Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maryam kina gani duk tabi tasa mna ido..." Salwah ta dago knta ta kalli hilwah kana tace "hilwah zaki je gidan Mommy na, muje tare kou?'' Hilwah ta dago ta sakar mata murmishi tace "to..." Kawai ita bata da Choice se yadda akayi da ita. Amihh ta hade rai kwayar idonta na kn Salwah tace "Ai dayake can daman tare kuke zuwa..." Hajiya karama tayi yar daria ta karaso ta zauna gefen Hajiya maryam tace "kai hajiya har ynzu de hali na nan, na matsawa diyata..." Hajia maryam tayi shiru kawai ba tare data kara cewa komi ba. "Taho nan ki zauna...'' Hajiya karama tayi mgnr da Salwah, ai kmr tana jira ta karaso ta zauna a kn kafafuwanta kmr wata bby dmn tayi missn dinsu, kullum tana knsu inhar tana Gidanta, hajiya karama akwai sakewa da mutum sam bata da tsanani irin na Amihh. Tsabar takaici Amihh maida fuskarta tayi ga hilwah. Hajiya karama tayi murmushi kwayar idonta na kn hilwah itama "Anty maryam ina kk samo wannan me kyau har haka, tubarkallah! Amma de wannan yar knwarki ce ko yar yayarki ce, naga kyaun nata ya shahara Amihh masha Allah, ai ku kam kunji ddh, kunada kyau tubarkallah...." Hajiya maryam tayi murmushin jin ddhn an yabi abinda ranta ke so, ta dawo da dubanta ga Hajiya karama tace "wannan Ai sirikar taku ce...." Hajiya karama ta kara bude kwayar idonta a kn hilwah, babu inda yafi mata kyau ga yarinyar se yadda fuskarta ke cike da suma, dukda akwai hula a knta tasan wannan me suma ce sosai, farin ciki ne ya lullubeta sbda tasan zasu samu iri me kyau, kmr yadda suka samu a gun hajiya maryam. "Masha Allah Hajiya Amihh wai! Kwankwasih! Wannan yarinya haka masha ALLAH, kyakyawan iri! Tubarkallah!' Hajiya karama ta karashe mgnr cike da santin kyaun hilwah. Amihh tayi murmushi farin ciki ya kara rufeta ganin Hajiya karama ta amshi hilwah cikin karamci. Hajiya karama ta gaza jurewa ta dauke Salwah daga jikinta ta mike tsaye ta jawo hannun Amihh tana fadin "Muje falo mu zanta, akwai bayani...'' Amihh tayi murmushi ta tashi suka fice a dakin suka dawo nan falo, suka yada zango a kujerar 3ct. Kmr hajiya karama na jira suna zama ta fara mgna tana me fuskantar hajiya maryam "kai Anty maryam, ina kk tsinci dami jibgegen katoto haka a kalah ..." hajiya. Maryam tayi yar daria itama tana fuskantar hajiya karama tace "gashinan fa, kun tsinci dami a kala amma kunki bada kai bori ya hau..." Cike da rashin fahimta hajiya karama tace "kmrya? Ko kina nufin shi Alhaji na ta'alah yaki bada hadin kai...'' Hajiya Maryam ta daga mata kai alamar Ehh, hajiya karama tace "Ai gaskia nasan hali, alhaji na ta'alah akwai wuyar kai...Amma wannan hajiya ta hadu zamu tara kyakyawan iri, amma ynzu ma babu alamar ciki ko akwai ciki a jikinta?'' Hajiyar maryam ta zaro ido, tana kallon Hajiya karama tace "kai hajia duk gigicewar ce har haka ...ta ina ma aka kwana daki daya balle kuyi tunanin ciki...'' Hajiya karama ta gyara zamanta kana tace "Kmrya? Kina nufin tinda akayi Auren nan take kwana?'' Hajiya maryam ta daga mata kai alamar eh, Hajiya karama tace "To meye amfanim Auren , Ai ya kamata ace ta tare can inda yake, ko can kanon ko nan, Amma a side dinsa, Amma ynzu tana nan ta ina zasu saba balle har a kai hari...' Hajiya maryam tayi jim kna tace "Wai! ta ina zan hadasu a gu daya bayan knsan beso, kar yaje ya azabtarwa da mutane diya...'' Hajiya karama tayi murmushi tace "Ai ba irin wadannan ake azabatarwa ba hajiya, kina ganin yarinya masha Allah, ni de Zan fadi wani abu anty kar kice nyi rashin kunya, ai wannan bade ya azabtar da ita ba, sede shi ya azabtu, bakiga yadda take bane, dirarriyar mace komi masha ALLAH, wannan ai dole duk namiji inya kalleta sha'awarshi ta tashi....'' Wata iriyar kunya me tsanani ta rufe Hajiya maryam kauda fuska gefe tayi, abin ya girmi knta, taja bakinta tayi shiru, bata kara cewa komi ba. Hajiya karama ta bita da ido hadi dayin Murmushi ta kauda zancen da cewa "ynzu shi na ta'alah yana kanon ne?'' Hajiya data gaza hada ido da hajiya karama sbda kunyar mgnr da tayi fuskarta na gefe tace "yana nan gidan, yana side dinsa, yana nan yana tsula tsiyarsa..." Hajiya karama tayi murmushi hadi da mikewa tana gyara doguwar rigar lace din same jikinta tace ''wani irin isknci kuma Anty..." Hajiya maryam tace "eh mna, to be yar a kasa ba...'' Hajiya karama tayi murmushi danta fuskanci inda zancen na Hajiya ya dosa. " yanzu yana side dinsa ne?'' Hajiya maryam ta ce "Eh,..." Hajiya karama tace "to bari inje in gnshi in bashi shawara yayi hnzari yayi abubuwa mu samu jikoki..." Hajiya maryam ta girgiza kai kawai tace "amma de kya bari muci abinci ko? Tin zuwanki ko ruwa baki shaba,mu karasa dining muci abinci..." Hajiya maryam tayi mgnr hadi da mikewa, a tare suka karasa dining din ita da hajiya karama, suka Zauna Amihh ta dauki wayarta tayi dealing number din salwah, ko gama ringing din farko Batayi ba, ta daga. "Kuzo muci abinci..." Tana gama fadar hkn ta kashe wayar, ba jimawa suka fito ita da hilwah Wadda ke sanye da rigar material tana tafe dukkanin sassan jikinta na motsi musammanma hips dinta, sbda yafi samanta fadi, i mean kibar kasarta sosai ce shape dinta yafi na cocacola fita, kasannan nata kmr ze fashe ya cika doguwar rigar dake jikinta taf, hajiya karama ta bita da ido, a ranta se masha Allah taketa maimaita wa, taga kaya iya kaya 😂. Karasowa sukayi suka zauna bisa , salwah tayi serving dinsu , suna ci suna hira har suka gama. hilwah da bata wani ci sosai ba tana gamawa ta mike ta bar falon, ta koma bedroom din salwah. Hajiyar karama tabi bayan hilwah da ido. "Allah ya zuba kaya a nan wai!..." Hajiya karama ta fadi shap tama mnta da Salwah na nan, seda mgnr ta fito kna ta ankare. Amihh ta girgiza Kai tace "amma ko ke anyi uwar kawai...'' Hajiya karama ta kalli Salwah dake Kokarin mikewa ta bar falon kana ta ai hannu ta kulle bakinta tace "Af na manta wlhy...'' Hajiya Maryam ta jinjina kai kawai, salwah ta shiga kwashe kayan dasuka bata ta nufa kicking a kunyace. Hajiya karama ta mike tana fadin "bari inje side din na ta'ala in same shi in masa murnar Wannan kayan arziki daya mallaka...'' Hajiya maryam Ta mike tana fadin ''Allah ya shirya..." Hajiya karama ta amsa da Ameen tana murmushi ta fice a falon, Amihh ta girgiza kai kawai ta nufa bedroom dinta. Da sallahma hajiya karama ta turo kofa ta shigo falon nasa... Amsa sallarmar tata yayi hadi da juyowa ya kalleta, sakar mata murmushi yayi ta zuba masa ido hadi da sakar masa murmushi yana kwance ne nan kasan carpet din falon, sanye yake da jallabia ruwan kasa dark ta amsheshi ainun, rufda ciki yake kwancen, abubuwan dunia duk sunbi sun masa yawa, yau kimanin 4days kenan dayacewa Amihh zeje kano ta hanashi, takaicinta be bar zuciarshi ba har yau, gashi jela taki kwancia sema kara mikewa takeyi kmr ana zugata. Karasowa hajiya karama tayi ta zauna kan kujerar 2ct kwayar idonta na kn Ab'ilal, tashi zaune yayi ya rissina yace "ina wuni hajiya momy...'' Hajiya karama ta amsa da ''lafia lau alhaji na ta'alah baku zuwa inda muke kou?'' AB'ILAL yayi kasa da knsa kunya ta Dan rufeshi, sbda ya manta ma yaushe rabon dayaje gidan, kuma yana mugun sonta sbda tanada kirki sosai. ''Ba hk bane hajiya mommy, abubuwa ne sukayi yawa...amma insha Allah zanzo...'' Cewar AB'ILAL. Murmushi Hajiya karama tayi tace "ba damuwa...lafia de kou naga ka dan rame?'' Ta karashe mgnr cike da kulawa, tin shigowarta ta ankare da ramar da yayi. Kasa da kai AB'ILAL yayi kmr me kunyar gaske yace "ba komi Hajiya mommy..." Hajiya karama tace "Ah'a kaide fadamin, ko de bakacin abinci ne alhaji karami?'' "Aah Hajiya inaci..." Cewar gogan naku AB'ILAL. Hajiya karama tace "to shikenan masha ALLAH, Ango kasha kamshi, ynzu de an zama manya se hkri, Allah de yasa alheri..." AB'ILAL ya dago ya kalli hajiya karama, fuska dauke da alamar tambaya yace "Allah yasa alherin me hajiya mommy?" Hajiya karama tace "Alherin Auren da kayi mana...'' AB'ILAL ya hade rai, tinda yake a dunia mommy bata taba bata masa rai ba kmr yau,. "Hajiya mommy nifa bafa ni nayi Aure ba Amihh ce ta min Aurennan ni bnce bafa inaso..." Ya fadi da muryasa da babu alamar kunya. Hajiya karama tayi jim se ynzu take kara fahimtar kalaman Amihh kwantar da murya tayi Kana ta fara mgna kwayar idonta na kan ab'ilal wanda shima kwayar idonshi ke knta. "Ai gata ta maka Alhaji karami, kai wai bakaga matar bane, Masha Allah...." Ab'ilal ya taba baki, a ranshi yace karuwar... A fili kuma rnshi ya kara baci. " ni bnsonta Wlhy momy, ai bani na gani ba nace inso,..." Hajiya karama ta kara zuba masa ido, mamaki fal ranta,bata tunanin akwai namiji me lafia dazega hilwah yace baya sonta. "yarinyar fa me kyau ce baka ganta bane tako ina masha ALLAH, ta hadu!" Cewar hajiya karama. AB'ILAL ya wani yatsina fuska gaskia dayasan Mgnr da momy zata masa kenan da kwancia yy kmr yana bacci harta karaci zamanta ta bar masa side dinsa, shifa a ganinsa duk wanda zece masa yaso yarinyarnan makiyyinsa ne na bayyane. "Ni bnsonta wlhy Hajiya momy, Amihh ce da kwashe kwashe, kawai ta kwaso wannan yarinyar ta manna min, mezanyi da ita, ni wlhy bnga abinda zanyi da ita ba...'' Hajiya karama ta kureshi da ido kur, tana maimaita mezeyi da ita a ranta. "Au bakaga me Zakiyi da ita ba?'' Hajiya karama ta fadi hkn a fili, murya cike da mamaki, ta fara tantamar kode AB'ILAL beda lafiar ido ne. AB'ILAL ya kara hade rai kmr an aiko masa da mala'ikan mutuwa yace "aini bnga ma me zanyi da ita ba...Nide momy plx ki bar mgnr Wannan yar iskar yarinyar, ita knta Amihh datasan wacece ita da bata dauramin Aure da itaba, kwata kwata fa yarinyar bata da tarbia, to ni mezanyi da ita bayan ni ba dan iska bane....gaskia ni bnsonta na tsaneta wlhy!" Ya karashe mgnr babu alamar wasa a tattare dashi, takaici ya kara cika masa zucia. Hajiya karama ta zaro ido tana ganin ikon Allah mgnr tashi daya ce shi ba Dan iska bane se taso ta bata daria. Ta fahimci yayi nisa bejin kira, komi zatace masa a kan yarinyar nan baze fahimtaba, dan hk ta chanza akalar hirar zuwa wata hirar, nan hira ta kacame tsakaninsu, har akayi la'asar ta barshi ta tado side din Hajiya maryam, gogan ya tashi yy alwala ya nufa masallaci danyin sallarh la'asar din, ko kallon side din Amihh ya denayi sbda takaici. 5:am hajiya karama tayi shirin barin gidan bayan tayi juyin dunia da salwah kn ta bita taki amincewa sede tace mata zata dawo nan da 1week ita duk tunaninta na kan hilwah bata iya tafiya ta batta nan gidan sede su tafi tare Amihh kuma taki amincewa da hakan. Salwah da hilwah da Amihh suka rako hajiya karama har bakin motar ta, bayan Amihh ta mata sha tara na arziki, turarruka ta bata na alfarma dade sauran gyara namu na mata masu mazaje, seda ta cika mata tankama tankama din ledoji da kaya na alfarma ciki hadda laces manya guda biyu da atampopi super guda uku, daman hajiya maryam bata rabo da kayyaki haka sbda kyautatawa wadanda sukazo gurinta. Ledojin guda biyu Amihh ta cika ma hajiya karama d kaya na Alfarma, hilwah da Salwah ne suka riqo ledojin suka bude gidan bayan motar sukasa ledojin. Hajiya karama daketa kallon hilwah taja hannun hajiya maryam suka koma gefe dan nesa kadan dasu hilwah. "daman Anty zan kara jadda da miki shawarata ne, Dan ALLAH ki hadawa yarinyarnan yan komatsenta ta koma can side din mijinta Wlhy zasu fi shakuwwa in suna ganin junansu a gu daya, ko yaya nasan ze farmaki yarinyarnan, ni wlhy dukna kagu ace ya Mata ciki..." Amihh ta zaro ido ita kunya ma ta rufeta, shiyasa wani lokacin bata ganin lefin AB'ILAL in yana isknci sbda ruwan nashi ba ruwan masu kunya bane. "Allah shiryaku...'' Cewar hajiya maryam Hajiya karama tayi murmushi kana tace "ba mgnr rashin kunya nayi ba Amihh, ..."_ hajiya maryam tace "kwarai ma kuwwa, mgbr kunya kikayi....'' Hajiya karama tayi murmushi danta fahimci gatse ta mata. "Ni de bance komi ba..." Cewar hajia karama, hajiya maryam ta girgiza kai kawai. Hajia karama ta jawo hannun Amihh suka dawo inda su hilwah suke tsaye ita da salwah, sukayi sallahma da junansu, hajiya karama ta shige motarta taja tana kallon hilwah, har ta fice a gidan.. Amihh tasa su Salwah da hilwah gaba suka koma cikin gidan, se nazarin maganganun Hajiya karama takeyi a ranta.




*JIGON LABARI....USA.*

2:am, dai-dai agogon American ya buga. A Wani irin katafaran daki na yada zango, kyaun dakin ya gigitani ya dimautani yasani ficewa a lissafi da hayyacina, kyaun dakin na musamman ne, zan iya cewa tinda nazo dunia ban taba ganin daki me kyaunshi ba koda kuwa a TV ne ko a mujallah, kyaun dakin ze iya kisan kai, ina nufin mutuwar tsaye fa bawai mutuwar murus ba. A kalla girman dakin yafi girman wani gidan me dauke da dakuna biyu da falo daya, girman dakin ya sharaha, in za,a rubuceshi a mujalla za a kwana ashirin da wuni saba'in ba a gama rubutun girman dakin ba, bansan yazan misalta muku girmansaba, amma fa bn taba ganin daki me irin girmansa ba se yau, duk girmanshi seda aka samu tamfatsetsen gadon daya dangane bango da bangon dakin. tako ina haske ne Golding ke tashi a dakin, kmr yadda komi na kaf saitin gadon dake dakin golding ne, na zallarh danyar golde, komi na dakin da danyar gold aka yishi kama daga kaf saitin gadon da gold aka yishi, hatta da bolt din dakin na danyar gold ne, a wasu guraren ne akayi mixed da zallar ruwan danyar diamond, kai dagani ko ba a gaya maka ba, kasan akwai zallar arziki, i mean arziki fa, bawai muna arziki ba. A tsarin dakin sede shugaban kasa ko de wani me mukami hk, kyaun dakin fitina ce. Mutane biyu na hango kwance a kn wannan tamfatsetse kuma makeken bed din dake dakin wanda a kalla ze dauki mutane masu mugun yawa. Dukkaninsu mutane biyun mace da namiji suna sanye ne da kayan bacci iri daya masu laushi yayin da sanyin AC ke ta aikin ratsasu kai kace a tsakiyar teku suke in wanda be saba ba ya shiga dakin to tabbas baze fito lafia lau ba, nan take ze fadi kasa sumamme rnr ko sede a fitar dashi da motar ambulance, sanyin dakin ya shahara, ga kamshin turare tako ina, dakin Aljannar dunia ce. Sun rufe rabin jikinsu da duvet me mugun lashi kmr jikin mage, kalarshi milk ne, bedsheet din dake kan bed din kuma maroon ne. a tsakiyar gadon suke kwance yayinda da gadon yake me O ne, wato me Round ne, kallo daya zakawa gadon kaji a ranka ya maka, haduwarsa ta wuce asashi a book ko mujallah ko TV, suna kwance na'urorin gadon nata lilaqasu sama da kasa suna lilo amma kai bazaka taba fahimtar hknba seka kwanta ko ka zauna a kn gadon zaka gane yana lilo me mugun dadih, hatta data kasan bed din akwai AC kmr yadda akwai AC lungu a manne da fuskar bed din bazaka taba fahimtar hkn ba sbda babu alamar dazaka fahimci akwai AC a fuskar gadon, a kalla AC dake cikin fuskar gadon sunfi guda biyar. Duk tsawon Lokacin nan daya lulaka ko ince daya wuce, bata rintsaba idanuwanta na bude ta zubawa daya daga cikin kwan wutar dake dakin Ido, kalar kwan dakin golden ne Irin na bacci hk, a kalla fitilun wutar dake dakin sunkai guda ashirin, amma ynzu hk guda biyar ne ke Aiki, sune na bacci, wutarsu kadan ce bame yawa bace, se wani kyalkyali takeyi. Juyi kawai yakeyi tanamejin wani irin rad'ad'i a ranta hadi da zafin zucia, dukda Sanyin na'u'rorin dake dakin ita zuba takeyi na zallar zufa, lumshe idanuwanta tayi wadanda suke mata radadin zafi sbda rashin bacci da batayi na tsawon fin shakara daya ta kamu da Bp da ciwon zucia duk a sanadin dmwar dake ranta, a kasancewarta name karancin shekaru be dace ace tanada wadannan cututtukanta a shekarunta a kalla batafi 35yrs ba, jikinta karami ne inba ma an gaya makaba baka isa kace itadin 35yrs takeba zakayi tsammanin yar 25yrs ce. Juyowa tayi gareshi ta zuba masa ido se kwasar bacci yakeyi hnklinsa kwance, a nan ta kara tabbatr da cewa uwa uwace. Abubuwan dasuka faru da ita tin tana 15yrs har ya zuwa ynzu su suka shiga fara dawowa cikin kwakwalwar knta, kawai taji hawaye na aikin ambalia a kn fuskarta, yayinda takejin zuciarta na tafarfasa kmr zata fashe, ranta na mata kuna. ''Na rasa komi saboda Kai...." Tayi mgnr cikin zallar harshen Larabci , irin zallar larabcinnan ne larabawa, seka natsu zaka fahimci mi suke nufi, kwayar idonta na kanshi se ynzu na kula da cewa shidin zallar bature ne, dukda babu yalwar haske a dakin amma seda na fahimci namijin baturene irin turawan America dinnan, a kalla mutumin baze wuce 45yrs ba, yanada tsantsar kyau, Amma matar ta fishi kyau nesa ba kusa ba, dagani ita ba American bace sbda tafi zubi da indian ko larabawa, a cikin biyu de tana daya ko Indian ko balarabia. Kyar ta tsayar da kwayar idonta a knsa, ynzu ne da ta fara sanin zafin jikinta da zafin rayuwarta tasan cewa ita ta kashe rayuwarta da knta tin a farko, gashi ynzu ta rasa duniarta kuma ta rasa aljannarta gobe kiyama, inbade ta koma ga hnyar da zata samu aljannnar ba, tanada tabbacin ko yau ta mutu wuta zata je, sede da rahamar ubangiji. Fashewa tayi da wani irin matsanancin kuka ba tare datasanma ta fashe dashi ba, se kukan takeyi tana shashsheka kmr zuciarta zata fashe....shashshekar kukan nata yasashi tashi dole, ya sauke kwayar idonshi a knta, yayinda itama kukan takeyi kuma kwayar idonta na kansa. Rungumota jikinsa yayi yasan dalilin kukan nata, a kullum tatsunisr gizo bata wuce ta kok'i. "Yaushe zaka yafe mata?'' Itace kalmar data fito daga bakinta cikin harshen turanci, irin turancin Americans, still se kukan takeyi tana shashsheka. "Ki cirewa ranki ita, sbda inhar batabi abinda nake biba bazata taba dawowa cikin gidannanba...nasan cewa na fiki santa nesa ba kusa ba, ita kadai Allah ya mallala mna, haka iyayenama suna sonta, na hkra da ita har abadan!" Yayi mgnr cikin harshen turancinsa me cike da kwarewa, irin na turawan asali. Kara fashewa tayi da kuka kmr rnta ze fita, da ace yau zata ga yarta, dase ta barshi shima har abadan sbda bataga amfanin zamansu ba, se sarrafata yakeyi kmr ya mata Asiri, kuma hkn yanada nasaba ne da soyayyarshi da ALLAH ya dasa mata tin tanada karancin shekaru, harya zuwa ynzu, shima yana sonta amma tafi tunanin sonta yafi nashi sbda bata iya bijire masa. Ci gaba tayi da kuka kmr ranta ze fita,...kara rungumeta yayi jikinsa ya daga kasan rigar baccin dake jikinta, yakai hannu kofar tsuliarta kasancewar babu pant a jikinta ya kamo kan kaciyar belin gindinta ya fara wasa dashi , daman a bukace yake da ita tin kafin yayi bacci, ta hanashi knta, yanzu kam be iya hkri, seya luma mata...ture hannunshi tayi daga kan kaciyar tsuliarta cikin fushi hadi da takaicinsa da baya damuwa da damuwar kowa shi sede damuwarsa. "Ki bari inyi plx...inada bukatarki...knsan kinada dadih...'' Sune kalaman dake fita daga bakinsa cikin harshen turanci duk yabi ya gigice ya kid'ime so yakeyi kawai ya jishi a cikin ramin tsuliarta, tinda suke tare tsawon shekarunnan be taba neman wata ba, dukda kuwa halinsu na turawa da bukatuwa da mace, Amma shi baya jin kowacce mace se ita sbda mugun dadinta da yakeji, hkn yasa yake daga mata kafa a wasu abubuwan, kaf dunia babu abinda be mallala mata ba sbda so da kaunah, koda yake yaci ya mata komi na alheri domin kuwa be iya biyanta komi ze mata....hannayensa duka biyu yakaiwa nonuwanta dusuke a tsaye cafka, ya hau Aikin mammatse matasu, sam bata masan yanayi ba, sbda damuwar dake damun ranta kawai ta isheta, a tsawon shekara dayarnan batajin ddn komi a rayuwarta ko abinci se anyi yaki da ita take iyaci.... Shigewa cikin jikinta yayi ya fara buga mata gwatso yana ci yana sambatun ze bata wani cikin ta haihu takaici ya kara rufe ta,...bata taba jin haushinshi ba kmr yau, tsabar takaici ji takeyi kmr ta masa wani mummunar abun, bata taba fara tunanin barinsa na har abadan ba se yau, yasa ta rasa komi na rayuwarta, a yau ta farajin tsanarsa ninkin ma ninkin a ranta, Amma kuma batasan yazatayi ba, ynzu inta rabu dashi ina zataje? Ta ina zata fara, ga iyayenta tanajin lbrinsu amma bata isa ba ta taka gidansu ba, sbda girman zunubinta garesu....seda ya gama cinta ya koshi kana ya sauka daga mararta ya koma ya kwanta hadi da jawota jikinsa yana mata godia, har lokacin bata bar kuka ba, takaici ya kara rufeta na rasa abubuwanta da tayi, sede aci a sauka babu wankan tsarki, hatta da makomar aurenta dashi bata sani ba a musulunci, kuma har ta haihu dashi, hatta da abinda ta haifa batasan makomar ta a addininta, ita knta a halin ynzu batasan makomartaba a musulunci, ko yau ta musu batasan makomartaba, "Ya kamata in san makomata...tin dare beyiminba...." Ta fadi a ranta, zuciarta babu dadih, ko damuwar datakeyi ita kadaice keyinta shi kam dai-dai da rana daya be taba nuna damuwarsa a kn rashin yarsu ba, shi de damuwarshi a bashi gindi yaci.....zamewa tayi daga jikinta ta sauko kasan tsakiyar dakin da aka lailayesa da wani shimfid'eden carpet ne ko meye oho! Amma fa laushinshi ya shahara, ya wuce tunanin duk me tunani, zaunawa tayi zaman dirshen a kasan lallausar dakin kawai ta fashe da wani matsanancin kuka, tana ambato sunan Allah. a matukar zafafe ya zamo daga kan bed din shima babu komi a jikinsa ya karaso inda take, ya dagota ya tsinketa da mari zucia babu imani, ta dafe kncinta tasan dalilin dayasa ya maretan, cikin tsawa yace "tashi ki fitarmin a daki!'' Jiki na rawa ta mike ta fice a dakin tana hawaye, komi ya mata tasan ita ta siyama knta da knta, bata ma ga komi ba, tinda ta bijirewa iyayenta a knshi, Gashi itama yarta ta cikinta ta bijire mata tana kwasar bakin cikin data dandanawa iyayen ta, tanada tabbacin kadan ta gani, dawowa tayi dakinta ta zauna taci gaba da kuka kmr ran dake jikinta ze fita, ji takeyi kmr zata haukace ko zataji ddh....

Yau kimanin 4days kenan da zuwan Hajiya karama gidn, ta bar hajiya maryam da nazarin shawarar data bata na ta hada hilwah da mijinta gu daya. Hajiya maryam ta kira hajiya Juwairriyya kan ta kara bata shawara a kn shawarar da hajiya karama ta bata, nan ita ma tace mata ta

Please Login or Register in order to submit comment