Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana kara danna knsa a kn nonuwanta, yana kara rungumota ta baya, ta yadda ze samu kusanci da kirjinta. Dara daran luma luman idanuwanta ta zuba masa, ji tayi kawai zuciarta ta mata nauyi, again ga nauyinsa da yake kara sakar mata a kirjinta sosai, mamaki mara misaltuwa ya rufeta, kalamansa nata kara mata yawo a kai,, nan take ta fara tunanin Ko de shaye-shaye yayi ne yau, ko kuma de yau yayi makuwar kaine yana fadar kalamansa a inda ba mahallinsu ba. Duk yabi ya gigice shi knsa gani yakeyi kmr bashi bane. "Dan Allah , ki temakeni, wlhy ni de ina sonki, and ina sha'awar komi na jikinki..."ya fadi kmr me shirin fashewa da kuka a yanayin mgnr tasa dole ka fahimci baya hayyacinsa, akwai alamar gigita a klmn nasa. Hilwah tayi jim tana nazarin kalamansa, se ynzu ta fahimci inda ya dosa, sam bata yadda sonta yakeyi ba,,sede ko sha'awartan yakeyi kmr yadda ya fad'a, lokaci kankani taji haushinsa ya turniketa, Kokarin turesa ta shigayi daga jikinta sbda yana neman ya gigita mata hnkli, dagowa yayi ya zuba mata rinannun idanuwansa masu kama dana wanda ya tashi a bacci be isheshi ba. "Meyasa kika tureni a kn kirjinki me ddh, da kamshi?'' Hilwah ta lumshe idanuwanta dasuke cike da haushinsa ta kara budesu a knsa, ba tare data ce komi ba tayi kasa da knta. Wahalalliyar Ajiyar zucia ya sauke me tattare da zallar soyayyarta da kaunarta, ya kure fuskarta zuwa kirjinta da ido, wadand'a ko a cikin hijjabi basu boyuwa se sun bayyana kansu, yau yaga nonuwan kmr sun kara girma ne ma, ya kai hannunsa na dama ya daura a kn nonuwan nata, ta cire masa hannunsa a kn nononta, ya kara sauke ajiyar zucia sau biyu a lokaci daya. "Kinsa bra ne?" Ya tambaya idanuwansa na knta. Kara kasa da knta tayi, tana me kara tabbatar da guy din sha'awarta kawai yakeyi, bawai so ba, inba hk ba meye ruwansa dasa bra dinta, ko rashin sawa. Haka kawai ta tsinci knta dajin mummunan haushinsa. "Dan Allah kinsa bra ne?'' Ya kara tambaya yana me kara kai hannunsa kn nononta, ya shafosu duka Biyu, shida ita suka sauke ajiyar zucia kusan a tare, yana kokarin kara shafa mata nonuwan ta dakatar dashi ta hnyar rike masa hannu ya kalli kyakyawan hannunta, kana ya dago ya zuba mata ido. "Naji alamar knsa bra, Meyasa kk sa? Bayan bn taba ganinki ba dashi se yau?'' Hilwah ta kalli cikin idanuwansa da tini suka canza launi. "Pls ka bar taba min jiki,...'" Ta fadi direct ba alamar gargada a cikin kalamnta. "sadaki ay na biya kafin in taba..meyasa zaki hanani taba halal dina?'' Ya tambaya kwayoyin idanuwansa na knta, hk kawai yaji beji ddhn klmnta ba. Lumshe ido tayi, ta gyara cute mouth dinta, kana ta fara mgna idanuwanta na kallon gefe. "Sbda ba sona kakeyi ba sha'awar taba jikina kakeyi..." Ta fadi direct ba tare ma datasan kalmar ta fito daga bakinta ba, abnda ke zuciarta ne ya bayyanar da knsa a zahiri. Wani irin bugu kalaman nata sukayima zuciarsa, ya kara kureta da ido, na kusan 5mnt ba tare daya ce komi ba, duk tabi ta daure masa jiki da jijiya da wannan kalaman nata, a ransa ya Ya kara tsureta da ido, yana me kara