Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

waje har gurin motar Sadeeq. Cemishi tayi sungama, Sadeeq ya fito ya kulle motar shi tare da bin bayar matar har ciki. tun da yashigo duc suka bishi da kallo, kar Anabelle taji labari, har yakarasa inda damsel take kanta a sunkuye yake. riko hannunta yayi tamike, hanmunta na cikin nashi suka isa har inda ake biyan kudin ya biya sannan yamusu godiya suka fita.. Anabelle ta juyo ta Kalli me mata kitson, tace "don't forget" matar tace I won't ma. Suna shiga mota sadeeq yawuce da ita wani hadaddan restaurant, ordering abinci kala Kala yayi musu, dan yasan batayi break fast ba. "noor" yakira sunan ta ahankali. Dagowa tayi suka hada ido. Murmushi yasakar mata sannan ya nuna mata jerin anincin yace "what will i serve you?" kallon komai takeyi agurin.. so take ta dauki fork tafara cin tilapia fish din dake gabanta amma takasa. Sadeeq ya dauki plate yai serving mata white rice da shredded chicken soup sai plantain, ajiyemata yayi agabanta yace "eat up" yana ganin tafara ci shima yai serving nashi yafara ci. satar kallon ta ya dunga yi har takusan rabi, sannan yaga ta kai fork din kan kifin tafara ci. Murmushi yayi tare da ajiye phone din shi yacigaba da cin abincin shi, dan ya dade baici abinci sosai haka ba. Suna gamawa yabiya kudin tare da Karban ledan dayasa aka mishi take away din wasu. bacci yafara daukan ta, taji yayi parking, tana bude ido ta gansu gaban wani boutique ganin taki saukowa bayan ya sauka, yasa yai murmushi ya zagayo ya bude mata motar, kin kallon shi tayi, meaning bazata sauko ba. "kin gaji ko noor?" itadai bata Kalle shi ba, kulle mata kofar yayi sannan ya shiga ciki.. yakai minti ishirin kafin yafito wasu na biye da shi abaya tare da kayan da ya siya a hannun su. suna gama zubawa yashige motar ya data, bacci sosai takeyi, wani masallaci yagani akusa da cosmetics shop din da ya tsaya, kwantar mata da seat din motar yayi sannan ya fita ya shiga masallacin.yana idar wa yafito yashiga shop din. bai wani siya kaya dayawa ba dan yasan idan yai tafiya zai siyo mata achan. har lokacin kuwa bacci takeyi 3:30 daidai suka iso gida. bai ko fita daga motan ba yakira laundry guy dinshi akan yazo ya karbi laundry. Joseph na tsaye yana jiran shi har yagama wayan sannan yafito. yana gama amsa gaisuwan shi ya mika mishi key din gidan. saida yagama shiga da kayan duka sannan yai hanyar dakin shi. Sadeeq na tsaye a jikin motan yana kallon yadda take bacci hankali kwance.. zagayowa yayi ya tsuguno da fuskar shi daidai nata, iska ya dunga hura mata a fuska.. ahankali ta bude lumsassun idanuwanta.. murmushi yamata"we are home" ganin tana kokarin saukowa yasa ya matsa mata.. tana shiga direct tai hanyar dakin ta tashige bathroom.. tana fitowa taga kayayyakin daya siyo mata akan gado, sai su turaruka akan dressing table. tana gama shafa lotion dinta ta bi ko ina ajikinta da body spray kalakala sannan tafara fito da kayan ledan, English wears ne hadaddu aciki, dayan ledan kuma abayas da simple gowns. dayan ledan Kuma chocolates da cookies. ledan farko ta koma ta bude tafito da wani riga da wandon shi palazo ne wandon army green, tana gama sawa ta isa gaban mirror.. sosai take kallon kanta don kayan Sun mata kyau sosai duc da palazo ne amma bai hana shape dinta fitowa ba, suman nan baki sidik ya kwanta abaya, bude kofar da akayi ne yasa ta juyo da sauri.. tsayawa chack Sadeeq yayi yana kallonta... Chan yayi karfin hali ya karaso dakin, hannu yakai yashafa sumanta.. bata ankaraba taji lips din shi awuyanta.. and she felt that... bakin shi yakai daidai kunnen..( ko ni tee banji mai yace mata ba) yana gama fadin abunda yafadi kuwa ya juya ya fita.. binshi tai da kallo tana nazarin abunda yace.. kaman baza tayi ba sai kuma ta wuce ta bude drawer tafito da bra, cire rigan tayi tafara sa bra din, ganin wannan yamata kadan ne yasa ta cire, saida ta rinka gwadawa ta cirewa, wani yamata yawa, wani yamata kadan, saida da takusa gama sasu kamin tasamu size dinta, tanagama sawa ta maida riganta. Sai tajita duc a takure tunda bata saba sawa ba. zagayawa tayi tadaya bangaren tai kwanciyar ta, nan bacci mai nauyi ya dauke ta. Sadeeq kuwa bayan laundry guy din yazo ya karba kayan su da hada tun safe, yana bashi yawuce masallaci... yana dawowa yaga missed call din kanwar shi. Kiran ta ya shiga yi, bugu daya ta dauka, "nayi fushi dakai wlh ya Sadeeq" yana murmushi yace "haba my lil sis, if anyone not You ai" chan tai dariya tace ai wasa nakeyi, naga sako da safe "thank sooo much big bro, I love you" kauda maganar yayi tare da cewa yaushe ne tafiyan ku Italy din? Hauwa tace mami tace next week "ku biyu zaku tafi?" hauwa tace Aa harda aunty murja, itama yarinyanta Nana zatayi aure, so tare zamu tafi siyo kayan. OK Allah yakaimu, ina dawowa zanzo in sha Allahu, ki gaishe da mami. ahaka suka yanke call din. knocking yaji a kofa yasa ya mike a hankali ya isa kofar... nabeel ne atsaye daka ganin shi kasan daga office yake. Sadeeq baisan sanda yai murmushi ba ganin kirin kallon da nabeel din ke mishi. "wani munafurci ne kuma rufe kofa da Key yanzu??" Sadeeq dai bai ce komai ba yabashi hanya ya shigo.. sundan yi hira kadan sannan Sadeeq ya wuce kitchen dan yin ma nabeel noodles.. daukan remote nabeel yayi ya chanza channel zuwa sport. alaman mutum abayan shi yaji, juyawan da zaiyi ya ganta a tsaye ga wani uban kamshin ta da yacika shi, sosai ya juyo yana kallonta, ba shiri ta koma daki ganin ba Sadeeq bane. Nabeel ko binta yai da kallo har ta shige. lallai dole Sadeeq ya birkice, da wannan tunanin ya mike yai hanyar kitchen gun abokin nashi....

....Nabeel har yana runtube ya shige kitchen gurin Sadeeq. kallon shi Sadeeq ya dunga yi with wani kirin expression, ganin yanayin shi.. "are you ok man?" nabeel ya nima guri ya zauna sannan yace "yeah, why?" ganin Sadeeq bai dena kallon shi ba yasa yace "look, I just realized I left some important documents a office, and I need to work on them over the night.".. sai sannan sadeeq ya juya yacigaba da abunda yake.. toh ka gama cin abinci sai mu koma ka dauko mana. Nabeel da ko kadan bai san me abokin nashi ke cewa ba dan yayi zurfi cikin tunani. Sadeeq na rike da plate din noodles a hannun shi yakaraso wurin nabeel, "ko bakaji bane??" kallo nabeel yabishi da shi Dan baimasan me Sadeeq din yace ba,toh kawai yace tare da mikewa ya karba plate din abincin yai hanyar fita kitchen din.... Sadeeq ya dauki dayan plate din da yasa noodle din hade da bottle water biyu ya fito.. ajiyema nabeel daya yayi sannan yai hanyar dakin Damsel.. bin shi da kallo kawai nabeel yayi har ya shige.. Sadeeq yana shiga kuwa ya ganta a zaune akan gado rike da Diary milk a hannu.. karasawa yayi ya zauna kusa da ita tare da mika mata abincin,. "I made this for you" kallon noodle din takeyi da bakomai akasa mishi ba sai slices na sausage da ya kusan fin noodle din yawa.. karba tayi kaban bazatace komai ba.. bude bakin ta tayi chan kasan lebe tace "thank you.." kallonta kawai yakeyi dan tun