Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

irin bnzan kallo AB'ILAL ya watsawa Alhasan din, kana ya dauke idanuwansa ya koma kallon gefe ya daura kafa daya kn daya, se karkad'ata yakeyi kmr wani godiya, a ransa ji yakeyi kmr ya tashi ya rufe alhasan da mugun duka, shifa yamafi ganin rashin kamun kan yarinyar, ko a tarihin zamanin jahiliyya AB'ILAL be tabajin labarin mara kamun kaiba kmr yarinyar, gabaki dayanta kmr bataje isilamiyya ba, hk yake gani. "Gaskia wannan batasan Darajar Aurenaba dake knta sam..." Ya kara fad'ar hkn a zuciarsa se kara ci gaba yakeyi da karkad'ar kafarsa, duk duniya be tabajin haushin wani mahaluki ba kmr yadda yakejin haushin alhasan.. "Wai yau waya tabomin ubana ne?” cewar hjya karama da tayi mgnr da AB'ILAL, ya juyo ya kalli hjya karamar shi se ynzu ma ya tuna be gaidata ba. "Ina wuni mom.." Ya gaisheta a dakile, Ta amsa ba yabo ba fallasa ta kula yau zallar mulkin ce a knsa. , Suka ci gaba da hirarsu sama sama, AB'ILAL km idanuwansa na kn TV ko kallo basu isheshi ba,tv ma kawai yana kallonta ne, Amma hnklinsa be gun . Sam basa wani jin ddhn hirar sbda ba sakewa, magana ma a hnkli suke yinta sbda tsabar shakkarsa da duk sukeyi. Canjin yanayinsa kam mamaki yake bawa hilwah, hk salwah ma da hjya karama, musammanma hilwah tafi mamakin canjin nasa, dazu de lafia lau, fuska dauke da murmushi, amma ynzu ya koma asalinsa kmr bashi ba yabi yaci magani kai kace masa ci knka ya lamushe knsa, sbda tsabar tsare gida, da zallar bakin rai. Ana kiran sallar isha'i duk suka watse dmn kmr suna jira, gogan shi ya fara barin gidan zuwa masallaci, a famfon tsakar gida yayi alwala, duk da yanada Alwalar sallar magrib da yayi, kawai de ya kara alwala ne sbda ya samu ladar Alwala, ya nufa masallacin gidan, be dade da shiga ba Alhasan shima ya shigo, a layi daya suka tad'a sahu. Bayan sun idar da sallar suka fito kusan a tare, yana gaba alhasan na biye dashi a baya, so yake ya masa mgna amma yana tsoro sbda ganin yadda ya ganshi yayi ma kmr be gansa ba. Sukayi kicibus da alhaji bashir wanda shigowarsa kenan daga ayki kasancewar dan kasuwa ne, ko ranakun weekend be cika zama a gida ba, hasalima shi ba mazauni bane yanada yawan tafiye tafiye. suka gaidasa cikin girmamawa ya amsa cikin sakin fuska sbda ya gane Alhasan ma, kasancewarsa na abokin AB'ILAL kut da kut, kowa yasan AB'ILAL to dole yasan alhasan. Byn sun gama gaisawar Alhaji ya jasu da raha kana suka nufa side din, hjya karama, shi kuma alhaji bashir ya nufa nashi side din. Dasuka shigo falon basu tadda kowa ba. AB'ILAL ya zauna kn kujerar 2ct alhasan ya zauna kusa dashi, ko kallo be isa AB'ILAL ba, ya shiga jansa da hira, a kn ayyuknsu, AB'ILAL ya masa bnza se faman kara cika yakeyi yana batsewa, hjya karama ta fito daga dakinta ta taddasu a falon, tace musu an hada dining su isa suci abncin dare.." Alhasan ne ya iya amsata da ok, AB'ILAL km bece komi ba, hjya karama ta bar falon zuwa side din mijinta. Alhasan ya dauki wayarsa ya kira salwah yace suzo suci abncin dare, ...'' A zaton salwah ko yah AB'ILAL ya tafi ne, dan hk tace ok gasunan zuwa..." Ba afi 5mnt ba suka fito ita da hilwah, wadda ke sanye da rigar bacci iya guiwa kalar pink me kyau, knta sanye da dan siririn kallabi wanda ko rabin sumar kn nata be gama rufewa ba, sumar nan ta-ta- ta kwanto har saman bynta, se uban kamshi kawai take zubawa kafafuwanta sanye da slifar mara nauyi, idanuwan AB'ILAL suka sauka a knta da yanayin kayan dake jikinta, saurin dawo da idanuwansa yy ga alhasan danya gani ko itan yake kallo,,ayko ilai nan take yaga itan ko alhasan ke kallo, zucia tazo masa wuya yaji Kamar ya tashi ya isa ya fisgota ya hau duknta,, salwah na ganinsa taji kmr ta koma dakin haka ma hilwah, Gashi ba halin su koma daki, suka nufa dinning area, alhasan ya taso yana cewa "Aboki mu karasa dinning din mana. " AB'ILAL sam bejishi ba, sbda idanuwansa sun rufe da matsifa da bala'i hadi da tijara. Alhasan ya karasa kn dinning din ya zauna, salwah tayi serving dinsu da tuwan semo miyar kuka danya,wadda taji naman kn sah, suka faraci suna hira, AB'ILAL yaji sam baze iya jurewa ba, dan hk ya taso ya iso dinning din idanuwansa na kn hilwah,"Ke tashi kije kisa kaya!'' Ya Fadi cikin tsawa, hilwah da salwah suka kalli juna, Alhasan ya zubawa gogan ido, ko a haka y fahimci ya fada tarkon kaunar yarinyar nan. "Ba dole ba yaga uwar bari, dukiyar fulani iya dukiya, kaya iya kaya.!" Alhasan ya fadi a ransa. Hilwah ta dawo da idanuwanta kansa, wai ta tashi taje taza kaya kmr irin ya gantan nan tsirara..." Abin ya matukar bata haushi Ta kuresa sa ido se faman huci yakeyi, ya kara daka mata tsawa ganin bata da niyar tashi "ke bada ke nake mgna ba, ko senayi ball dake sannan zaki tashi ki bar gun nan, iskancin bnza iskncin hofi, sbda tsabar isknci tsirara ma kike yawo a gaban maza, zan miki rashin mutumci wlhy..." Ya karashe yana nunata da yatsa. Alhasan da salwah suka kalli juna, hilwah tashi tayi tsaye, tana karewa jikinta kallo, tace "Nasa kaya fa, pls bn gama cin abncin ba fa..." Da muryar shagwaba tayi mgnr, hkn seda ya haifarwa da jikinsa mutuwa, ya shiga Kare mata kallo, rigar ta amsheta Ainun, ga zallar nonuwanta rigar na bayyanawa masha Allah." Ya fadi a rabsa, tini ya daskare a tsaye.,ganin ya tsureta da ido ba tare dayace komi ba, ta juya ta nufa bedroom dinsu kmr zata fashe da kuka, yaja kwafa murya cike da matsifa, yabi bynta zuwa bedroom din, shi sam yama mnce dacewa akwai mutane a falon. Salwah da alhasan de suka bishi da ido, har ya shige dakin Alhasan ya juyo ya kalli salwah yayi yar daria hadi dacewa "Mutumin case ne..." Salwah tace "Ai wannan yafi case, tabdijan! '' dukkaninsu sukayi yar daria a tare, tinda Alhasan ya fahimci hilwah matar AB'ILAL ce yaja jikinsa daga gareta, kuma ya bawa zuciarsa hkri, shide kawai tana burgeshi ne, shiyasa yake shiga jikinta sosai,amma shi ynzu ya canza shekha , zuwa ga inda yafi wayau.

Yana shiga dakin dai-dai tana zama gefen bed abnda ya mata ba karamin zafi ya mata ba, ace ya gnta da kaya, amma wai yace ta tashi taje tasa kaya irin kmr ya gnta tsirarar nan. Ganin ya biyota dakin yasata zubo masa ido hadi da shakku a zuciarta, ita ga tunaninta ko ya shigo ne ya daketa. Ya karaso bakin gadon da take zaune a hasale ya fara zazzago mata madarar matsifa da jaraba."Wani irin isknci ne wannan da rashin kamun kai, ace kina matar Aure kina zana kusa da garjejen namiji, wulakncin bnza wulakancin hofi, in bnda isknci da Aurena a knki kike fita da wannan kayan gaban d'ana miji, wlhy inna sake ganinki da Namiji ko uban waye se ranki ya baci, baki sanni bane har ynzu, dan ALLAH ki bari in Kara ganinki da wani namiji, kiga in bn kusan karyaki ba, iskancin bura ubar banza da hofi kawai, ke shikenan rayuwarki baki da kamun kai, baki da mutumci baki da daraja a dunia,,wulakncin bnza kawai, kina karyar isknci ne knii na gaya miki..., ki bari in kara ganinki da d'ana miji kiga irin abnda zan miki, tinda ke bakison zamana dake lafia,knfison bacin rai, mara hnkli kawai!." Yana gama fadar hkn ya juya ya fice a dakin baya ko kallon gabansa sbda matsifa , hilwah tabi bayansa da ido, hk kawai ta tsinci knta da fashewa da kukan Takaicin fadan daya rufeta dashi. Yana ficewa a dakin direct gidanma ya bari gaba daya ji yakeyi kmr ya koma ya kamo hannun matarsa su nufa gida side dinsa, ya ajiyeta a can ya kafa mata sharuddan rashin fita, sbda yaga alama knta na rawar rashin hnkli, dole seya saitata, yana driving yana matsifa, yana tijara, kai kace shida wani me a motar.

Salwah da alhasan suna ganin fitarsa a fusace, duk sede suka bishi da ido, sbda abin na mnya ne se kallo, byn sun gama cin abncin suka dan taba hira har 10:am alhasan ya bar gidan, salwah tama falon key kana ta nufo dakinsu, a kwance ta tadda hilwah a kan bed, tanata shashshekar kuka, cikin hnzari salwah ta karaso bakin gadon ta zauna ta jawota jikinta tana me tambayarta lafia ko yah AB'ILAL ya dakeki ne?'' Hilwah ta girgiza mata kai alamar ah'a, ta kara fashewa da kuka tana fadin ''fad'a yayimin.. " salwah ta shiga rarrashinta hadi da fahimtar da ita kishi ne keci masa zucia, shiyasa yayi mata fad'an, da kyar Salwah ta samu tayi shiru,, suka dan taba hira zuwa 12:am suka tashi suka dauro alwala suka fara nafilfilin dare, hadi da neman ni'imar ubangiji dunia da lahira. (My peoples mu tashi muyi sallah mu gayawa ALLAH dmwarmu, shike mgnin ko wacce matsala, Allah yasa mu dace dunia da lahira)


Washegari sbda jarabar dake cinsa bezo gidan ba, ayki yaje,,Ayko amihh gidan ta wuni ranar, se yammaci ta dawo gida, washe Gari ma hk beje gidanba, wasa wasa seda ya jera 3days beje gidanba se faman fushi yakeyi kawai ganinta da yayi zaune a kujera daya ita da alhasan shike ci masa rai. Haka kawai a yan kwanakin hilwah taji bataji dadin rashin ganinsa ba, duk tabi ta
shiga dmwa wasu lokutan har tashi takeyi tayi tsaye jikin window ko zataga shigowarsa, amma shiru shiru har tsawon 4days, se a kwana na biyar ne yazo gidan, hjya karama ta shiga tmbayarsa lafia kuwa 4days bata jishi ba, yace mata lafia lau Ayyuka ne suka rikeshi..." Hjya karama ta masa fatan alheri, se rarraba ido yakeyi yaga ta ina zega hilwah, har rama yy na azabtar da knsa da yayi a yan kwanakinnan na rashin ganinta, koda yake fushi da itan kullum seya kira lmbarta a kashe ya kula da gangan tayi masa hkn yana ganin kila ko danta Kula ubangiji ya daura masa sonta ne,. Har yaje yy azahar ya dawo be ganta a falon ba, tana daki ita kadai salwah na mkrnta, yau da fushi fushi ta tashi sbda ta gaji da zaman guri daya, ita mkrnta kawai takeso taje, amma ba hali, dole tasawa zucia da gwanjinta hkri, tanajin shigowar motarsa dukda tana tsananin cike da bukatar ganinsa amma taki fitowa falon, har after asri, bata fito ba,,akayi mgnrib ma bata fito ba AB'ILAL ya gaza daurewa ya tambayi hjya karama ko ina yarinyar take?'' Hjya tace tana daki ay kwana biyunnan rikici takeji, wai ita dole se taje mkrnta ta gaji da zaman gidan ne ba ddh kasan zaman gu daya, balle ma tana ganin salwah na zuwa ana barinta ita kadai a gida, a temaka a batta taci gaba da zuwa, tin Anty maryam bata dago bata zuwa mkrntar ba kwara a temaka a batta taci gaba da zuwa, nide nace wa Anty maryam din duk suna zuwa mkrnta, kuma ta dauka a hkn ne, ynzu haka tasasu a wata isilamiyyar nan bamu da nisa, gobe ma zasu fara zuwa..." AB'ILAL daketa saurarenta ya amshe da "anty yarinyar bata ita karatun sallah bane?'' Hjya karama ta zuba masa ido dacewa."ta iya sosai ma , ba abnda bata sani ba akwai alqur'ani a knta da litattafai, na fahimci hkn a zamanta a gidana, wlhy sema in kaji tana karatun alqur'ani me girma..." AB'ILAL ya sauke numfashi yace "okay fine...so base taje Isilamiyyar ba itama, in Auwal hubb ma ta gane ba komi Anty kawai ki gaya mata ni na hana,,, banaso ne kwata kwata yarinyar ta fito waje, Anty aurenta fa nakeyi, kar ta fito waje bnso, in yarinyarnan ta fito waje Anty na samu labari sena bata mata rai, a Gaya mata..." Hjya karama tayi kasake tana kallonsa kuma tana saurarensa, batasan hk yake ba se ynzu ita ynzu batasanma ya zatayi da hjya maryam ba. Har ya bar gidan basu haduba, ya tafi da yunwar rashin ganinta. Washe gari Salwah bata da lecture kuma mkrntar tasu 8:am ake zuwa da safe, kullum ba ruwansu da weekend ko monday, every day ne 8:am, sede ko in kana zuwa scul ne, shine baza kazo ba, da rana kuma 2:am,. Harsun shirya tsaf cikin uniform light brown, uniform din ya amshesu sosai, suka tadda hjya karama a falo, nan fa tace dole hilwah ta koma gida, sbda AB'ILAL yace bazataje ba, duk warning daya zanawa hjya karama ta zanawa hilwah su reras, hilwah taji kmr ta daura hannu a kai ta fashe da kuka, badan taso ba, ta koma dakinsu tanajin zuciarta kmr zata fashe sbda zallar bakin ciki da takaici. Salwah ta nufa mkrntar, itama cikin rashin jin ddh sbda basu tafi da hilwah ba, ta rasa me yah AB'ILAL yake nufi da hilwah kishin nasa yayi matukar yin yawa.. Yauma koda yazo gidan bata bari ya ganta ba, dukda tana cike da kewarsa itama. ynzu salwah na fita take sawa dakin key ta rufesa gudunma kada ya shigo. Ta azabtar dashi da rashin ganinta matuka, har aka jera 1week beganta ba, bacci ma koya kwanta be iya yinsa, kwana yake yana kiran wayarta a