Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to haka ta kasance dan yau aka ɗaura auren *YARIMA HAKIM ABDULMALAK DA AMARYARSHI GIMBIYA HAKIMA ABDULHADI* a kan sadaki naira dubu ɗari biyar, mutane da dama suka shida wannan ɗaurin aure, bayan angama ɗaura auren aka fara taya Hakim murna shidai kawai kallon mutane yake dan abun mamaki yake bashi wai shi yau aka ɗaurama auren da kuma Hakima, abunda yana bashi tsoro da mamaki, haka dai haka gama komai aka fara shirya ma amarya dan kanta gidan mijinta.


Wa'azi tasheshi wajen iyayenta guda uku, tasha kuka kamar ba gobe da Lantana da Bilkisu da Azima kawai ta tafi gidan miji, haka suka ɗauki hanyar Zaria domin kai amarya gidan mijinta.




_By Jameelah Jameey✍🏻_


#Share
#Comment
#Vote
#Like
#Please


👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
*GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻



*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
________________________________



_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey 🖋_

*(Yar mutan kankia👸🏻)*






*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*


_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍```


77&78


Tun daga farkon masarautar Zaria ake yin busa anayi ma Hakima lalai da zuwa masarauta mai albarka, itadai Hakima kanta yana cikin alkarba bata ganinsu sai dai jinsu, shashenta aka kaita da addu'oi ta shigo gidan masarautar haka ma da addu'oi ta shiga shashenta da addu'oi ta shiga room din da aka saka ta, bayan tayi addu'oi ta zauna bisa gadon da yake mallakinta, ita dai Hakima abun mamaki yake ba wai yau itace a gidan miji, mijinma ba wani bane face Hakim makiyinta.


Bayan sun huta aka kawo masu abincin saukar Amarya sannan fa aka shiryama Gimbiya Hakima dan zataje gaida mutanan gida, kwaliya akayi mata mai kyau sannan aka fito da ita shima Hakim ya shirya ya fito tuni ita suke jira dan haka su kuma al'adarsu take idan aka kawo amarya zata je gaida iyaye ita da ango bisa doki, Hakim da kanshi ya ɗauketa ya ɗaura ta bisa doki sannan shima ya hau, direct shashen Gimbiya Zulaha suka dosa daga ita sai shi sai dogarawa masu lura da dokin da suke sama, suna isa ya sauko ya sauko da ita da, sanan yaje saitin kunnanta yace mata sai ta kula sosai kuma komai Gimbiya Zulaha zata ce mata karta ce mata komai iyaka kawai ta gaisheta sai da Hakima taji tsoro dan batasan lokacin da tayi addu'oi ba, hakan da tayi ya burge Hakim sosai riƙe mata hannu yayi sannan yace "kwantar da hankalinki ba abunda zai faru, kedai kawai kiyi abunda nace maki."


Ɗaga mashi kai kawai tayi sanna suka shiga cikin parlourn daman ayi ma iso tuni, sallama sukayi baki ɗayansu tunda suka shigo Hamad yake kallon hannun Hakim da ya riƙe Hakima dashi ji yake kamar ya tashi yaje ya sare ma Hakim kai dan wani bakin kishine ya turniƙe shi zuciyarshi tafasa kawai yake daga zaune, duk abunda yake Hakim yana sane dashi dan yasan yana son Hakima da kunnanshi yaje na gayama Gimbiya Zulaha, bayan sun samu waje sun zauna nan Hakim ya fara gaida Gimbiya, "Gimbiya ina wuni mun samaiku lafiya."?


Kallon sama da ƙasa tayi mashi sannan tace, "da ban wuni ba da kangan ni, ko kuma da ba lafiya ai da asibiti zaka samaini kwance a gadon asibi ɗ'anso."


Hanjin cikin Hakima suka fara kaɗawa daga zuwanta har ta fara ganin masifa, hannunta Hakim ya riƙe gam dan ya lura Hakima ta kusa zundumawa da gudu daga zaunan dasuke.


"Ina wuni."

Hakima tace cikin ɗari-ɗari dan ta tsorata da lamarin gidan su Hakim amman ta ɗaukarma kanta bata shiga harkar kowa zata dage da neman tsarin Allah kamar yanda kowa ke cemata.


"Lafiya, amarya bata laifi ko kin kashe dan masu gida, ai kin bude mana fuskar mu gani ko."?


Hakim da kanshi ya bude ma Gimbiya Zulaha fuskar Hakima ta gani, ba Gimbiya Zulaha ba harda Hamad dake kwance yana kallonsu sai da ya zauna yana kallon sahibarshi Hakima dan wata wutar sonta ke ƙara ruruwa cikin ƙahon zuciyarshi, shi dai Hakim dariya yake a zuciyarshi dan bakin ciki ƙarara yake gani kwance a bisa fuskar Gimbiya Zulaha, itama Hakima duk da kanta na duge sai da ta ɗago kanta ta kallesu dan ji tayi shirun yayi yawa, dakal Gimbiya Zulaha ta bude baki tace, "ba laifi, ashe tsohon naka ya iya zaɓi."?


"Uhmmm, gashi nan dai kin gani, Abba ya zaɓin ma son kowa son wanda ya rasa.", yace yana miƙewa tsaye zasu tafi, zinari da lu'unlu'un ta ba Gimbiya Hakima na barka da zuwa masarautar zaria tayi godiya suka fito suka wuce shashen Gimbiya Kilishi.


Tunda su Hakim suka fita Gimbiya Zulaha ta fara magana tana cewa, "Hamad banga laifinka ba dan kace kana son Hakima ba, ashe haka take da kyau."?


"Hmmm, Gimbiya kiyi wani abu tun kafin ni nayi da kaina dan wallahi ina iya sace Hakima mu bar ƙasar baki ɗaya muje muyi soyayyarmu baki sake ganina har abada."


"Rufaman asiri Hamad saura shekara ɗaya Hakim ya mutu Hakima ta zama taka halak malak karka damu."


"To shikenan, nidai ina nan ina jiran lokacin yayi."

_🙄Kai su Hamad sai kace ku ke da lokacin🤔, naga alama kuna mantawa da Allah fa😰_

______________



Bayan sun iso shashen Gimbiya Kilishi aka yi masu iso suka shiga, Humad yana zaune yana kallo kusa da Kilishi ya tashi ya gaidasu Hakim yayi mashi Allah yasa alkhari sannan ya tashi yace ma Kilishi shi ya barta lafiya zaima tafi massallaci, bayan Humad ya tafi, Gimbiya Kilishi ta tashi ta rungumi Hakima tana yi mata lale da zuwa masarautar kano, hakan yayi ma Hakima dadi Hakim ya lura da haka yana mamakin yanda Kilishi ta iya duniyanci kala-kala sai kace wata tsohuwar karuwa.

Bayan sun zauna suka gaisheta ta taya su murna sosai sannan itama taba Gimbiya Hakima zinari da lu'ulu'u kamar yanda Gimbiya Zulaha ta basu sanna suka fito suna fitowa suka wuce shashen maimartaba shima sun gaidashi ya ba Hakima kyauta, sanann suka wuce shashen Gimbiya Fulano Kubrah Hakima taga gata wajen Fulani Kubrah dan har abun ya fara bata kunya ma, sosai Fulani Kubrah taja Hakima jiki dan kafin su koma shashen su sai da shekuwa ta shiga tsakaninsu kuma ta ƙara gaya mata yanda masarautar take dakuma waye Hakim, Hakima taji dadi sosai sai dare sanan suka koma shashen su bayan kyautukan da Gimbiya Fulani Kubrah ta cika ta dasu, koda suka koma shashen su abun mamaki bata kowa ba dan duk wanda suka rakota sun koma gida an barta ita ɗaya kamar maiya, suna shiga parlourn ta fisge hannunta daga rikon da Hakim yayi mata ta samu kujera ta zauna ta fara aikin kuka dan taji haushi da suka tafi suka barta, su Lantana ma bata gansu ba sun tafi shashen bayi, Hakim bai nuna ya damu da kukan da take ba duk da kukan yana jinshi har cikin zuciyarshi amman sai ya shigewarshi bedroom ɗinshi ya faɗa wanka, da Hakima taga kukan yana ma sanata ciwon kai ita ma ta tashiga ta shiga wanka a bedroom ɗinta, bayan ta fito daga wanka ita dai tasan room ɗin ita ɗaya ke dashi tunda taga Hakim ba shi ya shiga ba kuma kofar a kulleta take wannan dalilin yasa tana fitowa daga wankan ta saɓile towel ɗin baki ɗaya daga jikinta ta tsaya babu komai a jikinta sai da ta goge jikinta sosai sanann ta wuto wajen mirror domin shiryawa tayi bacci, dump light taje ta kunna sannan ta zauna bisa dreesing mirror ta fara shafa mai, ɗaga kanta da zata yi taga mutun tsaya bisa bayanta yana zara ido kamar mai tsorata tayi tayi wata uwar ƙara ta duge ƙasa tana ƙare ƙirjinta da hannuwanta, tana kuka, tsaki Hakim yayi sanann yace "idan kin gama kukan isakancin naki ga abinci nan sai kice, mai zangani da kike boyewa mtsss."ya wucewarshi yana balbalin bala'i.

*Niko nace da ba abunda zaka kalla mai zaisa ka tsaya kallonta tun fitowarta wanka malam Hakim😛*


Tunda ta duke take kuka, bata tashi ba sai ta taji ta fita sannan ta tashi ta fara cewa, "Allah ya isa ban yafe ba, kawai ka kalli banza kawai."


Haka Hakima ta kama guguni tana shiryawa har ta samu ta gama abunda take saboda da fushin da tayi ko abincin ma bata ci ba kawai addu'a tayi ta kunna suratul baƙara ta kwanta baccinta.


Tunda Hakim ya samu ya baro ɗakin Hakim direct room ɗinshi ya dawo duk da wanka da yayi amman sai yaji yana da bukatar sake wani sabon wanka bayan ya fito daga wanka sallahr nafila yayi sannan yayi addu'a shima ya kwanta, tunda ya kwanta bai samu bacci ba dan daya kulle ido sai ya ga Hakima tana tuɓe towel ɗin da ta fito wanka tun yana ɗaukar abun wasa har yazo da ya girmi tunaninshi da wata kalllar shi'awace ta adabi Hakim ya rasa ya zaiyi da rayuwarshi dan tunda yake bai taɓa jin kallar wannan station ɗin ba sai yau, bai da damar kulle idonshi sai yaga Hakima tana yi mashi gizo ba kaya a jikinta da yaga abun ba sauki ya tashi ya nufi ɗakin Hakima cikin bukatuwar kasancewa da ita dan yayi ma kanshi alkwarin zan sar hakinshi ko ta wani hali ne.




_By Jameelah Jameey✍🏻_



#Share
#Comment
#Like
#Vote
#Please



👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
*GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻



*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
________________________________



_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey 🖋_

*(Yar mutan kankia👸🏻)*






*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*


_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍```


79&80

Bacci take mai dadin gaske taji yunwa tana shirin hallakata ba ar'ziki ta tashi ta ɗauki take away ɗin da Hakim ya kawo mata ta fara ci, shinkaface mai rai da lafiya taji kayan lambu da nama, zaunawa Hakima tayi ta fa ci, taci abincin sosai dan sai da taji babu waje sanann ta nemi ruwa amman abun mamaki bata ga ruwa ba, har ta kwanta taji bata iya bacci idan bata sha ruwan ba tashi tayi tayi addu'a kawai ta fita domin tasha ruwa, da yake bacci ke cikin idonta bata lura da Hakim ba san itadai kawai tafiya take saboda ishir ruwan da take ji ga kuma baccin dake ɗawainiya da ita, tunda ta fito Hakim ya kafeta da rataitun idanun nan shi abunka da daman a hannu yake neman abinci , ji tayi kawai tayi karo da wani abu salati ta fara yi tana cewa, "INNALILLAHI WA'INNA'ALAIJIRAJUN", sannan ta fasa ƙara da Hakim yaga tana niyar tara mashi mutunan gidan sai ya hisgota ta fado jikinshi ya haɗa bikinsu waje ɗaya ya fara yi mata wasu hots kiss mai kashe jiki, ki ciniyar kwace kanta take daga wajen Hakim amman ina dan ba ƙaramin riko Hakim yayi ma Hakima ba wani gurnane yake yi kamar wani tsohon zakin da ya shekara bai ci abinci ba, tun Hakima tana da karfin ture Hakim har ta dan gaba ɗaya ya gama rikita ta jikinta har tsume yake tsabar jaraba, da Hakim ya Fahimce zata zube kasa sai ya ɗauketa sama ya kwantar da ita bisa kujera na ya fiddo manya breast ɗinta da suka kumbura sunyi tsaye cur dasu harshe yasa ya fara laser napple ɗinta nishi kawai suke itama kuma Hakima sai tura mashi breast ɗin take tana nishi sai da ya gama zagaye kan breast ɗin sannan ya fara socking din su cikin kwarewa , banƙarewa kawai take ta tura mashi su, hannunta ta tura cikin sumar kanshi tana sosa mashi ba tare da tasan tana yi mashi haka ba, oga Hakim da yaji hannun Hakima cikin kanshi sai ya ƙara jin wani more felling ma dan ta ƙara ingizashi sosai, zafi breasts ɗinta ke mata sosai dan kuka take amman Hakim ba ya ji baya gani dan nema ma yake ya wuce gona da iri, da Hakima taga yana neman cire mata pant wani ƙarfine ya zo mata lokaci guda ta samu ta ture Hakim daga bisanta, tasowa yayi zai sake janyo ta dan bukace yake sosai duk romantics ɗin da yayi mata baiyi saukin komai ba sai ma ƙara shiga ruwa da yayi, tashi tayi ta fara zagaye parlourn tana kuka tana bashi hakuri shima biyota yayi yana son kamata dan ko magana bai iyayi gani yake idan yayi magana numfashin shin fita zaiyi a jikinshi duka, sun zagaye parlourn ya kusa sau uku Allah ya ba Hakima sa'a ta shige ɗakin Hakim da gudu direct bathroom ɗinshi ta shige tasa key da tsugunna wajen ta saki kuka mai sosa zuciya,dan ta tsorata da lamarin Hakim sosai ba kamar cikin yanayin da ta ganshi kamar wani mahaukaci haka ya ya koma mata, buga kofar yake amman taƙi buɗewa yayi yayi ta buɗe amman ita kukanta kawai dan gani take Hakim ya gama da ita yayi galaba a kanta, tashi yayi a daddafe ya nemo extra key ya gwada ko zai buɗe amman Hakima ta bar key a jiki, kwantawa yayi kasa yana ta juye-juye ya riƙe wejen mararshi dan ji yake wajen kamar zai fashe dan bala'i, ya kusa minti talatin cikin wanann yanayin dan har kuka sai da yayi kuka ma sosai kamar ƙaramin yaro kuma Hakima tana jiyo kukanshi amman ta kasa buɗe kofar ta fito ta taimakeshi, da yaji abun ba mai ƙarewa bane da zarrafe ya nemo wayarshi ya ƙara Aliyu da yake Aliyu dector ne daman, cikin dare Aliyu yaji wayarshi na ringing ɗauka yayi yace, "Hello Hakim lafiya ka kirani cikin daren nan."?

"Ali.. yu.. Wayyo.. All. ah na.. Mut.. Uwa. Zan.. Yi,"Hakim ban gane mutuwa zakayi ba, mai ke faruwa ne wai."?

"Ciki.. Ciki. Na. Aliyu.".. Yana cema Aliyu cikin shi yagane matsala cikin ɓacin rai Aliyu ya ɗauko magani masu yawa ya taho dasu, cikin daren nan ya taho shashen Hakim dan ma yana da keys shima bai kai da maidama Hakim ba tunda yanzun yana mata, buɗewa yayi ya shigo, tunda ya shigo ciki ya tsaya yana kallon parlourn da ko ba'a gaya maka ba kasan anyi kokoyi cikinshi ko kuma dambe, girgiza kai kawai yayi ya wuce bedroom ɗin Hakim, kwance ya taddashi kasa baya ko motsi dan ya galabaita sosai, da sauri ya ida isa wajenshi ya kamashi ya maidashi bisa gado, sananan ya fita ya koma kitchen ya ɗauko ruwa ya ɓalli magani ya bashi yasha, bai cemashi komai ba dan shi Aliyu abun haushi yake bashi kawai ya bashi magani yace mashi sannu, cikin minti hudu da shan magani wani wahalalan bacci yayi gaba dashi, tashi Aliyu yayi ya ajiye mashi magani cikin dirowa sannan yaje wajen toilet yace ma Hakima, "sai ki fito ki kizo ki kwanta shi har ma yayi bacci, ni na barku lafiya idan kun gadama karku sama ma kanku mafita ni ba ruwana watarana dai idan haka zakuyi sai ko kun kashe juna nan ku."


Haka Aliyu ya tafi ya bar Hakima da mamaki taya yasan yata cikin toilet, *{niko nace tun shigowarshi yaji shesheƙar kukanta da kuma yanda take sauke ajiyar zuciya alamun tayi kuka sosai duk yana jinta har ya gama abunda yake yayi mata magana}*, fitowa tayi tana sanɗa kamar ɓarauniya haka ta samu ta fita daga room ɗin Hakim ta wuce room ɗin ta ruwan da bata sha ba kenan wankan tsarki tayi ta sake kaya sanan ta kulle kofa ta kwanta bacci, dakal bacci mai nauyi ya kwashe Hakima ta cigaba da baccinta, amman da ka kalleta zakasan baccin ma cikin tsoro take yin shi.


Tun kafin asuba Hakima ta tashi sake wani sabon wankan tayi sannan tayi alwallah ta fara raka'atul fijir tana gama ta fara lazimi tana cikinyi taji fitowar Hakim, kusan sakin fitsari tayi dan taji kamar room ɗin ta zai shigo daurewa tayi ta cigaba da yin laziminta, turo kofar yayi da mamakinshi sai ya ganta bisa abun sallah baice mata komai ba ya juyawarshi ya wuce mousque daman zuwa yayi ya tada tayi sallah tunda ta tashi ba amfanin magana kenan.

Bayan ta gama sallah komawa tayi ta kwanta, dan Fulani tace zata ringa kawo masu abinci har sai tayi sati sannan ta fara sauwa da kanta, daman ba wani baccin kirki tayi ba nan ta kwanta bisa abun sallahr da tayi sallah a takure ta cigaba da baccinta.


Bayan su Hakim sun fito daga sallah ta howa sukayi shi da Aliyu direct shashen shi suka wuto a parlour suka tsaya suka fara magana.


"Hakim wallahi ka bani kunya sosai jiya, taya zaka bari ka kashe kanka da kanka, bayan kana da mata, amman ka tsaya sokanci ka kasa ansar haƙinka wajen Hakima."

Mtssss, "ba wani haƙina da zan ansa wajen yarinya ta rainani, jiya ma akashi aka samu ita ta yanyo komai da bata janyo ba ba abunda zaisa na nemaita har ta ga hanyar raina man wayou."


"Hakim anya kana da hankali kuwa? Yanzun dan kace ta baka haƙinka shine zai zama raini."?


"Ehmana raini sosai ba, ka haɗa shimfiɗa da ƙaramar yarinya mana, dan haka ni Hakim daga jiya ban sake neman Hakima har sai in ita ta kawo man kanta da kanta sannan."

"Tabbas ko kana da babban aiki, ni kuma daga yau karka ƙara kirana nazo na taimaka maka, tunda kana da maganin matsalarka yanzun ba kamar da ba, dan haka ina yi maka fatan alkhari zan zuba ido nayi kallo wannan zama naku kuna bukatar gyara, byee."


'Ok bye nagode kuma idan na fita zan ƙara sawo maganin da naga ka kawoman insha Allah, "Hakim kenan watarana magani baya maganin komai fa, "acewarka ba, "ok angon Hakima bada kanka a sare kaje gida ka ya faɗi, "so what dan nace ya faɗi kaidai ka wuce ka tafi ni zanyi azkar ka sani, "ok na tafi tunda korata ma akeyi, "ka dai ce komai zakace naji."


Nan Aliyu ya tafi yana mamakin halin Hakim, yana hangen kallar zaman da masoyan zasuyi, tunda suka fara magana Hakima ta tashi daga bacci kuma taji komai sukace, itama ta sama ranta ko zata mutu bazata nemi Hakim ba sai dai su mutu a haka.. _[TO WATA SABUWA KUNJI ITAMA HAKIMA BAZATA NEMI HAKIM BA KODA ZATA MUTU ANYA ZAMAN NAN ZAI YIYU A HAKA🤔 INA JIRAN ANSAR WAJEN TEAN HAKIMA DA TEAM HAKIM🤣🤣]_


Da safe wanka Hakima ta shiga ta kusa one hour tana wanka dan sai da ta gasa jikinta sosai da sosai sannan ta fito, key tasa ma door ɗin room ɗnta sannan ta fidda towel ɗin duka ta tsane jikinta sosai ta fara kwaliya, kwaliya tayi mai kyau dan ba ƙaramin kyau tayi ba wata yar'rigace ficiciya tasa iyakarta giwwa sannan ta ɗauko hula ta tasa sanann ta jefa chigum a bakinta, dan tace yanzun ta fara shigar da zata kunna Hakim, kuma ta ɗaura abota da chigum dan haka ita dashi cikin gidan taga masha wuya, haka ta fito tana hangoshi zaune a parlour yana wani aiki dan ƙeta sai ta chanza tafiya dan tafiya take mai ɗauke hankali duk wani lafiyaiyan ɗ'a na namiji koda tazo kusa dashi sai da ta ƙara rage chanza wata tafiyar, sakin baki yayi yana kallon hips ɗinta yanda suke juyawa dan ji yake kamar yaje ya rungumota, Hakima jikinta ya bata kallonta Hakim yake sai ta juya suka haɗa ido saurin ɗauke kanshi yayi, yayi kamar baisan da fitowarta ba murmushi tayi ta wuce taje dining ta fara yin breakfast hankalinta kwance tasan dai ta sa mutun cikin wani mood dan kallo ɗaya tayi mashi taga yanda ya sauya lokaci guda tana mamakin kallar jaraba irin ta Hakim, Hakim da yaga zai afka ruwa sai ya haɗa kayanshi ya wuce room.



_BY Jameelah Jameey✍🏻_



#Share
#Comment
#Like
#Vote
#Please



👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
*GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻



*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
________________________________



_STORY AND WRITING_ _BY_

_Jameelah jameey 🖋_

*(Yar mutan kankia👸🏻)*






*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*


_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍```

81&82

Koda ya shiga room ɗinshi toilet ya wuce direct, shower ya kunnama kanshi tundaga sama sai da yaji ya dan dawo dai dai sannan ya ɗauro towel ya fito, maganin da Aliyu ya kawo mashi ya ɓalla ya sha, dafe kanshi yayi da hannu biyu yana mamakin yanda da yaga Hakima sai yaji shi'awa ta taso mashi kamar ya mutu, ashe daman haka yake da saurin shi'awa bayan shi dai yasan ba haka yake ba, kwanciya yayi rubda ciki yana yana tunanin yanda zamanshi da Hakima zai kasance cikin wannan yanayin idan ko haka ne gaskiya da matsala babba tunda ya fahimci shi mabukacine sosai, haka ya kama juye juyenshi bisa gado har lokacin sallah yayi ya tashi ya tafi massallaci.

Tunda Hakim ya tashi ya shiga room ɗinshi, Hakima take dariyar ƙeta dan ta lura Hakim bai da wuyar shiga hannu, tana gama breakfast ta shiga su Lantana suka shigo suka cigaba da firar su, da ta gaji da surutun ta tashi ta shiga room dinta ta cigaba da waya da Maryam sai da lokacin sallah yayi Sannan sukayi sallama, Hakima taji dadin wayar da sukayi da Maryam dan ta kara bata shawara sosai kuma ta dauka, wanka ta shiga sannan tayi kwaliya tasa shidda darkblue ɗinkin doguwar riga fiketgown da tasha aikin paintward abun yayi kyau sosai sallah tayi sannan ta wuce kitchen dan sama ma kanta abunda zataci, fitowa tayi tana gyara ɗaurin dan kwalinta bata lura da mutun ba sai kawai taji sunci kwaro da juna, dan kwalin faduwa yayi gashinta baki ɗaya ya baje bisa fuskarta, hannu tasa ta matsar da gashin tana sosa goshinta dan zafi yake mata sosai ji tay yana cewa, "wai ke wata kallar wawiyace? Ko ke makauniyace da zaki wani taho baki kallon gabanki sai kace gidanki."?

"Ya isa haka Hakim, baka isa ka gaya man magana ba, bayan bugeni da kayi kuma ka dawo kana gayaman maganganu mararsa dadin ji, idan ni makauniyace to kai mai zance maka? Naji ban gani kai da kake gani waya hanaka kaucewa da ka hangoni."?



"Ke har kin isa kiyi man wannan questoin ɗin sai kace sa'anki."?

"Gashi kuwa ai gaskiya na faɗa, ta faɗi tana murguɗe mashi baki, kallon dan ƙaramin bakinta yake dan tayi mashi kyau sosai dake murguɗe bakin sai yaji dama ta dawo tasake yi mashi, cewa yayi, "Ni Hakima kike murguɗe ma baki, kamar abokin ki."?

"Eh ɗin an murguɗe."... tace tana ƙara murguɗe wa biyota Hakima yayi da gudu itama ta ruga, haka suka kama zagaye parlourn suna gudu shi dole sai ya kamata, yana sane yaƙi kamata dan abun yayi mashi dadi sosai shiyasa bai kamata ba, da Hakima ta gaji ta faɗa ɗakinta ta kwanta bisa gado tana maida numfashin wahala, tana cewa, "mugu kawai kaidai Hakim wallahi mugune ko dan baka sona shiyasa kake san cin zalin ɗina.".... Haka ta kamaa surutunta sannan ta tashi ta fito dan ta ɗauki dan kwalinta, zaune yake cikin parlourn yana kallon NTA NEWS, ta gefenshi ta wuce ta shiga kitchen indomie ta dafa sannan ta fito ta zauna

Please Login or Register in order to submit comment