Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saki tare da qaraso wajan shi cikin sanyin murya tace "Mai kyau ya jiki?" lumshe ido yayi tare da ware su kan fatuha jim yayi yana qare mata kallo ba qaramin kyau tamai ba musanman dan qaramin lips din ta pick kauda kai yayi tare da cewa da sauki ya lumshe ido smile ta kuma yi tare da janyo tray dake saman stool ta cigaba da saving nashi cikin natsuwa kasan cewa tasan be cin abinci , shiyasa ta zuba mai farfesun yan cikin k'adan ciki dan ball,

Cikin sanyi murya ta kuma cewa "Mai kyau" ware sexy eye's ball's din yayi ya qara sauke su kan lips din ta cikin shagwaba da sanyi murya tace "Mai kyau dan Allah ka ci farfesun nan ka ga likita yace ka ci abinci" hade rai sadiq yayi tare da lumshe ido tare da yin magana cikin cool voice nashi yace "Bana jin yunwa fatuha" dan bata rai tayi tare da rausaya kai tace "Dan Allah k'aga ko akauye inna in bani lafiya in banci abinci ba har dure take min dan na samu lafiya ka ga yanzu mom bata nan bale ama dure dan Allah ka ci ta ida zancan tana rausaya kai tana k'allan sadiq dake kallan ta kamar qaramin yaro" qara hade rai yayi yace "b'afa naci leave me alone pls" zaro ido fatuha tayi tace "Kai kasan wannan" murmushi yayi wadda be yi niya ba yace "Fatuha wai yaushe zaki waye?" dariya tayi tace "Sai ranar d'ana fara zuwa boko ka ga da jidda nan ita ke koyamin yanzu kuma tana gidan Anuty bilki ta ida zancan tare da yin raurau da ido" ai ta kusa dawowa kin ji um to kina san karantun ne, bai ida rufe bakin shi ba Dr yakub ya shigo, cikin salama tare wurgawa sadiq harara d'ake kwance gaisheshi fatuha tayi har qasa sannan ta dau ball din farfesun ta aje a tray tana qoqarin fita, ah wai fita zakiyi da kin tsaya ai murmushi fatuha tayi tace "Ina da abinyi ne a kitchen shiyasa ok wannan abincin fa nawaye kallan sadiq tayi dake ta faman aika mata harara tayi tsaye tare da sada kanta qasa ,juyowar Dr yakub yayi su kayi ido hudu da sadiq mtww h'aba captain me yasa kake haka ne please wai bana sha fada ma ba ka rage damuwa um saboda tsabar damuwa ka daurawa k'anka hawan jini, me yasa kake abune kamar Mara tawakali ai kowa ya Sani duk me rai mamaci ne tunda kausar ta bar duniya ka daina walwala ka maida zuwa asibiti kamar zuwa kasuwa haba captain ko Dan lafiyar ka da matsayin ka ka hakura da wannan tunanin please, lumshe ido sadiq yayi k'amar yakub na magana da dutse tsaki Dr yakub yaja yace "To wannan abincin da k'aqi ci me hakan ke nufi?" ware ido yayi yana aika ma fatuha da harara dan shi kwata kwata be buqatar wani abinci a cikin shi amma saboda tsabar naci irin na fatuha yanzu ta sasa ya ci abinci dan guntun tsaki yaja yana kalla yakub dake ta masifa yanzu ka daure ka ci abinci ko nama alura ai dai ba saina fadama ila da alura kema mutun ba inbai ci abinci ba, duk yadda ya so ya kwace ma qincin abinci sai da yakub ya takura mai ya sha farfesun k'adan ba tare da bread ba ba laifi farfesun ya mai dadi duk da b'akin shi ba test aje ball din yayi fatuha ta dau tray din ta fita alura Dr yakub ya mai tare da daura mai ledar ruwa saboda ya lura sadiq be san cin abinci yana lafiyar ma yaci kadan bale yanzu.


Dawowar fatuha ce tasa Dr miqewa yace "To ni zan wuce dan Allah ki kulla da cin abincin shi inbai ci ba ki kira Anuty bilki ki fada mata ai yasan halin ta" d'aga kai fatuha tayi sannan ta taimakamai da daukar mai briefcase din har sai da suka zo b'akin kofa ta mai sallah ta rufe gidan bedroom din sadiq ta kuma dawowa harara ya bita da shi sannan ya ja saki murguda mai baki itama tayi tare da zama saman sofa, keee wakike murgudawa baki rau rau da ido fatuha tayi tace "Bada kai nake ba" D'awa kike to? ya fada cikin sigar masifa um ba da kai nake ba wallahi mtww wallahi karki bari na tashi dan na tashi saina karkaryaki, bama na hana ki yawo ba hijabi ba eh amma ai a waje ka ce ba'a gida ba,yaja tsaki mtww sannan ya juya ya lumshe ido.





*_Taku har kullun salma mas'ud nadabo_*
[6/30, 9:44 AM] โ€ช+234 703 121 9749โ€ฌ: *CAPTAIN SADIQ*
๐Ÿ‘ฎ๐Ÿผโ€โ™‚


*_Writing by_*
*_salma mas'ud nadabo_*


*_Edit by_*
*_Raheenat_*


๐Ÿ“˜ *_REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM_*๐Ÿ„
โ˜…We are the bestโ˜…


http/Mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=,H-R



*_Email_* [email protected]


*_Facebook_*www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM


63_64


Juya b'ayan da sadiq yayi yasa fatuha jan dan guntun tsaki tare da kallan agogan dake maqale a bango kusan karfe 8:30 na dare, tashi tayi ta bar part din ta koma part din su tana shiga bedroom din ta rage kayan jiki ta tare da shiga toilet ta sheqa waka ta fito daure da towel ko shafa mai ba tayi ba ta bude wardrobe ta Ciro kayan baccin ta riga da wando pink masu Mayan flowers da zanan ya'yan cartoon d'aure gashi k'anta tayi da wata yar kibiya ta d'aure kai sannan ta fesa turara har zata kwanta sadiq ya fado mata a rai ta barshi a d'aki shi ka dai ,gashi baya da lafiya tashi tayi zubur zata fita sai Kuma taci birki tace "Ko naje tijara zai mun dan ba mutunci gare shi ba" karma ya tsinka ni wata zuciyar tace haba fatuha duk rashin mutuncin mutu be lafiya ai dole ya shafa wa mutane lafiya riqe handle din kofar tayi kamar me na zari can kuma ta bude ta wuce part din sadiq ta shiga dakin har yanzu bacci yake parlour ta d'awo ta kuna kallo dan ba wani bacci take ji ba cikin jin dadi take kallan arewa24 suna shirin tarkwan kauna gaba ki d'aya film din ya mata d'adi sosai sai da aka kamala film din misalin karfe 10:00 na dare sannan ta leqa dakin sadiq b'akin bed din ta tsaya tana qaremai kallo a hankali ta kai hannu zata taba goshin shi amma ta k'asa sai dunqwule hannu tayi tana nazarin jikin naji ganin ya motsa ya sata gyara tsayuwa tana kallan yana yin shi lumshe ido tayi a hankali ta kai hannu ta goshin sadiq ji tayi zafi rau kamar garwashi mamaki ne ya kamata da tsoro cikin rawar murya tace "Mai kyau?" shuru sadiq yayi saboda shi ka dai yasan yadda yake jin fever na damu shi kneel down fatuha tayi gaba gadan ta qara cewa mai kyau a qaro na biyu, bude sexy eye's ball's din yayi a hankali yana kallan fatuha data fara matsar kwalla smile yayi yace cikin cool voice nashi "Menene fatuha? kin kasa bacci ne?" girgiza kai tayi alamar a'a to menene kallan shi fatuha ta kumayi tace 'Masasarannan ta matsama baka ji jikin ka da zafi ba da a kauye ne da inna ta dafa ma magunguna kuma da kasha zaka warke amma nan likita sai duba ka yake amma ka qi warkewa mai kyau dan Allah ka daina tunani kaji shiyasa kaqi warkewa ta fadi zancan tana matsar kwalla" kallan ta sadiq kawai yake yana mamaki irin tausayi na fatuha gabaki d'aya tabi ta rude tunda t'aga be lafiya lumshe ido yayi tare da warewa ya sauke so a kanta insha Allah fatuha zan daina kinji murmushi ta saki mai hade da kuka kuka ta tashi ta shiga toilet din sadiq shi kuma ya bita da kallo ruwa ta debo a babba ball ta tasa towel a ciki ta dawo d'aki har yanzu idanuwan sadiq na kan fatuha ko qif tawa bayayi, sai da ta qaraso gaban shi ya lumshe ido aje ball din tayi a gefen bedside drowe cikin na tsuwa ta shiga matse towel din a hankali ta nufo towel din da goshin sadiq ta fara dadan namai kamar yadda inna ke mata in tana masasara ko ina na jikin shi ta bi inda ke bude tana danna mai towel din a hankali fever ta fara sauka shi kanshi Sadiq yaji dadin jikin shi sai dai dan dumin da jikin yayi bacci ne ya fara fisgar shi kafin ka ce mi bacci ya kwashe shi, sai fatuha d'ake ta faman dannamai towel.



