kanta,me yakawo su gidansu yarinyar data ke ganin zata zame mata matsala a gidan auranta,katsemata tunani tayi tahanyar karasowa gabansu tadubi yayan nata tace

"yaya assadiq sannu da zuwa,ga guri zauna

"Ni kadai idonki,yagani
bakiga matata ba ne"

"Oh i am sorry naganta
banganetaba,sannu"

"kema sannunki"

"yayi kyau ina mama?"

"Tana sama,yaya assadiq dama inason ganinka"

"pls kiramana ita,a hanya muke"

kantajuya kiran mama ta sakko daga wata hadaddiyar matattaka
la,cikin taku na kasaita dakaga maman muwadda kaga hansa
kiyar mace mai ji da izza,kasancewar muwadda mahaifinta hanshakin mai kudi ga
ta ita kadai suka haifa
karasowa tayi dafararta,tanaganin safiyya tahade rai,

"Assadiq yau kune a gidan namu,har da amarya"

"Eh mama,inayini"

"lpy lau,ya su momyn taku"?

"lpy kalau,tana gaidaki

safiyya ce tazamo daga kankujerar datake,cikin faduwar gaba,tagaidata,a dakile taamsa,ta kwallawa mai aikinta,kira takawo musu,lemo,

"Aa mama mungode muna saurine"

"Ai daman bakaso kazaunaba assadiq tunda kataho da matar
ka,yaruwarka kullum cikin zancanka take"

"mama zandawo inna
sami,time"

mikewa sukayi ya sakalo hannun matarsa sukaimata sallama sukabar parlon,muwadda ce tabi bayansu da hanzari tasha gabansu tana harar safiyya,kana tace,


"yayana inason ganin
ka,pls"

da kamar bazashiba safiyyace tasaki hannunsa takalleshi da ido,alamar yatsaya tai gaba,tsayawa cikin bacin rai,

"inajinki,sauri muke"

"yaya assadiq yanzu dan abinda kakemin ka kyauta min kenan"

"menayi miki,muwadda kinason
kina son shiga rayuwata pls live me alone"

"yaya inan akan bakata,i can't do with out u ๐Ÿ’•"

tanagama fada tajuya da gudu tashige tana hawaye,kancinyar mama tafada,tasaki kuka mai tsuma rai,nan mama tashiga rarrashinta,yartata,tare
da alwashin sai ta aura mata assadiq,

cikin bacin rai assadiq yafigi motarsa tunda suka kama hanya bawanda yace kala,kowa da abinda yake sakawa,ahaka suka karasa gida,kai tsaye safiyya tai shigewarta ciki,shi kuwa sai da yatsaya ya kulle ko ina,yakwaso,siyayyar da sukayi sannan yashiga daki bata parlor yazube kayan akan kujera yabita ciki nan ma bata nan,karar zubar ruwa yajiyo a toilet ya rage kayan jikinsa yabude toilet din yashiga,cikin karaji tafara masa magana,


"Assadiq! pls kafita kabarni banason ganinka"

"sopy menayi miki,wane gagarimin laifin nayi miki da har kike kokarin hukuntani"

"tambayata kake, yakake nema kamaidani karamar yarinya ne assadiq"

karasawa yayi gabanta yarungumeta yashiga aikin rarrashi luf tayi ajikinsa tana hawaye,

"Sopy kiyi hakuri wallahi inasonki bazan iya rayuwa bakeba,karki damu kanki da yarinyar nan,zanmiki bayanin komai"

"Dee nafara tsorata da yarinyar ne"

"karki damu sweet Sopy"

nan suka shirya abunsu sukai wankansu suka fito,tadakko musu kayan bacci masu kyau sukasa,suka kwanta,rungumeta yayi ajikansa,kamar wani zai kwacemasa ita,

Washe gari da wuri tatashi tahada musu break fast tadawo tashiga wanka tafito,tashirya cikin atamfa super blue da yellow, tazauna a gaban mudubi tana kwaliyya,tacikin mudubi ta hango assadiq yazubamata ido,murmushi tasakar masa yataso ya rungumeta,

"sweet sopy kinyi kyau amma kinmin wayo baki tasheniba"

"Dee kayi hakuri,muje inrakaka kayi kaima"

"Gaskiya sai dai kimin"

"To,muje tunda sokake
injika kayana"

"Aa barshi shiga yayi yai wankansa yafito,yashirya cikin kananun kaya masu kyau,suka fito sukayi break fast sukagama yatayata kwashe kwaninkan suka kai kitten, yashirya yafita office tarakashi har gurin mota,tare da bashi kiss.yaja motarsa yatafi,

afiface tazo suka gaisa
taga kayan dasuka siyo jiya nan tafara diba waitana so,Safiyya,bata hanataba.

faruq ne yai sallama yashigo,yaga afifa tana zuba kaya a leda.

kallo yabita dshi yana tuhumarta.tayi tsuru tsuru.tana kallonsa






*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[7:00Pm,2017]

*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ



_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง


*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’



_Dedicated 2_๐Ÿ’ฆ *Talented writter's forum*๐Ÿ’ฆ ๐Ÿ’™ _love u my adorable friend_



*29*


~~~Guri yasamu yazauna,yagaida safiyya,da girmamawa
dasakin fuska taamsa
maida dubansa yayi ga afifa,yace,

"ke wadannan kayanfa

"umm,aunty safiyyace tabani"

"aunty wai haka"?

"Eh,haba faruq meyasa kake hakane,daka zuwanka,zakafara tuhu
marta,dan Allah ka dena"

"Aunt bazaki gane nufina ba"

tashi tayi tashiga kitchen takawi masa
meatpie,da lemo,afifa kuwa tunda taga faruq yazo batagama abinda
takeba,ta gudu,amma bahaka tasoba sotayi tai taiwa safiyya rashin kunya,faruq ne yakebawa Safiyya hakuri akan abinda yaran sukaimata,

"Aunt safiyya ya Assadiq yagayamin su
afifa,sunzo da kawaya
nsu,sunmiki rashin Mu
tunci,kiyi hakuri"

"Haba,faruq nazaci zance yawuce,dan Allah karakuma daga
zancan nan"

"Ai kuwa sai sunci ubansu,dan bazan kyalesuba"

"Tobada yawunaba,
faruq"

Nan sukacigaba da hirarsu,


Abangaran afifa kuwa
tanakomawa gida ta zazzage kayan data debowa safiyya agaban su jalila ,tamabayarta sukayi

"sister wadannan kayanfa"

"Hmm na Aunt Safiyya ne naje naga tawani ba
Jesu akan kujera,inajin
jiya yaya yasaimata"

farhanace ta jinjinawa
yaruwar tata,kana tadora da,

"yayi dai dai afifa,haka
zamudinga yimata,Ku
dubafa kugani,tunda yaya ya aureta,yadena
saimana komai"

jalilace tasa baki,tana kokarin cire glass din idonta,

"afifa baki kyautaba gsky me aunty Safiyya
taisa tataremana"

"yo dama ai ke haka zakice yaya jalila,to wallahi bataisaba"

"rabu daita farhana,kin
san yazai da kayannan

kai ta girgiza,alamar aa,

"Ajiyewa zamuyi dan mude baabinda,zamuyi dasu

"Haka zaai farhana"

ido jalila tabisu dashi
kawai,momy ce ta turo kofar dakinnasu tashigo,tadubi yanmatan nata,tace,

"afifa wadannan kayanfa"

"momy aunt safiyya ce
tabamu"

"yayi kyau,kushirya Ku
zo,kuje gidan maman
Ku,aisha kudubo min muwadda"

"to,momy,wai sai yaushe zaai bikin su
da yaya assadiq ne"

"farhana kenan ankusa
ai nafiku san ayi auran
nan,ko dan tazo ta hai
fa min jikoki"

"yauwa momy,nifa da
man matarsa bataimin
ba wallahi"

Nan suka hau shirin fita



Assadiq ne yadawo daga office yatarar da
Safiyya tayi kwalliya ta
yi kyau,tambayar ta yayi,

"sopy yabaki sa sarkar
damuka siyo jiyaba"


"Dee afifa,nabarwa"

"saboda me,kika bata sopy,dan kimin kwalliya ingani fa nasi
ya,miki"

"yanzu danbawa afifa
sarka zakai min fada"

"Bafada naimikiba sopy,shikenan zankoma insiyo miki wata"

"To Dee nagode"

ta sumbaci goshinsa,
yajata jikinsa,yana shakar kamshin jikinta



^^^^^^^^^^^^
Najiba ce take ta shirin zuwa gidan Safiyya,
ummice ta dubeta tace

"Najiba kiyi kigama shirn nan kije kidawo da wuri"

"To Ummi"
kammala shirinta tayi taiwa ummintasu sallama tatafi,tanafita
ta tari napep tahau tatafi,sanda takarasa gidan assadiq yana gida,kallonta yayi yafara magana,

"Wlh munyi fushi,
najiba,sai yau"

Dariya tayi tace,"yaya
assadiq ayi hakuri makaranta ke hanani
zuwa"

nansuka gaisa,tagaida
yayar tata,yaimusu sallama,yafita kafin yafita,yadubi najiba yace,

"Najiba ga amanar matata nan ki kulamin
da matata"

"yaya,assadiq da banzobafa"

"Nade fadamiki"

Dariya sukai gaba dayansu safiyya taraka shi gurin motarsa,yaja yatafi,gurin yaruwar tata ta koma,nan suka
shiga,hirarsu suka shiga kitchen suka dora girki,alala sukayi
da farfesun kifi,suka
kammala sukadawo parlor suka zauna,sunfara ci kenan
saiga farhana tashigo
safiyyace tafara yimata magana,

"Farhana sannu da zuwa,bisimilla ga abinci"


"Nakoshi,bazanciba ballanta kiji dadin cewa nazo nacinye miki abincin miji"


"farhana me yakawo wannan zancan kuma"

"oho"

najibace tasa baki tace

"Haba farhana,meye haka zakizo har gidan
mata,kifara mata,
rashin kunya"

"ke rufe min baki kekuma wacece,da harzakisa min baki"

"Bansaniba,mara mutunci kawai"

Safiyya ce tadakatar da najiba,

"Najiba yaisa kiyi shiru

"Farhana,Allah yabaki
hakuri"

"kibatta tacigaba wallahi dasai tagane kuranta, banza kawai"

tasa kai tafita,nan najiba tashiga mamakin rashin mutuncin kanan assadiq, Safiyya kuwa guri tasamu ta kwanta
sai najibace tagyaramata gidan taimata abincin dare,sakamakon ciwan kai da yadameta,kasancewar ta mara son hayaniya,sallama najiba taimata tatafi.






*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[8:32Am,2017.]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ



_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง.





*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





_*Sakon fatan alkhairi gareku yanuwa musulmai Allah yabamu albarkacin wanga rana ta jumaa kar mu manta da yiwa annabinmmu salati*_๐Ÿ“ฟ




.

*30*




~~~ Tun bayan fitar najiba,safiyya take aikin kuka,ahaka assadiq yadawo ya
Tatar daita,kwance da mamaki ya shiga parlorn bata ciki,yaga batazo,taimasa oyoyo
ba,kitchen yafara dubawa bata ciki sai
ya nufi bedroom, nan yahangota,dukunkune,
da bargo,da hanzari yakarasa kangadon,ya
yaye bargon yajata jikins,araxane yafara magana,

"sweet sopy,meke damunki"

shiru taimasa,sai kankame shi data dada yi,hawaye nata ambaliya a idonta dada kidimewa yayi ya
shiga tambayar ta,

"Ina najiba"

"Ta tafi,Dee kaina,zai cire,mutuwa zanyi"

"Sopy,meyasa baki min wayaba,tashi mu
tafi asibiti"

"kaya yacanja mata ya
dakko mata,mayafi ya
yafamata, dakyar take iya takawa,saboda jiri
daukar ta yayi,yasata a mota,suka nufi asibitin Annury special
hospital, da kyar yake
tukin motar,gaba data
hankalinsa nakanta,
suna isa yaje aka bude
mata file,suka Shiga
ganin likita,nan kikitan
yashiga,dubata,yakira
nurse taje taimata test din fitsari,basu jimaba
suka dawo,tabashi result din tafita,karba yayi yaduba,nan take
yagano safiyya na dauke da ciki,na wata daya da sati biyu,
hannu yamikawa,
assadiq,

"congratulation,ur wife
was pregnant"

ido assadiq yazaro๐Ÿ˜ณ
saboda abun yaimasa
bazata,likitan yarungu
me,nan take yazube ya
yi sujjada ga Allah ya
dawo gaban safiyya ya
kamo hannunta,yazuba mata
ido,

"sweet sopy,kinji abinda doctor yace,
nakusa zama dady"

shiru taimasa ita duk
kunya takamata,kudi
yadakko yabawa doctor, din wai tukwici
sukai masa,sallama
suka tafi,tun a hanya yake tambayarta mezataci,ashe tayi bacci,dariya,yayi,suka
karasa,gida ya dakkota yakaita har kangado,
yaciremata,kayan jikinta,wani sanyi taji ya ratsa jikinta,tafarka

"Wash Dee sanyi nakeji
pls rufeni,yaushe nashigo daki"

"Tun a hanya kikai bacci maman baby"
yafada,yana shafa cikinta"

"Dee,banaso,Allah zan
sa ma kuka"

"I am sorry sweet wife,
yanzu dai mezakici"

"Banacin komai"

"cab kin isama,ku kwana da yunwa"

"Nida wa kuma Dee"

"ke da babyna mana"

"To bani tea"

"angama madam"

Tashi yayi yashiga kitchen yadafo mata,tea kan yadawo
har tayi bacci,mamaki
yayi,ahankali yafara ta
shinta,yana shafa gashin kanta mai laushi da sheki,a hankali,ta bude idonta

"Sopy tashi kisha"

"Dee na koshi,bacci nakeji"

"Daure kisha ko kadanne"

dagata,yayi yafara bata ahankali tasha rabin kofin,kenan ta
sheko amai gaba daya tabata musu jikinsu da
bed sheet din kidimewa assadiq yayi

"sannu sopy,bakyason
tea din"

"To bakaine kasa min
madarar ruwaba"

"Ayya bazankumaba"

daukarta yayi,yakaita
toilet yagyaramata jikinta,yadawo ya cire bed sheet din yasa wani,ya kwanar daita ya rufeta da bargo,ya koma toilet yayi wanka
ya sa kayan bacci yafesa turare yazo ya kwanta,a bacci Safiyya taji kamshin turaran assadiq,tafarka agigice

"Dee wana irin turare kasa"

"Wanda muke sawa ne

"Banason sa Dee, pls kacire rigar nan"

"Angama dear,fitama zanyi dashi gobe"


Washe gari assadiq ne
yashiga,kitchen yadafawa sopy farar shinkafa da manja,suka zauna sukafara ci sunkusa cinyewa ta dauke plate
din,

"Gaskiya Dee,kabarmin
haka,bakoshi zanyiba fa"


"Nabar miki maman baby"

"Banaso,Dee pls kakaini gida yau kaji"

"Sopy gida kuma,keda baki da lpy"

"Dan Allah ,ka kaini,kaji"

"To shirya bari inje ingaida momy,zanturo
miki farhana ta gyara gidan"

"To, Dee"

fita yayi yaje gidansu yagaida momy nan yake fadamata Sopy bata da lpy


"Meyasameta"?

"ciwan kai da zazzabi"

"Allah yasawake,maman muwadda tace min kunje,kai da matarka"

"Eh,momy"

"To kasami lokaci ka koma"

"To momy,farhana kije
kidan taimakawa Sopy"

"To yaya"

"momy dady yana nan"?

"Eh"


Tashi yayi yahau saman dadyn yagaida shi,tambayar sa yayi safiyya,

"lpyt kalau,dady batajin dadima"

"subahanallah,kakaita asibiti dai ko?

"Eh dady"

Nan dadyn yake gayamasa zai tura faruq Dubai yakaro karatunsa scan,fatan alkhairi yayiwa kanin nasa,

farhana tana zuwa gidan assadiq tatar da safiyya naci fara da manja ko gaisheta batayiba,tasa mata hannu,tadakko yaji ta gunbuda mata,tanaji tana gani tabarmata,batason yaji

Tatashi tashiga wanka
farhana nagama cin abincin ta wanke kwanikan ammafa duk tajika mata kitchen bata gogeba,tafito tashiga dakin safiyya turaran da Safiyya bataso ta dauka tashiga fesawa Safiyya na bandaki tajiyo kamshin turare
nan tafito a gigice tozali tayi da farhana da turare a hannu,nanfa tafara sheka a mai,assadiq ne yashigo ya tarar da Safiyya nata a mai,da hanzari yakarasa gabanta,yataimaka mata,wata uwar harara yazabgawa farhana ganin turare a hannunta
yaja hannun Safiyya ya kaita dakinsa,

Tsawa yadakawa farhana,

"Dalla malama wuce kibawa mutane guri"

fita tayi yadakatar daita turaran ya mikamata tatatafi
tanazuwa gida tasa kuka safiyyace ta mareta.ido momy tazaro๐Ÿ˜ณ








*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[5:25PM,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

๐Ÿ’ฆ *TF*๐Ÿ’ฆ



**_KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



_*Ina gaisheku masoyan kannan mijina dafatan munyi jumaa lpy Allah yabamu albarkacin ranar*_ ~Ameen~๐Ÿ‘๐Ÿป




*31*




~~~ Momy ce tadau waya tashiga neman layin assadiq tanata ringing baadagaba lokacin yana can yana gyara gurin da safiyya tasheka amai,yabar wayartasa a parlor, sai
bayan dayagama yadaukko wayar yana
dubawa yaga missed
calls din momy,kiranta
yayi tana dagawa,tace
yazo yanzunnan,
dakinsa yakoma yatarar da safiya kwance,karasawa yayi gabanta yatallafota yashiga tambayarta,

"sweet sopy meyake damunki,ina ne kemiki
ciwo"

"Dee,yunwa nakeji"

"Mezakici,insamo miki

"kayi ka shirya ka kaini
gida ummina tai min tuwo"

"To,Sopy inazuwa momy ce take kirana"

"Dee Allah yasa, bakai
wa afifa komaiba"

"Baabinda naimata,
bari inje indawo"

Bejira amsartaba yafita kai tsaye gidan
yawuce yatarar da momy a parlor ta hade
rai,yasami guri ya zauna,

Momy gani Allah yasa
lafiya"

"Assadiq me afifa taiwa matarka ta
mareta"?

"Momy yazaai safiyya
tamari afifa"

nan yabata labarin abinda yafaru,shiru ta
yi,danta fahimci safiyya ciki ne daita,
ta numfasa,tace

"Abinda zanfadama ba
shine ba matarka ba
yayana,tafita harkarsu
inbahaka zanbata mata wallahi"

"wallahi momy safiyya
bata,da matsala,
hasalima hakuri take da yarannan"

"nadai fadama,kuma kacigaba da fifita matarka,tashi kabani guru"

tashi yayi yafita,a bakin
gate suka hadu da faruq, yanayin fuskar
yayan nasa ya kalla yaga bacin rai a fuskar
sa,tambayar sa yayi,

"Bross me yasameka,
naga damuwa a fuskarka"

"Hmm,bari kai dai faruq,afifa ce tazo tacewa momy wai Sopy ta mareta,shine
momy take ta fada"

"kai wadannan anyi yanbanzan yara,wallahi nasan karya take"

"Hmm kabari kawai suna nema su haddasa min fitina agidana"

"kabarni dasu zasu ci
ubansu wallahi"

"Aa faruq kyalesu ai
suma matane gidan
wani zasu ko"

"kansuje zanfara saisaita musu zama"

"Allah ya kyauta"

wucewa yayi yakarasa
gidansa,boye damuwar sa yayi,suka shirya cikin shiga ta alfarma,suka fito,have

"sweet sopy kinyi kyau
zo muyi photo"

"Aa Dee dan Allah mutafi yunwa fa nakeji

"To,muje maman baby"

"Dee,wallahi kabari
banaso fa"๐Ÿ˜ซ

"Nadena sopy"

mota ya budemata tashiga,ya maida kofar yarufe,yazagaya mazauninsa ya zauna yaja su suka fita,a wani super market suka tsaya sukaiwa su umminta siyayya wata
chocolate, safiyya ta dauka kwali biyu,dama ragowar ta kenan a gurin suka biya kudin suka fito,kayan aka biyo su dasu aka zuba
musu abayan motar suka ja motarsu suka tafi, run a hanya Safiya
take shan chocolate din data siya assadiq ne yasa hannu yadau daya,cikin shagwaba tace


"Dee dan Allah kasha kadan kaji,jinta nake
kamar indauwama inasha"

"inkin shanye zan siyo
miki wata yanzu dai
samin abaki"

bakinsa yabude tasamasa yahada har da hannunta ya tsotse,

"Wash Dee zaka cijeni fa"

ahaka suka karasa gidan su safiyya,ummi
tana zaune sai gani tayi ana shigo da kaya


zatai magana kenan sai ganin safiyya tayi
tashigo,da gudu ta je ta rungume ummintata

"Haba,safiyya,har yanzu baki girmaba"

"ummina nayi kewarki"

"To ina kikabar assadiq din yana waje"

"Maza kije kishigo da shi"

fita tayi suka jero tare
gwanin shaawa,yadurkusa yagaida ummin cikin girmamawa

"Assadiq ya momyn taku"?

"Lpy lau ummi tana gaidaku, Baffa baya nan ne?"

"muna amsawa,yafita"

nan tayi musu nasiha
takuma godemasa da irin rikon da yayiwa safiyya nan yayimata
godiya yatashi zai tafi
kudi ya ajiywmata yatashi,yafita,godiya taimasa,safiyya ce tarakoshi waje yakalleta yace,

"sopy yaushe zanzo mutafi"

"Dee da daddare"

"cab nikuma,inzauna
a ina,da yamma zanzo
mutatafi"

"To,Dee,badamuwa"

kici abincifa"

"OK sir"

yaja motarsa yatafi takoma ciki nan suka sha yinin su da yanuwanta ummice
takula da yanayin yartata,tayi shiru tabarwa ranta,tuwo tace aimata,nan da nan ummi taimata taci
sosai ,baffane yadawo
yaga safiyya yaji dadin
ganinta,suka gaisa
yadada yimata nasiha
daga karshe assadiq yazo suka gaisa da baffan sukaimusu sallama suka tafi,

washe gari jalilace tashogo gidan Safiyya
taga chocolate dinta
a parlor, taddauka tashanye tas,tafito ta tarar tashanye ido kawai ta zuba mata kawai.







*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[6:9Am,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ



_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง


*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





*32*


~~~ Dakyar taiya bude
baki taimata magana
saboda yadda takejin
jiki,ga wata yunwa data keji takasa cin komai daman chocolate din take iya
sha,sai ga jalila tazo
tashanye mata kallon
ta,tayi tace

"Haba jalila,ya zakiga abu bakisan kona
wayeba kawai kidauka


"Oh yi hakuri aunty ai
danaji yaya assadiq
yace mana bemana iyaka da gidansaba shi
yasa na dauka"


"Hakane to,amma ai inzaka dau abu yana
da kyau kafara tambayar mai shi ko"?

"kai dan Allah,yi hakuri
akan wata chocolate
zakitasa ni magana,
dama zuwa nayi infada miki anjima zan
zo da saurayina,pls kimana boga da stick meat"


"Allah yakaimu yabani
ikon yimuku"

"Aa aunt kamar yaya
banganeba"?


"Jalila baki ga bani da
koshin lpy ba"

"Bansaniba ni kam,
Allah yabaki lpy,sai munzo"

Batajira amsartaba tasa kai tafita,tagumi
safiyya tayi tashiga tunanin yadda zatai ta
sami wata chocolate din ga wata mahaukaciyar yunwa
datakeji,jikinta har yafara rawa,tadan kwanta,ta rufe idonta batasan sanda idonta
yafara zubar da hawayeba,faruq ne yai
sallama ya shigo,ahankali ta goge
fuskarta,tayunkura tatashi,Zaune tace,


"Faruq sannu da zuwa


"yauwa aunty ya gida
yajiki"?


"lpy lau,jiki da sauki"

"Daman yayane yaimin waya yace inzo inga yanayin jikin naki


"Au dabazaka zo ba ke
nan ko faruq"?


"Aa auntis zanzo indubaki mana"


"Ai shi kenan,faruq dan
Allah inba damuwa irin wannan chocolate din
zakasiyo min"


"To aunty angama"

kudin tashiga tadakko
masa,kantafito har ya
tafi,taajiye kudin ta koma ta kwanta,yadan jima kafin yadawo,can sai gashi yadawo lokacin tayi bacci gashi tarufe kofa ya
jima yana knocking kafin tafarka akasalance tafarka taje tabude masa yashigo,sannu yayi mata saboda yadda ya
ga ta galabaita sai tabashi tausayi,




"Aunt gashi ansiyo ammafa ba waccan,ga wainar shinkafa ma nasiyo miki"


"Kai faruq nagode sosai kamar kasan yunwa nakeji,taimaka
min da plate dan Allah


Tashi yayi yadakko mata tajuye tafara cin gaya ba miyar kallonta faruq yake da tausayi
yace ,

"Aunt ya bakya sa miya"


"Aa faruq banason miya"


nan sukataba hira har
yakebata labarin tafiyar dazaiyi tai masa murna amma wani bangaran sai tadanyi fargaba saboda yadda yake takawa *kannan mijinta* birki,tashi yayi zaitafi tadakko kudinsa zatabashi tambayar yayi,

"Namenene"?


"Na chocolate din ka
mana"


"yanzu aunt danna siyamiki abu sai kinbiyani,shikenan ki ajiyewa Najiba kice kudin toshintane injini"


Dariya tayi yasa kai yafita,takammala cin wainarta kenan kiran assadiq yashigo yaduba jikinta ya fada
mata yaya hannatu zata zo anjima,


"To Dee sai tazo,pls kadawo da wuri kaji


"OK my dear,kunci abinci"?


"Dee in dawa kuma"?

"Sopy keda baby na mana"

"Hmm faruq yasiyo mana wainar shinkafa


"Yauwa to ya kyauta take care of self & my baby, love u๐Ÿ’™


"OK Dee I will love u too"๐Ÿ’•



Tashi tayi tashiga kitchen tafara aikin boga,sai da ta daure hancinta sanna ta iya
yin aikin tunda tasami
ciki,batason shiga kitchen assadiq ne yake komai,ahaka ta kwaba ta gama murzawa kenan zata soya yaya hannatu ta zo,fitowa tayi taga waye tai tozali daita kwance ahancinta tayi

takaraso ta rungume

ashiraf nabil ma yakankameta suna murna,taiwa yaya hannatu sannu da zuwa,suka sami guri

suka zauna tagaisheta


"yaya ina yini"

"lpy lau kanwata ya jiki

"Dasauki yaya,ya abbban su nabil"?

"lpy lau yanaimiki ya jiki"

"ina amsawa"


"mekike a kitchen haka har kina toshe hanci"?


"Wallahi yaya aiki nakeyi jalila ce zatai bako shine,nake mata
boga da stick meat,
kitchen dinne sai inj yanai min wari"


"Ayya sannu kinji kanwata,to ita dan ubanta bata san baki

da lafiyaba,bari inje gidan kar ki kuma shiga kitchen din ita tazo takarasa,yar banzar yarinya barima assadiq din yadawo gwanda asamo miki mai aiki"

Tashi tayi ta tafi tabar yaran a gidan Safiyya



Tana zuwa kai tsaye dakin yanmatan tanufa suna kwance a kan gado kowacce tana abinda taga dama ita kuwa jalilama bacci take,tadana mata duka


"Dan ubanki tashi kina nan kina bacci kinbar bewar Allah da aiki ko"

Momy. ce taji kamar maganar hannutu taleko taganta tambayar ta tayi meyafaru zata samata yara gaba tanai musu jaraba gayamata tayi abinda yafaru,tace

"Sannnu hannatu yanzu kema akan matar assadiq zaki rufe ido kiki kannanki ko to kun kyauta"

"Momy mufa bakinsu muke ba gaskiya muke fadamu su,kuma wallahi kije ki karasa aikin da kika jamata"


Fita tayi taje tashiga kitchen din takarasa tatagama ta wanke kwanikan ta jikamata kitchen bata gogeba tai tafiyarta Safiyya ce tafito daga dakinta da waya ahannunta suna magana da assadiq ta shiga kitchen din bata san da ruwaba kawai ta subale sai jin kararta assadiq yayi,akidime yadinga


"Hello! Hello! ina Safiyya ta sume๐Ÿ˜ฐ









*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[2:21Pm,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTER'S FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ


*_KANNAN MIJINA_*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’



_Wannan shafin nakune masoyana ina_
_godiya da adduoinku_
_gareni Ina kaunarku_
_aduk inda kuke_ _Allah yabar kauna_
*Hajja naseeba*_na gaidaku kyauta_๐Ÿ‘Œ๐Ÿป๐Ÿ’™





*33*




~~~Ahargitse assadiq
yatattara takardun gabansa yarufo office
din yanufi gurin motarsa abokinsa Achida ne yaga fitowar
sa,a hargitse yabiyo bayansa kan yakaraso
har yabar harabar company, ya dinga sharara gudu,
safiyya kuwa tunda ta fadi batasan inda kanta yakeba,su nabil
ne sukajita shiru suka
shiga nemanta,sauna zuwa kitchen suka ganta kwance,cikin jini
da gudu suka tafi fadawa mamansu suna zuwa suka sa kuka, tambayarsu afifa tayi

"Menene"

"umm Aunt safiyya ce
tafadi cikinta yafashe
yanata,jini"๐Ÿ˜ฐ

agigice suka tashi suka nufi gidan kan su karaso assadiq ya shigo gidan ko motar
be rufe ba,yashiga parlon yaduba daki bata nan yafito yaduba dakinsa yanufi kitchen
tozali yayi daita kwance cikin jini akidime yayi kanta yashiga jijjigata yaji luf
daukarta yayi yai waje
daita,yasata amota zai tayar da motar kenan su yaya hannatu suka
shigo,da hanzari sukai
wajensa,tambayar sa tayi meyafaru"

"yaya muyi sauri mukaita asibiti,tamutu

"haba assadiq wace irin mutuwa"

motar suka shiga suka
kaita asibiti faruq ma ya rufamusu baya da gudu yake jan motar idonsa yakada yai jazur suna isa akadau
keta aka shigar daita ciki likita yashiga dubata da taimakon nurses aka samu tadawo daga dogon suman datayi,sunyi iya kokarin su wajen ganin cikin bezubeba,amma
ina sai da yazube,su
assadiq suna waje ya
kasa zama sai zurga
zurga yake,likitanne yafito yake sanar dasu
tafarfado,amma sai dai suyi hakuri cikin jikinta
yazubu,
kuka assadiq yasa a wurin,

"Hana Assadiq sai kace karamin yaro,dan Allah kayi hakuri" cewar yaya hannatu
wankin ciki akaimata tasha wahala assadiq
yai kuka kamar ba namijiba,aka fito daita aka maida ita dakin hutu,assadiq ne yakarasa gadon Yakama hannunta ya kankame,tana ta bacci dago da kansa yayi,yakalli yayarta sa
yace,

"yaya dama bakije gidanba,gidan momy
kika fara zuwa"

"Gidanka nafara zuwa mana sanda naje aikima takeyi a kitchen

"yaya aiki kuma,bata
iya shiga kitchen fa"

Nan tabashi labarin abinda jalila tayi,faruq ne yai kwafa yafita kai
tsaye gidansu yawuce
yana shiga yaga jalila
da saurayinta sunata hira karasawa yayi gabansu ya dauketa da mari agigice ta dago takalleshi zai karamata tagudu cikin
gida tana ihu saurayinne yatsaya tambayar me taimasa

yadakamasa harara yabita ciki,dakinsu yabita yafara jibgarta ihunta momy taji tafito
tashigo dakinnasu,tana zuwa ta zabgawa faruq mari
kuncinsa yadafe,nan tafar masifa,

"Uban me taimaka mara

Please Login or Register in order to submit comment