Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a kanta arazane ta bude idonta suka hada ido, kanta tadauke kissing dinta yafara tureshi tashiga yi tasamu ta yunkura ta tashi dakinta ta gudu, binta yayi saboda bazai iya hakura ba sai da yagwada mata karfi sannan yasamu biyan bukatar sa yana gamawa yabar mata dakin








Yau aka kawo kayan lefan farhana kaya masu kyau da tsada sai hijjabai da nikaf tunda taga kayan take kuka gashi ibraheem ya tabbatar mata a gidansu zasu zauna ga kannan sa maza da mata




Haisam ne zaune da matar sa yana cin abinci gefansa kuma yara ne guda biyu maza kiran afifa yashigo sai da yasaci kallon matar sannan yadaga


"zankira anjima "kawai yace dubansa tayi tace


" dawa kake waya?


Kame Kame yafara yi











*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[6 :19,2017]


*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ





*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง


*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





*Auzu bikalimatullahi tamat minsharri makalaka*๐Ÿ‘๐Ÿป




*๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿ’ฆ






*๐Ÿ’™wannan shafin nanakune ga dukkan mai suna safiyya sopyn Assadiq na gaidaku kyauta ba da kudi ba*๐Ÿ’™๐Ÿ˜ƒ







*78*





~~~Guri momy tasamu ta zauna ta dafe kanta wanda yake barazanar fashewa zuciyar ta kuwa jitake tana tafasa ahankali take iya magana

"Gsky yarinyar nan tabani kunya, wlh ai bansan haka take ba da banhada auran nan ba "


Ya hannatu ce takarasa Kusa daita ta zauna dubanta tayi tace

" momy ai aikin gama yariga yagama kawai yanzu sai dai fatan Allah yabamu hakurin jure halinta "


Faruq kuwa dan takaici rasa ma abinda zaice yayi, jalila kam taji dadin abinda Muwadda tayi ko bakomai momy ta sakar wa safiyya mara ta sarara, haka dai sukai ta tattaunawa farhana ce ta dubi afifa tace

" malama, kitashi kije ki gyara mata dakin mana ko sai ta dawo tazo taiwa mutane tujara "


" cab, wlh bazaniba tadawo tayi abinda zatayi din "


" faruq ne ya dubeta yace,


"ai wlh afifa sai kinje, dan ubanku baku kuke sonta, dallacan tashi "


Momy dai ba bakin magana, tashi afifa tayi tafita, yaya hannatu kam banda takaici ba abinda take yi,




Muwadda tana fita ta nufi gurin da suka saba haduwa da muktar yana nan yana jiranta tasami guri tai parking din motar ta takarasa gurin sa tasami gefansa ta zauna dubansa tayi tace


"Dear I am so sorry, i have westing ur time "


" nvr mind baby, yanzu dai ina abincin yunwa nakeji ga shi bani isassun kudi fa, Allah yasa kinzo min da kudi "


" yasalam wlh namanta bankarbi kudinba gaba daya yan iskan yarannan sun mantar dani "


" su wa kenan baby"?

*"kannan mijina*mana, marasa mutunci "


" shikenan baby yanzu meye labari dafatan baki da ciki, saboda banason ki haihu da wannan mijin naki nafison kihaifa min"


"Dear nifa bana ma yadda dashi kwata kwata "


" ayya shiyasa har yanzu kika kasa samun abinda muke bukata a hannunsa, kisaki jikinki dashi baby ni dai kar ki ciki "


" shikenan dear abinda kakeso shi zanyi, yauwa ina rushida, inason tazo ta kwanan min ko sati ne "


" Hmmm baby kenan, to in mijinki ya tambayeki wacece kice masa wa?



"aa mekuwa zance, ince masa kanwar saurayina mana "


" dawasa kike, zanfada mata inshaallah zaki ganta "


Nan sukai ta hira karshe taimasa Sallama ta wuce gidansu tana xuwa tai parking din motar ta ta shiga ciki mamanta bata parlo sai mai aikinsu tanata gyaran parlon ta tsuguna ta gaida ta taamsa a wulakance tabi kofar dazata sadata da bedroom din mamanta

Tana shiga tafada kanta dubanta tayi tace



"Haba Muwadda, sai kinji wa kanki ciwo ko kijiwa babyn da yake jikinki, dan Allah kidinga kula "


" mama baby kuma, aina?


"au bakisan kina da cikin ba, Yanayin ki kadai yaisa ya nuna haka, naji dadin faruwar hakan Allah yasa kihaifo namiji Muwadda "


Muwadda rasa ma me zatace tayi kuka tasa wa mamanta ita bataso zubarwa zatayi, can tadago ta dubi mamanta tace


" mama naga ke ba likitaba tayaya daga zuwa na zakice wani ciki ne dani "

" bansaniba Muwadda kuma wlh kika sake kika zubar da cikin nan sai nabaki mamaki, ke tashima muje asibiti ma "


Bamusu Muwadda ta tashi suka nufi asibiti suna zuwa suka ga likita akai mata test take aka gano shigar ciki na wata biyu, hankalinta in yayi dubu yatashi magan ganun muktar ne suke mata yawo, tashi sukai sukaiwa likitan Sallama suka tafi.

Har gida mama takai Muwadda lokacin Assadiq yajima da dawowa suna parking space shi da safiyya da fadila sun shimfida dadduma suna shan fruit, binsu kawai Assadiq yayi da kallo tashi yayi yakarasa gurin su domin ya gaida mama amma aransa bakin ciki ne fal ransa tsuguna wa yayi ya gaisheta safiyya ma tagaida ta fadila ce ta taso ta rungume Muwadda amma bata kulataba saboda tashin hankalin datake ciki

Part din ta suka nufa Assadiq har zai koma ya zauna mama takirashi ba musu yabi bayanta har fadila tayunkura zata bishi safiyya ta rike ta komawa tayi tazauna


Assadiq yana shiga yasami guri yazauna mama ce tadubeshi tace


"Assadiq muwadda nakai asibiti ankuma tabbatar min tana dauke da ciki saboda haka ka nika kulawar ka gareta banda yawan fitar nan datake dan Allah ku kula kaji ko "


" naji mama, to amma maganar fita muwadda bata taba tambayata unguwa ba sai dai tai fitar ta kawai, sai nake ganin ita zaki jaddadawa hakan "


" shikenan dai koma meye dai abarshi nide ka kular min da ita, yauwa "


" shikenan mama, zaakula inshaallah "

Yana gama fada yatashi yafita sanda yakoma inda suke zaune da safiyya bata gurin sun koma daki kai tsaye binsu yayi yana zuwa yatarar fadila tanata aikin kuka sai safiyya ta goyata



" wlh fadila bazan goya kiba, bakya tausayina ko "


" nide Allah ki goyani, nima fa gajiya nayi"



Assadiq ne yadubi safiyya yace, "Haba sopy dan Allah ki goya ta nawa Fadilaty take balle kice nauyi ne daita"


"Wlh Dee bazaniyaba, to kai ka goyata mana "



" shikenan, binty zo kihau ba irin nata ba ma ni har zani zansa miki "



" yauwa papa na, inason ka "



" nima haka Fadilaty "

Goyata yayi, tayi luf jinta yayi shiru yakira sunanta Bata amsaba zuwa yayi yakaita daki ya kwantar daita safiyya ce tafito daga toilet daure da towel tanata yarfe gashinta wanda ruwa yajika shi dubanta yayi Karasawa yayi gabanta ya dau karamin towel yafara goge mata yanayi yana tsokanar ta


"matar Assadiq yakamata inbaki baby acikin daren nan "yafada yana shafa cikin ta juyowa tayi ta shafi lallausar sajensa tace



" Gsky Dee bayanzuba, sai nadada hutawa "



" nide yanzu zaki haifa min baby "

Nare nare tayi da ido zatai kuka jikinsa yajata yafara rarrashinta bakinsa yahada danata yashiga tso tsa hade da jan towel din jikinta hannunsa ta rike ta girgixa masa kai alamar aa murya can kasa yace



" sopy meyasa, dawasa nake bazan bari ciki ya shigaba pls help me "



" Dee, kamanta Muwadda ke da girki, bakyau fa, pls katafi gurinta "


Kansa yadafe saboda inyana gaban safiyya manta komai da kowa yake, sai da yagama jin dumin jikinta sannan yasaketa hade da sakar wa kirjinta kiss yaja mata kofar yafita



Part din Muwadda yanufa tana kwance a kujera da wata yar fingilar riga a jikinta wacce tabayysna cikar kirjinta ido yazuba mata yanayinta yatabbatar masa da cikin datake dashi ahankali yakarasa gabanta yahaye kanta idonta arufe sai jin mutum tayi a kanta arazane ta bude idonta suka hada ido, kanta tadauke kissing dinta yafara tureshi tashiga yi tasamu ta yunkura ta tashi dakinta ta gudu, binta yayi saboda bazai iya hakura ba sai da yagwada mata karfi sannan yasamu biyan bukatar sa yana gamawa yabar mata dakin








Yau aka kawo kayan lefan farhana kaya masu kyau da tsada sai hijjabai da nikaf tunda taga kayan take kuka gashi ibraheem ya tabbatar mata a gidansu zasu zauna ga kannan sa maza da mata




Haisam ne zaune da matar sa yana cin abinci gefansa kuma yara ne guda biyu maza kiran afifa yashigo sai da yasaci kallon matar sannan yadaga


"zankira anjima "kawai yace dubansa tayi tace


" dawa kake waya?


Kame Kame yafara yi











*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[5:33Am,2017]



*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ


*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ




*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง





*NA*
*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’







*wallahu galibun ala amri wala kinna aksarin nasi la yaalamun*๐Ÿ‘๐Ÿป





๐Ÿ’ฆ
*TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿ’ฆ๐Ÿค





๐Ÿ’™
*Inaiwa kawata rukayya taaziya bisa rashi da tayi na yarta naseeba ubangiji Allah yai mata rahama yasa ta huta yabaki wata naseeba AMEEN๐Ÿ’™*





๐Ÿ’™
*Wannan shafin nanakune munemi aljannar mu mata group ku kadai banhada ku da kowane group ba ina yinku wlh*๐Ÿ™…๐Ÿป









*79*





~~~cikin masifa da tsantsar kishi shukura takewa haisam magana yayi shiru saboda sanin bakin kishinta da masifa


"haisam ya zaka maida ni wata yar iska inai maka magana kai min shiru "?


" to me kike so ince miki shukura, yanxu saboda Allah daga yimin waya baki san waye ba sai ki hau masifar fada, haba mata ta sanin kanki ne kinsan daga ke ba kai, ni yanzu ko cewa akai zaai min aure kyauta ai bazan yarda ba yadda nake fama yanxu kasuwar bawani cikin kirki akeba"


"oho matsalar kace wlh duk sanda kasake kayi aure wlh daga kai har matar sai kun gane kuka kuranku, haba baka da aiki sai bin yanmata gidanka ana fama da matsi to kayi Allah yabaka Saa "


Tana gama fada ta dau karamin danta me suna salman tayi daki haisam kuwa rasa ma mezaice yayi tashi yayi yashuri takalmansa yafita


Kai tsaye gidan su abokinsa ya wuce yai Saa yana nan, suka gaisa duban abokin nasa yayi yace

" abokina yazaai ne, tai makon daakasaba zaai min "


" wai me, kana nufin kaya da mota?


"yauwa dangari sufa, wlh kayana duk sun dan sha jiki, nadan sami kudi nasai wasu to har yanzu baa dinka ba "




" amma abokina me zai hana ka dena wannan dabiar taka ta yaudara da karya ba kyau fa "


" Hmmm usman kenan bazaka gane ba, yanxu nasamo matar aure wacce zanhuta ta ko ina, sonake na aureta nan da dan kan kanin lokaci, soma nake nazo insami alhajin ku, ya taimaka yanema min aurenta wlh "



" ita wa kenan?


"Hmmm, afifa muhammad mai nasara "



" Kai, kar kace min yar gidan tsohon kwamishina ce yarinyar "?



" kanuba, au babanta har kwamishina yayi,hmm abokina bani kaya masu zafi dan Allah intafi "


tashi usman yayi ya dakko masa wata hadaddiyar shadda milk sai daukar ido takeyi ya shirya tsaf taimasa kyau ainun kasancwar sa farin bafulatani yakarbi mukullin motar yafita



*Waye haisam ne??*
๐Ÿค”


Sunan sa na gaskiya shuaibu asalinsa dan adamawa ne shine kusan auta a gidansu duk yayyansa manya ne daga masu mata biyu sai uku ga tarin yaya kmr me mahaifinsa yakawo shi gurin abokinsa wato mahaifin matar sa shukura karatun boko yasamu yai secondary yafantsama kasuwa ahaka yahadu da mahaifin abokinsa usman yadauke shi amatsayin yaron kanti ba laifi yana samu amma hangen nasama dashi yasa baya godewa Allah, ahaka aka hada shi aure da shukura badan yaso ba saboda shi burinsa yafantama da yanmata ga karyar tsiya yau kaganshi da waccan budurwar gobe da waccan ahaka ya hadu da afifa ya kuma kudirce wa ransa sai ya aureta tunda yai aure yaki zuwa garinsu saboda yanxu jiyake yafi karfin zaman garinsu su.



**********


Yana isa yaimata waya gashi yana waje cemasa tayi bata gida tana gidan yayanta gida mai kallon nasu parking din motar yayi yafito cikin katsaita yakarasa ciki yana shiga yaci karo da fadila akan dan karamin lilonta gurinta yakarasa saboda tunda suka hadu da yarinyar take burgeshi tsugunawa yayi agabanta yarike lilon yadago habarta yace


"fine girl, ya kike?


"la kaima uncle ne, uncle dina ne yake kirana da fine girl "


" ayya, nima uncle dinki ne, to fadamin sunanki "


" Fadilaty binty "

" nice name, to yanzu mezan baki "?


Bakomai, papana yace kar indinga karbar abun mutane"


"har dana uncle "?


" aa, kudi yazaro yan dari biyu yabata ta karba sauka tayi daga kan lilon tanufi ciki tana ta kwallawa safiyya kira tana kwance a kujera mai cin mutum uku tana duba wani littafi fadawa fadila tayi kanta tana kiran


"mamma na kinga uncle yabani kudi "

" Haba fadila meyasa bakya abu da nutsuwa ne, bakisan kaina ke ciwo ba ga gjyr school "


" sorry mamma na nadena, nidai bari papa na Yadawo muyi shawarara infada masa kidena zuwa school tunda ciwon kai kike yi ko?


" to ai sai abinda kikace fadila, yanzu de wayabaki kudin nan?


"uncle ne yabani, zo muje kiganshi "


" to inazuwa bari nadan sami saukin ciwon kan"







Afifa kuwa tana bangaran Muwadda tanai mata meat pie tagama tsaf ta dibarwar haisam tahada masa da drinks dakin Muwadda tashiga ta tatar da ita tanata bacci ahankali ta bude wardrobe dinta ta dakko wani hadaddan lace blue da pink tasa tayi kwalliya tanada dankwalin kamar gwaggwaro tayi kyau ai nun ta fesa turare tafita yana zaune saman motarsa takarasa dirowa yayi ya karbi tray din hannun ta suka sami guri inda aka zuba fararan kujeru suka zauna dubanta yayi da fararan idonsa yace



"queen kinyi kyau dama daga nan gida na zamu wuce "


" hmm king kenan, kar ka damu kamar yau ne ai, pls kana da aure ne?

"Haba Queen wani irin aure kuma, bani da aure ke nake ta jira kullum ke nake gani a mafarkina sai gashi Allah yahada mu "



" Hmmm "


Cikin bacci Muwadda taji turare yadameta da kamshi farkawa tayi taji dakin yacika da kamshi take taji kanta yafara juyawa hijjabainta ta zura tanufi kitchen meat pie din taje dauka taga saura uku mamaki ne yakamata tashiga kwadawa afifa kira bata gantaba ragowar ukun ta dauka tanufi part din safiyya su afifa sunga shigar ta amma ita batagansu ba haisam ne yadubi afifa yace


Queen waccan ce maman Fadilaty "?


" aa waccan aunty Muwadda ce, au kaima Fadilaty kake cemata?


"aa ba sunnanta ta bane "


Sunan ta fadila babanta ke kiranta Fadilaty"

"Queen inason yarinyar dama inmunyi aure abamu ita "



" cab wannan me shegen surutun tsiyar"




Fadila ce ta dami safiyya ta taso taga uncle dinta, tashi tayi ta leka hangosu tayi da afifa tana juye masa abu a leda jitayi yaron be kwanta mata ba.

Shigowar Muwadda ne yasata sakin labulan takoma ta zauna guri Muwadda tasamu itama tazauna tagaida safiyya taamsa a mutunce fadila ce tadubi Muwadda tace



Aunty kinga nasami kudi "



" nagani fadila waye yabaki "?



" uncle dina ne yabani "


" to angode masa, yauwa aunty safiyya afifa bata shigo nan ba "


" bata shigo ba Muwadda, yaushe rabon afifa da nan, har na manta, amma ai ita ke zance a waje "


" ok zata zo tasameni zataci ubanta wlh "



Ita dai safiyya shiru tai mata, tai mata tayin meat pie taki karba, Sallama haisam yayiwa afifa bayan yabata sababbin kudi tai ta murna part din safiyya tanufa dan tasan acan zata hadu da Muwadda ai kuwa tana shiga Muwadda taga kayan ta ajikin afifa wata uwar ashar ta lailayo mata hade da dauketa da mari ta dora da


"afifa kinfara shaye shaye ko, da har zaki dau kayana kisa, ko ni saar ki ce haba shiyasa naji dakina Yacika da kamshin turaran danafi tsana a yanzu, tsaya ma tukunna ina ragowar meat pie din yake?




"bansaniba, muguwa azzalima nabawa wanda ya isa keda kina tunanin zanmiki wahala ne, to dan saurayina nayi "



Tana gama fada tai gaba safiyya kam tana tsaye tana kallonsu bin bayanta Muwadda tayi har gurin momy suna parlor gaba dayansu har da Assadiq da yaya hannatu suna tsara bikin farhana afifa tashigo tana kuka, can kuma sai ga Muwadda cikin masifa gaba daya suka zuba mata ido













*NASEEBA GAWO*โœ๐Ÿป
[8:06Am,2017]



*ยฎ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆTALENTED WRITTERS FORUM*๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ

*๐Ÿ’ฆT F*๐Ÿ’ฆ





*KANNAN MIJINA*
๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง



*NA*

*NASEEBA I UBA*๐Ÿ’





*Allahumma salli ala sayyadina muhammad*๐Ÿ“ฟ


๐Ÿ’ฆ
*TALENTED WRITTERS hadin kanmmu shine alfaharinmmu*๐Ÿค๐Ÿ’ฆ




๐Ÿ’ฆ
*Ina tayaki murnar kammala littafinki kawata maman farida mai suna DANMALIK MAI HADARIN NERORI allah yasa muamfana da abinda muka karanta*๐Ÿ’ฆ


*haka kazakika ina taya kawayena faeex usman da fatima auwal fara littafinsu dafatan Allah yasa sufara asaa readers kar ku sake abaku labarin wadannan littafe*

*๐Ÿ’ฆFEENAT*

*&*
*RASHIN SANI*๐Ÿ’ฆ






*80*



~~~cikin masifa da rashin kunya muwadda takewa afifa masifa gaba daya idonta yarufe bata ma kula da wadanda suke wajenba momy ce ta dubeta tace

"Haba Muwadda, yazaki shigo ba Sallama kina zage zage, me afifa tai miki haka?

"wlh momy tambayar ki tana bani mamaki, to ki tambayata mana ita tafada miki abinda taimin "


Yaya hannatu ce tadubeta tace


" ke, bamason hauka da iskanci kinji ko, ke wacce irin sha sha ce, wacce bata san me take ba, to wlh kishiga hankalinki tun wuri "


Juyi tayi agaban su tare da yatsine fuska tace

" yaya hannatu, kenan, dan Allah intambayeki mana, meyasa bakwason yiwa mutum adalci ne, oh dama laifine mutum acutar dashi yaja bakinsa yai shiru, to gaskiya ni Muwadda banyarda da wannan tsarin ba, saboda haka sai kuyi hakuri da halina "


Assadiq ne ya dauketa da mari, take ta fasa kara tafara ihu, tafita kai tsaye gida ta wuce tadau motar ta tayi gidansu


Faruq ne yadubi afifa yace


" ke zonan dan uwanki, me yahadaki da ita ki jawo tazo taiwa mutane rashin mutunci "

" yaya faruq, wlh ba abinda nai mata, wai dan nasa kayanta ne, fa kawai "


" oh ashe fa baki da kaya ko?

"ina dasu yaya, aiki nayi shine najikina suka baci "

" afifa, meyasa kuke haka ne, Muwadda fa ba kamar safiyya ba ce, ni kaina hakuri nake da ita amma kude burinku kuja abinda zaai rikici ko? yayi kyau

"Dakata Assadiq meye da safiyya da har zakace Muwadda ba kamar safiyya ba, to ai inbaka saniba kasani duk naka yafi bare,

Dan haka, abar Zancan haka, kuma wlh kar ka kuma dukanta, kaji nafada maka "

Gaba dayansu mamaki kalaman momy yabasu musamman yaya hannatu, haushi ne yakamata tadau jakar ta da mayafinta ta tafe ko Sallama batai musu ba, Assadiq ma fita yayi ya nufi gidansa ransa a mutukar bace, faruq kuwa kwaciya yayi a kujera yashiga latsa wayarsa


Assadiq yana zuwa gida ya tatar da part din Muwadda arufe ga motar ta bata nan, part din sa ya wace kwanciya yayi saboda yadda Kansa yake sarawa bayason hayaniya ko kadan,


Safiyya bata san ya shigoba saboda baccin da yakwashe su ita da fadila, cikin bacci taji wayar ta na ringing ahankali ta bude idonta tadubi sunan *Dee*tagani ajikin screen din dagawa tayi


"sopy, ina dakina, banajin dadi pls kizo "

Yanagama fada yakashe wayar tashi tayi tagyarwa fadila kwanciyarta sannan tafita part din sa tanufa yana kwance a kujera yadafe Kansa da sauri takarasa gabansa tadafa kafadarsa tare da cire hannunsa da ga Kansa tace


" Dee, meyasa meka haka?


"sopy, muwadda kashe ni, takeson yi, tana yawan bani ciwon kai, bata da kirki ko kadan yarinyar "


" yaisa haka Dee, kayi hakuri yanzu mezan kawo maka kaci, ko kuma katshi ka tashi kafara yin wanka ko?


"sopy, bazan iya ba, jinake kamar kaina zai fado, kihada ruwan wanka ki taimaka min inyi "

Ba musu tashiga toilet din ta hada masa Ruwan wanka tafito taimaka masa tayi yacire kayansa tarike hannun sa suka nufi toilet din tare sukai wankan suka fito daure da towel yasami gefan gado ya zauna dubanta yayi yace


" bani kaya marasa nauyi sopy, ki dafa min tea zansha magani "


" to Dee, sannu "


3quater ta dakko masa sai riga armlace ya karba yasaka mayafi ta yafa tafita batare da tasa kaya ba kitchen tanufa ta dafa masa lipton dakinta ta koma ta dubi fadila baccin ta take tayi ahankali ta rufo mata kofar tafita farantin data jera flaks da cup din ta dauka tanufi dakin Assadiq yana nan inda tabar shi karasawa tayi taaje farantin, dubanta yayi yace,


"sopy, ya bakisa kaya ba kike yawo da towel "



" Dee banasan intaba wardrobe din ne fadila ta tashi nasamu tayi bacci "

" shikenan sopy nima nafison jin dumin jikinki ahaka "


Zuba masa tea din tayi ta mika masa dauke Kansa yayi yaki karba murmushi tayi ta koma gefansa ta zauna tafara bashi yana sha yadora Kansa a kafadar ta yafara lumshe ido, magani ta dakko taballa tasa masa abaki ta bashi ruwa ya sha jikinsa yajata ya matse ta tsam ya koma ya kwanta, nan yashiga wasa da ita tare da kissing din wuyanta itama dada rungume shi tayi tashiga yimasa susa a Kansa da hura masa iska akunne take yafara lumshe ido, bacci yai gaba dashi ahankali ta zare jikinta ta jera masa filo a kusa dashi taja bargo ta rufeshi tabar dakin



Abangaran Muwadda kuwa tana xuwa gidan su kai tsaye dakin abbanta tanufa yana zaune da wasu takardu a gabansa tashiga tasaki wani kuka mai tsuma zuciya cikin kidima yashiga tambayarta


"Muwadda, lpyrki kike kuka, meyasameki, waya taba min ke?


"abba, nagaji da aurannan, wlh bazan koma ba,


"haba yar gidan abba, kifadamin meyasameki


Nan takwashe komai tafadamasa ransa yabaci sosai yashiga kwallawa mama kira a kidime tashigo dakin tozali tayi da Muwadda mamaki ne yakama tashiga tambayarta meakai mata


Cikin bacin rai abban muwadda yafara magana


"naji abinda *kannan mijinta*sukai mata to bari kiji, banyarda dan suna yanuwanta ba su shiga wulakanta min ya ba baze yuba kuma yanzun nan zankira alhj muhammad din dan bazan yi magana da mijinta, kuma bainda zata koma, yar tawa guda daya bazai yaba,


Maman Muwadda dai tarasa ma me xatace jikinta taja Muwadda tafara rarrashinta wayarsa ya dauka yafara neman layin dady bugu biyu ya dauka


Nan suka ya kwashe komai yafada masa, hakuri yai tabashi ya sanar da shi besan anyi ba, amma zai tsawatar musu sukai Sallama yaajiye wayar mama taja Muwadda dakinta tashiga rarrashinta


"Haba muwadda kar kibari arabaki da mijinki kinga hakar mu takusa cimma ruwa, dan haka kibarni dasu, da sannu zanyi maganinsu "


" gaskiya mama, ina takura fa, kamar yadda kike da buri haka nima ina da nawa burin yanzu gashi kinsa ni adamuwa "



" Haba Muwadda, kiyi hakuri mana, yanzu ki kwanta ki huta kuma wlh sai na rama miki marin da afifa tasa Assadiq yaimiki "



Tana gama fada tai tashi ta fita Muwadda kuwa wayar ta ta dauka takira layin muktar suka sha hira ya kuma jadda da mata kar tabari tasa ciki da Assadiq take gabanta yabada dam ta tabbatar masa bazata bari ba, sukai Sallama tare da alkawarin tura masa kudi


***********


Dady ne yatara yayansa yai tai musu fada akan abinda sukaiwa muwadda momy ce tadubeshi tace,


"Haba alhj yarinyar nan fa bata da kirki dan baka tsiyar da takewa mutane ba "


" yaisa hajiya kareema sai dai inke ce baki da kirki bazeyu ace surikanki biyu ace duk basu da kirki ba dan haka wallahi ku kiyayeni "

Yanagama fada yatashi yabar parlon faruq ne yadubi momy yace



" momy kinga irin ta ko wlh shiyasa natsani auran nan tun farko irin haka na guda, amma gwanda ma da hakan tafaru kwa fahimci halin kirki na aunty safiyya "


" dakata faruq rufemin baki, kai tashi kabani guri sarkin iya tsara magana kawai "



Fita yayi yakoma dakinsa su farhana kuwa take suka kira Muwadda awaya sukai mata tasas bata kyalesu ba sai da taci mutuncin su






Yau aka kawo kudin auran jalila da afifa Dr almustapha yakawo 50k yayin da haisam yakawo 200k murna gurin momy baa magana tanata kushe na jalila tace,

"afifa kinyi goshi, jalila kuwa nasan bazai abun arziki ba, yo wani wan safiyya

Please Login or Register in order to submit comment