Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dai Rafi'ah na tsaye bakin door tana kallansu, bayan sun gama magana Yusuf yayi masa godiya sannan ya fito, a dai~dai bakin kofa ya tsaya yana kallan Rafi'ah ya ce "U can go in, and kicewa Umma a dinga saka maki robber a wando ba tazuge ba" tayi saurin rife fuskarta da hijab dinta, ya danyi murmushi a hankali ya ce "Bye bye" daga haka ya nufi stairs ya fara sakkowa, Yana fitowa ya shiga motarsa yasa mata key ya wuce.
Minti 10 ya kaishi gida, yayi horn gate man ya bude sannan ya shiga yayi parking, fitowa yayi ya bude back seat ya dauko laptop dinsa da lab coat sannan ya nufi entrance din gidan, da sallama ya shiga parlon fuskarsa hade da murmushi as usual, Jiddah ta taso da sauri ta kar6i laptop din hannunsa tana farfara ido ta ce "You are welcome Ya Yusuf" shi dai kallanta kawai yake da mamaki, ta turo baki ta ce "Ya Yusuf ba magana kuma" sauke idansa yayi a kanta ya ce "Thank u, when did u came back?" Fuskarta dauke da murmushi ta ce "In the morning" Ya ce "U are welcome" daga haka ya wuce dakinsa tabi bayansa, kan bed ya nuna mata ta ajiye masa laptop din sannan ta juyo tana kallansa ta ce "Yaya" ya ce "I'm all ears?" Ta ce "What will u eat" juya kansa yayi gefe baice komai ba, ta dinga kallansa kafin ta ce "Or are u not hungry?" Sai lokacin ya sauke ajiyar zuciya ya ce "I just need a cup of tea" ta ce "Alright, bana hada maka" daga haka ta nufi kofar fita ya bita da kallo.
Jiddah na hada tea tana ta murmushi Anty Khadija ta shigo kitchen din, strictly ta dinga kallanta kafin ta ce "Wa kike hadawa tea da la'asar din nan" Jiddah ta juyo tana murmushi ta ce "Anty Khadija Ya Yusuf ne ya dawo, and he want to take a cup of tea" Anty Khadija taja dogon tsaki ta karasa gabanta ta dauka cup din tea din ta zubar cikin sink kafin ta kama kunkuminta tana kallan Jiddah eyes into eyes ta ce "Ubanwa yasa ki hada masa tea?" Sauke kanta tayi kasa ta ce "Anty Khadija naga yanzu ya dawo a Clinic kuma yana bukatar kulawa tin safe... " bige bakinta Anty Khadija tayi ta ce "Keep quite before i give u a dirty slap, kawai daga ganin sarkin power sai miya tayi zaki, an gaya miki kulawa dashi kika zo yi" Murguda mata baki Jiddah tayi kafin ta ce "To ke ina ruwanki dani, nifa gaskiya bazaki takuramin ba wallahi, ki fita a harkata kawai, idan ba haka ba duk abinda na miki ke kika sani" daga haka tayi wucewarta fuuuuuu ta barta tsaye a wajen. Mamaki sosai ya kama Anty Khadija ganin abinda Jiddah ta mata, har yaushe bakinta ya bude da zata na fada mata maganganu irin haka, ta sauke ajiyar zuciya kafin ta fita a kitchen din tayi hanyar stairs.

Alhaji Muhammad Sageer shine mahaifin Yusuf, babban dan kasuwane sannan yana da tarin dukiya, Alhaji Muhammad mutum ne mai san mutane da taimakon talakawa, matarsa kwaya daya tak me suna Aisha, shekararsu 5 da aure sannan ta haifi Yusuf, tin daga lokacin ya dauki san duniya ya daurawa Yusuf, idan kanaso kaga 6acin ransa to ka ta6a masa only son dinsa a rannan ne zakaga 6acin ransa kaca~Kaca. Watarana suka dauki hanyar Kaduna dan zuwa ziyarar 'yan uwa da abokan arziki, a hanyarsu ta dawowa sukai hatsari Allah ya kar6i ransa da matarsa, a lokacin Yusuf nada shekara 15. Tin daga ranar kanwar mahaifin Yusuf ta kar6eshi, zama na rashin dadi Yusuf yake a hannunta, daga haka har ta kafe ta tsare duk wani gadon Yusuf ya dawo hannunta, gashi ba komai take masa ba, kai kace ba da dukiyarsa take shanawa ba, itama mijinta ya mutu sai 'yarta kwaya daya Khadija, tin daga lokacin bata kara aure ba, itace waccen kasa gobe wannan, ta sayi gidaje da dama bayan na gadon Yusuf, daga haka ta tsunduma cikin kasuwanci, kan kace kwabo kudi sai kara haka6a yake, sai dai Yusuf ba abinda ya karu da kudin duk da kudinsa ne, karatun likitanma da yayi a Dubai mijin kanwar mahaifiyarsa ce ya biya masa, bayan ya tafi itama Umma ta biyawa Anty Khadija tayi karatunta a kasar Cyprus, kusan a tare suka dawo, suka kuma fara aiki a tare sai dai kowa inda yake aiki da ban ne.
Jiddah 'ya ce agun kanin mahaifin Khadija, shekararta 20 kacal a duniya, gidansu yana nan kusan su Anty Khadija, tinda Yusuf ya nuna yana santa Anty Khadija ta koreta wai sai ta koma gidansu saboda ba gidan ubanta bane, watan ta kusan 5 bata gidan, sai yanzu ta kirata ta bata hakuri saboda dawowanta zai mata amfani wajen 6ata soyayyar Yusuf da Rafi'ah a yadda ta dauka soyayya suke.


*😃 sorry ina busy wallah, ziyara nake kota ina, but i promise akwai update gobe insha Allah.*


_08103810398_
[6/9, 11:00 AM] Teemarh: *_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

*BY FATIMA* _{Real~Teemarh}_

_9~10_

Anty Khadija na gama hawa upstairs ta wuce dakin Umma, nan ta samu Jiddah ta gama fada mata duk abinda ya faru, cike da masifa Anty Khadija ta ce "Ubanwa kika murgidawa baki?" Jiddah ta 6ata rai tana kallan Umma ta ce "Kingani ko Umma, ni kenan kullum sai taita takuramin, what's her business with me?" Anty Khadija ta nuna ta da yatsa ta ce "Sai in kakkaryaki wallahi na zubar da abin banza" Tsawa Umma ta daka musu ta ce "Enough is enough" duk shiru sukai sai numfashi da kowaccen su ke saukewa in a bad mood, Umma ta ce "Ku dai wallahi anyi asararru, banda asara ta muki yawa menene abin fada a wannan lamarin, don't u know u are blood, to be sincere duk wacce ta kara min fada a gidan nan wallahi i will surely deal with her, And let me remind u this, da ubanki da uban Jiddah uwa daya uba daya suke, your father is immediate after jidda's father, amma baki da abokiyar fada sai ita" a kusan tare duk suka ce "Kiyi hkr" ta zauna taci gaba da danna wayarta, fita Jiddah tayi a dakin kafin Anty Khadija ta sauke ajiyar zuciya ta ce "Umma Yusuf fa take hadawa tea, kuma ni tsorona kar ta sake sakashi a ranta dan wallahi ba auransa xatai ba" Umma ta dago tana kallanta a bid shock ta ce "Allah ma ya kiyaye Jiddah ta hada jini da Yusuf, Allah na tuba me zatai da me ciwan zuciya lokaci daya ya mutu ya barta da kuruciyarta" Anty Khadija ta ce "Umma wallahi gani nake yana santa har yanzu, kuma itama akwai yiwuwar tana sanshi, nifa kawai na kirata ne ta dawo ta shiga tsakaninsu da waccen bafulatanar yarinyar, daga nan ta kama gabanta" Umma ta dinga kallanta kafin ta ce "Babu inda Jiddah zataje Khadija, tana nan tare damu, ko wancen lokacin da kika koreta i was somehow busy yasa banyi magana ba, saboda haka yadda kike zaune a gidan nan Jiddah ma na nan" cike da fishi Anty Khadija ta ce "To gaskiya kija mata kunne ta daina wuce gona da iri, idan ba haka ba... " katseta Umma tayi ta hanyar cewa "Ai da wata caan daban ta auri Yusuf gara Jiddah ta aureshi ta dinga juya shi akan ya samu kwanciyar hankali, an gaya miki duk duniya inada makiyi irin Yusuf ne? Ko a lahira bana tinanin zan gafartawa uwarsa, nida dan uwana ta mallakeshi ta hanamu muyi zumunci har Allah ya kar6i rayuwarsa, gashi data tashi haihuwa saita haifo me kamarta, Yusuf dai babu abinda ya bari a jikin Aisha shiyasa dana ganshi nake tuno ta a rayuwa" Anty Khadija ta ta6e baki ta ce "Muje zua dai" daga haka ta juya itama ta fita a dakin.
Jiddah na zaune a parlor Yusuf ya fito a dakinsa cikin jallabiya ash, tayi matukar kar6ensa sai kamshi yake zubawa, ta dago tana kallansa ta ce "Ya Yusuf sorry for keeping u waiting, nazo zan hada maka naga babu milk" a hankali ya zura hannayensa biyu a pocket dinsa kafin ya ce "It's ohk" daga haka ya fita a parlorn. Karfe shida saura su Rafi'ah suka dawo gida, ko gama parking Mustapha baiba ta fito da gudu ta nufi cikin gida, Ummi ce a zaune akan kujera tana operating laptop sai Abba dake cin abinci akan dinning, ganin yadda ta shigo da gudu yasa Ummi ta daka mata tsawa ta ce "Are u stupid, why won't u walk like a human being" Abba dake kallan Rafi'ah ya ajiye spoon din hannunsa ya ce"Why all this shout Madam, komai ne sai anyi fada" shiru Ummi tayi taci gaba da abinda take, Rafi'ah ta karasa cikin quick steps ta rungume Abba, shafa bayanta ya hau yi yana murmushi ya ce "How are u daughter" tayi shiru bata ce komai ba saima kara narkewa da tayi a jikinsa, ya ce "Kinyi karatu sosai?" Nan ma shiru bata ce komai ba, dago kanta yayi a kirjinshi yaga hawaye sha6e~sha6e a fuskarta, ya shiga share mata cikin rarrashi ya ce "Why all these tears Fatima?" a hankali ta ce "I missed u alot Abbana" daga haka ta kara rungumeshi, murmushi Abba yayi ya bata light kiss akanta ya ce "It's ohk, ba gashi Abba ya dawo ba?" Ta daga masa kai itama tana murmushi, handkacheif ya ciro a pocket dinsa ya share mata idanta kafin ya kama hannunta suka zauna, dai dai lokacin Abdul ya shigo da jakar Rafi'ah data bari a mota, ya rungume Abba ya ce "U are welcome" Abba ya shafa gashin kansa ya ce "Thank u son, how is everything?" Cike da fara'a ya ce "All is fine Abba" ya mike yana kallan Ummi ya ce "We are back" ta ce "Sannu" daga haka ya haura stairs.
Rafi'ah na jikin Abba har aka kira sallan magrib, ya dan shafa kanta ya ce "I'm going to mosque sweetheart" mikewa tayi a jikinshi ta ce "Alright Abba, a dawo lafiya" kan dinning ya nuna mata ya ce "Ga caan tsaraban ki" tayi murmushi me kyau ta ce "Nagode Abba" daga haka ta nufi wajen ta dauka ledan Apple da chocolates different types, up stairs ta nufa da ledan a hannunta, Abdul dake tsaye yana balle links dinsa ya ce "Abba ya wuce mosque ko?" Ta ce "No, he's waiting for u" daga haka ta shige dakinta ta ajiye ledan a kan dressing mirror ta shiga cire uniform dinta. Sleeping dress ta saka iya knees dinta me siririn hannu, ta kara combing kanta sannan tayi packing dinsa da peach ribbon, sai tayi mungun kyau kamar baby doll, instead tayi alwala tayi sallah sai ta zauna ta dauka chocolate ta bude tana sha, har wani limshe ido take tsabar dadi, tana cikin sha aka bude kofar dakin, ta dan zaro ido tana kallan Ummi dake kallanta surprisingly enough, ajiye chocolate din tayi ta mike ta ce "I want to pray now" mari Ummi ta kai mata tayi saurin kaucewa ta shige toilet, Ummi da ranta ya gama 6aci ta ce "I will catch u" daga haka ta tattara ledan Apple dana chocolate ta fita dasu zuwa dakinta. Few minutes tayi taking a toilet sannan ta fito ta saka babban hijab ta tada sallah, bayan ta idar ta cire hijab din ta hau kan gado ta kwanta ranta duk babu dadi ganin babu abubuwanta a inda ta ajiye. Sai da su Abdul sukai sallan Isha sannan suka shigo gida, Abdul ya wuce kan dinning dan yin dinner Abba kuma ya zauna gefen Ummi, murmushi Abba yayi ya ce "Hajiya ba'a gajiya da aiki ne?" Ummi ta rife laptop din gabanta ta ce "Next week fa holiday zai kare, shiyasa na fara research a kan course outline, u know we have only 7 weeks to cover" Abba yayi nodding happily ya ce "Hakane Ummu Rafi'ah, fatan student basa samiki ciwan kai" murmushi tayi ta ce "Not at all, ko lectures muke the hall was so quite, so u don't have to worry kasan fa lecturing was my hobby since" Abba yayi dariya ya ce "I'm the first person to witness that, nida ake barmin Mamana a wajen nannies a tafi aiki" dariya Ummi tayi ta ce "To ba gashi yanzu ya wuce ba?" Looking smiley ya ce "Hakane".
Bayan few minutes ta juyo tana kallansa ta ce"Yallaboi i have a lots to talks with u" Abba ya ce "Go ahead, yau kam ai a gidan ki nake" Ummi ta dan juya kai ta ce "I though zaka tafi wajen matarka ne" Abba yayi murmushi ya ce Haba first wife, don't judge me wrong mana, matar dana dawo da ita kuma naje wajenta? Kema ai kinsan always ranar da muka dawo nan nake kwana biyu kafin na shiga caan, last time ma bata da lafiya ne that's why na kwana" Ummi ta ce "Alright" ya ce "I'm all ears" ta danyi ajiyar zuciya kafin ta ce "Akan Rafi'ah ne dama" Abba ya dan zaro ido thinking something bad happens to her ya ce "Meya faru, ina kikace ciwan ya dade bai tashi ba sosai?" Ummi ta ce "A'a she's getting better now, but pls yallaboi ka zauna kayi mata fada, saam Rafi'ah bata da nutsuwa musamman this two days, na bata girki ta kona, running any how, babu ruwanta ko a gaban waye, walking without scarf, in dai gaya maka yanzu Abdul yafi ta nutsuwa, zaka rantse kace shine gaba da ita" Abba ya numfasa ya ce "That's doesn't mean ki dinga mata tsawa kina firgita ta, and don't judge me wrong, nasan u are the number one witness da zaki fara bada labarin ciwan yarinyar nan, u know she's suffering from heart attack, little thing or such zai iya kawo mata attack, ba wai bazan iya mata fada bane, i can do it, but a little, a yanzu babu abinda take bukata irin kwanciyar hankali da kulawa, just pray for her, i don't want to loose her" a hankali Ummi ta ce "But... " katseta yayi ta hanyar cewa "But what? Dan Allah mu bar maganar nan a nan Madam" Ummi ta ce "Allah ya shirya mana, ya bata lpy" Abba ya ce "Ameen" kallan Abdul yayi dake game a laptop ya ce "Call ur sis for me" Abdul ya mike ya nufi stairs, kwance ya sameta akan gado tayi shiru, ya zauna gefenta yana shafa cute face dinta ya ce "Anty Abba is calling u" tashi tayi a hankali ta ce "To" tabi bayansa har suka sakko kasa, gefen Abba ta zauna ta dan turo baki ta ce "Gani Abba" ya jawota jikinshi ya bata side hug ya ce "What's wrong with u Mamana" kallan Ummi tayi dake zaune sannan ta sunkuyar da kanta ta ce "My chocolate" tana dago idanta suka hada ido da Ummi, tayi saurin boye fuskarta a kirjin Abba, ya shafa smooth hair dinta ya ce "Zata baki idan ta tashi, gobe da safe kuma kuje ku yiwa Antyn ku sannu da dawowa" Rafi'ah ta kara turo baki btace komai ba, Abba ya ce "I'm i not talking to Rafi'ah" sai lokacin ta dan kalleshi ta ce "To" Abba ya kalli Ummi ya ce "Nikam meyasa ba'a yiwa Mamana kitso? ga gashi har baya amma ba kitso" Ummi ta ta6e baki ta ce "Ba so take ba" Abba ya kalleta ya ce "Why Mamana?" Ta ce "Abba me zafi fa akemin" ya kalli Ummi ya ce "Next time dama kar a mata me zafi" Ummi dai bata ce komai ba taci gaba da arranging papers din da tai marking.
Karfe 10 Abba yace kowa yaje ya kwanta, Rafi'ah ta rungumeshi ta ce "Bye bye Abba" ya shafa fuskarta ya ce"Good night Mummy" ta rungume Ummi ma ta ce "Night sweetheart" Ummi ta shafa bayanta ta ce "Night, and don't forget to say ur du'ah" ta ce "Insha Allah" harta tafi sai kuma ta dawo ta ce "Dan Allah Ummi na dauka chocolate daya" Ummi ta ce "No, da safe zan baki" ta juya ta fara haurawa stairs bayan ta musu bye bye, dakin Abdul ta shiga ta sameshi yana kallo a system, itama zama tayi gefensa ta fara kallan itama.


