Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a rayuwarta komi yayi bata ganin lefinta. Hilwah nada 15yrs mahaifinta ya Kamu da sonta sede Allah ya cire masa sha’awarta shide kawai yana sonta ne ya aureta Koda ma ne kusanceta ba sbda bayajin sha’awarki mace in ba sha,awar rukayya ba wadda kanki nadamar kasancewar su tare amma sede bata da yadda zatayi a kn sonshi, king ya fiddo da maitarsa na son kasancewa da hilwah wato itama ya aureta hilwah ta bijire sbda a koyarwar mahaifiyarta bata nuna mata hkn ya halatta ga addininta ba, a ranar ta nuna masa ita musulma ce, ya cika da mamakin hkn shine zunubi mfi girma daya fara bata masa rai a rywarsa ya tilastawa hilwah barin addininta ta bijire, kuma taki aminta da aurenta dayace zeyi, king yace ta zaba ko dolar datake ciki ko kuma ta ajiye masa komi ta bar masa gidansa ya hkra da ita har abadan” cikin zafi yayi mgnr. Nan take hilwah ta yadda da barinta gidan da a kn ta bar addininta. Mahaifiyarta ta Nemi ya yafewa hilwah amma yaki koda sauraronta sema ya rufeta da fada sbda itace silar komi. Hilwah ta bar gidansa daga ita se kyn dake jikinta,, ni bana nan seda na dawo na samu lbrin komi daga bakin rukayya, wadda ta maidani kmr babban abikinta, na bata hkri na bata baki , amma Ina kullum cikin kunci yake da bakin cikin rywa sbda rashin yarta tilo daya a dunia shi knsa king yana cikin kuncin sede be bayyanar da nasa. Nayiwa rukayya alqawarin nemoki Amma ta ko ina na duba kuma nasa an bincika bamu sameki ba.

A bangaren hilwah tinda ta bar gidan iyayenta daga ita se kana nan kayn dake jikinta wadanda ta saba dasu, maza yan iska nata kawo mata hari amma ta tsare knta Allah ma ya tsareta, har a titi ta kwana amma bata su da mutumcinta ba,, kwanta uku a hnya tafia kawai takeyi daga ita se kyn jikinta, da picture din mahaifiyyarta wanda ke aljihun wandon dake jikinta. A hk har Allah ya hadata da wani kawalin mata Wanda yasan hjya magajia shine ya hada hilwah da magajiyar karuwaii, tasa yama hilwah visa ya kawota nigeria gidan karuwai nan ne matsugunninta na farko kuma na karshe ta hadu da amal da Khamilah da Kankana kawar amana. Zuwanta gidan krwai ya zamar ma magajia jari dukda bata taba bada knta ba ga d’ana miji, ta hadu da Alhaji sunusi ya dauki dawainiyarta ta komi dukda be taba saninta ba a matsayin diyya mace.

A bangaren mahaifiyyar hilwah kam ta rayu a kuncin rashin diyyarta a haka wata rana aka wayi gari gidansu ya Kama da wuta ba a tsira da kowa ba a gidan duksun kone kurmus ta mutu tana addininta na musulunci a boye amma ga zahiri tayiwa king alkawarin ta bar addininta tin baya daya gano taja yarsa ga musulunci ya mata horo me tsanani kana ya hanata ga addininta a zahiri amma harta mutu da addininta na musulunci, sede batasan makomarta ba ga ubangiji, na jimawar da tayi a aikata babban lefi na zina.

Falon ya dauki shiru Amihh da knta seda tayi hawaye kowa dake falon seda ya koka ba kmr ma hilwah wadda ke ji kmr ranta ze fita, amihh kam wasu tunannika ta shiga hadi da nazari. Ta kalli abra wanda ya gama basu bayani da harshen turanci ta nemi bukatar taga picture din mahaifiyyar hilwah in yana dashi, ba bata lokacin Abrah ya danna malacin wayarsa ya nuno picture din mahaifiyyar hilwah da mahaifinta wanda sukayishi a tare ana saura shekaru hudu su bar dunia. Hjya maryam na ganin mahaifiyyar hilwah gabanta ya yanke ya fadi, ta amshi wayar daga hannun Abrah ta duba da kyau, seda ta kali hoton ta kuma kallo kana t fashe da wani sabon kuka tana me cewa “ wlhy knwata ce rukayya ce cikinmu daya…” amihh ta fashe da matsanancin kuka, falon duk suka shiga rudani musammanma hilwah. Ab’ilal ido yayi jajawur soyayyar Matarsa ta yawaita garesa yayi Alfari da ita na rike masa knta da tayi duk rintsi. Amihh ta musu bayani sosai kn cewa rukayya yar uwarta ce ta jini uwarsu daya ubansu daya su biyu iyayensu suka haifo a dunia. Tofa hk allah ke lamarinsa soyayyar hilwah ta karu ga amihh da salwah ma wadda Dmn tini kmr jininta take daukarta. Farin ciki ya ru banya ga hilwah tayi rashin uwa amma a zahiri ga uwarta nan ta nan gabanta. Ta shiga zallar farin ciki Abrah ma yayi farin ciki yace ze bata dukiyarta dake a hannun sa hilwah tace ta basa ya rabawa mabukata Allah ya yafewa iyayenta. Rnr nan aka wuni Ana cikin dmwa da farin ciki duka, washe gari amihh ta kira iyayenta ta sanar dasu komi daya gudana sun shiga zallar farin ciki, the next day suka daga zuwa Indian da abrah da hilwah da goganta wanda keta kara manne mata Kai kace ze cita ne a bainar nass, se salwah wadda itama take cike dajin dadin al’amarinnan daya bayyana. Dasuka isa indian iyayen hjya maryam wato Alhaji Muhammad da hjya Khaltome sunji dadin ganin hilwah da Sauron jikokin nasu ma. Hilwah ta nemawa mahaifiyyarta ga fara a gun iyayenta sun yafe mata sannan suka dukufa a gun nema mata ya fita da rahama ga sarki mabuwayi ubangiji gagara misali. Daga nan abrah ya nufa tashi kasar da niyar duk after 2days ze rinka zuwa yana duba hilwah . Satinsu uku a kasar indian ab’ilal y Gaza hakuri, seda yasan yadda yayi yaja hilwah zuwa hotel din garin ya zizzira mata bura, Tasha wahala sosai dan wuni yy yana Abu daya da kyar ya barta, ta taba gabanta taji ya kara ballo mata ruwa daji tasan se an mata dinki, ta fashe masa da kuka ya hau lallaminta kmr wani lusari, ya mata wanka yana bata hkri ya shiryata zuwa gida a hnya ma se hkrin yake bata, har suka isa, amihh ta sameta a daki kn Ina taje, kunya ta rufeta ga abar ciwon ciki na damunta again gashi ya farke mata Kofar farji, kasa tyi da knta, ta gaza cewa amihh komi, tin shigowarta data wucesu a falon gidan amihh ta gano tafiyarta ta canza, dn hk ta umurceta data kwanta ta dubata, cikin kunya hilwah ta kwanta amihh ta dubata taga ab’ilal ya kara ballo ruwa nan ta hau ma hilwah jaraba seda ta mata tass tass kana tace ta tashi suke asibitin dake cikin gidan kasancewar mahaifiyyarsu ma likita ce akwai asibiti a gidan. Hilwah ta tashi suka nufa asibitin ta dubata da kyau ta mata dinki a nan ta fahimci tanada dan karamin ciki farin ciki wai! Kar kuso ku bincika zuciar Amihh! Ta samu ab’ilal ta masa tas tass sannan t masa warnings kan kada ya kara kusantar hilwah sbda karamin cikin jikinta. Wayyohh! Farin ciki wai! AB’ILAL ya rasa ina zesa ransa yaji dadih seda yayi sujjada ga ubangiji washe gari ya tashi da azumin farin ciki hilwah kam batasanma tanada ciki ba har sukayi 1month a kasar suka dawo nigeria wata iriyar kulawa amihh ke bata seda ta farajin motsi a cikinta ta shiga dmwa ta gayawa salwah ita ke shaida mata ciki ne da ita, ita tashama ta sani. Farin ciki wai! Ya kama hilwah tama ubangijinta godia da kyautarsa gareta sam cikin be sata laulayi sede tayi wata iriyar rama ta ban mamaki, amma tanaci tanasha sede ba yawa sannan seta zabi abnda takeso sannan takeci, ab’ilal kullum yana manne da ita a side din Amihh, sede amihh kullum cikin masa warnings take kn inya zubar da cikin gun maitarsa barruwanta. AB’ILAL ya natsu sbda shima ya daura son dunia a kan cikin koda ya dan kebe da ita sede ta danyi romances dinsa amma be kusantarta dukda a ransa yafiso yajishi tsundumu a durinta kawai de yana hakuri ne da juriya. Cikinta na watanni hudu ta dan farajin dama dama alhaji babba da hjya karama duk after 2 days suna hnyar zuwa gidan dan diba lafiar hilwah, a fari hjya karama ce ke zirya da abubuwan makulashi irin name ciki, daga baya ta gayawa alhaji babba aiko ziryar ta kamasu harshi da iyalansa, musammanma hjya zee da jininsu y hadu da hilwah dukda de bawai ta dena son ab’ilal bane har ynzu sede tanata adduarh Allah ya yaye mata dan tasan zunubi takeyi. Ana haka akasa ranar bikin salwah da alhasan , a gidan amihh akayi taron komi hjya Juwairiyya ma nan tazo ta tare akayi biki aka gama amarya da ango suka tare cikin dankareren gidansu na alfarma sabo dal alhasan ya Gina mata, aiko ya zage ya kwashi romon amarci me tattare da budulci kowa ya watse byn an gama biki, se fatan zaman lafia ake musu, muma mukace Allah ya bada zaman lafia. Zuwa ynzu Cikin hilwah na watanni Takwass AB’ILAL se siye siye yakeyi na kyn jarirai Kama daga jinsin mace zuwa jinsin namiji, dukda har ynzu hoto be nuna meza a haifa ba, amma tin cikin na watanni biyar ya bar kasar zuwa kasashe daban daban yayi siyayyar babys da uwar baby’s musammanma bra yafi kaunarsu a ransa. Hjya karama ma tini tayima jarirai da uwarsu akwatuna dozing uku, alhaji babba ma haka tin baby na ciki ake bata kyaututtukar dukia na baby, hjya Juwairiyya ma ba a barta a baya ba haka salwah ma, wadda itama ke dauke da cikin 3months, Sir Abrah ma ya taka tashi bazar da kudade tin kafin ma a haihu time to time yakanzo ya duba hilwah haka hjya Juwairiyya ma zuwa ynzu ay tana gidan, amihh ma bata zuwa ko aiki tini ta ajiye aikinta tin cikin hilwah na 4months. Cikin hikimar ubangiji ta shiga watan haihuwarta da kwana daya tayi nakuda da daddare ta santalo yayanta yan uku kuda na bacci amihh ta amshi haihuwar tata ta sauka lafia seda safe ma gogan daya shigo kawai yaga jarirai daya biyu har uku mace daya maza biyu. Nan ya zube ya hau jerowa ubangiji sujjada ta godia yaga baby’s dinsa kuma lafia lau ga uwarsu ma lau lau tanata bacci ya zauna gefenta ya manna mata kiss kana ya tsureta da ido cikin kallon sha’awah ne tattare da so, dajin yadda take baccin yasan baccin gajia ne. Nan ya fara shaidawa amihh shide a nemawa babys madara a basu sbda shi kar asha masa nono. Amihh ta watso masa ashar dole yaja bakinsa yayi shiru kunya ta rufe amihh gashi gidan cike yake da dumbin jama’ah wadanda aka kira aka sanar dasu tini duksun hallara salwah da hjya karama sun riga kowa zuwa kana alhaji babba ko kunya beji ya Kama yaya ya rike yaki bawa kowa, seda uwarsu ta tashi zasusha nono kana ya badasu aka fiddo nono ana basu ab’ilal yaji tsikar jikinsa ta tashi da wasa wasa seda ya matseta ya faki ido ya shafo mata nono hilwah ta bishi da ido, ya kashe mata ido daya “Thanks alot ngde sosai da kikayi hkri da juriar haifamin wadannan Larabawan masu kama dake ngde sosai ina sanki Allah baki hkrin shayarwa ki warke inci gaba da cinki, ay an miki dinki kou?” Ya fadi yana kokarin shafo kasanta ta ture masa hannu gudun kada yasata a kunya a cikin jama’ah.

Ranar suna yara sukaci sunan Alhaji Murtala wato alhaji babba da sunan alhaji Abubakar mahaifin ab’ilal se baby mace taci sunan rukayya sunan mahaifiyar hilwah dmn duk ciki baby macen ce kawai ke kama da ita, suna akayi na gani na fada angon Karni ya barar da nera iya nera, sun shiga sun fita se kyaututtuka mnya ake rabawa ga jama’ah , suma sunata shigowa da abubuwan arziki me jego da babys se shiga suke suna canzawa duk after 1h se sun sauya ado, aka gama komi lafia taro ya watse byn arba’in me jego tasha gyara sosai da magungunan mata dmn gashi miji a hannu a hannu yake, suka tare a gidansu byn arba’in da 5days da kyar amihh ta bashi matarsa suka tare shima seda ya matsa taga alamar ze iya danneta ma a gabanta dan hk ta bashi ita byn ta mata natsihohi masu dama ta hadata da nanny me kula da babys kasancewar basu da nisa tace duk safia a rinka kawo mata jikokin mata wadanda akewa lakani da Aryan shine murtala se khaleed shine Abubakar se macen ita hibbah ake ce mata. Rnr dasuka tare kwana yayi yana gurtarta tin tana ihun dadih ta koma na whla taji bura har wuyan makogaro. Zama na amana sukeyi da soyayyar junansu komi na duniarsa bakin dadih ya mallakawa hilwah da yaransa kullum yana nan ya tare a gindinta ko aiki ne wani zuwa ya tare a gindin yar dandi. Hjya karama da hjya salwah da hjya Juwairiyya kullum suna gidan amihh ziryar ganin babys sbda kullum suna gidanta. Ana haka salwah ta haihu diyyarta mace akasa mata sunan hilwah dmn sunanta hilwah ne ba wani boyeyyen suna Ayko baby tasha kyaututtuka na alfarma a gun ubansu.

Shekaru biyu suka shude juriarh hjya amihh na cikin farin ciki da annashuwa AB’ILAL ne zuwa ko ina inma zeje Kano to sede da iyalinsa duk Insa zasuje suna tare yana gasata da bura danma tana Shan magungunan gyaran jiki ga kuma ni’imar da Allah ya mata ai da tini yafi karfinta shide kullum yana cikin gindi yaci da safe da daddare da yammaci ko aiki yaje inya matsu Dawowa yakeyi yaci gindi, inya tasota da ci har yar rama takeyi sbda be daga kafa. Wata rana sunji mall ita da AB’ILAL suka hadu da kankana da zabgegiyar jallabia milk se rind’imemen carbi a hannunsa yanata lazimi shima yazo siyayya ne na kayayyakin da yake sawa a shagon saloon dinsa tini ya shiryu ya dena daudu ya koma namijinsa ya tsaya a D dinsa daya kawai wato DABA yana ganin hilwah ya matso ze rungumeta domin kuwa ya ganeta hilwah taja da baya sbda tasan halin mijinta da kishin mutuwa, shima kankana wanda ya koma hafeez ynzu yaja da baya suka gaisa cikin mutumci ab’ilal dake tsaye ya hade rai da babys biyu a hannunsa se dayar macen na hannun hilwah, tini ya gane knkana shiyasa ya hade rai, kawai ya dannewa ransa ne daya bari suna gaisawar sbda hilwah ta nemi izininsa. Hilwah ta tambayeshi ina su Amal da khamilah ya fashe da kuka ya shaida mata ai khamilah ta mutu ta hnyar hatsarin mota Amal kuma ta koma gidan iyayenta gidan dandinma an rusheshi sbda canjin gwamnati magajia kam tini tayi hauka tana nanma tana bin ti-ti ta mannewa kofar shagon saloon dinsa kullum gata rundumemiyya wasu lokutanma ita ke korar masa mutane dasun gnta basu zuwa yayi yayi ta dena zuwar masa amma ina taki denawa kmr nan aka birni mahaifarta…” ya karashe da fashewa da kuka sbda zaman na magajia a bakin kofar shagon saloon dinsa ba karamin haifar masa da mutseeba yakeyi ba. Hilwah ta bishi da ido har ynzu de daudun bata gama sakinsa ba. Hilwah tayi jimamin rashin khamilah sannan tace duk inda yaga Amal yace tana gaidata, , ta nuna masa arzikin yaran da allah ta bata yan uku wadanda keta tafiyarsu ma ko ina kawai de uban ne beso Ana barinsu suna tafia shiyasa suka daukesu. Kankana ya tayata murna, tace ya biyota mota byn sun gama siyayyarsu ta bashi check na kudi kimanin million uku. ab’ilal ya kara masa da million talatin nan kasa kankana ya zube yana me musu godia hilwah tace ba komi ta bawa kankana card din mijinta tace ya rinka kiranta ta lmbarsa suna gaisawa aiko knkana yaji dadih kuma ya godewa Allah ya tafi yana murna ya dawo saloon dinsa ya kira asibitin mahaukata suka kwashi magajia, ya fantama shima yayi kudi, daman dan taure da baraka sun dawo shagonsa da aiki aiko ya musu sha tara ta arziki sannan ya shaida musu daga hjya hilwah, nan suka cikata da adduarh ta alheri tini suka kara shiryuwa baraka ta Dan taure sukayi auransu cikin aminci.


Hilwah kullum cikin Gine gine take na masallatai da bohol da isilamiyyoyi kn allah ya isar da ladar ga uwarta mahaifiyya kullum cikin mata adduarh takeyi dmn kullum cikin sallar dare take inta samu uban yan jarabar ya barta ba tanaso tayi azumi ba dama sbda ci ci ci kullum shide goganku yaci gindi aiko ya mulka uwar kiba ta dukia da kwanciar hnkli beda wata dmwa matarsa nata kara daurasa a hnya madaidaiciyya kuma me bullewa kowa ya samu mace ta gari wlhy ya samu duniya. Shekarar yan uku biyu hilwah bata samu ciki ba ab’ilal ya shiga zargin kode planing takeyi aiko kullum se sunyi fada ita dashi sbda zarginnan da yake mata , daman in ransa ta baci be iya mgna ba aiko har ynzu hk yake yayi fadan yayi zagin kuma ya nemeta da daddare hknan se tayi hkri ta bashi ta dauki hkn a itace kaddararta ta aure, Dmn ko wacce mace Bata rasa kalu bale q dakin mijinta Dukko soyayyar Mijin nata gareta. Har Seda amihh ta gano halin dasuke ciki ta kira abii ta masa fada sannan ta masa bayanin kn hilwah batashan komi kawai Allah ne ne kawo cikin ba kmr yadda yakeso, to shine fa ya dan sassauta. A shekarar duk iyalan Kama daga kn amihh salwah, alhasan hilwah abii da Yaransu Kaf kaf da alhaji babba da iyalinsa da hjya Juwairiyya ma suka daga zuwa kasa me tsarki daga can abii yace zasuje honeymoon dinsa shida hilwah dinsa wadda ta kara cika fam ta zama mace ita mace, irin matannan dasuka isa da miji.



A nan se muce allah ya bar kauna, kuma ya dawo da masoyan gidajensu lafia inda rabo ayi cikin a can. Tammat bi hamdulillahi a nan na kawo karshe book din ngde da masu hkri da masu kira su gasa min mgna duka duk na gode dame siya dame siyarwa duka duk yan hkri ne. Insha Allah bazan kara sakin book ba sena kammalashi duka ngde masu fahimtata da wadanda ma basu fahimtan ba duka duk na gode . Kuskurena Allah ya yafemin, wadanda suke siyan books Dina ngde duka Allah ya kara muku budi ta hnyar halal, masu karanta na sata duka ngde Allah baku rufin asiri kuma ku siya ku bar krnta na sata. Duk nagode fans Allah ya barku da mazajenku wadanda basu dashi Allah ya kawo nagari ba masu hain yan iska ba, kema ki nasu s Allah ya duba ki ya baki nagari maza ynzu se a hnkli kmr yadda matanka duk se a hankali Allah ya shirya mana zuri’arh. Zan faranta muku insha Allah a next book dina wanda Zeja lokaci kafin yazo. *NAMIJIN ZUMA* ku tsumayi zuwan nasa nagode sosai masu zagi a damra damarar zagi ngde kwarai duka Allah ya barmu tare.


*Ku duba status Dina Friday insha Allah zan saka yadda ake hada mgnin karin ni’ima na buta koshi kadai kika lazimta lahia lau ne, g masu bukatar magungunan mata na yan agadas duk muna saidawa insha Allah magungunan mu masu ingnci ne 08136349646*

Kuyi hkri da typings error my fans.

Ni ce taku Saadatu bintu abdullahi ngde sosai Allah ya hadamu da alheri 08136349646

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment