Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

please"... you're never going back there. ahankali tace mish WHY? hannunshi yakai ya dago fuskar ta yana kallonta cikin idon ta suka dushashe da kuka yace.. "BECAUSE.... I LOVE YOU... NOOR".. marry me... let's build a home together.. without thinking twice ya matso a hankali ya kai soft lips dinshi kan nata.. and He kissed her passionately...
suna nan ahaka tana manne a jikin shi, ahankali yace Noor...dago kai tayi ahankali amma bata amsaba. dago ta yayi suka wuce daki, a gefen gado ya zaunar da ita sannan ya wuce bathroom din dakin, yana fitowa ta mike, batare da ta kalleshi ba ta shige abunta ta maida kofar ta rufe.. yana fitowa yai hanyar dakin shi saurisauri yai wanka yafito dan yayi missing sallahr magrib, ga isha kuma ana kira. yana idarwa ya fito palon. tidying up komai yayi a palon sannan yakoma kan dining. abincin da yasiyo dazu ya dauka yashiga kitchen yayi mata worming, a plate ya juye tare da ruwa yahada a tray yafito yai hanyar dakin. yana shiga ya ganta kan sallaya, wani dadi yaji a ranshi sannan ya raba ta gefe ya ajiye mata abincin yafito.. yana zaune da system dinshi a Palo yana ta paman aikin da baisamu damar yi ba through out the weekend, gashi gobe monday. bai ji karar bude kofa ba, sai ganin ta yayi tayi hanyar kitchen. dogon riga ne baki a jikinta, har ta shige ciki sannan ya cigaba da aikinshi... shiru shiru bata fito ba, mikewa yayi yai hanyar kitchen din. a tsaye ya ganta da mug a hannu. karasowa kusa da ita yayi. "a hankali tace ban iyaba" murmushi yayi ya karba mug din a hannunta sannan ya jata suka karasa kusa da kettle din. tana kallon shi ya kunna kettle switch din sannan yakara janta kusa da kayan tea din da ya gera akan table din da yake kitchen din, tana hkallon shi ya zuba madara, milk, milo and 3cube sugar sannan suka koma wajan kettle din dake tausa, ruwan zafin ya zuba a mug din, saida ya wuce rabi kafin ya ajiye, juyawa yayi da karamin tea spoon din da ke cikin cup din sannan ya je inda plates suke ya dauko saucer yadora tea din akai. tana kallon duc abunda yake yi. takaici ne ya isheta, wai ace tea ma batasan ya zata hada ba. Hannun shi daya rike da tea, daya kuma rike da hannun ta har suka fito palon ta zauna. yana mika mata yadawo yacigaba da aikinshi..
...

... karfe 10 daidai Sadeeq yagama abunda yakeyi a system. juyowa yayi yana kallon yadda bacci mai nisa ya dauketa. rufe system din yayi tare da mikewa, dakinta ya shiga ya kunna mata AC tare da dauko tray din abincin da yakai mata dazu. kadan kawai taci, yana fitowa ya karasa ya dauki kofin tea din da tasha sannan yawuce kitchen. yana gama komai yafito yakashe kayan kallon, wajan ta yanufa, har zai dauketa ko me ya tuna kuma, sai yafara kiranta ahankali.. "Noor.. Noor.." bude idon tayi da bacci ne kawai cikin shi.. "go to your room" mikewa tayi tafara tafiya ahankali.. bin ta yayi da kallo har ta shige ciki.. washa gari tunda yadawo daga mosque, bai koma bacci ba, kitchen ya shiga ya cika ruwan zafi a flask sannan ya fito da mugs da duka kayan tea ya ajiye a dining. yanagamawa ya wuce dakin shi dan yin wanka yai shirin zuwa office... yagama shirinsa knan yafito yana makala agogonshi a hannu, knocking yaji a kofa. saida yaga makala agogon shi sannan yai hanyar kofar.. Nabeel ne tsaye cikin shirin zuwa aiki.. kallon shi nabeel yayi sannan yace "inje aikin da kafa kenan?" murmushi Sadeeq yayi tare da bashi hanya akan yashigo. Nabeel na tsaye baiko motsa ba, "come on man" ahankali nabeel din yashiga cikin palon, hoping and praying kar ya hadu da damsel... cause he just can't stand her. yana ganin bata palon yasa ya nima guri ya zauna. karfe 8 daidai Sadeeq yagama abunda zaiyi. ahankali ya bude dakin yaga bacci kawai takeyi, sai sallaya dayagani ba'a nannadeba tare da hijabi. "note din da ke hannunshi yai dropping mata a kusa da pillow sannan yafito" nabeel da har ya dauki keyn motar shi yai gaba..

.....shirye shiryen biki aketayi a yobe. Inda Nura yataka rawar gani bana wasaba akan yan matan shi biyu. "he really plays the role of a father" saidai bawani sha'ani akayi ba, saboda har yanzu jimamin rasuwar sufyaan akeyi... anyi biki lafiya, amare kuma sun tare a gidajen su. Haneefa ankaita kano, basma kuma Abuja aka kaita... bayan biki kuma nura da yan uwanshi suka koma abuja... Haj maryam kuma tare da danta suka kara sati biyu agarin yobe, inda Baba na yobe na kara mata nasiha sosai, kowa kuma ya rungumi kaddara, kuma duc Sun dage akan nima ma dan uwansu gafara. dahaka haj. Maryam tare da danta Muhammad suka koma abuja inda tacigaba da takaba...

..... damsel ko ince Noor ne ma oho 🤭tana tashi wajajen karfe 10 na safe, ta kai minti biyar a zaune sannan ta mike tashiga bathroom, tana fitowa daure da towel ajikinta, alamar wanka tayi. Ahankali ta matso kusa da dressing table din, nan ne taga farin folded papern da ke kusa da pillow, karasawa tayi ta dauko ta bude ahankali.. "morning sunshine, I'm off to work, you can follow the process I taught you yesterday to make tea, everything is in the dining, there is hot water in the flask, I will come home quickly as I can.. I love you.." tana gama karantawa ta ajiye papern da sauri, tafara shiri dan ta fita tasan inda dare yamata kafin yadawo...

Saurisauri tagama shirinta. Abaya dogo tasa. baki mai shegen kyau, hasken nata kamar ankara mata shi (niko nace ashe Sadeeq an iya kiwo 😜) daya daga cikin hand bags din da ya siyo ta dauka, sai bakin flat shoes data zura. tana fitowa ta tsaya a bakin kofar palon, sai da tayi composing Kanta sosai dan kar mai gadin yagane sannan tafito.. tun da ta fito Joseph dake can plastic chair tare da abokin shi suke kallon ta har takaraso, da sauri dukkansu suka gaisheta, amsawa tayi tare da cewa "open the gate for me, I want to get something close by, I will be back now" Joseph yai jim kadan kamar dai yana tunanin wani abu.. wani kallon da take mishi ne yasa ahankali yace "madam... oga no tell me me say u go commot oo.. "wani hada rai Noor tayi sannan tace, do you want to be in trouble?? Da sauri Joseph ya mike yace nooo ma. Noor takara hada rai Sannan tace "now open the door before you get me angry" Joseph da duc tsoro ya cika shi, kar yaki bude mata yashiga matsala, kar kuma ya bude nan ma yazama mishi matsala, dan da Sadeeq zai fita bai cemishi komai akanta ba.. Shidai abokinshi na kallon su. ahankali yazo ya bude mata gate din.. Wani sanyi taji aranta, amma saida ta bata lokaci kirin taji haushin nan.. Joseph naganin haka yace "abeg no vex ma.." bata ko kalle shi ba tafita... dawowa yayi ya zauna bayan tafita. abokin shi yace this your oga wife fine oo, but why you no wan open the gate for her before?? Joseph da duc jikin shi yayi sanyi yace "oga no tell me say she go commot na, mtss yayi tsaki tare da cewa abeg Victor leave me.. duc saiyaji hirar yafita mishi akai, addu'a yakeyi Allah yasa tadawo kafin ogan shi ya dawo, dan yasan wataran baidade wa a office... Damsel na fita kuwa tadau hanya har titi abunta. dab da zata tsalla ka titi kuwa sai ga wani farin Lexus ya tsaya.. Ahankali ya sauke glass din motar, wani dan saurayi ne bai wuce Sadeeq ba, saidai Baki ne shi, da murmushi a fuskar shi. Kafin yai magana tai sauri tace "please take me to badagry, I will pay you when we get there." kallon ta yayi sosai sannan yayi daria "100k..yana fada yana kallonta.. ganin batace komai ba yasa yace agree?? "yes yess tace mishi batare da bata lokaci ba. dan gani takeyi kamar Sadeeq Na bayanta. bude motar tayi tashiga da sauri, guy din yaja motar suka fara tafiya.. agogon shi ya kalla sannan yace "kinga zaki sa mami tamun fada ko? ta aikeni kekuma kin luluka da ni har badagry" ahankali tace "kayi hakuri" da sauri ya kalleta, dama kina jin hausa?? bata ce mishi komai ba. chan yace mata your name please. "ahankali tace Noor" wow guy din yace sannan yace nice meeting you noor, I'm khaleed. Har Suka isa baisake cewa komai ba, dan ya Lura ko kadan batason magana. wayan shi sau uku ana kira ya gilla ma mamin nashi karya akan wanda zai karba Sakon agurin shi ne har yanzu baidawo ba, wai ya fita. suna shiga badagry ta dunga mishi kwatance har suka isa dollars and pounds.. tun daga nesa ta hango gurin a rushe.. gaban ta ne yai mugun fadi.. nan tace mishi yatsaya a daidai inda suke, bari ta sauka takarasa ta karbo mishi kudinshi.. Murmushi yayi sannan yace "nahh wasa nake miki Noor, mika mata wayar shi yayi, yace your digits pleassss.." noor da duc hankalinta a tashe yake, ahankali tace "I don't use cell phone" kallon mamaki yakemata, kafin yace wani abu kuwa wayar shi yafara ringing...tada motar yayi sannan ya Kalleta yace "some other time.." sannan yaja motar shi ya wuce... karasawa gurin tayi dan ta tabbatar ma idonta abunda take gani... a rushe wajan yake gabadaya, da sauri ta karasa taje wani apartment da ake renting akusa da wurin. bata taba magana da kowa agurin ba a lokacin tana aiki a dollars and pounds. so dayawa takanji su yasmeen suna maganar mai wajan, akan su bashi hadin kai yafara business dasu. shiga gurin tayi suka gaisa da mai gadin. tambayar shi tayi ko me ya faru da building din su? Nan mai gadin yashiga bata labari.. "wani mutum yazo wajan nan sau biyu nimanki, Deena tace bata ma sanki ba kwakwata, haushi ne yakama mutumin dan ya tabbatar mata da cewa anfada mishi anan kike, toh zuwanshi na uku ne yazo da manyan motoci aka wuce da Deena.. bayan kwana biyu kuma wasu daban bamusan ko mutumim bane ya aiko su, haka suka kori kowa agurin daganan aka rushe ginin gaba daya.. noor dai tana tsaye tana kallon shi. tunani takeyi ina zata yanzu? tayaya zata Fara tara kudi kuma, ita ba wani Sana'a ta iya ba.. ko da wasa bazata koma wajan Sadeeq ba. bata yadda ko da wasa wai yana sonta ta ba.. sai kace bata san halin maza ba kuma. chan tayi wani dogon tunani sannan tace "ina me wajan nan?" mai gadin ya mike yace bari ya kira mata shi. atare suka fito da mutumin, mamaki ganin Damsel yayi sosai, kafin yace mata ina tashiga haka ana ta rigima akanta.. nan yakara bata sauran labarin Deena. yace tananan wani yakamata yasa an kulleta har sai tafadi inda takai ki, inba haka ba kuma haka rayuwar ta zai kare. Damsel bata ce komai ba.. chan ta kalli mutumin tace business takeso sufara yi amma 50/50 kudin ta kuma a hannunta. Nan mutumin ya yarda. within 3hours Sakai arranging komai, akan ranan zata fara aiki...


.....Sadeeq yana tashi 2 daidai a office yafito ya dau hanyar gida akan yazo ya dauki Noor sufita taga gari, daga nan yakaita amata passport dan yanason yai mata processing visa, tare yakeson suyi tafiyan da zaiyi. da isar shi yayi horn, Joseph da duc yagama fita hayyacin shi yabude mishi gate din da wuri.. ganin yanayin Joseph din ne yasa ko parking da kyau baiyi ba ya fito.. kafin sadeeq yace komai, Joseph har ya kai kasa.. "oga she pushed me and run out of the gate, before i... Sadeeq da bai bari yakarasa karyar da yariga ya kulla ba, da sauri ya tambayeshi "when did she leave??" Joseph yace since around 10. a tsawace Sadeeq yace "and you couldn't call me???? Are stupid!!! Joseph dai yana kasa a kwance. Sadeeq da yarasa tunanin da zaiyi, kallon Joseph yayi sannan yace " I will have your time when I'm back sannan ya shige motar shi. da sauri Joseph ya mike ya bude mishi gate hankalin shi duc atashe..

.....Damsel kuwa tana zaune a dakin da akabata, knocking akayi ta taso ta bude.. wani alhaji ne ya jika da kudi yashigo... maida kofar tayi ta kulle.. kayan jikinta tacire tass, tana kokarin cire na alhajin kenan aka banko kofar aka shigo..... (ko ni ina nan saida na firgita)

.....
...a firgice ta juwo, wazatagani inba Sadeeq ba... waige waige ya dunga yi a dakin, chan ya hango abayan ta a kan kujeran da ke wajan dressing table, daukowa yayi yafara sa mata.. bai ankara ba yaga wasu maza Sun shigo, karasa samata rigan yayi sannan ya juya ya dauke dayan cikin su da mari, dayan mutumin yakaraso,haka ya hada shi da bango.. ihuu kawai damsel takeyi.. idon Sadeeq gabadaya ya chanza, dan at that moment ko kisa zai iya yi. alhaji kuwa ba Wanda yasan sadda ya fita. shiko Sadeeq bayan dayan guy din ya sha shaka ajikin bango ya fita zuwa kiran mai wajan, damko ta yayi ahannu yana shirin fita da ita. turjewa tafara yi tare da cemishi ya saketa. juyowa yayi a mugun fusace.. Ikon Allah ne Kawai tare da wani azababban son da shi kanshi bai san ya akayi yafara mata shi ba, yasa bai sauke mata lafiyayyan marin da yai niyya ba. itako tun da ya juyo ta rumtse ido zuciyanta ta mugun bugawa, tana jiran saukan marin.. Chak taji ya dauke ta yafara saukowa da ita.. Muryan mai wajan taji yana ce ma Sadeeq meye hadin shi da ita.. sauketa yayi ahankali sannan yafara nannade hannun shirt din jikin shi. " she's my wife, so I should be the one asking you wht business do you have with a married woman?? Nan mutumin jikin shi yai sanyi.. Nan take kuma ya kara jan hannunta har suka fice. direct ya shigar da ita motar shi, sannan ya zagayo ya tada suka Kama hanyar gida... da isar su kuwa ya bude motar shi yakaraso wurin Joseph din.. Maruka lafiyayyu ya ke sauke mishi.. tare da cemishi "pack your things noww.. Joseph da marukan bane suka tada mishi da hankali, korar shin da ogan nashi ke shirin yi ne ya tada mishi da hankali. tuni ya dora hannun shi akai ya fara roko kamar ranshi zai fita.. ganin Noor tafito daga motar ne kafar ta ko takalmi babu yasa ya matsa guiwowinshi akasa yaje har kusa da ita.. "madam abegg abeggg help to talk to oga, I don't have anywhere to go.. nan Sadeeq din ya juyo yana kallon su, kafin yai magana, tabude bakinta "it's not his fault!!! please.. Sadeeq da duc ranshi yariga da yagama baci..yarasowa yayi yajata har cikin gidan, dakinta ya wuce da ita ya jefar da ita kan gado..ya juya zai fita ta taso ta biyoshi "why can't you leave me, let me live my life the way I want it?? "murmushin takaici Sadeeq yayi sannan ya juyo, I'm not surprise at what you did, and wht you're going to do next.. Damsel" yana fadin haka ya juya yafita.. taikaici yakama noor ba kadan ba at the same time kuma jikin ta yayi mugun sanyi, tun da tasan Sadeeq, bai taba kiran ta da Damsel ba, hakan yanuna mata he's deeply hurt bakadan ba, kuma yafada ne dan shima ya kona mata rai. takai minti goma tana nan a inda take.. ahankali ta tashi ta bude kofar tafito.. hanyar kitchen ta nufa,... tsayawa tayi chack ta dalilin kukan shi da taji a dakin shi.... runtse idon ta tayi sannan takarasa daidai kofar dakin.. idon ta arufe kuma tana nan a jikin kofar.. "tabbas duc yadda tayi ta gayama zuciyanta Sadeeq ba sonta yake ba, tayi ma kanta karya. but she can't be with him.. He's too good for her.. she's been with soo many men, how can Sadeeq ended up with someone like her?? Noo.. ta wannan tunanin tazube ahankali ajikin kofar dakin hawaye na gangaro mata..


.....sadeeq kuwa bayan shigar shi dakin, zama yayi gefen gado.. tuna yanda yaga noor tsirara agaban wani...baisan sadda kuka ya kufce mishi ma... Shikuma nashi jarabawan kenan.. rike zuciyan shi yayi dan zafi yaji yanama mishi.. dahaka ya lallaba ya mike yashiga bandaki ya dan watsa ruwa sannan yayi alwala... yagama komai kenan yana shirin fito wa dan ya shiga dakin ta. ihun ta da yaji ne a daidai kofar shi yasa zuciyanshi tainkewa tare bude kofar da sauri...

.....Nabeel da takaicin duniya ya turnuke shi, don Joseph zuwa gidan yayi yasamu nabeel din akan ya taimakeshi ya rokan mishi ogan nashi, dan yaga yadda yai fushi ba kadan ba. Nan Joseph yabashi labarin yadda akayi... Nabeel da duc ran shi yagama baci, baisan sadda yace Joseph din yabiyo shi ba. da isar su gidan yasameta har ta fara bacci a bakin kofar dakin Sadeeq, duc ta tattare guri daya, suman nan duc ya hargitse a fuskar ta. Wani lafiyayyan mari nabeel din ya dauketa dashi tare da jan ta har kofa, akan yau din nan sai ta bar gidan nan, bama sai ta kara yunkurin gudu ba again... bude kofar da Sadeeq din yayi ne hankalin duc a tashe.. har nabeel yakai kofar fita da ita,.. "wani tsawa da Sadeeq ya daka ma nabeel cikin husky voice din shi ne yasa shi kan shi Joseph dake tsugune a bakin kofa ya mike da gudu ya shige dakin shi... da sauri ya karaso ya tsuguna kusa inda take ya rungume ta tsam a jikin shi.. dan abaya ne kadai jikin ta ,you can see her boob's shape. kan shi yakai daidai kan suman kan ta da duc yagama har gitsewan wahala.. He couldn't say a word. zuciyanshi zafi kawai yake mishi.. "Nabeel na tsaye a gurin kamar andasa shi tare da uban shock din da yaji, wai Sadeeq ke mishi tsawa, ba akan komai ba sai akan wannan banzan.. nan shima nabeel din rai bace ya maida mishi "this nonsense has to end today, idan baka da hankali ni inadashi.. wani kirin mugun tsanar damsel yake yi har cikin zuciyanshi. how can this be happening to his Sadeeq.. of all the people... ache wai Sadeeq dinshi... dole ya dauki babban mataki akan ta, serious one kuwa. da wannan tunanin ya bude kofar palon yai hanyar gidan shi. yana isa gida kuwa yadunga kaiwa da komowa a palon kamar barawo. wayan shi ya ciro har yayi dialing numbern mamar sadeeq.. dan kan shi gabada a kulle suke, this is not funny to him anymore.. da sauri ya tsinke wayar saboda wani tunani da yayi.. nan take kuma kira ya shigo wayar nashi, dubawa yayi yaga ita ce ta kira shi, baima san dayakira har yashiga ba. yanke call din yayi ya kirata, tana dauka suka gaisa, mami tace yan duniya.. ai kawai na zuba muku ido ne, tunda dukkan ku bakusan yakamata ba, yanzun ma danaga call din ka yashigo kuma ya tsinke, nasan mistake ne. Nabeel da yai gathering courage dinshi shi da kyau dan kar ta gane wani abu ta muryar shi , dan idan yai fushi, ko magana yakeyi, haka muryar shi zai ta rawa. ahankali ya sauke ajiyan zuciya, sannan yai murmushi yace haba mamin Sadeeq da nabeel, wlh bahaka bane, kinsan yadda aikin mu yake, kuma wlh ba miskate bane kiran ki da nayi, network ne kamar ya tsinke wayan, sai kuma yai shuru.. dan bayason yace yakirata ne su gaisa, idan yace mata haka toh yajama Sadeeq kenan, dan yasan Sun kwana biyu basuyi waya ba. nan da nan yace wlh mami dama nakira ince miki kwana biyu bakijimu ba kiyi hakuri, Sadeeq ya dan yi zazzabi ne, amma Alhamdulillah ya dan samu sauki.. mami tace subhanallahi, tun yaushe? Nabeel dayaga hankalin ta yatashi, yace Aa fa mami yaji sauki wlh, yanzu ma nabar gidan nashi mami kawai dai nafada miki ne.. nan mamin tace, ai kunga abunda nake kudu muku, yanzu da kuna da aure fa nabeel? meyasa bakwa son jin maganar mu ne? mucigaba da zuba muku ido kenan? Nan nabeel din yace Aa mami kiyi hakuri kinsan komai lokaci ne, in sha Allahu soon, mami ta katse shi tare da cewa yimun shuru Mr soon soon, da anyi magana kai kace soon shikuma wanchan muna fikin yace mami lokaci ne, toh duc zakusani wlh, ai lokacin yazo in sha Allahu. yanzu dakace baijin dadi zai iya yin tafiyar kuwa? nan ne kuma nabeel din ya tuna ashe ma cikin Week din zaiyi tafiya, aikuwa nan zaisuamu damar yanda zaiyi da Damsel. da sauri kuma yace Aa haba mami zaitafi mana ai har munyi maganan ma dazu. nan mamin tace toh shikenan Allah ya kara sauki, barin kira shi... dahaka Sukai sallama shikuma yai hanyar dakin shi...

