Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta zumbula hijjabi ta tada sallarh azahar din, tanajin knta na mata nauyi. A daddafe ta samu ta gama sallarh ta cire hijjabin jikinta ta shiga aikin gyaran dakin, tana gyaran taga mgnin da Salwah ta ajiye mata Ta dauka ta ajiyeshi a bedside, Da kyar take iya gyaran tanayi tana hutawa harta gama ta fito falon ta shiga gyaransa sbda gudun karta kara masa lefin daze Kai hannunsa jikinta, tasan in batayi aikinba ta shiga uku kila ma ya mata rashin mutumcin Dayafi na jiya daya mata ya barta waje ta kwana kuma ya hada mata da mari, a gaggauce ta gyara falon, ta nufa dakunan ta musu mopping kawai sbda basuyi datti ba, duk gyaran datakeyi bata sauri sbda rashin kwarewa. ta nufa saman ta Upstairs din ta gyarashi, kana ta dawo kasan, ta tsaya bakin kofar dakinsa so takeyi ta shiga domin ta gyara masa kmr yadda ya umurceta, Amma tana tsoron kar azo yana ciki harga ALLAH mugun tsoronsa takeji, data gnsa se gabanta ya yanke ya fadi, kmr yadda takejin tsoron mutuwarta hk take tsoronshi, jingina bayanta tayi da kofar dakin, tanajin zuciarta na fat fat, tunani tunani zuciar tata ta shiga yi, a ynzu tsoronshi takeji sosai abnda ya mata jia ya kara firgitata, tashi tayi daga jikin kofar data jingina, ta Kai hannu ta bude handle din dakin kmr zata bude se kuma ta fasa, ta fara sallahma a kofar dakin, seda tayi sallahma biyu uku kana ta bude Handle din dakin a hnkli zucia fal fargaba ta bude kofar dakin knta na kasa da sallama a bakinta ta shigo dakin, duk a tsorace take knta ma kasa tayi dashi ss kmr a ce arr ta arta a guje hk takejin ranta, bayan ta shigo dakin ta kasa rufe kofar taja ta tsaya still hannunta na riqe da murfin kofar, Sanyin Ac hadi da kamshin turarensa suka shiga ratsata ba krmin ddh kamshin dakin ya mata ba, seda ta lumshe kwayar idonta ta budesu a kasan tiles din dakin, hatta da tiles din dakin special one ne, dago kwayar idonta tayi ta zubawa kan bed din dakin ido, ajiyar zucia ta sauke me tattare da natsuwa, dagani be dakin, ganin bathrobe din da ya cire da yayi wanka tayi a kasan dakin dagani wanka yayi ya fita, ko ina a dan hargitse ranar nan batawa dakin kallon tsaf ba se yanzu ne ta samu damar yima dakin kallon tsaf, komi na dakin perfect ne, kmr yadda me dakin yake perfect, tsarin dakin ya hadu iya haduwa, adon furnitures dinsa royal blue ne, komi de acan acan, hatta da AC dake dakin daban ce, zubawa AC dake dakin ido tayi, nan ta shiga wani tunanin da ban, lumshe kwayar idonta tayi ta budesu a kn Bedside dinsa na left, ta sauke ajiyar zucia ta zubawa dankareren agogonsa dake kn bedside din ido, ajiyar zucia ta sauke a gaggauce ta shiga aikin gyara dakin da sauri sauri gudun kada yazo ya taddata, a dakin, ta nufa bathroom dinsa ta wanke masa ko ina daman ko ina tsaf yake, dukda kuwa ba a gyarawa inba ita ta gyaranba, ya dakatar da duk ma'aikatan dake aikin side dinsa sbda ga me Aiki ya samu a cewarsa. Tayi shara tayi mopping da sinadarai masu kamshi, duk bata iya ayyukunnan ba a rayuwarta a sanadiar zamanta a side dinsa gashi ta iya dolen dole. Tana gamawa ta fice a dakin taja ta rufe se uban haki takeyi ga yunwa na cinta ga gajiya again ga rashin jin ddhn jikinta da batayi, kuma ga azababben zazzabi datakeji yana zuwar mata har cikin kwayar idonta duk sanadin saurayen dasuka cijeta ne. Fitowarta daga dakin tana shirin nufar kofar dakinta salwah ta turo kofar falon ta shigo hannunta rike da trea, se ynxu ne ta samu ta samu knta daga hannun muguncan wuraren 4:2pm ake nema ynzu. salwah ta bi hilwah da ido ganin kmr daga dakin yah AB'ILAL ta fito, taja ta tsaya ta dakata ma daga shigowa tsakiyar falon, ta zuba mata ido sosai kwayar idonta dauke da alamar tambaya, hilwah ma idon ta zuba mata. Salwah ta juya bayanta ta kalli bakin kofa, gudun kada AB'ILAL ya shigo sbda ta barshi falon Amihh ya gama ma cin abincin ya koma ma falo ya zauna yanata aikin iyayi. Cikin hanzari salwah ta karaso ta kamo hannun hilwah suka karasa bedroom din Salwah, a kasan carpet suka yada zango. Salwah ta ajiye trea din hannunta a tsakiyarsu ta zubawa hilwah ido fuskarta dauke da tambayiyi a kn ganinta datayi a jikin kofar dakin AB'ILAL dagani ko ba a gaya mata ba tasan daga dakinsa hilwah ta fito. hilwah tayi kasa da knta tana wasa da zoben gold din dake hannunta na hagu a yatsanta wanda dagashi se karamin yatsa, Amihh ce tasa Mata zoben. nan take salwah taga kurajen cizon sauran har a hannayen hilwah a hk ma duk sun rarrage dande ma abinka da farin mutum ne, mamaki ya cika zuciar salwah takai hannu kan hannun Salwah ta shiga shafar hannun hilwah mamaki ya kara rufeta tambayar dake ranta ta gushe. "me rabin suna wai wannan wani irin sauro ne ya cijeki haka?" Ta karashe mgnr kwayar idonta na isa ga wuyan hilwah, nanma ta kara ganin jajayen kurajen cizon sauron. "Wannan wani irin sauro ne ya cike ki plx? Sekace kn kwana a waje..." Ta girgiza mata kai Kawai. Salwah taja tsukin da batasanma tajashi ba halin hilwah yana mugun kular da ita yana bata mata rai sosai. "Kuma wai se kkje dakinsa yau, wai memaya kaiki dakin yah AB'ILAL din? Ya dakeki jia amma yau kin koma dakinsa, salan yazo ya sameki ya miki rashin mutumci,..har ynzu ma bakisan halin yah Ab'ilal bane, beda mutumci wlhy, ni Shiyasa tin a farko bnso hadinku dashi ba wlhy,da Amihh tayi shawara dani da ban yadda ta hadaki da yah AB'ILAL ba beda kirki, ga mugun hali, se mugunta fal ran,.." Ringing din wayarta ya hanata karasa abinda tayi niya. Zaro wayar tayi daga aljihun doguwar rigar dake jikinta, taga number Amihh ta bayyana a kn wayarta da sunanta baro baro wato Auwal Hubb, jiki na rawa ta daga wayar ta kara a kunne, ta masa sallahma cikin ladabi.


*ba editing....ayi hkri...*



*littafinnan na kudi ne...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 35***
Daga cikin wayar Amihh tace "Wa'alaykumussalam,...ya kuke? ina hilwah? Hope kn kai mata abincin safe da rana kou?'' Salwah ta amsa da"Eh Amihh na kai mata gani ma a kusa da ita..." Daga cikin wayar Hajiya maryam tace "ok bata wayar...'' Salwah ta mikawa hilwah wayar ta miko hannu ta amsa ta kara a kunnenta cikin sanyin murya tawa Amihh sallama ta cikin wayar. Jin muryar tata ta isarwa da Amihh cewa wani abu na damunta, ko yayane, batare data amsa sallamar tata ba ta shiga aikin tambayarta "meke damunki sweetheart? Naji muryarki very cool? Kinci abinci Kou?'' Hilwah tace "um naci..." Amihh tace "to meke damunki? Kin karamin mgna da cooling voice dinki, meke damunki plx gayamin knji my baby?'' Hilwah ta girgizawa Amihh kai kmr tana gabanta, kana tace "ba komi Amihh..." Badan hajiya maryam ta yarda ba 100% tace "ok are you sure?'' Hilwah ta amsa mata da ''yeah Amihh....yau baki dawo aiki da wuri ba Amihh?'' Ta karashe mgnr hadi da tambayarta cike da kulawa. Amihh tace "Eh wlhy, bama zan samu dawowa ba, inajin har monday ma Ynzu hk ina hanyar zuwa abuja ne, insha Allah..." Hilwah tayi narai narai da fuska kmr zatayi kuka tace "amihh kin tafi banganki ba?'' Hajia maryam taji dadin kalamin hilwah gareta tayi murmushi kana tace "Nima tafiar dole ta kamani munada meeting a can ne gobe Saturday da rnr monday ma, da wuya ma na dawo rnr monday,..ku kula da knku plx, a ci abinci sosai, knji kou?'' Hilwah tace "toh Amihh take care 2 Allah ya tsareki...'' Hajiya maryam ta amsa da "Ameen cikin jin ddh...kana ta kara da cewa "ina me gidanki?" Hilwah tayi jim Abinda AB'ILAL ya mata ya fado mata rai, ajiyar zucia ta sauke kana tace "lafia lau Amihh,,," Hajiya maryam ta danji ddhn yadda yarinyar ta amsata seda tayi murmushi kana tace "be miki komi ba kou?'' Hilwah tayi jim kana tace ''bemin komi ba Amihh...'' Hajiya maryam tayi shiru tana nazarin yadda hilwah ta amsa mata kana tace "kin tabbatar?'' Hilwah ta daga mata Kai hadi da cewa "A Amihh narh..." Hajiya maryam tayi murmushi sbda jin ddhn sunan data kirayeta dashi, tace "baku bukatar komi kou?'' Hilwah tace "A..." Hajiya maryam tace "To shikenan in kina bukata ki gayawa salwah ta gayamin knji sweetheart..." Hilwah ta amsa da ''to Amihh, thank you .." Daga haka sukayi sallahma ta miqawa salwah wayar taga Amihh ta katse kiran, maida wayar tayi cikin aljuhunta, dmn tasan amihh dan hilwah ta kirata. Salwah ta zubawa hilwah ido wadda ta kwanta kasan carpet din, , sam batajin dadin jikinta. "Me Amihh tace miki?'' Salwah tayi tambayar kwayar idonta na kn hilwah Wadda keta faman lumshe ido tana budewa sbda zazzabim dake neman cin karfinta. Cikin dakia ta fara mgna "Tace tayi tafia zuwa abuja maybe ta dawo Monday ...'' Salwah tace "ok Allah ya dawo da ita lafia...." Hilwah ta amsa da Ameen...kureta da ido sosai Salwah tayi kana tace "zazzabin ne?" Hilwah ta daga mata kai alamar Eh, salwah ta kai hannu ta taba jikinta tajishi zafi rau. "tashi kici binci kisha mgni seki koma ki kwanta..." Cewar Salwah. Hilwah ta yunkura ta tashi da temakon salwah, ta mike tsaye da kyar, salwah ta kalleta tace "ina zaki?'' Hilwah tace "Alwala zanyi inyi sallarh la'asar..." Salwah tace okay je kiyi... Nima bnyi ba inkin Fito na shiga nayi Alwalar..." Hilwah tace toh ta juya ta shige toilet din tana me ganin jiri, tsarki tayi ta dauro alwala ta fito ta nufa ga inda hijjabinta yake ta dauka ta saka ta tayar da sallarh la'asar din jiki ba laka, salwah ta tashi itama ta fada toilet din ta dauro alwalar ta fito dai-dai hilwah ta idar ta matsa mata ta tayar da tata sallarh, ta idar taga hilwah kwance nan kasan tiles, kallo daya ta mata ta fahimci tanajin jiki, adduarh tayi ta shafa ta kalleta tace "Me rabin suna jikin ne?'' Hilwah ta daga mata kai alamar Eh, kamo hannunta salwah tayi, ta yunkura ta mike tsaye da kyar suka karasa kan carpet din tana shirin kwancia salwah ta dakatar da ita, tace ta bari taci abinci hilwah tace ta koshi, nan ta matsa ta dole seda taci farar talia da miyar zallar hanta, kadan ta Dan ci tace ta koshi, dole Salwah ta batta danta kula ta fara jigata, salwah ta tambayeta ina mgnin dazu ko tasha? Hilwah tace mata ah'a, ta nuna mata inda mgnin yake ta dauko ta bata tasha ta koma ta kwanta, nan kasan ta umurci salwah ta lullubeta, Salwah tace ta koma kn bed amma taki, dole ta dauko duvet din dake kn bed din ta lullubeta dashi, se faman numfashi takeyi irin na me zazzabi. Se faman sannu sannu kawai Salwah ke Mata ta karasa ta dauki knta ta daura a kn cinyarta, da hk har baccin whla ya tafi da ita duk tana kn jikin salwah, seda 6:15pm ta gota salwah ta tasheta dmn koda tayi baccin already yamma ta shigo ganin bata da lafia ne yasa salwah barinta ta danyi baccin. Data tashi a baccin se taji bataji ddh ga jikinta ba, ta mike tayi miqa hadi da ambaton sunayen Allah Salwah ta tambayeta ya jikin ta amsa da da sauki ta fada bathroom, Salwah ta mike ta fice a dakin da trea din a hannunta se adduarh takeyi a ranta Allah sa ma'aikatan gidan sunyi hausar daura abincin dare. Tazo fita daga falon sukayi kicibus da AB'ILAL shima ze fita zuwa masallaci, be jima da dawowa side dinba, ko bedroom dinsa be karasaba tin dazu yana side din Amihh yaga har 6:pm bata dawoba ya kirata waya ta sanar dashi tayi tafia ya mata fatan alheri da fatan dawowa lafia ta amsa, kana ta kara jadda da masa amanar hilwah, ba tare daya ce komi ba ya katse wayarshi yana me jin takaici. Dakatawa salwah tayi daga fita a falon ta bar gogan ya fice, kamshin turarensa tini ya cika falon, seda ya fice ta tabbatarma yy nisa kana ta bude kofar itama ta fice zucia fal haushi da takaicinsa a kn hilwah ne ta farajin haushi da takaicin dan uwan nata, da hnzari salwah ta karasa side din Amihh direct kiching ta nufa, nanfa taga basu daura komi ba, salwah taji kmr tasa hannu a ka ta fasa ihu, ga aiki ya karu sbda gogan yace a rinka masa abincinsa kullum a kawo masa side dinsa dazu ya gaya mata. a daddafe ta karasa bedroom dinta tayi sallarh magrib ta fito ta shiga kiching ma'aikatan suka sa mata hannu ta shiga aikin hada abincin daren.

Ana idar da sallar magrib din gogan ya dawo cikin gidan direct ya nufa bedroom dinsa, tinda yasa kafarshi a dakin ya gane an shigo an gyara masa shi, yasan kuma be wuce ita ce ba, tsayawa yayi ya shiga karewa dakin kallo. Tako ina tsaf tsaf se kamshin jikin yarinyar kawai ke tashi a dakin tin rnr data masa gyaran dakin farkonnan ya haddace kamshin jikin nata, karasawa yayi ya zauna a kn hadadden bed dinsa wanda ta lailaye masa shi sosai yasha gyara yayi kyau, matsawa yayi ya jingina bayansa da fuskar bed din ya rintse kwayar idonsa yana me shaqar kamshin jikinta dake tashi hadi da sanyin AC a dakin, ba karamin jin dadin kamshin yakeyi ba, se sauke ajiyar zucia kawai yakeyi yana tunano nonuwan yarinyar tin ranar daya kalli nonuwanta a side din Amihh hnklinsa ya tashi be sake bari ya kalla ba, sbda hkn yasa baya wani son kallonta sosai da kuma kiyayyarta dake ransa, harga ALLAH in yace baya jin wani abu game da jikin yarinyar yayi karya, a,knta ya fara jin sha'awar ya mace a rayuwarsa, shide kawai ya gaza gane wani irin abu yakeji game da jikin yarinyar, kawai de yasan yana sha'awar nonuwanta.

Abinci kala biyu salwah tayi tuwon semovita miyar kuka da miyar kubewa danya, tasan halin gogan yana iya cewa bazeci kukar ba sbda yafison kubewar kuma sabodashi tayi tuwon tasanshi baya taba gajiyawa da tuwo,sannan ta hada da jp din couscous. Se normal juice kala uku, irin na gargajiya zobo ne se apple juice. Wuraren 8:30 ta samu ta gama, ta sallami ma'aikata ko dinning dn nan side din bata hada ba yau, tade dibar musu nasu ita da hilwah. Ta hada na gogan ta Kai masa side dinsa ta shirya masa a kn dining kana ta dawo ta dauki nasu ita da hilwah ta dawo side din gogan, a kn dining ta ajiye trea din hannunta da niyar taje ta gayawa gogan ta gama abincin, ta isa bakin kofar dakinsa ta hau doka sallahma yana ciki yanaji, ya amsawa kasa kasa , seda tayi sallamarh 4tyms kana ya dan daga muryarsa cike da matsifa ya kara amsawa. Tabe baki salwah tayi dan tasan hali ba tare data shiga ba ta gaya masa abincinsa na kn dinning, ya mata bnza dukda kuwa ya jita, sau biyu ta fadi tanada tabbacin ya jita ta juya ta nufa dining din ta dauki tray din data ajiye ta nufa bedroom din hilwah. Da sallahma dauke a bakinta ta turo kofar dakin ta shigo, kwance ta kara samunta a kasan carpet din dakin sede bata lullube jikinta da komi ba, alamu sun nuna zazzabin ya sauka, ido salwah ta bita dashi itama ta zubo mata idon hadi da murmushi, sanye take da riga guntuwa iya cinya, kalar white me laushi da digo digon dark blue, ba karamin amsarta rigar tayi ba, duk kananun kayayyakin nan datake sawa Amihh ta batasu akwati biyu mnya, dmn tanadasu dayawa ta ajiyesu ne da niyar Salwah ko AB'ILAL duk wanda yy Aure zata bashi , shiko AB'ILAL zata ba matarsa, wasu kayan duk hilwah bata sasu amma akwai masu fitinannen kyau. 'Ya jikin?'' Salwah ta tambaya hadi da karasowa ta dire tray din a tsakiyar carpet din ta zauna kwayar idonta na kn hilwah. "Da sauki..."hilwah ta amsa cikin sanyin murya. Salwah tayi mata murmushin jin ddh kana tace "Naga alamar zazzabin ya sauka..wai meyasa dea bakison kwancia a kn bed?'' Hilwah ta girgiza mata kai alamar ba komi. Salwah tace to shikenan...tashi kici abinci kisha mgni?" Salwah ta bude mata tuwon da couscous din tace wanne zata zuba musu, hilwah tace duk abinda takeso. Tuwo miyar kukan salwah ta zuba musu, suka tashi suka wanko hannu suka dawo suka fara cin tuwon sunaci suna hira, rabin hirar daga bakin salwah take fitowa, hilwah nata um se toh kawai, a hk suka gama cin tuwon salwah ta bata mgnin tasha, hilwah ta tashi ta nufa hanyar toilet da niyar tayi wankan yin bacci, salwah na niyar ficewa a dakin da tray a hannunta, hilwah data isa bakin kofar toilet din tace "dea zaki dawo ki kwana a nan kou plx tinda Amihh bata nan, daman tsoro nakeji?'' Salwah data kai bakin kofa tana shirin bude Handle din kofar dakin ta fita hilwah tayi mgnr. Zaro ido tayi tace "ah'a Bazan kwana ba, keda kk kwana a dakin yah AB'ILAL..." Hilwah ta turo baki duk haushi ya rufeta na sunan AB'ILAL da aka kira wai tana ma kwana a dakinsa tace "ni ba dakinshi nake kwana ba..." Salwah tace "ba wani,,,to meya kaiki bedroom dinsa?" Hilwah tace "gyara mishi nayi..." Fuska dauke da mamaki Salwah tace "gyara kmr yaya? Masu aikin gidan fa?" Hilwah tayi shiru ita batasanma ta fada ba. Salwah ta kureta da ido se ynzu ta fara dago wasu abubuwan "wato yah AB'ILAL wahalar dake yakeyi a side dinnan? Kece ma ke gyara ko ina daga gani.." Hilwah tayi kasa da knta kawai. Salwah tayi kwafa takaici ya rufeta abinka da an tsotsi jaraba a nono tace "Ke kuma sekiyi tayi, harda wani zuwa bedroom dinsa, koda yake dole kiyi wannan me kama da fir'aunar ai ba sauki a lamarinsa, amma ni fa wlhy ina matsayin matar yah AB'ILAL bazanji tsoronshi ba sbda seya rainaka, nima dan ina matsayin kanwarsa ne yasa nake tsoronshi, wlhy kema ki bar tsoronshi tinda ranki ba a hannunsa yake ba, na hango tsoronshi a kwayar idonki ki bar Tsoronshi in yaca miki kule kice kasa ass!" Hilwah ta dago kai ta zubawa Salwah ido tinda ta fara mgnr harta dire, hilwah batasan salwah ta iya jaraba ba se yau. "Ba ruwana, fad'a gareshi!'' Hilwah ta fadi cikin sanyin Murya. Salwah ta tabe baki tace "Shine kk tsoro fadan nasa? To wlhy ki goge idonki kar kima yah AB'ILAL sanyi In ba hk ba zaki whla, kika kuskura ya gano lagonki kin bani, zama fa zakuyi bana yau zuwa gobe bane, ki kwatarwa knki yanci a gunsa wlhy ni ba ruwana da wani waishi yaya nane, banjin dadin yadda yake cutar dake...bari inje in dawo muyi mgnar..." Salwah ta fice a dakin hilwah ta shige toilet din se nazarin Kalaman salwah takeyi..ta hada ruwa me dumi dumi ta shiga ta gasa tsuliarta sbda se zugi zugi take mata na sha'awah ko a wani hali take bata taba denajin sha'awah sede sha'awar tata ta ragu, sbda jaraba da guyabar AB'ILAL daya sata a gabah , amma fa dukda hk akwai, gashi tablet dinta tini ya kare bata sanma ta yaya zata samu wani tab dinba. seda ta dauki 20mnt a cikin ruwan dumi sosai tana gasa ramin tsuliarta, har wani kara bubbudeta kafafuwanta takeyi ruwan dumin na shiga ramin gindinta. kana ta samu jin ddh, ta fara wanka da ruwan dumi ta gaggasa jikinta da bayan kunnenta wanda ya dan fara kumbura, ta gama wankan, tayi alwala kullum in zata kwanta da alwala take kwancia, tini tayi sallarh isha'i. fitowa tayi dakin daure da bathrobe fari tass, tana shirin karasawa bakin mirror ya turo kofar dakin ya shigo bako sallahma, kwayar idonta ta isa a knsa, shima itan ya zubawa idon, seda ta dan firgita bathrobe din dake Jikinta ya nemi sillibewa daga jikinta ya fadi kasa, ta riqeshi gam, tini ta sauke kwayar idonta kasa jikinta na rawa. A bangaren AB'ILAL kam kwayar idonsa na sauka a kn fuskar tata seda gabansa ya yanke ya fadi sbda fitinannan kyaun daya gani a kan fuskar tata, sosai ya kure fuskar tata da ido, kwayar idonsa ta isa ga inda ya maretan, ya kure kun da ido yatsunsa biyar sun fito radau sunyi ja jawur hk kawai yaji ranshi bb ddh, yayi hnzarin dauke kwayar idonsa a kn fuskar tata,ya karasa da kwayar idonsa kn sumar dake knta, me kama data larabawa, sosai ya kure sumar kn nata data gangaro zuwa bayanta se yaji sumar kn Nata ta burgeshi har cikin ransa, amma se ya fara tunanin kode gashin doki ne, dawo da kwayar idonsa yayi can kasa, ba tare daya isa da kwayar idonsa ba kn nononta yayi saurin dawo dasu kasan kafafuwanta, ya kuresu da ido, yatsunnan nata zara zara kmr irin yatsun turawa, shape din kafarta me mugun kyau, ya bala'in tafi da hnklinsa, a hnkli yayi ta tahowa da kwayar idonsa har zuwa ga kafafuwanta zuwa ga santala santala din cinyoyinta wadanda suke farare tar tar dasu se faman glowing sukeyi suna shining suna kyalli suna walwali, yaga kusan rabin cinyoyinta kasancewar towel din dake jikinta karami ne be gama lullube kasan cinyoyintaba, Wani irin mugun yawu gogan ya hadiya ya karasa ya dawo da kwayar idonsa kan nonuwanta, kara bude kwayar idonsa yayi sosai dan kara ganin nonuwan nata sosai, wadanda suke a tsaye kmr zasu fashe, sun turo ta cikin bathrobe din, ta cukuikuye saman bathrobe din ta saitin nonuwan nata, ajiyar zucia ya sauke ba tare daya san ya sauke ba, seda zabgegiyyar burarsa dake cikin wandunan jikinsa ta mike tsaye, ya kure saitin kan nonuwanta dake cikin bathrobe din wadanda suka bulluko sosai suka bada shape dinsu ta cikin bathrobe din dake kwance a kirjinta, ji yakeyi kmr tana jansa ne, yaji a ransa dmn bathrobe din ya fadi yaga zallar fatar nonuwan nata, kaf ilahirin hnklinsa seda ya tashi, tsigar jikinsa duk suka miqe, ji yakeyi kmr ya karasa ya danneta a kasan dakin ya mammatse mata nonuwannan be tabajin sha'awar ya taba nonon wata ba se a kan nonuwan nata, ji yakeyi kmr tana jansa ya rintse kwayar idonsa ya kara budesu a kn nonuwanta ji yy kafafuwansa na neman gagarar daukarsa, wani abu ya fado masa rai kawai ya juya ya fice a dakin jiki a sanyaye, tanajin fitarsa ta dago kwayar idonta ta sauke rausayayyiyar ajiyar zucia me cike da tsoronsa da firgicinsa, duk kallon daya mata bata ankare dashi ba sbda bata kalleshi ba, kawai de taji a jikinta yana kallonta. Karasawa tayi ta zauna kasan dakin a zuciarta tana godia ga ALLAH daya shigo ya fita salin alin ita dataga ya shigo tasha ko wata muguntar ze kara tafka mata, tasan alheri be kawoshi dakinta, rafka tagumi tayi hannu biyu biyu tana jinjina mugunta da mugun abu irin na AB'ILAL din gareta, hadi da tunani da nazarin a kn daya shigo dakin meya kawoshi? Kuma meye dalilin dayasa ya tsaya ya jima yana kallonta kana ya juya ya fice a dakin, ta

Please Login or Register in order to submit comment