fahimtarta da kalamanta. Komawa yayi ya jingina bynsa da bayan kujerar da yake kai, ya sauke ajiyar zucia, Hilwah ta juyo ta zuba masa ido, shima idon ya zuba mata, dauke idanuwanta tayi, sbda idanuwansu dasuka kusan hadewa dana junansu. Ya lumshe kwayoyin idanuwansa na wasu yan dakiku, yana me karanto wasu addu'ur'i sbda ya fahimci kalamanta Sosai, sam bata ma yadda da yana sonta ba, gani takeyi kmr jikinta yake sha'awa, a zahirin gaskia shi kuma ba hkn bane, sonta ne ya masa yawa shike haifar masa da mummunar sha'awarta a ransa, ajiyar zucia ya kara saukewa hadi da kara tsure gefen fuskarta data bashi da ido, dukta kagu ta fice a motar, sbda zuciarta ta bata canjin yanayi mara dadih, sbda tunaninta da lissafinta daya bata sha'awarta guy din keyi. "Ka budemin in fita pls..." Ta fadi da zazzak'ar muryarta still face dinta na kallon gefe, ba musu ya kao hannu ya danna mabud'in motar, ta bude murfin motar zata fice, ya riko hannunta na hagu, ta juyo ta kalleshi taga ya zubawa hannunta ido, ya dago suka hada ido cikin na juna, idanuwansa sun ciko da kwallar da besan dalilinsu ba, ta kara kure kwayoyin idanuwansa da kallo, taga hawayensa na yawaita kadan ya rage su zubo yayi kokarin mayar dasu, kawai shide yasan yana son yarinyar amma besan hawayen dasuka cika idanuwansa ko na menene ba. Tanaso ta kwace hannunta a cikin nasa ta gaza, ta dauke idanuwanta a cikin nasa, yayinda zuciarta ta canza bugu ji kakeyi fatt fatt fatt,.... harshi yana jiyo sound din bugun zuciarta, kmr yadda itama take jiyo nasa bugun zuciar, kai kace zata fito fili ne,,sbda tsabar yawaitar bugu. "Ba sha'awarki kawai nakeyi ba, Ina sanki wlhy,,,bnsan sadda na fara sanki ba, dan Allah ki ...." Se kuma harshensa ya kakare sbda a hargitse yake, hk ma klmn a hargitse suka fito, ji yakeyi kmr ya fasa zuciarsa ya fito da ita fili, danta tabbatar masa da soyayyarta yakeyi da gaske. Zuba masa ido tayi, tana mejin klmnsa nawa zuciarta dirar aradun mikiya, ta lumshe idanuwa, hk kawai dayan bngaren zuciarsa ke kara bata tabbacin ba sonta yakeyi ba kawai yanaso ne ya mori albarkatun jikinta yaci gaba da wulakntata kmr da. Kmr yasan tunanin dake ranta yaci gaba da cewa "Nasan ban cancanci Soyayya ba gareki , sbda bn zama me halacci ba gareki, Amma pls kimin alfarma daya daga zuciarki..." Yy jim, kwayoyin idanuwansa na kanta, haka itama nata na kansa, yayinda zuciyoyinsu ke yawaitar bugu, kamshin turaruknsu na haduwa da juna, nan take suka basu wata iriyar nutsuwa, dabadan hkn ba, dase numfashinsu ya kaiga daukewa sbda yawaitar bugun zucia, musammanma ma a bangaren gogan. Ci gaba yy da mgna yana me kara damkar hannunta cikin nasa "Dan Allah ki bar karyata Soyayyarta gareki, zuciarki tasan ina sanki, ki tambayeta zata gaya miki zahirin gaskia, dan Allah ki sanar da Zuciarki , zuciata bakuwar zucia ce a soyayya, pls zuciarki ta riritamin zuciarta dan Allah, bnso SO ba, bansan kaif'i da radad'in so ba se a knki, zuciata bata saba da irin wannan jigataccen yanayin ba, nasan kina karyata soyayyarta ce a gareki, dan Allah ki bar musun soyayyar zuciata ga zuciarki hadi da gangar jikinki.." Ajiyar Zucia hilwah ta sauke, klmnsa ma ratsata, tayi kasake tana me saurare da nazarin zazzaf'an kalamansa gareta, ta lumshe ido, nan take jikinta ya kara mutuwa. Ajiyar zucia AB'ILAL ya sauke,,ya kara jan numfashi ya fesar, zuciarsa nata yawaitar bugu kmr zata fashe ta tarwatse. "Ina sanki, zuciarta da gangar jikina shaida ne,da nasan hk so yake da rad'ad'i da bnga lefin masoya ba, sbda so ya cancanci a masa hauka ma, masu mutuwa a kn so bnga lefinsu ba, sbda so yanada k'una, so dafi ne, yanada guba wadda tafi gubar baturw kisan kai... Dan Allah ina sanki...dan Allah ki gayawa zuciarki ina sanki, dan Allah kice ina sanki plss, wlhy ni sanki nakeyi..." kawai klmn na fita daga bakinsa ne ba tare daya sani ba, a bad'in zahiriyya ji yakeyi kmr ya haukace, ko ya fashe da kuka , maybe ta yadda yana sonta ba sha'awarta bace kawai ke damunsa. Hilwah tayi shiru hadi dayin jim tana nazarinsa kwayoyin idanuwanta na kn fuskarsa ta gaza kara hada ido dashi, mamaki abin ya shiga bata, wai yau itace AB'ILAL ke fad'a mata wad'annan klmn kmr bashi bane ke tsanarta ada, bata taba tsammanin riskar wannan yanayin ba, batayi zaton zasu kasance a hkn ba. Idonuwansa ya kara tsureta dasu sosai,yayin da yake nemawa zuciarsa sassauci a kallon nata da yakeyi,so yakeyi ya rage rad'ad'in dake ransa abu ya gagara, se jima yakeyi yanayin na karuwa, in suka juma a hkn ze iya haukacewa gabaki daya, haukar da in yayita har abadan baze dawo dai-dai ba sbda kawai matsifa da jarabar sonta da Allah ya jarabceahi dashi. Sakar mata hannu yayi ya koma ya kara lafewa jikin kujera idanuwansa na knta, kmr tana jira ta bude murfin motar ta fice jikinta duk a mace da kyar take iya daga kafafuwanta, klmnsa nata yawaitar yawo a cikin dodon kunnuwanta. Ido ya bita dashi harta shige kofar side din hjya karama, ya sauke wata iriyar muguwar ajiyar zucia, ya kai hannu ya dafe saitin zuciarsa dake barazanar tarwatsewa, ya rintse kwayoyin idanuwansa. "Ya rabbi! Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un! Abin ya min yawa, Ya Allah kayimin sassauci dan alfarmar shugaban halitta Salallahu alaihi wassalam..." Ya fadi still idanuwansa na rintse, ya kara rintsesu gamm, hadi da da lara lafewa a kn kujerar, "Ya Arrahamanirrahim...ASTAGFURILLAH!'' Ya fadi da d'an daga sound sbda ji yakeyi jarabar son nata ma karuwa yakeyi, yasan isharace da jarabawa ALLAH ke saukar masa, a kn abnda yafi tsana a dunia ynzu ya dawo zallar kaunarta, ji yakeyi ma kmr bashi ga,,a knta ze iya mutuwa ma kawai, rayuwarsa ba komi bace a halin ynzu. Hawayen da yaketa boyewa suka shiga Aykin gangarowa daga kwayoyin idanuwansa, masu wani irin mugun zafi, ya kai hannu ya shafo hawayen yaji zafinsu rau rau, shi da knsa yana mamakin wannan yanayin daya shiga, be taba tsammanin kwatankwacin hkn ba, se gashi mafiyin hkn ne ke samunsa, yau shine a zallar soyayya irin ta hauka wadda ko a tarihi be tabajin irin taba, kuma a kn YAR DANDI yarinyar daya kyara kuma ya hntara, shida ya tsani abubuwa marasa kyau amma yanzu yafi kowa ma sansu, ba ruwansa dako wacece ita, a halin ynzu ko duk mazan dunia kaf suka san farjinta, shi a hk yakeso, kuma yake kauna, sonta ma kara karuwar masa yakeyi, ba ruwansa da duba nasabarta, ko a DANDI aka haifeta yana sonta a hk, "ko bata da iyaye i love her,,Nine uwa da ubanta...'' Ya fadi a bayyane still hawaye nata yawaitar zirya a kn kuncinsa, suna ambaliyowa. "Ina santa...ya Rabbih kasa tasoni, kana gani ubangijina me tsarki da mulki wlhy sonta nakeyi, ya Allah ka karomin santa, ina so ya zama ajalina..." Ya karashe hadi da fashewa da wani sabon matsanancin kuka, kawai he Can't control, baze iya koda makamancin hkn ba, ya kasa! Shi kasashshene a wannan fannin, be san komi ba a dunia a halin ynzu se bautar uban gijinsa da zallar soyayyar yarinyar, wasu lokutan yakanyi adduarh Allah ya sassauta masa,,amma se yake ganin kmr soyayyar tata babbar Alheri ce, yasan komin bnza inya mutu a sonta zeyi Alfahari da rayuwarsa, a kushewa, sbda ya mutu a soyayyar abinda ransa keso kuma ya fara so na Har abadan, ko a lahira yana me fatan ya tashi tare da ita, koda kuwa bata sonshi shi yana snta a hk, a halin ynzu KO zata rinka d'ibar naman jikinsa, yana sonta, kuma yana kaunarta a hkn,. "Na rasa yaya zanyi da rayuwata...ina santa wlhy..."ya fadi kmr zautacce ya daura knsa a kn stiyarin motar, ya kara,fashewa da kuka yana me karajin yawaitar bugun zuciarsa fatt fatt, shi jarumi ne a fage daban daban, an buga dashi an barshi, amma a fagen soyayya shi rago ne, kuma tabbas shi nakasashe ne,zuciarsa bata saba ba, shi din kmr sabuwar haihuwa ce a fannin soyayya se yadda akayi dashi da rayuwarsa kawai, bejin komi se santa. The more yake kukan ma ji yakeyi kmr soyayyarta yawaita takeyi, a wannan datsin yanada tabbacin ya riga ya gama kamuwa da ciwon zucia, in yanadashi kuma yasan ya karu sbda bugun da zuciar keyi bana lafia bane,, dan sassautawa yayi da kukan da yakeyi, hadi da bawa,zucisar hkri da rarrashi hadi da karanto alqur'ani me girma a zuciar tasa,, ba ayi minti biyar ba yana karanto karatun a zuciara ya farajin sassauci, a zucia da gwanjinsa, sede rad'ad'in soyayyarta dake addabarsa yana nan daram,,seda ya kwashi 20mnt yana krnto alqur'ani me girma, kana ya farajin karfi na d'an sauko masa, ya daga knsa a kn stiyarin motar, ya kunna krtun alqur'ani me girma ya kashe AC motar sbda zazzabin da yakeji yana nemn rufesa, ya sauke numfashi hannunsa na kn stiyarin motar se ynzu yakejin ze iya driving amma a fari ko hannunsa ma gaza dagasa yayi. ya tayar da motar a hnkli, cikin rashin kuzari yake juya stiyarin motar ya iso bakin get, get man ya bude masa ya fice a gidan, yana tukin ne jikinsa ba laka ya hau babban ti-tin daze kaishi zuwa gida, klmnta se yawo suke masa a cikin kai, yanada tabbacin tintini kallon da take masa kenan, dajin yadda ta fayyace mgnr yasan abin ya juma yana cinta a zucia, nan take yama ransa Alqawarin koda sha'awarta zata lasheshi ya bar kai hannu jikinta, harse ta yadda ta gama, tabbatar da cewa yana sonta. Da temakon Allah ya isa gida, direct side dinsa ya nufa, yana mejin knsa kmr ze dars uku, ya isa bedroom dinsa yy alwala ya fito zuwa masallaci.


Tana shiga falon taga hjya karama da salwah zaune, suna kallon kayayyakin da gogan ya tilo mata. Tini sun gama ganin na salwah. "Masha Allah irin wannan kayayyaki na arziki hk tubarkallah.." Sune kalaman dake fitowa daga bakin hjya karama, se kallon kayayyaki takeyi na alfarma dagani ko a ido tasan an narka dukiya kuma ya iya siyayya duk ciki babu kayan bnza. Krsowa tayi ta gaida hjya krma ta amsa, hadi da cewa"Kayayyaki sunyi kyau Allah yasawa dukiya albarka..." Salwah da hilwah suka amshe da amin, Salwah ta kure hilwah da ido, tin shigowarta ta kula yanayinta ya canza zuwa wani yanayi, kmr irin mara lafia haka. Mikewa tayi ta nufa bedroom dinsu, hjya karama tace "Abinci fa?'' Ba tare data juyo ba tace bnjin yunwa ta karashe shigewa dakin nasu. Sanyin ac dakin ya ratsata, ta karasa ta kashe AC sbda zazzabi ne a jikinta, harma jikinta nemn kakkarwa yakeyi, ta isa ga bed ta kwanta ta lullube da duvet har zuwa knta, kawai kalamansa gareta taketa juyawa a cikin zuciarta , ta kara tsintar knta da wani irin ciwon kai bayan zazzabin dake addabarta... Batafi 10mnt ba da kwancia salwah ta shigo dakin, hannunta dauke da tray wanda ke dauke da abnci, ta iso bakin bed din ganinta a lullube, ta ajiye tray din hannunta a kn dan karamin table na glass dake gaban gadon , ta zauna gefen inda kn hilwah yake tana me cewa"matar bross ya akayi ne lafia kika lullube knki kmr mara lafia? Ko ba lafia ne?'' Hilwah dake cikin duvet tana Sauraronta ta daga mata kai alamar A. "Subahanllahi! Aini tin shigoqarki naga kmr zazzabi ke damunki..meya faru?bayan lafia muka fita muka dawo ko yah AB'ILAL dinne yauma?'' Hilwah ta girgiza mata kai alamar Aa'a. "To shikenan..sannu taso kisha mgni tinda bazaki gayamin ba, kici abnci de sannan sekisha mgnin, zuwa anjima in zazzabin be sauka ba, se a kira dr..." Ba musu Hilwah ta yunkura ta tashi zaune , ta jingina bynta da fuskar gadon, Salwah ta zubawa kwayoyin idanuwanta ido, nab take ta gano har canjin launi sukayi, "sannu matar bross, ko de anyi bannan kan ne?" Hilwah dake fama da knta ta fahimci me take nufi ta watso mata wani wawan kallo me cike da shagwabarta data riga ta sabota tin kankantarta. Salwah tayi Murmushi kawai ta zubo mata abnci a plate ta daura mata a kn jikinta, hilwah ta kalli abncin dambun kuskus ne,,wanda yaji busashen kifi, da hanta, hk kawai taji bata ra'ayin komi ya shiga cikinta, ta kalli salwah tace "na koshi ki bani mgnin kawai insha.." Salwah tace "kode bakison wannan abincin ne, .." Hilwah ta girgiza mata kai hadi dace "nop, bnjin cin abnci ne, bani tea kawai se insha insha mgnin .." Salwah tace ok hadi da mikewa ta dauki plate din dake kn jikinta ta maida abncin kula ta rufe, kana ta fice a dakin, ba jimawa ta dawo hannunta rike da kofin tea, ta karaso ta bata ta amsa ta fara sha, ta dansha kadan salwah, ta bata magunguna tasha, ta koma ta kwanta, hadi da kara lullube knta, wasu tunaninnikn na kara bijiro mata a kn guy din, ita da knta tasan in tace bata sonshi kuma bata sha'awarsa tayi karya, data ganshi se taji hnklinta ya tashi, a lokacin har ruwan dake durinta seya yawaita zuba, ynzu hk daya kusanceta, ta jike sharkaf ta kasanta, har naso takeyi tana d'iga. .

A ranar hk ya wuni kwance byn y dawo daga masallacin, sauran sallolin nasa a gida yayi su, sbda zazzabin daya rufesa. Kusan kwana yayi yana kiran wayarta, shiru, amsar daya ce a kashe, ya shiga hidimar aykin tura mata sakonni wanda yakeda tabbacin inta kunna wayar zata gani, duk sakonnin na soyayya ne, yaketa typing yana tura mata, kusan messages 52, ya mata a daran. Wurarwn 2:3am ya iya tashi ya hada tea yasha, ya kora da maganin panadol hafi da paracetamol , ya koma ya kwanta, har zuwa wannan lokacin klmnta basubar danwaken zagaye ba a cikin knsa....wuraren 3:7am bacci me cike da zallar mafarkan soyayyarta ya kwasheshi, be tsinci komi ba a baccin se mafarkin ita dashi suna cikin wad'ansu fararen furanni masu kamshi da launin kyau, tana kwance a kirjinsa,,se bayyanar mata da yanayin soyayyarsa gareta yakeyi, harta aminta dashi a mafarkin, ya rungumeta kyam a kirjinsa yana me samun natsuwa daga rungumar da yayi mata...kiran sallar asubahi ne ya katse masa mafarkin da yakeyi sbda farkawar da yy a baccin, ya bude idanuwansa yana murmushi a zatonsa ko gaskia ce,,se da ya farka ya fahimci mafarki yakeyi, amma dukda hk ya tsinci kansa a zallar farin ciki hadi da nishadi me dauke da kewa, yaju jikinsa ya masa wani irin karfi, ya mike ya nufa toilet yayi wanka ya fito daure da alwala, ya zura jallabiyarsa butter milk me ayki dark brown a wuya da hannu, ta matukar amshesa,,ya feshe jikinsa da jahilin turarensa, ya dauki counter dinsa ya nufa masallaci, yayi sallar asubahin a jam'i. Ana idarwa ya dawo, ya ziri wayoyinsa da car key dinsa ya fice a gidan ko gari be gama haske ba,,kawai shi de so yakeyi ya gnta a zahiri sbda mafarkanta daya rinkayi. 5:45am yama gidan dirar mikiya, yayi hon me gadi ya bude masa, ya sako kai, yayi packing ya fito , ya nufa hnyar side din nasu, yayi knocking, daya daga ma"aikatan dake gyaran falon ta iso ta bude masa ya shigo, duk suka tsugunna suka gaidasa ya amsa, hadi da kallon wadda ta bude masa Kofar, yace "jeku kiramin hilwah..." Dmn yasan sunan kawai de yanada ra'ayin ce mata yarinya ne, musammanma in ransa ya baci. Yarinyar daya Ayka ta kiratan tace to ranka ya dade..." Kana ta nufa dakin nasu, shi kuma ya isa ga kujerar 2ct ta zauna, yana adduarh Allah yasa ta fito, yasan de ba bacci takeyi ba, sbda zamansu a daki daya ya fahimci bata komawa bacci inta tashi sallar asubahi, sede ta hau askar, hadi da maraji'ah.

Da sallahma Lantana me Ayki ta turo kofar dakin ta shigo, hilwah dake zaune kn dadduma da,alqur'ani me girma a hannunta tana maraji'arh, ta zubowa lantana data shigo ido, tinda suka tashi sallar asubahi bata koma ba, salwah km suna idar da sallar tayi askar ta koma ta kwanta, sbda bacci ne ke cinta. Karasowa lantana tayi ta rissina tana kokarin gaidata hilwah ta rigata "ina kwana Anty lantana..." Lantana tayi murmushi ta amsa da ''lafia lau fara me farin hali..." Hk duk ma'aikatan gidan kece mata fara me farin hali, sbda sunajin dadinta sam bata so taga an takura musu, ko takura musu taga hjya karama ta cikayi, seta mata mgna. Murmushi itama Hilwah ta sakar mata. "Alhajinnan...ummmm wanda hjya karama tace mna mijinki ne kou? Yazo yace in kiraki..." Tinda ta fara mgnr hilwah ta fahimci me take nufi, wato tana nufin AB'ILAL, daga knta tayi ta kalli agogon dakin taga 5:55am. "Je kice masa ina bacci..."cewar hilwah. Lantana tace toh hadi da mikewa harta isa bakin kofa se kuma meta tuna tace "kice masa ina zuwa
.." Kawai tausansa ne ya ziyarceta. Lantana tace ok ta fice a dakin, tace ta taddashi zaune ta isar masa da sako, murmushin jin ddh ya saki, a fari yashama baza tazo ba, sbda ta saba masa hkn, kara gyara zama yayi yana jiran fitowarta, ya kure kofar dakin nasu da ido, ba afi 10mnt ba ta fito sanye da zumbulelen hijjabi, ya zuba mata ido, kallo daya ta masa ta dauke kwayoyin idanuwanta, ma'aikatan dake gyaran falon kusan su hudu sunata gyaran falon, suka zube har kasa, suna kwaso gaisuwarta, hilwah ta amsa cikin mutumci da sakewa, duk yabi ya kureta da ido, ta dago ta kalleshi a karo na biyu taga se kallonta yakeyi kmr tsohon maye ta juya zata koma bedroom dinsu data fito, sbda bazata juri irin kallon jarababbun da yake mata ba..., cikin hanzari ya taso ganin tana shirin barin falo, taku biyu ya iso inda take ya riko mata hannu, ya juyo da ita ta yadda yake iya jiyo numfashinta itama tana jiyo nasa, yayi narai narai da ido, ta dago da sezy idamiyarta ta zubawa pretty face dinsa, wadda tayi haske, ta rasa meya sameshi na zuwa gidan wuraren 6:am ynzu ake nema, mutum kmr maye..." Ta fadi a ranta. "Ina zaki je ruhh ? Baki ganni bane?'' Cewar AB'ILAL da yayi mgnr kmr wani wawa. Hilwah ta kara tsureshi da ido, daga jia zuwa yau ta fahimci ya d'an rame. "Bedroom xan koma, Sakarmin hannu bakaga da mutane bane a falon..." Ta karashe tana yan waige waige, yabi ya kara matsota, ga hannunta cikin nasa, ga ma'aikatan dake falon suna gani. "Ay hannun matata ce na taba, ko gindinki se inci a nan, halal dina naci, kuma nasha har nono ma am free...." Hilwah ta lumshe ido, shi sam beda kunya. rissinawa yayi har kasa yayi knell a kn guieowinsa , still hannunta na rike da hannunta. Hilwah ta zuba masa ido, irin kallon nan na mamaki, wannan mutumi na bata mamaki, shi sam be iya boye abnda ke ransa ba, gashi duk yabi yasa kunya ta rufeta, har ta gaza dagowa ma ta kalli ma'aikatan sbda tanada tabbacin sunajin ke yake cewa, balle ma sunga gulma ay kasake zasuyi su kara ji, tinda Gashi sunki barin falon. "Kin ganni da sassafe kou? Ina wayanki pls, inata kira be zuwa, na miki sakonni...dan ALLAH ki temakeni, sonki ze kashemi.... Ina sanki wlhy Antyna!" Ya fadi idanuwansa na cikowa da kwalla, hilwah, ta kuresa da ido, ta dago ta kalli masu aykin duk suna kallonsu kuma suna ankare dasu.ta dawo da idamuwanta knsa, tana mejin kaf ilahirin jikinta a mace, yadda take ganinsa durkushe gabanta, yana tunano mata da wasu abubuwa ne da dama. "Ina sanki hilwah...ko yau na mutu sanki ne ya zama ajalina,,dan Allah ko a yaya kike ina sanki, knga na zama mahaukaci kou? Kalleni da kyau ki gani wlhy ni bame hnkli bane, na haukace, kice kina sona dan Allah..." Yadda yake mgnr kai kace mura yakeyi ko kuma kuka yakeyi, amma duk da hkn tanada tabbacin ma'aikatan najin me yake cewa. "Yah abii ka tashi pls, bakaga ma'aikata na ganinmu bane..."ta fadi da kyakyawar muryarta wadda ta farayin sanyi. Nan take jikinsa ya kara mutuwa zuciarsa ta kara narkewa jin daddad'ar muryarta, yadda ta kira sunansa se yaji tafi kowa iya kiran sunan nasa a dunia kaf, kmr ita ta rad'a masa

Please Login or Register in order to submit comment