Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su gwago suka mata hakan yasa ta fara jin son sa dan tayima kanta alqawarin bashi farin ciki, haka suka shige motoci amaran aka harba da su kan titi ,


Tunda fatuha ta ga an iso kano ta qara saki'n kuka mai cin rai, sosai take kuka kamar ranta zai fita. suna isowa family house aka bude mata murfin kofar luuuu ta fadi jikin Anuty bilki sumamiya...




*Taku har Kullu salma mas'ud nadabo*
[7/6, 7:21 AM] โ€ช+234 814 314 2333โ€ฌ: *CAPTAIN SADIQ*
๐Ÿ‘ฎ๐Ÿผโ€โ™‚

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Raheenat*

๐Ÿ“˜ *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*๐Ÿ„
โ˜…We are the best โ˜…

http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-

*Email* [email protected]


*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFUROM.COM


93_94


Daukar fatuha akayi aka maida ta mota tare ja suka bar harabar gidan hannan sai matsar kwalla take basu zame ko ina ba sai asibitin da aka kai sadiq suna shiga lokaci majeed na qoqarin fita kamewa yayi yana bin su da kallo kamar gunki ganin fatuha yasasa bin bayan su wasu hawaye masu zafi namai zarya duk wannan abun da ya faru saboda shine shiga da fatuha emergency akayi


Bayan yan mintuci aka fito da ita dakin da aka aje sadiq aka aje ta kafin anjima jirgin su ya tashi har yanzu kwance yake bai san halin da ake ciki ba,

A hankali fatuha ta fara ware eye's ball's din ta tana bin dakin da kallo yunqurin tashi tayi ta kasa da yar ta iya miqewa ta juyo ganin sadiq kwance kefan ta ya sata cire drip din dake hannu ta matsa kusa da shi kuka tasa ganin halin da yake ciki a hankali ta fara cewa mai kyau meya same ka duk tabi ta rude sai fama kuka take har sautin kukan ta ya fara fita waje mom da shigowar su asibitin kenan suka shige dakin a tare kuka fatuha take tana cewa mai kyau ka tashi wallahi na rasa ka mutuwa zanyi Allah bana iya zaman aure da majeed please ka tashi ta ida zancan tana kuka mai cin rai mom ce ta janyo ta, ta rungume tana shafa bayan ta shhhh ya Isa haka fatuha ki kwantar da hankalin kinji indai mai kyau ne ya zama naki dagowa tayi tana kallan mom da mamaki murmushi ta sakar mata tace yanzu ba kuka ya kamata kiyi ba kulla da mijin ki ya kamata kiyi idan kun dawo kunji bayani gabaki daya wani lalausan murmushi fatuha ta saki majeed dake gefe smile ya mata sai ji tayi duk kunya ta kamata da sauri take qoqarin ta fita daga dakin basma ce ta tare da ina zaki ki kibar mijin ki, ko kin mata kema baki da lafiya kina buqatar kullawa harara wasa ta aikawa basma gaba ki daya dakin ka fashe da dariya Khaleed dake gefe ne yaja basma suka wuce gida dan ta samu hutu kafin anjima akaita dakin shi kusan a tare suka fito da majeed yana qoqarin bude mota, motar jawad ta tsaye shida shukara suka fito tare da fatima sai matsar kwalla take qarasawa majeed yayi tare da cewa a'a sai ku fito min da mata ba tanbayar izini harara jawad ya kai tare da cewa kai dai wallahi ka raina mutane ya kaimai duka ya goce yana dariya janyo fatima yayi jikin shi cikin cool voice yace my wife me ya saki kuka haka kina so ki bata min kwalliyar ki dan murmushi fatima tayi tare da rufe face nata lol su fatsima anqaro wulaqanci๐Ÿ˜œ


Bayan an gama shirya komai flight din su sadiq ya tashi sai London suna isa london babba asibiti suka sauka kusan amaran tare suka tafi saboda suma honeymoon za suyi a chan Khaleed sai zuba ma basma soyayya yake haka shima majeed haka fatima ko sai kunya yake bata ko da ka wuce da sadiq asibiti emergency suka wuce da shi saboda yana buqar aikin nan kusa fatuha ta kasa zaune ta kasa tsaye sai addu'a take fatima ce ta dafata tace fatuha ya kamata ko wani abu ne ki dama cikin ki insha Allah lafiya lau sadiq zai fito haka basma da fatima suka rinqa bata baki sannan ta ci abinci, bayan ta kamala cin abincin duk da ba wani ci tayi ba su fatima suka mata sallama akan zasu wuce masaukin su, su huta anjima su dawo haka ko akayi fatuha ta dawo ta zauna haka shima majeed yana asibitin dan ba da shi suka koma masauki ba, sai kun san yama likis aka fito da saki tashi fatuha tayi tabi ganda har aka bashi dakin sannan doctor ya nemi ganin majeed magunguna ya bashi tare da mai congrat an gama aiki lafiya kowani lokaci yana iya tashi bakin majeed har kunne tare da hamdala da gode wa Allah ko da ya dawo albishirin da yayi ma fatuha kenan tare da curo wayar shi ya bama su mom albishir sannan suka shaidamai suma gobe zasu iso fita yayi ya bar dakin tare da shaida ma fatuha tare zasu dawo da su basma to ta ce mai tare da shigewa toilet dan ta dauro alwala.

Bayan ta gabatar da sallah tana qoqarin linke daduma sadiq ya fara motsawa kusa da shi ta matsa ta tsaya a hankali ya fara bude sexy eye's ball's din shi ya sauke su kan fatuha kallan ta yake kamar wanda bai taba ganin ta ba tare da fara bin asibitin da kallo, cikin sanyin murya yace ruwan, ruwa ta tsiyayo mai a glass cup ya kafa kai ya shanye tare da lumshe ido ya ware su yace fatuha na'am tace tana qoqarin taba sumar shi riqe hannu ta yayi tare da cewa ina mijin ki miya kawo kinan bai ida rufe bakin shi ba majeed yace akwai wani mijin ne bayan kai ya ida zancan yana qarasowa gaban gadan, kallo sadiq ya bi da shi mai cike da mamaki daga mai gira majeed yayi yace karfa kayi mamaki da kai aka daura aure badani ba Ni ga matata fatima ce ta shigo tana smile basma ta biyo bayan ta tana jingine da qafadar Khaleed mamakine ya lulube sadiq Khaleed yace karfa kayi mamaki dama over taking kamin yanzu kuma na dau abita ya ida zancan yana dariyar shaqiyanci ai sai ka miqe yanzu tunda an daura da fatuha rife fuska fatuha tayi tana qoqarin barin gun riqe hannuta sadiq yayi tare da sakin smile yace kun fiye sa ido ya fada cikin cool voice saboda har yanzu be jin shi yadda yake ba amma jin wannan labari ba qaramin dadi ya mai ba sai kallan juna suke shi da fatuha, haka suka dinga raha suna bama Sadiq kulawa har ya fara jin ya warke, kiran sallah magrib ne yasa su ka fita tare da matan su dan su dauro alwala a masaukin su kasancewa masaukin ba nisa da asibiti suna fita fatuha ta tashi tana qoqarin itama shiga toilet din riqe ta sadiq yayi tare da janyo ta fado saman fadadan qirjin shi a hankali ya hada bakin su guri guda ya fara kissing nata sun dau minti suna a haka sannan ya sake ta tare da hada face nasu guri daya yana wasa da yan yatsun hannuta a hankali ya bude Baki yace my wife smile fatuha tayi tare da lumshe ido cikin cool voice sadiq yace fatuha bani da abinda zance sai dai Na gude ma Allah daya baki ni ban taba tunanin zan shiga wuni hali saboda rashin ki ba hannu fatuha sadiq ya janyo tare da daurashi saitin zuciyar shi yace fatuha ke ce rayuwa ta idan babuke babu ni bana jin zan iya rayuwa babu ke I love u form the bottel of my heart ya ida zancan yana langwabe kai yace please ki ce kina so na please ya ida zancan kamar qaramin yaro rungeme shi fatuha tayi tana hawayan farin cikin zame jikin ta ta yi tana qoqarin ta shi riqe ta sadiq yayi yace baki ce komai ba rufe fuska tayi tare da saurin shigewa toilet jingina nayi jikin kofar tana sauke ajiyar zuciya tana smile cike da farin ciki ta gabatar da alwala ta fito har ta fito sadiq Na binta da kallo ta gabatar da sallah tana idar wa majeed ya shigo da take away ya aje tare da shafa kan sadiq pack ya mai tare da sakin lalausan murmushi yace please for give me bros lumshe ido sadiq yayi yace mention not tare da laqace mai hanci dariya sukayi lokaci daya sannan majeed yace ai saika miqe ka warke tunda ga muradin ranka kusa da kai ya ida zancan yana kashe ma sadiq ido duka sadiq ya kai mai na wasa ya goce tare da qarasowa saitin kunnan shi ya mashi wata magana dariya suka saki a tare majeed ya fita da sauri yana cewa mu dai asuba ta gari dariya sadiq yake har da yar kwalla pack fatuha tamai tace mai kyau me yace ma haka har ya saka wannan dariyar smile yayi yace zaki Sani amma not now amma very soon zaki ji ya fada yana kashe mata ido murmushi tayi tare da janyo lafiyayan abinci ta fara feeding nashi yana amsa.


