Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta yau dafatan Allah yaimasa rahama yasa can yafi nan mu kuma Allah yasa muyi kyak kyawan karshe AMEEN*ðŸ˜°í ½í±ðŸ»







*57*





~~~Assadiq ne yajisu shiru basu fitoba rufe motarsa yayi ya biyo bayansu yana shiga yatarar da su a tsaye cikin kosawa ya dubi safiyya yace


"Haba safiyya me kuke yine baku fitoba"


"afifa ce wai abar fadila zata kawo ta "

" ina kenan"?


"ya Assadiq xankaimata ita anjima"

Dalla malama kawota saboda hauka sai a bar jaririya uwarta tana can wai me yasa baku da hankali ne"

"yaisa haka Assadiq nazaci anbaku yarku to kuje ba sai ka zagar min yaya ba"


"momy meyasa bakyason laifin yarannan ba dama ai musu magana sai kice ba haka ba "

" Assadiq ku shige kutafi ya isa haka haba"

Safiyya ce ta dan rusuna tace "momy sai mundawo"

"Allah ya kiyaye hanya"

Suka sa kai suka fita jalila ta rako su bakin gate anan suka hadu da dady suka gaisa jalila tabashi fadila ya karbeta da farin ciki ya Maida da dubansa ga safiyya yace

"yata ya jiki?

"Da sauki dady"

"To madalla yanxu ina zasuje sadauki"?

Dady yau sukayi arbain shine zasuje gida akaiwa baafa fadila yayanta"

"to to yayi kyau kun kyauta, amma ita kanwar taku zata dawo ko"?

Safiyya ce tabashi amsa a kun yace "aa dady bazata dawoba"

To, balaifi angode kinjini Allah yai muku albarka"


Suka amsa da ameen kudi yazaro yabawa najiba sukai masa Godiya suka tafi jalila taja najiba gefe tabata wasu kaya a leda fal tai mata Godiya kai tsaye gida suka nufa bayan sun tsaya a wani super market sunyiwa su ummi siyayya tunda suka tafi ran Assadiq yake abace saboda abinda momy taimasa safiyya ta kula da yanayinsa kawai sai tai masa shiru har suka karasa gidan yana yin parking najiba ta fita bayan ta karbi fadila ko kayanta bata diba ba murmushi Assadiq yayi safiyya ce tamaida dubanta ga Assadiq takama hannunsa tahada da nata ahankali ta kira sunansa,


"Dee meyafaru naga kmr damuwa ta mamaye kyar kyawar fuskar ka mai cike da annri"

"karki damu sopy ba komai"


"Haba Dee yazakace haka bayan bahaka muka fito ba karfa kamanta damuwarka tawace ko kana zaton zansamu nutsuwa alhalin mijina natare da damuwa "


Ajiyar zuciya yayi kana yace," sopy ina takaicin halin da kannena suke miki na rasa dalilinsu nayin haka, bama wannanba kunyar ummi nakeji intaji zan kara aure baason raina zanyiba sopy"

"Dee pls kabar maganar nan yanzu saboda farin ciki na sai kasaba umarnin momy, to banyardaba saboda haka kadena damun kanka kaji mijin sopy"

"Nadena matar Assadiq yafada yana sakar mata kiss najiba ce tadawo diban kayanta ta kwan kwasa glass din Assadiq ne ya bude yace

"yar gidan ummi anje anga ummin "?

" Naganta ya Assadiq har yanxu baku shigoba ga queen can tafara kuka"

Da sauri safiyya tafita tai cikin gidansu tana shiga ta rungume umminta tana dariya ya amina ta dubanta tace

"safiyya xaki karyamana ummi fa"

"kai ya amina nawa nake ummi baffa fa

" yana ciki karshanta bacci yake"

Assadiq ne xai shigo su gaisa"

"To bari atasheshi kice ya shigo"


Fita tayi tashigo da shi ya tsuguna ya gaida ummi a ladabce yashiga dakin baffa suka gaisa suka dan taba hira yaimasa sallama yafito a tsakar gida ya tatar da su ummi yaimata sallama hade da godiya yafita bin bayansa safiyya tayi suka tsaya a waje yadubeta yace

"sopy xanwuce office xan dawo da magariba mutafi dan yau nafi ma ango xumudi dafatan xaabiyani bashina"

Dariya yabata tace, "Dee baka da damuwa zan kuma mallaka maka komai nawa a karo na biyu"

"Nagode Sweet sopy, sai na dawo a kulamin da Fadilaty"

"ok, ka kula da kanka"

Yawuce ya tafi yabawa yara kayan da ya siyo aka shiga dasu ciki dakin baffa tashiga ta gaida shi fadila tana hannunsa yaimata addua yace

Sannu safiyya Allah yakara lpy kinji"

Ameen baafa, dady yana gaisheka"

"ina amsawa kuna lpy dai ko"?

"lpy kalau baffa sai dai matsalar kannansa gashi momy ta matsa sai ya auri yar kanwarta"

"subahanalla to shikenan ba komai Allah yayi jagora ke de kiyi hakuri kinji ki rike mijinki da amana nayaba da hankalinsa nasan bazai wulakanta min ke ba"

"To baffa nagode"

Ummi ce tashigo ta tatar da fadila agurin baffa tace

"kigama xama a cinyar mijina yafi karfinki suhyla ma tayi ta gama"

Dariya sukayi yace "aa nafeesatu kedai kishi ne ke damunki suhyla matsoraciya ce, wannan kuwa wayo zatayi"

Su ka kuma yin dariya Dr almustapha ne yai sallama ya shigo safiyya yagani yai dariya yace

"safy saukar yaushe"?

"bamu jimaba Dr, ina kwana ya aiki?

"lpy kalau ya baby fadila"?

"lpy kalau"

Karbarta yayi ya gaida iyayansa yashaida musu yasami aiki a wani asibiti a garin abuja baffa ne yace


Masa Allah to yaxakai da nan garin kuma ko shikenan"

"aa baffa innaxo weekend xandinga xuwa"

"To, madalla Allah ya sanya alkhairi to, ya maganar aure kuma"?

"baffa na kusa nasami yarinya

"kamar gaske kullum xancan kenan"

Cewar ummi safiyya ce tai dariya tace,

"ummi dagaske Dr yasami matar aure"

"au ni nafada miki, xandai nemeki safiyya zamuyi maganar "

" to Dr "

" kar kabari inkuma yima maganar aure mustapha"

"aa to gwanda kafada masa da kanka ko yafi ji "

" wlh ummina na kusa aikin gidan ma yayi nisa"

Allah yabada alkhairi" Cewar baffa
Suka amsa da ameen

Tashi yayi yafita aiki suma suka koma dakin ummi suka hadu sukaita hira ummi ma tai taimata nasiha najiba takiramata mai kunshi tai mata da kitso fadila tasha gata a gurin su ummi da magariba Assadiq yaxo suka tafi bayan tadan xaga danginsu


Tunda suka dau hanya Assadiq yaketa tsokanar ta ita dai murmushi kawai take a haka suka karasa gida suka baje a parlon sukaci abinci suka kammala ta kwashe kwanikan takai kitchen fadila ta dauka tai daki shima dakinsa yanufa yai wanka yashirya ya fito sai kamshi yake ya dawo dakin safiyya tana wanka sai fadila kwance a gadon ansamata kaya marasa nauyi anshafeta da powder yakarasa yadau keta rigingine yayi ya dorata a cikinsa yana taimata wasa tana dariya a haka bacci ya dauketa safiyya ce tafito daga ita sai tawul a hankali ya kwantar da fadila a gadon ta yakarasa gabanta hannunta yaja ya kaita gaban mu ya shafa mata mai da turare wani fitinan nan kallo ya kemata jikinta ne ya hau bari tace

"Dee dan Allah kabarni

"Ni tsoro nakeji kar inkuma samun ciki"

"baxaki samuba sopy "

Janta yayi kan gadon yafara aika mata da sakon nni kuka tasamasa bema san tanayiba ya kidime kamar ranar yafara saninta a ranar safiyya ta wahala saboda sai da Assadiq ya fanshe kwana 40 dinsa da kyar yabata tasamu bacci fadila ce tafarka ya tashi ya dakko ta xuwa yayi yakarata jikin safiyya tasha nono ta koshi ya lallabata takoma bacci ya mayar da ita gadon ta Yadawo nasu gadon yaja sopy jikin sa bacci yai gaba dasu.















*NASEEBA GAWO*âœðŸ»
[2:24Pm,2017]



*®💦💦💦TALENTED WRITTERS FORUM*

*💦T F*💦





*KANNAN MIJINA*
👩â€ðŸ‘©â€ðŸ‘§



*NA*

*NASEEBA I UBA*ðŸ’





*wannan shafin nakine ke kadai yar uwata hjy umma aymana*
*(aunty momy)*

*Nagode da shawarwarin ki gareni Allah yabar kauna na gaidaki kyauta*👌ðŸ»



*TALENTED kuna wuta ina binku da fetir*🔥
*Hadin kanmmu shine alfaharinmmu*ðŸ¤ðŸ¤





*58*




Da asuba safiyya tafarka taganta manne a jikin Assadiq zubawa kyak kyawar fuskarsa ido tayi ta ga kamar sa da fadila ta bayyana kamar kuma faruq har baccinsa irin na fadila ne dan karamin bakinsa ta sumbata ta zare jikinta a hankali ta karasa gadon fadila ta gyaramata kwanciyar ta tanufi toilet tai wanka ta doro alwala tafito Assadiq tagani a zaune a gefan gado kallon ta yayi da lumsas sun idonsa yace

"sopy ya baki tasheniba"

"Dee gani nayi kanata baccin gjy"

"Hmm to ai ke kika jamin gjyr ko"?

"Haka dai kace Dee"

Tafada tana kokarin saka doguwar riga da hijjabinta ta tayar da salla wanka yayi shima yafito yasaka jallabiya fara kal ya fita masallaci ta idar tafara axkar kenan fadila tafarka tun tana salla taji kushun kushun dinta tashi tayi tadakkota ta koma kan gado tafara bata nono kofa Assadiq ya turo ya tatar da su jallabiyar ya cire ya koma kusa dasu ya xauna leka fuskar fadila yayi yace


"Fadilaty binty, har kin tashi"

Nonon tacika ta dago ta kalleshi tasa dariya safiyya ce ta dauketa zata mika masa ita ta sa kuka cikin sauri Assadiq yace

"haba sopy itama rowar zaaimata kmr yadda akewa papanta "
Pls ki bata tasha ta koshi"

"umm wlh Dee da zafi dan bakasan tso tso bane shiyasa kake fadar haka"

"eh naji bansan tsotson ba nidai abawa Fadilaty tasha ta koshi"

Sai da ta koshi sannan ta cireta karbar ta yayi yashiga mata wasa tanata dariya mai da dubansa yayi ga safiyya cikin murya kasa kasa yace


"Sweet sopy yazaai ne Assadiq fa yana neman second round"

"Dee pls kabarni haka kuna neman kuyi min rub dugu fa"

"Nidai gsky kibani kinji yafada kamar wani karamin yaro ido taxuba masa saboda yadda yake shagwaba tace

"ok karka damu mijin sopy ina zuwa jirani in zo "

Tafada tana kokarin fita daga dakin kitchen ta nufa shikuwa komawa yayi ya kwanta ya kwantar da fadila a kirjinsa yanai tai mata wasa ahaka bacci yai gaba dasu safiyya kuwa tana kitchen tadora girki dankali ta feraye ta fara soyawa ta dakko kaji ta gyara ta tana na sannan tasamata hadaddan kuli kuli dayaji kayan kamshi da curry tasa mai tasaka a oven tagasa ta yanka albasa cyilize ta xuba ta dama kunun gyada hadadde tajuye a flaks da karami da babba tadafa shayi cikin awa guda ta kammala ta xuxxuba a flaks musu kyau tafito ta jera nasu a dining tabar ragowar a kitchen dakin ta koma ta tatar dasu sunata bacci sai suka birgeta toilet tashige tai wanka tafito ta tsaya gaban mudubi ta fara shafa mai ta fesa turare fadila ce tafarka da sauri takarasa tadauketa daga jikin Assadiq tasa masa pillow bandaki takoma tai mata wanka tafito tashafamata mai da powder tasamata kaya masu kyau green da fari tasamata farar safa tasamata farar yar karamar hula ta kayan ga gashinta yashsa mai antaje ta fesa mata turare ta kwantar daita takoma takarasa shiryawa wata shadda ta dakko marron colour tasa doguwar riga tasa yari da sarka kalar kayan tanada dankwalinta kmr gwaggwaro tayi kyau fadila ta dauka suka koma parlo ta kunna kallo wayar ta tadauka ta Kira layin jalila bugu daya tadaga tace

"Hello jalila kuntashi lpy

"lpy kalau aunty safiyya ina queen"

"lpy kalau saa tana nan

"Eh tana nan"

"ok kituromin ita zata karbar wa dady sako"

"ok tohm gata nan

Sallama sukayi baajimaba saa tazo tagaida safiyya taamsa da kulawa tasa hannu tadau fadila mikewa safiyya tayi tashiga kitchen ta hado kulolin a kwando ta mika mata ta dakko dari biyar tabata tace

"kice abawa dady, kudin kuma nakine "

" Nagode aunty Allah yasaka da alkhairin, intafi da fadila "

" aa babanta zai kawota"

"To, aunty "

Fita tayi ta tafi Assadiq ne yafarka me makon ya ga fadila sai ya ga pillow murmushi yayi ya tashi ya nufi parlon anan ya gansu sunyi kyau ahankali yakarasa gabanta tsugunawa ya yi yace

" sopy san kai ko ki ka shirya keda yarki kika barni ko"?

"Dee kai ko daga rigima sai kai sai rufe kofa "

" Ni din ko "

" Eh"

"Fadilaty kinji mamanki ko "

" yanxu dai muje inhada ma ruwan wanka kayi "

" sopy inyi fa kikace au dama xancan daake fada gaskiya ne mata dakun haihu sai kudena bawa mazanjanku kula "

Oh ni safiyya Allah yabaka hakuri muje intayaka"


Fadila ya dauka suka koma dakin ta hada masa ruwan wanka ta fito takarbi fadila ta kwantar da ita taja hannunsa suka yi bandaki yana shiga tafito ta rufo masa kofar dariya yayi yafara wankansa ita kuwa safiyya dakin ta gyara tsaf tadakko masa kaya masu kyau murda kofar yayi yafito karaswa ta yi ta mika masa karamin towel ya goge kansa suka karasa gaban mudubi tashafa masa mai ta taje masa gashinsa yasa kayan data dakko masa yasa suka koma parlo kulolin abincin ya bude ya dago ya Kalleta yace

Sopy ina inakikai wadannan girkin "

" kana bacci mana Dee
Taxuba musu sukaci Assadiq yaita santi kammala wa sukayi ya tashi zai fita fadila ya dauka yatafi da ita gidansu bakin mota safiyya ta rarrashi tana ta xuba masa shagwaba ya lallabata ya fita



Saa ce tashigo dauke da kwando da kuloli momy takaiwa ta ce

"gashi momy abawa dady inji aunty safiyya "

" meye aciki, bude mugani"

Budewa tayi tagani cewa tayi ta rufe ta karba momyn takaiwa dadyn yaita godiya tazubamasa yafara ci yana sawa safiyya albarka

Assadiq ne yashigo da fadila a hannun sa suka gaisa da mai gadi yaiwa fadila wasa Assadiq yaxaro dubu daya yabashi ciki ya shiga afifa ya tarar ta fito daga kitchen da sauri ta karaso ta karbi fadila ta gaida shi ya amsa ba walwala tambayarta yayi

"momy fa "?

" tana saman dady, ya Assadiq dan Allah kudi nakeso kabani"

"nawa kenan"

10k

A aljihunsa yaxaro yabata tasa hannu ta karba tai masa Godiya

Saman dady yanufa yai Sallama aka amsa ya shiga guri yasamu ya xauna ya gaida dady ya juya yagida momy taamsa da kulawa dady ne yatambayi fadila yace tana gurin afifa waya yaimata ta kawota

Muwadda ce tashigo cikin shiga ta alfarma da jalila ta hadu dauke kanta tayi tayi kamar bata gantaba sai abun yabata mamaki.










*NASEEBA GAWO*âœðŸ»
[6:35Am,2017]



*®💦💦💦TALENTED WRITTERS FORUM*💦💦💦

*💦T F*💦





*KANNAN MIJINA*
👩â€ðŸ‘©â€ðŸ‘§





*NA*

*NASEEBA I UBA*ðŸ’





*Ina bayanku TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine fa alfaharinmmu*ðŸ¤ðŸ¤




*Dedicated 2 my Sweet sister ummy aisha* 👌ðŸ»
*MIJINA sirrina*🌹





*59*





Cikin isa da takama ta dubi jalila tace

"jalila nafiskanci kmr raini yana kokarin shiga tsakani na da ke, ko zansan dalili"


"aa aunty Muwadda kmr yaya kawai de mamaki kika bani dana ganki dai dai wannan lokacin"

"Meye damuwarki da zuwa na"


"oho bansaniba gaskiya"


Afifa ce tafito da fadila a hannun ta tozali tayi da Muwadda tasaki faraa takarasa gabanta tagaidata dubanta tayi tace


"afifa babyn nan kmr yar faruq babyn waye"

"kai aunty Muwadda fadila ce fa yar ya Assadiq"

"wow kawota ai bantaba ganintaba"


"kuma ahaka kike ikirarin auran babanta"

Cewar jalila tafada tana gyara zaman farin glass dinta

"jalila kenan har yanxu bakisan Muwadda ba amma kiyi hakuri xaki sanni"


"ok ai gwanda kisanar dani ko nafahimta"

Wayar afifa ce takuma yin ringing tana dubawa taga ya Assadiq da sauri ta ta dubi Muwadda tace

"aunty Muwadda bari inkaita gurin dady"

"kafin kitafi ina momy take?

"tana saman dady, ya Assadiq ma yana can "

" ok kice nazo"


"ok"

Tana hawa tamikawa dady fadila Assadiq ne yadubeta yace

"sannu afifa sai yanxu ko yayi kyau "


" ya Assadiq aunty Muwadda ce taxo shiyasa nadan tsaya"


Rai ya hade kamar tana gabansa momy kuwa farin ciki ne yakamata tace

"tana ina Muwaddan "?


" tana kasa momy "


" kice taxo ta gaida dady "

" tohm momy "

Sauka tayi ta ganta da farhana su nata hirarar bakinta takarasa gabanta tace

" aunty Muwadda momy tace kizo ki gaida dady "

" ok muje "

Tashi sukayi suka rakata ta gaida dady yaamsa da kulawa ya tambayeta abbanta

" lpy kalau dady "

Momy antashi lpy"

"lpy kalau yata ina mama aisha"?

"lpy kalau momy tana gaidaki "

" ina amsawa"

"ya Assadiq antashi lpy
"lpy kalau Muwadda"

Tashi sukayi suka sakko baajimaba momy ma ta sakko da fadila a hannun ta tayi bacci dakin ta takaita ta kwantar da ita tadawo parlon gurin su farhana ta dubi Muwadda dafatan dai bawata matsala ko

"eh to momy amma har yanxu narasa gane kan ya Assadiq "

" kar ki damu yata da sannu komai zai dai dai ta"

"shikenan momy ba damuwa"

Hmmm aunty Muwadda mufa ke mukeso wlh kuma xamuyi alfahari da auranki"

Cewar farhana dariya Muwadda tayi tace

"haka ne farhana, to nagode da kaunar ku gareni "

Dady ne yadubi Assadiq bayan ya kurbi kunun gyada yace

Sadauki kasami mata yar albarka wacce tasan darajar iyayenka bansan dalilin dayasa kukeson kara aure ba"

"Dady katayani da addua ita kawai nafi bukata a yanxu "

" shikenan sadauki Allah yabada alheri, yaushe ne bakin kenan"?

"saura wata biyu dady"

"shikenan Allah ya kaimu ka kula da matarka inkasaba mata sadauki to fa kai da Allah"

"inshaallah dady xan kikayaye dady inason xuwa gurin faruq "

" yakamata kam to sai kafara shiri "

" to dady xannemi visa ayau dinnan dan yanata mita anmanta dashi "

" Hmmm sarkin rikici kenan "

Tashi yayi yaimasa Sallama yadakko shima dadyn shirin fita yafara yi Assadiq yana sakkowa yai tozali dasu Muwadda ido taxuba masa saboda yadda yai kyau tanason Assadiq amma tafison muktar momy ya kalla yace

" momy xanwuce office
"Assadiq bakaga Muwadda ba "?

Momy ai naga mungaisa sauri nake wlh"

"momy nima wucewa xanyi"

"tun yanxu yata, to kasauketa a gida "

" shikenan momy sai na dawo "

" Allah ya kiyaye hanya tura rurruka momy tabawa Muwadda su farhana suka rakata gurin mota sai da sukaga tafiyarsu sannan suka koma jalila kuwa saman dady ta hau ta dakko ragowar abincin da safiyya ta kawowa dady ta sakko dashi tabaje tafara ci farhana ne tafara shigowa taganta tace

"ya jalila wannan kayan dadinfa daga ina "?

" inzakici kawai xauna malama banson yawan magana"

Xama tayi afifa ma haka sukaita santi afifa ce tace

Gsky momy taiya gasa kaza "

" momy ko aunty safiyya "

Cewar jalila da sauri farhana ta dubeta tace
" mtsww wai ita ta kawo saboda makirci "

To mara kunya ki iya bakinki inba hakaba kuma xai kai ki yabaro ki"

Tana gama fada tai gaba dariya sukasa rada afifa taiwa farhana suka tafa


Tun ahanya Muwadda taketa kokarin Assadiq bayason zuwa gurinta

"Muwadda bani da lokacine amma innasamu xanxo "


" kullum haka kakecemin sweery, yanxu wane shiri kakewa bikinmmu sonake ayi bikin yayan gata "


" Hmmm ko to ai kin makara tunda ni dai bayaro bane kinga kuwa dole intakaita "

Wayar safiyya ce tashigo bugu daya yadaga

" Hello Sweet sopy, yanabarki dafatan bamatsala ko "?

" Dee sai kewarka data sakoni a gaba, yanxu kana ina "?


Maida dubansa yayi ga Muwadda yaga ta kafeshi da ido cikin wata iriyar murya yace

Ina hanyar office"

"ok Dee ka kularmin da kanka kaji "

" To matar Assadiq angama kema ki kula da kanki da Fadilaty "

" Tohm"

Sukai Sallama yakashe wayar Muwadda ce takulu xatai magana kenan yadaga mata hannu


"pls Muwadda karki bani ciwon kai da safannan dole sai kinyi hakuri"

Shiru tayi tamaida kanta gefe a dai dai gate dinsu yayi parking dubansa tayi "


" sweery baxaka shiga ka gaida mama ba "?


" Muwadda sauri nake ki gaisheta karki damu xan dawo "

" ok badamuwa sai najika "

Taballe murfin motar ta fita tausayi tabashi yadda ta damu da shi amma har yanxu ba sonta a ranshi motarsa yaja yatafi be jimaba ya karasa office da abokinsa yaci karo Abdullahi achida ta fawa suka yi ya dubeshi yace


" kaga mijin safiyya da Muwadda baba ga fadila "

" to karamin dan iska fadi kakara fada kade xauna ka mutu bakai aureba "

" chairman laifin kane ai nace kabani daya daga cikin kannanka kaki "


Kai musu tanufa malam"


Dariya yayi suka shiga office din kaitsaye,


Tun fitar Assadiq daga gidansu afifa tashirya ta fita gidan safiyya ta nufa tana xuwa ta tatar da ita a parlon tana kallon mbc drama remote ta dauka tacanja tasha bata kulataba can ta dubeta tace


Amm aron motarki xakibani xanbawa saurayina xamu fita tasa ce tasami matsala "

Da yaushe xaki fita"?


" da yamma "

" ok mukulin yana gurin Assadiq sai dai Yadawo "

" Badamuwa "


Fadila aka kawo tanata ihun kuka a gigice safiyya ta tashi taleka farhana tagani da fadilan a hannu.












07037732029 👈ðŸ»





*NASEEBA GAWO*âœðŸ»
[6:33Am,2017]


*®💦💦💦TALENTED WRITTERS FORUM*💦💦💦

*💦T F*💦




*KANNAN MIJINA*
👩â€ðŸ‘©â€ðŸ‘§



*NA*

*NASEEBA I UBA*ðŸ’





*wannan shafin nanakune KANNAN* *MIJINA GROUP* *NASEEBA*
*NAGAIDAKU*🙋ðŸ»



*TALENTED WRITTERS hadin* *kanmmu shine* *alfaharinmmu a*
*Kullum*ðŸ¤ðŸ¤




*6o*



Cikin sauri safiyya ta dubi farhana hannu ta sa takarbi fadila tace


"farhana kukan me take haka me yaasameta"


"Aa ya zaai insani kawai rigimar tace, keku bakiji ma kunyar tambayata ba sai kace ba yarki ta fari ba haba ai kara nada dadi"


"ke farhana ni kike fadawa haka saboda natambayeki meyasameta to intambayeki mana,duk cikin ku akwai wanda ya haifa min fadila da zakiyimin rashin kunya "

" Hmmm babu to ai yayana nane ya haifeta ko zaki haifeta ke kadai "


Cikin zafin nama safiyya ta dauketa da mari tace Dan kunga ina kyaleku shine xaku dinga yimin cin kashi ko to wlh ba xaku taba min ya kuci bulus ba mara mutunci kawai"

Tana gama fada tai gaba tabar farhana dafe da kunci kuka tasa afifa tafito daga parlon taga farhana na hawaye tambayarta tayi


"ya farhana me yafaru me taimiki aunty safiyyan?


"marina tayi kuma wlh baxan yardaba"


"lallai wlh kije kkfadawa momy"


Fita sukayi suka je suka shirya karya da gaskiya momy tai ta uban fada saa ta kwadawa kira da hanzari takaraso ta tsuguna tace


" momy gani "


" kije gidan Assadiq kicewa matarsa meye dalilinta na dokarmin ya "

Tashi saa tayi ta tafi tana mamakin halin momy tana karasawa ta jiyo kukan fadila har a lokacin safiyya tanata faman rarrashi Sallama tayi tashiga ta gaida safiyya taamsa ta gabatar mata da sakon da aka aikota safiyya ce ta dubeta da mamaki tafadamata yadda sukayi da farhana saa ce tace

"wlh aunty akan kujera ta kwantar da ita tafado"

Cikin raxana safiyya ta zaro ido 😳tace to saboda Allah ta kyauta kenan shi kenan to momyn tasan tafadi"?

"tasani aunty "

" to kice tayi hakuri"

"aa aunty safiyya kefa aka cuta kuma kice abasu hakuri"

"To saa mexance"

"aunty safiyya kiyi hakuri da halin kannan mijinki nasan kinayi"

"bakomai saadatu ai suma matane xasu dandana ji inda dadi"

"Hakane aunty bari intafi kar momy tajini shiru"

Safiyya ce ta Maida hankalinta ga fadila tai mata tik tana duba jikinta tana taba hannun ta ta dada tsanyara kuka safiyya tarasma mexataimata can ta dakko missileta ta shafamata ta samu ta bata nono takarba tafara sha da taki karba cikin ikon Allah bacci yai gaba daita goyata tayi ranta yai masifar baci tunani tashiga yi wai metayi wa *KANNAN MIJINTA*ne bata da wannan amsar


Saa tana komawa tafadi sakon safiyya na cewar tayi hakuri cikin fushi tace


Abani hakuri kenan tana sane ta dakar min ya, to yayi kyau"

"wlh momy sai tasan ta mareni sai nabata mamaki"

Cewar farhana tafada tana dada kwanciya jikin momy afifa ce


"wlh matar nan ta mike kafa kawai dan yar ta tayi kuka sai ta mareki "

" daga kan kujera fa ta fado cewar farhana karaf akunnan jalila cikin sauri ta dubi farhana tace

"farhana badai fadila ce tafadi ba "

Ita ce mana daga kwantar da ita akujera inje kitchen indawo garin mutsu mutsunta tafado"

"garin dai sha shancin ki dai banza inke kika haifeta xakibarta tafado ne "

" yaisa haka jalila xatai dagan ganne ko kinfimu santane eye to abar maganar"

Cewar momy tafada tana kokarin tashi daki jalila ta wuce domin amsa wayar daake mata

Dr almustapha ne yake fada mata cewar xai xo da yamma shiru tayi can tace

"Dr amma a gidan aunty safiyya"

"acan kikeso muhadu"?
"Eh"

"ok sai naxo"

Sallama sukayi littafi ta dauka tafara dubawa ahaka bacci yai gaba daita

Abangaran safiyya kuwa hankalinta ne yatashi yadda taji xaxxabi ya rufe fadila kwantar da ita tayi ta lullibeta takoma kitchen tafara hada girkin dare tuwon shinkafa tayi miyar agushi tahada lemon kwa kwa ta kamalla tajera a dining ta gyara a kitchen har lokacin fadila bacci take wanka tayi tashirya cikin wani bakin material doguwar riga tadanyi kwalliya kadan dakin Assadiq ta koma tafara

Please Login or Register in order to submit comment