Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yasan abinda ya fada bame yuwwa bane. Alhasan yace "yauwa frnd kode ta koma katsina ko kaduna, ko wani gari de ba kano ba, in tana kanon nan ko frnds sata hure mata kunne suna bata yayansu tana hadaka dasu ..kai kuma baka so , kaga da kayita bata mata rai kwara kawai a nemi mafita.. " AB'ILAL yayi shiru yana cizon lips dinsa na kasa kana yace "shawararka tayi frnd, kawai ta dawo kd,... Amma ta yaya?" Alhasan ya buga hannunshi da dayan hannunshi kana yace "Shine babbar matsalar...Amihh wiyar kaine da ita sede mu bi a hnkli..." AB'ILAL ya amshe da "Ta yaya zamu bi a hankalin? Nifa shawarar nan taka tayi min, kawai ynzu ta yadda za ayi Amihh ta dawo kd shine matsalar?" Ab'ilal yayi mgnr cike da zaquwa duk yabi ya kosa Amihh ta dawo kd ma kowa ya huta. Jim Alhasan yayi kana yace "Last 1 month bakace Alhaji murtala wato Alhaji babba ba ya dawo kd da zama daga katsina harma munje mun gaidashi kou?" AB'ILAL yayi jim kana yace "Yeah daddy Babba ba , yana kd ai...kuma Addarmu ma tana nan kd itama, wadda salwah take gunta..." Alhasan yayi wani irin murmushin farin ciki yace "Yauwa....shikenan hanya zata zo mna da sauki insha ALLAH..." AB'ILAL yayi jim kana yace "me yasa kace haka?" Alhasan yayi shiru yana wasu nazari na wasu yan sakanni se faman kirga yatsunshi yakeshi kmr me kirga nanko tsabar nazari ne yace "Meze hana mu samu shi da kanshi Alhaji babba tinda naga yana sonka mu shawo knshi mu sashi yasa Amihh ta dawo kd da zama, yace mata tinda duk suna zaune kd shima ai naga da iyalenshi?" AB'ILAL ya yamutsa baki yace "matansa hudu ma...'' Alhasan yace ''yauwa....Kaga se ya gayawa Amihh duk suna zaune da iyalinsu itama ta dawo kd da zama sbda zumunci ze zamana duk suna kurkusa kowa zeji ihun kowa sbda halin rayuwa..." Jinjina kai AB'ILAL yy cike dajin dadin shawarar Alhasan yace ''Ka kawo shawara abokina... Ynzu de yadda za ayi mu fara zuwa gidan Alhaji babba mu sanar dashi, shi seya sanar da Amihh, Amma nasan be zama lallai Amihh ta amince ba kaga asibitin ta na kano fa, gashi tana Aiki a babban asibitin kano yaza ayi.?" Alhasan yayi jim yna nazari kana yace "zuwa zamuyi asibitin musa a mata trnsper zuwa kd...nasan me shugabancin asibitin a guna yake siyan motocinsa na hawa da iyalensa, kaga da an mata trnsper zuwa kd dole ta dawo nan, se a gina mata asibiti a nan dinma, nagama Ai ko asibitin na can kwararrun ma'aikata ne a ciki ba ita bace,.." AB'ILAL ya amshe da "yeah, bata ma zuwa sosai..." Alhasan yace "yauwa Alhamdulillahi,... ynzu se mu fara zuwa de gun Alhaji babba mu tsarashi, seya tsaro mna ita..." Wani irin shu'umin murmushi AB'ILAL ya saki hadi da yar dariya yace "Shawararka tayi frnd...yaushe zamuje gidan Alhajin?" Alhasan yace "gobe..." AB'ILAL yace "muje yau mna...'' Alhasan ya kallashi agogon dake tsinysiyar hannunshi yaga 6:2pm yace "ynzu fa 6:02pm ne time ya tafi, kwara mu bari goben de..." AB'ILAL ya dafe kai cike da mantuwa yace "sorry duk na shafa'ah ne, but na kagu inga Amihh a kaduna garin Malam..." Alhasan ya jefi ab'ilal da murmushi shima murmushin ya jefeshi dashi yace "Ai gobennan in mukaje uzurxurawa zamuyi , ta yadda shima ze uzura mata ta dawo kd da wuri...ynzu de gida tamfatsetse za a samu a siyama Amihh kou?'' Ab'ilal ya Kai hannunshi ya dafe goshinshi cike da gajiyawa da magana inba mgna me muhimmanci ba be tsayawa ya juma yana yinta. "Ka manta da gidanmu dake malali?" Alhasan yace "Yeah na tuna...Amma ai nasha ba a karasashi ba..." AB'ILAL ya kara dafe goshinshi zuwa ynzu knshi ya fara masa ciwo ma yace "Zansa a karasashi ai 1week yayi yawa za a karasa ba wani abu me yawa bane, se kayan Furniture kawai..." Alhasan yace "Wannan ba damuwa bane se muse furniture din sanat Turkish ne..." Ab'ilal ya rausayar da kai cike da gajiyawa yace "mu bar mgnr ni nagaji ma kaina ya fara ciwoh... Zuwa gobe ma karasa plx..." Alhasan ya jinjina kai kawai hadi da Murmushi shi yasan halin kayanshi ba a hirar 30mnt dashi zece ya gaji knshi na ciwo, a haka ai anci sa'arh ma yau da aka jima dashi ana hira. "Ba dole ka rinka iskan cinnan ba, 30yrs babu mace..." AB'ILAL ya dago kwayar idonshi ya dasawa alhasan wani irin mugun kallo kana yace "30yrs banyi ba mace, se aka gaya maka mace nake da bukata?" Alhasan yayi dariar shakiyanci dmn yasan haliin AB'ILAL da iya dasa muguwar mgna yace "ka rantse da ALLAH jelarka bata bukatar ramin mace? " mikewa AB'ILAL yayi cike da kosawa da mgnr iskncin da Alhasan ke janshi dashi, cikin izza yace "kai kasan wani ramin mace, ni nan bnsanshi ba,.." Alhasan ya kare masa kallo kawai yace "Karya kakeyi frnd Duk munsan irinku gida da jallabiya waje da manyan kaya dagani boxes uku kake hadawa a jikinka..." Girgiza kai AB'ILAL yayi a zuciarshi yana gasgata mgnr Alhasan domin kuwa kusan hkn ne wanduna biyu yake sawa saboda tsaro. Juyawa Ab'ilal yayi ba tare dayace komi ba ya nufa hanyar toilet yakai hannu ze bude handle din toilet din ya juyo ya kalli Alhasan yace "Inka gama mgnr batsar akwai ruwan me zafi a toilet dinnan, se kayi wankan tsarki kayi Alwala mu tafi masallaci ...." Yana gama fadar hkn be jira amsarshiba ya fada toilet. Alhasan ya kwashe da dariya yace "aka gaya maka na jige ne, kaide daka jik'e kaine zakayi wanka...." Ya karashe mgnr yana girgiza kai a zuciarsa kuma jinjina halin AB'ILAL yakeyi. Bayan AB'ILAL ya fito toilet din daure Da alwala alhasan ya nufa toilet din shima yayi alwalar ya fito ya samu ab'ilal a tsaye yna jiranshi sbda an kusan tada sallarh magrib dmn tini akayi kiran sallarh. "Kana abu kamar mace..." Ab'ilal ya fadi a hasale danshi a ganinshin alhasan ya jima a toilet din be fito ba. Jinjina kai alhasan yayi ba tare da yayi mgna ba , danya san in yy mgnr alwalarshi na iya karyewa shiko AB'ILAL ko a jikinshi danshi ba a gane ma a wani hali yake ciki. Ficewa sukayi daga dakin suka masa key kana suka nufa masallacin dake wajen hotel din...basu dawo ba seda sukayi sallarh isha'i da shafa'i Alhasan yayi wutiri shikam ab'ilal beyi ba sbda sallarh dare da yakeyi. dawowa dakin sukayi a falon suka yada zango wannan karonma AB'ILAL a kasan carpet ya yada zango har falonma kyamarshi yakeyi, alhasan ya girgiza kai kawai danyasan halin kayanshi ..ci gaba sukayi da hirar da Alhasan ne kawai ke yinta AB'ILAL de iyakarshi dashi ido... Order din white rise and stew da farfesun kayan ciki AB'ILAL yayi musu, ba jimawa aka kawo musu, sukaci suka koshi suka kora da drinks dinn dake frij din falon, Alhasan sema Ab'ilal tsiya yakeyi wai be iya amsar baki ba, tinda yazo ko ruwa be bashi ba, ab'ilal ya jishi Kawai amma bece masa komi ba,... 