Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ




_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





_Dedicated 2 my lovely mother_๐Ÿ˜˜

*May Allah protect my mother with your shade on the day of judgement and keep her far far away from jahannam* ```Ameen```๐Ÿ‘๐Ÿป




```Ina yinku```talented writters ๐Ÿ’ฆ ```tabbas hadinkanmmu shine alfaharinmmu```๐Ÿค





*47*





~~cikin bacin rai momy tadubi ya hannatu tace,


"Hannatu ba ruwanki da sabgar gidan assadiq akan wane dalili zakizo kisamin yara agaba da masifar fada,to ki sauraramin kinji ko"

"Haba momy yanxu abinda kikewa assadiq kinmasa adalci kenan,duk cikinmmu babu mai miki biyayyar dayake miki,amma kina kallon marasa mutuncin yarannan sunaiwa matarsa iskanci kina kallonsu momy,sumafa gidan wani xasu wataran"

"To uwata kingama yanxu hannatu zaliya iya fufita matar assadiq akan yanuwanki ko,to ba laifi,to kibude kunnanki da kyau kisaurareni dakyau kicireni hannunki a gidan assadiq nazaci dake da assadiq duk a karkashin ikona kuke,to ba ruwanki,da abinda yake tsakanin Safiyya da su farhana"

"Allah yabaki hakuri momy,amma wlh sai kunci ubanku,kukuma"

Yunkurawa tayi tatashi
Momy ce tadubeta tace,

"Ina kuma zakije daga zuwanki"

"Momy zanje mugaisa da dady inkoma asibiti,

"Asibiti gurin wa kuma"?

"Gurin Safiyya"

"Meyasameta Kuma"?

"Iskancin yarannan ne yajamata haihuwa ba shiri"

Takarashe zancan tana hararar su farhan,

"Au wannan karan kuma haihuwa zasujamata ba shiri,Allah yakyauta, kishirya nan da sati biyu zakuje dubai,hado kayan lefan muwadda,munyi waya da faruq zakuzo"

"Momy bazaniya zuwaba,kwana 2 bana da lpy"

"Yayi dai dai,hannatu bakomai ni maje da su afifa"

Tashi tayi tahau saman dady,da sallama tashiga yana kashingide,yaamsa tashiga,guri tasamu tagaisheshi yaamsa da sakin fuska,yadubeta yace,

"Hannatu ina abokan nawa"?

"Sunanan kalau,dady nabarsu a gida Safiyya ce bata da lpy tana asibiti"

"Subahanallahi,meyasameta kuma"?

"Wlh dady damuwace su farhana basu da kirki sunmatsa mata"

"To akan me,me tai musu wannan ai shashanci ne"

Nan yaita fada yakudiri niyar tsawatarwa da yaran,ransa yabaci sosai yambayrta yayi yajikin safiyyan"?


"Da sauki,dady momy tace zaaje dubai hado kayan lefan muwadda"

"Bainda zaaje inzaahada a nan ahada inbaxaahadaba sai a hakura da auran kuma daga bikin zaai sai Allah yasauki matarsa lpy,wato hannatu. Allah yasani hankalina be kwanta da aurannan ba,to amma mubarwa Allah ikonsa"

"Wlh dady muma bamaso"

Tashi kitafi Allah yai zabin Alhr kigaishe min daita kafin inzo"


"To dady xataji,su nabil zasuzo ranar jumaa"

"To Allah yakawosu"


Tana sakkowa taga momy bata parlor sai su farhana nan tarufe ido taci mutuncinsu,sukai shiru Allah yaxuba musu shakkarta,taje taiwa momy sallama,tafito jalilace tabiyota tace,


"Pls ya hannatu inasibiti zaki zanbiki"


"Oh karasata zakiyi kome,to bade nixakiba,aikinsan hanya munafuncin banza"

tai tafiyarta,ciki jalila takoma kitchen ta nufa takira saa ta tayata girki zata kaiwa Safiyya

_oh ikon Allah inji naseeba_๐Ÿค”



Tunda hannatu tabar asibiti ta juyawa assadiq baya yai maganar duniya taki kulashi tashi yayi daga kan kujerar dayake yakoma kan gadon yakamo hannuta yakira sunanta

"Sopy kiyi hakuri,sa hannunki kiji yadda ziciyata takebugawa,Sopy wlh mutuwa zanyi,kibude idonki kidubi mijinki"

Kofar dakin akaturo akashigo besan anshigoba yana gaban sopy sai da najiba takaraso gabansu takira sunansa,sannan yadago idonsa jajur

"Ummi sannuku da zuwa"

"Yauwa assadiq ya jikin safiyyan"

"Jiki da sauki ummi"

Da sauri Safiyya ta bude idonta tace,


"Ummina umnina abinci zanci"

"To safiyya sannu kinji"

Tuwon semovita miyar zogale ummi takawowa safiyya tazubamata a plate dakanta tabata taci sosai,assadiq yaji dadi dayaga safiyya taci ta koshi ya hannatu ce tadawo suka gaisa dasu ummi

Fita assadiq yayi waje yashiga Mota tare da kwantar da kujera yakwanta tare da dafe kansa,

Jalila ce tadafowa safiyya fatan wake da wainar kwai tashirya cikin jar atamfa England tayi kyau kaitsaye asibitin tanufa xuwanta yayi dai dai da Dr almustapha dadi ne yakamata takarasa gurinsa suka gaisa cikin barkwanci yakemata take Mata wasa. Flaks din yadaukar mata suka jera suka shiga cikin asibiti,


Kamar dawasa assadiq yahango muwadda da wani matashin saurayi.












*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[7:41Am,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTRS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ



_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง




*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





*my mother my every things I love her i care 4 her,infact I can't do with her may God bless my sweet mother*๐Ÿ’™๐Ÿ˜˜



_Dabazarku nake rubutuna_ *Talented writers forum* _Hadinkanmnmmu shine alfaharahinnmu_๐Ÿค




*48*




~~~ Da mamaki yakuramusu ido Cikin ransa yake zancan zuci,meye yahada muwadda da da saurayin nan dankaramin tsaki yaja yamaida Kansa ya kwanta xuciyar sa namai zafi,

Ahanya jalila tadubi Dr almuatapha tace,

"Dr yajikin taunt safiyya "?

"Jalila Dasauki amma zuwana kenan nima,ya su momy"?

"Lpy kalau"

Jalila namutukar son Dr almustapha anasa bangaren sa shima yarinyar tana birgeshi ahaka suka karasa dakin daaka kwanatar da safiyya sukai sallama suka shiga jalilace tagaida ummi cikin mutuntawa mamakine Yakama safiyya tadubi yayanta tace,

"Yaya inayini"

"Safiyya ya jikinki,ki kwantar da hankalinki pls kar kijawa kanki matsala kinji ko"

"To yayana inshaallah"

Jalilace takarasa gaban gadon safiyya taimata sannu dauke kanta tayi kamar batajitaba,assadiq ne yashigo suka gaisa da almustapha daga karshe kowa yaishirin tafiya safiyyace tadubi ummi tace

"Ummi kibarmin najiba dan Allah"

Kamar assadiq yace aa sai kuma yaishiru,akabar najiba kowa yatafi jalila ce tai sauri tabi bayan almustapha tace

"Pls Dr ko zaka saukeni a gida"

"OK badamuwa kanwata"



Assadiq yaraka su bakin mota yakoma,yana xuwa yaji safiyya tanabawa najiba labarin su afifa yana shiga tai shiru najibace tafita tabasu guri ahankali yakarasa gabanta yazubamata ido can yanisa yace


"Matar assadiq pls kiyi hakuri na azabtu kin hukuntani rashin maganarki gareni babbar illa zaiwa xuciyata"

"Dan Allah dan annabi assadiq kabarni wlh kaina ciwo yake wlh cikinka shiya hanani barin gidanka amma wlh kajira inhaihu haba nagaji"

Tanagama fadar haka tarushe da kuka,rasa yadda zaiyi yayi kawai sai yazubamata ido sai datayi mai isarta sannan. taishiru fatan waken da jalila takawo mata yazubamata yakarasa gabanta yafara bata dafari kinkarba tayi sai dataga ransa yaimugun baci sannan tasha kadan yabata magani sannan takwanta kayan jikinta yacanja mata yazubawa cikin jikinta ido yadda yaga babyn na motsawa ykai bakinsa yasumbaci cikin ture shi tayi yayi murmushi kawai kwanciya tayi aikuwa bacci yadauketa,yarufeta da bargo tare da sumbatar goshinta najiba yakira yace,


"Najiba ga amanar matata nan kikulamin dasu"

"Angama,yaya assadiq yazaro kudi yabata yace tarike a hannunta,yaimata sallama yatafi.



Dady ne yasa momy agaba yaitai mata fada sai dayaimata kacakaca kuma yace bainda zasu dasunan hada lefe taiyi shiru tsanar Safiyya tanunku a zuciyarta yakuma shaidamata aure zaiwa su afifa, tatashi tafita cikin bacin rai,


Muwaddace kwance acinyar mamanta tanata kiran layin assadiq yaki dagawa cikin shagwaba tadubi mahaifiyarta ta tace,

"Mama assadiq yana wahalar dani yanabani ciwon kai wlh,nafara gjy nifa gsky zanhakura dama ga muktar yadamu sai naaureshi"


"Muwadda kina haukane kina tunanin zanjanye kudirina kan yaya kareema da yayanta to wlh kishiga hankalinki ni baruwana da matar assadiq amma da sannu zancisu da yaki"

Dariya muwadda tayi tarungume uwar tata.



Assadiq ne kwance kan makeken gadonsa abin duniya yaimasa yawa wayarsa yadauka yashiga neman layin faruq bugu biyu yadauka suka gaisa nan yabashi labarin komai yai shiru can yai kwafa yace zai kira yaran saiyaci ubansu,yakwantarwa da yayannasa hankali

Sukai sallama yakashe wayar yakoma ya kwanta da tunanin matarsa aransa.๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€









*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[10:31pm,2017]



*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆTF*๐Ÿ’ฆ




_**KANNAN MIJINA_**
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง




*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’







*Wannan shafinnakune masoyan kannan mijina kusani Ina sanku ina kaunarku kmr yadda kuke kaunar littafina*๐Ÿ’™

```Akarshe inabaku hakurin kuskuran daakasamu gurin rubutu domin masu iya magana nacewa hannun mai rubutu makahone saboda haka ina neman uzuri```

_*NAGODE*_๐Ÿ‘Œ๐Ÿป







*49*






~~~ Kwanan safiyya biyu a asubiti aka sallameta da kyar tayarda tabi assadiq amma har yanxu taki fadawa umminta matsalarta kullum gani take *mijinta sirrinta*ne,tunda suka koma gida tadaukewa assadiq wuta taki kulashi yauma kamar kullum tana zaune a parlor akan carpet tamike kafafunta dasuka dan kumbura ga cikinta da yakara girma tasa kankana agabanta tana cakarta da fork kmr batasan sha saboda yadda take yatsine fuska,sanye take da doguwar rigar material baki da yellow dinkin bubu,assadiq ne yafito daga daki saga shi sai farar vest da dogon wando blue tusa dankaramin pilo acikinsa yarufe da vest din jikinsa yazauna das kamar cikin gaske yafito yana tafiya ahankali tare da yatsine fuska kamar mai cikin gaske da sauri Safiyya tadago takalleshi wata dariyace tasubuce mata tace


"Deee meye haka kuma nashigesu"

Gabanta yakaraso yaxauna da kyar yadubteta yace,

"Sweet sopy tayaki dakon cikin zanyi ko kyadena fushi da assadiq"


"Hmm to naji dan Allah cire pilon nahakura,komai yawuce amma dan Allah Dee kayi adalci tsakaninmmu kaji tsoran Allah ka rike amanar kaina danabaka"

Wani farin cikine yacika masa zuciya yarungumeta yace,


"Nagode sopy Allah yaalbarkaci rayuwarki yarabaki da babyna lpy kuma kisa aranki kenake so kuma kezancigaba da so harkarshan rayuwata"

"Nagode Dee"

"Sopy kinji abinda babyna yace,sai naji kamar yana kiran sunana"

Yakasa kunnansa acikin tashifi lallausar sumarsa tace,


"Kai dan Allah wlh tsoratani xakai wlh ,nidai bantaba jin baby yayi maganaba"

"Cab na assadiq yanayi, sopy pls yau abarni ingaisa da babyna mana"


"Gsky Dee bazaniyaba dan Allah kabarni"

"Sopy bakisan halin danashigaba ko da baki kulani kwana 2 kinason ciwon cikin dayamatsa min yakasheni ko,shi kenan nahakura"

Yafada yana kokarin tashi kawai sai yazube yafara murkususu yana kiran cikinsa zanmutu Safiyya kiramin momyna,agigice tayinkura takaraso gabansa tadafa hartafara kuka tace,

"Dee dan Allah karka mutu wlh inkamutu nima mutuwa zanyi,mekakeso"

Ahankali yafara magana yace,


"Sopy,sppy kece maganina amma kinhanani hakkina,gwanda inmutu konasami saukin abinda nakeji"

"Dee nayarda pls katashi kaji taso muje"

Ahankali yamike ya dan dafata sukai daki,

_nide naseeba zama nayi a parlor dan shan ragowar kankanar Sopy_๐Ÿ˜‹


Sai da komai yalafa sannan assadiq yadubeta yace

"Sweet Sopy nagode Allah yarabaki da babyn assadiq lpy"

"Ameen Dee"

Tafada tana lumahe ido,tashi yayi yahadamusu ruwa sukai wanka suka fito,yadubi kafrta yaga tadaga alamar kumbiri yatsuguna yalatsa kafar yaga tadotsa,yace


"Matar assadiq shirya mufita ammafa akafa kidan zaga ko kafarki tasabe"

"Dee bazaniya fitaba nagaji wlh"

"Mekikayi dazki gaji,Allah sai munfita"

Yafada yana karasawa gaban wardrobe yabude yadakko mata wata doguwar Riga irin wacce tacire amma wannan purple ne material din yazura mata yadakkomata mayafi kalar kayan tayafa shima yadi yadakko kalar kayannata yasa yadakkomata flat shoe tasaka sunyi kyau gacikin jikinta yaimata kyau,wayars yadakko yashiga yimusu pics,sukagama sukafita kallonsa tayi tace,

"Mijin sopy ina muka nufa"

"Mufita titi mudawo ko muje gidansu Achida kinga ma kya gaida mamansa"

Taamsa da to,sukakama hanya sunatafe tanahutawa ahaka sukakarasa waya yaimasa yafito yashiga dasu sukagaisa da Safiyya tare da. yimata sannu kai tsaye gurin hajiyarsa yakaisu suka gaisa tai taiwa Safiyya sannu takwo mata kilishi da danbun nama fita su assadiq sukayi acida ne yadubi assadiq yace ,

"Chairman baka da matsala wlh kasami sweet 16 sai morewa kake"

Kade zauna
Zauna dan iska katsufa a gaban hjy
gashinan har nakusa
xama dady


Ina nan tafe sonake kabani daya daga cikin sisters dinka


Aa kaimusu tsufa Malam

Dariya yayi yabugi kafadarsa yace


Chairman baka da dama wlh


A naji sai hagu ni zo kamaida mu gida


Karkace a napep kukazo


Tracking mukayo kafar matata ce ta kumbura


Ayya Allah yaraba lpy

Ameen.indagaske lake


Dariya kawai
Yayi saboda Sanin
halin abokinnasa harxasu.shiga ciki
Yadalatar dashi nan yabashi labarin muwadda shiru yayi can yanisa yace

Abokina.kayi hakuri kaiwa momy biyayya
Inshaallahu zakaci riba aga a

Nagode abokina Allah yabar zumunci xanzo karakani gidansu

OK

Gurin Hjy suka karasa assadiq yace safiyya ta taso sutafi sukaiwa hjy sallama tabawa safiyya alawar madara
Cikin farin bokiti sukaimata godiya sukatafi

A hanya.assadiq yaketa tarairayar
Safyya Achida yaita dariya a kofar gidan su
Assadiq yasaukesu sukaimasa godiya sukawuce ciki suka gaisa da baba mai gadi suka wuce ciki lokacin magariba tayi
Saa kawai sukasamu tana jera kayan abinci

Ta tsuguna tagaishesu

Suka amsa.assadiq ne
yatambayeta

Momy fa

Sunaciki bari a kirasu

Jalila ce tafara fitowa
Da murna ta karaso tazauna kusa da Safiyya tace

Aunty Safiyya sannu da xuwa yajikinki

Naji sauki jalila

Assadiq ne yakalli jalila yace

Sis kiraka sopy tai salla bari Nina inje inyi indawo ki kularmin da kanki sopy


OK Dee

Fita yayi sukuma suka shiga dakin dan yin sallah su farhana ne kwance a gado ganin Safiyya a dakinsu ne yasa su yin saroro.












NASEEBA GWOโœ๐Ÿป
2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ





๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ


๐Ÿ’ฆT.W.F๐Ÿ’ฆ




KANNAN MIJINA
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



NA

NASEEBA I UBA๐Ÿ’




Inabawa makaranta littafina hakuri zaadinga ganin sanje sanje a rubutuna haka yafarune adalilin phone dita data sami matsala dafatan xaai min uxuri nagode๐Ÿ‘Œ๐Ÿป



Sakon fatan alkhairi gareku masoyana dafatan munyi jumaa lpy Allah yasadamu da annabinmmu ameen๐Ÿ‘๐Ÿป




Kuna raina talented writters forum๐Ÿ’ฆ hadinkanmmu shine alfaharinmmu๐Ÿค













5โƒฃ0โƒฃ





Karasawa tayi gabansu tasami guri ta zauna tace

Farhana da afifa ba magana

Oh sannunki yakike

Lpy lau

Jalila ce tafito daga.toilet tace

Aunty safiyya taso kishiga

To jalila
Tatashi da kyar tashiga toilet din afiface tadubi jalila tace

Yaya jalila ya haka xakisa tashigo mana daki

Bansaniba mara kunya yakamata kushiga hankalinku malamai

Hmm yaya jalila kenan
To ai anyi walkiya munganki amma muje zuwa intai wari maji

Sunagama fadar haka sukabar dakin safiyya ce tabude kofar toilet din tafito sallaya jalila tashinfidamata tasa hijjab ta tayar da sallah data idar sai
ta dan kwanta

Assadiq ne yadawo daga salla yatarar dasu jalila a parlo yamaida dubansa ga jalila yace

Sis ina matar assadiq

Yaya tana daki bari indubata
Tamike tashiga dakin akwance tasameta takarasa gabanta tace

Aunty safiyya kixo inji yaya

Ta yunkura tatashi fitowarta tayi dai dai da fitowar momy daga saman dady tadubeta taga tayi kiba da kyau tace


Ku kuma saukar yaushe kidinga yawo ko safiyya keda kikai nauyi sai kinhaihu a hanya

Assadiq ne yaamshe xancan yace

Momy wlh gani nayi kafarta tadaga shiyasa muka danfita tadan xaga

Ba laifi ai

Tsugunawa Safiyya tayi tagaida momy taamsa ba yabo ba fallasa

Tashi sukayi gabadayansu suka nufi dining area dan yin dinner

Safiyya tana xaune bata tashiba assadiq ne yaimata rada saitasa dariya

Mikewa yayi yakrasa gurin cin abincin yace

Momyna Allah yasa tuwo kikaimana

Nayi tuwo amma na dadynku

Abashi yaci cewar dady yafada yana sakkowa daga bene toxali yayi da Safiyya ccikin sakin fuska yadubeta yace


Aa yata tare kuke tafe sannu kinji

Yauwa dady tafada tana kokarin gaidashi yaamsa da walwala yaimata yajiki

Taamsa akunyace

Maida da dubansa yayi ga assadiq yace


Sadauki tuwon kakeso momy yakalla yarufeta da fada sunbar Safiyya basukirata cin abinciba assadiq ne yace

Dady kunya takeji kuma tafison tuwo

Axubamata tuwon taci
Abata du nakoshi

Yanagama fada yai sama momy kuwa haushi ne yakamata taturawa assadiq kulartuwon yace

Yauwa momy angode ke farhana dakkomana kibiyomu dashi

Momy ce tace bainda
Zata kakira saa tadaukarmuku

Hakuri yabata yadau daya yabawa Safiyya daya jalilace tace


Yayana dakanka kawo indaukar muku

Mikamata yayi tahada
Har ta safiyya ta dauka sukaimata sallama sukatafi

Afiface tadubi momy tace
Wlh momy sai kintashi tsaye akan yaya nifa nafara tsorata da makirar matarsa

Hmm ai wlh momy laifin kine kina kallon yadda yaya yakewa banzar matar nan kin kasa daukar mataki
Cewar farhana tafada tana yatsine fuska

Can momy tanisa tace
Kubarta da makircinta da muwadda taxo xata gane kuskurenta

Afiface takuma jan tsaki tace


Ni wlh yaya jalilace takebani mamaki taita wani shugemata

Eh mana.aikin banxaba
Wai ita mai ciki ina ganin botikin alawar madarar nan nasan tatace wlh baxata shaba shanyewa zamuyi

Dariya kawai momy tayi ai kuwa sukasa alawa gaba sukaita sha

Oh ni naseeba ๐Ÿค”Allah yashiryi kannan mijin Sopy


Jalila tanakaiwa su safiyya tuwo tajuyo bayan assadiq yagama yimata nasiha kan tazauna lpy da matarsa ba musu taamsa takuma
bawa safiyya hakuri tai musu sallama tatafi

Wanka sukayi sukai sallar ishai wata figigiyar riga Safiyya tasa iya gwiwa fara kal tasaki gashinta abayanta assadiq kuwa jallabiya yasa sukafito sakale da junta yanata tsokanarta mai ciki eye ganina tafe

Dee banaso.kabari
tafada cikin shagwaba

Nadena Sopy

Karasawa sukayi parlon yataimaka mata ta zauna plate yaje yadakko yazuba musu sukaci suka koshi yakwashe kwanikan yamayar kitchen
Yatahomata da kankana a plate

Tanaganinsa tashagwabe fusku tace


Gsky Dee baxanshaba daxufa nasha nide dakko min alawar madarata kuma guda uku xanbaka

Au kinbani ajiya alawarki daman kinbarta a gidan momy

Yafada yanaimata dariya kuka zataimasa
Yajata jikunsa yaxaro
Wayarsa yashiga neman layin jalila farhana ce ta dauka yanajin muryarta yace

Ke ina. Jalila bata wayarta Malama

Mikawa jalila wayar tayi tana wani tabe Baki

Hello yayana

Jalila mubar alawar madara ko

Eh amma su farhana sun shanye

Safiyya yakalla takuramasa ido kawai
Sai yace

OK
Yakashe wayar dasauri tace

Dee nabarta ko

Eh xaakawo miki

Dada gyara.kwanciyar ta tayi ajikinsa yanata kallon yadda cikinta yake motsawa


Sopy inkinhaifi namiji wane suna like so

Assadiq zakasamin

Hmm sopyn assadiq Kennan

Macefa umm sunan momy ko na ummina

To Allah yarabaku lpy matar assadiq

Ameen


xxxxxxxxxxxx

Cikin safiyya yaisa haihuwa tuncikin dare takedan jin ciwo ahaka
tadaure takifadawa assadiq hargarai yawaye tandanji kula assadiq yayi da yanayinta yace yade ko haihuwarce tace aa

Shiryawa yayi yace Sopy bari inje office indawo daga nan zanbiya gurin abokin faruq inkarbo kayan baby faruq naaikawa da kudin yasiyo min

Sai kadawo karka dade.

To dakinji ciwo kikirani

Zankiraka Dee

Yafita ai kuwa yanafita ciwo yakama Safiyya gadan gadan ta kira layin assadiq taki shiga layin momy takira wayar tana hannun afifa taki dagawa tafara neman layin umminta kenan mararta tamurda tare da bayanta wullar da wayar tayi tadurkushe a gurin.

2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ





๐Ÿ’Ž๐Ÿ’ŽTALENTED๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž WRITTERS FOROM๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž



ํ ฝํฒŽT W F๐Ÿ’Ž




Hadinkanmmu๐Ÿ’Ž shine๐Ÿ’Ž alfaharinmmu๐Ÿค



KANNAN MIJINA
. ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฆ





NA

NASEEBA I UBA๐Ÿ ๐Ÿ’


Wannan shafin kine
Xeee smile๐Ÿ˜‡ inatayaku murnar cika shekara daya da aure
Allah yakara xaman lpy yakawo xuria tagari Hmm masoyan juna๐ŸŒน Zainab I uba
And
Abdulbasid I isa๐ŸŒท

Allah yakaro shekaru bila adadin๐Ÿ’ƒ๐Ÿปmasoyan naseeba I uba kuce ameen๐Ÿ‘๐Ÿป





Muje xuwa fans ๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป



5โƒฃ1โƒฃ




Cikin tsiwa sukafara magana zuwa mukayi daukar baby

Kamar yaya bamuganeba wai ku wasu irin mutanene
Kundinga abu kamar yara

Cewar najiba kenan tafada tana daukar babyn


Inna jamila ce tace
Haba yayan nan meyasa zakuyi haka

Aa baba mufa yanaike ne dady ne xaiganta ko kunganmmu a gidan nan ne tunda akai haihwar ni kalar yarma banganiba

Cewar afifa farhana ce taamshe xancan

To mexai kawoka haka kawai aimaka sharri


Najiba ce tadubesu tace to munji dan Allah
Kuje xaakawota

Inna jamilace tace abasu sukaita

Safiyya dai tarasama mexatace saboda cikinta dayake ciwo ko magana batason yi amma ranta yabaci

Aka dada gyra babyn cikin wasu kaya pink da fari aka nade ta cikin farin shawul sai kamshi take

Suka dauketa sukatafi

Najibace tace
Wlh ya safiyya sai nai maganin mutanan nan
Wlh

Shiru taimata sai inna jameela ce tace.

Aa najiba ba ruwanki dasu dan Allah suma ai matane gidan wasu
xasu ko haba basu da kunya wlh amma yaruwarsu baruwanta
yarinyar kirki

Hmm itama dai denewa tayi cewar safiyya kenan

Cikinta ne ya murdamata tahau murkususu๐Ÿ˜ฐ


Su farhana nafita suka karasa gida suna zuwa suka mikawa momy babyn sukafara banbamin masifa wai kanwar safiyya taxagesu safiyyan tanajinta bata hanata ba

Hmm dakyar fa sukabada babyn

Au da baxasu bada itaba kenan ai xasu aikata amma suyi lokacinsu ne daan auro
Muwadda ai shikenan

Daman ai jira ake tahaihu ayi bikin

Ai gwanda cewar afifa kenan

Tashi momy tayi tanufi saman dady dan kaimasa babyn

Yana bedroom sanda tashiga takarasa tamika masa babyn

Mashaallah tabarakhallah Allah yaraya mana mekama da faruq yafada yana kokarin yimata addua

Momyce tace aa alhj karfa kaga sabuwar mata kamanta dani

Au hjy Kareema kina zaune daman

Hmmm ai kuwa azo amayar daita gida

Sukai dariya assadiq ne yai sallama yashigo
Yasami guri yazauna yagaida iyayannasa suka amsa cikin sakin fuska dady ne yadubi dannasa yace

Sadauki matarka taiya haihuwa tahaifawa faruq mai kama dashi Allah yasa kar tai halinsa nafada

Yai murmushi yace

Dady dama xuwa nayi inji wane suna zaasamata

To ai sadauki zabi nagareka ko fatanmmu dai Allah yaalbarkaceta

Ameen dady to ni da sunan momy xansa mata

To ai yayi balaifi sadauki to hjy Kareema kinsami takwara

Hmm ina ganin karka asamata sunana

Ko meye dalilin ki

Haka kawai Alhj nadgode asamata wani sunan


To kaji abinda mahaifiyyarka tace

Eh naji dady bakomai sai asamata sunan ummin Safiyya

To balaifi sadauki Allah yarayamana ita

Ameen dady

Yamikawa momy ita yatashi yabude wata akwati yadakko wasu takardu da wata sarka ta gwal yamiwa assadiq yace

Sadauki gashi takardun filine da sarkar gold namallakawa amaryata


Dady angode Allah yakara.girma momy gashi kigani

Nagani assadiq angode Alhj

To madalla atafi amayar daita

Tashi sukai suka sakko tare guri yasamu yaxauna yace

Momy yaxaai da taron suna dakuma kayan barka

Kaje kuyi magana da yayarka

Yaamsa da to yatashi yafita su farhana ne suka fito daga dakinsu suka dauki babyn afifa tace


Momy amma sunanki zaasamata ko

Aa ai muwaddace xatahaifi me sunana

Wlh kuwa momy to Sunan wa zaasamata

Babarta mana

Wlh dama asamata fadila

Aikuwa sunan da dadi shikenan asamata

Yauwa momyna

Kutashi kukaita


Jalila ce tashigo sanye da bakar abaya tayi rolling da farin glass dinta afuskarta tana ganin babynsu takarbeta tarungumeta
tace momy sannu da gida amayar daita nasan anata xuwa ganinta


Kaita jalila ya makarantar

Lpy lau momy

Su farhana kuwa.sai hararta suke


Assadiq yana xuwa gida yatar sopy ba lpy hankalinsa yatashi yajata dakinsa yabata maltina tasha yabata

Magani tadan kwanta fara shafamata jiki yayi tasamasa kuka

hakura yayi yabata sakon dady tai ta godiya yashaidamata sunan umminta xaasa
Tayi murna

Jalila ce tai kacibus da
Dr almustapha yazo ganin baby suka tsaya suka sha hirarsu karshe sukai musayan number

Suka shigaciki yaduba safiyya hade da rubuta mata magani daxai tafi yabata dubu hamsin
Yabawa jalila goma

Ranar suna Safiyya tashirya cikin swiss lace tayi kyau anata hidimar suna kawai saijin maroki tayi yana Allah yaraya fadila memakon sunan Ummi






Ayi hakuri bayawa
๐Ÿค—๐Ÿค—๐Ÿค—








NASEEBA GAWOโœ๐Ÿป
2โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ7โƒฃ



๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’ŽTALENTED WRITTERS FORUM๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž


๐Ÿ’ŽT.W.F๐Ÿ’Ž





KANNAN MIJINA
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



NA


NASEEBA I UBA๐Ÿ’




Dedicated to my group fans may Allah live us together๐Ÿ’™



5โƒฃ1โƒฃ




Hankalin assadiq ne yakasa kwanciya gaba daya tunanin sopy ne aransa wayarsa yaxaro daga aljihunsa yashiga naman layinta tanata ringing bata dagaba hankalinsa yai masifar tashi sai yashiga neman layin momy akai saa tadauka arikice yafara magana

Momy dan Allah kitura agano sopy nafita nabarta batajin dadi inata kiran layinta akashe


To mai mata ai dai kabari mugaisa ko meyasameta


Afuwan momyna ina kwana may be haihuwar ce


Lpy lau Allah yaraba lpy xan aika


To momy nima gani nan

Shiru tayi takashe wayar dady ne yadubeta.yace meyaaami safiyyan

Wai batajin dadi shine dan iyayi wai aje agano masa ita wlh assadiq yafiya son Matar nan tasa


Hmm hajiya Kareema kenan to ai yayi dai dai meye laifin matar sadauki


Babu kam

Kitashi kije da kanki ki ganota inhaihuwarce kutafi asibiti

Aa alhj infara tura yara dai ko in haihuwarce sai suzo sufadamin mutafi


Balaifi ai


Tashi tayi takira farhana tace taje tagano jikin matar assadiq sai data gama nuku nukunta sannan tatafi

Safiyya kuwa tarasa inda zatasa kanta dan axabar ciwo tuntana salati har tai shiru anahaka sai ga assadiq yadawo da hanxari yai parking ya fito ya nufi gidan tundaga parlor yafara jiyo nishin sopy da axama yamurda kofar yashiga mexai gani

Sopy ce kwance ciwo yaci karfinta rikicewa
yayi yarasa kankame shi tayi takasa magana kawai Dee take iya fadi

Yadauketa yasata amota kenan sai ga farhana wani banzan.kallo yaimata yadubeta yace


Fitar min a gida xanrufe

Yaya momy ce taaikoni inga jikin aunt safiyya

To naji jeki

Yafada yana dakamata tsawa bashiri tafita tana kunkuni

Yarufe gate din gidan
Yaja motarsa yanufi asibiti yanatafaman yimata sannu kanta kawai take iya dagawa

Yaya hannatu yaiwa waya aikuwa takidime bata bata lokaciba tanufi asibitin kusan atare sukai parking takaraso gurinsu dabino tabawa Safiyya taci guda bakwa aka kawo whole chair aka dauki sopy

Assadiq jiyake kamar yabita labour room din yakasa zaune yakasa tsaye yanajiyo yadda take salati da karfi kawai sai yasawa yayarsa kuka ita saitarasa ma mezatace masa ta lallabashi yatafi yadaklowa safiyya kaya dana baby

Dakyar yatafi yacemata kayan babyn yana mota tabishi takarbo yace a kira ummin safiyya tace aa abari ta haihu yace to yaja motarsa yatafi idonsa yai jazur takoma ciki Safiyya.tarasa inda zata sa kanta saboda axaba duk agaji anbata amma haihuwa shiru hankalin yaya hannatu ne yai masifar tashi takira yayar safiyya wato ya rukayya tafadamata hankali tashe tanufo asibitin da dan babynta

Assadiq yanafita gidansu yawuce kai tsaye dakin momy ya nufa yana xuwa yaxube agabanta yashiga rera kuka

Hmm assadiq kenan akan sopy bayajin kunyar kuka sai kace ba namijiba๐Ÿค”


Cikin tashin hankali take tambayarsa meyafaru

Momy sopy mutuwa zatai tana asibiti

Au shine kazo kasani gaba kakemin kuka
Amma de Allah yasawakamaka wlh

Yanzu tana wane asibitin

Annury momy


Ai saikatashi

Please Login or Register in order to submit comment