Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dake facing Juwairriyya ta zauna. Hajiya Juwairriyya ta shiga aikin warwarar takaddar ta budeta tas kana ta karantata trnsper tagani daga kano to kaduna. Ita knta tayi mamaki duk yadda asibitin kno ke ji ita amma suka turata kd lallai akwai laushe cikin nadi. "Trnsper nagani Hajiya?" Cewar hajiya Juwairriyya tyi mgnr fuskarta dauke da neman karin bayani. Hajiya maryam ta d'aga mata kai kana tace "yadda kk ganta haka nima na gnta kwatsam, yadda kksan saukar araduh ..." Hajiya Juwairriyya ta sauke ajiyar zucia hadi da rafka uban tagumi hannu biyu biyu kana tace ''to ynzu yaza ayi ne?'' Maryam ta watsa hannu hadi da cewa ''bnsani ba hajiya...amma ni ina tunanin na hakura da Aikinnan kawai danni gaskia bnda ra'ayin komawa kd..." Hajiya Juwairriyya dake cike da mamaki har lokacin tace "ikon Allah kenan, Hajiya daza kibi ta tawa dakin koma kd kawai , bata yuwwa fa ki ajiye aikinki nan asibitinki ai akwai doctors kwararru, meze hana kawai ki koma kd plx maybe Alheri ne ke kira ...." Hajiya maryam tayi kasak'e tana sauraron hajiya Juwairriyya tace "Alheri ta ina hajia? Nifa na fara tunanin alhaji babba ne yasa akamin trnsper dinnan...." Hajiya Juwairriyya tace "in kuma bashi bane knga kin dauki alhakinsa ,,kawai ki barwa Allah lamarin Allah ya zaba mna abnda yafi alheri in alherine Allah ya tabbatar mana...."hajiya maryam ta amsa da Ameen kawai, sam batajin zuciarta ta aminta da tafiyarta kd. Nan hajiya Juwairriyya tayita bata shawarwari tace taje taci gaba da adduarh itama zata tayata in alherine komawarta kd ALLAH ya tabbatar, inde zatayi ta adduarh to insha ALLAH zataji hnklinta ya kwanta. Sosai hajiya maryam kejin ddn shawarwarin hajiya Juwairriyya sbda tanada zurfin ilmin addini sam bata bata gurbatacciyar shawara suna tare da junansu ne da zucia daya. Da addu'ur'i a ranta ta bar gidan ta nufa gidanta , rnr kwana tayi kiyamun laili tana rokon Allah zabi na gari. A washe garin rnr data tashi taji zuciarta ta kwanta mata da zuwanta kd haka kawaima taji kaf hnklinta ya koma garin kaduna, kai kace asiri aka mata. 2:pm byn ta idar da sallar azahar ta lalubo wayarta ta kira Alhaji murtala ta sanar dashi zuwa next week zata dawo kd sbda an mata trnsper daga gun Aiki, ba karamin ddh Alhaji babba yaji ba, yace za a nema mata gidan zama, ta masa godiya Sosai kana ta katse wayar, ta kira Juwairriyya ta sanar da kta zata fara shirye shiryen komawa kd, Hajiya Juwairriyya tayi mamakin saukowar tata a lokaci kankani, lallai babu abnda yafi karfin Allah fatan alheri Juwairriyya ta mata dukda kuwa zuciarta na cike da kewar aminiyarta abokiyar shawararta ta tabbatr wata kewarma se in ta bar garin.

Alhaji murtala ya kira AB'ILAL ya sanar dashi hajiya maryam tace zata dawo kd ta hanyar trnsper da akayi mata, nan sukayi mgnr gida AB'ILAL yace ai gida ba damuwa bane sunada gida,...daga hk sukayi sallahma AB'ILAL se murmushi yakeyi karkaso ka bincika kasan zuciarsa data ke fara sol. Ba bata lokaci ya shaidawa alhasan, shima nan ya hau murna da farin ciki, a ranar suka fita sukaje gidan da Amihh zata zauna wanda ke malali GRA gidane dankarere na gani na fa ko gidan shugaban kasa se haka...ranar aka nemo ma'aikatan dazasu karasa aiyukan gidan dmn ba wani aiki bane na azo a gani AB'ILAL da Alhasan suka sakarwa ma'aikatan kudi iya kudi, aiko jiki na rawa suka hau aiki ba kama hannun yaro.... A satin aka hada komi na buqatuwa a gidan aka kira ma'aikatan sanat Turkish suka tsara komi yadda ya dace kama daga side din hajiya maryam da side din AB'ILAL se bangarori guda uku na saukar baki duk aka tsarasu tsaf an zuba dukiya iya dukiya saboda arzikin akwaishi bawai karyarshi akeyiba kudinne akwaisu Alhamdulillahi. Komi da ake bukata an zuba a kicking na bukatuwa stores din gidan duk aka cikesu da abinci iri iri kama daga abincin larabawa dana Indians dana hausawa dana turawa dade sauransu. Gida fa ya hadu iya haduwa tsarin yayi iya tsaruwa domin kuwa yafi gidan hajiya maryam na kano nesa ba kusa ba. A kano kam hajiya maryam se shirye shirye takeyi na dawowarta kd, sosai salwah taji ddh data samu lmrin Amihh zata dawo kd. Yan uwa dake nan kd ma suna cike da murnar dawowarta kd musammanma hajiya karama wato autar su ALHAJI MURTALA wadda salwah ke zaune gunta.... Motoci suka kwashi abubuwan da hajiya maryam zasu bukata wasu na amfaninsu da ma'aikatansu na nan suka fara yin gaba byn sun isa Nan suma suka kara kimtsa komi kowa se santin gidan sukeyi, Hajiya maryam kam taga picture din gidan a waya Alhaji Murtala ne ya turo mata ta WhatsApp ita knta ta yaba da kyaun gidan, sannan ya mata masha Allahu. Washe gari ita da hajiya Juwairriyya da Salwah suka biyo jirgi zuwa garin kaduna sukayima kano bye bye, da sunan duk weekend hajiya maryam zata rinka zuwa kano, sam hajiya maryam bataji dmwa ba kmr yadda tayi tsammani jin zuciarta takeyi wasai sema dumbin farin ciki dake dawainiya da ranta.... Lafia lau suka sauka a jirgin Alhaji murtala da iyalinsa wato bebynsa zee sukazo tarbarsu da motoci na alfarma, AB'ILAL kam be yadda ma yazo ba sbda tsaro. Suka shiga motoci suka nufa malali GRA kowannensu zucia zallar farin ciki , dasuka isa gidan nan suka tadda su hajiya karama da gudu salwah taje ta rungumeta zucia cike da farin ciki hadi da kewarta... Nan fa aka hau farin ciki aka gaggaisa, kana daga bisani suka huta sukaci abincin da hajiya karama ta shirya musu sukaci suka koshi suka gabatar da sallarh azahar da la'asar kana suka shiga aikin zagaye gidan kowa seda yayi santin gidan hadda alhaji babba dske kara ganin gidan ynzu, domin tin kafin a zuba furnitures AB'ILAL ya kawosa ya gani, Hajiya Juwairriyya kam se fadi takeyi gida yayi masha Allah an narka dukiya! Murmushi kawai maryam keyi hk kawai takejin knta a nishadi, se godia takewa alhaji murtala a tunaninta Aikin nasa ne. Matan alhaji murtala duk sunzo da yayanshi nan duk suka wuni se dare suka koma gidajensu wasu kuma nan suka kwana ciki hadda zee da hajiya salamatu mace ta uku ga Alhaji babba, Hajiya karama ma nan Ta kwana. rnr kwana akayi ana hirar zumunci.... Washe gari aka watse gida ya rage daga hajiya Maryam se Juwairriyya se ma'aikatan gidan salwah kam tini tabi hajiya karama zuwa gidanta dmn dukta kagu jinta takeyi kamar a qaya take. Rnr ne aka tara malamai aka kara saukar alqur'ani a gidan, hajiya maryam tasaka aka nemosu , domin batasan cewa AB'ILAL yasa anyi saukr alqur'ani ba a gidan. Tare da hajiya maryam da hajiya Juwairriyya akayi saukar, bayan an gama ta musu sha tara ta arziki suka bar gidan zucia fal jin ddh..... Washe garin ranar Ab'ilal da alhasan sukazo gidan, a falo suka samesu zazzaune suna hutawa ac na ratsasu hajiya maryam kallo daya tama AB'ILAL taga tsantsar ramar da yayi dan haka bata bi ta knsaba Amma so tayi ta koresa. Sugunnawa sukayi a kasa suka gaidasu Hajiya Juwairriyya ce ta iya amsawa hadi da tambayarsu lafiarsu suka amsa da lafia lau..hajiya maryam kam shiru tayi, AB'ILAL ya matso daf da kafafuwanta yayin datake gishin gide a kn kujerar 2ct ita kuma Juwairriyya tana kn 3ct kowacccensu da kyn marmari a gabanta. Ido AB'ILAL ya zubawa mahaifiyar tasa wadda ta hade girar sama da kasa babu alamar annuri a kan fuskarta. "Hajiya Amiih , barka da hutawa?''cewar AB'ILAL hajiya maryam ta masa bnza, nan ya shiga aikin mammatsa mata kafafuwa hajiya Juwairriyya da Alhasan suka zubo musu ido ba karamin burge juwairiyya AB'ILAL keyi ba. Ganin ta masa bnza yasashi ci gaba da mgna. "Allah de yasa kin dawo kd a sa'arh Amiih ki rabu da yaran kawaye...." Karashen mgnr tasa se taso bawa Juwairriyya drya alhasan kam seda ya murmusa hajiya Juwairriyya kuma hadiye dariyarta tayi. Hajiya maryam kam kin tanka masa tayi amma ina be daddaraba yaci gaba da mgna yana mata tausa har zuwa hannayenta "Amihh To wai ya mgnr mgnin karfin mazan nan dazaki nemo min, kafin de kimin Auren daza kiyimin , kinsan kwanaki na gaya miki nifa ba Aurene bnsoba lafia ce bndashi..." Duk ilahirin halittar dake falon seda kunya ta rufesu musammanma hajiya maryam ji tayi kmr kasa ta bude ta shige don tsabar kunya, ta saki baki kawai. AB'ILAL be daddaraba ya bude baki da niyar ze kara mgna A hasale Amiih ta tashi zaune ta taso masa da tsiya "Inka kuma mgna a falon nan kaf shanayen dangin ubanka se na hadasu nashi k'asusuwan bura ubasu kaji na gaya maka....tinda kai baka data ido..mara tarbia kawai..." Shiru AB'ILAL yayi hadi da kame baki kamar karamin yaro. Hajiya Juwairriyya da Alhasan suka zubo musu ido ba karamin burge juwairiyya AB'ILAL keyi ba rashin jinsa na burgeta tin yana yaro taso da tanada diya mace ta hadasu da duk iskncin nan nasa zata jure. "Auwal hubb de an dawo kd to Allah yasa alheri nan de ba ruwanki da kwashe kwashen yaran kawaye ki mannamin..." Be daddaraba seda yaci gaba da magaba. Takaici ya kara rufe zuciar Hajiya maryam ji tayi kmr ta dokesa shi de ya rantse da ALLAH ko zagin ne seta kutuntuma masa ko zeji ddh. "Tashi ka fitarmin a falo dan sitirar dangin ubanka , tashi ka fice min a falona kaji na gaya maka.... In har bazaka natsu ba karka kara shigomin gidana kaji na gaya maka...wannan bakin naka mara tsarki ka saisaitasa kanajina kou?" Qur AB'ILAL ya kureta da ido yadda kikasan badashi take mgna ba a hasale Amihh ta zaburo zata kai masa hannu tana fadin "tashi nace ka fitarmin a falo..." Da hnzari ya tashi ya fice a falon still bakinsa be mutu ba. "To nifa yunwa nkeji Hubb, banci abnciba 2days..." Ya fadi hkn dai-dai yaka bakin kofar fita daga falon. Hajiya Maryam tace "ka mutu dan ubanka!" A hasale tayi mgnr murmushi AB'ILAL yayi yace ''bazan mutu ba sena cika miki burinki nason inyi Aure hadda jikoki zan haifa miki, masu kama da ke Amihh..." Takaici ya kara rufeta kawai tayi kasa da knta tana jinsa ya fice a falon , alhasan ya mike shima ya mara masa baya. Hajiya Juwairriyya ta kwashe da Dariyarta dataketa adanawa hadda riqe ciki tace "kai! Muhammad cases ne to ina mgnin da kika amso masan na lafiyar maza...." Juwairriyya tayi mgnr murya cike da zolaya. Fuska dauke da takaici hajiya maryam ta dago ta kalli Juwairriyya wadda keta faman daria tace "Wallahi Allah bamuyi hk da yaronnan ba, kawai tsabar sharri ne, ni Hajiya ke kin sani ta ina zance zan Amso masa mgnin maza..wlhy yaronnan ya rainani hajiya!'' Hajiya Juwairriyya ta kara tintsirewa da dariya tace "Ba raini bane hajiya maryam shi nature dinsa ne hk..." Takaici ya kara rufe hajiya maryam tace "wai se anyi mgna kice nature nature, kenan haka yake beda kunya...'' Juwairriyya dake dariya tace "ba haka nake nufi ba ni fa hajiya ..." Tabe baki hajiya maryam tayi tace "to ALLAH ya shirya...." Juwairriyya daketa dariya har zuwa lokacin ta amsa da Ameen.


AB'ILAL na fita direct side dinsa ya nufa , alhasan na biye dashi a baya har suka iso cikin kayataccen falon nasa Alhasan be bar Dariaba kasa kasa . falon ya hadu iya haduwa har ma ya gaji da haduwar komi a falon golden and milk ne . A falon suka yada zango a kan tamfatsa tamfatsa din kujerun dake falon Se sanyin AC dake a kunne koda yaushe ke ratsasu kai kace dakasa kafa a falon zaka taka kasan ruwah ne sbda tsabar sanyi. "Mamman na ta'alah Ya kamata muje a dauko motarka dake hotel dinnan fa...'' Cewar Alhasan dake zaune kn 1ct gogan kuma yana zaune kan 2ct yana sauraron me Alhasan ke cewa mikewa yayi tsaye hadi da cewa "tashi muje plx danni gobe zan bar garinnan ..." Alhasan ya tashi a tare suka fice a falon, suka hau motar Alhasan din, suka nufa gidan Alhasan din suka dauki car key din AB'ILAL dake hotel din kana suka hau hanyar zuwa hotel din. Nan fa suka tadda uban holdup ko motsi bayayi .... Duk suna cikinsa har akayi sallarh
magrib ma duk basu fita a holdup dinba wanda suka shigeshi tin 5:30pm takaici da bakim ciki ya cika zuciyoyonsu musammanma AB'ILAL se uban tsuki yakeja kai kace tsaka ya hadiya. Alhasan ya sauke motar tasu a kn titin ya shiga bi ta layi ta yadda zasu isa da wuri. "Da kasan da wannan layin shine ka barmu a wancan tsinannan holdup din..." Cewar AB'ILAL alhasan yayi bnza dashi yana me cigaba da duba area din sbda hnyar bata da kyau sosai wahalar tuki sbda ba kwalta, se kacau kacau yaketa cin karo dashi.


Dai-dai kankana ya fito da motar hilwah daga gidan DANDI zeje ya nemo mata fura da nono na shagon sadauz home me mugun dadih, shi tace tana sha'awa da snacks dinta shine zeje ya siyo mata fitowarshi daga gida kenan...Dai-dai Alhasan ya saki tasa motar ba tare daya ankare da fitowar wata mota ba kawai se ji yayi ya gogi gaban motar garaf! raf! Seda ya rintse ido sbda daji ba karamin barna yayima dayar motar ba, hayeta yasoma yayi,,, AB'ILAL kam seda ya taso zaune daga kwanciar da yake a firgice ya zaro ido ganin irin uban ta'adin da Alhasan yayima motar daya buga. Ba shiri Alhasan yayi packing kankana kam motar tasama tsayawa tayi taki tafiya ranshi yayi MUMMUNAR baci ga haske tako ina fau kai kace rana ce dukda kuwa duhu ya dan farayi tsabar hasken lantarki ne sbda suna da yalwar wuta a kd. "Tab! Wlhy kayi barna...wai! " Cewar AB'ILAL dake kara bude ido yana kallon yadda alhasan ya lalata gaban motar, Sbda ita ta danyi kasa su kuma wadda suke ciki babbar mota ce. Alhasan ya dafe goshi hadi da fadin "aiko ba makawa me motar nan se yaci kutmar ubana..." Alhasan ya karashe mgnr yana karewa motar kallo. Bude motar kankana yayi ya fito yana gyara zanin dake jikinsa se faman rarraba ido yakeyi kmr angon kare ya karaso gaban motar ya kalleta yaga uban daga dagan da tayi kawai ya samu wani uban ashar ya mulmula "Jar babbar bura uba kai! Durun uwa! Kan babbar bura uba kai! Gindin durun uwar nan!!!" Manya manyan zagin dasuka rinka fitowa daga bakin knkana kenan sbda ya firgice da ganin yadda gaban motar yayi daga daga, danma ba mutane a layin da ynzu sun taru ganin gulma, sede dai-dai daketa zuwa suna wucewa kowa yana saurine dan hk babu wanda ya tsaya bata lokacinsa a kallo. Amma fa duk wanda zezo yaga yadda motar tayi zesha ko wani gagarumin hatsari akayi, wanima zece na ciki ya mace ne. "Inna yadda Allah ya tsinemin Albarka ...wlhy yau ko el-rufa'i ne a motarnan seya biya wannan barnan da yayi...jar uba kai! Durun uwa inji baban lantana!" Cewar kankana dake kokarin karasowa bakin motar a mugun hasale zuciarsa kmr zata fashe dan tsabar takaici AB'ILAL da Alhasan suka zubowa kankana ido tin fitowarsa daga motar su mamaki ne ya rufesu ganin namiji da daurin kirjin zanin mata dalilin dayasa suka sandare a zaune kenan suka gaza fitowa daga motar. Karasowa kankana yayi ta side din AB'ILAL ya hau buga glashin gefen, yana zazzaga matsifa Basajin me yaje cewa kawai suna ganin motsin bakinsa ne Amma sam basaji sbda glasansu dake a kulle. AB'ILAL be taba ganin irin wannan ikon Allah ba se yau ace namiji da kyn mata, Alhasan kam ya gaza gabe daga wani jinsi kankana ya fito. Alhasan ne ya fito daga motar ganin kankana ya matsa da buga glashin motar, AB'ILAL kam lafewa yayi a cikin motar yaki fitowa kawai ya zubawa ikon Allah ido daga nan cikin motar. Alhasan na fitowa kankana ya hayyako masa ta inda yake tsikarawa bata nan yake zarewa ba Alhasan shi abinma dariya ya shiga bashi namiji na mgna yana kwarkwasa. Kawai yayi tsit se bin kankana yakeyi da ido, harya dauka ya dire a mgnrsa Alhasan ya fahimci so yakeyi a biyasa motarsa. Hkri Alhasan ya shiga bashi hadda jawo aya ta masu hkri tin kafin ya dire ayar hakurin kankana ya datseshi "malam dakatamin! Nace dakatamin! Ni nan da kake ganina ba yar iska bace , kuma ba sallamammiya bace, Macece ni me daraja da sanin mutumcin kanta! Wlhy tlhy bazan yadda ba! Ko sama da kasa zata hade seka biyamu motarmu,haka kawai tab! Titibirih! Oloshe! bura uba! To wallahi bari kaji in fada maka haihuwar AC girman AC mu nan bamu gaji asaraba bama musam mecece asaraba! Kai kaji in fada maka jinsin maza ni nan bansan ma mecece asaraba, sbda ni macece me rauni da saurin karaya... Wlhy Allah ko kana zagaye garin kaduna tsirara babu kaya yau seka biya motarnan, sabuwa dal mukeso yar ledah! Kai ni barima in kira uwar dakina...ina ! Bazata sabu ba ance da ango saki amarya washe garin daren farko! Wlhy bada niba!' Sam! Titibiri! ' Ya karashe mgnr yana farfar da idanuwa yana yarfe hannu se aikin yamutsar baki yakeyi uwa kuturwar gayu, alhasan ya zuba masa ido kawai ya lalubo wayarsa ya dannawa Hilwah kira bugu daya ta chafke tana kwance kn bed dinta yynda Amal keta kusantota tana shashshafeta, musammanma nonuwan . kara wayar tayi a kunne ba tare datace komi ba. Daga cikin wayar kankana yace "Fito fito waje kawai uwar dakina akwai matsala ki fito da wayarki a hannu, wa billahillazi yau za ayi kutmar du maduh! Allah ya kwashewa titin kaduna da kewayensa! Dan me shimfida kwalta! ai wa billahillazi bata sabuwa wankan maye da ruwan tazargad'e! Ina!! Nace ina!! " Be jira tace komi ba ya katse wayar. Hnklin Hilwah yayi mummunar tashi daga ita se riga yar yaloluwa sharara wadda ke nuna kaf albarkatun jikinta hatta da pant din jikinta white ana gani kan nononta kuwa kai kace a fili yake ana hangoshi sede ba sosaiba se inka kure ido zaka gani sosai din. Slifas ta saka ta dauki dan mayafinta ta yafa a knta se mayafin ya dan gangaro ya rufe saman nonuwanta ba karamin jahilin kyau tayiba, ta hada wani irin mugun kyau , kyau kn kyau kenan kallo daya zaka mata kasan macece iya mace , hannunta riqe da wayarta ta nufa hanyar fita a dakin, Amal ta taso ta biyota knta babu dankwali sanye takeda gajeren wando se riga matststsiya sun amsheta ainun , slifas ta saka itama ta biyo bayan hilwah tana tambayarta ina zataje dukda taji me suke cewa ta waya amma bata fahimtaba sbda a charge take, changing ma iyakar charge, gana kasanta again gana wi-wi.







Gumbar madara πŸ˜‹
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.


Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu

Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.

Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.

Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...

Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 Γ  18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
*YAR DANDI CEH*
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
Last πŸ†“ page πŸ…ΏοΈ15
Ba tare da Hilwah ta tankawa Amal ba har suka iso compound kusan a tare saboda hilwah bata iya Sauri ba a hnkli take tafiyarta tamkar dawisu dan hk har Amal ta iso ta taddota sukayi daf da daf da junansu "Ina zakije ne wai?''Amal ta kara jefowa hilwah tambayar. A wannan karonma Shiru hilwah ta mata ba tare data amsataba har suka karaso bakin get hilwah ke gaba amal na biyarta a baya amma suna daf da daf. Hilwah ta bude kofar get din ta fito waje a hnkli tin Kafin ta iso wajen kamshinta ya taddo su Alhasan da kankana.... Cakkk! ta ja ta tsaya ganin Abinda ke faruwa, farko idanuwan a kan motarta suka fara sauka kana ta dawo dasu kan kankana da Alhasan dake tsaye idonshi na kanta, har zuwa ynzu Kankana se zazzaga madarar tijara yakeyi ma Alhasan shi ko yayi shiru yayi kasak'e yana sauraronsa, yayinda zuwa ynzuma hnklinsa na kan Hilwah data fito ya zubo mata ido lokaci kankani ya amin ta ita din me kyau ce, kyaunma karshe. Amal ta rabo ta gefenta ta fito wajen itama yayinda hasken lantarki ya haskasu tar tar kai kace ranace, nan itama Amal idanuwanta da kunnuwanta suka idda abinda ke faruwa kasa kasa ta hau salati...sosai Alhasan ya zubawa hilwah ido, gabaki daya duk seda ya gigice ya nemi ficewa a hayyacinsa wow! Ya fadi out of control yynda wow din ta gaza fitowa sede ta tsaya iya kasan harshenshi. Dawo da dubansa yayi kan Amal kallo daya ya mata ya dauke knsa ya mayar da dubansa kan hilwah yafi kureta da ido, Abinda yasa yafi kallonta sbda tafi daukar masa hankali tafi Amal diri iya diri ga siffa me kyau ta ko ina 100% take ta cika ta batse kawai, irin wannan Matan ka samesu kai shar kaci naci ka bar na bari..." Alhasan ya fadi hakan a ranshi.
tin fitowar hilwah daga gidan a kn idon AB'ILAL dake cikin motar tayita, daman kwayar idonshi na saitin gurin, Kar Kuso kuga AB'ILAL a wannan lokacin domin kuwa seda ya dago a zabure dan ganin kmr ya taba ganin fuskar hilwah, ya kureta da ido kur a zuciarshi yana me tsinewa shigar dake jikinta, dawo da dubansa yayi kan Amal nan da nan ya shiga fara lissafin anya kuwa yayan musulmai ne sam bega Alamar musulunci a tattare dasu ba,, zaburowa ya karayi kmr zautacce ya kara zubawa Hilwah ido zuciarsa na tafarfasa har kara leqawa yakeyi ta gaban glass din motar yana kare mata kallo, wata iriyar tsanartace ke ratsa zucia da gangar jikinsa, jinin jikinsa kam tini ya riga daya gama hadewa da tsantsar tsagwaron kiyayyarta,...ji yakeyi gaf duniar ALLAH ta'ala be taba tsanar mace ba kmr yadda ya tsani hilwah , koda ya kallaci Amal yaji ya tsaneta amma ba kmr yadda ya tsani hilwah ba a ranshi, dukda kuwa shigar dake jikin Amal tafi ta hilwah kazanta amma shi gogan Sam beyi la'akari da hakanba, shide kawai yaji yafi tsanar hilwah gani yakeyi ma kmr tsirara ta fito shi tumbur ma yake ganinta ba kaya." na tsaneki! Na tsaneki!! Na tsaneki!!!'' Ya fadi cikin fittar hayyaci
kamar zautacce yayinda ya kai hannayensa duka biyu ya dafe kansa dasu yana me jujjuya kan nasa a cikin hannayensa guda biyu , idanuwansa na lumshe yayinda kan nasa ma ke kasa, kan kace kwabo yaji kanshi ya fara masa azababben ciwoh, yasan ba komi bane ya haifar masa da ciwon kan face tsantsar tsagwaron kiyayya da tsanar hilwah dake ranshi, tabbas tsanar dayake mata ta dabance wato special one ce, ta girmama tafi girman gyambo girman, habbakarta ta wuce girman dukkanin gidajen dake duniya, kawai shi ya tsaneta baze iya misalta wacce iriyar tsana yayi mataba, sbda girman tsanar da yayi mata ta wuce ya fassarata da harshensa zuciarsa ce kawai za a iya budeba a mata filla filla

Please Login or Register in order to submit comment