kashe, in yace hjya karama ta kirata kin zuwa takeyi, shi da knsa yasha zuwa kofar dakin nasu yajita a rufe, yayi mgnr duniar nan taki budewa, duk yabi ya kara susucewa daman a gigice yake, sam beda wani kwanciar hnkli, yasan maybe sbda ya mata fad'annan ne yasata masa wannan izayar. Kullum cikin mata siye siye yakeyi, yana barnar dukiyarsa kullum seya shigo da ledoji mnya mnya gdn, ya bawa hjya karama yace a bata, kullum se hjyar ta bawa hilwah, sam baya ko gajiya, hilwah ta shiga mamakinsa sosai, kada kuma salwah taji lbri dan gani takeyi kmr ma an canzo mata yayan nata ne. Yau ta kama saturday ce, 10:am suka shirya zasu fita a gidan zuwa saloon, da kyar hjya karama ta barta zuwa saloon din, amma da cewa tayi bazata iya da bala'i mijintaba ta kirashi a waya..." Salwah ta cikata da magiya, hk hilwah ma da kyar ta yadda tace de karsu jima..." Suka mata godiya suka fito harabar gidan hilwah sanye da rigar abaya peach, ta yane knta da mayafin abayar, ya matukar amsheta Ainun, kafafuwanta sanye da takalmi silver color, kasancewar aikin dake jikin abayar silver ne, color din takalmin ya amshi launinin farar fatar kafafuwan nata, wadanda ke cike taf taf kmr zasu fashe, salwah kam sanye take da riga da zanin atamfa, me duhu, sede akwai digo digon pink a jikin atamfar Dan hk mayafin jikinta pink ne, takalmin kafarta ma pink ne, hand bag din dake hannunta kuma black ce, ta matukar yin kyau Ainun, dukkaninsu kmr a sacesu. Salwah ce zatayi driving dinsu, suka karasa bakin mota, suna kokarin shiga, sukaga an wangale get, ya danno da motarsa fara sol me mugun kyau da tsaruwa, salwah na ganin motar ta zaro ido dukda duhun glasan motar tasan shine, "munshiga uku tafiya ta fasu..'' Cewar salwah. Hilwah dataketa bin motar data shigo da ido, tana mejin, Bugun zuciarta na yawaita, ta juyo ta kalli salwah jin abnda tace, "meyasa ta fau?'' Salwah tace "Sbda yah abii yaushe ze bari mu fita dake, ay ki koma ma kawai kafin yazo ya fara matsifa kar yasha ma koni ke janki zuwa yawo." Jikin salwah ya fara rawa ganin ya bude murfin motar ya fito, sanye da danyar shadda ruwan golden light me mugun kyau, se walwali kawai shaddar jikin nasa takeyi, tana wani shining, tini kamshin jikinsa da kamshin shaddar suka cika compound din, har zuwa ga hancin hilwah wadda ta dawo da dubanta kan salwah batasan ma ya fito ba, ita de taji kamshi irin nasa seda ta lumshe ido, ko kamshinsa taji se taji zuciarta na yawaita bugu. AB'ILAL ya hard'e hannu a kirji ya zubo ma hilwah ido, tin shigowarsa da mota gidan ya fahimci ita ce, tini yaji duk damuwar dake ransa ta gushe. "Juya bayanki ki gani sis yah AB'ILAL ne wallahi..." Cewar salwah, da tini ta dauke idanuwanta a knsa. A hnkli Hilwah ta juya fuskarta ta sakar masa idanuwanta a jikinsa,,dai-dai suka hada ido, taji zuciarta ta harba da tsananin karfi, kmr zata fito fili, da tsananin hanzari ta dauke idanuwanta a cikin nasa, the same abnda taji shima hkn yaji,,amma nasa yafi nata sau ba adadi. "Sis mu juya mu koma gida kawai.." Cewar salwah, cikin sanyin murya hilwah tace " baza mu koma ba, mu tafi kawai..." Salwah ta zaro ido kasa kasa tace "Tab, kinaso yah abii