*SHARIK HAYATI*

_08103810398_

[6/9, 11:00 AM] Teemarh: *_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

*BY FATIMA* _{Real~Teemarh}_

_11~12_

The next day bayan an gama breakfast sunyi shirin Islamiyya Abba yace suje su gaisar da Antyn su, Rafi'ah tayi kicin~kicin da rai tayi kamar bata ji ba, ganin Abba ya tashi ya haura upstairs yasa Abdul ya kalleta ya ce "Anty muje mana, sai mu tafi kar muyi latti" farfara idanuwanta tayi ta kara rungume side bag dinta ta ce "I'm not going, idan zakaje sai kai kaje" Abdul ya mike ya ce "Do u want Abba to makes u angry?" Kin kulashi tayi ta fara wasa da ring din dake hannunta, ganin haka yasa ya dauki bag dinsa ya fita a parlorn. Bayan few minutes Ummi ta fito a kitchen rike da flask a hannunta ta dura akan dinning, kallan Rafi'ah tayi ta ce "Have u eaten?" Ta daga mata kai, Ummi ta ce "What of your drugs?" Ta ce "Yess i took all" daga haka Ummi ta juya ta koma kitchen, horn din mota da taji ne yasa ta mike ta dauka 500 da Abba ya bata sannan ta fita waje.
Yusuf ne zaune a office dinsa yana kallan test din da aka masa, ya limshe idanuwansa yana girgiza kai ya ce "Innalillahi" bude kofar Office din akayi Dr. Aliyu ya shigo da sallama, shima duk jikinsa yayi sanyi ya karasa kusa da Yusuf ya dafa shoulder dinsa, bayan minti 5 ya sauke ajiyar zuciya yana kallan Yusuf ya ce "How comes Dr.? meyasa duk test din da ake maimakon yayi normal sai yayi gaba, Yusuf kafi kowa sanin hatsarin ciwan zuciya fa, i don't mean to explain such" share dan guntun hawayensa Yusuf yayi yana kallan Aliyu ya ce "I don't know Doctor, I don't really know what's wrong with me" he said in a husky voice, Aliyu ya limshe idanuwansa kafin ya budesu ya ce "Yusuf", dago kansa yayi a hankali , Aliyu ya ce "U know, kasan kanada ciwan zuciya Yusuf, but why are u playing with your life, so kake ka mutu ko menene hakan?" Kasa saukar da kansa Yusuf yayi cikin sarkarkiyar murya ya ce "My... Pa..re..nt., i'm a loving child Aliyu, how can i forgot my parents? Forgot my happiness? The only once who makes me smile all d time? yau iyayena sun cika shekara 7 da rasuwa, why will i not recall and pray for them Aliyu, so kake na manta dasu? Kasan it's not easy and it's impossible" daga haka yasa hannayensa biyu yayi wiping tears dinsa, shiru Dr Aliyu yayi for some minutes kafin ya zauna a chair din dake gefensa ya ce "I know u must remember them Yusuf, they need prayer than any orther thing apart, kayi ta musu addu'a insha Allah suna cikin rahama, amma dan girman Allah ka rage yawan tinani Yusuf, kafi kowa sanin condition dinka, lafiyar ka tafi komai a yanzu" murmushi Yusuf yayi a hankali ya kama hannun Aliyu ya ce "Thank u so much, I'm very proud to have a friend like u" Aliyu ya mayar masa da murmushi ya ce "Ba komai, amma dan Allah a kiyaye" Yusuf ya mike yana cusa test din cikin pocket dinsa ya ce "Insha Allah, ina musu addu'a a kullum Aliyu, but idan shekara ya zagayo i really feels it deep down me, especially when the exact date comes" Aliyu ya ce "Allah ya musu rahama" Yusuf ya ce "Ameen" daga haka ya mika masa hannu ya ce "Till tomorrow" Aliyu ya ce "Alright, Allah ya kaimu". Suna fita yasa key ya rufe office dinsa sannan yayi wa sauran Doctors din sallama ya fita.
Slowly ya dinga tafiya cikin motarsa harya iso unguwar Rimi gidan kanwar Amminsa, dai dai kofar wani babban gida yayi parking sannan ya fito rike da phone dinsa ya shiga gidan, gate man kawai ya gani a compound yana watering flowers, bayan sun gaisa ya nufi entrance din gidan, yana murda handle din kofar yaji a bude ne, hakan yasa ya shiga hade da sallama yana murmushi. Da gudu wata cute little girl ta nufoshi, ya dagata sama ya ce "Oyoyo little" ta kankameshi ta ce "You are welcome Yaya" yaja hancinta yana sauketa ya ce "Ina Mami?" Ta ce "She's in her room, Yaya what and what did u brought for me?" ya dan zaro ido kafin ya ce "Nothing, but zan kai Ammina shopping insha Allah" Khairiyya ta washe baki ta ce "Allah Yaya" ya ce "Sure" zama yayi akan sofa yana kallan TV ya ce "Call Mami for me" ta ce "Ohk" daga haka ta nufi upstairs da gudu.
_{Anty Aisha kanwar Maman Yusuf ce wacce suke uwa daya uba daya, su kadai iyayensu suka haifa, itama a nan kano take da zama a unguwar rimi, mijinta baban lawyer ne, shi ya kai Yusuf abroad yayi karatu har ya gama, yaransu guda uku, Sameer shine babba wanda a kalla yana da shekaru 26 sai kuma Faruk me shekara 20 sai kuma autarta me sunan maman Yusuf wato *FATIMA* shekarar ta 10 kacal a duniya}_
A tare suka sakko downstairs, Khairiyya ta zauna gefen Yusuf ta ce "Yauwa Yaya ka fada ma Mami, ina da gaske kace zaka kaini shopping?" ya bata side hug ya ce "Ai dolena Ammina guda, ba shopping ba ko Kano kikace mu zagaya yau sai inda karfina ya kare" Mami dake murmushi tana kallansu ta ce "Ko idan man motarka ya kare ba?" Ya danyi murmushi yana kallanta ya ce "Ina yini Mami?" Ta ce "Lafiya kalau Yusuf ya clinic?" Ya ce "Alhamdulilah, kwana biyu banzo ba Mami aiki ya min yawa" tana murmushi ta ce "Ba komai Yusuf, Allah dai ya taimaka" ya ce "Ameen, su Sameer basa nan" Mami ta ce "Sameer ya tafi Abuja jiya, Farouk kuma ya shiga gari" ya ce "Ohk" Mami daketa kallansa tin dazun ta ce "Amma ya jikinka Yusuf? Are u getting better ko dai har yanzu gaka nan dai?" ya juyo yana kallanta ya ce "Da sauki Mami sosai" ta ce "To Allah ya kara maka lafiya, yau kuma sai gaka da wuri, ni ai da na zata zuwan yamma zaka mana" Ya gyarawa Khairiyya scarf dinta kafin ya ce "Yau Saturday ai Mami, ward rounds kawai nayi, but week days to 5 nake tashi" Mami ta ce "Masha Allah, ya batun aure fa Yusuf?" murmushi kawai yayi yana kallanta, ta ce "Ko so kake mu aura maka koma wacece? Shekarunka fa 32 yanzu" ya shafa afro din dake kansa ya ce "Mami soon insha Allah" ta ce "U are always saying soon, when is that soon Yusuf?" Ya sauke kansa kasa ya ce "Kuyi ta addu'a" ta ce "Kullum yinta muke ai, ga abinci

Please Login or Register in order to submit comment