Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

💜💜💜💜💜💜
*_Matar Aure Nah_*
💜💜💜💜💜💜

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya ban tausayi, fadakarwa nidantarwa gami da ilmantarwa🥰
*


*Note*_ Bamu yarda wani ko wata su juya Mana labari ba tare da izininmu ba.

*Daga Alkalamin
Fadeelah (Milhaat 💕)*


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️


Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤗
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
___________________


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 1️⃣

Story and written by Milheart 💞
Dukkan Godiya ta tabbata ga Allah Mai Kowa mai komai don shine ya Bani ikon rubuta Wannan littafin ban Yi littafin nan don cin zarafin Kowa ba , Idan yazo daya da labarinka to ba shakka ya zo daya ne Ya Allah kaa Bani ikon gamawa Ameen🙏

*Page* 1️⃣

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Zaune Take A Dakin Ta Na Hango Ta Da Handouts Sai Taji Ana Kiran Sunan Ta Mujeedat Sai Ta Dago Kai Tace "Na'am Momy" , "Yau Dai Mun Samu Karuwa" Acikin Rashin Fahimtq Tace Karuwa? Momy Tace "Eh Last Friday Wata Ta Musulunta Bayan Sallar Jumma'ah An Sa Mata Suna Aisha ", Masha Allah Naji Dadi Sosai Fadin Mujeedat , Momy Tace "Ba Wannan Kin ga Har wata Jumma'ar ta zago Kuma Yau ne bikin ta" ,mujeedat tace ikon Allah "yanxu a dalilin Wani ta musulunta"? Momy Tace "Eh" a takaice mujeedat tace "Allah ya sa gidan ta ne Shi Kuma ya bashi ladan jihadi"
Momy ta amsa da "Ameen"sannan tace "ba ta da kawaye duk sun guje ta yanxu so Nake ke da Azeemah kuyi Mata kawance ba Dadi yanxu hka Daga gidan Nake Tana cikin kadai ci ",Mujeedat tace "Momy Yau ina lecture 4-6pm Kuma practical ne baxaiyu nayi missing ba ", momy tace "Dan Allah kiyi Squiezing kinga Azeemah ita ma Tana makaranta " Mujeedat tace "to Zan je in duba in ba matsala xan dawo sai muje dga nan ma zanyi wa Zainab Magana ta Mata makeup"

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Zainab itace ta hannun damar Mujeedat Momy tace "yawwa ko ke fah" sai tayi ficewarta , mujeedat kuwa fada ba daki tayi wanka sannan ta Yi alwala tayi Sallar azahar daganan ta shafa Mai ta ciro atamfar ta Riga da skirt tasa sannan ta Dan shafa powder mujeedat Dai Bata damu da kwalliya ba a cewar ta yanxu ba lokacin kwalliya bane lol😅, tasa hijabin ta Dogo Har kasa sannnan ta sa Nikab ta dauki jakar makarantar ta Har ta fita sai ta tona tayi mantuwa ta manta Da lab coat dinta......

Ku cigaba da binmu danjin wannan kayataccen labarin da yazo da Salo Na daban

Daga Alkalamin
Fadeelah (Milhaat 💕)

Comments and share plz🙏🏻🙏🏻🙏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*Matar Aure Nah*
💜💜💜💜💜💜💜💜


*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya, tausayi, fadakarwa, Nishad'antar wa gami da ilmantar wa*🥰

*_Note__* bamu yarda wani ko wata su juya Mana labariba ba tare da izininmu ba.


*Daga* *Alkalamin*
*Fadeelah(Milhaat)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
___________________

*_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_*



Page 2️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Nan ta dauko lab coat dinta.....
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Wace Ce Mujeedat
mujeedat ????

Mujeedat Dai Bateriyar jahar Gombe ce
Yar Major General Mujaheed Moustapha ne Amma yana aiki a Kaduna Suna zaune Acikin army barracks dashi da Matar sa Mai Suna Mufeedah da 'yan'yan su Mujeedat,Sufyan,Maryam da, Dan autan su Hashim, mujeedat Dai itace yar farin major mujaheed da mufeedah, sannnan Sufyan sai Maryam ta biyo shi, sai Dan auta wato Hashim, Mujaheed Dai dan kauyen lambam ne da ke cikin Deba , deba Kuma karamar hakuma ne dake cikin garin Gombe Garin terawa, Dan sarkin kauyen ne sai Dai Shi kwatakwata sarauta Bata Kan sa Shi Dan Boko ne hkn yasa ya dauki Burin Duniya ya Daura wa mujeedat dake ita din ma Tana son karatun Sosai, mufeedah kuwa yar batarin kauyen lambam ce Amma su din Wajawa ne yaren da aka fi sani da waja, sanadiyar Mujaheed ne Esther ta musulunta sai akasa Mata Suna Mufeedah, a jikin Yan watanni ta San komai Acikin adadinin musulunci dake ya sa ta a islamiyya a hankali Har ta haddace alqur'ani Mai Girma ga hadisai da Aunty Ameena take Mata a gida ita Dai aunty Ameen Matar Abokin Mujaheed ne Kuma malamar islamiyya ce, Mujeedat Bata tare da iyayen ta Sabi da ta Samu admission a GSU wato Gombe State University Tana karanta Medicine, Mujeedat doguwa ce , Black Beauty siririya Bata da jiki ga Dogon hanci Gata da Manyan idanuwa hkn yasa Daga cikin qawayen ta suke Kiran Ta Da Golden Eyes, kyawunta yasa wasu suke zaton ko ita bakar bafulanata ce😍......
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️


Ku cigaba da bibiyar mu don jin yanda labarin Zai Kaya


*Daga* *Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*

Comments and share plx🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*Matar Aure Nah*
💜💜💜💜💜💜💜💜

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya, tausayi ,fadakarwa, Nishad'antar wa, gami da ilmantar*


*_Note__* bamu yarda wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba.


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️


```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aiki da ilimi, Burin'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_*

Page 3️⃣↔️4️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Har ta fitaa sai ta tuno tayi mantuwa, ta manta lab coat dinta sai ta nufi cikin makaranta (Gombe State University) Science complex ta nufa Kan ta shiga cikin lab din sai da ta tsaya ta Sanya lab coat dinta don a ranar Chem 103 zasu Yi malamin Yana da tsanani Sosai ita Kan ta sai tunanin yanda zata fita take sai zuciyar ta yaraya Mata me zai Hana ki Yi wa Salma Magana ko zata Miki practical din, tayi saurin Tashi ta nufi inda Salma take ta fada Mata komai Daga karshe tace Mata ta taimaka Mata , Salma tace "taiimakon me masoyiya" don da hkn take Kiran mujeedat , "so nk kimin practical" Salma tace "naqi" mujeedat "tace plx masoyiya haba masoyiya" Salma tace "kawo sai kin biyan" mujeedat "tace uhmnn kar ki damu Sulaiman Dina zai baki , Salma tace "Allah ya shirye ki" mujeedat ta amsa da "Ameen" sai ta Yi signing gudun kar a Samu matsala Bata tsaya bata lokaci ba gudun kar Dr Usman Yusuf ya shigo malamin (chem 103 ) don kuwa ta San zai Hana ta fita , Tana fita sai ta nufi Department din su Zainab , Pharmaceutical science department, Tana zuwa kuwa tayi sa'a Suma malamin su bai karaso ba, "Zainab !!! Zainab!!!" Zainab ta Rasa wa ke Kiran sunan ta tana waigo sai ta hangi mujeedat sai ta fito tace

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Yane"mujeedat ta amsa da "kalau fa kin San Mene.. kuwa?" Zainab tace "sai kin fada" mujeedat ta fada Mata komai game da Yarinyar da ta musulunta, Zainab tace "mu tafi nima zanje" Zainab dama duk inda Ake chasu anan take Tana son Hutu da shashewa, mujeedat tace "lallai Kam Allah ya shirye ki" Zainab tace oho nidai mu tafi Har jaaan Mujeedat din take Akan suyi sauri don ta Samu ta Mata makeup Kan Masu daukan amarya su zo ,don a Gombe da zaran anyi la'asar Ake kai amarya Sabi da Yan kalare sai ana cikin tafiya su tare hanya su tafi da amarya Kuma in suka tafi da ita ta tafi knn, in Dai daya Daga cikin su yace yana son ki ko da wasa ne Kuma ba ta Aure Shi ba shysa suke sace amare( shawara Yan uwa na Mata bai dace ba ki rika tara samari ba ki rike guda daya Wanda Yau in aka ce ya fito zai fito) Acikin minti 10 suka Isa gidan su Mujeedat......

♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ku cigaba da bibiyar mu don jin yanda labarin zata kasancewar

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*

Plz comments and share🙏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

*Matar Aure Nah*, *labarine Wanda ya kunshi soyayya, tausayi, fadakarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*🥰

*Note_* bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba.

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida ilimi, Burin'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

PAGE 5️⃣↔️6️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️


cikin minti 10 suka Isa gidan su mujeedat dake a kusa da makaranta gidan su mujeedat din yake off campus Wanda students suke Kiran sa da Offk ,Offk gida ne Wanda students ne zallah Acikin ta Mata da Maza, Amma Daddy Wato General Mujaheed Bai yadda ta zauna Acikin Maza ba hkn yasa ya nemi gidan haya a kusa da makaranta gidan Matan aure ,matar gidan itace Mujeedat take Kira da momy , momy itace ta haifi Azeemah......
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna Isa gida suka shiga da sallama , Azeemah ce ta amsa da "wa'alaikumussalam beb hw far", mujeedat ta amsa da "fine, so Har kin dawo knn Aunty ya students dinki"? Azeemah tace "eh Na dawo,ki bar students din nan students Ko Ciwon kaai,Na kosa mu gama TP din nan", Mujeedat Tace "sai hkri fa".......
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Azeemah Tana shekaran karshe ne a Federal College Of Education tana karantar Biological Science, Zainab tace "oh Azeemah kina so kice baki ganni bane ko me kike nufi"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Azeemah tace "I'm sorry plx wannar sarkin surutun ce ta dauke Min hankali" Tana hararar mujeedat, mujeedat ta ce "kwaji dashi"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ta shige Dakin ta , Azeemah da Zainab Suma suka bi Bayan ta wasu akwatuna Na hango mujeedat Tana saukewa Tana duba kayan da zata sa don fita Biki already Azeemah ta shirya Zainab ma hka mujeedat ta fito da wata material dinta Mai kyau pink an masa kwalliya da fari sai tayi rolling da farin gyalle ta danyi light make-up ta Dan sa pink Jaan baki tayi matukar kyau abun ka da doguwar mace, har sai da Azeemah da Zainab sai da suka Yaba kwalliyan ta sake dubawa fuskanta a mirror tace "mugaye banyi kyau ba kuke cewa nayi kyau", Zainab tace "Wallahi kinyi kyau" sai Azeemah tace "Yar kauye ce ai",
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
mujeedat tace "hmmm to ku Tashi mu tafi Ko emmata", Suna fita suka nufi gidan su amarya, sun tararar da momy achan mahaifiyar Azeemah , itace ta gabatar da Mujeedat, Azeemah,da Kuma Zainab, momy tace "Aisha kinga Azeemah da Mujeedat daughters Dina ne Waccan Kuma ta nuna Zainab qawar mujeedat ce .....
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Aisha ta ce "sannun ku" duk suka amsa "yww sannu" Mujeedat tace "amarya amarya bakya laifi" don mujeedat saurauniyar Neman tsokanata ce,Aisha tayi murmushi, wow Amma Mai kyau ce Fadin mujeedat a zauciyar ta sai Dai sun tarar da ita da makeup a fuskar ta , mujeedat ce tace "gashi dama Na dauko Kayan make-up Dina Zainab ta iya makeup da ta Miki ashe an Riga da an Miki", Aisha tace" a a bara Dai naje Na wanke, dama nice Na kwaba kayana" sai sukayi dariya tayi shiga toilet ta wanke fuskar ta tass Zainab ta zauna ta Mata make-up tayi kyau Sosai gashi suffar ta Kamar Na musulma baxa kace musulunta tayi ba, sukayi ta dauka hotuna
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Ana cikin Hakan ne wayar Zainab ta Fara ringing ta dauka da "hello yane " Mansura ce ta amsa da "Yar rainin hankali kin tafi baki Yi signing ba " , ji sukayi zainab tace Na shiga uku

```Ku cigaba da bibyar labarina, Sannan Ku Yi comments, comments dinku ne Zai Kara mana karfin gwiwa

```
*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat*)

Plz Comments and share🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏


🏻💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

*Matar Aure Nah*, *labarine Wanda ya kunshi soyayya, tausayi, fadakarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*🥰

*Note_* bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba.

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*

🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida ilimi, Burin'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

PAGE 7️⃣↔️8️⃣

Ji suka Yi tace "na shiga uku ta Mike zata fita tace Ina Zuwa" , mujeedat tace " Ina Zaki" ,? zainab tce "makaranta Na manta banyi signing ba" mujeedat tace Mtswww "Allah ya Kara", zainab ta kai Mata dundo tafi a guje , Azeemah tace" Zainab kar fa ki Dade don sun kusa xuwa Kuma baza mu jira ki ba" , mujeedat tace "Gaya Mata Dai" zainab tace "dallah malamai yanxun nan Zan dawo ta fita", Aisha, Azeemah da Mujeedat suka Yi ta hirar su cikin kwanciyar hankali in kika Gansu kyace sun shekara da sanin juna ana cikin Hakan ne suka Ji Yara Suna ihun Mota!!! Mota!! Har sai da Mujeedat Taji faduwar gaba don Bata taba xuwa biki ba Wannan shine Karo Na Farko, Azeemah tace "mujeedat Tashi" Mujeedat tace "Ina zamu je", Azeemah tace "Kya jiki da shirme gun angwaye mana" mujeedat tace wa "Ni tana zaro ido a'a wlh sai kin dawo" anan me momy tasa baki "haba mujeedat Ina aka taba yin hka ku Tashi ku fita", mujeedat Tace "momy wlh ban taba Yi bane ban ma San yanda Ake Yi ba sai Dai in Azeemah ce zata Yi Magana da su" Azeemah tayi saurin amsawa tace eh Tashi muje
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Mujeedat tace "an daina Yayin hkn fa", Azeemah ta Harare ta...
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Azeemah ce ta musu sallama suka amsa mujeedat kuwa ta jaa da Baya ta tsya tana latse wayarta,Bata dago kanta ba, Azeemah tace" Ina ango"? sai d'aya Daga cikin Abokanan ango yace "baza ku Samu ganin sa ba Amma bara Na Kira Miki Suleiman" mujeedat Tana Ji an kira Sunan Sulaiman ta dago Kan ta Kalli Wani Dogo Kyakkyawa ba fari bane sannan ba baki bane chocolate Haka,tace Amma ya hadu sai ta sunkuyar da Kanta ganin Shima ita yk kallo, tace" bana son sa Ido a zuciyar ta", ta cigaba da chatting dinta, Sulaiman yace "sannun ku Yan Mata" Nan ma Azeemah ce ta amsa da "yawwa sannu samari"sai Sulaiman yace "Mun zo mu dauki amaryar mu" Azeemah tace "eh ku kawo kudin daukan amarya" Suleiman yace "laaaah ashee Har yanxu ana Haka ne"?
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️ Azeemah tace "sa wasa" , Sulaiman yace "to Nawa zamu baku "?duk mujeedat Bata dago kan ta ba Shi kuwa gogan naku Yana Magana ne Amma hankalin sa Na Kan mujeedat ita kuwa tayi Nisa da chatting dinta ta hada fuska yanda kika San Bata taba dariya ba duk haushin Azeemah take ji Fadin ta Tana zubar musu da ajii, Azeemah ce ta matso kusa da mujeedat tace "Nawa zamu tmby ne".......??
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
mujeedat tace "Ni Ina Na San Miki", Azeemah tace 50k a nan ne mujeedat tace "Me"? a tsorace "sai ka ce kudin sadaki Zaki Kara karba", Azeemah tace "oho"........

```Ku ci gaba da bin mu don jin yanda labarin zata kasance.

```
Plz comments and share🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏

🏻💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*✍️✍️


🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE* 9️⃣↔️1️⃣0️⃣
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️




Azeemah tace "oho",sai Azeemah tace "50k ma yayi" abokanan duk suka ce "Me"? A tare Azeemah tace "eh mana", Sulaiman yace "sai Dai in zamu hada da dayaa Daga cikin ku", Azeemah tace "wuce nan"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suleiman yace "plx mu ba yara bane kunga yamma tayi past 5 fa Kuma kun San yanayin Garin nan", sai mujeedat tace "Haka ne Kuma Nima Ina so Na shiga makaranta plx Azeemah kuyi sauri muje mu dawo akwai abin da zanyi a makaranta", Sulieman yace "Masha Allah Gata Kyakkyawa and she has a sweet voice too" a zuciyar sa, sai yace "kar ki damu hajiya Ni Zan kai ki makaranta", tace "hmmm"
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
dga karshe Azeemah tace "ku Bada abin da kuke dashi" ,sai daya Daga cikin abokanan ango ya ciro 1k ya Mika wa Azeemah lol😂 sai Ji nayi Azeemah tace" kuttt"mujeedat Bata San da dariya ta subuce Mata ba,
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Sulaiman sai kallon ta Kawai yk yace "Masha Allah da wannan kyakkyawar halittar, jibi fararen hakori Kamar Madara a ransa", anan me Momy ta fito tace "haba Azeemah ku Karbi abin suka baku mana dare nayi kun San yanayin da Muke ciki "mujeedat Har yanxu Dai dariya take Momy tace "ke Kuma yaushe ya Fara Miki" tana kallonta cikin mamaki, tace " momy 1k suka Bada" cikin dariya momy tace" haba hba Malam ya Haka".......
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
"Kar Kuga Na Sa baki ku Raina musu hanakli"cikin dariya , momy Na son abun Duniya Kuma a Fili Take nuna Maitar ta Daga karshe Dai Sulaiman yaciro 40k ya Batawa Azeemah sai yace "plx ku hanxar ta" mujeedat tace "Azeemah zainab fa Bata dawo ba tafiya zamuyi mubarta"? Azeemah tace "sai da nace Mata kar ta Dade" sai Ji suka Yi zainab tace to Gani Azeemah tace "Yar Halak" ta musu sannu sai suka shiga cikin gidan tare suka dauko amarya suka sa ta a Mota nan sukayi Yi hanyar federal low-cost
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️

Mu hadu a next page

*Daga Alkalamin*
*Fadeelah*( *Milhaat)*

Plz comment and share🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻

💜💜💜💜💜💜💜💜
*MATAR AURE NAH*
💜💜💜💜💜💜💜💜

_*(A love and sympetic story)_*

```Story and written by Fadeelah Yakubu (Milhaat)```🖊️

*Matar Aure Nah, labarine Wanda ya kunshi soyayya tausayi fad'akarwa Nishad'antar wa gami da ilmantar*

*Note_* ```bamu yarda Wani ko wata su juya mana labariba ba tare da izininmu ba```


*Daga Alkalamin*
*Fadeelah* *(Milhaat)*
🌎 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da aikida da ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.```🥰
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE*1️⃣1️⃣↔️1️⃣2️⃣


@⁨Momyn Afnan⁩
@⁨Ummun Nana⁩
@⁨Habibtyyy⁩


Wannan page din naku ne nagode da Shawarwari da karfin gwiwar da kuke Bani Allah ya bar kauna😘


♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️



Nan suka Yi hanyar federal low-cost , nan Naga sunyi packing a Wani katafaren gida sukayi horn Mai Gadi yaxo ya bude gate din Suna shiga cikin gidan suka nufi part din uwargidan Alhaji Mubarak , ba yabo ba fallasa an karbe su hannu biyu Fallon ta ya hadu Sosai black and red colour ne kala kushins da kotins din ta sannan an kawata Dakin day kayan allatu dga nan sai suka wuce da ita part din ta tun Daga kofan parlour din Naji Wani kamshi Na Tashi part din amarya ya hadu sosai don kuwa Har yafi Na uwargidan Amma kallon kushins da kotins dinta milk and brown colour ne bed room din ta Kuma black and white me Shima ya hadu sosai shigar su ke da wuya aka biyo su da abin Kala Kala da soft drinks, ana cikin hkn ne sai wayan Mujeedat ya Fara ringing tana dubawa Na Ga taana murmushi nace Nima Bara Nima Na leka sai Naga LOML😍 ma'ana Love of my life, ta Na picking Naji tace "Assalamu Alaika Mijina", ya amsa "Wa alaikissalam My Kalfana" Kalfana Nick name din Mujeedat ne Tana Jin Dadi Idan ya Kira ta Da my Kalfana, Zainab ce tace "Yaya Maan ne" sai Mujeedat tace "shine", sai tace "lallai Yaya Maan din nan sai yayi ta Kiran ki Amma Ni yaushe Rabon Sa da Kirana" , Sulieman yayi dariya sai yace "Zainab ce ko" Kalfana tace "Eh" itace yace Bata Wayan Mujeedat tace "to gashi Yar shisshigi" tace "hlo Yaya Maan "yace Sisto Yane ya kike" tace "lfy ya maid (Maiduguri)" knn Yana University of Maiduguri Yana Karantar Law Yana 300lv sai yace "lfy Lau ya mutanen gida "tace "lfy Lau, "Yayan Maan ka manta Dani" sai yace "haba Zainab Na Isa kin San yanayin karatun nan fa tun da kema kina yi "sai ta ce "eh Amma ka iya Kiran Kalfana ko"? sai Mujeedat ta kwace wayar Tana Fadin "Bani wayata tun da ba da kudinki aka Hada aka Saya Min ba" , sai yace "Babyna ya Kamar Ina Jin hayaniya ne, Ina Kuka je hka"?"biki" yace "Biki Kuma ",da izinin wa kika fita"? cikin zolaya "Yi hkri ranka ya Dade" Tana dariya sai yace "ba xa ki Fada Min ba"? tace "sai anjima" ta katse Wayan, tana murmushi Sosai take jin son sa a Ranta Azeemah ce ta katse Mata tunanin da ta shiga tace "Love Birds", Zainab tace "eh sun bi sun dami mutane", " ranku Na tsatsa ne "Azeemah tace "a a Akan me Kalfana Matar Maan "Mujeedat ta amsa da " Fada ki Kara Fada" sai tace "plz Ku Tashi mu tafi 6 saura fa,Zan Shiga school akwai assignment din da ban Yi ba", sai Momy tace "eh Ku Tashi Ku tafi, anjima kadan zamu dawo" Mujeedat ce ta Fara fita sannan suka bi Bayan ta Suna Fadin Amarya sai Mun zo Cin girkin amarya Aisha Murmushi Kawai tayi.….
♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️♾️
Suna fita suka tarar Duk motoccin sun tafi Mujeedat tace "tirkashi gashi bamu fito da kudi ba" Zainab tace "ai kuwa Dama abokana ango sun iya irin Wannan wulakanci", Suna tsaye sun Rasa mafita ,nan Sulieman ya hango su Suna zaune a garden din gidan dashi da wannnan daya Mika musu 1k 😂, suka Taso don suji me suke bukata nan ne Mujeedat tace "tafiya zamu Yi" Suleiman yace "so soon hk Ku Bari

Please Login or Register in order to submit comment