Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

lokacin dana gama secondary school dina, both Father and mother are from kano, i did my first degree in Dubai where i studied Medicine, and then goes for PHD where i specialize in Pediatrics, i'm now staying with my father's sister and her daughter, Ammina ma su biyu ne agidansu, akwai sister dinta dake unguwar rimi" Rafi'ah ta sauke ajiyar zuciya jin iyayensa duk sun rasu, a hankali ta ce "Allah ya musu rahama" ya ce "Amee, Can u pls help me with your digit?"...


_More comments is needed pls, let me see how much u appreciate the book SHARIK HAYATI_

*Join my Facebook grp @Real~Teemarh fans*

*Follow me on wattpad @Real~Teemarh192*

*SHARIK HAYATI*

_08103810398_
[6/9, 11:00 AM] Teemarh: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

*BY FATIMA* _{Real~Teemarh}_

_17~18_

A hankali Rafi'ah ta dago kanta ta kalleshi, tayi saurin dauke idanta ganin kallanta yake, Yusuf ya gyara hulan kansa yana kallanta ya ce "Ko bazaki bani ba?" Still kanta na kasa bata ce komai, ya ce "Fatima" ba tare data kalleshi ba ta ce "Na'am" ya ce "Won't you give me?" Juyowa tayi ta dauka phone dinsa dake kan table ta rubuta masa digit dinta sannan ta ajiye wayar, ya dauka yana murmushi yayi dialing phone din, ba jimawa wayarta dake cikin jaka ta fara kara, Yusuf yayi hanging call din yana kallanta ya ce "Thank u much" ta ce "U are welcome" mikewa tayi ta dauka side bag dinta zata wuce yayi saurin riko hannunta, tsayawa tayi cak ta kasa juyowa, ya sake mata hannunta ya ce "Won't u say bye" a hankali ta ce "Sai anjima" ya ce "Ki zauna kici abinci gashi suna kawowa" Rafi'ah ta girgiza kai ta ce "I'm ok" ya mike yana kallanta ya ce "Let me drop you" ta ce "Tare nake da driver" Yusuf ya ce "Ohk safe, Allah ya kaiku lpy" a hankali ta ce "Ameen" daga haka ta kama hanyar fita a hall din, tsayawa tayi jin sunanta daya sake kira, ya karaso inda take tsaye ya ce "Naga mood dinki ya canza, hope ban maki komai ba" ta girgiza kai a hankali ta ce "Not at all, i just want to rest" daga haka tayi gaba ta barshi tsaye a wajen. Tana isa parking space Mustapha ya bude mata back seat ta shiga ta zauna shima ya shiga mazauninsa ya ja motar suka wuce, tinda suka fara tafiya Rafi'ah ta limshe idanuwanta ta jingina da kujerar motar kamar dai me bacci, a zahirin gaskiya kuma labarin Yusuf kawai take tunawa, duk sai taji tausayinsa deep down her, tin yana kamarta kenan ya rasa iyayensa duka biyu kuma at the same time, hawaye masu zafi taji sun sakko mata, tasa gyalen jikinta tayi saurin gogewa, daga haka ta maida fuskarta jikin window tana kallan mutane. Suna isa gida ta fito a hankali ta shiga ciki, ba kowa a parlor sai karar Fan dana TV, ta wuce upstairs tana kiran sunan Ummi, a bakin kofa suka kusan cin karo, Ummi dake kallanta ta ce "Lafiya kamar an jefo ki?" Veil dinta ta cire ta ce "Lafiya kalau, Ina Abbana?" Ummi ta ce "Ya fita dazu, ya taron?" Silently ta ce "It was fine" daga haka ta wuce dakinta ta rufo kofa.