ya haukacemin kou? Nide dan zatin Allah ki koma kawai ki rabani da bakatsinen nan jarababbe..." Hilwah ta zubawa Salwah ido duk tabi ta tsorace, nan ta kai hannu tana kokarin bude motar ta shiga, salwah ta dakatar da ita.. "Wlhy karki shiga, dan Allah karki shiga,..." Hilwah ta dakata bayan ta bude murfin motar ta rike a hannunta. "Ki rufe murfin motar pls, zan kawo mana solution..." Hilwah ta mayar ta rufe murfin motar, salwah ta sauke ajiyar zucia duk tabi ta tsure ita ko ganinsa tayi firgita takeyi. "Mu karasa ne mu gaidasa semu dawo mu tafin knga mun fita hakkinsa kou?'' Hilwah tace "ok..." Ita sam bata da wuyar kai, a hnkli suka fara takowa zuwa garesa dukkaninsu knsu na kasa, shikam gogan idanuwansa na kn hilwah, wadda ke takowa kirjinta na rawa, har suka karaso daf dashi suka dakata, salwah ta fara gaidasa ya amshe da "lafia..." Hilwah kam ko arzikin gaisuwar ma bata masa ba, ko ince beji ba sbda ciki ciki tayi masa gaisuwar,. Hara sun juya zasu bar gun ya zubawa byn hilwah ido, hadda hadiye yawu, sbda tunawa da yayi da laushinsu da dadinsu ranar dayasha, seda yaji tsigar jikinsa ta tashi yarrr sbda tunawar da yayi. "Ina zakuje?'' Ya fadi cikn sanyin murya, dukkaninsu suka juyo ya zuba mata ido. Salwah ce ta iya cewa "Zamuje saloon ne,.." AB'ILAL ya hade rai hadi da dauke kwayoyin idanuwansa a knta, ba tare daya kalleta ba yace "Ke a hk zakije saloon din da wannan matsatstsiyar rigar ta jikinki?'' A hasale ya gkarashe mgnr, hilwah ta kalli jikinta, sam rigar jikinta bata matseta ba, Amma yace wai matsatstsiyace. Salwah kam ido ta tsuresa dashi, ko a tarihi bata taba ganin me jarabar kishi ba kmr shi. "Wuce kije ki sako hijjabi seki fito in kaiku..." Ya fadi hkn still jaraba na cinsa. Hilwah ta kalli salwah,dukkaninsu suka koma cikin gidan, basu tadda kowa a falo ha, suka isa bedroom hilwah tasa hijjabi silver color, sam ba hkn taso ba, ta kara feshe jikinta da turarruka, ba jimawa suka fito suka taddashi a cikin mota, yayi kasa da glashinsa, salwah tayi hnzarin shiga baya, sam hilwah ba hk taso ba, taso ta shiga baya, dole ta zagaya ta shiga gaban motar,,ya juyo ya saci kallonta, ya daga glashin motar sama, ya tayar da motar hadi da kunna AC, ya saka wakar larabawa ta soyayya me mugun ddh, yaja motar suka fice a gidan, suna tafe babu me cewa da kowa uffan, se satar kallonta yakeyi, tayi kasa da knta, se wasa da zoben gold din dake yatsarta takeyi. "Wani saloon din zakuje?'' Yayi tambayar da salwah yasan da wuya ya samu amsa a gun gimbiyar, ko alamar sakewa babu a kn fuskarta. Salwah ta bashi address din saloon din.bun sun isa, ya tambayi salwah "Dafatan de ba maza a ciki kou?" Salwah tace masa "A ba maza a ciki..." Ya ciro kudi kimanin 100k ya mikawa salwah yace suyi saloon din, salwah ta amsa ta masa godiya, hilwah ta rigata ficewa a motar kana itama ta fito, AB'ILAL ma ya fito ya tsaya, ya zuba musu ido, har suka shiga kafatafaren shagon saloon din, ya tsaya nan cak yana jiransu, se gani yakeyi maza nata kawo matayensu, ya zuba ido, yasha ko zega wani namiji ya shiga amma se Allah ya temakesu ba wanda ya shiga, harya gama kulla irin rashin Mutumcin dazewa duk namijin daya shiga Shagon saloon din, se Allah ya rufa asiri ba namijin daya shiga shagon. Kusan 1h suka dauka a shagon, kana suka fito, a tunaninsu ko ya wuce, kawai sukaga mutum a tsaye a jikin mota, seda suka juya suka kalli juna sbda mamaki, duk tsawon awannan dayan dasuka dauka ashe yananan yana jiransu, suka karaso yace "har an gama'' idanuwansa na kn hilwah yy tambayar, salwah ce ta iya amsashi da A an gama..." Suka Shiga mota duk idanuwansa na knta, yaja motar ya fice a gidan saloon din, be tsaya a ko ina ba, se a babban super market, yace su fito, suka fito suka shiga ciki, ya umurcesu da kowa ya zabi abinda yakeso,,hilwah taki daukar komi salwah km nan ta shiga jibgar kaya, Ganin taki zabar komi yasa AB'ILAL, fara kwasar mata kaya, kmr bana hnkli ba, seda aka cika tantsama tantsama din ledoji guda goma da kayyayyaki na alfarma, salwah km ledoji uku ta cika da kayayyaki, kama daga kn kayan ciye ciye zuwa na lashe lashe. Aka buga lissafi, makudan kudade suka bayyana ya biya, ma'aikatan suka dauki ledojin suka sa masu a bote din mota. Suka shiga suka fice zuwa gida, yana driving yana kallonta har suka iso gidan, yana packing salwah ta masa godia, ta fita, ya bude mata bote yace ta kira ma'aikatan gidan su tayata kwashe kayayyakin, ba bata lokaci ta kira ma'aikatan suka kwashe kayayyakin tass suka shiga dasu gida, salwah ta nufa gidan. hilwah na kallonta, sbda ya rufe motar ya hanata fita, salwah na fita yayima motar luck. Da hilwah ta kudurta a ranta ko kwana zasuyi sede su kwana a hk, bazata taba cewa ba ya bude mata motar, ya zuba mata ido, har ta gaji da zaman duk tabi ta takure a gu daya. "Mena miki? Kina fushi ne dani danna miki fad'a rannan kou?" Ya fadi cikin sassanyar murya duk yabi ya tsureta da ido ji yakeyi kmr ze lasheta, sbda so da kauna. Shiru tayi ta kara takurewa a gu daya, yayinda muryarsa ke ratsata, ga sanyin AC hkn ya haifar mata da mutuwar jiki Ainu. Ganin takiyin mgna yasashi karasawa da knsa ya daura a kan kirjinta, ya kwanta harda rungumota ta baya da hannayensa duka biyu biyu ta yadda zeji dumin kirjinta kwarai a fuskarsa, ajiyar zucia dashi da ita suka sauke a tare, ya kara lafewa jikinta, yana mejin dumin nonuwanta, hadi da bugun zuciarta, wanda ke yawaita. "Ana Ahabbukie yah hubb... (mean i love you) Ya furta ba tare ma dayasan ya furta hkn ba, abnda ke zuciarsa ne ya bayyana sbda ya fara losing tunaninsa, sbda dumin nono da yake jiyowa, ALLAH ya sani in har ze jiyo dumin nono ba abnda be iyayi duk se yabi ya hargitse.



*MANAGE PLS.....WLHY AM BUSY IRIN SOSAI DINNAN, daurewa nakeyi ina sallahmarku...ALLAH sa mu kare nidaku lafia.*




*PAID BOOK...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...58

Jin Kalmar data fito daga bakinsa, ya haifar mata, dajin wani yanayi a cikin jikinta, HADI DA ZUCIARTA, nan take taji wasu abubuwa masu wuyar misaltuwa bare fassaruwa suna yawo a duk sassan jikinta, zuwa ramin zuciarta, kwanciar da yayi a jikinta ya kara haifar mata da wasu yanayoyi hadi da hargitsi, kalamansa kam kokwanto suka sata. "Kina sona pls?'' Ya tambaya still

Please Login or Register in order to submit comment