Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bayan mahaifiyarsa sosai AB'ILAL ya dauki Alhasan da muhimmanci shima kuma hkn ya dauki AB'ILAL ko ince fiye da hknma. AB'ILAL mutum ne me mugun wiyar kai, yanada baqar zucia ta fitar hayyaci, shi din kmr mahaukaci yake in ranshi ya baci domin yna iya komi a lokacin da ranshi ya baci, yanada tsananin zucia, komi sak Auwal hubb ya gado ko ince ya fitama, domin mahaifinta me sanyin zucia ne. AB'ILAL yanada wata dabi'arh inhar ya tsani abu to ya tsaneshi ne har abadan abidina, sam babu sauki a lamarinsa, sannan beda tsoro.



*BOOK DIN NA KUDINE, VIP GROUP 1K TRANSFER 0542703718 SAADATU ABDULLAHI GT BANK, KO M.T.N CARD A TUNTUBI WANNAN LAMBAR 08136349646.*


*MUNADA INGANTATTUN MAGUNGUNAN MATA,KAMA DAGA NA INFECTION HAR ZUWA NA MATSI, DA MGNIN KARA KARFIN SHA'AWAH GA MAZA DA MATA, SAYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA, ina me tabbatr miki sekin dawo kinyi godia da bakinki, nagode masu sayan kayana da masu shirin siya Allah yabarmu tare. Chat 09131330334*
08/01/2022 Γ  18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
*YAR DANDI CEH*
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
*Malikinnas*
πŸ…ΏοΈ4
A hnkli ta turo kofar dakin nata ta shigo bakinta dauke da sallama, chocolate color ce, me matsakaicin kyau, dukda tadan manyanta dan A kalla zata girma hajiya Maryam da shekaru uku zuwa hudu, a kalla zata kai 53yrs. Dukda ta mnyanta, hakan be hanani gano kyaun nata ba, tanada matsakaicin tsawo, wato ba gajera bace kuma ba doguwa bace, tanada kiba sosai, sanye take da doguwar rigar atamfa me ratsin green and onions color, hijjabin datasa light onions color ne, sosai color din ya amshi fuskarta abinka da yan hutu, hannunta riqe da hand bag irin ta manyan mutane, wadanda suka isa suka katsaita. idanuwuwanta sanye suke cikin Dan siririn glass fari me kyau , kallo daya na mata na gano itama yar boko ce ta bugawa a litattafan hausa. Juwairiyya Alqasim haifaffiyar garin kano ce, sun jima da hajiya maryam domin mazajensu abokanai ne, zan iya cewa tin suna amare suke tare da juna, kasancewar kusan lokaci daya mazajensu suka auresu. maryam da Juwairriyya aminan juna ne na amana. D'a daya tal ALLAH ya azurta hajiya Juwairriyya dashi shine Alhasan Alqasim abokin AB'ILAL wato Muhammad Muhammad auta,. Tin shigowar Juwairriyya dakin Idanuwanta suka sauka a kan hajiya maryam wadda ta rafka uban tagumi dagani bata hayyacinta, domin kuwa tayi zurfi a duniar tunani, sam batamasan meke gudana a duniya ba, zata iya cewa ma batasan shigorta dakin bama . Karasowa tayi cikin takun kasaita irin tafiyarnan ta manyan mata masu aji. zaunawa tayi gefen hajiya maryam hadi da zuba mata ido tana nazartarta harta zauna kusa da ita batamasan ta zauna ba, Dafata hajiya Juwairriyya tayi fuska dauke da damuwa "Hajiya!" Tadan kira sunanta da karfi. Firgigit hajiya maryam tayi ta juyo ta zubawa hajiya juwairiyya ido seda ta Dan zabura kasancewar batasan zuwanta ba, kawai sede ta ganta zaune gefenta, hakan ne ya firgitata, tadan ja da baya. Kamo hannunta hajiya Juwairriyya tayi cikin nata ganin ta dan firgita, ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke nan da nan natsuwa ta fara ziyartar gangar jikinta. "maryam mi kike tunani har haka? Komi yayi zafi mgninshi Allah..." hajiya juwairiyya tayi mgnr ita kanta hankalinta a tashe yake,. Ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke me karfi, cikin tsananin damuwa ta fara magana, "Hnmm bansan yazanyi da AB'ILAL ba, yaronnan ya zamar min matsifa Wallahi hajiya ..." Ta karashe maganar murya cike da rauni Idanuwanta sukayi narai-narai kmr zata fashe da kuka. Hajiya Juwairriyya tayi saurin kai hannunta na dama bakin maryam tana fadin "Kul! Mgnr matsifa ta fita a bakinki, banace ki dena cewa yaronnan ya zamar miki matsifa ba, bakinki fa bakin uwa ne, be kamata magana mara kyau ta tarinka fitowa daga bakin uwa me Albarka ba, adduarh zaki rinkayi dan Allah..." Hajiya maryam tayi narairai da kwayar ido ta sauke ajiyar zucia hadi da gyara zamanta idonta na kan hajiya Juwairriyya. "Hmm, hajiya bana sanin sadda mummunar magana ke fitowa daga bakina a kan yaron nan saboda bacin rai, ke kanki in kikaji abinda ya aikata a wannan karon se zuciarki tayi mummunar baci...." Nan hajiya maryam ta kwashe labarin komi ta gayawa hajiya Juwairriyya,... "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Itace kalmar data fito daga bakin hajiya Juwairriyya bayan hajiya maryam ta gama labarta mata komi kama daga kan maganar dreva daya sanar da ita har zuwa kalaman hajiya Aisha data kirata ta mata, bata boye mata komi ba. "Dole fa in damu hajiya da halin yaron nan, yana sani a tantama wallahi! Wannan nefa karo na goma hajiya maryam, anya yaronnan yanada lafia kuwa? Kode Aljana ce ta Aureshi?" Hajiya maryam ta karashe maganar murya cike da tantama hadi da tsananin tashin hankali. Yar fara'ah Hajiya Juwairriyya tayi hadi da girgiza kai tace "lafiyarsa lau hajiya yaran yanzu nefa da iya shege sun wuce inda kike tunani Wallahi, ALLAH de ya shirya mana.." Hajiya maryam tayi saurin Amsawa da Ameen. "Hajiya ynzu ta ina zamu bullowa wannan badakalar?" Hajiya juwairiyya ta jefowa hajiya maryam tambaya. Hajiya maryam ta watsa hannu tace "Bansani ba hajiya, tinda tace zata kai kotu ko a bari takai koton ne hajiya? Kaina ya kulle na rasa mike min dadih.." Ta karashe mgnr kmr zatayi kuka. Hajiya Juwairriyya ta zuba mata ido na wasu yan dakiku kana tace "dukkaninku manyan mutane ne, be kamata ace mgnr nan ta kai koto ba,kuma ma ALLAH na tuba ai ina tunanin shi uban yarinyar bazeso mgnr taje kotuba Ai tonon asirinsu ne a matsayinsa na mataimakin governor.." Hajiya maryam tayi kasaqe tana sauraron hajiya Juwairriyya ita ta rasama me zatace. Hajiya Juwairriyya taci gaba da magana "Bari ma kawai base mgnr taje ko inaba zan gayawa babansu tinda uban yarinyar abokinsa ne ya sameshi suyi mgnr irin tasu ta manya, ya bashi hakuri kawai...." Ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke me mugun dadih, zuciarta ta cika da farin ciki dajin klmn bakin hajiya juwairiyya, dmn harga ALLAH batason mgnr taje koto, bata de da yadda zatayi ne. "to shikenan hajiya ngde ALLAH ya bar Aminantaka..." Hajiya Juwairriyya ta amsa da "Ameen hajiya...ynzu ina AB'ILAL din?" Hajiya Maryam tayi Dan guntun tsuki tace "barshi mara mutumcin.. Na koreshi a gidana ..." Hajiya Juwairriyya ta zaro Idanuwa waje fuska dauke da mamaki tace "kmrya kin koreshi? Shida gidan ubansah..." A dan hasale hajiya maryam tace "E mana hajiya, yaronnan ya isheni, ina masa fada fa hajiya ya maida mgnr wasa, inaji kmr in rufeshi da dukan dase ya kasa tashi..." Karshen mgnr tata ta bawa hajiya Juwairriyya dariya, taso ta danne dariyar amma ta kasa, seda kwashe da dariya sosai, hajiya maryam ta bita da ido mamaki ya cikata, Dan ita batasan meya bawa Hajiya Juwairriyya Dariya ba a mgnrta. "Wannan abin haushi ne hajiya bana Dariya ba fa, yaronnan beda mutumci Wallahi..." Cewar hajiya maryam da ranta ke cike da haushin AB'ILAL. Dan tsagaitawa da dariya hajiya Juwairriyya tayi, tace "dole inyi Dariya hajiya, Duka fa kikace zakiwa AB'ILAL? Wai dukan ma wanda ze kasa tashi..to ke ta ina zaki fara dukan wannan shirgegen katon gardin, yaro jiki duk a bubbude ke kyace dan dambe ne, tabb! wannan aisede a hada maza goma majiya karfi shine zasu iya masa dukan daze kasa tashi bake ba mace,macenma wadda shekaru suka ja, dukanki ai kmr shaface a garesa..." Ta karashe mgnr tana yar daria irin tasu ta manya. Gwauron numfashi hajia maryam ta sauke tace "hmmm, hajiya yaronnan beda mutumci,...next time sede yaji na daura masa aure kawai duk yadda zeyi yayi..." Hajiya Juwairriyya tace "Ah'a hajiya karki soma hakan, Auren dole kenan, kuma fa ki tuna namiji ne, bawai Mace bace, ki barshi in yaga wadda ranshi keso dan kanshi seya Aura..." Hajiya maryam tace "Ba rana kenan? " hajiya Juwairriyya tace "Kamarya ba rana?" Hajiya maryam tace "Wai waya gaya miki yaronnan Aure ke gabanshi? Kwata-kwata fa beson Aure, kinde san komi base na gaya miki ba, Amma ni gani nakeyi kmr ma goyo masa baya kikeyi hajiya.." Hajiya Juwairriyya tayi Murmushi tace "Ba haka bane Hajiya, nifa wlhy son AB'ILAL nakeyi burgeni yakeyi yaronnan akwaishi da kamun kai,.." Hajiya maryam ta amshe da "Wani irin kamun kai? Ina kamun kan yake hajiya? Rashin sanin darajar yan adam de zakice" Hajiya Juwairriyya ta cire hijjabin dake jikinta ta yadda Ac dake dakin ze samu damar ratsata yadda ya kamata kana taci gaba da magana "Kamun kai ne mana hajiya...nifa wani lokacin bana ganin lefin yaronnan ta wani fannin, in zaki lura lalacewar duniarnan sam bata gabanshi, ALLAH yasawa yaronnan kamun kai..." "Kamun kai a dukan yayan mutane? Gashi ze debo wadanda sukafi karfinmu..." Cewar hajiya Maryam, data amshe mgnr a hasale. Hajiya Juwairriyya tace "Ai lefinsu ne su yaran mutanen,...duk a hannu yaran yanzu suke da sha'awar namiji ba namiji ke sha'awarsuba, dan wani namijinma yafi wata macen hkrin sha'awah a wannan zamanin...ni Wlhy yaran yanzunnan tsoro suke bani, musammanma yammata Se kiga yarinya 12yrs wai tasan meye sha'awa, watama tasan meye Namiji.." Hajiya maryam ta amshe da "Hmm kede bari Hajiya! Abin nan na daure min kai , mu zamaninmu wama yasan wannan lalacewar, wai har macce ta kai hannu ta taba namiji da sigar sha'awah, ke ba mijinki ba ke ba muharraminkiba, kawai salon lalacewa..." Zucia cike da takaici hajiya Juwairriyya tace "hmmm kede bari hajiya Maryam yan matan yanzu ji sukeyi kmr suyi yawo da gindi a bude..." Hajiya Maryam ta kwashe da Dariya tace "Wai suyi yawo da gindi a bude! Wlhy fa hk suke, Allah na tuba lokacinmu ina ma mukasan dadin maza balle mu nemesu, Kai de gaka nan ne de, ..." Hajiya Juwairriyya tace "hmmm bari hajiya! Zamanin nan kou kmr ka daura hannu a kai ka fasa ihu! Lalacewa tayi yawa, ace kina macce me hankli da sanin ya kamata da mutumci, da Alkunya Amma wai kana mace ka kai hannunka ga namiji,..Kai lalacewar tayi yawa..." Hajiya Maryam ta amshe dacewa "Hmmm kede bari...ni ko mijina ban taba ba, harya koma ma ALLAH, saboda ni kunya nakeji..." Hajiya Juwairriyya ta kwashe da Dariya hadi dacewa "Kai hajiya baki da dama, wato sede in ya bukatu ya nemeki..." Hajiya maryam tace "Sosai ma kuwa Hajiya nida nake ma ba bahaushiya ba amma nasan Alkunya.." Hajiya Juwairriyya tace "Haka ne kam! Inma wai mijinka ne da sauki Hajiya in kana yaron maccenka seka neme shinma ba komi bane, Amma ynzu fa ko babu Aure se macce ta nemi namiji, shiyasa nace miki AB'ILAL na burgeni ta wani fannin ba ruwanshi da iskncin nan..." Hajiya Maryam tace "shi wannan fa beda lafia ne, dan yau ma ya sanar dani beda lafia ne, ban sani bade ko tsabar iya shege ne..." Cikin rashin fahimta hajiya juwairiyya tace "Kamarya yace miki beda lafia?" Hajiya maryam tace "Wallahi haka yacemin, kinsan ba kunya bace a idonshi, cemin yayifa shi be taba ganin Maccen datayi masa ba...Kai hajiya yaronnan beda ta ido..." Hajiya Juwairriyya ta kwashe da daria tace "dan ALLAH ce miki yayi shi beda lafia ne?" Hajiya maryam tace "hmmm Wallahi haka yacemin, harfa cemin yayi inya aura mace ba virgin ba sakinta zeyi, kai yaronnan beda ta ido wallahi!" Hajiya Juwairriyya ta zaro idanuwa waje tace "Ikon ALLAH, kai halin AB'ILAL se Allah,..karya yakeyi hajiya lafiyarshi lau, iya shege ne kawai,.." Hajiya Maryam ta sauke ajiyar zucia kana tace "wlhy nasha da gaske yake Hajiya, ashe iskncine kawai.." Hajiya juwairiyya tace "Iskncine kawai, kina ganin namiji iya namiji yace miki beda lafia, ki yadda..." Jim kawai hajiya maryam tayi ta sauke ajiyar zucia batare datace komiba ita de a ranta bata yadda AB'ILAL lafiyayyen namiji bane, tabbas de tasan yanada Babbar Al'aura tin yana karami tasan hakan, ina maga yanzu, shifa ko boxes baya yaso dashi Ballan tana tasan ya al'aurarsa take a halin yanzu... "Hajiya yanzu zamuje muga jikin yarinyar nan ne ko yaya zamuyi?" Hajiya Maryam ta gusar da mgnr AB'ILAL ta dawo da zancen aika aikar da yayi. Hajiya Juwairriyya tace "Ah'a bata yuwwa muje, kinga ynzu da zafi zafi abin yake, yau inna sanar da Alhaji zuwa gobe se muje, koda be samu dmr samunshi da mgnr yau ba se muje din goben kawai, insha ALLAH.." Hajiya Maryam tace "E Yafi gaskia kwara muje din , rashin zuwan namu ze zama lefi, ALLAH ya kyauta Amma zanwa yaronnan abinda seya yi mamakina..." Hajiya Juwairriyya tace "Ki masa addu'arh de plx.." Humming kawai hajiya maryam tayi, Juwairriyya ta zuba mata ido. "Yau bakije asibiti bane?" Ta jefo mata tambaya. Hajiya maryam tace "Eah ina hutu ne hajiya, na gaji da kaina na dauki hutunma.." Hajita Juwairriyya tace "kina ma kokari, kwara ki huta Ai...Allah de ya bada lada.." Hajiya maryam ta amsa da "Ameen Hajiya.." Daga haka sukaci gaba da hirarsu ta manyan mata, rabin hirar duk a kan aika Aikan AB'ILAL ne, ba karamin cima hajiya maryam zuciya yakeyiba. hajiya Juwairriyya bata bar gidanba seda tayi sallarh magrib dreva dinta ya mayar da ita gidanta dake nan kusa dasu, domin kuwa layi biyu uku ne tsakaninsu.
08/01/2022 Γ  18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
*YAR DANDI CEH*
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
*ina tsallaken 1day a ranakun posting dina, wato ba kullum nake posting ba inayi yau, gobe bazanyi ba se jibi....* writer of KYAUTAR ALLAH.
πŸ…ΏοΈ5
A Bngaren AB'ILAL kam tinda ya Fita a gidan, direct ya nufa tamfatsetsen packing space din dake gidan wanda ke dauke da manyan motoci na alfarma kusan kimanin motoci shida. lallausar hannunsa ya zira a aljihun rigar dake jikinsa kasancewar manyan kaya ne a jikinsa, sam baya mu'amala da kana nan kaya, ze iya kirga sau nawa yasa kana nan kaya a rayuwarsa, dan gargajiya ne shi sosai, koda yayi karatu a waje sam dabi'arsu bata taba burgeshi ba. Car key dinsa ya ciro daga aljihun rigar dake jikinsa, ya Danna car key din kwululut! Wata hadaddiyar mota kirar Benz black tayi kara sam ba ita yakeso ya hauba amma dole ya hautan saboda ba halin ya koma bngarensa ya dauko key din wata motar, saboda Auwal hubb dinsa. "Kai Auwal hubb rigima...." Ya fadi cikin hadaddiyar dankareriyar muryarsa me kama da busar sarewar jita. murmushin gefen baki yayi, yayinda duka dimples dinsa biyu side by side suka lotsa, yar dariya yayi wadda ke cike da shaqiyanci, nan na gano yanada wushirya a sama, ba karamin kara masa kyau tayi ba, guy din nada BOYEYYEN kyau da bayyanan nan kyau, wato daka kalleshi zaka gane shidin me kyau ne na jahilci, haka inka natsa Wato ka jima kana kallonsa zaka gano kyaun nasa me ilmi ne ina nufin ya wuce jahili. Farko de shi dogone sambal ba wani kwana-kwana, ALLAH ya hore masa tsawo tubarkallah masha ALLAH, yanada kirar maza majiya karfi jikinsa a bubbude yake, black beauty neshi me kyau sosai, sumar kanshi baka kirin take,se walkiyya take, yadana yalwar idanuwa wadanda ke zagaye da eyelashes baki kirin, dogon hancinsa har baka, labbansa ja jawur suke , ku haskomin bakin guy da red lips , dole duk macen data kalleshi taji tsuliarta ta motsa dolema se tayi zuba, inhar me cikakkiyar lafia ce, ta wajensa abin sha'awah wato siffar jiki, haka ma ta cikin shi yake (bura da yan golayenta), shi da kanshi yasan yanada babbar bura wadda da wuya a samu macen dazata iya dauke masa ita duka a durinta, ko kan burarsa babba ne ina maga ainihin jikin jijiyar tasa, lafiyayyen namiji neshi shi da knshi yasan yanada lafia sosai dan har lafiyarma ta masa yawa. Amma fa iskanci da bura uba na dawainiyya dashi... Lallausar hannunsa yakai ya bude Handle din motar dreva side ya shiga yayima motar key kawai ya tadata, ya kunna AC , be bata lokaci ba ya fice a tamfatsetsen gidan, masu hidima a gidan nata masa fatan dawowa lafia... Fadawa titi yayi zuciarsa wasai beda wata damuwa se yanzu yakejin dadin korarshi da Auwal hubb tayi a gidan, ze samu ma ya huta, dan yasan inya zauna a gidan kullum se sunyi tsiya shida ita.''Alhamdulillahi!'' Ya fadi a bayyane, yayinda hnklinsa ke kn tukin da yakeyi. Karya kan motar yayi zuwa gidansa na hutawa.


7:30pm gidan DANDI... dukkanin jama'arh gidan suka firfito kowa yayi cirko cirko ya tsaya a jikin bakin kofar dakinsa, Amma bnda Dakin hilwah dake a kargame har lokacin, basumasan meke faruwaba, damah nin har za ayi irin wannan sam ba a tinkarar dakin hilwah. Duk yammatan karuwan dake gidan seda suka fito waje, hatta da tsoffin karuwanma seda suka firfito suka tsaya cirko cirko, kowannensu ka kalli fuskarshi kasan bssuji dadin tashin safen nan dasukayiba na dole, domin kuwa wasu ma ana tsakar cinsu ne aka katse musu jin dadih, magajiyar gidan DANDIN ita tasa aka buga musu dakuna da sassafen nan, dole suka firfito ba shiri domin kuwa ubanka yayi kadan kaki fitowa, inma baka fitoba se tasa an shiga har dakin an fito dakai koda kuwa ana tsakar cinka ne. Wasu da dama duk da mazan dadiron nasu suka fito, wasu kuma mazan na cikin dakunansu, su suka fito. ko wacce ka gani a gidan babu alamar tarbiyya a tattare da ita Wasuma iyayensu sun riga sun tsine musu. Kowaccensu idanuwansu duk da alamar bacci a tattare dasu, kasancewar ba lokacin tashinsu bane Wasu ma se sukai 2:pm to 3:pm basu tashiba, tinda basa sallah basa salati. Wasu kam wuni ake a kwana ana cinsu. aiko yau magajiya tasa yan daudunta na gidan duk suka buga musu kofofi saboda biyan kudin gyara gyaren gida, kama daga kan wuta, ruwa, kwasar kashi, da nata salary din a matsayinta na magajiya, kowacce dake gidan tana biyanta salary duk ending of month, sam babu mutumci a lamarin magajiya in baka biyaba dan tasa a maka tsirara ta koreka a gidan dandi ba komi bane a gareta, abinda yasa take sawa a ma mace ko namiji tsirara in zata bar gidan saboda a cewarta a tsiyace sukazo gidan, da sukayi kasuwa akaciccinye gindinsu shine suka samu kudin siyan sitirar dasuke sawa, dan haka in zaka bar gidan a tsigayacenka zaka tafi, zigidir haiguwar uwa da uba. Wata dankareriyar mace na hango zaune a kan kujera ta karfe me kyau irin ta yan gayu, inba kujerar karfenba ta roba bazata dauketaba sbda kibarta tayi yawa domin kuwa rabin kibar tata ta haram ce. ta daura kafarta daya kan daya, se faman girgiza kafafuwanta dake sanye da lallausar slifas takeyi , sanye take da riga da wando matsatstsu, domin kuwa sun bayyana surar jikinta, ita gata abu ba kadanba ga gajarta kmr wadah, kadan ya rage ma tazama wadarh, sam kayan basu mata kyau ba, sema muni dasuka kara mata, amma ita gani takeyi ba wani shege se ita, kan nan nata yasha kananan kitson gashin doki (Attachment) babu dankwali a kanta, fatarnan tata tasha bleaching hadda na innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! domin kuwa ta fara fita daga siffar jinsin bil'adama, tana neman zama wata halitta da babu kmrta ma a duniya, idanuwanta duk a jujjuye suke wato tanada harari garki. Sannan tanada katoton hanci kmr kofar gari, ga dogon baki kmr durin saniyah, da yan mitsil-mitsil din idanuwa uwa na biri, kwata-kwata de bata da kyaun gani, sannan tanada jiki sosai a dunqule take, irin kibar nan mara kyau cukus, tasha zara zaran eyelashes blue color ko kyau be mataba, kallo daya zaka mata kasan cewar akwai matsala a lamarinta, babu alamar annurin kamun kai na mata a tattare da ita, balle asaran tauhidin musulunci a tattare da ita. a kalla zata iya kai 50yrs wannan shi ake cewa an tsufa ba asan an tsufa ba, anyi girmah, girman asara. Bin kowa takeyi da ido a kaskance se aikin karkada kafa takeyi, tana kallonsu irin kallon nan na yan iskan. Yatsun hannayenta duka goma sunsha zobuna Gold da azurfa masu kyau, . Farar takaddace a kn cinyarta, se viro a hannunsa wanda taketa juyashi , kai daganinta kasan ranta a bace yake, fuskarnan tata ta kara wani irin bak'in muni. Yan daudu kusan goma suna tsaye a knta kowannensu da shigar mata, da bulin kasan baki, irin na kankana. "Yau Kowacce yar iska seta biya kudin hidimar gidannan.... Shaggu se aukin bada gindi aci amma baku da arziki a zuciarku dazaku biya kudin hidimar gidannan, balle ku biyani hakkina, yan gindin ramin tsuliya,amma kunada zuciar daza ku bada gindinku 24h ayita caccaka..." Yan daudun suka kwashe da dariya harda shewa suka tafa da junansu. Haushi duk ya rufe karuwan gidan ganin yan daudun na musu dariar abinda hajiya magajiya tace musu, abinda ya kara bata musu rai yadda yan daudun keta dariya magajiya bata dakatar dasuba. Baraka uwar gajen hakuri da zucia kmr kuturwa , tini ta karaso tsakiyar filin sanye da wata matsiya ciyar riga wadda da ita kwara babu, Se kwarkwasa takeyi ta karaso kusa da magajiya a hasale ta hau bin yan daudun da harara , suka kwashe mata da dariya, suna kalllonta a tsiyace. Rai a matukar bace baraka ta dan taure ta fara magana . "magajiya gaskia, yarfin da kike mana a gaban wadannan gardawan be daceb..." A wulakance Magajiya ta dakatar da barakar dan taure, cikin kaskanci "Ke da ALLAH gafara can! Ke har kinada bakin magana in mutane na mgna, ke zamanki ma a gidan nan banga abinda ya tsinana mana ba, inba matsifa da bala'i ba me zamanki ya amfana mana a gidannan inba kaddaroriba me kika jawo mna, babbar kaddarar kuwa itace Ta kawo mna yan napep da yan marching da masu keken guragu da kikeyi a gidannan. ke ALLAH yasama ana cinki da condom, Uhm da wuyama in samarin nan naki nada kudin siyan condom din dasuke cinki dashi, tin wuri de ki farka cututtuka sunyi yawa, kina kwaso kanjamou zamu koreki a gidan nan, karki bata mna suna. duk byn watanni hudu-hudu se anyiwa kowa blood text a gidannan, last text dinkide lafia laune, to kici gaba da zama a lafiya lau din, kika kwaso kanjamow sekin bar gidan nan tinda ba gidan tsohon kafirin ubanki bane, koda yake ina ubanki yaga arzikin daze se Wannan gidan..." Wani irin bakin ciki da kunci suka cinawa baraka zuciya. Dukkanin al'ummar dake gun suka kwashe da dariar raini idonsu na kn barakar dan taure. Dukkanin yan daudun nan kuwa farin ciki ya cika musu zucia, seda suka girgiza suka tafa da junansu, baraka na tsaye bakin ciki kmr ze faso zuciarta ya fito fili, gashi ba halin ta mayarma da magajiya mgnr data gaya mata. "Tsintacciyar mage de bata mage! Allah wadaran masu hangamammen gindi!'' Cewar daya daga cikin dan daudun Me suna kamas. Na kusa dashi ya amshe da "Kede bari kawatah.... Gaskia baraka me awara baki shigo bariki a sa'arh ba, sema matsifa da bala'i da kike jawo mna a gidannann....ni wallahi abinda yafi komi dagulamin lissafi duk inda nabi a anguwarnan nunani akeyi ana zunde na, ana cewa gidan dandin su daya da barakar dan taure, me gindi a hangame,, wlhy sede in zube nan warwas ina kuka, kin jawo min zagi a gari!" Ya karashe mgnr yana kwarkwasa kmr dankareriyar mace se kwafce kwafcen ido yakeyi Kmr zeyi kuka sbda takaici... Sauran yan daudun suka riqe habah takaici duk ya cika zuciyoyinsu suka hada baki gun cewa "Amma kuwa bariki tayi mishkilah barakah dan taure....ki gaggauta tuba kafin azara ilu ya zagayo gareki. " suka tafah hadi da kwashewa da dariya, suka juya suka hada shafaffun duwawuknsu gu daya, suka hada baki gun cewa Ahayye

Please Login or Register in order to submit comment