A hankali ta fara gyan gyadi dan ta fara jin bacci ,sai bacci ya fisgeta sai firgigit ta tashi ta cigaba sai da bacci yaci karfin ta ta fada fadadan qirjin sadiq bacci ya kwashe ta.


Kiran sallah asuba ne ya tashi sadiq a hankali yake bude sexy eye's ball's din shi ya sauke su kan fatuha da ke bacci malemale a qirjin shi ga gashin ta ya baje saman qirjin shi matsar da gashin yayi yana qarema fuskar ta kallo ,har mamaki wayau irin na fatuha yake gata qarama amma sai dai tana da halin manya yunqurin tashi yayi yaji ta motsa komawa yayi, lumshe ido yayi lamo kamar me bacci. tashi fatuha tayi tare da ware ido tace "Nashiga uku yaushe bacci ya kwashe ni? wayo Allah na da mai kyau ya tashi ya ganni dana bani" hannu ta kai goshin sadiq jin ba zafi yasata sakin ajiyar zuciya Alhamdulillah jikin yayi sauki bari nayi sauri na d'auro alwala part din ta bari ta wuce nasu.


Alwala k'awai ta dauro ta gabatar da sallah, bayan ta idar ta tsaya lazimi da bita qaratun ta saboda anjima da rana malam zai amsa .


Fatuha na fita sadiq ya ware idanuwan shi tare da tabe b'aki yunqurin tashi yayi yaji hannu shi yayi zafi, sai a lokacin ya tuna da ledar ruwan da aka qaramai har ruwan ya qare ga hannu ya kunbura ya manta shaf be cire ba yaye blanket din jikin shi yayi ya shiga bathroom sai da yayi wanka ya fito sanye da bathrobe da qaramin towel a hannu shi yana goge sumar shi da hannu daya saboda d'aya hannu namai
zafi sosai.

Lokacin yayi dai dai da turowar kofar waigowa yayi yana kallan kofar, fatuha d'ake b'akin kofa itama shi take k'allo kauda kai tayi tare da cewa inakwana amsa mata yayi babu yabo babu falasa qoqarin fita take yace "Fatuha." juyowata tayi ta na kallan sadiq Wanda shi ma ita yake kalla yace "thanks for the caring" murmushi fatuha ta saki duk da bata ji abinda yace karshe ba ta gane mai yake nufi da Kalmar farko qarasa fita tayi shi kuma ya cigaba da aikin gaban shi.

Yau ma k'amar jiya h'ar yanzu rabi'a b'ata zoba har hankalin fatuha ya fara tashi da rashin zuwan nata, shara tayi da wanke wanke sannan ta fera dankali ta soya ta juye a kuloli tare da kwai sannan ta daura ruwan zafi ya tafasa ta juye kamar yadda rabi'a keyi haka tayi har su ola sai da ta basu nasu amma har yanzu lamarin rabi'a na bata mamaki zuba k'ayan abincin sadiq tayi a tray ta aje a dining area sannan ta shige bedroom ta cire k'ayan baccin ta shige bathroom tayi wanka tana fitowa mai ta shafa tasa material red mai ratsin golding a jiki masha Allah fatuha ba qaramin kyau tayi ba daure gashin ta tayi da yar kibiyar soke g'ashi sannan ta fesa turare mai kamshi sannan ta fito d'aga bedroom,

Direct dining area ta wuce ta dau tray din kayan abinci San an ta wuce part din SadiQ , a hankali ta tura kofar bedroom din kishingide ta ganshi saman bed yana sanye da riga da wando riga mai dowan hannu red mai ratsin black sai jeans blue ba qaramin kyau yayi ba fuskar nan tashi tayi fayau cikin sallama fatuha ta shigo, amsa mata yayi a ta qaice aje tray din tayi a stool,

Sannan tace, "Mai kyau ya jiki ?" amsawa yayi cikin cool voice din shi, jiki da sauki fatuha to Allah ya qaro sauki sannan ta zauna saman sofa tana facing din sadiq wayar shi ce d'ake saman bedside drowe ta fara ruri hannu ya kai ya dauka sunan da ya gani jikin screen din wayar ya sasa smile,

D'aga d'ayan bangaran Anuty bilki tace "Hello baby , ya kake ?" lafiya lau Maman hanan ya naji voice naka wani iri , yanzu na ta shi d'aga bacci ya fada a taqaice , murmushi tayi d'aga d'ayan bangaran, bari na baka jidda tun jiya take matsamin tayi missing naka kai da fatuha smile sadiq yayi Wanda ya bayana fararan hakuran shi miqawa angel wayar Anuty bilki tayi, daddy? yes my princesses, dadd I miss u miss u more angel daddy yaushe zaka zo d'auka na? sai end of this week angel yeee daddy love u dadd ina Anuty fatuha gatanan kusa dani pls dadd ka bata muyi magana I miss her ok Angel lemme give her.

Fatuha dake zaune saman sofa sai smile take saboda ta gane da jidda sadiq yake waya, saboda da ita ka dai yake waya yana smile ko mom miqa mata wayar yayi ta kara a kunne cike da jin dadi tace Jidda na'am Anuty dan bata fuska fatuha tayi hakan ya fito mata da sak yarintar ta , jidda haka ake ki tafi ki barni ni ka dai a gida dan Allah ki dawo kin ji, laaa Anuty baga dadd ba ya tayaki wasa ai daddy ya iya wasa dago ido tayi ta kalli sadiq da shima din ita yake kallo ta hadi wani yawu tace cikin zuciyar ta gaskiya jidda ba hankali ina ni ina wasa da sangami mtww Anuty da jidda ta ce ne ya maido da fatuha daga dugwan tunanin da ta tafi sun dade sosai suna waya da jidda har mamaki fatuha take yadda suka dade kamar ba kudi ake dibaba.

Miqawa sadiq wayar tayi tare da qoqarin bude kulolin abincin dake saman stool, saving nashi ta shiga yi chips n egg sai farfesun yan ciki dake ta zuba kamshi ni kaina ganin qoqarin fatuha nake dan yanzu baza ta wuce 14 years ba, bayan ta kamala saving din nashi ta miqamai plate din hade da fork amsa yayi yana qoqarin daukar fork din da hannu amma ya qasa saboda hannu yayi tsamin daurewa yayi zaiyi ta maza ya ci da hannu kan dole amma ya kasa fatuha na lura da yadda yake matsawa kan shi taimakamai tayi ta amshi plate din sadiq ya bita da kallo debo chips din tayi ta kai mai baki duk da tana gudun tsinki na sadiq aiko taci za'a ba musu ya amsa haka ta cigaba da feeding din shi yana amsa har sai da chips din ya qare sannan fatuha ta saurara mai, tana qoqarin qaromai wani zaro ido sadiq yayi waje yace fatuha wazai ci wannan? kai mana lalai to wannan din da kyar na dura shima anfada maki kowa irin kine acici harara fatuha ta aika mai ta na qoqarin tashi riqe hannu ta yayi yace sorry murmushi ta saki sannan ta dau plate din chips din tana ci.


Rayuwa na tafiya komai na gudu kwanakin da sadiq ya dauka yana rashin lafiya duk wata dawainiyar shi fatuha ce take bashi kullawa, hakan yasa wata irin shaquwa ta shiga tsakanin su da sadiq a yanzu jin fatuha yake kamar qanwar shi hakama itama fatuha kusan yanzu kullun suna tare sai dai inya tafi aiki ko masallaci yanzu sosai fatuha ke jin dadin gidan haka shima sadiq duk wani tunani da damuwa ya ragu ba kamar da ba, har wata yar qiba yayi saboda fatuha bata barin shi da yunwa dan yanzu kusan ita ke feeding din shi duk wani abinci tana bashi tana mai hira har ya cinye be Sani ba kullun fatuha sai tasasa dariya da labaran ta haka rabi'a ma ta dawo ta amshi aikin ta ashe itama fever tayi.


D'ariri kun d'ake tashi a dakin sadiq ,ya Sani tura kofar kar ayi ban dani fatuha ce sanye da rigar sadiq ta uniform na wajan aiki ala dole sadiq take kwaikwaya dariya Sadiq ya saki tare da matsowa kusa da ita ja mata hancin yayi tare da cewa "Fatuha baki ji ko?" dariya ta saki tace "Mai kyau ai haka kake yi inkasa uniform ta ida zancan tana qoqarin fita daga bedroom din "riqe hannu ta yayi ya ce " Anjima ki shirya zamu je dauko angel tsale tayi tare da rungume sadiq tana d'ariya shima din rungume ta yayi yana smile dan sakin sadiq tayi tace "Wallahi da jidda b'ata nan gidan ba dadi "ko eh mana ok oya kije ki shirya ki cire min kaya bata fuska sadiq yayi yace 2days dinnan kin fara rai nani Allah, turo b'aki gab'a fatuha tayi tace " Yi hakuri smile Sadiq yayi yace wannan b'akin naki ya iya b'ada hakuri kuma ya iya rashin jin" zame wa tayi d'aga jikin sadiq ta fita tana saukowa downstairs ta hango baba jinmai na shigowa da k'aya niqi niqi wani irin ihu ta saki ta ruga da gudu wajan ta ta rungume ta sadiq da ke qoqarin shiga toilet ya fito da sauri ya rife part din shi chak ya tsaya a up stairs yana mamakin rashin hankali na fatuha guntun saki yaja ya juya ,kallo baba jinmai tabi fatuha da shi tana mamakin rigar da ta gani jikin ta dan murmushi tayi Wanda iya Karshi lips din ta, fatuha ta katse mata tunanin da cewa baba shikenan sai ki tafi ki barni ni ka dai a gida nan? dan Allah yi hakuri fatuha wallahi hidimomine suka min yawa kuma b'ada niyar Dade wa naje ba niyata nayi kwana biyu na d'awo toh shinkenan bari nayi sauri nayi wanka dauko jidda zamuyi d'aga gidan Anuty bilki toh baba tace fatuha ta wuce bedroom baba jinmai ta bita da kallan tuhuma Allah ya rufa asiri sannan ta dau ledar tsaraba k'ayan miya ta shige kitchen





*_Taku har kullun salma mas'ud nadabo_*
[6/30, 9:47 AM] โ€ช+234 703 121 9749โ€ฌ: *_CAPTAIN SADIQ_*
๐Ÿ‘ฎ๐Ÿผโ€โ™‚

*_Writing by_*
*_Salma mas'ud nadabo_*


*_Edit by_*
*_Raheenat_*


๐Ÿ“˜ *_REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM_*๐Ÿ„
โ˜…We are the bestโ˜…


http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52&red=opera_speed_dial_&yn=H-R


*_Email_* [email protected]


*_Facebook_* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM



65_66

Bayan ta tsala wanka ta shafe jikin ta da lotion mai kamshi da sanyi dadi, riga da sket tasa na atamfa mai ratsin pink green blue masha Allah k'ayan sun mata kyau sai suka qara fitowa da haskyan ta daura dan kwali tayi ya zauna sosai a kanta ta janyo green veil din ta sa sannan ta sura takalman ta black tare da fesa turare ,b'ayan ta kamala ta fito d'aga bedroom parlour ba kowa sai kamshin girki baba jinmai da ke ta tashi,