da suke bata taba mishi godiya ba, kome zai mata kuwa.. itama a bangaren nata kuwa, itama mamakin kanta taji. (she remembered her mother when she was always telling her to say thank you whenever someone did something good for her) could this mean Sadeeq is different from other men?? katse mata tunani yayi dacewa "eat up before it gets cold Noor.." ahankali ta diba ta Kai baki.. you like it? ahankali ta sauke kanta kasa batace komai ba.. mikewa yayi ya fita tare da kullo mata kofar.. Nabeel har yagama cin abincin shi, tunda kuwa Sadeeq din yafito yake binshi da kallo. "abincin ma sai kabata a baki kenan?" Sadeeq yai murmushi tare da dan susa keyan shi, sai kuma yace ina zuwa please. komawa dakin Damsel yayi, yana tsaye yana kallonta, kiran ta yayi ahankali "Noor". dagowa tayi itama ahankali ta kalleshi.. "please put on your hijab and come say hello to nabeel.." kallon shi kawai takeyi kaman bazatace komai ba.. ajiye abincin tayi dan dama ya isheta, yana ganin ta nufi press ya juya ya fita a dakin... suna zaune da nabeel a Palo ba Wanda yakara cewa komai cikin su, kowa na danne danne a wayan shi.. door saund din da suka ji ne yasa su juyowa, peach jalbab ne ajikin ta, har palon takaraso saikuma ta tsaya a jikin kujeran da Sadeeq yake, "g...good evening.." kanta akasa kamar ba ita tai maganar ba. Nabeel da sarai yaji me tace, amma sai ya fuske yakara murtuke fuskar shi kamar baisan da shi take ba. Sadeeq na kallon yadda ya chanza gabadawa, ahankali yace "she's greeting you nabeel" nabeel da ranshi a hade ya kalli Sadeeq din, yace "she Who??" chan kuma ya hadiye abu da kyar a makogoronshi yace "same" bai ko Kalli direction dinta ba. yadai amsa ne kawai dan baison bata ma abokin nashi rai. Kullun kara tsanar ta yakeyi azuciyanshi, barin ma yau da yaganta.. she turns him on real bad.. abunda ya dade baiji ba, tunda ya rabu da Nadeerah.. tana tsaye agurin da take. mikewa sadeeq yayi tare da cewa let me get my car key sai muje office ka dauko files din da kamanta dasu. Nabeel bai kula shi ba har Sadeeq ya shige daki... Juyowa nabeel yayi yana kallonta kafin yabude baki "stay away from my friend please, he's not your type and you know that, he can't be with a prostitute like you, go away and allow him to marry a decent girl, not someone like you"... murmushi Mai cin rai tayi, tabude baki zatayi magana, Sadeeq ya fito rike da car key a hannunshi. Nabeel kuwa maida fuskar shi yayi kan TV tare da crossing kafar shi kamar bashi yai maganar ba.. Sadeeq dayakamo hannunta har cikin palon ya zaunar da ita a kan 2sitter sannan ya Kalle ta with a smile on his yace "I will be back soon Noor" nabeel binsu yayi da kallon gefen ido sannan ya mike tare da cewa "look, muje masallaci kawai daganan in wuce gida" Sadeeq yace "what about the files?" not a problem nabeel yace tare da bin hanyar kofa ya fita.. Sadeeq yadawo yai plugging phone dinshi, juyowa yayi suka hada ido da Noor. murmushin mai kyau yamata sannan yafita.. a bakin gate ya tarar da nabeel tare da Joseph, Joseph yanata mishi shirmen shi da yasaba, nabeel yana jingine a jikin gate din hannu nannade yana murmushi. ganin Sadeeq yafito ne yasa Joseph jin shiru da sauri, girgiza kai kawai yayi tare da bin kofa ya fita, nabeel yabi bayanshi.. suna idarwa suka fito, nabeel ya kalli Sadeeq yace mishi barin karasa gida. Sadeeq yace "alright G, later" nabeel yana isa gida yadauki car key dinshi akan ya wuce pharmacy siyo pills, dan indai yana son kwana lafiya yau sai yasha magani..
... tunda suka fita masallaci, Noor batakara minti biyar ba ta mike tai hanyar dakinta, wanka takara yi, tana fitowa ta shirya cikin cream simple gown tare da feshe ko ina a jikinta da turaruka, har ta kwanta sai kuma ta mike, daukan plate din da yakawo mata dazun tayi tafito tai hanyar kitchen din. tana ajiyewa a sink tafito ta koma daki. Juye juye ta tunda yi akan gadon tana ta maimata abubuwan da nabeel yafada mata. tasan gaskia kam yafada.. there's no way Sadeeq can end up being with someone like her. dole tasan yadda zatayi this time around dan Sadeeq ya rabuda once and for all... da wannan tunanin bacci ya dauketa.. Sadeeq na shigowa kuwa yakarasa cikin palon, tattara komai yayi sannan ya shiga da plate din da nabeel yaci abinci kitchen. wanke duc abunda yai anfani dasu yayi sannan yafito. ahankali ya bude kofar dakinta.. bacci kawai takeyi, karasawa yayi ya jamata duvet din har kafadanta sannan ya kunna mata AC yafito. He's just happy, seeing that finally ta kwantar da hankalinta, yana dawowa daga tafiya kuwa, he will make her his wife.. da wannan tunanin yafita zuwa masallaci dan yin sallahr isha... (tohh fa 🙆🏼‍♀️)...

....sadeeq yana dawowa daga masallaci yashigo gida. kashe kayan kallon yayi sannan yai hanyar dakinshi.. yana shiga ya watsa ruwa sannan ya dauro alwala yafito.. dan baya taba kwanciya batare da yayi alwala ba. cikin pyjamas dinshi bakin riga da dogon wando yasa tare da feshe jikinshi da turaruka sannan ya kwanta.. yana gama addu'oin shi yajawo bargo ya kwanta.. tunani ya shiga yi, idan yadawo daga tafiyan ya zaiyi yai convincing iyayenshi akan noor? shidai yasan ko kadan iyayenshi bamasu matsala bane, toh idan sukabukaci zuwa wajan dangin ta fa? Ina zai kaisu.. nan yaji duc lissafin Shi ya ruguje.. rumtse idon shi yayi ahankali.. "I will find a way out... in sha Allah".. wayar shi ya jawo ya dunga kallon pictures din da yamata unaware... murmushi ya dunga yi.. tare da kura ma eyebrows din ta ido.. dan suna bala'in birgeshi.. kashe wayan yai gabadaya tare da jawo duvet har kanshi... tunda yadawo daga massalaci ya shiga kitchen, saida ya tabbatar da ya ajiye komai dazata bukata kafin yafito ya shige dakin shi. yana fitowa cikin shirin shi na suite yai hanyar dakinta ta. tana tsaye jikin windown dakin daure da towel sai ruwa kawai dake diga daga sumanta. wankan tsarki tayi, dan kwana daya zuwa biyu takeyi period dinta ya dauke."morning.." yace mata, bata juyoba. yakai minti biyu yana studying dinta,.. She look moody.. karasowa yayi yana facing dinta. " what's wrong sweetheart?" kai hannun shi yayi fuskar, " I will get you something when coming back.. OK?" bata ce mishi komai ba. yana murmushi yace "ko muje aikin tare ne kitayani?" dauke kanta tayi. ganin haka yasan there's most be something wrong, maybe she's bored, da wannan tunanin yai hanyar fita. Sai sannan tajuya tabishi da kallo har ya fita.. yana fitowa ya shige motar shi, yana worming motar saiga Joseph yakaraso yana gaishe shi. yana gama amsa gaisuwar yajuyo da kyau yana kallon shi. "JOSEPH.." ganin yanayin yadda ya kira shi ne yasa nan da nan gaban shi yafadi.. Wani laifin yayi kuma?? ahankali yace "Yes oga.." tare da dora hannu akai. Sadeeq yana kallon shi strictly yace "I don't need to say much to you, I'm going to work, if you don't like yourself, allow her to go out..." Joseph yace "oga... me.. Joseph allow madam.. to go out again?? Never" Sadeeq da ba son hayaniyar Joseph din yake ba,.jawo kofar motar shi yayi tare da mata reverse. Joseph yakarasa da gudu ya dau hanyar gate dan ya bude. yana tafe yana magana shi kadai kuwa kamar bugagge.. Sadeeq aiki kawai yakeyi, amma duc hankalin shi na gida, yakira Joseph kuwa yafi sau sau biyar. Joseph nafada mishi ko lekowa batayi ba. ahaka dai hankalinshi yadan kwanta. ana idar da sallahr la'asar yabar office. 5 tadan gota ya iso gida.. yana shigowa Joseph yakaraso, rike da kayan da laundry man yakawo mishi dazu. tare suka karasa gidan da Joseph ya ajiye mishi kayan a kan kujera sannan ya juya ya fita.. kwance necktie dinshi yayi ya aje kan kujera, Joseph kuma yakarasa shigo da ledojin hannun da ya dauko daga mota. tsayar dashi yayi, da dauki Leda daya na abinci ya bashi. godiya ya mishi sannan ya fita. Sadeeq Kuma yai hanyar dakin Noor.. tana jingine a jikin gadon.. Jeans ne baki ajikinta with black top me guntun hannu, anrubuta "SEXY"ajikin rigan da farin ink ... tunda ta kalleshi so daya ta dauke fuskar ta. Karasowa yayi ya zauna dab da ita. kallon kyakkawan fuskar ta kawai yakeyi, hips dinta kuwa kaman zasuyi magana, cikin nan nata kamar zai hade da bayanta. murmushi kawai Sadeeq yayi tare da shafa kanshi, kai hannu shi yayi kan suman kanta da duc suka zubo mata a gadon bayanta. ahankali yace "my moody Sexy" yana fadin haka ya mika mata ledan dake hannun shi "I got you something" kallon ledan taketayi ko kifta ido babu, wandering what's inside.. bude ledan yayi tare da fitowa da kwalin dalleliyar iPhone... tana ganin waya ne ta kara dauke danta. saida sadeeq ya hada komai yasa mata sim Card tare da saving numbern shi awayan sannan yai mata plugging a chargi.. dawowa yayi ya zauna kusa da ita, kallon shapappen cikin ta yakeyi kawai.. alaman bata ci komai ba dan ko dining dinma baiga alaman antaba komai ba, saidai yayi tunanin kila taci cookies din ya siyo mata... mikewa yayi ahankali yafita yai hanyar dakinshi.. wanka yayi yasa three quarter baki da navy blue T-shirt. kyan shi yafito sosai na mixed. fitowa yayi tare komawa dakinta. tana nan a inda yabar ta, karasawa gunta yayi ya dagota, hannun shi cikin nata suka fito palo, zaunar da ita yayi akan kujera sannan ya isa kan centre table yafara bude ledojin, fito da pizza yayi ya mika mata "your favorite.." karba tayi ta bude ahankali amma bata taba ba. yana ganin haka ya dauke kanshi tare da daukan take away daya na fruit salad yadawo kujera ya zauna yafara sha.. guda daya kawai taci, sai ruwa data sha kusan half bottle. Sadeeq duc yana lura da ita. yanagama shan fruit salad din shi mike yai hanyar dakinta. fitowa da wayan yayi yazo ya zauna kusa da ita... haka ya dunga installing mata apps, what's up, instagram, full qur'an da dai sauransu. kallon wayan kawai takeyi.. Bayan yagama setting mata komai, ya shiga instagram, nan ya dunga scrolling suna kallon picture and exciting videos, aikuwa ta maida hankali sosai, nan suka zo kan wani video inda wasu hadaddun couple suke manne da juna, mijin na rike da cute baby girl dinsu, Matar kuma tana musu video. ganin ta shagala da kallon wannan videon yasa ya jawo ta jikin shi ya kwantar da kanta akan chest dinshi.. "soon, you will be mine forever... and we will have our own kids too.. Just like them"I LOVE CHILDREN NOOR...I CAN'T WAIT TO HAVE KIDS WITH YOU... I WILL BE A PROUD HUSBAND AND FATHER.. rumtse idon ta tayi jin abunda Sadeeq yace. sai yau ta tabbatar da she's completely useless... bakaramin kokari tayi ba ganin bata fashe da kukan da ke cinta ba, ita kadai tasan kirin radadin da takeji a zuciyanta... jin saukan lips dinshi a tsakiyar suman kanta ne yasa ta lumshe idoo. Mikewa Sadeeq yayi tare da ajiye mata wayan a jikin ta, yai hanyar dakin shi.. bai jima sosai ba ya fito, jallabiya ne fari ajikin shi rike da charbi a hannu. hanyar fita ya nufa tare da cemata "let me pray babe, will be back soon" sannan yafita ya kullo kofar.. yana fita itama ta ajiye wayar a kan kujera ta mike ta wuce daki... Saida akayi isha Sadeeq ya shigo gidan, direct dakin ta ya nufa.. ganin ta yayi akan sallaya... ta dan jingina kadan da gadon.. fitowa yayi ya wuce dining, hada mata tea yayi, ganin batawani ci abu sosai ba, da shigar shi dakin yaga har ta kwanta, dogon riga ne ajikinta.. ajiye tea din yayi akan side drawer, sannan yazo kusa da ita ya zauna, "what's wrong today Noor?" bata kula shi ba Dakota yayi ya rungume. sunkai minti biyu ahaka sannan ya saketa, dauko tea din yayi ya mika mata, saida yaga tafara sha sannan ya mike yabar dakin....


..........karfe 10:30.. Sadeeq har yafara bacci yaji anbude kofa... bude idanuwanshi yayi ahankali.. ganin ta yayi takaraso har inda yake ta zauna.. towel ne daure a jikinta... mikewa Sadeeq yayi daga kwancen dayake.. "NOOR" yakira sunan ta..Before he says anything again,.. jin soft lips dinta yayi cikin nashi.. bai yi yunkurin hanata ba... hannunta takai ta kwance towel din jikinta.... ahankali Sadeeq yace "why are you doing this Noor??" bata kula shi ba. ganin he's loosing it,
yasa yafara tureta.. Jin bere chest dinta ajikin shi yasa ya tattra dukkan strength dinshi dayarage ya matsar da ita gefe... da weak voice dinshi yace "what's the meaning of this noor..." fuskarta a rufe dan bata so tahada ido da shi tace "I want to pay for all the things you've been doing to me" kallon ta kawai yakeyi ko kifta ido babu... Chan kuma ta balle da kuka.. zai taba ta, taja da baya da sauri "I CAN'T MARRY YOU... she continues... I'm a bad person... kallon ta kawai Sadeeq yakeyi.. muryar ta yadawo dashi daga duniyan tunanin da yakeyi.. " I...I can't have children....i can't give you what you want..." chan bayan Sadeeq yagane meyesa duc tayi haka, matsowa kusa da ita yayi, jayo blanket yayi ya rufe mata jikinta sannan ya rumgumeta tsam ajikinshi... "it's OK Noor... we will adopt a child and raise him" wani kuka mai cin rai tasake, ganin he's not willing to give up.. "No it's not OK... I... I..." kuka ne yakara kufce mata again.. Sadeeq da zuciyanci baidena bugawa ba dan baisan me zata kara cewa ba... dagowa tayi ta kalleshi cikin duhun... "I.. I slept with.... with a broken voice tace.. I slept with my own father..." zuciyan Sadeeq ne yadena aiki at that moment......

.....ba Sadeeq din ba, har ita saida ta tsorata, dan yadda taji komai nashi ya tsaya chack... saketa sadeeq yayi ahankali ya mike.. jikin bangon dakin yaje ya dafe kanshi dayakejin kamar zai fita daga jikin shi. kara nannade duvet din tayi ajikinta, dan wani sanyi takeji.. sunkai minti goma ba Wanda yace komai cikin su.. Sadeeq kuwa yana jingine da kan shi abango, idon shi a rufe... ahankali yaji tafara magana... "I was 7 when my father send Mama away just because she brought me in to this world..." tunda damsel tafara bashi labarin rayuwar bata tsaya ba har sai da kai ranan da Sadeeq din yazo wajan ta a "dollars and pounds" the only thing she hide from him, is her real name... nan taci gaba " I know you will be surprise how I never forget my father.. Mama had his picture even after sending her away.. She never stop loving and praying for him.. the day he came to dollars and pounds to see me, I quickly recognized his face,.. I can't forget the face that hurts mama soo much.. I had sex with him just to punish him of what he did to my mother.. wani dariyan takaici tayi sannan taci gaba.. after everything is over.. I looked into his eyes and asked him if he could recall the name "Haleema".. He was shocked.. I smiled and told him Who he just had sex with... I told him everything.. what my mother went through because of him before she died.. "she went silent for a moment.." Sadeeq yai breaking silent din.." go on Noor.. What happened after he finds out that you're his daughter??" murmushi mai sauti damsel tayi... " he cried... kneel down on

Please Login or Register in order to submit comment