Ko da majeed ya koma masaukin su fatima Na wanka cikin toilet daure da qaramin towel ta fito ganin shi zaune saman bed yasata yan noqe noqe ta fara shirin duk kunya ta isheta shima rage kayan jikin shi yayi ya wuce toilet ya watsa ruwa tare da dauro alwala ya fito,

Shiryawa tayi cikin pink night dress masu kyau masha Allah ta yi kyau sosai Kuma kayan sun hauta saman bed ta hau tare da shigewa cikin blanket tayi lamo ko qala majeed be ce mata ba shima ya shirya sai da ya gama shirin shi yace fatima a hankali ta dago yace mata tashi ki ci abinci dan smile tayi tace Na koshi ai naci abinci a asibiti ai wannan daban ne dana asibiti ki tashi mana ya ida zancan yana langwabe kai ba musu fatima ta tashi zaune tare da zama saman carpet kaza ce lafiyayan majeed ya bude tasha rumo ta gaji a hankali majeed. ya rinqa feeding din fatima tana amsa sai da suka ci suka koshi sannan ya dauke komai tare da bata umarni ta dauro alwala, brush tayi tare da dauro alwala haka shima majeed tare da ja masu sallah raka'a biyu suka godewa Allah, bayan sun idar majeed ya kama kanta ya mata addu'a sannan ya dauke ta kamar baby sai kunya take ji ya daura ta zaman bed kissing nata ya fara cikin salo yana shin shin kamshi turaran ta ganin zasu wuce gona da iri ya Sani fita jiki a sabule har ina tuntube saboda harara da majeed ya wurgo min๐Ÿ˜’



Ko da naje part din su basma shima kulle yake jiki asabule na dawo parlour ina wurga ido๐Ÿ˜’


*Taku har kullun salma mas'ud nadabo*
*CAPTAIN SADIQ*
๐Ÿ‘ฎ๐Ÿผโ€โ™‚

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Raheenat*

http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R


*Email* [email protected]


*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM



95_96

*_this page is for you Anuty khadiya hamu nadabo tare da daukacin mosayan wannan novel ina son ku irin sosai din nan_*โฃโค๐Ÿคธ๐Ÿฝโ€โ™€



Washe gari ko da fatuha tana gama wanka, ta taimakawa sadiq ya tashi shima ya shiga toilet. sanye da towel ya fito yana goge jikin shi da qaramin towel, lalausan murmushi ya sakarwa fatuha wanda ke zaune saman kujera a hankali ya qaraso kusa da ita tare da yi mata pack lumshe ido tayi tare da ware su tace "Uncle ina kwana?" lakace mata hanci yayi yace "Ina kwana sweetheart? rungume ta yayi a jikin shi suna jin bugun zuciyar junan su" lamo fatuha tayi a fafadan qirjin shi tace "Uncle?" dan bata fuska sadiq yayi yace "Sweetheart bana san wannan sunan? Kawai kice my love " kallan shi fatuha take cike da so tace "to mikake so nace?" ki zabi wani suna mai dadi a part form uncle smile tayi tare da cewa to habibi na smile sadiq ya saki tare da cewa please qara fada naji maimaitawa tayi tana qoqarin zame jikin ta riqeta sadiq yayi yace "Ina zaki baki gama shirya ni ba?" zaro ido fatuha tayi tana rufe fuskarta" janyo ta ya kumayi jikin shi yace "My love yau fa ke zaki min komai ko mai bana iya shafawa?" rufe ido fatuha tayi tace "Um ni dai..." bata ida zancan ba ya hada baki'n su gori guda yana mata French kiss me cike da salo tuni jikin fatuha ya fara mutuwa dan saki'n ta yayi yana kallan ta. lumshe ido fatuha tayi a hankali ya hura mata iskar bakin shi mai sanyi ware ido tayi tana kallan sadiq tare da janyo lotion ta fara bin ko ina na jikin shi tana shafa mai riqe hannu ta yayi yace "My love ni gaskiya na warke yau zamu koma gida?" dariya fatuha tayi tare da taba goshinshi tace har yanzu da sauran zazabi. dariya sadiq ya saki yana mata cakulkuli tana gantsarewa da dariya.


Ko da na leqa masaukin su fatsima๐Ÿ˜‚ zaune take saman bed tana ta sheqa kuka. majeed da yanzu ya fito yana goge jiki'n shi da qaramin towel lagwabe kai majeed yayi tare da qarasowa kusa da ita cikin cool voice yace "Please kiyi hakuri kukan ya isa haka mana my love? tun jiya kike abu daya har kin sama kanki ciwo kai ya ida zancan yana janyo ta jikin shi" zamewa tayi tace "Ban qara yadda da kai wallahi? ta ida zancan tana qara rushewa da kuka, ni ka matsa ka ban guri" smile majeed yayi tare da dago da face nata please my love kiyi hakuri bazan sake ba. Kuma fa kowa da kika gani da haka ta fara, kuma har da ke kin fiye dadi da yawa shiyasa nayi baji ba gani. but am so sorry ya ida zancan yana langwabe kai murgada mai baki fatima tayi tare da qoqarin kwantawa , yace "Please ki tashi ki sha magani?" bata musamai ba ta miqe ta amshi magani tana gama sha ta koma ta kwanta shima yana gama shirin shi,ya kwanta tare da janyo jikin shi.


Kuka take har da shishiqa, Khaleed ne ya ce "Please sweetyna kiyi hakuri mana tun jiya fa kike kuka nan gashi har da safe please ki daura ki ci wani abu please? ko ruwan tea ne" kuka basma ta kuma saki tace "Ni ka kyaleni? ni da ka so ka kashe ni jiya? Ta ida zancan tana kuka lalashin ta Khaleed ya shiga yi da kyar ya samu ta sha ruwan tea sannan ya balo mata gani ta sha lol amare ansha jiki๐Ÿ˜‚๐Ÿคฃ fatuha nan nan tafe itama๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜œ.


Kiran sallah azahar ne ya tashe su daga bacci, majeed ya taimaka ma Fatima ta dauro alwala . shima yayi tare da jansu sallah suna idarwa ya mata pack tare da cewa " Sweety na bari naje asibiti na duba lafiyar sadiq? to tace mai tare da tashi itama zata bishi" langwabe kai majeed yayi yace "My love ki zauna gida ki samu hutu" to ta ce tare da komawa ta kwanta.


Yana fitowa ya h'adu da Khaleed shima zai fita. tare suka fice zuwa asibiti cikin sallama suka shigo lokaci fatuha na feeding din sadiq lunch, murmushi ta saki tare da tanbayar su ina su fatima? kallan juna su kayi a tare su uku suka kashe ma juna ido. gyaran murya majeed yayi yace "Suna gida suna sauke gajiyar tafiya lol ๐Ÿ˜‚" wata dariya sadiq ya guntse, sa kai tayi ta fita.


Da misalin karfe 4:00pm jirgin su mom ya sauka London basu zame ko ina ba sai asibiti, lokaci suma su fatima sun zo kuga murna ba'a magana haka mom ta rinqa nan da su ita da umma haka su abba ba wani ban ban ci a tsaka nin suru , sai tsantsan soyayya. inda sadiq ya dak'e shi ya gaji da zaman asibiti? hakuri aka bashi tare da cewa sai ya warke sosai.


Kwanan su mom biyu aka sallami sadiq d'aga asibiti, tare suka dawo Nigeria da yama likis driver din sadiq ne suka zo da yaran shi su ola suka dauke su sai gida. suna isa gida majeed ya dau fatima sai gida haka shima Khaleed.


Angel tana ganin sun dawo tare da albishir murna ba'a magana, haka ta rinqa rungume su tana masu pack tare da basu chocolate saboda abin ya mata yadda take so. mom kuma ta haura upstairs ita da abba ya rage d'aga fatuha sai sadiq itama dak'i ta wuce, sadiq kuma ya wuce masallaci sallah ta gabatar tare da watsa ruwa night dress din ta zura tana shafe jikin ta da lotion a hankali taji an bude kofar daki'n, waigowa tayi sukayi ido 4 da sadiq murmushi ta sakar mai tana cigaba da feshe jikin ta da turare. a hankali ya qaraso tare da rungume ta ta baya yana shinshina kamshin turaran jikin ta wani irin fisgar shi yake, take nan jikin shi ya fara mutuwa cikin cool voice din shi yace dai-dai saitin kunnan ta "My love yau fa ba anan gidan zamu kwana ba? a gidan mu zamu kwana" bata fuska fatuha tayi tana qoqarin zame jikin ta kissing nata ya fara ko ina tuni tayi laqwas. cikin sanyin murya yace "Kin taba ganin amarya tayi amarci a gidan su? so kike mom ta Kore mu ko? ya ida zancan yana daukar ta kamar baby" lafewa tayi a fadadan qirjin shi gashin ta ya baje mai a fuska bai zame da ita ko ina ba sai gaban motar shi....


*Lol har kun baza kunne .....Hhhhhh muje zuwa*๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜œ



_kuyi hakuri da wannan page din am sick that is why Insha Allah ina jin garas zan muku page me dan yawa._


*Taku har kullun salma mas'ud nadabo*
[7/7, 9:01 PM] ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜€SmileR๐Ÿ˜€๐Ÿ˜€: *CAPTAIN SADIQ*
๐Ÿ‘ฎ๐Ÿผโ€โ™‚

*Writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*Raheenat*


http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R


*Email* [email protected]


*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM


97_98

Suna isowa hadadan gidan su parking Sadiq yayi a parking space tare da zagayuwa ya dauki fatuha kamar baby sai shagwaba take zuba mai,

Bai dire ta ko ina sai bedroom din shi, tare da yi mata pack a goshi sannan ya shige toilet, daki'n fatuha tabi da kallo tana mamakin irin qayatuwar daki'n da tsaruwar gidan. pics din su na su uku ta h'ango manne a bangwan daki'n. sai wanda t'ake ita ka dai da wanda su kayi tare da sadiq suna dariya abin ba qaramin qayatarwa yayi ba,

Sanye da bathrobe ya fito yana goge jikin shi da qaramin towel, gaban dressing mirror ya tsaya yana shafa ma jiki'n shi lotion mai kamshi tare da feshe jikin shi da body spray mai kamshi da sanyin dadi. fatuha d'ake zaune saman bed sai qarewa halittarsa kallo take tare da qara ganin tsatsan kyan sadiq, lalai sadiq ya dace da akira shi da handsome. a hankali ya qarasa wardrobe ya ciro night dress din shi sababi white ya saka sannan ya juyo yana kallan fatuha killing smile din shi ya mata tare da d'aga gira yace "Wannan kallan fa my love?" murmushi fatuha tayi tare da rufe face nata, shi ma SadiQ murmushi yayi tare da fita. kitchen ya shiga tare da dako ledar kaza da juice masu sanyi sannan ya dawo bedroom,

A hankali ya qaraso kusa da fatuha yace cikin cool voice din shi "My love tashi ki sama cikin ki wani abu kin ji? nasan ba kiyi wani dinner ba" tashi tayi suka dawo saman carpet sadiq ya bude kaza ( *d'aga gani zatayi d'adi nima har sai da miyau na ya tsinke*๐Ÿ˜‹lol) a hankali ya shiga feeding nata tana ci shima yana ci ,sai da yaga ta koshi sannan ya bata juice mai sanyi Tasha.

Bayan sun kamala ci sadiq ya dauk'e ta sai toilet, brush ya mata yana mata tana zuba mai shagwaba ala dole itama sai tamai ,haka shima ya bata ta mashi tare da dauro alwala suka gabatar da sallah raka'a biyu suna mai gode wa Allah da ya cika masu burin su, waigowa sadiq yayi ya dafa kan fatuha ya mata addu'a sannan ya dauke ta k'amar baby ya dire ta saman bed. nan ya fara mata cakulkuli dariya tak'e kyakyatawa sosai sai da yaga harwani shidewa takeyi saboda dariya shine yasa ya kyale ta. yana kallan face nata mirginawa yayi tare da lumshe ido yana kallan p.o.p, a hankali fatuha ta mirginu tare da lafewa saman fadadn qirjin shi ta wani qanqame shi tana maida numfashi, hannu sadiq yasa ya kashe fitilar d'akin, a hankali ya fara shafa ta yana yi mata tafiyar tsutsa wani irin d'adi fatuha take ji tak'e nan jikin ta ya fara mutuwa saboda rikitattun sakwonin da sadiq yake aika mata, kissing nata ya fara ko ta ko ina a hankali ya lalubu lips nata ya fara mata French kiss mai rikitarwa, ganin zasu Lola ya sani qoqarin fita ashe Anuty Raheenat na rabe wai sai taga yadda za'a kashe arna๐Ÿ˜‰ tasa keyar ta nayi muka fice baki'n kofa muka tsaya , jin wata rikitata qara yasa ni tsale na koma parlour Anuty Raheenat tace "Gobe akwai gashi๐Ÿ˜†".


*Asuba ta gari*

Kuka fatuha take ta sheqawa ,a hankali Sadiq ya miqa hannu ya dauke ta kuka ta kuma samai tana cewa " Ni ka kyale no? cikin dashashiyar muryata" zama sadiq yayi tare da sa hannu yana shafa mata kai yace "Am sorry" kuka ta saki saboda tuna azabar da tasha. daukar ta kawai Sadiq yayi sai tsala tsale take ya sake ta be dire ta ko ina ba sai cikin ruwan dumi. miqewa tayi tana qoqarin fita ya mai data kuka ta saka mai tace "Dama har yanzu mai kyau ba ka dena cin zali ba? Kuma wallahi yau gida zan kwana?" sadiq bai ce mata komai ba sai ma tausayi da take bashi, dan ba qaramar dirza yayi mata ba ko a hakan ba ko shi yayi ba kawai ya tausaya mata ne. da kanshi ya mata wanka sannan ya fito ya barta tayi wankan tsarki, ko da ya fito bedsheet ya cire ya canza wani tare da qara gyara daki'n ko da fatuha ta gama wanka kuka ta qara saki saboda ta kasa fitowa, jin kukan yayi yawa yasa sadiq komawa toilet din zaune ya same ta, harara ta aika mai shikenan ka mai dani musaka ta ida zancan tana rushewa da kuka. abin dariya yaso ya bama sadiq daukar ta yayi sai saman bed. taimaka mata ta shirya tare da zura hijab, shima a gurguje ya shige toilet yayi wanka yana fitowa jalabiya ya zura tare da jansu sallah bayan sun idar ya maida ta bed. a hankali ya janyo ta jiki'n shi ya rungume ya fara cewa "Fatuha Allah ya sa maki albarka bani da baki'n da

Please Login or Register in order to submit comment