10:pm alhasan yace ze tafi gidanshi shima beda mata. AB'ILAL yace ''ka kwana a nan mna?" Alhasan yace "gidana zan tafi..." AB'ILAL yace "sekace me mata, se wani cewa gidanka, gidanka kakeyi, kai ba rami ka ajiye a gidanba, nidakai duk daya ne. amma ni akafi sawa ido
.." Alhasan ya kwashe da dariya hadi da miqewa yana fadin ''ai ka girmeni Frnd in baka mntaba 3yrs ka bani, kaga ya kamata ka rigani Aure...." AB'ILAL ya hade rai yace "Amma a zahiri ai kaine ke Bukatar auren..." Alhasan yayi dariya yace "waya sani abu a duhu a cikin wanduna uku... Zaka samu dmr rakani kuwa?'' Ya karashe mgnr idonshi na kn AB'ILAL wanda ke zaune kasan carpet ko gezau beyi ba ya tabe baki yace "gaskia bazan raka kaba, ynzu tsinannun yammatan nan yan DANDI duk zasu zubo min ido, shegu mayun maza..." Alhasan ya kwashe da dariya kawai ya juya ya fice a dakin ba tare daya kara cewa AB'ILAL ya rakashi ba danyasan ba samu zeyiba, ficewa yayi yna masa se goben, a gajiya AB'ILAL ya amsa da "ALLAH ya kaimu..." Kana ya mike yama dakin key byn alhasan ya fice ya nufa bedroom din , bathroom kawai ya fada ba bata lokaci, domin ynada bukatar wanka kuma yau so yakeyi ya dan kwanta zuwa 2:am seya tashi ya fara ibadah.



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni πŸ˜€πŸ˜€.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jikuπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
08/01/2022 Γ  18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
*YAR DANDI CEH*
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
*Writer of KYAUTAR ALLAH*

πŸ…ΏοΈ10
Washe gari Ta kama ranar Sunday weekend ne. AB'ILAL yanada tabbacin zasu samu Alhaji Murtala a gida, kasancewar dan kasuwa ne shima, ba kullum yake fita ba sbda shekaru sun ja, amma wasu lokutan yakan fita,, yaranshi maxa biyu suke kan harkokinshi. yaranshi bakwai ne, biyu maza sauran duk mata ne. dan hk AB'ILAL be whlr da knshi ba wajen kiran Alhaji murtala a waya ba , da niyar ya sanar dashi xuwansu, shi fa a rayuwarshi kiran waya yafi masa komi zama aiki. 5:pm Alhasan yazo hotel din da niyar zasu je gidan Alhaji murtala kawai AB'ILAL ya rufeshi da matsifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba wai meyasa zezo a kurarren lokaci bayan tin tini yaketa kiranshi, dayake Alhasan yasan halin kayanshi Dan haka be bi ta kanshi ba se ya gaya masa uzurinsa na wasu aiyuka ne suka riqeshi...ab'ilal ya kara volume din maysifarshi "Aikin banza aikin hofi, aikin me?" Cewar AB'ILAL. Alhasan ya rausayar da kai gefe ya bashi hkri kawai. Suka fito harabar hotel din dukkaninsu sanye da manyan kaya na alfarma, suka hau motar Alhasan still ab'ilal Nata mita har alhasan yaja motar suka fice a hotel din AB'ILAL nata jarabarsa shi a dole an bata masa rai. Da alhasan ya gaji ya hade rai ya fara mgna a hasale "Kai zan zunduma maka ashar Wallahi ka dameni, ance kayi hkri...kai karma ka hkra, Dan iska kai!" Wani irin dogon kwafa AB'ILAL yaja kawai a cewarshi beda lokacin Alhasan, Amma still be bar mitarba har suka isa bakin get din Gidan Alhaji murtala dake kinkinau . Alhasan yayi hon ba bata lokaci me gadi ya leqo dan ganin waye sbda shi ba a sanar dashi zuwan kowa ba kuma a ka'idar gidan se an sanar dashi in wani zezo wato seda izinin masu gida su kuma su gaya masa danya sani. Karasowa dattijon yayi bakin motar yayi knocking kofar glass din side din Alhasan yana fadin " waye ?" Alhasan yayi kasa da glass din side dinsa suka hada ido da dan ladi me gadi Cikin girmamawa Alhasan ya gaida Dan ladi ya amsa cikin girmamawa shima kana yace "dannan Lafia de kou?" Sbda shi be gane su Alhasan ba dan last time da daddare suka zo. Alhasan yace "lafia lau baba...ka bude mana get plx..." Dan ladi yace "To ai ba' a shiga gidannan seda izinin masu gida , ni ba a Sanar dani zuwanku ba, sede naji hon kawai...ka kira wanda kuka zo gunshi ko gunta seta kirani..." AB'ILAL dake kwance kan kujerar gefen Alhasan yanajin duk me ke faruwa, dagowa yayi danya hango waye me mgnr nan nan yaga wani gajere baki kirin dashi , wato dan ladi me gadi, Zuciya tazo ma AB'ILAL wuya jin ma Abunda me gadin ke cewa wai se an sanar da masu gida sekace gidan governor me cin mulki. Alhasan ya juyo ga ab'ilal yace "Wai baka sanar da Alhaji babba zuwan namu bane?" AB'ILAL da ranshi ke a hade kmr be taba Dariya ba yace "A kan me zan sanar dashi governor ne shi....mtws!" Yaja guntun tsuki kawai ya fito daga motar, ya mayar da murfin ya rufe, ko kallon inda me gadin yake beyi ba ya karasa ya shige cikin gidan me gadin ya biyoshi a baya yana fadin "Dannan lafia kuwa? Ina zakaje? Ka rufamin asiri kar in rasa Aikina..." AB'ILAL ko bi ta knshi beyi ba ya shige gidan ya bude get din farko Alhasan dake mota se dariya kawai yakeyi yna kallon isknci irin na AB'ILAL kawai ya danna motarshi cikin gidan, AB'ILAL ya kara bude masa get na biyu, duk me gadin nata binshi yana rokonshi kan karya bude amma sam be bi ta kanshi ba, beda ma lokacin mgna dashi, Alhasan de se dariya yakeyi ya shige da motar cikin gidan dmn get biyu ne a gidan, yayi packing a packing space. Dan ladi me gadi dayaga AB'ILAL yafi karfinshi kawai yaja gefe ya zubawa sarautar Allah ido, shi tsoroma ya bashi tinda yayi tozali da wannan halittar tasa
Ta karfafan maza, dan hk a tsorace yake da AB'ILAL kmr yadda yake tsorace da duniya. AB'ILAL ya karaso bakin motar inda Alhasan ya fito suka hada ido da AB'ILAL , kawai Alhasan ya kwashe da dariya, ab'ilal ya hade rai kmr be taba dariya ba kai kace an aiko masa da mala'ikan mutuwa ne rannan nashi baki kirin, yabi ya hade girar sama da kasa. Alhasan ya rausayar da kanshi gefe still yana yar dariyar iskanci, nan ya shiga karewa gidan kallo dayake last time dasukazo da daddare ne, besanma ya gidan yake ba, se yau ya tabbatr da gidan kerarrene kuma hadadde ne, irin na bugawa a mujallah, wannan gidan yafi irin na hausa novel kyau da tsaruwa. packing space din gidan kanshi abin kallo ne, kusan motoci goma ke pake a packing space din motoci na Alfarma , kasancewar gidn babban gida ne me dauke da bangare bangare har bangares shida, hudu na matanshi se daya nashi se dayan na yaranshi maza Muhammad da Jibril. Alhasan yayi wani shu'umin murmushi idonshi na kan AB'ILAL yace "Kai Abokina Alhaji babba na kwasar dadih..." AB'ILAL ya yatsina fuska yna kallon Alhasan kana yace "Dadin me?" AB'ILAL yayi mgnr hadi da fara takawa zuwa side din Alhaji babba Alhasan ma takawar ya farayi ma'aikata se jero musu gaisuwa sukeyi, Alhasan ne kawai ke kokarin Amsawa. Alhasan da gulma ke cinshi Ya juyo ga AB'ILAL bayan ya gama amsar gaishe gaishe daga ma'sikatan gidan. "wallahi alhaji na dibar dadin durih,.. mata hudu fa, ya ajiye yaketa gasah musu jelah.." AB'ILAL ya girgiza kai cike da takaici wannan mata hudun da Alhaji murtala kedashi sun jima suna batawa AB'ILAL rai kuma yana takaici wai mata har hudu kwanan nan ma ya auro ta hudun yar 21yrs sa'arh autarshi, tsabar takai ci AB'ILAL shiru yayi. "Kaima mata hudu zakayi abokina, kaci-kaci-kaci baka da matsala, gindi hudu...tab!" Alhasan yayi mgnr cikin zolaya. AB'ILAL ya kara hade girar sama da kasa, ya furzar da wata iskar daga bakinshi ta tsantsar tsagwaron takaici yace "Allah ya kiyaye in ajiye 4wifes inyi uban ne dasu?" Alhasan yayi saurin amshewa da ''kayi ta cinsu, duri se wanda ka zaba..." AB'ILAL ya tofar da wani irin yawu daga bakinsa cike da tsanar mgnr Alhasan yace "aikin banza, inyi ta cinsu kmr wani inji, duk fa gindi gindi ne, kuma ko wacce mace gindi gareta, gindin de duk kala daya ne, gindin naci a can hk shi zanci a can,...mtws ni ina mamakin masu ajiye mata hudu, to mezanyi dasu? Sumin ne? Kai nifa abokina bari in gaya maka, kwata-kwata ni bnson takura mace dayar ma in an samu na aureta na kusanceta a sati biyu sau daya to taji dadih ne... Balle har in auri mata hudu ko wacce nasa ran ka cita, se kace cin gindi nazo yi duniya..." Alhasan yayi kasaqe yana sauraron kalaman Ab'ilal harya dauka ya dire kawai ya kwashe da dariya yana fadin "Kai alajina! Wato kana nufin ko mace dayan ma a sati sau daya zaka cita? Tab! Gaskia abokina baka da lafia abinda yafi alheri kawai kar kayi aure, sbda cutar da yar mutane zakayi, gaka de a waje kmr lau, ashe ba kanta,,,ai Amihh ma ba fafutukar Aure ya dace tayi ta maka ba, kamata yayi ace ta dukufa a nema maka maganin lafiyar mazaquta..." Alhasan ya karashe mgnr yana rushewa da dariya AB'ILAL ya kalleshi ya watsar cikin kunar zucia, dai-dai suka karaso kofar falon Alhaji Murtala, sukayi kicibus da Muhammad takwaran AB'ILAL shine dan Alhaji murtala na biyu kusanma suna age mate ne da AB'ILAL Amma Muhammad ya girmeshi da 1yr, jibril ne dan alhaji murtala na farko. Kicibus sukayi dai-dai muhammad ya fito daga falon babanshi. " blood kune a gari..." Cewar Muhammad, dake mgnr fuskarshi dauke da farin cikin ganin AB'ILAL, murmushi kawai AB'ILAL ya sakar masa sukayi musabaha, kana ya dawo da hannunshi ga Alhasan shima sukayi musabahar suka gaisa AB'ILAL ya tambayi Muhammad "Daddy babba yana nan?" Muhammad yace "A yana ciki ma, dazu da safen nan yasani in kiraka a waya ma, amma be shiga ba..." AB'ILAL yace "okay maybe network ne..." Muhammad yace "maybe....ya Amihh?" AB'ILAL ya amsa da lafia lau, ya raba ta gefen Muhammad yana fdin bari mu shiga ciki kou?" Muhammad yace "okay to shikenan..nima daddy ya Aikeni sena dawo.." Alhasan ne ya amsa da okay a dawo lafia...Muhammad yayi wucewarshi su kuma sukasa kai cikin falon, bakinsu dauke da sallahma. Daga ciki wanni dattijo ne babban mutum dake zaune a kan 3ct daya daga cikin royal chair din dake dankareren falon kalar maroon and golding ya amsa musu sallamar tasu idonshi na kan kofar shigowa ganin su ab'ilal ne yasashi washe baki, kallo daya zaka masa kasan nera ta zauna dukda ya manyanta amma kudi kawai ke mgna a jikinsa Allah yayi ruwan arziki a gun Nan ko ba a gaya maka ba kasani, idanuwansa sanye suke da farin siririn glashi me temakawa ido wajen gani, dan karamin table din dake gabanshi an cika shi taf da kayan marmari, zallar arziki kawai babu mix, Sanyi AC da kamshin turare irin na shuwa arab kawai ke tashi a falon. "Alhajin Allah .." Cewar Alhaji murtala idonshi na kn AB'ILAL sosa keya AB'ILAL yayi knshi na kasa alhasan na biye dashi a baya, suka karasa kasan Kafafuwan Alhaji murtala suka sunkuya suka kwashi arzikin gaisuwa, zallar katsinancin kawai, katsina people akwai zallar tarbiya ba mix. Alhaji Murtala ya amsa cike da jin dadih da zallar kaunar AB'ILAL a ranshi ko d'anda ya haifa da cikinshi be sonshi kmr yadda yakeson AB'ILAL ALLAH ya dora masa sonshi tin rnr da Yazo duniya yaje ya ganshi ya daukeshi Allah ya dasa masa zallar sonshi ba mix. Zaunawa sukayi a kasa Alhaji murtala ya hade rai yace "maza ku tashi ku zauna a kn kujera, ...Alhaji taho nan ka zauna gefena, duk rnr dana ganka sena tuna da dan uwana..Allah sarki rayuwa." Alhaji murtala ya karashe mgnr zucia bb ddh, ya kamo hannun Ab'ilal ya zaunar dashi a gefenshi shi kuma Alhasan ya zauna a kan kujerar 1ct Yana karewa falon kallo ganin an canza shi ba kmr last time da suka zo ba, Wannan Karon falon yafi masa kyau, ta ko ina falon yaji kayan kudi komi na more rayuwa an zuba a falon kama daga kan wadanda nasani zuwa kan wadanda bansani ba. Alhaji murtala ya zubawa AB'ILAL ido hannunshi na cikn nashi wani irin so da kaunarshi ke ratsashi. "Alhaji mamman na ta'alah.." Alhaji murtala ya fadi cikin so da kauna still idonshi na kan AB'ILAL wanda ya tsani Alhaji murtala ya kirashi da mamman na ta'alah, shi kuma hkn yake kiranshi dashi tin tasowarshi. Alhasan dake zaune ya zubo musu ido seda yayi murmushi jin sunan da Alhaji ya kira AB'ILAL hk ya kirashi last time da sukazo amma ya manta sunan, dan haka ynzu yayi saurin lalubo wayarshi dake aljihunshi ya rubuta sunan ya ajiye a ma'adana. Alhaji Murtala ya lalubo karamar wayarshi ya kira amaryarshi ya Sanar da ita tasa a kawo abubuwan motsa baki da dtinks AB'ILAL da abokinsa sunzo..." Kana ya katse wayar , ko 5mnt ba ayi ba Haji zainab da masu Aikinta su biyu suka shigo falon, su masu aikin duk Sanye suke da hijjabi ko wacce hannunta riqe da babban trea irin na Alfarma ,Se hajiya zainab amaryar Alhaji murtala ta hudu kenan yar 21yrs, sanye take da riga da wando wadanda suka amshi jikinta ta matse ta d'ame ta tsuke ko ina, kuma diri iya diri tana dashi tubar kallah Masha ALLAH, tako ina ta cika fam dukda gajerace amma tanada hasken fata fara sol take kmr a taba jini ya fito, gajerun Mata nada wasu qualities na musamman suma, kmr de yadda dogaye keda nasu dankwa dankwala din qualities na musamman, suma gajeru sunadashi ba lefi. kannan nata yasha kitson kalabah na zallar attachement kalar blue , kitsonnan ya zubo har tsakiyar gadon bayanta babu dankwali a knta se zuba kamshi kawai takeyi tana wani yauki, kmr ruwan sperm, tinda ta shigo falon idonta ke kan AB'ILAL ganinta dashi sau biyu kenan na farko a katsina ne kafin su dawo kd, yaje wani aiki shine yazo gidan ya gaida Alhaji Babba a lokacin Batafi 2month a gidan ba, tin da tayi tozali da AB'ILAL taji sha'awarsa ta darsur mata a zucia rnr data fara ganinshi bata iya rintsawa ba sonshi da sha'awarshi duk suka baibayeta sbda tanada tabbacin mace zata samu duk wani jin dadih datakeso a tattare dashi, wato ta fannin gusar da sha'awah a kallo daya ta tabbatar da AB'ILAL namiji ne, wanda ze iya shayar da mace dadih ta hanyar burarshi. Dan kudi kawai ta auri Alhaji Murtala Amma sam bata samu abinda take da bukata a tattare dashi ta fannin saduwar Aure, se yayi 2 month be kusance taba, inma ya kusancetan ba wani gamsar da ita yakeyiba kuma a haka yana shan maganin kara karfin mazaquta, sam-sam insun tare batama jin wai an cita sede ma ya tada Mata da sha'awah, ya batta da whla, a zahirin gaskia Zainab matsalarta daya ce a gidan murtala rashin gamsuwar Aure, amma komi Alhaji na sakar mata baja Baja, arziki zallah ba mix, duk a matanshi yafi sonta, daman duk tsufan Dana miji inde ze kara Aure se ya nuna wannan bam-bamcin ga sauran matanshi kai kace sauranma bashi yasa kudinshi ya aurosu ba. Kallo daya AB'ILAL yayima Zainab ya dauke kanshi daga gareta cike da kyama a duniar nan ya tsani mace mesa kananan kaya kuma me karin gashin doki. Alhasan kam zubawa Zainab ido yayi yana kallon ikon Allah sbda yanayin shigar dake jikinta ba alamar mutumci, shi a zatonshi ma ko yar autar gidance. Ma'aikatan suka ajiye trea din dake hannunsu a kowanni table dake kusa da Alhasan da AB'ILAL, suka tsugunna suka gaidasu Alhasan ne kawai ya iya amsawa AB'ILAL ko kallo ma basu isheshi Suka juya suka bar falon suna ficewa suka hau gulmar kyaun AB'ILAL suma duk sun yaba, sun gigice, daman duk zaurawa ne masu lafiya seda sha'awarsu ta tashi. Cikin kwarkwasa da kissa zainab ta karaso ta tsaya gaban Alhaji murtala da AB'ILAL amma zahiri idonta da tunaninta na kan AB'ILAL wanda ya hade girar sama da kasa kmr be taba dariya ba, Alhaji murtala se faman washe baki yakeyi tin shigowarta falon idonshi ke kanta kmr ze lasheta

Please Login or Register in order to submit comment