Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a tray din, jikinta har yana rawa ta gama ta dauko tray din zuwa side dinsa, a falo sukayi kicibus hanyar fitowa, ta tsaya ta zuba masa ido, sanye yake da jallabia me layi layin kalar dark mint color, and light mint, ta saman jallabiar duk aikine me kyau da tsaruwa, dukda ramat da yayi amma jallabiyar ta amsheshi.. ''fita zakayi?'' Amihh ta jefo masa tambayar. Daga mata kai yayi Alamar Eh, Amihh tace "Ina zakaje?'' Ab'ilal yace "Zanje gunki ne Amihh tin daxu na gama wankan, zanzo ne ki gayamin ina yarinyar take..." Hjya maryam tayi shiru ta zuba masa ido, yaro duk ya susuce. "Muje dining kaci abnci, tukunna...." Ta fadi hkn hadi dayin gaba, ya biyota a baya, ta ajiye tray din a kn dinning table din, AB'ILAL yaja kujerar daya daga kujerun dinning din ya zauna, hadi da zubo mata ido, ya rafka uban tagumi. "Babana cire tagumi ..." Amihh ta fadi hadi da jnye masa hannunsa daga tagumin da yayi, tana tsaye, ya langwabar da knsa gefe, se kara langwobewa yakeyi ko ze samu Amihh ta kara jin knsa, sosai ta gaya masa inda yarinyar take,,amma jikinsa na basa da wuya ta gaya masan. Da knta ta zuba mata superghetti din daketa kamshi a ciki plate, ta tura masa gabansa, hadi da caka masa face a cikin superghettin. ya zubawa superghattin ido , amihh ta zauna kujerar kusa dashi, sam ko yunwa bataji dukda ana nemn 10:am ne lokacin, ka ta saba karyawar wuri amma sam batajin yunwa. "Bismillah kaci mna, se in gaya maka inda take....." Cewar Amihh, ba bata lokaci AB'ILAL ya dauki fake ya faracin superghatti yanaci yana lumsar idanuwa, ji yayi abncin na Amihhn ma ba ddh har wani daci daci yake masa a baki, kawai yana daurewa ne, yanaci tunawa da yayi da tace zata fada masa inda hilwah take, Amma har zuciarsa tashi ma takeyi., yanacin superghatti yanawa Amihh sambatu a kn yarinyar, duk lbrinsa a kn yarinyar ne, "Amihh de nata ido, duk ta daskare a zaune, uban yan taurin kai da rashinji duk yabi yayi Sanyi kmr ma bashi ba. Kadan yadanci superghattn ya barshi hk, shi a ganinsa yaci da yawa sbda ya mance yaushe rabonsa da abnci me amsa sunansa abinci ya shiga cikinsa yama mnce, inba jiya ba dayaci kadan a gidan hjya karama, yau km yaci dayawa. "Ka k'oshi kenan?'' Amihh ta tambaya ganin ya ture plate din gabanshi. Daga mata kai yayi alamar A. "Ka kara plz..." AB'ILAL ya girgiza mata kai alamar Aa'h, ba tare dayayi mgna ba. "Ki gayamin ina take to Amihh tinda naci abncin..." Ya fadi a marairaice, duk yabi ya kagu. Ba tare da amihh tace masa komi ba, ta tashi ta dauki bowl ta zuba masa farfesun, ta tura masa gabansa ya kalli farfesun ya dago ya kalleta, hadi da girgiza mata kai, ta daga masa kai, ba musu ya fara cin farfesun kadan ya danci yasha drink ya tashi a kn dining din ya koma kn kujerar 3ct ya zauna, yanajin zuciarsa na tsananta tashi, Amihh ta biyoshi tana fadin 'Baka ci komi ba sosai..." AB'ILAL daya rike knsa dake tsananin masa ciwo, abncin daya gamaci se taso masa yakeyi sosai, cikin dakiya da dauriya yace "Am ok Amihh, in ba na gnta ba bazan iya cin abnci bama kwata kwata..." Karasowa Amihh tayi ta zauna kusa dashi, takawo hannunta ta taba knsa taji ya dau zafi rau-rau, "'kanka na ciwo ne?'' Ba tare daya bata amsa ba, ya mike cikin hnzari ya nufa toilet din falon, amihh ta biyoshi a baya, ta taddashi a durkushe a kasa Se kwarara aman abubuwan dayaci ma cikinsa yakeyi, Amihh ta zuba masa ido, har ya gama amayar da kaf abubuwan dake cikinsa, nan take jikinsa yayi laushi lubus, Amihh ta bashi ruwa ya kuskure bakinsa, ta zuba masa ruwa a knsa, se yaji sanyi, ta wanke masa face dinsa,, ta rikoshi suka dawo falon ya kwanta a kn kujerar 3ct se sauke numfarfashi yakeyi, cikinsa nata murd'a masa. Sannu kusan uku amihh ta jero masa a lokaci daya. daga mata kai kawai yy, ta juya ta nufa toilet din ta gyara inda ya bata da aman, kana ta dawo ta fice a dakin ta dauko kayayyakin aykinta ta dubashi sosai, a nan ta gane bugun zuciarsa ta yawaita ya wuce yadda akeso, hnklin Amihh ya tashi, tasa masa drib domin ya samu sassauci da karfin jikinsa, tasa masa alluran baccia drib din, ruwan na fara ratsa jijiyoyinsa, ba jimawa kuwa bacci ya kwasheshi, Amhh ta zauna kujerar dake fuskantarsa ta zuba masa ido, duk jikinta yy sanyi... Rnr nan side din nasa Amihh ta wuni, tanata bashi kulawa, har dare, se tambayarta yakeyi ina matarsa take, Amihh se kwantar masa da hnkli takeyi, tin 2:pm, drib din data sa masa ya kare. da daddare byn yayi sallar isha'i yau duk, a gida yayi sallolin sa, amihh ta bashi abnci ta matsa masa yaci, ta masa allurori, ya kwanta a kn bed dinsa, Amihh ta zauna a bedside se kara tambayarta yakeyi a kn ina matarsa, amihh ta masa shiru dan gani takeyi beda lafiar hnkli,, ta zura masa ido, har bacci ya kwasheshi yana sambatun cewa, ina matata! amihh tayi ta masa addu'ur'i tana tofesa dashi harta samu ya tsagaita da sambatun nasa, ta lullubeshi sosai da duvet ta fice a falon, zuwa side dinta, tana tafe tana zancan zuci, tana shiga bedroom dinta, ta jawo wayarta ta kiran lmbr wani dr babbar dr ne me duba lafiar kwakwalwa,, ta kirashi kn yazo ya duba AB'ILAL sbda ita ganinta ma beda lafiya kwakwalwar ne..

Washe gari 4:37am ya samu ya tashi daga nannauyan baccin daya suresa sbda allurorin da Amihh ta masa, ya tashi ya nufa toilet yayi wnka yana mejin saukin jikinsa, sbda drib da Amihh tasa masa, da kuma bacci daya samu sosai. fitowa yayi daure da alwala ya saka irin jallabiyar daya cire jiya, amma sede color ya bambamta, wannan ligt ash ce and light ya zira ya nufa masallaci, yayi sallar asubahi ana idarwa ya dawo gidan, ya ziri car key dinsa, ya hau motarsa ya fice a gidan, kawai yaji zuciarsa ta koma gidan hjya karama, dan hk direct gidan nata ya nufa, nesa da bakin get dinta yy packing yana duba agogon motar yaga 7:am ne, se yaga kmr yy sassafe inya shiga gidan ynzu, dan hk ya tsaya har zuwa 7;30am kana ya isa da motarsa ga get din gidan yy hon, me gadin ya wankale masa get din gidan bayan ya leko yaga motar tasa, ya danna da motar tasa cikin gidan, yayi packing a packing space ya fito, ya nufa side din hjya karama, ya taba kofar dazata sadashi da side din nata, yajita a akulle, ya tsaya kusan na 30mnt, kana ya shiga knocking kofar a hnkli, hadi da sakarwa kofar nauyinsa, yana sinsinar kofar ji yy tana kamshin yarinyar.. Dai-dai tana zaune a kn dinning tana shan ruwan tea, ta kasa baccine jiya da yau kwata kwata, shine ta fito tasha tea tasha mgnin dazata samu tayi bacci, kaf gidan yy sit salwah na bacci, Hjya karama kuma tana side din mijinta, ma'aikatan gidan kam tin kafin asubahi suke tashi , suyi aykin gidan su koma su kwanta, a bangarensu na ma'aikata, se wuraren 12:am suke tashi, breakfast kam kowa da knsa yake hada abnda yakeso yaci, zuwan hilwah da salwah gidan ma suke yawan yin girke girken gidan, hjya karama km ita ke zama tawa me gidanta girki da knta. Ta kai cup bakinta taji ana knocking kofar farko sbda kofa ta biyu ce kofar dazata sadaka da babban falon gidan, ajiye cup din tayi ta taso a hnkli, sanye take da rigar bacci Light golden me mugun laushi ta samanta duk lace ne dark golden, se tamfarin wasu flowers suma dark golden ne, rigar ta amsheta ainun knta babu dankwali sumar nan taya ta kwanto ta barbazu a gadon bayanta, yayinda nakn goshinta suka kwanta lufluf, ta kara kyau kmr a tabata jini ya fito, kafafuwanta sanye suke da slifas light golden color irin na yan hutawar nan, ta iso ga bakin kofar datakeji anata knocking, kadan kadan, tsayawa tayi cik, jin kamshin turarensa dake tinkaro ta yayinda bugun zuciarta ke yawaita,,,a hnkli takai hannunta ta bude kofar hadi, da murd'a handle din ta budeshi sam be ankare ba, itama bata ankare ba, kasancewar yana kwance ne a jikin kofar dan hk tana bude kofar ya fado jikinta gabaki dayansa,, suka zube a lallausar carpet din dake corridor din, ita ke kasa, shikam yana kn jikinta, ....






*sorry for the typing error...*



*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...53

Ajiyar zucia suka shiga saukewa a tare dukkaninsu idanuwansu a rufe, yayin da suke shakar lallausar kamshin dake fita daga jikin Junansu, kmr a mafarki dukkaninsu suke fahimtar lamarin da suke ciki, a hnkli kowannensu keta sauke ajiyar zucia,, se kara rintse ido AB'ILAL yakeyi gudun kada ya farka a wannan daddad'an mafarkin da yakeyi yana kn lallausar jikinta, sambatu ya shigayi cikin fitar hayyaci, "Dan ALLAH karki barni...wlhy ina sanki, i can't live without you,, rayuwata in babu ke tamkar mutuwa ce,,dan ALLAH ki kusanto ni, sbda darajar son da nake miki, a knki bn iya bacci bn iya komi, ki temakeni ko dan darajar *so* ki saurareni dan ALLAH..." Ya kara shigewa jikinta sosai kmr jariri, yayinda yakejin wata iriyar nutsuwa me annashuwa hadi da samar da lafia a zuciarsa tana shigarsa, Se famar rintsar idanuwa yakeyi gam gam. A bangaren hilwah kam tinda ya fara sambatun ta bude kwayoyin idanuwanta tar a kn jallabiyar dake jikinsa, nan take ta fara fahimtar ba mafarki takeyi ba gaske ne, zuciarta ta shiga beating da karfi da karfi ga uban nauyinsa daya sakar mata, dukda taji nauyin nasa ba kmr na farko ba, taji ya ragu sosai, ajiyar zucia ta sauke sau biyu a lokaci daya, taga se kara shige mata jiki yakeyi yana me famar mata sambatu masu tafe da mnyan kalaman soyayya, wani irin yanayi hilwah ta shiga na nazartar kalaman nasa, ji tayi knta ya mata nauyi, zuciarta ta gaza dauka, nan take ta fara tunanin kalaman nasa sunyi makuwar (batan kai) fita a inda ba nan ya dace ba, a iya saninta dashi be kaunarta kmr yadda yake kiyayyar ajalinsa, ta yaya kalaman soyayya zasu fita ga wadda kafi tsana duk duniya? '' Wannan tambayar ta tinkaro zuciarta girgiza kai tayi tana me tunano irin izayarsa gareta, wani lokaci inta tuna wasu abubuwan daya rinka mata seta tsinci knta dajin ya kundireta a zuciarta lokuta da dama tana me cike da Tsananin jin haushin zuciarta datake kn guy din, dukda ta kasance me riko da Alheri ko sharri, amma sede kash zuciarta ta gaza Riko da sharrin da guy din ya mata, wasu lokutan seta rinkaji kmr ta fiddo da zuciarta waje ta watsar sbda bata zamo me adalci ba gareta,... "Ya rabbih ka yaye mna son wanda be sanmu.." Ta fadi a cikin zuciarta a bayya ne ta motsa bakinta ba tare da sound din mgnrta ta bayyana ba. "Ya ALLAH karka yayemin son yarinyar nan, ya rabbih kasa in mutu a cikin soyayyarta..." AB'ILAL ya fadi cikin sambatunsa kmr yasan abnda ke bayyane a zuciarta..jin kalaman daya fito daga bakinsa, dukda daji baya hayyacinsa, amma kalaman nasa, seda suka tsayar da gulbin tunaninniknta, taji zuciarta ta amshi wani yanayi, hadi da canjin launikan tunannika a zuciarta, rintse kwayoyin idaniyarta tayi ta kara budesu a kn jikin guy din, ta fara tunanin anya shine kuwa,,seta shiga fagen tsoro a yanayin, dan haka ta fara kokarin janyeshi daga jikinta, amma ina yaki barin faruwar hkn, sema ya kara sakar mata da nauyinsa, a yadda yake manne a jikinnan nata, ba kamarin natsuwa hkn ke samawa zuciarsa ba, A tsakiyar ma'ajiyar masrufin sarrafa abubuwa me kyau na zuciarsa se adduarh yakeyi ALLAH ya dawwamar dashi a yadda yake a jikin nata, jinsa yakeyi kmr yana Aljannarh dunia, mafarkinnan ya masa ddh, duk yayi loosing tunaninsa, ya mnce ma abubuwan dasuka samesa a rayuwarsa, shap yama mnce da inda yake.. ...sunfi karfin 30mnt a wannan yanayin, AB'ILAL yayi shiru yana mejin dadin yanayin shi sam beda ma niyar ya dagata, hilwah km ta fara tsorata da lamarin, tinda ita ta fahimci zahiri ne ba mafarki ba, seta fara tsoron janye jikinta, gudun kar hjya karama ko Salwah suxo su samesu a wannan yanayin,,dan hk ta tattaro dan sauran karfin dayayi saura a jikinta ta tureshi, tayi nasarar hkn, ya matsa gefe hadi da bude kwayoyin idaniyarsa a knta, ya zauna a kn guiwowinsa, tashi zaune itama tayi hadi da zuba masa ido ita ma, a kallo daya data masa ta fahimci mahaukaciyar ramar da yayi, duk ya zama wani kala ga sumar knsa a barbaje, Tako ina a hargitse yake amma ita a hkn kyau yama zuciarta,, tinda ya daura kwayoyin idanuwansa a knta ya tsinci knsa da neman zaucewa cikin hnzari ya ayki zuciarsa ga nemo hnklinsa, duk tabi ta canza masa, kamshin jikinta ma karuwa yayi sosai, jikinta ya sauya kmr ba ita ba ta kara masa haske, har yar kiba ta karayi , ga fatarnan ta jikinta se sheki takeyi tako ina masha Allah, kmr a saka abubuwa masu daraja a siyeta, duk fa notikn knsa dasukayi saura a kulle, suka kwance, ya kara susucewa zuwa ynzu ya fahimci ba mafarki yakeyi ba, se ynzu yake fahimtar kalaman hjya karama na jiya datake ta masa hannunka me sanda amma be fahimta ba. "Ashe nan Amihh ta kawomin boyon kayanana..." Ya fadi a zuciarsa yana me kara bude tara taran idanirsa a kn sumar knta, sosai ya kure kn nata da ido, a zucia se tantama yakeyi Anya ba karin gashi takeyi ba..'' Ya shiga Thinking, shide ko a yaya take zuciarsa naso kuma tana marari, ya gngaro da idanuwamsa zuwa ga face dinta, ta kara kyau dimple dinta na kasan gemu daya ke bala'in so ya kara lotsawa sosai fuskarnan tata kmr ayi ado da ita a guri me muhimmanci dan kyaunta, Ya dawo da idanuwansa kn kirjinta wato nonuwanta, kaciar nonon har wani girma suka karayi, suka turo saman rigar jikinta, nan take hnklinsa ya mike cirr ganin kaciar nonuwannata kmr zasu fito waje, yaji kmr yakai hannu ya tabasu amma ya hadiye mugun yawu, ganin inda yaketabi da ido yasata yin kasa da knta, "uban yan jarababbu..." Ta fadi hkn a zuciarta. AB'ILAL kam ya kara kure nonuwan nata da ido kmr ze haukace hk yakeji, a ransa kmr ya jawota yayita lashe wannan lallausar jikin nata yakeji, duk ta canza masa, nonuwanta sun kara habbaka, tako ina 100% inma mafiyim hkn ne ta isa yarinyar kuma ta kai, zucirsa se tsananta bugu takeyi, taga mahadin rayuwa, duk yabi ya susuce mata ya gigice, ganinta a zahiri ya haifar masa da mutuwar jiki hadi da macewar bakin sambatun nasa duk ya tsaya, yayinda zuciarsa ke tsundum a farin ciki da murna, irin wanda tinda uwarsa ta haifesa be taba shiga makamancinsa ba se yau...tinda tayi kasa da knta bata dago ba, ji takeyi itama zuciarta na cikin farin cikin ganin abincin ruhin nata, duk kallon da yake mata tana ankare dashi.....mintuna talatin suka kara shudewa duk suna wannan yanayin , yabi ya kureta da ido ko kyaftawa beyi kyaun data kara se faranta masa rai yakeyi yana me karajin kwad'ayinsa a knta...jin kmr tafiya yasa hilwah saurin tashi kmr wawa ya taso ya biyota a baya suka isa ga kujerar 3ct ta zauna shima yabi ya zauna se kara binta yakeyi da ido kmr zautacce,, hilwah tayi kasa da knta, a hk hajiya karama ta karaso cikin falon, idanuwanta suka sauka a knsu,, ta duba watch taga After 8:am ake nema, karasowa tayi falon tana fadin "Yau nan ka kwana ne Baba na ta'ala .." Hilwah najin mgnrta ta tashi ta koma kn kujerar 1ct AB'ILAL yayi kasa da knsa, yana mejin kunyar tambayar hjya karama garesa, emerging yayi ynzu inda hjyar tazo ta sameshi a kn yarinyar mezece, seya basar a zuciar tasa yace "Ai matata ce..." Hjya karama ta karaso ta zauna kujerar kusa da AB'ILAL yayi kasa da knsa yaki d'ago kwayoyin idanuwansa dasuka fara sauyawa zuwa na jaraba ta kasa kasa se satar kallon hilwah yakeyi. Hjya karama tashiga mamaki ta bisu da ido "Wai amma na ta'ala a nan ka kwana kenan kou?'' Ta kara jefo masa tambayar fuska dauke da mamaki. AB'ILAL da knsa ke kasa ya girgiza mata kai alamar Ah'a, hjya karama tayi murmushi kawai, hadi da cewa "Anya ba nan ka kwana ba kuwa, ai dase kayi mgna in baku sabon, kaida iyalinka.." Kunya ta rufe hilwah, AB'ILAL dmnshi sam beda kunyar in ba ta karya ba, Kasa yy da knsa kmr gaske. Hjya karama ta tashi tana yar dariya tace "Ga amarya ga ango..." Ta fadi hkn hadi da shigewa kiching, ta fara fahimtar abubuwan sun dai-daita saura kiris. hilwah ma tashi tayi ta nufa hnyar bedroom dinsu, AB'ILAL yabi bayanta da kallo su knsu gani yayi sun kara cika, sunyi fam fam, kmr zasu fashe, ji yayi mararsa ta amsa sosai kmr tsohon maye, dmn ya lafiyar kura balle tayi hauka, duk yabi ya kara gigicewa, se yanzu ya kara ganin shegen kyaun data kara kmr a saceta a bace da ita batt yaje can ya killaceta yawuni ya kwana yana kallonta da ya dena bacci a rayuwarsa se kallonta kawai zetayi , shine ma ze zama Aykinsa a rayuwa, da shan nono, maybe inya kasance a hkn ko ze samu ya samu sassaucin soyayyarta da kaunarya dake addabarsa. Har ta gama shigewa dakin yana ta kallonta kmr maye, ji yakeyi kmr ya kirayeta, ko ya tashi ya bita ya matse da bango ya hau rungumarta ya tattaba nono, "nono dadin jikin mace...." Ya fadi a bayya ne, hadi da tashia kn kujerar da yake zaune ya koma kujerar data tashi har zuwa ynzu kamshinta be bar jikinsa ba ya manne masa sosai, kmr har ynzu tana jikinsa. "Allah ya jarabceni da soyayyar baiwar Allah nan ...ko a hk na jarabtu.." Ya fadi hadi da lumsar kwayoyin idanuwansa kaf hnklinsa a tashe yake, ganinta seya kara masa jarabarta, ba wani sauki sema tashin hnkli, tashi yayi kmr an tsunguleshi ya isa bakin kofar data shiga, ji yayi kmr ya danna kai cikin dakin kwata kwata ya gaza control ya zama kmr rakumi da akala, iyakar gigicewa ya gamayi,, jin motsin hjya karama a falon yasashi saurin komawa kn 3ct ya zauna hjya ta karaso hannunta rike da tray wanda ke dauke da coffee, ta ajiye a kn table din dake gaban AB'ILAL hadi da cewa "ga coffee nasanka da san coffee son..." AB'ILAL ya kalli tray din kana yace "Thank you mom..." Ya jefeta Murmushi, sam yaki yadda su hada ido. Hjya karama tace "me kakeso kayi breakfast dashi?" AB'ILAL ya lumshe ido kana yace "anything Anty...." Ynzu daya gnta ne yama fara gane yunwar cikinsa. Hjya karama tace ok, kana ta juya zuwa kiching din, gogan ya kara gyara zama a kan kujerar da yake zaune, babban burinsa yaga fitowarta daga dakin data shiga, ya zubawa kofar dakin ido, hadi da daukar cup din coffee ya fara kai bakinsa, yana sha yana jinsa cikin zallar nishad'i shi yau fa yafi dan sarki mulki da sarauta da farin cikin ma duka,..yana zaune yana shan coffee din yanata kallon kofar dakin da take har ya gama shanye coffee din be sani ba, sbda zuciarsa ta lulaqa a farin ciki, hjya karama ta gama hada musu breakfast a kn dining, kasancewar yau tin 6;30am me gidanta ya bar gidan, yayi tafia zuwa abuja kawai ta kwanta ne tanata baccin hutu, AB'ILAL da hjya karama suka zauna a dinning din suna breakfast suna yar hira, shide kaf hnklinsa be kn hirar yana kn kofar dakin data shiga dukya kagara yaga ta fito, harde ya gaza daurewa ya dawo da dubansa kn hjya karama yace "Anty...wai nace yarinyar nan ita baza tayi breakfast bane?'' Hjya karama ta dago ta kalleshi tace "Wacce yarinya? Ko hilwah kake nufi?'' AB'ILAL ya daga mata kai alamar Eh. Hjya karama tayi murmishi tace "Wadannan ai basa Breakfast da wuri se yunwa ta kwakulesu sannan zaka gansu sun fito zuwa kiching..." AB'ILAL ya ajiye spoon din hannunsa yace "to ynzu bazata fito ba kenan daga dakin?'' Hjya karama ta kalleshi ta fahimci dan nata a gigice yake,kuma an isan ne a gigitasa, a zucia tace "Yaga kaya..." Amma a fili tace "dolensu su fito sbda zasuje makaranta...'' A bayyane AB'ILAL ya maimaitawa "makaranta kuma?'' Hjya karama ta daga masa kai, hadi da cewa "Ay yau sunada lecture..." AB'ILAL yaji abincin break din dake gaban nasa ma ya gunduresa wato mkrnta ma matarsa ke zuwa ba izininsa, can take fita mazan bnza na kallonta, makaranta kode yawo..." Duk a zuciarsa yake wadannan zantuttukn nan da nan ransa ya bace yabi ya canza fuska. "Daman suna zuwa mkrntar ne?'' Ya jefowa hjya karama tambayar. Hjya karama tace "A nna suna zuwa, ko ka mnta ne.. ai mafarin zuwansu gidannan ma dasukayi hutu ne aka basu,, a fari zasu koma tin kafin a koma hutun Anty maryam tace a barsu a nan din tukunna..." AB'ILAL yayi kasake yana sauraronta hadi da daura maganganunta amizanin tunaninsa, nan ya fahimci sbda shine Amihh tace kar su dawo gidan, sbda ta azabtar dashi,. "Duk zan fanshe ai naga hnya..." Ya fadi hakan a ransa,, salwah ce ta fito daga bedroom din sanye da kayan bacci, knta ko dankwali babu, AB'ILAL ya zubo Mata ido, ga tunaninsa ko hilwah dinsa ce, se yaga salwah ce, dauke knsa yy a knta tin a kallo daya da yayi mata... idanuwan salwah kuwa na sauka a knsa ta fahimci shi dinne a guje ta koma cikin dakin data fito, tana fadin "hilwah Knga yah AB'ILAL a gidannan kuwa..." A gigice take mgnr ta karaso kn bed da hilwah ke kwance, dmn Salwah ta fita ne ta hado musu breakfast a tray, sbda AB'ILAL yasa hilwah kn fitowa, ta rinka rokon salwah kn ta fita ta hado musu. Hilwah ta bita da ido, ganin yadda duk tabi ta firgice kmr taga azara ilu. "Bakiji me nace bane?'' Salwah ta kara fadi jikinta se rawa yakeyi. Hilwah tace ''naji mana, meye tou?'' Salwah ta hade rai tace "ni kike cewa meye to?byn knsan komi.." Hilwah ta mata bnza hadi da juya mata baya, salwah tace "to taso kije ki hado mana breakfast ni wlhy bnso ne mu hadu dashi kwata kwata, ke kam ay nasan kinji dadin ganinsa ma, komin bnza kwa hadu ku cika mna gida da ihu..." Hilwah dake jinta ta juyo da fuskarta ta harareta ta turo baki tace "ni wlhy ki bari bnso ..." Salwah ta harareta itama tace "Karkiso din,,ay gaskia na fadi ynzu yah AB'ILAL na ganinki ay mun bani...yama ganki ay ni nasani, shiyasa kika shigo kinata kamshin jikinsa, ashe har yan rungume rungume akayi, to ki tashi kije ki hado mna breakfast in ba hk ba sede duk mu wuni da yunwa, gashi 11:am ma munada class wlhy..." Hilwah data zubo mata ido ta hade rai, itama batajin zata iya fita falon nan, sbda wannan jarababben nonon danta kula se kallonsu yakeyi dmn sun mata nauyi 2days sbda ta kusanyin period, inde ta kusanyin period cika sukeyi sosai, kmr zasu fashe, sannan suna mata zafi dan hk sam bataso a tabasu a wannan datsin,

Please Login or Register in order to submit comment