Part din sadiq ta wuce a hankali ta bude kofar parlour, ba kowa sai sanyi AC d'ake tashi cikin natsuwa ta nufi bedroom ta burda handle din kofar tsaye ta hango sadiq gaban dressing mirror sanye da blue riga mai gajeran hannu sai blue Jeans ya gyara sajan shi yayi luf luf haka sumar kanshi ta kwanta yayi kyau sosai ,juyowa yayi su kayi ido hudu da fatuha kashe mata ido yayi yace kallan fa murmushi tayi ta kauda kai tana qoqarin fita yace wallahi kika fita ban zuwa da ke make kafada tayi tare da qarasa shigowa murmushi yayi yace "Good girl" yana qoqarin saka mabalin rigar shi b'ayan ya kamala ya dauki car key din shi da wayan shi dake bedside drowe ya nufo inda fatuha take yace inyee yan'mata ansha kyau ashe dai yan kauye sun iya gayu, dariya fatuha tayi ta rufe fuskar ta tana aika mai harara oya tashi mu tafi a tare suka fito d'aga part din shi lokaci yayi dai dai da fitowar rabi'a zata tafi gida kallo tabi so da shi tana mamaki yaushe sadiq ya fara wannan wasan tap, koma dai minene ai fatuha yarinya ce akan yan'matan dake mai layi kumama ko giyar wake yasha abinda take tunani ba shi bane watsar da zancan tayi tare da yin gaba fatuha ce ta kira sunan ta rabi'a waigowa tayi a dan tsorace tare da sakin murmushin da iyakar shi labanta ,har zaki tafi eh wallahi na gama aiki na kuma dama gashi baba jinmai ta dawo toh ki gaida gida gida zai ji fatuha ta Sakai ta fita.

Suna fitowa k'allo ya koma Kansu ola jiki na bari ya nufo sadiq har qasa ya gaisheshi imeka da Sunday duk sai da suka kwashi gaisuwa, sannan ya bude murfin mota ya shige haka ma fatuha ya ja motar suka bar harabar gidan cikin natsuwa yake driven din waigowa yayi ya kallin fatuha da ta rakufe guri daya yace "Fatuha "na'am yau anfito bude ido ko Dan smile tayi tace tunda nazo birni wannan ce fita tana na biyu ai qara haka saboda bana san to much of yawa um kina san karatu saurin d'aga kai tayi inna saki school kina so kirinqa karatu kina kulla da angel zaki iya saurin d'aga kai tayi ga farin ciki shinfide a fuskar ta insha Allah zan saki kin ji, lokacin yayi dai dai da tsayawar motar su bakin geta din gidan Anuty bilki horn yayi mai gadi ya bude masu ya kunna hancin motar shi,


Dai dai parking space yayi parking tare da kashe motar ,fatuha ta fito shima ya fito yana gaba fatuha bayan shi knocking din kofar sukayi baba larai ce ta bude masu washe da baki har qasa ta gaishe da su sannan ta basu hanya suka shigo cikin sallama Anuty bilki da ke parlour zaune saman three star tana kallo washe da baki ta amsa sannu da zuwa baby saman two star ya zauna fatuha kuma ta zauna a qasa kusa da sadiq tare da gaishe da Anuty bilki, cikin fara'a ta amsa kwallawa baba larai kira tayi ta kawo masu kayan motsa baki aiko ko 5 minute batayi ba ta d'awo riqe da tray cike da kayan motsa baki ta aje gaban Sadiq ,kallan fatuha yayi dake zaune gefan shi a qasa tayi shuru itama shi din take kalla harara ya aika mata yace tashi ki zauna a kujera Anuty bilki smile tayi tace aiko dai tayi zaune qasa abin ta ni ban ma gane ta ba wallahi naga ta girma sosai raban dana ganta tunda su mom suka tafi yau kusan 2month kenan, ai jiyama mukayi waya dasu mom insha Allah ranar Friday zasu dawo tare da yaya jawad, aini fushi nake da su sun barni ni ka dai a gida ai sun kyau dama shagwabar ka ta ishemu ya kamata ka zo kayi aure haka naga har wata yar qiba kayi fatuha dake zaune saman one star ce ta kalli sadiq shima ita yake kalla ji tayi gaban ta ya yanke ya fadi da furicin Anuty bilki kauda kai tayi. Kalla ta Anuty bilki tayi tace na aiki su hanan ne amma yanzu kinga sun d'awo bata ida rufe

Please Login or Register in order to submit comment