Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Gaskia ne..ba komi bade, ni ce nakeda fad'an ba..." Hilwah ta shiga rantse rantse kn bata ce ba, hjya karama tace ba wani kince fa..." Da hk de sukayi ta zolayar hilwah a falon, har zuwa sallarh isha'i suka nufa dakunansu damunyin sallarh isha'in.


Se after isha'i motar amihh ta shigo gidan, dan ustaz yayi packing ya fito a guje ya budewa amihh ta fito daga gidan bayan motar, se murmushi dan Ustaz yake ma Amihh yana cewa "Hajjaju mutanen mekka...." Amihh ta watsa masa harara danta kula wata gulmar yakeso ya mata amma taki sakin masa fuska, ta wuce sa ta nufa side dinta , ta sako kai ta shigo falon nata bakinta dauke da sallahmar data gaza karasata, sbda ganin uban jerin akwatuna guda goma sha biyu wato dozing, a tsakar falon amihh ta bi akwatunan da ido , akwatunan na alfarma ne, masu mugun kyau a yadda suke kyalkyali kai kace gold ne, AB'ILAL na zaune gefe kusa da babban akwatin ya rafka uban tagumi duk ya kara ramewa ya lalace kmr ba AB'ILAL ba dan gayu , ynzu ya koma kullum da jallabia, kallo daya amihh ta masa ta dauke kwayar idanuwanta a knsa, sbda gudun karta kamu da tausansa me tsanani a zuciarta, tasan inhar ta juma tana kallonsa tausansa ze kamata. Ganin amihh ta shigo yasashi mikewa yana fadin "Yawwa amihh kn dawo? Tin 4:30am nake nan ina jiranki, sallolin magrib da isha'i ma sede nayi su a nan ba cikin jam'i ba, har ynzu de bnga yarinyar nan ba Amihh. ." hjya maryam ta watsa masa fararen idanuwanta tanata kallonsa yana mgna kmr beda hnkli Amihh ta fara tantama a knsa gani takeyi kmr bame hnkli bane shi a ynzu. Jin amihh ta masa shiru bata amsashi ba yasashi kokarin ci gaba da mgna dmn be tsammaci amsawarta garesa ba, yasan tinda ya sako zancan ina yarinyar nan bazata taba amsa masa ba. "Ga akwatunan da kkce a siyo na kana nan kayan Amihh gasunan, na siyo ki duba, da Panties da bra dinma duk na siyo amihh, da kananan kayan duk na siyo wlhy, ki duba ki gani..'' Hjya maryam ta saki baki cike da mamaki yayin da idanuwanta ke knsa, "Abin mamaki baya karewa..." Amihh ta fadi hkn a zuciarta bakinta sake se kallon AB'ILAL takeyi mamaki na neman kashe amihhn. "Kayan iskancin ka siyo?''Amihh ta fadi har zuwa Ynzu bata bar mamakin maganganun dake fita ba a bakin AB'ILAL da kuma akwatuna dozing dake gabanta. "Amihh ni wlhy tintini na zama ma dan iskan, ni nafison iskncin ma...." Ya fadi kansa tsaye, kai dajin kalamansa kasan a gigice yake. Amihh ta kara sakin baki, mamakin kn fuskarta na yawaita tace "Ok ashe karuwan da yawa ...." AB'ILAL Ya lumshe ido, dukda yaji zafin abinda Amihh tace Amma ya daure , a halin ynzu ko knwar ubansa da wan ubansa zata zaga baze damu ba ko kaf danginsa zata zage bazeji zafi ba, shi in zata ma masa dukan duniar nan ta bashi yarinyar ze jure. AB'ILAL ya zube kasa kn kafafuwansa a gaban Amihh, ta bishi da ido Amihh fa abin na nemn Karta a tsaye sbda zallar mamaki, wai yau AB'ILAL ne ya tsugunna a gabanta. AB'ILAL ya fara mgna cikin magia da kaskantar da kai. " dan Allah Amihh, dan darajar Annabi S.A.W, Amihh na, dan darajar iyayenki dasuka haifeki zuwa dunia, dan Alfarmar wadanda kike ganin mutumcinsu a dunia ki bani yarinyarnan ta koma side dina, tinda akwai aurena a knta, wlhy amihh inada lafiar bukatuwa da mace, Amihh sha'awar yarinyar nakeyi, abuna kullum a tsaye banayin bacci, dan ALLAH Amihh ki duba girma da darajar dan Adam, ki bani yarinyar nan, in rage abinda ke marata, tinda dagani ita ce zata iya dani da matsalata, amihh kar ciwon mara ya kasheni pls..." Ya karashe mgnr yana kai hannunsa kn burarsa dake a mike. Hmmn Amihh bata kara tabbatar da abin mamakin ba seda taji wadannan kalaman daga bakinsa kuma daji tsakaninsa da ALLAH yake mgnr ba kunya ba kunyata wa, wai ita yake cewa ta bashi hilwah ya rage abinda ke mararsa. Amihh bakinta ma ya mutu murus abn na AB'ILAL ba lafia. " pls Amihh ciwon mara na damuna ki temakeni, dan ALLAH...." Ya kara fadi cikin marairaicewa , mutumin dabeson yawan surutu amma ynzu shike suturun da surutai ba control. "Au ashema ba so bane sha'awarta kakeyi, in mayar maka da yar mutane kaci gaba da gasata da izayarka, kaida ba zarrar imani a zuciarka..." AB'ILAL ya dago ya zubawa amihh kwayar idonsa,jin tace beda imani. "Amihh wlhy ba sha'awarta nakeyi ba, wlhy na gane sonta nakeyi Amihh, dan ALLAH kidawo min da ita side dina, in ma bakiso in kusanceta bazan kusanceta ba Amihh nide ki temakeni ki jibanci duniata da rayuwata Hubb..." Ya karashe mgnrsa hadi da hade hannayensa biyu alamar roko. Amihh da tausansa ya gama shigarta, tayi kasake, dagani tasan ya kamu da soyayyar yarinyar kuma ga zallar sha'awarta dake damunsa, kallo daya inka masa zakasan beda natsuwa amma a hk yaje ya hado wadannan kayayyakin da akwatunan a babban knti wanda akeji dashi a kaduna, nan yaje ya hado kayayyakin, na Alfarma. Amihh ta juya zata fice a falon AB'ILAL ya mike ya biyota ganin tana shirin barin falon, ya tare gabanta, taja ta tsaya tana kallonsa se ynzu take kara fahimtar ainihin ramar da yayi, duk ya canza a yanayinsa na me jiki da kakkarfa. "Hubb dan ALLAH kije ki duba kayayyakin in basu miki ba, se in karo wasu dan ALLAH..." Ya fadi a marairaice, cikin muryasa ta shagwaba da dmwa. Amihh ta rabe ta gefensa zata wuce ba tare datace komi ba, ya kara biyota,, yana cewa "Hubb dan ALLAH ki temakeni ki duba kayayyakin mna...." Amihh dake ta tafia AB'ILAL na biyarta harma sun kusa karasawa bedroom dinta tace "Zan duba zuwa gobe..." Ab'ilall ya kara marairaicewa yace "Meyasa se gobe pls amihh? Ki duba Ynzu mna tinda ba komi kkeyi ba..." Dai-dai suka karasa bakin bedroom din Amihh, ta kai hannu kn handle din kofar dakin ta juyo tace "bazan duba ba se goben, goben ma inna samu lokaci..." Tana gama fadar hkn ta shige bedroom dinta ta masa key luck ta barshi nan tsaye, yanajin sadda tawa dakin key, ya zubawa kofar dakin ido hadi dacewa "Hubb ynzu goben zaki duba? To karfe nawa zan dawo seki bani yarinyar mu koma side dinmu..." Amihh dake ciki tana jinsa ta masa bnza,, harya karaci Tsayuwarsa da zantukansa a kofar dakin nata duk ta masa bnza, ya juya ya fice a falon zuwa side din sa. Washegari 7:am a falon nata ya masa, bata tashi bama yaga akwatunan a inda ya barsu, ya zauna a kn kujerar 2ct yana facing hnyar fitowa daga bedroom din Amihhn, ya rafka tagumi hannu biyu biyu,, yafi karfin 2h a zaune a gun kana yaga fitowar Amihh a dakin nata, cikin shirinta na fita, hijjabi ne maroon dark har kasa a jikinta ta ciki kuma doguwar rigar atamfa ce , hannunta rike da hand bag black se wayarta da car key dinta, ta iso falon ta kalleshi amma tayi kmr ma bata gnshi ba, ta nufa hnyar ficewa a falon AB'ILAL ya taso yana fadin "Amihh baki ganni bane, naga zaki fita ne ma..,,,kin duba akwatunan kuwa?'' Hjya maryam ta masa bnza ta karasa ficewa a falon, ya biyota har wajen yana me tambayarta ko ta duba akwatunan, ta masa bnza ta shiga motarta ta bazar masa da iska ta fice da motar tata a gidan, duk yna tsaye, hnklinsa baya kwance ya karasa bakin kofar shiga side dinta yayi zaman dirshan a kasa ya zubawa kofar get ido, yy alqawarin ko karfe nawa zata kai ta dawo yana nan zaune wajen kofar shiga side din nata, ya kara da rafka tagumi duk yabi ya kara susucewa,, ma'aikatan gidan har lekensa sukeyi daman a kwanakinnan suna ankare dashi baya hayyacinsa, daman ma'aikata da gulma, dasuka gnsa a zaune a waje a kasa, se gayawa wancan da wancan sukeyi ana zuwa ana lekensa , sam shi besan ma me sukeyi ba sbda baya hayyacinsa daze iya gane meke gudana a dunia, hatta da lissafin cikinsa mntawa yakeyi dashi, sbda kaf lissafinsa na kn yarinyar rankatakaf... Yana zaune a bakin kofar har azahar ta shigo ya mike yana tangal tangal ya shige falon Amihhn toilet din dake manne a falon ya fada yy alwala ya fito ya nufa masallaci yana mejin jikinsa ba wani kwari,,a duk sujjadarsa ta sallah adduarhsa daya ce shine ALLAH yasa yaga yarinyarnan ko zeji sanyi, ynzu ko a mafarkin ma ta bar zuwan masa sbda ba baccin ma yake samu yayi ba. Byn sun idar da sallarh ya dawo gidan inda ya tashi nan ya koma ya zauna yna me tsumayen dawowarta ba inda idanuwansa ke kallo se bakin get...hk ya kasance har akayi la'asar akayi magrib akayi isha'i, duk a masallaci yysu ya dawo ya zauna bakin kofar yanajin sauraye na cizonsa amma sam be damu ba, hasalima bayajin zafin cizon sauron, har 9;pm tayi amihh bata dawo ba sbda yau ma ta biya gidan hjya karama, dan kara duba lafiar hilwah da salwah, amma amihh tafi kulawa da hilwah gani takeyi Kmr amana ce ALLAH ya bata, ta basu kudade masu yawa sbda next week din zaau koma sucul, already ta riga ta gama musu komi na hidimar mkrntar. ....amihh tama hjya karama mgna kn karta haukata mata yarnya da gyara, taga ltafi jiya jian ma datazo kawai tayi shiru ne amma taso tama hjyar mgn, ganin gyaran yy yawa, a kallo daya Amihh ta fahimci kmr hilwah bata da natsuwar jikinta. Hjya karama tace ''hjya Anty maryam ai gyara shine mace..." Amihh tace "a'ah bnda irin wannan gyaran da gani kina dirkawa yarinyar mutane maganin mata, a batta da ruwan jikinta ma hjya yarinyar nada ni'ima sosai, ba bukatar karin wata ni"imar kar abin ya dameta tinda bame rage mata ..'' Hjya karama tayi murmushi tace "Ai nima n fahimci tanada ni'ima hjya knsan data zauna a kn kujera se tayi zuba ni bn taba ganin halitta ba kmr yarinyar wlhy hjya.." Hjya maryam tayi murmushi tace "wlhy kou, nima de ko a tarihi bn taba ganin irin ta ba, a fari nasha infection ne, se daga baya na fahimci ruwan na ni'ima ne, arziki ne ALLAH ya bata..." Hjya karama ta amshe da "babban arziki ma kuwa, yarona na kwasar dadih..." Hjya maryam ta basar da mgnr gudun kada tayi tsawo taga hjya ta fara sakin hnya. Amihh bata shigo gidanta ba se wuraren 10:pm tayi packing ta fito, tin daga nesa take hangoshi zaune a bakin kofar ya jingina knsa da kofar shiga side din nata, yanata gyangyad'i ya sakarwa sauro lallausar jikinsa, se cizo yakeyi, kasancewar ya fara bacci yasa har Amihhn ta karaso inda yake be sani ba ta zuba masa ido, kallon mamaki amihh ke binshi dashi , ko zaman me yakeyi a bakin kofa oho..." "Kai Lafia kake zaune a kofa?'' Ta fadi cikin dan daga murya, wanda yy sanadinar tashinsa daga baccin daya dan fara figarsa, ya bude kwayoyin idaniarsa a kn Amihh, firgigit yy ya tashi tsaye yana sosa hannunsa na hagu inda sauro ya ciccijeshi yace "Auwal hubb kin dawo? Tinda kk fita ina nan ina jiranki , yau kn jima baki dawo ba,..." Amihh ta tsuresa da ido jin yace yana nan yana jiranta tin dazu fitarnan tata, wato tin safe, tace "You mean tin safe dana fita kana nan a zaune?'' Amihh tayi tambayar hadi da nemn karin bayani. Ab'ilal ya daga mata kai alamar Eh...amihh ta tsuresa da ido , bataga alamar karya ba a tattare dashi, nan take Zuciarta ta karaya ta fahimci yaron ya kamu a hannu ram ram a kn soyayyar yarinyar, kamuwa ma bata wasa ba domin kuwa ko kwayoyin idaniarsa ka kalla seka hango soyayyar yarinyar a ciki. "Kaci abinci kuwa?'' Amihh ta tambaya cikin kulawa. Girgiza mata Kai yayi hadi dacewa ''banci ba Auwal hubb banajin yunwa, ni abincinma be gabana, dan Allah ki gayamin inda yarinyarnan take ko ta koma gidan karuwan ne? Ki gayamin dan Allah, wlhy amihh Ina santa, Allah ya jarabceni da santa, ina cikin wani hali, amihh Kalli kwayoyin idanuwana , bana bacci, zuciata tanamin empty kmr ba komi a cikinta, Amihh wlhy ciwon zucia nakeyi....'' Ya karashe hawaye na bin kuncinsa, Amihh dake kallonsa ta kara leka fuskarsa da kyau ganin hawaye na gangarowa, tausansa ya yawaita a zuciarta bata taba ganin kwalla ba a kn fuskarsa tin tasowarsa se yau, koda ubansa ya rasu bataga hawayensa ba. ta sauke sassaukar ajiyar zuciar, hadi da danne tausansa dake kasan zuciarta, a ganinta be cancanci taji tausansa ba, Sbda shima be tausayawa yarinyar mutane ba, ya azabtar da ita iya azabtuwwa, ynzu ma Allah ne ya kamashi. "Daka temaki knka kaci abncin ay dayafi, kar zafin ya Zame maka biyu,.." Amihh na gama fadar hkn ta shige kofar dazata kaita falonta,, tanaji yana kokarin shigowa ta rufe kofar hadi da mata kwad'o, Ab'ilal ya taba handle din kofar yaji ta rufe falon, ya shiga magiyya kn ta bude masa, tayi masa bnza nan kasan wajen ya koma ya zauna ya jingina knsa da kofar, yayi alqawarin nan ma ze kwana, kila ko ta tausaya masa ta gaya masa inda yarinyar take. Amihh na shiga falonta taga akwatunan anjanyesu gefe guda tasan ma'aikata ne, sukayi hkn sbda sun gyara gurin. ta isa ga akwatunan, kn babban ta fara budewa ta shiga dubawa, bra ne kawai cike da qkwatin Amihh ta shiga dudduba bra din a ido ta tabbatar duk zasuyi mata kmr ya gwada size dinta, bra din masu kyau ne dagani masu tsada ne sosai, wasuma bata taba ganin irinsu ba se yau, ta gama duba akwatin farkon se yabawa takeyi da kyaun bra din a zuciarta, kana ta duba me bima babban akwatin nan shima cike yake da bra wad'anda sukafi na farkon kyau, amihh ta saki baki sbda bra din sunyi yawa ss, Amihh ta duba akwati na ukun ma duk bra dinne a ciki, wannannko shago za a bude ay sunyi yawa (sbda yafison nono shiyasa yafi siyan Bra din dayawa...) Amihh ta gama duba akwati na ukun ta duba na hudu shima duk bra dinne sena biyarma duk bra ne, na shida ne panties suma masu kyau latest , akwati na bakwai kuma kananan kaya ne na gani na fadi, masu kyau , wasuma dasu kwara babu duk na bayyana tsiraici ne, se akwati na takwas ma duk kananun kaya ne, har zuwa akwati na goma duk kananun kaya ne, akwati nasha daya dana sha biyu, duk gold ne sarkoki da dankunnaye, da zobuna da watch's da sarkokin kafa, hadda wasu yan bite masu kyau na sakawa a sumar kai suma duk na gold din ne Masha Allah komi na akwatunan sunyi kyau, gold din sunfi ma Amihh kyau, dagani tasan an narka mahaukatan dukia a akwatunan, musammanma na gold din, duk mnyan dinariyya ne a ciki babu kananu,. Daganim akwatunan da yanayim siyayyar ciki ya kara tabbatarwa da Amihh yaronta baya hayyacinsa, abubuwan sun tarun masa ne, ga gindin yarinyar da yakeso yaci againt kuma ga soyayyarta me mugun zafi dake dawainiyya dashi, ga rashin sabo da duk yanayin da yake cikin...Amihh ta maida kayayyakim cikin mazauninsu ta mayar da zip dinsu tayi zipping akwatunan, kana tasuri bag dnta ta nufa bedroom dinta. "Tabbas ubangiji ba azzalumin bawansa bane, se wanda ya zalinci knsa...." Amihh ta fadi a bayyane, tana me karasawa tsakiyar dakinta....

Rnr nan bakin kofar Amihh ya kwana sauraye sukayi watanda dashi sam be wani rintsaba se gyangyad'i daya rinka yi, ma'aikatan gidan km rnr gulmarsa suka kasa a fai-fai. Da asubahi ya tashi jikinsa yy rad'o rad'o da cizon sauro ga wani azababben ciwon kai dayayi masa dirar mikiya ga uban jiri yana gani ya nufa side dinsa ya kama ruwa yayi alwala ya fito a daddafe cikin dauria da dakia ya nufa masallavi,,,byn sun idar da sallarh asubahin be tsaya maraji'ar ba ya dawo gidan ya koma bakin kofar Amihh inda ya kwana ya zauna zaman nade kafafuwa biyu biyu wato kmr zaman cin tuwo, ya rafka uban tagumi ba abnda yake yawo a zuciarsa se tunanin yarinyar...... 8:30am A haka Amihh ta fito ta sameshi, yana ganinta yayi zumbur ya mike tsaye, ya zuba mata ido cikin shirinta na tafia office dinta take, ita ma Amihh ta bishi da ido yadda taga jikinsa rudu rudu fuskarsa ta kumbura ya bata tabbacin a wajen ya kwana, tausansa ya ratsata sosai fiye da kullum, seta tuna da hkn fa ya bar yar mutane itama da kwana a waje, sannan kuma yayan mutane, daya wulaknta sunfi dubu, da mari da duka daga amihh ta hadasa da mace seya nemo cin mutumci ya mata, shiyasa ALLAH ya kamasa dayawa, wai a hk danma beda bakin iyaye... Amihh bata bi ta knsa ba tayi wucewarta ta nufa motarta ya biyota yana gaidata cikin ladabi da kaskantar da kai, ta amsa a takaice, yana biye da ita har suka iso bakin motar Amihhn, tana shirin shigewa motar ya rike murfin yana cewa "Auwal hubb baki gayamin ba ko kn duba kayayyakin abnda beyi ba ki fadi se a siyo wasu..." Amihh ta kwace murfin motarta a hannunsa tace "ban duba ba, kuma bazan duba ba ynzu..." Ta fadi tana me shigewa cikin motarta zata mayar ta kulle murfin ya rike murfin harma tana datse masa yatsarsa da jikin motar ba tare data ankare ba, sam beji zafin hkn ba, dukda kuwa ta datsesan sosai. "Pls auwal hubb dakin Temaka kin duba...." Ya fadi cikin marairaita..amihh datakeji kmr zuciarta zata fashe sbda tausansa amma ta hade rai tace "In kana takuramin dinnan ne ze hanani in duba wlhy ka barni in sarara mna..." AB'ILAL ya kara narkewa kalar tausai sosai cikin marairaita kmr karamin yaro yace "Shikenan Auwal hubb, kiyi hkri na bar takura mikin inkin samu lokacin kya duba...amma zuwa yaushe zaki samu lokacin?''amihh tace "se inna samun zan gaya maka...sakarmin murfin mota..." Ba musu ya sakar mata murfin motar taja ta kulle ta tada motar tayi ficewarta ya koma side dinsa cikin dmwa yy wanka, ya shirya cikin danyan yadi butter milk, ya fito hannunsa rike da car key dinsa, yana tafia kmr ze fadi sbda yunwar cikinsa, ya nufa motarsa ya shiga yajata ya fice a gidan...da kyar yake driving din, ya nufa tamfatsetsen kantin da yayi siyayyar akwatunan da kayyakin dake cikin akwatin jiya,, yaje ya kara hado wasu akwatunan dozing biyu, duk aka cikasu da atamfofi na zamani, da laces da shaddoji mnya, Masu mugun tsada da gold again da kayyaki de na alfarma, ciki hadda kananun kayan dakarin wasu panties, da bra, duk da knsa ya zabesu aka cika akwatunan 24 din da kayyaki tantsam. Ya biya kudaden kayayyakin ta hannyar tansper, company din suka masa kyautar wani tamfatsetsen gold sbda shi yafi kowa siyayya a satin. Akasa masa akwatunan A bayan motar bote, da cikin motar tasa saman kujerun baya,, ya zagaya ya shiga mazaunin driva ya fice a kantin. Ya nufo gida zuwa lokacin anata kiraye kirayen sallar magrib, byn yy paking ya kira ma'aikatan gidan suka shiga daukar akwatunan kalar mint color da silver ash, suka nufa falon Amihh dasu, ab'ilal a tunaninsa ko ta raina wadanda yasiyo ne shiyasa bata kulashi ba, shiyasa ya karo ko allah zesa a dace ta tankashi ta gaya masa inda yarnyar take, da knshi zeje ya daukkota ya dawo da ita gidansa, har gida na musamman yasa a gina masa a wani filinsa dake cikin steeving shekhari area. Aka gama kwashe akwatunan tas aka kaii Side din Amihhn wadda ta fito daga daki byn ta gama sallar magrib kawai taga akwatuna mnya mnya zuwa lokacinnan gama kwaso su daga wajen. Amihh ta tsaya ta saki baki, tana kallon akwatunan, tasan Aikin ab'ilal ne, "notikan kai sun kwance ..'' Amihh ta fadi hadi da rike haba tana kallon akwatunan, dai-dai gogan ya shigo bakinsa dauke da sallahma, amihh ta bishi da ido duk yabi ya kara rikicewa ya gigice. Ba tare daya gaidata ba ya fara mgna. "Yauwwa amihh gasunan kn gani kou?ki duba in basuyi ba a karo wasu..." Amihh ta bar mamakin lamarin nasa, ta fara tsammanin akwai rashin hnkli da rashin Lissafi a lamarin nasa. "Allah ya kyauta .." Ta fadi hadi da juyawa ta nufa kiching ta tsinkayi muryarsa yana tambayarta yaushe zata duba kayayyakin..." Ta masa bnza ta karasa shigewa kiching din. Ya juya ya fice a falon sbda beyi sallarh magrib ba ya nufa side dinsa.... Bayan isha'i ya dawo side din Amihhn ya jita rufe ya koma side dinsa ya dauko wayarsa ya kirata tana gani taki dubawa yy typing message ya tura mata kn inta ga kayan ta masa mgna, yana zaune kofar waje yana jiranta, amihh na ganin message din nasa jikinta ya mata sanyi, abin ma ya wuce tunaninta, sam bataso ya kara kwana a kofar wajen gudun kada sauraye su kara cizonsa kar su kaisa ga ciwo, Amihh tayi typing message kmr hk *Ka tafi side dinka ka kwanta inna duba zan kiraka ...* har zata tura masa se kuma ta fasa ta ci gaba da duba kayyakin akwatunan da aka kawo yau din, a Zuciarta sam ba ddh ta cushe da kunci harga ALLAH AMIHH nason ab'ilal kmr ranta, amma tafiso ta dasa masa tarbia a wannan datsin,sbda ya sakankance dayawa kwara ya koyi darasi.


Ranar ma nan bakin lofar ya kwana zaune kmr dan maraya, washe gari amihh ta kara fitowa zuwa office ta gnshi taki kallonsa sosai gudun kada ta gaza sukuni tayi wucewarta ya biyota yau ma har bakin motar, yana tmbyrta ko ta diba kayyyakin, abnda beyi ba ta fadi ya kara siyowa..." se a lokacin amihh ta dago ta kalleshi taga jikinsa rudu rudu da cizon sauro wani irin zafi amihh taji tin daga kasan zuciarta zuwa gangar jikinta, ji tayi kmr saurayen jikinta suka ciza, abnka da uwa komi ya samu danta jinsa takeyi kmr ita ya sama,,,Amihh ta kasa dannewa ta shige motarta ta fice a gidan ta barshi nan tsaye ya nufa side dinsa jiki ba owab'i. yy wanka a daddafe ya dawo bakin kofar side din nata ya zauna a zuciarsa se adduarh yakeyi Allah Yasa yarinyar tashigo da babu makawa seya tashi ya rungumeta ko ze samu sassaucin soyayyarta dake addabarsa a ransa...a hk yauma amih ta dawo ta samesa a bakin kofar side dinta tana dawowa ya tareta da ta duba kyn...amihh ta fara masa kallon mahaukaci ta shige cikin side dinta tana masa fatan samun sassauci ya biyota sbda batama dakin luck ba,, har bedroom dinta ya bita yana tambayarta ina yarinyar nan, wannan tambayar baya gajiya dayi mata ita, amihh ta masa bnza, ta ajiye bag dinta ta cire mayafinta ta fice a Dakin zuwa kiching nanma seda ya biyota yana meci gaba da tambayar tata ina matarsa, Amihh bata tangasa ba, Harya gaji ya fice zuwa masallacin sallar magrib. daya dawo daga masallacin yaci gaba da addabarta ta shige dakinta ta kulle nan falon ya koma ya zauna yana tsammanin zata fito amma bata fiton ba har akayi isha'i ya fice zuwa masallacin sallar isha'in ya dawo falon, ya zauna bisa kujerar 3st se yaji k'ishi ya ciyishi ya tashi ya dauko ruwa a frij falon ya dauko da fresh milk ya dawo ya zauna yadansha fresh milk din, kadan ganin yana neman mutuwa. Rnr nan falon ya kwana a zaune be rintsaba, har asubahi yayi alwala

Please Login or Register in order to submit comment