.... a gidan Sadeeq kuwa baima san sadda nabeel din ya fita ba, daukanta yayi suka wuce dakinta, ruwan zafi ya shiga ya hada mata sannan ya fito ya taimaka mata har ta shiga ciki ya fito ya rufo kofar, bude press yayi ya fito mata da wani riga Marar nauyi tare da undies duc ya ajiye mata sannan ya fita... bayan 30 minutes ya bude kofar dakin. kamshin turare ne duc ya cika dakin, tana jikin windown dakin a tsaye, kallon bra din yayi a kan gado, meaning batasa ba. yana tsaye a bakin kofar yakasa shigowa. ahankali yakira sunan ta.. Noor, bata juyo ba... "I'm sorry about what My friend did to you, it will never happen again, not even in a dream... I promise..." nan tajuyo ahankali suka hada ido.. "your friend did nothing to me.. He's looking out for you.. You're too foolish to understand that.." tana fadin haka tajuwa. kallon ta yakeyi ko kifta ido babu.. Wayan dake aljihun shi yayi ringing, ganin mamin shi me kira yasa gaban shi yai mugun fadi.. badai nabeel yamishi aika aika ka ba.... daukan wayan yayi tare kullo mata kofar yadawo Palo. ahankali yasa a kunne, "salaam my world... nan mami tace ameen wa'alaika salaam, duc ciwon ne ya chanza maka muryar haka? Sadeeq da kan shi gabadaya yagama kulle wa, chan yace ciwo kuma mami? afusace mamin tace kar ku raina mun hankali kaida nabeel mana, yazacemun ciwo kuma mami? wato karya kenan nabeel din yamun? Haba ai nafada, batan hanya nabeel din yayi danaga kiranshi.. Sadeeq da nan da nan kwakwalwar shi tamai processing komai, katse mamin nashi yayi dacewa Aa mami bahaka bane banso yafada miki bane, banaso kidamu ne, it's just a minor fever, amma naji sauki mamina. sai yai sauri ya kauda maganan, kinsan tafiya na Saturday ne insha Allahu ko mami? Ban sani ba tace, da ban Kira ka ai bakirana zakayi ba. lallai yasan yama mamin nashi babban laifi.. marairai cewa yayi yace haba dai mamina, taya za'ayi inyi tafiya baki sani ba? Toh wazai mun addu'an?? mamin ta tsinke shi da cewa toh yajikin yanzu? inkaga baza ka iya ba

Please Login or Register in order to submit comment