Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shine kika goge janbakinki bayan yayi kyau "


Safiyya ce ta kalli Assadiq shima ita yake kallo murmushi sukai hannun fadila yakama yace

Fadilaty bakyau saka janbaki a fita shiyasa ta goge"


"to papa, tadena sakawa tunda ba kyau "


A mota yasata ya mayar da murfin ya rufe tare da sakar mata kiss hannu safiyya tadaga masa taja motar tafita ciki yakoma


Ya tarar da Muwadda ta tashi tahada cornflakes tana sha daga ita sai vest da skin tied guri yasamu ya xauna ya dubeta yace


" Muwadda break fast dina fa?


"banyiba, nima bakaga abinda nake sha ba "

" ina ruwana da abinda kike sha, malama kitashi kimin abinda zanci infita "

" cab wlh sai dai kayi hakuri haba dame zanji jiya gaba daya hana ni bacci kayi gaba daya jikina ciwo yake min wlh, nifa bazan jure ba "

" Muwadda ni kike fadawa haka saboda raini ko "?


" Hmmm bazancan raini ya Assadiq, iya gaskiya ta nafada maka "


Tashi yayi ya nufi part din sa yashiga wanka ya shirya yafita





Safiyya na zuwa gidan su Assadiq tasauke fadila kin shiga tayi dole tarakata suna shiga ciki suna zuwa suka tarar da su momy a parlor suna break fast guri tasamu ta tsuguna tagaida momy taamsa ba yabo ba fallasa su farhana kuwa ko kallonta bsuyiba jalila ce tagaida ta taja fadila jikinta momy ce tace


"ina zaku je da safan nan haka?

"momy zanfara zuwa school ne "


" ba laifi, ina Muwadda "?


" Lpy kalau take momy "


" am, kibani aran motar ki mana zandanje unguwa anjima "

" to ai kinga zanje school ne yanxu kibari indawo mana afifa "


" har sai tajira kindawo wayasan dawor ki, kibata ke kihau na pep "



" to momy"

Mukulin tabata ta tashi ta fita tana fita fadila tasa kuka farhana ce ta daka mata tsawa sai da ta saki kofin hanunta madarar ta ta zube hakan yayi dai dai da Shigowar faruq.











*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[6:27Am, 2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ


*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ




*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*




*Allahumma salli ala sayyadina muhammad*



๐Ÿ’ฆ
*TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿ’ฆ






*76*





~~~cikin mamakin ganin saurayin a wajen afifa Assadiq ya dubeta yace


"Afifa waye wannan?

"ya Assadiq haisam sunan sa, shine wanda nake son aure "

" shut up, afifa, ni kike fadawa shi zaki aura, kin san shi din waye "?

" ya Assadiq dan Allah....

Kan takarasa abinda zata fada faruq yadaka mata tsawa ya kora ta ciki Assadiq ne yamaida dubansa ga haisam yace


"Kai, bakaine yaron da muka hadu dashi a super market ba?

"Eh nine yaya "

" dakyau, me yakawo ka gurin kanwata?

"auranta zanyi yaya Assadiq "

" Hmmm kana maganar aure ko?, to da Allah wuce katafi bazamu baka ba, kunaji na ko kar Inkuma ganin ka a gidan nan "

" yaya wlh....


Faruq ne yakatse shi da cewar, "am abokina dan Allah wuce katafi kar kabari musami sabani da kai"

Juyawa yayi yashiga motar sa sai da suka ga fitar sa sannan suka shiga ciki faruq ne yadubi Assadiq yace

"ya Assadiq waye shi din daka koreshi "

". mushiga ciki faruq agaban momyn zanfadi abinda nagani game da yaron,

Suna shiga suka tarar da afifa na kuka momy sai faman rarrashinta takeyi ai kuwa suna shiga ta dubi faruq tace


"kadawo ko faruq zakafara matsawa yayana, to wlh baxan lamunta ba "


" yasalam momy nifa baruwana akan me zan korota sanin sa nayi ma ita da ya Assadiq ne "

" momy nasan yaron nan momy "


Nan ya basu labarin haisam momy ce ta dubi Assadiq tace

" naji Assadiq amma yazama dole abar afifa da zabin ranta dan bazaai mata irin ta farhana ba "

Tana gama fada taja hannun afifa sukai daki
Assadiq ne yadubi faruq yace," faruq kaji fa abinda momy tace "


" naji yaya, bari zamuy

maganar da dady, ashe yaran nan suna nan da halin su "

" Hmmm me hali ai baya fasa halinsa faruq "

Tashi Assadiq yayi yatafi office faruq kuwa dakinsa yanufa yai wanka ya kwanta"



*********

Makarantar safiyya ta kankama angama yimata komai game da rigistration yau monday itace ranar da zata fara zuwa tunanin inda zata bar fadila bayan tagama shirin ta tsaf tazauna jiran Assadiq kasancewar girkin Muwadda ne jinsa tayi shiru taimasa waya cikin bacci yadauka

"Hello Sweet sopy, yaakayi "?

" Dee, I am waiting 4 u "

Tafada kmr zatayi kuka dariya yayi yace," ayya sopyn Assadiq kar ki kuka gani nan "

Duk abin nan da akeyi. Muwadda na bacci jallabiyar sa yasa yafito tana parlor suna break fast ita da fadila yana shiga fadila ta taso ta rungume shi daukar ta yayi ya karasa da ita gaban safiyya yasami gefenta ya zauna tana sanye da doguwar riga pink ta material ta kamata kallon ta yayi yace


"matar Assadiq kinyi kyau yafafada yana kashe mata ido tare da daukar kofin shayinta yakai bakinsa yana sha yaji zafi da sauri ya hadiye tare da sakin kara

Dariya fadila tasa safiyya ma dariya take masa duban fadila yayi yace


"Fadilaty binty, papan ki yakone kimasa dariya ko shikenan nagode binty "

" papa kayi hakuri nadena kaji, to rama "

" bazan ramaba amma bazan sa ki a school ba "

" wayyo Allah, mamma kibawa Dee dinki hakuri ya kaini school "


Dariya tabasu sosai Assadiq ya dubeta yace

" Fadilaty waye Dee "

" bahaka naji mamma na nafada maka ba, nima haka xandiga cemaka wlh "


" Fadila uwaki amina, kar ki kuma kiransa da Dee, inba hakaba sai na zane bakin "


" lala papa kaji wai uwata aunty amina fa tazaga ta gidan su aunty najiba, kuma zagi ba kyau "

" sopy kar ki kuma zagin aunty amina ko Fadilaty "

" eh papa "

Safiyya ce ta dubi Assadiq tace," Dee time fa na tafiya yazaai ne "?

" ya zaai kuwa sopy kawai mushiga daga ciki abawa Assadiq agajin gaggawa inbaso kike ciwon cikina ya motsa ba "


" Dee wai intambayeka mana?

"inajinki sopy "

" baadakin Muwadda ka kwana ba yau?

"acan na kwana mana, ke, Muwadda fa lazy ce sam......


"Yaisa haka Dee kabar maganar tsakanin ka ne da matarka wannan, yanzu dai inason wuce wa school yazaai da fadila?


"emmm, akaita gidan momy yanxu inna shirya zanzo in dauketa sai inkaita school "

Murna fadila tafara yi zaasata a school, kudi yadakko yabawa safiyya ta kwashe Kwanikan takai kitchen tashirya tsaf suka fito sai da Assadiq yafara tura fadila gurin mota sannan yaja safiyya suka koma ciki jikinsa yajata yakama bakinta ya shiga tsotsa sai da yashanye janbakinta tsaf sannan yasaketa, magana zatai yaktseta yace


"inkika kuma sa janbaki inzaki fita to nikuma sai na shanye shi tsaf

Fita sukayi zuwa gurin motar ta fadila na tsaye da kofi mai murfi a hannunta duban safiyya tayi tace

"mamma shine kika goge janbakinki bayan yayi kyau "


Safiyya ce ta kalli Assadiq shima ita yake kallo murmushi sukai hannun fadila yakama yace

Fadilaty bakyau saka janbaki a fita shiyasa ta goge"


"to papa, tadena sakawa tunda ba kyau "


A mota yasata ya mayar da murfin ya rufe tare da sakar mata kiss hannu safiyya tadaga masa taja motar tafita ciki yakoma


Ya tarar da Muwadda ta tashi tahada cornflakes tana sha daga ita sai vest da skin tied guri yasamu ya xauna ya dubeta yace


" Muwadda break fast dina fa?


"banyiba, nima bakaga abinda nake sha ba "

" ina ruwana da abinda kike sha, malama kitashi kimin abinda zanci infita "

" cab wlh sai dai kayi hakuri haba dame zanji jiya gaba daya hana ni bacci kayi gaba daya jikina ciwo yake min wlh, nifa bazan jure ba "

" Muwadda ni kike fadawa haka saboda raini ko "?


" Hmmm bazancan raini ya Assadiq, iya gaskiya ta nafada maka "


Tashi yayi ya nufi part din sa yashiga wanka ya shirya yafita





Safiyya na zuwa gidan su Assadiq tasauke fadila kin shiga tayi dole tarakata suna shiga ciki suna zuwa suka tarar da su momy a parlor suna break fast guri tasamu ta tsuguna tagaida momy taamsa ba yabo ba fallasa su farhana kuwa ko kallonta bsuyiba jalila ce tagaida ta taja fadila jikinta momy ce tace


"ina zaku je da safan nan haka?

"momy zanfara zuwa school ne "


" ba laifi, ina Muwadda "?


" Lpy kalau take momy "


" am, kibani aran motar ki mana zandanje unguwa anjima "

" to ai kinga zanje school ne yanxu kibari indawo mana afifa "


" har sai tajira kindawo wayasan dawor ki, kibata ke kihau na pep "



" to momy"

Mukulin tabata ta tashi ta fita tana fita fadila tasa kuka farhana ce ta daka mata tsawa sai da ta saki kofin hanunta madarar ta ta zube hakan yayi dai dai da Shigowar faruq.





C





*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[5:54Am,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ




*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*




*Bissimillahil lazi la yaburru maa ismihi shaiun fil arbi wala fissamau wa huwa samiul alim*๐Ÿ‘๐Ÿป




*๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿ’ฆ๐Ÿค






*๐Ÿ’™Dedicated 2 my lovely friend mufida muazu the writter of auran dole ๐Ÿ˜ฐthanx 4 ur care mufy*๐Ÿ’™



*77*



~~~faruq na shiga parlon yaga fadila na kuka ga madarar ta tazube akasa yana kula da irin kallon da farhana take mata tana ganinsa ta bar gurin jalila ta tafi gurinsa ta rungume shi tana sauke ajiyar xuciya dago da kanta yayi yashiga tambayarta


"Fine girl, wayasa min ke kuka fada min "


" uncle, mamma na ce ta tafi tabar ni shine nafara kuka sai aunty farhana ta daka min tsawa madara ta tazube "


Tana gama fada takuma rushe da kuka mai da dubansa yayi ga farhana yace


" farhana, akan me zaki sata kuka? me tai miki zaku fara ko halin ku yana nan ko "?


" Dakata faruq kar ka soma takura wa yayana, au ita bazaai mata fada ba kenan, inbanda shegantaka in ta zauna nan zamu gutsiri namanta ne? haba yarinya sai shegiyar shagwabar tsiya ga wani sabon banza da akaimata na shan madara saboda sangarta "


" Haba momy yanzu nawa fadila take da xakice ana sangarta ta "


" bansaniba jalila, ai duk bakinku daya "

Shiru sukai mata faruq ya cigaba da wurgawa farhana harara, jalila ce ta kwallawa Saa kira tazo ta gyara gurin da madarar ta zube ta kuma hadowa fadila wata

Assadiq ne yashigo gidan a parking space yaci karo da motar safiyya mamaki ne yakama shi yakarasa zuwa ciki a parlon ya tarar da su fadila tana ganinsa ta tazo ta rungume shi


"papa, ga mamma na ta tafi tabarni ko, kar ka kuma yadda tace ma Dee kaji "


" ayya sorry Fadilaty bazan kuma amsawa ba ko tace "


dariya faruq da jalila sukayi sai momy datai murmushi farhana da afifa kuwa haushi ta basu aranta suke cewa _yarinya sai kace aljana ga kyau ga iyayi dama ita ta haifeta_

Hannun ta yaja suka karasa gaban momy ya gaida ta faruq ya mika masa hannu suka gaisa kannan sa ma suka gaida shi mai da dubansa yayi ga jalila yace


"sister, sopy fa, naga motar ta anan bata tafi ba ne?

"wlh ya Assadiq afifa ce takarbi mukulin motar wai zata unguwa anjima shine ita ta hau napep "

Shiru yayi yarasa ma me zaice mata faruq ne ya dubeta yace


" kawo min mukullin nan, wlh bazaki hau ba, mara mutunci saboda iskanci sai ki karbar mata mota gidan uban wa zaki to?

Nan yaimata tas sukai shiru dan sun san halinsa yanxu zai wa yarinya duka. Momy de rasa ma abinda zata ce tayi dan ita faruq tsoro ma yake bata

Assadiq ne yadubi farhana yace, "jeki kawo min tea ki soya min kwai"

Momy ce ta dubeshi tace,

"kamar ya akawo maka tea yanxu mutum mai mata 2 yakasa karyawa agidan sa sai kazo nan "


" momy, Muwadda ce zata bani abinci ita ke da girki, to tace bazata iyaba tagaji "


Shiru tayi saboda kar taja zancan faruq yafahimci halin da ake ciki amma ta kudire yau zata je tasami mamanta suyi magana game da abinda Muwadda keyi, ai kuwa sai da faruq din yasa baki bayan yadago da Kansa daga kan screen din wayar sa


" Au wai yarinyar nan irin rashin mutuncin datake yi dama kenan, Hmmm ai nasan zaai haka shiyasa wlh ni banso auran nan ba, ai kuwa zan gyara mata zama, inba taiwa mijinta girki ba uban wa zatai mawa"


"yaisa haka faruq, haba ina ruwan ka ko kaine mijin iyi, dan haka ba ruwanka "

" Haba momy........


"yimin shiru faruq, haba "

Shi kam Assadiq farantin kayan tea dinsa yaja gabansa yafara sha fadilan sa na gefansa


Dady ne ya shigo parlon yasami guri yazauna cikin so da kauna yayan suka gaishe shi faruq kuwa sai da yakarasa kusa da shi yabashi hannu suka gaisa dady ne ya dubi Assadiq yace

"sadauki mezangani kabaro gidan ka kataho mana gida shan shayi anyawa kuwa sadauki...

"dady ayi hakuri yau na momy na nakeson sha "

Yafada yana sosa kai dariya kawai dady yayi fadila ce ta dubi dadyn tace

" dady ranta min ashirin isaiwa uncle dina Sweet "

Gaba daya parlon sai da akai dariya ba musu yazaro 20 yabata can dady yanisa yace


" am yanxu malam mudassir yaimin waya nan da sati biyu zaakawo kayan lefan farhana dan haka biki nan da wata guda, da naso ahada da na jalila
amma abinda zaai kai sadauki kace shi almustaphan yazo ina nemansa


"to dady inshaallah zaa fada masa "


" tunda dady yafara magana momy bata ce kala ba saboda takaici farhana kam tashi tayi tabar parlon Assadiq kuwa fadila ya dauka dan kaita school ahanya take ce masa

"papa, meyasa su aunty farhana basa sona "?



Mamaki Kalaman yarinyar suka bashi hannunta ya rike cikin nasa yace


" binty kar ki kuma cewa wani bayason ki kinji ko ba kyau dukkansu suna sonki "


" to papa nadena bazan kuma fada ba "


" ehemmm, that is my good girl "

Yafada yana kissing dinta.


Abangaran safiyya kuwa sai da tai tafiya mai dan nisa sannan tasamu abin hawa tagama gjy ga bacin rai ahaka taisa zuwa school sanda ta isa har anfara lecture tasamu tashiga malamin be jimaba yafita anan tahadu da wata kawa mai suna khadija kusan tare suka taho gida suna tafe suna taba hira kai tsaye safiyya gidan su ta wuce tana xuwa ta fada jikin umminta tasa kuka cikin kidima tafara tambayarta


"ke safiyya lpyr ki kuwa zakixo kisani agaba kina kuka "

Sai da tayi mai isarta sannan ta fara fadawa umminta abinda yafaru

rufeta tayi da fada tace

" amma dadi yaimiki yauwa safiyya abu nawa sukai miki wanda yafi wannan baki zo kinfada minba sai su amina sufada min amma kikasa hadiye wannan haba safiyya "


" Hmmm ummi bakisan halin su ba ne wlh aunty safiyya fa tana hakuri "

" nasani najiba, ai bance bata yiba kawai dai tadaga min hankali ne wlh "


Nan tai ta rarrashinta tare da nasihohi da nuna mata girman hakuri da irin ribar dazata samu anan gaba.


Take taji sanyi aranta tasami nutsuwa da kalaman umminta bata jimaba tai mata Sallama ta tafi bayan taimata alheri




Abangaran Muwadda kuwa Assadiq yana fita sukai waya da muktar yana son ganinta saboda bashi da kudi kuma tayo masa girki sukai Sallama ta kashe wayar kitchen tashiga tahada masa girki dai dai iyawar ta ko kitchen din bata gyara ba tashiga wanka tafito wasu riga da wando tasa masu kyau ta dora abaya tafito mukulin motar ta ta dauka bayan ta dau kulolin abincin tasa amota


Kai tsaye gidan su Assadiq ta wuce tana xuwa ta tatar da jalila a parlon dubanta tayi tace



"ke, jalila momy fa?


Banza tai mata tacigaba da karatunta bayan ta gyara zaman glass dinta a kyakyawar fuskarta afifa ce tafito daga kitchen tana ganinta ta ta sakar mata murmushi mayar mata tayi ta tambayata momy


"bari inkirata yauwa aunty na pls kibani aran motarki zanje unguwa kinji "


" kut ni zan baki aran mota cab kin dade baki je unguwar ba wlh "


Karf akunnan momy karaso wa tayi tadubi Muwadda tace


" Haba Muwadda ke da kanwarki yazaki fada mata haka, meyasa kike haka ne?



"Haba dan Allah momy ni yaakeso nayi ne?


"shikenan yaisa haka yanxu ina zaki?



"zanje gurin mamana nakarbo wasu kudi ne, shine nakawo mukulli farhana ko afifa suje suyi min gyaran daki da wanke wanke "



" ke suwaye zasuyimiki wanke wanken, ke baza kiyi ba eye wacce bata iya kula da mijinta ba "


Gaba daya suka juya dan ganin mai maganar faruq ne karasowa yayi ciki bayan ya wurga mata wani mugun kallo dubansa tayi tace



" Haba kanin mijina ai bankasa da kai ba ballanta ka dauka ko kabarni inyi magana da mata "


Hannu yadaga zai mareta momy tarike hannun nasa murmushi Muwadda tayi bayan ta mikawa momy mukullin tasa kai tafita duk abin nan daakeyi akan idon ya hannatu yafaru tana tsaye tana kallonsu.









*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[6 :19,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ





*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง


*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





*Auzu bikalimatullahi tamat minsharri makalaka*๐Ÿ‘๐Ÿป




*๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿ’ฆ






*๐Ÿ’™wannan shafin nanakune ga dukkan mai suna safiyya sopyn Assadiq na gaidaku kyauta ba da kudi ba*๐Ÿ’™๐Ÿ˜ƒ







*78*





~~~Guri momy tasamu ta zauna ta dafe kanta wanda yake barazanar fashewa zuciyar ta kuwa jitake tana tafasa ahankali take iya magana

"Gsky yarinyar nan tabani kunya, wlh ai bansan haka take ba da banhada auran nan ba "


Ya hannatu ce takarasa Kusa daita ta zauna dubanta tayi tace

" momy ai aikin gama yariga yagama kawai yanzu sai dai fatan Allah yabamu hakurin jure halinta "


Faruq kuwa dan takaici rasa ma abinda zaice yayi, jalila kam taji dadin abinda Muwadda tayi ko bakomai momy ta sakar wa safiyya mara ta sarara, haka dai sukai ta tattaunawa farhana ce ta dubi afifa tace

" malama, kitashi kije ki gyara mata dakin mana ko sai ta dawo tazo taiwa mutane tujara "


" cab, wlh bazaniba tadawo tayi abinda zatayi din "


" faruq ne ya dubeta yace,


"ai wlh afifa sai kinje, dan ubanku baku kuke sonta, dallacan tashi "


Momy dai ba bakin magana, tashi afifa tayi tafita, yaya hannatu kam banda takaici ba abinda take yi,




Muwadda tana fita ta nufi gurin da suka saba haduwa da muktar yana nan yana jiranta tasami guri tai parking din motar ta takarasa gurin sa tasami gefansa ta zauna dubansa tayi tace


"Dear I am so sorry, i have westing ur time "


" nvr mind baby, yanzu dai ina abincin yunwa nakeji ga shi bani isassun kudi fa, Allah yasa kinzo min da kudi "


" yasalam wlh namanta bankarbi kudinba gaba daya yan iskan yarannan sun mantar dani "


" su wa kenan baby"?

*"kannan mijina*mana, marasa mutunci "


" shikenan baby yanzu meye labari dafatan baki da ciki, saboda banason ki haihu da wannan mijin naki nafison kihaifa min"


"Dear nifa bana ma yadda dashi kwata kwata "


" ayya shiyasa har yanzu kika kasa samun abinda muke bukata a hannunsa, kisaki jikinki dashi baby ni dai kar ki ciki "


" shikenan dear abinda kakeso shi zanyi, yauwa ina rushida, inason tazo ta kwanan min ko sati ne "


" Hmmm baby kenan, to in mijinki ya tambayeki wacece kice masa wa?



"aa mekuwa zance, ince masa kanwar saurayina mana "


" dawasa kike, zanfada mata inshaallah zaki ganta "


Nan sukai ta hira karshe taimasa Sallama ta wuce gidansu tana xuwa tai parking din motar ta ta shiga ciki mamanta bata parlo sai mai aikinsu tanata gyaran parlon ta tsuguna ta gaida ta taamsa a wulakance tabi kofar dazata sadata da bedroom din mamanta

Tana shiga tafada kanta dubanta tayi tace



"Haba Muwadda, sai kinji wa kanki ciwo ko kijiwa babyn da yake jikinki, dan Allah kidinga kula "


" mama baby kuma, aina?


"au bakisan kina da cikin ba, Yanayin ki kadai yaisa ya nuna haka, naji dadin faruwar hakan Allah yasa kihaifo namiji Muwadda "


Muwadda rasa ma me zatace tayi kuka tasa wa mamanta ita bataso zubarwa zatayi, can tadago ta dubi mamanta tace


" mama naga ke ba likitaba tayaya daga zuwa na zakice wani ciki ne dani "

" bansaniba Muwadda kuma wlh kika sake kika zubar da cikin nan sai nabaki mamaki, ke tashima muje asibiti ma "


Bamusu Muwadda ta tashi suka nufi asibiti suna zuwa suka ga likita akai mata test take aka gano shigar ciki na wata biyu, hankalinta in yayi dubu yatashi magan ganun muktar ne suke mata yawo, tashi sukai sukaiwa likitan Sallama suka tafi.

Har gida mama takai Muwadda lokacin Assadiq yajima da dawowa suna parking space shi da safiyya da fadila sun shimfida dadduma suna shan fruit, binsu kawai Assadiq yayi da kallo tashi yayi yakarasa gurin su domin ya gaida mama amma aransa bakin ciki ne fal ransa tsuguna wa yayi ya gaisheta safiyya ma tagaida ta fadila ce ta taso ta rungume Muwadda amma bata kulataba saboda tashin hankalin datake ciki

Part din ta suka nufa Assadiq har zai koma ya zauna mama takirashi ba musu yabi bayanta har fadila tayunkura zata bishi safiyya ta rike ta komawa tayi tazauna


Assadiq yana shiga yasami guri yazauna mama ce tadubeshi tace


"Assadiq muwadda nakai asibiti ankuma tabbatar min tana dauke da ciki saboda haka ka nika kulawar ka gareta banda yawan fitar nan datake dan Allah ku kula kaji ko "


" naji mama, to amma maganar fita muwadda bata taba tambayata unguwa ba sai dai tai fitar ta kawai, sai nake ganin ita zaki jaddadawa hakan "


" shikenan dai koma meye dai abarshi nide ka kular min da ita, yauwa "


" shikenan mama, zaakula inshaallah "

Yana gama fada yatashi yafita sanda yakoma inda suke zaune da safiyya bata gurin sun koma daki kai tsaye binsu yayi yana zuwa yatarar fadila tanata aikin kuka sai safiyya ta goyata



" wlh fadila bazan goya kiba, bakya tausayina ko "


" nide Allah ki goyani, nima fa gajiya nayi"



Assadiq ne yadubi safiyya yace, "Haba sopy dan Allah ki goya ta nawa Fadilaty take balle kice nauyi ne daita"


"Wlh Dee bazaniyaba, to kai ka goyata mana "



" shikenan, binty zo kihau ba irin nata ba ma ni har zani zansa miki "



" yauwa papa na, inason ka "



" nima haka Fadilaty "

Goyata yayi, tayi luf jinta yayi shiru yakira sunanta Bata amsaba zuwa yayi yakaita daki ya kwantar daita safiyya ce tafito daga toilet daure da towel tanata yarfe gashinta wanda ruwa yajika shi dubanta yayi Karasawa yayi gabanta ya dau karamin towel yafara goge mata yanayi yana tsokanar ta


"matar Assadiq yakamata inbaki baby acikin daren nan "yafada yana shafa cikin ta juyowa tayi ta shafi lallausar sajensa tace



" Gsky Dee bayanzuba, sai nadada hutawa "



" nide yanzu zaki haifa min baby "

Nare nare tayi da ido zatai kuka jikinsa yajata yafara rarrashinta bakinsa yahada danata yashiga tso tsa hade da jan towel din jikinta hannunsa ta rike ta girgixa masa kai alamar aa murya can kasa yace



" sopy meyasa, dawasa nake bazan bari ciki ya shigaba pls help me "



" Dee, kamanta Muwadda ke da girki, bakyau fa, pls katafi gurinta "


Kansa yadafe saboda inyana gaban safiyya manta komai da kowa yake, sai da yagama jin dumin jikinta sannan yasaketa hade da sakar wa kirjinta kiss yaja mata kofar yafita



Part din Muwadda yanufa tana kwance a kujera da wata yar fingilar riga a jikinta wacce tabayysna cikar kirjinta ido yazuba mata yanayinta yatabbatar masa da cikin datake dashi ahankali yakarasa gabanta yahaye kanta idonta arufe sai jin mutum tayi

Please Login or Register in order to submit comment