Da daddare Rafi'ah na kan dinning tana cin indomie data dafa, Abba ya kalli Ummi dake yayyanka Mango ya ce "Why is Abdul don't want to stay with us always? I have been monitoring him since, sai yayi ta zama a daki what's the essence?" Ummi ta ajiye knife din hannunta ta ce "Kasanshi da san kallan ball, yanzu haka yasa laptop a gaba yana kai" Abba ya girgiza kai baice komai ba, bayan ya gama shanye mago dinsa ya mike yana kallan Rafi'ah ya ce "Mamana Good night" ta dan turo baki ta ce "Night" Abba ya ce "What again, bakyaso na tafi ne?" Ta ce "Bayan gobe zaka koma kuma yauma saika tafi caan ka kwana" Abba ya ce "I'm sorry mother, i'm spending the night there, hope ba komai ko" daga masa kai tayi sannan ya kalli Ummi ya ce "Sai da safe Madam" ta ce "Allah ya tashemu lafiya" daga haka ya fita ya jawo musu kofar, Tashi Rafi'ah tayi ta dawo kusa da Ummi ta ce "Mummy fa yau saura sati 2 ta dawo ko?" Ummi ta ce "Hakane" Rafi'ah ta ce "I'm eager, cewa tayi fa gidanta za... " shiru tayi jin phone dinta na ringing, ta karasa wajen TV stand ta dauka wayar, Ummi dake kallanta ta ce "Who's that?" A hankali ta ce "Salmah ce, inaga maganar assignment din nan ne" daga haka ta nufi upstairs Ummi ta bita da kallo, tana shiga dakinta tayi picking call din ta kai kunnenta hade da sallama, on the other side Yusuf ya ce "How are u?" Ta zauna gefen gado ta ce "Fine, how is everyone?" Ya ce "Kowa lpy, hope kin isa gida safe?" Ta daga masa kai kafin ta ce "Sure" ya ce "Masha Allah" shiru tayi bata sake cewa komai ba, caan ya dan sauke ajiyar zuciya ya kira sunanta, silently ta amsa idanuwanta a limshe ya ce "When is ur marriage?" Rafi'ah ta zaro ido sai kuma ta ce "Aure kuma?" Ya ce "Ehh, ko baza kiyi inviting dina ba?" Ta danyi murmushi ta ce "Ba rana" Yusuf ya ce "Why, duk samarinki kice ba rana" dariya ta danyi har yana jiyota kafin ta ce "Nikam banida samari, im still young, SS2 fa kawai nake" ya bude eyes dinsa dake limshe ya ce "I disagree, kina da samari da yawa heart dina tamin searching na gani". Dariya sosai ta kyalkyale dashi kafin ta ce "I'm serious Dr, i am not in any relationship yet" ya ce "Really?" Ta ce "Serious" kasa kasa yayi da murya ya ce "Can we meet tomorrow?" Ta danyi shiru sai kuma ta ce "Where?" Ya ce "Duk inda kika ga kina so, kona zo gida?" Ta zaro idanuwanta waje ta ce "Noo, gobe Sunday, zanje islamiyya" Yusuf ya ce "By what time?" Ta ce "8 muke zuwa mu dawo 12" ya ce "Alright i think we meet around 11" ta ce "How?" Ya ce "I will come and call u insha Allah" ta ce "But... " Yusuf ya ce "Say it" ta danyi shiru sannan ta ce "Amma ba inda zan bika", dariya yayi a hankali ya ce "Sure, a bakin gate zamu tsaya, i just want to tell u something" ta ce "What's that Doctor?" Ya ce "There are a lot, nafiso na fada miki face to face" ta ce "Ohk, Allah ya kaimu" ya ce "Ameen", jin kiran da Ummi ke mata yasa ta mike da sauri ta ce "Ummi na kirana, good night" ya ce "Sweet dreams" daga haka yayi hanging call din ya jingina kansa da gadonsa yana imagining yadda take dariya da kuma irin kunyarta, he always like yadda take sunkuyar da kai, the way she talks, and when she's laughing...


*SHARIK HAYATI*

*The more u people comment the more i will type* 🤨

_08103810398_

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

*BY FATIMA* _{Real~Teemarh}_

_19~20_

Washegari da sassafe Ummi ta tashi ta fara hadawa Abba breakfast, tana cikin aiki taji an danna bell, ta wanke hannunta a sink sannan ta fito a kitchen ta bude kofar parlorn, Abba ya saki murmushi yana kallanta ya ce "Ina Mamana, hope ta hadamin breakfast" Ummi ta bashi hanya ya shigo ta ce "Indai Mamankan nan ne ai sai dai ka tafi da yunwa" Abba ya zauna kan sofa ya ce "Baki tasheta ba kawai Madam" Ummi ta danyi murmushi ta ce "Morning" ya ce "Morning, ya kwanan yaran?" Ta ce "Kowa lpy, karfe nawa zaku tashi?" Abba ya ce "By 9, baki gama bane?" Ta ce "Saura kadan" daga haka ta koma kitchen ta dauko flask din shayi ta ajiye masa akan dinning. Ba jimawa ta kammala duk wani abinda yake da bukata ta jera masa sannan ta wuce upstairs, a parlor ta sami Rafi"ah na kwance akan kujera tayi rub da ciki, Ummi ta ta6a jikinta to make sure she's fine, tashi tayi ta zauna tana goge idanta silently ta ce "Ina kwana" Ummi ta ce "Lafiya, ki tashi kije Abba yana kasa" mikewa tayi a hankali ta wuce downstairs still tana goge siraran hawayen dake zubo mata time by time, Abba kadai ta samu zaune a kan dinning yana cin abinci, ya miko mata hannunsa na hagu ya ce "Come on Mamana" Rafi'ah ta saka hannunta daya cikin nasa ta karasa gefensa, har lokacin bata yarda sun hada ido ba, Abba ya zaunarta gefensa ya ce "How was your night?" silently ta ce "Fine, Abba tafiya zaka yi?" Ta karashe maganar tana san yin kuka, Abba ya shafa kanta ya ce "I'm sorry daughter, very soon zan dawo kinji, kinga tin last two week ya kamata na koma to ban samu ba saboda kinyi rashin lafiya, i hope u are not crying" ta sauke kanta kasa tana tare hawayen idanta, Abba ya share mata idanta tass, bayan haka ya tura plate din abincin gabanta ya ce "Let's eat together" daga haka ta dauka fork ta faracin abinci. Suna cikin ci Abdul ya fito daga dakinshi, manyan kayane ajikinshi da sukai mataukar kar6enshi, yaja kujera ya zauna yana kallan Abba ya ce "Morning" Abba ya ce "How are u?" A hankali ya ce "Fine" daga haka shima ya dauka plate ya fara serving kansa, sai kallan Rafi'ah yake yana dariya kasa~kasa, bayan ya fara cin abincin ya ce "Ina kwana Anty" Bata amsa shi ba saima harara data dalla masa, Abba ya danyi murmyshi ya ce "Can't u respond? Haba Mamana" mayar da kanta tayi gefe ta ce "Abba dariya fa yake min" Abba ya ce "To Abdul ka daina mata dariya, maza amsa masa gaisuwar da yayi" calmly ta ce "I'm fine" Abdul yayi dariya zaiyi magana Abba ya masa alamar yayi shiru, daga haka ya mike ya ce "Let me see ur Mum upstairs".
A daki Abba ya samu Ummi tana waya da Anty Halima, ganinsa yasa ta ce "Zan kiraki anjima" daga haka tayi hanging wayar tana kallansa ta ce "Har kun gama?" Abba ya zauna gefenta ya ce "Ehh, na miki transfer ko kin gani" ta ce "Ehh na gani just few minutes from now, Allah ya kara budi ya kuma kiyaye hanya" Abba ya ce "Ameen, idan akwai wani abu u let me know" ta girgiza kai ta ce "Ba komai yanzu kam" ya ce "Alright, Amina na nan itama, nace mata ta jira next idan na dawo sai mu koma" Ummi ta ce "To" ya mike yana kallan agogon dakin ya ce "Yaran nan idan sun dawo a islamiyya akai su gidan Umma su gaisheta, naso muje but Allah baiyi ba" Ummi ta ce "To insha Allah" Abba ya mike ya ce "I think i have to go Ummu Rafi'ah" Ummi ta daukar masa karamar traveling bag dinsa ta ce "Allah ya sauke ku lpy", suna saukowa Abdul ya kar6i jakar a hannun Ummi sannan ya fita da ita zuwa mota, Rafi'ah ta mike ta ce "Allah ya kiyaye Abba" ya ce "Ameen Mamana, hope ba zaki kuka ba?" Ta daga masa kai ta ce "Ehh Abba" daga haka ya kama hannunta, Ummi dake kallansu ta ta6e ta ce "Safe flight" ya ce "Ameen, Ameen" daga haka suka fita Ummi ta dawo ciki. har bakin mota Rafi'ah ta rakashi tana ta mishi bye bye, Abdul ya leka motar yana kallan Abba ya ce "Allah ya kiyaye Abba" Abba ya ce "Ameen, ayi ta kokari ayi ta karatu, Allah kuma ya muku albarka" a hankali Rafi'ah ta amsa da Ameen sannan ta rife masa kofar mota, hannu suka dinga daga masa har Mustapha ya fita da motar.
Rafi'ah na komawa parlor ta turo baki ta zauna gefen Ummi ta ce "Abba ya tafi" Ummi ta ce "Da kin bishi ai, ki tashi ku fara shirin islamiyya" Rafi'ah ta ce "Ummi ya Abba bai tafi da Anty Amina ba" Ummi ta ce "You can call him and ask" ta kara turo baki ta ce "Ni wallahi banaso ta zauna damu, gara ta tafi caan gidan Umma" Ummi ta ta6e baki ta ce "Sai ki koreta ai idan zamanki take" Rafi'ah ta kwanta ta ce "Sai tai ta yima mutane kallan banza" cikin tsawa Ummi ta ce "Cewa nayi ki tashi kiyi shirin islamiyya ko?" ta mike da sauri ta wuce upstair. Da yake atampa ne ajikinta zulelen himar dinta kawai ta saka ta shafa power da lipstick, tayi kyau sosai da sosai, daga haka ta dauka side bag dinta me dauke da Qur'an da sauran littafai sannan ta dauka phone dinta ta jefa a ciki, tana saukowa ta samu Abdul gefen Ummi yana rokonta ta bashi mota, Ummi ta mike ta ce "Idan baza ku hau keke Napeep ba kar kuje islamiyyan" Abdul ya ce "Ba ina fita dake ba, dan Allah ki bani" ta ce "Dani kace ai Babana, amma bazan baka mota daga kai sai Rafi'ah ba" daga haka ta ajiye musu 1k ta ce "Gashi idan kuna da niyya" Rafi'ah ta dauka kudin ta nufi kofa ta ce "Malam ka taso mu tafi" daga haka ta fice yabi bayanta yana gyara hulan kansa,
Anty Amina ce zaune gefen Ummanta tana sauraren abinda suke fada, bayan ta dasa aya Anty Rahama ta mike tana tafa hannu ta ce "Wallahi Umma bata isa ba, ninasan shiga tayi ta fita tasa yace bazai tafi da Amina ba" Umma dake zaune kan kujera ta ce "Ai kuwa kanta tayi wa, dan wallahi yanzu zata san ba'a ta6amin 'ya'yana a zauna lafiya" Anty Amina ta share hawayen idanta ta ce "Abin haushinma Umma saida na shirya kawai jiya da daddare yake cemin na zauna saiya kuma dawowa, kuma Umma nasan matarsa ce silan komai, ni kuwa ban masa girki ba wallahi" Umma tayi wani shu'umin murmushi ta ce "Nace miki kanta tayiw Amina, zata gane ba'a ta6a min zuri'a a kwana lafiya" Anty Rahama dake huci ta ce "Idan batai wasa ba saina 6atar da 'ya'yan da take takama dasu, idan yaso ta mutu kowa ma ya huta, da kyar idan tafiya aikin da take ba bin maza take ba" Anty Amina ta kwantar da kanta a cikinyar Umma ta ce "Dama mana, bakiga sai kudi take samu ba, banda haka ya za'ai ace kwanan nan ta canza mota sannan ba'a fi wata hudu ba har ta siyar ta sayi wata" Anty Rahama ta ce "Uhmm kinji ko Umma, idan ba maza take bi ba nawa ake bawa malaman jami'a da har take tara kudi haka" tashi Umma tayi ta bar musu parlor saboda phone dinta dake ringing a cikin daki. A hankali ya bude kofar dakinsa ya fito, kananun kaya ne a jikinsa sunyi masifar yi masa kyau, gashin kansa sai sheki yake, Umma ce kadai a parlon tana zaune, ta dago kanta ta kalleshi sannan ta dauke kai ta wani hade rai, Yusuf ya zauna a kan kujerar dake opposite dinta ya ce "Ina kwana" kamar ba zata amsa ba sai kuma ta ce "Lafiya" daga haka ya mike ya nufi kofa zai fita ta ce "Ka dawo ka zauna" dawowa yayi ya zauna ya zuba mata ido yana jira ta fadi abinda zata ce, kusan minti 3 yana zaune bata ce komai ba ya danyi kasa da kansa ya ce "Umma ina jinki" ta dora kafarta daya akan daya kafin ta ce "Banga ka turo kudin dana ce maka ba" ya sunkuyar da kansa ya ce "Ehh ban manta ba, akwai gyaran da zanyi a gidana wannan month din, sai dai ko next month na tura miki" Umma ta ce "To baka isa ba, saika bar gyaran gidan idan ka gama hadawa Jiddah lefe sai kayi" Yusuf ya sauke ajiyar zuciya ya ce "To, nawa zan tura miki yanzu" ta ce "300k, sai na fara dasu kafin wani watan" dago kansa yayi yana kallanta with disturb, Umma ta ce "Ko baza kai ba nasan abin yi" a hankali ya ce "Zanyi" daga haka ya mike ta ce "Ina kuma zaka naga yau Sunday" ya ce "Zanje gidan Mubarak ne, matanshi ta haihu yesterday night" Umma ta ta6e baki ta ce "Haka dai, yawan banzan baya karewa" shikam tin tini ya fita a parlon dan dama bai tsaya jin me zata ce ba, yana isa parking lot ya shiga motarsa ya kifa kansa akan kujera, kusan minti 10 yana haka kafin ya mike ya sawa motar ya fice a gidan. Duk yadda Rafi'ah zatai saida tasan yadda tayi ta bada haddanta da wuri, karfe 11 da minti 10 kiran Yusuf ya shigo wayarta, ta dauka a hankali tayi sallama ya ce "I'm outside" daga haka tayi hanging wayar ta mike ta dauka jakarta, durkusawa tayi gefen malaminsu ta ce "Ya Sayyadi Yayan nawa ya zo" ya dago yana kallanta ya ce "Allah ya kiyaye" ta ce "Ameen" daga haka ta mike ta fita a class din. Tin da ta fito Yusuf yake kallanta harta tsallako titi ta karaso inda yake tsaye, yayi folding hannayensa yana murmushi ya ce "Ashe zaki iya fitowa" ta danyi murmushi kanta a kasa ta ce "Good morning" ya ce "Morning, how was ur night?" Silently ta ce "It was fine" ya bude mata back seat ya ce "You enter" dagowa tayi tana kallansa, ya ce "Do i look like a kidnapper?" Ta ce "No, but i prepare to stay here" Yusuf dake kallanta ya ce "Pls ki shiga" ta ce "Here is also ok Doctor" ya sauke ajiyar zuciya yana cusa hannunsa a pocket dinsa ya ce "To akwai balcony a nan kwanar sai mu zauna" a hankali ta juya ta kalli direction din inda yake nuna mata, ganin wajen ba mutane yasa ta karasa wajen ta zauna, bayan ya rife motar shima ya karaso ya zauna gefenta yana murmushi, kauda kanta tayi gefe ganin kallanta yake, Yusuf yayi dariya kafin ya ce "How is Ummi?" Ta ce "Tana gida" ya ce "Daddy fa?" Ta ce "Dazu ya koma Abuja" Yusuf ya ce "Allah ya kai shi lafiya" ta ce "Ameen", shiru duk sukai na tsawon lokaci, Yusuf yayi breaking silent din ta hanyar kiran sunanta, ta juyo ta kalleshi sannan ta amsa, ya ce "U told me that u aren't in any relationship right?" Ta daga masa kai ba tare data kalleshi ba, Yusuf ya ce "Good" shiru yayi na dan lokaci kafin ya dan kalleta ya ce "I think it's a care and pity before, but now i discover that it was love at first sight" dago kanta tayi da sauri ta kalleshi, suna hada ido ta sauke kanta kasa zuciyarta na bugawa, she never expect such speech from him, bayan haka this is the first time wani ya ta6a cewa yana santa, Yusuf ya gyara farin glasses din idansa ya ce "I know u are shock with my words, but pls do accept me, i Yusuf i promise not to disappoint, zan zauna dake har karshen rayuwata Rafi'ah, i will never ever cheat on you, wallahi wallahi words only can't express how much u are to me, na fara sanki since from the first day i saw u". Shiru Rafi'ah tayi ta dinga jujjuya ring din hannunta, she can't just imagine herself wai ita ne aka furtawa kalmar so, cikin sweet and cool voice dinsa ya ce "But it isn't by force, if u are not interested in me i can give up" shiru bata ce komai, ya dan shafa gashin kansa yana kallanta ya ce "Ohk, idan baki ce komai ba that means u accepted" da sauri ta juyo tana kallansa ta ce "No! pls" ya ce "Then say something" turo baki tayi ta ce "To ai ni ban san ya ake cewa ba, and this is the first time wani yace min yana so..." Shiru tayi ta rife fuskarta da himar din jikinta, Yusuf couldn't hold his laugh, looking smiley ya ce "I know Fatima, but say something even if it is OK" har lokacin bata bude face dinta ba, ta ce "Sai dai ka zama Yayana tinda ni banda shi" ya ce "To kinsan me za'ai" ta girgiza kai still fuskarta a rife, ya ce "Ai Yaya baya auren kanwarsa, but let's make ourselves to be cousins, kinga at the end zamu iya yin aure" ita dai bata ce komai ba banda murmushi da take, Yusuf ya janye hijabin a fuskarta ya ce "Ki daina rufemin cute face din nan" juya kanta tayi gefe ta ce "Pls stop Doctor" ya ce "To kice wani abu" ta make kafada, Yusuf ya ce "Pls beautiful" Mikewa tayi da sauri sakamakon bell da taji an kada, ta dan kalleshi ta ce "Zan tafi kar Abdul ya nemeni" ya ce "Muje to saina sauke ku a gida" ta ce "Driver dinmu zaizo" daga haka tabi ta gefenshi ta wuce ya bita da kallo yana murmushi.
Tana zuwa bakin gate din islamiyyan ta samu Mustpha yayi parking, ta bude back seat ta shiga sannan suka jira Abdul, bayan ya shigo Mustapha yayi reverse suka juya, Rafi'ah ta kalli direction din da motar Yusuf yake, a tsaye ta ganshi yana kallansu, yayi saurin daga mata hannu ta kauda kanta gefe. Within 10 minutes suka isa gida, Mustpha na parking suka fito suka nufi entrance din gida, Ummi ce zaune a parlor tana yanka pumpkin leaf, Rafi'ah ta zauna gefenta ta ce "Mun dawo" Ummi ta ce "U are welcome" ta cire hijabin jikinta ta ce "Pls Ummi ki samin credit na kira Mummy" Ummi ta ce "Never, Abba baya tura maki kudi ba?" Rafi'ah ta ce "A'a fa, bai bani ba" Ummi ta ce "Check now, dazu da mukai waya yace ya tura maki" wayarta ta dauko a jaka ta shiga messages, aikam tana budewa taga credit alert na 10k, ta danyi murmushi ta ce "Na gani, thanks" Ummi ta ce "Sai ki kirashi". Recharging ta fara yi sannan tayi dialing phone din Abba, yana picking ya ce "How are u Mum? Kunje islamiyya?" Ta ce "Fine Abba, how was ur journey?" Ya ce "Alhamdulilah" ta ce "Yanzu naga alert thank u so much, Allah ya kara arziki" ya ce "Mention not, i will call u ltr" a hankali ta ce "Ohk bye" tana hanging wayar Ummi ta ce "Da yamma zakuje gidan Umma" Rafi'ah ta dan hade rai ta ce "Nikam gaskiya bazanje ba, dama dai da Abba ne" Ummi ta dalla mata harara ta ce "Sai ki kira wanda ya fada kice mishi baza kije ba" turo baki ta kara yi ta ce "Ni kam gaskiya ni banaso, Ummi fa basa dariya sai suyi ta hade rai, kuma wallahi wannan karan bazan musu shara ba" ko kallanta Ummi batai ba bare ta bata amsa, Rafi'ah ta ajiye wayarta gefen Ummi ta ce "Kuma ma Anty Amina tana caan, su taru suyi ta zagin mutum, ni wallahi gara nayi bacci akan..." cushion Ummi ta gefa mata ta ce "Idan sun zageki ajikinki zai fito ko naman jikinki
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment