Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bayan kina da wannan gatan???" rike kanta damsel tayi ta dalilin sara da taji yana mata sannan tafara ba zubaida labarinta, nan ta bata iya Wanda taga yakamata tabata sannan tai shiruu.. sauke ajiyar zuciya zubaida tayi, ta bude baki zatayi magana taji anbude kofa an shigo.. hajiya rabi'a ce rike da charbi a hannunta tana lazimi,har kusa da inda damse ta karasa sannan ta zauna tafara magana " duc abunda kuke fada yana kunne na, hakika noor na tausayamiki kwarai akan kirin halin rayuwar da kika shiga..saidai inda banji dadi ba gudun da kika sake ki, ashe ko da dagaske zai auri hafsan keba mai iya kar fafa mishi guiwa bane ?? ai hallacin dazaki iya mishi kenan, kutaru Ku rufa ma juna asiri, idan Allah yasa ta haihu mishi ku rungumi yayan tare da ita kamar ke kika haife su..balle ma ashe kinji duc ba haka bane.. kinga kin watsa mishi kasa ido, kin banshi kunya a idon jama'a.. gaskia banji dadi ba, kuma kamar yadda shi abokin nashi yace miki ke da kanki zakiyi making wannan decision din,toh nima amatsayina na uwa agareki abinda zance miki kenan.. yau ki raba dare kiyi tunani, inkanga har rashin komawar ki yafi miki, toh bazan takura miki ba saidai ki min kwatancen inda za'a sameshi inje in amso miki takardarki, tunda bazai yiwu kicigaba da zama da auren wani akanki ba..ai iya yanzu kinsan meye addini, ke ba jahila bace, kinsan meye daidai kinsan meye ba daidaiba.. Idan kuma kinga zaki koma, toh zamu tayaki murna tare da miki fatar alkhairi..ga yar uwarki ma kina gani karshen shekarar nan aurenta. lamo damsel tayi jikin zubaida maganar hajiya rabi'a duc yabi hanta da jinin ta.. mikewa hajiya rabi'a tayi tafita.. bubaida ta kara rungume ta saidai batace komai ba, ganin duc abinda yakamata ta fada duc hajiya rabi'a tafadi.. Suna nan ahaka har aka kira sallahr magrib sannan suka mike.. washa gari 7:00 na safe zubaida ta bude Ido jin kamshin turare na tashi.. ganin damsel tayi tana kokarin zura hijabi kafin tace " har kin tashi Noor.. ina zakije da safen nan" juyowa damsle tayi tana murmushi sannan tace " I've made my decision... I'm going to my husband... zuby I'm going back ..." hawayen da ke makale a fuskar ta ya karasa saukowa. Wani ihu zubaida tayi tare dirowa daga kan gado tazo ta rungume damsel tana hawaye itama " Alhamdulilah ya Allah... Alhamdulilah....nayi murna noor, kin tabbatar mana ke yar halak ce" karfe goma hajiya rabi'a ta ajiye damsel daidai kofar gate din gidan sadeeq sannan tajuya ta wuce.. Knocking din gate damsel tashiga yi.. Joseph yafito, yana ganin ta ya washe baki " madam!!!" Damsel tayi murmushi sannan tace "is he around?" Joseph yakara bude kofar tare da bata hanya yace "of a dey, him dey sick since yesterday" damsel tai hangar kofar palon ta tura.........

...bakowa a palon sai TV dake aiki..sadeeq kuwa tunda aka bude kofar palo yaji, bai motsa daga inda yakeba yayi tunanin ko nabeel ne.. yacigaba buttoning shirt dinshi dan zaije pharmacy akarasa mishi sauran alluran shi.. bude kofar dakin akayi..sadeeq da yaba kofar baya yace " nabeel I told you I can drive, just go home please" ganin ba'ace komai ba yasa sadeeq juyowa ahankali... tsayawa yayi chack da dasa button din hannun rigarshi ganin wacce yakegani a kofa,.. in a calm voice yace "NOOR" sai sannan damsel tai murmushi.. tundaga kofa tafara cire hijabin jikinta, gown dinta, hulan kanta sannan ta kwance ribbon din da ta daure suman ta dashi.. Sadeeq yana tsaye yana kallon ta, azuciyar shi kuwa cewa yake ( yau kuma tahaka mafarkin yazo mun?) damsel saida ta cire komai na jikinta, yarage daga ita sai pant sannan tafara takowa ahankali inda sadeeq ke tsaye..sadeeq ya rumtse idon shi sannan yakara maimaita sunan ahankali " Noor... " Damsel takaraso har inda sadeeq yake sannan ta kalleshi cikin ido ta girgiza mishi kai bayan sadeeq yakara kiran sunan ta for the third time.. nan damsel tace " SALMA...my real name is salma.. I'm so sorry for taking so Long to tell you.. my name is SALMA..." tana fadin haka rungume mijinta tana hawayen farin ciki, tare da cemishi "i only belong to you now and forever, my body and my soul.... Only belong to you SADEEQ...Jin digon hawayen sadeeq salma tayi abayanta.. sannan taji yakara rungumeta kamar zai maida ta ciki yace " I knew you will come back to me..my precious gift my Pearl... SALMAN SADEEQ..." sadeeq couldn't hold back his tears of joy.. koda ace mafarki yayi ba da gaske bane, wannan ma ya ishe shi.. salma na manne jikin mijinta.. kuma suna nan a tsaye har lokacin.. cire shirt dinshi sadeeq yayi sannan ya shiga samata ajiki, yana gamawa samata yaja ta har bakin gado suka zauna.. ahankali tadago tana kallon Sadeeq da idanunta da suka kwabe da hawaye tace " I'm so sorry.. my everything.. I'm never leaving you ever again.. Ever" zata kara magana taji saukan lips dinshi a nata.. and she could feel how he's shivering.. ga jikin shi ya dau zafi..nan ta tuna da Joseph yace mata bashi da lafiya.. ahankali tazame lips dinta daga nashi tana kallon shi, idon shi sosai ya chanza kala. murmushi yasakar mata sannan yakara rungumeta..salma tace " you are sick" sadeeq yace "not any more wifey, not any more" suna rungume da juna ahaka har bacci ya dauketa ..ya kai minti kusan sha biyar yana kallon yadda nunfashinta ke fita ahankali..ba abunda ya chanza daga yadda yasanta, haskenta ne kawai yadan ragu..kwantar da ita yayi ahankali sannan ya ja mata duvet... mikewa Sadeeq yayi da kyar yakara shiga bathroom a daddafe ya watsa ruwa sannan ya fito ya kara shiryawa cikin kananan kaya, ya feshe jikin shi da turaruka, leka fuskar ta yayi ahankali gani yayi baccinta kawai takeyi.. daukan car key dinshi yayi sannan yafita ya jawo kofar. Saida ya tsaya a pharmacy yakarasa allurorinshi sannan yafito ya shiga wani babban supermarket.. Sosai yayi siyayya sannan yakamo hanyar gida..daukan wayar shi yayi yashiga kiran mamin shi..suna gaisawa tace " babana jikin ne kuma??" murmushi sadeeq yayi kafin a kunyace yafara magana " mami dama nakira in fada miki ne she's back.." mami ta mike daga zaunen da take tace " she who?? matar ka??" Sadeeq yace a mami.. " wani hawayen farin ciki ne da mami batama san ya gangaro ba, nan da nan tashiga hamdala tana mika godiyar ta ga Allah kafin tace bata wayar..sadeeq yace bana gida mami, zankiraki idan na isa gida.. da haka sukai sallama sadeeq ya shiga yi ma nabeel text, yana gama turawa ya cigaba da tukin shi.. da isar shi gida ya bude palon ya shiga...tsayawa sadeeq chak ganin wani uban gyara da palon yasha ...


...dakin shi da bathroom ko ina a gyare, bayan yafito daga dayan dakin da take ciki da, shima a gyare amma bata ciki..dayan spare room din da sadeeq baya anfani da shi ya bude ahankali, kokarin sa bedsheets takeyi taji shigowar shi..tsayawa yayi a kofar dakin yana kallonta..wani bakin T-shirt dinshi ne ajikinta kanta a bude ba dan kwali..murmushi sadeeq yayi tare da cewa " we can change the furniture of this room if you don't like them.." Salma tabi dakin da kallo sannan tace " not just this room, all the rooms. Sadeeq ya ware ido yana murmushin shi mai kyau yace " really wifey?" Nodding kai salma tayi.haka sadeeq ya manta da zazzabin dake damun shi yashiga taya ta, ducda ta tace yabari amma yaki. haka suka gama komai tare sannan suka fito, gani yayi tayi hanyar dakinta, baisan sadda ya yajota jikin shi ba yace " kina da wani dakin ne a gidan nan inba nawa ba?" Salma ta rufe ido tana dariya kafin tace "toh ai anan nake ko da" sadeeq yace " yeah before I married you, now that you're for me forever,.. dakin nan shine naki, the rest of the room munbar ma baki.." yana fadin haka yaja ta har dakin shi ya wuce bathroom da ita, ganin ya kulle kofar yafara cire mata T-shirt din jikinta yasa ta kwala ihu tana kankame jikinta." Sadeeq yace "toh I want my t-shirt madam" kara kankame jikinta tayi tace " zanbaka idan nafito please.. " wani kallo yshiga yi mata tun daga sama har kasa kafin ya karaso a hankali har inda take..sosai jikinta ya mutu dan kallon da sadeeq yamata ya tafi da ita wanda har saida taji ballewan bra dinta hankalinta yadawo jikinta.. Kura ma kirjinta ido sadeeq yayi sannan yayi wani murmushi yafito daga bathroom din ya barta tai wankan ta.. palo ya dawo ya dauki wayar shi, murmushi yayi ganin missed calls yafi hamsim, mamin shi, al'amin, nabeel sai bakon numbers da bai saniba. Kira yakara shigowa, yana dauka yaji muryar hafsat, da kukanta tafara magana " yaya Sadeeq wai aunty noor tadawo?? Ina take ?? gamu nan zuwa" Sadeeq na murmushi yace OK lil sis.. shiga dakin salma yayi ya dauko mata abaya da inners dan akwai sauran kayanta a gidan. tana gama shiryawa shima Sadeeq yashiga bathroom din dan har azhar ya wuce.. bayan yafito wanka yaga bata dakin.. saida ya shirya yai sallah sannan ya bude dakin yafito.. bude baki yayi yana kallon palon ganin su hafsat da khadija sai al'amin.. salma kuwa tana rike da sadeeq junior tana kallon kyakkawan yaron.. Suna ganin sadeeq khadija tace " kaga ango da kanshi..ai yanzu nagama fada ma noor wlh idan ta sake bamu wahala, toh zamu saketa" sadeeq ya karaso palon yana murmushi. al'amin kuwa ya dauki daya daga cikin cake din da noor ta fito musu dashi tare da drinks din da sadeeq yai musu shopping dazu yafara ci yana kallon abonkin nashi..he's so happy for him.. al'amin ya mike ganin har lokacin sadeeq bai zauna ba yace " let's talk outside " suna jingine a jikin motar sadeeq suna shawara " sadeeq yace no, bari tadan huta tukunna, ko nan da next month sai muje kano daganan mu wuce yobe din kafin dai Ramadan, that won't be a problem in sha Allahu" suna cikin haka saiga nabeel ya shigo.. sun dade suna shawar warin su kafin suka koma ciki.. khadija na jin karar bude kofa tacema salma " karfa ki manta" hafsat takara da cewa "aunty noor wlh cire kunya zakiyi, ki faranta wa bawan Allahn nan.." sunkai la'asar kafin kowa ya watse.. Karfe tara na dare salma na jikin Sadeeq a daki suna magana..ba abinda ta boye mishi bayan barin ta kano..Sadeeq ya kara rungume ta yace " nasan dama bazaki taba komawa wannan halin ba.. I know that " salma tace "how did you know?" Sadeeq yai murmushi yana wasa da suman kanta kafin yazo da bakin shi daidai kunnenta yace "because I know my woman love me soo much, so for that, she won't do anything that she knows is going hurt my feelings,..even thought she did hurt me by leaving me all alone by myself...but I have forgiven her......because I love her so much,.. I adore her..I cherished her... My Salma.." jin hawayenta kuma tana niman yin kuka yasa shi samata soft lips dinshi a bakinta tare mata wasu mahaukan romance Wanda salma bata taba sanin dashi a duniya ba,.. nan itama ta manta da wani kunslchin rayuwa tadauki shawarwarin da khadija tabata tafara biyema mijinta,..sai wajan karfe biyu sadeeq ya iya sarara ma salma,.. yana manne da ita duc sumanta a hargitse ga wani uban laushi da tayi..sadeeq ya kalleta yakira sunan ta ahankali.. " my salma.." salma datayi uban laushi, dago kanta tayi tana kallon shi bata iya amsa shi bama..sadeeq yai kissing suman kanta kafin yace " what do you want in this life?? tell me anything you want..I will get for you love".. murmushi Salma tayi sannan yakara shigewa jikin shi. ahankali tace " I want only SADEEQ nothing but SADEEQ..I should be the one asking you, wht do you want in this life? I will gladly do it for you..my savior.. my King.. My everything.." tana fadi ne tana bin kirjinshi da dan yatsar ta..nan takuma hargitsa sadeeq ba shiri ya juyo da ita suna facing juna yace " should I tell wht I want ?" Salma tace "tell me please" nan sadeeq yakai kanshi kan kirjinta yana wani kirin nunfashi yace I want this.. tare da kai hannun shi kan hips dinta yana shafawa yace and this..and this and.... har ya dauke wuta gabadaya..dakyar salma ta yadda sadeeq yai mata wanka dan bakadan sadeeq ya gajiyar da ita ba.. suna fitowa yataya ta ta shirya cikin dogon riga sannan ta zura hijabi shikuma yai fito yai hanyar massalaci.. kafin yadawo har salma ta koma bacci cire jallabiyar shi yayi shima ya haura ya shiga duvet din ya matso da ita jikin shi.. Karfe goma ta bude idanuntan a hankali tana kallon yadda yake fitar da nunfashin shi ahankali.. tundaga kan sumar kanshi,hancin shi,lips his brows, his beard..everything is soo dahmm... Sadeeq is just a definition of a handsome man..hannu ta kai kan suman kanshi tana wasa dashi.. Sadeeq kuwa duc abunda takeyi yana jinta, he's so enjoying it ne shiyasa bai bude ido ba dan yasan zata bari..saida tayi mai Isar ta sannan ta kyaleshi tana kokarin saukowa..ji tayi an rikota.. sannan ya bude idanunshi yace "morning sunshine.." Salma tai saurin rufe fuskar ta dan kunyar mijin nata takeji..suna gama breakfast yafara kiran mamin shi.. sosai sukai waya da salma Wanda Sadeeq yaji mamaki sosai ganin yadda salma ke waya da mami cikin natsuwa da kamala daga karshe yaji tana cewa "in sha Allahu mami. mungode" kafin mami ta ajiye wayar..Sadeeq ya dunga kallon ta ganin kirin farin cikin dake fuskar matar tashi..sosai yake ganin kamar mafarki yakeyi..nan yashiga kiran uncle abu, nan ma sosai sukayi waya da salma kafin suka kira aunty Ummahr.. nan ta nuna farin cikin ta sannan tashiga yimata nasiha. Saida sukayi waya da yan uwanta kab, baba na yobe ma har video call saida sukayi.. bayan sunyi waya da Mimi tace mata zasuzo ita da Muhammad next week..tana jikin sadeeq tace "babe" sadeeq yace yes love..u want something? salma tace "can we go out and get some few things in the market? I want to make something delicious for my man.." Nan take sadeeq ya mike dan all his life ba abunda yakeso kamar yaga matar shi a kitchen tana girki..salma ta shirya cikin bakin abaya da gyale sadeeq kuwa bakin wando da armless bakin riga yasa sannan suka fito..bayan sun fito waje ya tsaya ya dunga daukar su hoto, salma na manne jikin shi.. saida sukayi mai isarsu sannan suka karasa ya bude mata gaban mota sannan yazagayo yashiga suka kama hanyar kasuwa..sai wajan karfe biyu suka shigo gida dan siyayya ba kadan sukayi ba na kayan abinci dawasu abubuwan kitchen.. nan ta chanza daya daga cikin kananan kayan da suka siyo sannan ta shiga kitchen Sadeeq na biye da ita. haka ya shiga tayata ta hada lafiyayyar tuwon shinkafa miyar ganye dayaji nama da bushenshen kifi.. nan ta jera musu komai a dining sannan ta shiga wanka tabar Sadeeq a Palo.. nan tayi shiri cikin hadadden red sexy dress din ta da iyakar shi cinya..shape dinta kuwa kamar zasuyi magana..Sadeeq na zaune kan 3sitter yana kallon ta tunda ta fito.. ganin haka yasa salma kakarewa a inda take..nan ta shiga juya mishi idanun tan nan da dauke mishi hankali..sadeeq yace "zaki kashe ni ko babe?" salma tai dariya sannan ta isa dining tafara serving mishi abinci, sadeeq kuwa ya mike a hankali yafara takowa salma na kallon shi, murmushi kawai tayi,inda sadeeq yasan yadda tafiyar shi ke haukata ta..wani plate din ya dauka ya mika mata yace tasama Joseph, tana gama sa mishi ya rufe ya kaimishi sannan yadawo suka fara ci.. Kallon ta yayi bayan yaci so biyu yace "my chef" salma tai murmushi kawai..sadeeq kuwa rabon da yaci abinci haka,har ya manta..hamdala ya dinga yi azuciyar shi..suna gamawa ta wuce da komai kitchen, sai da ta gyara kitchen dinta tsab sannan ta fito. yana Palo yana jiranta. Nan suka shiga duba new designs din furniture da sukeson chanzawa..saida ta zama na ko wani daki sannan ta zaba na Palo, daganan sadeeq yafara making enquiry..

...in thee days salma da sadeeq sukai transforming gidan su yadawo kamar na turawa, dan bakaramin kudi sadeeq ya kashe akan furniture din gidan ba..yau kuma salma tahada verities of dishes dan sun gayyato mutane sunyi karamin walima,saida kowa ya watse sannan khadija tajawo salma har daki tabata abubuwan da ta kawo mata tare mata explanation din yadda zatayi dasu, daganan tace mata ta dage sosai akan shan fruits.. saida sukayi sallahr isha sannan al'amin ya dauketa sukayi gida nabeel ma yazo ya dauki hafsat da sadeeq junior bayan salma tai musu take away a kula.. Sadeeq kuwa bayan sun fita shima ya dauki car key dinshi zai je siyo musu kwai salma tace da pancake zasuyi breakfast.. yana fita kuwa tayi wanka sannan ta kunna charcoal tayi tsugunon da khadija tace tayi yau sannan ta hada wani abu a kofi da madara ta shanye.. Black nighty ne ajikinta Wanda ko chinya bai kaiba kuma komai ana gani, bade ko ina a gidan tayi da turen wutan da mami da aiko mata dashi jiya tare da lefenta da aka hada..nan gidan ya dau wani sassanyar kamshi..tana kitchen tana dafa mishi Lipton da kayan kamshi taji shigowar shi..da sauri ta juye mishi a karamin flask sannan ta fito rike da flask din a hannu.. Har takarasa kan dining Sadeeq na binta da kallon mayata sannan ta shigo palon.. sunkuyo da kanta tayi tana mishi kallon dake kashe shi tace "welcome baby boy" Sadeeq ya rike nunfashinshi tare da jawota jikin shi yace " allow me today please wifeyy, ai kin huta enough "salma ta shagwabe fuska takara narkewa jikin shi batadai ce komai ba " sadeeq kuwa cizon lips dinshi kawai yakeyi..shi kadai yasan me yakeji..zata mike ya riko ta..salma tace " Lipton dinka zankawo maka fa" girgiza mata kai kawai yayi dan ba bakin magana.. ahankali taji yace "please wifeyy... kinji" tausayi yaba salmah ganin har idon shi ya chanza kala ga muryar shi na rawa..nodding mishi kai kawai tayi alamar toh.. ji tayi Sadeeq ya sureta zuwa dakin su..Sadeeq has said a lot to her that night....bayan sunfito wanka,, zata sa riga yai sauri ya karbe.daukar tayi suka hau gado ya kwantar da ita jikin shi har bacci ya dauke su...kamar a mafarki yakejin kira'ar kur'ani mai cike da tajwidi na tashi, bude idon shi yayi, ganin salmah yayi kan sallahya tana ta zuba karatu.. wani farin cikine mara misaltuwa ya mamaye shi.. tabbas yaran da zasu adopting zasuyi dacen uwa.. haka rayuwar su mai dadi yacigaba.. yau satin ta biyu kenan da dawowa dan har yayarta Muhammad da su yasmeen da Mimi sunzo, kwanan su biyu suka wuce.. shakuwa mai karfi yashiga tsakanin ta da Hafsat, khadija sosai suka saba kuma suna kawance kamar yan uwan juna..company din da baba na yobe ya mallaka mata kuwa yana nan ya kara bunkasa, an bude mata account da duc wata ake samata ribar ta a ciki.. uncle Abu na kula mata da shi..tana zaune a palo tana game a waya taji ana knocking,mikewa tayi tare da zura hijabin da take ajiyewa a Palo dan saboda yanayin kayan da take zama dashi.. bayan ta bude Joseph ya gaisheta da ladabi sannan yace mata wasu na nimanta a waje. Bin shi tayi suka fita har waje..tana ganin hajiya rabi'a da zubby ta ware ido sai kuma ta fada jikin zubby tana musu sannun da zuwa, tare da cema Joseph ya bude musu gate.. sosai hajiya rabi'a tai farin cikin yadda taga salma, dama tana da wannan dunbin gatan tai watsi dashi? salma nan da nan ta shiga kitchen ta fito da pepper soup din catfish tai worming tare da fada musu hadaddan vegetable couscous.. ta fito musu dashi tare da drinks da ruwa.. hira sosai suka shiga yi bayan salma tace musu dama next week suke son zuwa idan zasuje kano..hajiya rabi'a tace ba komai daughter dama muzo muga ya kike..sunyi sallar la'asar kafin suka fara shirin komawa, salma tatayi su tsaya har sadeeq yadawo hajiya rabi'a tace Sam..sosai ta diba ma zuby kaya harda turaruka,hajiya rabi'a kuma ta ciremata super da less sai karamin atanfa, suna fitowa kenan sai ga shigowar motar sadeeq, nan dai suka koma ciki..bayan damsel ta mishi bayanin su yasa Sadeeq yashiga musu godiya Mara misaltuwa dubu dari yaba zubby hajiya rabi'a kuwa yace insha Allahu zata ga sako..yau yakama tafiyar su kano, saida suka biya gidan hafsat sukai mata sallama sannan nabeel yakaisu airport.. sosai mami tai farin cikin ganin su, ji tayi kamar ta maida salma ciki ganin yadda danta yadawo hayyacin shi, sai wani kyau da ya karayi ma na mussanman.. tunda sukaje a dakin mami salma ke kwana..sadeeq yaji kamar ana niman kashe shi ne..satin su daya a kano inda duc suka zaga suka gaishe da danki da Maman nabeel daganan ya kaita gidan hajiya sai dare suka dawo Dan sunsha labarai ba adadi..suna dawowa mami ta shigar da ita bandaki bayan ta hada mata ruwan datasa turaruka tace tshiga ta zauna.. Sadeeq na Palo yana tunanin wannan kirin iko na mamin nashi sai ga kiran abbanshi akan yasameshi a Palo. bayan yajene abban nashi yai mishi ke fada mishi yasiya mishi gida a nan kano din, duc sadda sukazo da matar shi yana da gurin sauka, mamin zatayi musu furnishing gidan.. mikewa Sadeeq yayi ya isa har gaban mahaifin nashi yana mishi godiya tare da fatan lafiya mai dorewa..abbahn yace bakomai..sannan ya tambayeshi yaushe tafiyar nasu zuwa yobe? Sadeeq yace gobe in sha Allahu. Abbah yace toh madallah Allah ya nuna mana sannan ya sallameshi..sosai mami ta gyara salma duc inda ta taba sai kaji kamshi..washe gari sai da suka kara biyawa gidan Hauwa dakeda wani tsohon cikin sannan suka kama hanyar yobe.. nan ma satin su daya, har company din da baba na yobe ya bata sai da sukaje da sadeeq tai signing wasu documents sannan suka fara haramar dawowa gida...dan sosai sadeeq yai kewar matar shi..washa gari kuwa da sassafe suka kama hanyar Maiduguri dan flight dinsu karfe 8:00 saida jirgin su ya tashi sannan drivern uncle abu yadawo gida.. suna sauka kuwa saiga nabeel yakaraso dan dan kusan minti talatin kenan da zuwan shi..salma harta fara bacci a mota kafin su isa gida. a gidan nabeel suka fara sauka sukaci abinci sannan sadeeq yace ma hafsat da ke fama da tsohon ciki ta ma salma magana ta fito su wuce..salma da har baccinta yayi nisa tace afada mishi su kwana kawai sannan tacigaba da baccinta..itadai hafsat dariya tasa sannan ta fita Palo, nan ta fada ma sadeeq sakon salma..mikewa yayi ganin dakin baki take yashige. nabeel shima dariyar yasa ya shige kitchen.. chack salma taji an dagata.. har mota sannan ya sauketa ya bude mata front seat. bin shi tai da kallo dan bata taba ganin shi haka ba saida suka kama hanya sannan tajuyo tana kallon shi "why are you looking upset?" Sadeeq yace "bakya tausayi na ko kadan ai,.." Salma da ta gane meyake nufi tai murmushi kawai..har suka isa gida ba Wanda yace komai..yana dawowa daga sallahr isha ya wuce dakin shi ya shiga bathroom.. har ya gama shirin baccin shi ya kwanta salma bata shigo ba, shima bai nime ta..juyejuye kawai ya dinga yi a kan gado yakasa bacci, jin karar bude kofa ne yasa yasa shi rufe ido da sauri..sosai ta tsaya a kanshi tana jin mamaki, wai da gasken fishi yayi?? haurowa tayi ta mirgino kusa dashi tana kallon fuskar shi dayake a lumshe tace " I can tell you're not sleeping.. wakeyy wakeyy" tanayi tana hura mishi iska a fuskar shi.. Sadeeq dayaga bazai jure

Please Login or Register in order to submit comment