Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

salon matar tashiba, nan ya bude idanun shi ahankali sannan ya jawo ta ta fada kan kirjin shi..dakanan wasa ya chanza...washa gari yakama Saturday ba aiki, suna zaune a palo bayan sungama break fast salma na kwance jikin mijinta, nan taji yace " babe when do you think is the appropriate time to adopt the baby ?" Salma tai shiru kafin tace mubari after sallah..Sadeeq yace "that's alright queen." Yau satin su biyu da dawowa kuma Yakama da azumi saura sati daya, hafsat kuwa satin da ya wuce ya kara haifan danta namiji akasa mishi sunan abban nabeel "Mukhtar"... sosai salma ta tashi da mugun ciwon kai da zazzabi Wanda yasa har saida hafsat ta tuka ta zuwa asibiti dan Sadeeq yayi tafiya, nabeel kuma yana wajan aiki.. sai kusan yamma suka dawo bayan Hafsat ta tabbata salma ta sha maganinta sannan ta koma gida.. ana jibi za'a fara azumi Sadeeq yadawo daga Egypt..sosai yashiga damuwa ganin yadda salma ta rame,
. bashiri ya fara niman kayan da zai chanza mata su koma asibiti, hankalin shi duc ya tashi bakadan ba juyowan da zaiyi yaga salma ta mika mishi paper a hannunta..gaban shi yai mugun faduwa kafin ya karba ganin hawaye kwance a fuskar ta..baigama karanta content din ciki ba ya dago da sauri yace " this is a prank right?? " salma tana girgiza sannan ta fashe da kuka.. gani tayi sadeeq yakai kasa yana sujada hawayen farin ciki na zuba mishi a fuska..salman shi na dauke da karamin ciki...dagowa yayi ya runguneta kamar zai maida ta ciki yace " lallai ba wani sarki sai Allah,..Allah bai bashi damar cutar min dake ba..Allah na tare mu wifeyyy..." Kasa rike hawayenta salma tayi, tana rungume jikin mijinta wani son shi na daban na kara ratsa jijiyoyinta.. ahankali tace "I asked hafsat not to tell her husband, not even anyone because I want to break this miracle to you..I can't Wait to see my child.. my own blood" sadeeq yai murmushi yace " point of correction, OUR CHILD... "...akwana a tashi yau salma ta haifi yarta mace, Wanda tun kafin ta haihu sadeeq ya wuce da ita Egypt gurin kanwar mamin shi, anan ta haihu.. bayan kwana hudu suka dawo Nigeria.. inda akai shagalin suna iya shagali. ya taci sunan ta "SALMA" kowa yana mamakin ko sunan wa taci, nan Sadeeq ya shaida musu sunan matar shi ta asali kenan salma kuma yasa ma yar shi salma.. ba Wanda baiji mamaki ba da kuma farin ciki, kar mami taji labari..





.......5years later..salma ce ta fito rike da jaririnta a hannun kanin salma karama tana kokarin bude kofar mota, saiga sadeeq yafito rike da yarshi da suke kiranta "jasmine" duc sunfito ne da shirin zuwa yola zasu kai ziyara gun dangin mahaifiyar ta da aka gano tun bayan shekara biyu da suka wuce ta dalilin bincike mai tsanani da sadeeq yayi...haka rayuwa ta kasance cikin farin ciki da kaunar juna..zubby da salma kuwa sun zama kaman ya da kanwa dan sosai suke zumunci itama yaranta biyu yanzu haka.. khadija kuwa ba'a sati bata leto salma da hafsat ba ko kuma su suje...

Toh Alhamdulilah! Alhamdulilah!! Alhamdulilah!!! ya Allah.. Here I come to the end of my novel "salma"... thank so much to all my supporters right from the beginning up the end of this novel.. Tawakkaltu abubakar...08142087575













































An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment