Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta tafi gida Bai iya karbar number dinta ba sai Farida ce ta bashi tace Yaya ka fada Mata wallahi tana da samari masu sonta,gabansa ya Fadi yace dole yau da dare ya kirata ya fada Mata ya gaji.
Ko da Daren yayi kasa Kiranta yayi sai text ya tura mata kamar Haka
Hello
Yazed ne,Maganar da Manal ta fada Miki gaskiya ne,ya kika gani?
Itama tace
Hmm Ina godiya amma ka Dan bani time.

Washe gari Belloti cewa yayi ya fasa barin Farida ta zauna har Nan da sati wani biki Kawai zasu dawo Ganin dakin Amare,ba yanda Bata Yi ba yace shi bazai iya Zama shi Daya ba,Haka ya kwashi Farida Suka tafi sai hakuri ta Basu,suna tafiya a mota Belloti Yana driving yace 3days babu Injin Dap Ina lafiya,Kamar nayi tsuntsu Haka nake ji na yau ba bacci huce gajiya zamuyi Kara'i cucumber zata yi,Belloti idan yayi maganganunsa sai ya juyo Farida ta manna Masa kiss a Baki da sauri ,Belloti sai wuta yake a Hanya Kawai Faridansa yake hangowa suna zuba love.

Malam ranar da aka Daura Masa aure ranar Amarya ta tare,washe Gari aka sake daura Masa aure da Hajiya itama ta dawo,Hajiya harda zuwa gidan make up bayan gyaran jiki data Yi ba'a magana.
Bangaren Yazed Kuwa tunda ya fada tace zata Yi tunani Bai sake Kiranta ko text ba bare yaji amsa,gashi kullum tunaninta ya hanashi sakewa,Farida ya Kira a waya,tana dagawa bayan sun gaisa yace ki tambayi kawarki ta Gama tunanin idan Bata so tayiwa kanta sai na fada safgata,Farida tayi Dariya a ranta Tace zaka sani Bari muga karyar Ji da Kai,a fili tace Zan nemeta,yace better idan Kuma tayiwa kanta ne to shike Nan, ki Gama jin me yace bata yi ba ya kashe wayarsa.











AsmaBaffa
[1/1, 10:25 PM] Sis Asma: 🧭🧭MAFARKIN FARIDA🧭🧭





DEDICATED TO DUNIYATA AAMNA FANS GP





106-110





Official





By
AsmaBaffa







Page naku ne

H Umar
Rukey Muaz
Munie Bash
Ummu Abba
~-











Farida yayanta take nemowa aure Haka ta dage tana kamun kafa wajen Raheela har gidan su Raheela take zuwa,Raheela tana sonsa sosai Tace ta Amince,Farida tace kiyi Hakuri da halin Yaya Nan gaba Zaki ji Dadi kin San shi Shuru Shuru ne,kunya ce da shi kiyi Hakuri Zaki ga kamar Yana da girman Kai Nan gaba zai daina,Raheela sabo da ta rigada ta fada sai ta yarda ai ba girman Kai ne da shi ba Hayaniya ce Bai so sai kunya Dake Damunsa,Farida Kiran Yazed tayi tare da sanar masa,murna ta kamashi kamar yayi hauka yace kice da gaske nakeyi idan ta Amince a kawo kudi,Baki Farida ta Bude tace Yaya Haka akeyi? Sai fa kazo zance sosai kowa ya sanka an San asalinka sai ka nema a baka dama a Kai kudi,Yazed yace to ba ta Sanni ba Mene Kuma zanje zuwa Daya biyu shike nan,ke da kika auri Belloti ai Bamu sanshi ba,Kai Yaya ai Ni kaddara ce tazo min a haka,Nima tawa hakan zata Zo,Farida tace to shike Nan yanzu Mene next? Kije ki mata siyayyar abinda ya Dace ki Kai Mata kice inji Ni,Okay to Zan Kai,Zan Miki transfer,Ina da kudi fa Cewar Farida,bana son naki nafi so na turo da kaina yanda za a fi siya Mata me tsada,bana son karamar harka kin San bana son raini Harkar girma Kawai,Dariya Farida tayi Tace ba damuwa.
Haka Kuwa ya tura kudi Farida taje ta Mata shopping abubuwa na kayan Mata Wanda tasan zata birgeta ta kai,Raheela Ana ta murna ta turawa Yazed da text na godiya.

Reply ya Mata da Baki ga komai ba sai Allah yasa na aureki Zaki San kin auri Miji,Zan shagwaba ki,wannan ba Wani Abu bane.
Raheela kwana tayi tana murna yau akan Kawai ya nuna ya Dan damu da ita ya nuna zai kula da ita ,a hankali ya dawo idan ya Kira ta sau Daya sai ya Dade Bai kirata ba,itama Haka take Masa Haka text ma basa zafafawa gashi kowa Yana kaunar kowa Kamar hauka,Raheela ta matsu yazo shima Haka,Ranar Friday yace zaizo Sunday ta shirya,Raheela duk ta wani gigice ta rasa inda zata saka kanta sabo da Murna,Kannenta suna Palo suna kallon wakoki sai gani Suka Yi ta fito tana ta chashewa Kamar ta zare ,Mamansu ce ta fito ta ganta tana ta rawa Tace ke Kuma lafiya Dan abin kunya a Gaban kannenki ke da ba a ko Ina kike rawa ba? Raheela Tace Mama Nayi goshi,Dariya sukayi gabadaya tace Nayi goshi fa,Mama Tace ke kika sani Suka barta,a ranar yini tayi tana nishadi ko magana kadan akayi sai ta washe baki,Dariya ba yankewa,Ranar Kuwa da zaizo gani akayi tana ta girke girke kala kala,ba Wanda ta gayawa ba Kuma Wanda ya tambayeta,har ta Gama ta fesa wanka,Sabon dinkinta data karbo wata atamfa dark milk and brown Riga da skert ta zuba kyau Dinkin Yan gayu,Mayafi,takalmi dark milk ta zauna tana jiransa.

Yazed Kuwa Kayan da zai saka sai a jaka yazo da abinsa Kano duk da cewa a Jirgi yazo amma Dan Kar su lalace Raheela Bata gani ba Bai saka su ba,Belloti ne ya dakko shi a Airport zuwa gidansa,Yana zuwa Farida sai murna takeyi,shima Yazed baiyi zaton gidan Belloti ya Kai Haka haduwa ba,Bai San irin wahalar da Suka Sha ba a baya.
Abincin Farida ya fara ci ya kalli Farida yace dama Haka kika iya girki? Dariya tayi yace me yasa mu bakya Mana a gida? Belloti yace ai Ina Jin Dadi a kasar Nan,Yana Nuna Farida da Baki yace wannan Yarinyar Indai kudina sun Kai Zan iya siya Mata jirgin sama ma,Yazed ya dinga Dariyar Belloti,Belloti yace tsakanina da ku sai Addua kunyi Rawar gani da kuka iya bani Yarinyar Nan ba tare da tararrabi ba,Yazed Yana dariya yace dole kayi kiba wannan irin girki Haka,Belloti ya Miko hannunsa tare da furta kalli yanda fa skin Dina ta wani Yi balance,amma kafin Na aureta sai kace bayan Bishiya skin Dina a takure ,Anya Kuwa ba home management ta karanta ba? Dariya ta Kama Yazed yace ai Bata Dade da Gama secondary ba ka aureta,Baki Bude Belloti ya furta amma ta iya abin duniya Haka? ai tare zamu shiga University verysoon,so nake kudina su Dan Kara yawa sai na Nema Mana private me sauki mu shige Home management zata karanta tazo taci gaba da kula da gida Kawai girki kala kala masu Kara lafiya,Yazed ya dinga dariya ya Mike yace Bari na shirya kar ku kasheni da dariya,Farida Tace ai ya iya cefane Yaya ka godewa Allah kanwarka tayi Dace.

Yazed wani room Farida ta kaishi harda sake sabon wanka Wai ya Sha Kura a Hanya,Wata Gezna ya Sha Ita ba golden ba ita ba milk ba,hularsa hadaddiya Kalar kayan ya tsirata a Gaban goshi yanda samari ke Yi,takalmin ma iri Daya,cover din wayarsa ma Haka,Sumar Nan Tasha gyara da yawanta gata Nan ta Bayan hula baka wuluk,Yana zuba kamshi ya fito palo,Belloti yace Wow Kamar kasan kano sai da hula....Farida Tace ai dole yau ta kasa bacci,Belloti harda Karin gishiri wane mutum taga wannan tayi bacci ai karya ne Ina bazai yuwu ba ai yau yanda taga Rana Haka zata ga dare,wani ita tayi bacci yau,Yazed irin babban Yayan Nan Harda basarwa Wai baya Wasa da su Kar su Raina shi mutumin da Bellotin ma ya girme shi da kadan,Belloti ne ke Driving suna tafiya cikin nutsuwa Yana satar Kallon Yazed yanda yake ta kallon Kansa a mudubi Kamar mace,Dariya ta Kama Belloti a ransa ya furta yaro Dan ma baka tsoma Cucumber a gidanta na gaskiya ba ai da ka haukace da hujja.

Har Gidan Su Raheela Belloti yayi parking motarsa,Yazed yaga irin tsaruwar gidan da kyawunsa a ransa yace lallai masu kudi ne,Direct Belloti ya Masa iso har cikin palon Mama Bayan ya aiki me Gadi ya sanar mata,Bayan sun Shiga Mama ta fito da fara'a da mutuntuwa suka gaisa sosai,Belloti ba ruwansa yace Yayan matata ne Farida sunansa Yazed,yazo ne nace ya kamata yazo ku gaisa,Mama Tace mashaallah ai ya kyauta mun gode Abban Yara gaf yake da shigowa Inshaallah kafin ku tafi sai ku gaisa,Yazed yace Allah ya kaimu,Belloti yace Bari na kaishi palon Baki a turo Raheela mu gaisa ai ya santa sosai Sanda taje can.

Sai lokacin Mama ta gano dalilin Raheela da take ta faman murna tayi girki yanzu Kuma ta sheka gayu Ashe da dalili,Mama ta yaba da nutsuwar Yazed yayi Mata har ranta wani sabuwar girmamawa ta sake musu ta daban,suna barin palon Belloti yace ka samu shiga shike Nan,Yazed yace Hmmm Kawai Yana wani Taku dai dai,Belloti ya kaishi palon bakin Dake shi ya Zama Dan gida tuni,Zan wuce Yaya Yazed idan ka Gama ka kirani, Alright ya furta Yana latsa waya,Bellotiba ransa yace zaka daina wannan girman Kan Bari tukun kaji karar Inji.

Bayan ya tafi Raheela an kashe uban dauri aka fito, kallon kwaf ya Shiga Mata ba tare da ya shirya ba,duk yanda ya Kai ga son kin kallonta abin ya gagara Haka ya kafeta da kallo itama Haka wankan ya tafi da Imaninta,ya Gama da ita Sallama tayi Masa ya amsa a hankali sannan ta karaso tare da Zama a kujerar Dake facing juna da shi,salon yace Raheela Mai ladabi ce tunda ta fuskanci Yana da son girma harda wani rusunawa tare da cewa Barka da Rana,Ina yini,Ya hanya? Fatan kazo lafiya,Yazed a ransa yace Iyye harda rusuna min Kai lallai Yarinyar akwai tarbiyya a matan Nan na zamani mace ta rusunawa saurayi ai ko mijinta ba kowa ba,sai yaji wani ta sake birge shi,da sakin fuska ya amsa daga Haka Bai sake magana ba,Raheela ta gaji da shurun Tace ya su Manal da Malam?su Afrah fa hope kowa lafiya? Yazed yace kowa lfy Alhmdllh ya sake Shuru ya rasa me zai ce to,sai can Yana latsa waya ba tare da ya kalleta ba yace kinyi kyau,taji sanyin Dadi Tace kaima Haka,Hannu ya Mika Mata Wai ta dawo kujerarsa,tasowa tayi ta zauna a gefensa yaji wani tsigar jikinsa na tashi,Cassava ta fara harbawa ba shiri yace koma kujerar ki Wasa nake,haushi taji tace Wai ko baka damu Dani bane? Sai kana Abu kamar dole Ni fa Ina da samari na masu kaunata sai na zabi Daya ciki idan wahalar Dani zakayi gwara Kar Abu yayi nisa.

Yazed harda nuna Kansa da yatsa da kike? Ni kike fadawa kina da wani?a ransa sai bakin kishi yake Yana tsoro Kar ta guje shi,yace me kike so na Miki? Tana shagwaba Tace ba caring ba komai,babu su I love you,I miss you,Kira,text duk babu,to ai Ni ban taba soyayya ba shi yasa Amma tunda Haka ne karki damu sai kin gaji da jinsu,a Haka dai suka danyi Hira sannan Ya Kira Belloti zasu tafi ya Bata kudi Taki karba,Belloti Yana tsaye a gefe ya basu waje Amma Yana Jin me suke cewa kasa kasa,Yazed yace ki karba bana son musu,Raheela Tace Nifa bazan karba ba,Ki karba tun kafin na cusa Miki su a cikin Bra karbi,Dariya tayi a kunyace dama ya iya irin Haka shima,Belloti Yana ji yace Kowa dai shegen Kansa ne a Haka Kamar na Allah yanzu Kuma Muna barin Nan sai aga ya dakko carbi,Karba tayi tana godiya Suka tafi.

Tanko zaune yake a Main Palo yasha kana Nan kayansa marasa nauyi blueblack sun Masa kyau Kamar ba shi ba,Islaha ce ta fito sanye da irin kayan nasa sak sai dai nata na Mata ne ,rigunan masu dogon Hannu,wandon muma Pencil,sunyi kyau tunda Tanko yayi First night Bai sake ba sai Romance sabo da ta warke har 2days yanzu Kam yau bazai iya kyaleta ba,tana zuwa ta fada jikinsa tare da wani langabewa tace jikina ba Dadi,Tanko yace kice Nasarawa ta Kama da wuta Kawai Islahata Guda the love of My life Bata Jin Dadi ai Gari ba lafiya,gidan Sarki yau kowa ya kuka da Kansa matar T&K ba lafiya,Dariya tayi tare da yin wani Fari da idanuwa Tana lumshewa, Tanko yace barni Haka...barni Haka....wannan idon naki me Kama da lantarki Yana narka min zuciya,Ina kaunarki ya furta Yana karewa fuskarta kallo Yana cewa gaskiya zamu Haifo Yara masu kyau,Islaha taji Dadi tare da sake narkewa a jikin Tanko,ya dauki waya Yana musu Selfie, suna gamawa Yana Murza Albarkatun kirjinta ya furta so sweet kinji su so soft ko ke bakya ji? Ko da yake baza ki sani ba ke nine Zan dinga sanar dake ko? Islaha Tace ae tana tsoro Kar Tanko yace zai Kara me zafi,Ganin ta fara tsorata yace me Zaki dafa Mana yau? Islaha tace abinda kace? ai tare zamu Yi muje na tayaki,hannayenta ya rike tare da tashinta tsaye sannan yasa hannaye biyu ya tallafi hips dinta yace Oya let's go,Islaha da shagwaba tace Ni ka durkusa ka goyani, Tanko ya duka ta hau bayansa tana Jin dadi suka shige kitchen..

Zuwa dare sunyi Shirin bacci Tanko Yana jikin mirror yana ta faman kallon Fuskarsa yace ya Naga Tanko kana ta Haske ne? Dama Haka u
Yake da haske? Sajensa da gemunsa ya shafa yace ahhhh gashi sai Kara Fitowa yake yana wani kwanciya Shegu kudi,Islaha Dake saman bed ta kama Dariya Tace Kai Madara ce,kullum idan Ana Shan Madara Haka ake komawa,Tanko Yana taje Suma yace kaji Wanda suka San sirrin madara iceko dai kina Shan Alawar Madarar Dani tun kafin na aureki? Islaha Bata gano ba tace ae ai har madarar nake shanyewa idan na siyo nayi ta hambada,Tanko yace Bari nazo Nima ki hambada min tawa kason,Islaha Tace Eyyaaaaaaa.....ka makara ai tabi hanjina Kuma ma tuni tabi toilet Kai yanzu ma toilet din ko an duba baza a ga Kalar Nawa ciki ba,Tanko Dariya kamar zaiyi me,yace ai bin jiki takeyi tana Nan a jikinki,to Taya zaka samu taka? Bari Zan nuna Miki ai ya haura saman bed din da wayo ya fara Sarrafata,tace banda irin na rannan,to ya Furta ya shiga bajeta yanda yake so kafin daga bisani ya fara Neman hanya,Islaha Tace kayi min alkawari fa,yace ai shi Zan cika Miki yanzu ya danne Yar Islaha Allah sarki Tanko yace Choosy dinki ne fa,ban Gane ba? Ba kinyi Choosing Dina ba kina so na aka Daura Mana aure ai na koma your Choosy,Komai ma Nawa ya koma Choosy sabo da Haka yanzu Zaki karbi Choosy cewar Tanko Yana Bata hot kiss a Baki Yana tsotsa yanda yake so sannan ya shigeta a hankali,Islaha zatayi kuka yace Choosy ne fa a ciki ai Dadi gareshi,Islaha Tace wallahi Choosy bashi da Dadi Indai Haka ne ai tun farko bazan Yi choosing dinsa ba bare ya koma Choosy,Tanko Yama fice a hayyacinsa tuni Yana furta Mata kalamai masu zafi.

Ameer Kuwa tunda yayi sau daya Badi'at rainon carpet tsoronsa take yi, Ya rasa yanda zaiyi da ita ba irin lallabata da baiyi ba Taki yarda,idan tayi baki sai ta makale a wajensu ko ta fake da zuwa gaisar da Mama sabo da gidan gaf yake da gidan Sarki,Ameer sai Fuzail ya Kira ya fada Masa,Fuzail yace Kai wannan Matar taka gwara Yar Kauye da ita dama a birni akwai Dan kauye a Kauye akwai dan birni, Ameer yace zanci uwarka My love zaka zaga Ni Haka nayi maka? Dariya sukayi yace Bari na tura Mata Manal wayayyar matata kasan tawa wise ce yanzu zata saita ma harka,tayi sauri tazo kafin dare zanje wajen Mama kafin na dawo ta Gama saita min ita,Manal tana kitchen lokacin Prince ya kirata a waya sabo da shima tunda Ummi ta tafi Bai samun Zama sosai Yana shirye shiryen komawa Abuja,tana daga wayar Tace Prince Charming How far? Fada Mata yayi bukatar Ameer,Manal Tace to,mugunta ta Shiryawa Badi'at ta dakko ragowar Alawar data sata Guda biyu Ashe sai data sake rokar Farida ta Bata Guda biyar ta boye abarta sai ta Haihu zata dakko itama ta dinga Sha,tana zuwa Bayan sun gaisa da Badi'at sun Dan taba Hira Tace Badi'at Wai ya Naga kamar bakya tafiya dai dai ne? Ko har yanzu Baki warke bane?Badi'at tace magani na Sha na bature na warke tuni amma ba can ba Kawai dai Ni har Tsoronsa nake ji bana son na sake Jin azabar Nan,Haba sai kace Baki waye ba,ai yanzu an daina wannan ai sai a kwace Miki Miji kina nan, wallahi karuwai sunyi yawa yanzu ki tsaya ki nunawa mijinki kauna,Badi'at Tace na sani ai wannan zafin ne yasa nake Dan tsoro, Alawar Manal ta zaro a jaka Tace ungo maganin idan kika Sha Kamar Allurar kashe zafi ce Amma ta Mata ki shanye yanzu Inshaallah ba abinda Zaki ji,Badi'at ta karbe ta bare Guda ta shanye tace Haba ko Mene ai Nasha Indai Akan wannan azabar ne,suna Hira ta shanye Guda Tace kinji Kuwa Dadi ne da ita Kamar madara ta sake shanye dayar tace har tausayi Baby yake bani Ina so in faranta Masa na kasa yau dai to Zan gwada yarda,Manal ta Mike Tace Zan tafi karki Wasa da damarki.

Tun kafin ma Ameer yazo Badi'at ta canja sha'awa ta masifa ta addabeta,Ameer Yana shigowa ita tafi Manal hauka ma Kawai dakumarsa tayi,Ameer dama kadan yake jira ba ruwansa da dalili suka Shiga sarrafa juna kamar me daga Nan suka fada duniyar Dadi,Zafi dai Badi'at na ji Amma sha'awa Bata fasa ba da jaraba Kuma tana Jin Dan Dadi a Haka ta jiyar da Ameer dadin da Bai taba ji ba,ta zauta shi kaunarta ba shiri yace yanzu nasan Ni Ango ne,Mamakin Ameer yaji ta Kuma Nema da dare,taji rauni amma ta kasa hakura,tsoro yaji ya sake Kiran Fuzail Cikin dare Lokacin Fuzail suna zuba harka Manal tana tsaka da Jin dadinta Tace wash Prince ka jawa Annatu,Rigar mu ta Shiga Uku zasu Dade Basu ganni a garinsu ba,Ina Nan manne da kai to abin dadin Yana jikinka Ina Zan tafi na barshi....wayar prince ce tayi kara,Bai kula Wayar ba,yace rannan Manal tayi na 1week a kwana Daya Amma ko 2days Bai iya ba ya dawo ya damu Manal.
Sai da suka samu nutsuwa sannan yace Sunshine duba Wayar ki gani waye? dubawa tayi tace Ameer ne fa,Kira back muji,Kira tayi yafi sau biyar amma ba a daga ba,sharewa sukayi,Bayan sunyi wanka Nafeela Suka Yi sosai akan Allah ya sauki Manal lafiya ya Basu Yara na Gari masu Albarka,cikin Manal kullum Adduar da ake Masa daban Yaron tun Yana ciki ake zuba Masa Addua ta kirki.

Washe Gari da ya nemi Ameer sai ji yayi ma suna asibiti ana duba Badi'at,Fuzail can yaje Ameer yace an duba ba matsala Manal ce Wai ta Bata wata Alawa ta sha'awa kasan Bata Saba ba sau Daya ma ya aka Kare yanzu sai da suka Mata wata Allura ta kashe sha'awar,Badi'at sai kuka takeyi an Gama Jajjage waje Kuma ita Tace dole sai an mata,Takaici ya Kama Fuzail ya tafi gida a fusace Ameer Yana ta Masa Magana amma yaki kulashi,Yana dawowa gida ya Iske Manal a Palo ta baje tana ta cin wake da shinkafa ta cakude ta da yaji,tana ganinsa ta boye sabo da ya hanata cin mugun yajin Nan,a fusace taga ya haura sama tana Masa Sannu da zuwa Bai kulata ba taga ya jawo Akwati katuwa,Gaban Manal ya yanke ya Fadi tace lafiya? da Masifa ya ce tunda bakya Jin magana ban Isa Dake ba bar Miki gidan zanyi kiyi abinda kike so,Manal Tace me nayi? Me kake Shirin Yi? Yaji zanyi tunda bakya Jin magana daga nace kije ki lallabawa Ameer Mata sai kije ki Bata wannan Yar iskar alawar,kika ce Uku Kika sata kawai,Baki da hankali sabo da ba jikin bane shine Kika cuci Yarinyar mutane tana can asibiti.

Zumbur ta Mike tace wlh Ni Ameer Kawai na gyarawa ita, Kaine fa kace naje na saitawa Ameer ita,Ni Kuma naje na cika aiki , Kaine fa kace Kuma yanzu Dan Allah Ni....uhum..uhum.....Dan Allah Kuma ni.....Dan Allah karka tafi please,tunda baza kiji magana ba tafiya zanyi cewar sa,yanzu idan ka tafi wa zai bani Cassava? Ni Cucumber nake ji gaskiya.....

Manal zata fara shagwaba Ni...Ni....dai....Kar ma ki fara,ya ja akwatunsa yayi tafiyarsa zai fita ya juyo ya kalleta tare da furta idan kika sake ciwa Dana yaji Sai na Kai kararki gida Yaya Yazed Zan fadawa ki kula,yayi ficewarsa,Manal tana kwala Masa kira tana sharbar kuka amma yayi tafiyarsa, Airport aka kaishi sai Abuja ya bar Manal tana ta nadamar rashin jinta a fili tace maganina kenan sai da yace Kar na Kuma ko kallon Alawar Nan gashi Nan naje na bawa wata sabon aure,ya akayi Wai ban tuna bane Amarya ce,Haka bawan Allah Yana so na ya dinga ta daga min kafa Yana kyaleni Yana min abinda nake so, a kaina sai dai a mutu amma Ni sai nayi ta rashin ji Zan gyara halayena,to Wai Ni me nayi ne ma Kawai rashin kyautawa ta Dana Bata Alawa bayan sabun Shiga ce,kuruciya ce ta min yawa Zan bashi hakuri,ita kadai take ta maganganunta.
Bangaren Fuzail Kuwa dama can Yana da Shirin tafiya Abuja yau akan harkokinsa na komawa can da Zama yasan Yana fadawa Manal zasu Fara rikici zata ce sai ta bishi shi yasa Kawai dama tana zuwa yayi amfani da ita Amma ta bashi haushi yace Kar ya sake ganin Alawar Nan shine harda zuwa ta bawa Amarya ma,Bata Jin magana kenan ta Raina shi,dole ya koya Mata hankali,Mata idan Suka samu sake mutum Bai Jin da Dadi.

Tunda Yazed ya tafi Kuwa Kamar su Farida sun sani da kyar Raheela ta samu da Asuba tayi bacci tana ta tunanin sahibinta shima Haka,a ranar wurin Magriba yabi jirgi ya koma,zuwan Yazed Uku Zance aka Kai kudin aure tare da sa Rana Nan da wata Uku,Manal tana ta Jin haushi lokacin cikinta ya tsufa ko kyau baza tayi ba.
Fuzail Kuwa tunda ya tafi ya kasa sukuni ji yake me yasa ma Bai taho da Manal ba,anya Kuwa zai iya bacci,a wani katafaren hotel Bayan yaci ya koshi ya kalli dakin yace komai yaji Amma ba Sunshine a kusa Mene Haka kenan?,Kamar yasa ta taho amma idan ya tuna gwara ya Dan hora ta sai ya fasa a Haka ya kwana Daya da kyar,in Banda tunaninta ba abinda yakeyi,shi kadai ya dinga dariya,abinda ya kaishi ma kasa yinsa yayi ga Cassava Taki kwanciya tunda ya bar gida.

Manal Kuwa ranar ganin da gaske tafiya yayi sai kuka kwana tayi tana kuka,da Sassafe Ummi ta Kira a waya,Lokacin Ummi tana gidan Dan uwanta suna shirye shiryen za a maida Aurenta ita da Mai martaba,ta karkashin kasa suke komai ita da Sarki ba Wanda ya sani,zuwanta gidan yayi sandin tasar da tsohuwar soyayyarta ita da Sarki,Yana ta ganinta tana chasa gayu yaji bazai iya ba Itama Ummi Haka tunda ta dawo taji sha'awar komawa dakin mijinta,daga Nan suke komai a boye sai komai ya tabbata sannan mutane zasu ji,Manal tana kuka,Ummi tace lafiya? Manal tace Prince yazo Nan ne? Sai kace mace yayi yaji Ana tambaya ko yaje can,Ummi tace Bai zo ba lafiya? Manal tace ba komai Kawai yace zai zo ne wajenki ya taho Kuma na kasa Samunsa,Fuzail din ne zaizo Bai fada min ba Anya Kuwa lafiya? Naji kamar kina kuka Mene ne? Manal tace dama Wai akan mun Dan samu sabani shine Yace yayi yaji ya hada kayansa,Dariya Ummi tayi tace Bai so ya Miki fada ne fa Manal akan ya Miki fada yaga gwara ya bar gidan kawai, zai dawo ne,karki damu,Manal Tace Ummi yace bazai dawo ba Dan Allah ki Nemo inda yake sai naje bikonsa,Ummi tace zai Nene ki ne, wayarsa ko na Kira baya dagawa sai ya turo min text yace Kar na sake kiransa yanzu Ummi Haka ya dace Dan Allah?Ummi Tace Bai Dace ba Sam

Please Login or Register in order to submit comment