Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

boka..



Wani ƙauyene cikin Zaria tafiya ce mai nisa amman ba sosai ba, dan wani dajin Allah suka kama ketawa suna shiga cikinshi ko tsoro basuji..


Dan a bakin tati aka ajiyesu saboda mota bata shiga cikin dajin, amman su Gimbiya Zulaha suka fidda tsoron komai suka kama zurma kai cikin wannnan gurmin dajin da bakajin kukan komai sai na tsubtsaye..



"Wai Gimbiya har yanzun bamu ida isowa ba?, "ai da nisa ƙadan ma mun kusa isowa, karki damu Kilishi wanann bokan aikinshi na kyau shiyasa bani aiko kowa nike zuwa da ƙafaffuna...



"Wai hakane kuma, kinsan ance zuwa da kai yafi aiki, "yauwa kinga ga bukarshi can mun iso..


"A shigo da baya-baya bamu bukatar Sallama wajen nan, karku cire takalminmu"..


Haka suka shiga da baya baya basu tsoran komai sudai burinsu bukatarsu ta biya shikenan..


"Gafara dai ubanmu, mai taimakonmu mai share hawayenmu"..


Kallon su yake da jaijayen idanuwanshi wanda basuda banbanci da manya nan take ya kalli Kilishi take yaji yana sha'awar kusantarta, dan tunda yake bai taɓe ganin macen da dayi mashi ba kamar Kilishi..


```To fa Jama'a kunga fa Gimbiya Kilishi takai kanta da kafaffunta🤣```



"Ku zauna"! ya faɗi yana zara masu idanuwa kamar na aljanu..


Nan suka zauna suka fara miƙe gaisuwa wajen boka.



"Gimbiya Zulaha yau kece da sabon jini?".



"boko mai share hawayenmu wannan kishiyatace Gimbiya Kilishi itama bada burin taga gawar Hakim"..


"Amman ka bamu wata hudu kace zanga gawar Hakim boka shiru nikeji har anyi wata biyar, shine nazo naji ko lafiya?"..



Hahahhahha! "Ai daman Gimbiya nasan zaki dawo, angayaman zaki dawo keda Kilishi daman tambayarki nayi naji ko zaki yi man karya"..




"Ai aljanu sunce ba za'a kashe Hakim ba sai nan da Shekara biyar"..


"Shekara biyar boka? "..


"Haka kika ji nace Zulaha, nima sako aka bani na gaya maki dan sun fara aikin ma kawai dai zai kaisu shekara biyar shiyasa"...



"Boka amman ba za'a tambayesu su rike ba, domin shekara biyar tayi yawa, har fa Sallah baki ɗaya boka sun hanani kuma har Shekara biyara ban sake sallah? "..



"Dakata! Wata kallar tsawa boka ya bugama Zulaha sai da Gimbiya Kilishi tashi zata ruga Gimbiya Zulaha ta riko ta🤣..



"Turmurturs baya magana ya chanza, ko kin manta Zulaha? "..


"Ina neman afuwa boka hankalina ne ya tashi naji yace shekara biyar, Amman aneman afuwarshi na barmai wuƙa da nama baki ɗaya a hannunshi"...



"Yayi hakuri yace zaku iya tafiya, ki dawo nan da shekara biyar godia zakizo yi mashi dan gawar Hakim kawai zaku gani"..



"Godiya muke boka, ga wanann anbaTurmurturs ina godiya, "...


"A fita da gefe gefe a fidda takalmi"..


Nan su Gimbiya Zulaha suka fita ta gefe da takalminsu a hannu suka shiga mota sai gida ba wanda yayi ma wani magana a cikinsu har suka isa gida kowace tayi shashenta..


Washe gari bayan Gimbiya Kilishi ta gama abunda take ta wuce shashen Gimbiya Zulaha ta shiga bayan an mata iso..



"Gimbiya sannun da hutu"..


"Yauwa Kilishi! Ina nan abun duniya ya ishe ni Turmurturs yace sai nan da shekara biyar zai kashe Hakim, kuma baka da ikon neman raki sai kayi laifi"..



"Hmmm! Niko banga wani abuba ga shekara biyar, shekara nawa mukayi muna kashe kuɗin mu a banza amman bamu ganin cigaba? "..



"Hakane gaskiya, dan ni tun kafin a haifin Hakim ya duniya nike san na kasheshi"...


"Kinga dan Turmurturs yace nan da shekara biyar ai sai mu zuba ido, mu koma muga taya zamu kashe ubanshi kafin shekara biyar"..


"Shikenan! Kema kin kawo shawara mai kyau Kilishi, zamu san yanda zamuyi da ubanshi kafin shekara biyar ɗin..


Nan dai suka gama tautaunawa yanda zasu kashe sarki sanann Kilishi ta koma shashenta ta kosa dare yayi ko taje wajen Turmurturs itama ya kashe mata Hamad kafin nan da shekara biyar yana kashe mata Hamad daman ya kashe Hakim maimartaba ya mutu sai kawai aba Humad sarauta ita wannan abu yayi mata dadi zata jefi tsuntsubiyu da tarko ɗaya...



```Niko nace ayya Kilishi tana san gaskiya kuwa, ace mutun burin yaga wani ya mutu wai harda mijinka saboda da duniya☹️```



Dare na fara yi Kilishi ta shirya ta kama gabanta, dan bata yarda dare yayi sosai ba dan ita ɗaya ce tayi tafiyarta cikin motarta...


Bayan tayi parking bakin tati inda ko anwuce ba'agane motartace ta dauki hanyar zuwa wajen Turmurturs, hankalinta kwance ita fatanta ma karda tadda layi, aiko tazo a sa'a mace ɗaya ta tadda wajeb Turmurturs bayan ta gama da ita ta ida isa..




Hahahahahaha! "Gimbiya Kilishi daman nasan zaki dawo wajen mai sharemaku hawayenku"..


"Mai share hawayenmu! Nima nazo ka shareman hawayena ba tare da kowa yasan zuwana ba, inasan zuwa ya dunga zama shiri tsakanina da Turmurturs "..



"Ke!

Wata tsawa ya dakama Kilishi yana zare mata ido tare da lashe baki, dan gani ɗaya yayi mata yasama ranshi saduwa da ita..


"Waya gaya maki Turmurturs yana tuno shirin wasu? bayan shi mai share hawayenku ne"..


"Ina neman afuwan Turmurturs, "mai ke tafe dake? "..



"Daman so nike Turmurturs ya kashe man Yarima Hamad cikin shekara biyar ɗin da yace zai kashe Yarima Hakim, dan inasan ɗana Yarima Humad ya gaji wannan sarautar"..



Hahahahaha! "Inasan haka, inasan naga ba'ariƙe Amana, dan haka Turmurturs yayi maki alkwarin kashe Hamad cikin shekara biyar amman Turmurturs yana da sharaɗi"..



"Wani sharaɗane Turmurturs yake dashi inajiran ya gayaman ko wani irine ni Kilishi zan yishi mudin Humad zai ma sarki nikuma akirani da uwar sarki "...


Sai da ya ƙara kalleta tsab sosai yana lashe baki gami da zare mata idanuwan nan nashi mararsa kyaun gani sanann yace!..


"Zaki ringa zuwa Turmurturs yana yi maki wanka duk sati har shekara biyar ta cika randa za'a naɗe Humad sarki sai kinzo Turmurturs yayi maki wanka na karshe, inkin shirya zamu fara yanzun"..



"Indai Humad zai zama sarki nayi ma Turmurturs alkwari zan dunga zuwa yana yi man wanka duk sati har sai randa aka ba Humad mulki zan daina zuwa"..



"Shigo daga ciki a fara yi maki wanka Kilishi, "to Turmurturs "..



Subuhanalillah😰

Haka Gimbiya Kilishi tayi zirgir gaban ƙaton Allah yayi mata wanka bayan ya gama ya sadu da ita ta gaba da ta baya, sai da suka gama abunda suke sanann tasa kayanta..



"Gaskiya Turmurturs yanada dadi sosai dan har yafi sarki dadi"..


"Duk ki ringa zuwa Turmurturs yana baki dadi kinga ke riba biyu ga dadi ga kashe Hamad da zai yi"..



Nan Gimbiya Kilishi ta tafiyarta cikin farinciki dan ita wannan bashi bane farkon wankan ta ba, bokaye nawa sukayi mata wanka suka kusanceta ta baya da gaba, balle Turmurturs da take ganin zatayi nasara a aikinshi.


😭😭😭😭😭 Wallahi mata muji tsoran Allah saboda da neman duniya ka kama sabon Allah, yanzun abunda ke faruwa kenan ga mata masu bin boka,sai su kama zina da bokaye wai su a dole suna son bukatarsu ta biya..



Damai zakuji da zinibin zina ko da na zuwa wajen bokaye😰wallahi muji tsoran Allah baki ɗayan mu, Allah yasa mufi karfin zuciyarmu..



Haka ta koma gida tayi wanka ta cigaba da baccinta ba sallah balle salati dan ta manta yaushe rabonta da tayi su ☹️..




_By Jameelah Jameey✍🏻_






Share and comments pls



👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
*GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻



*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻```
________________________________



_STORY AND WRITING_ _BY_


_Jameelah jameey 🖋_


*(Yar mutan kankia👸🏻)*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*


_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

```NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍```



41&42




Bayan Gimbiya Kilishi ta tashi daga bacci, babu sallah balle salati ga ankwaso uban laifika amman hankalinta kwance bata da damuwar komai yanzun a ranta..


Dan ita yanzun tana jiran shekara biyar tayi, lokacin har rawa sai tayi dan mutuwa uku lokaci guda, Hakim da Hamad sannan Maimartaba, lokacin za'a naɗa Humad Sarkin zaria...


"Hmmm! Ni Kilishi nakusa zama uwar sarki, hahahhaha! Waya gayamasu ni ta wasace ya zama dole nazama uwar sarki saboda ubana sarkine kakana suduka biyu sarakunane mijina sarkine dan haka ya zama dole Humad ya zama sarkin zaria, Humad ko kana so ko baka so wallahi sai kazama Sarkin zaria."


Haka Kilishi ta kama cewa tana girgiza jiki cikin taƙama da gadara tana ganin babu wanda ya isa ya hanata bin bokaye..


"Mariya."

"Allah ya taimaki Gimbiya Kilishi, "Mariya ya kukayi da wannan sakaran Bokan naki wanda baisan kan aikinshi ba."?


"Uwarjiyata boka yace shidai bai iya yawa da Hakim dan Hakim tsaye yake wajen ibada yace shi karma nasake dawo mashi."


Mtssssss"aikin banza aikin wofi yo sai mai dan yace karda mu sake dawowa Mariya? Shine kika shiga cikin damuwa dan ya gaza? Ai wanann gazawa ce inba gazawa maizaisa yace Hakim yafi karfinshi."?



"Ranki yadaɗ'e nima abunda nagani kenan, wallahi boka Dasheshe ya bani mamaki, wai ace Dasheshe yake faɗi da bakinshi bai iya aikin Hakim, yanzun Gimbiya uwarjiyata ya zamuyi ina zamu samu wani Bokan."?


"Mariya nasamu boka wanda yafi Dasheshe aiki wanda yasan kyaun aikinshi."


"Yanzun naji magana uwarjiyata wanann wani kalar Bokane wanda yafi Dasheshe iya aiki."?


"Tabbs Mariya yafi Dasheshe iya aiki da komai ma."


Gimbiya Kilishi ta faɗi tana zagaya ɗakinta cikin taƙama da mulki sannan ta cigaba da faɗin.


"Mariya Turmurturs yafi Dasheshe iya aiki nisa ba kusa ba, Turmurturs yace zaiyi man aiki nan da shekara biyar aiki zaiyi amfani, amman duk sati zandunga zuwa yana yiman wanka."



"Wanka Uwarjiyata."?

"Eh Wanka Mariya kina mamaki ne."?

"Aa baniyi mamaki ba Uwarjiyata, dan ba wanann bane na farko ba, amman ina tsoron karda yayi maki wanka yazo aiki baiyi ba, kinga shi yaci riba mu kuma muka faɗi."



"Yi man shiru mutuniyar banza mutuniyar wofi, dan bakisan waye Turmurturs ba shiyasa kike wanann zancen naki na banza."


"Wallahi zan iya yin komai dan naga Humad yayi mulkin zaria, ke ko mutun zan iya kashewa mudun Humad zai zama magajin masarautarnan, balle dan Turmurturs yayi man wanka, ni naso yace duk bayan kwana biyu nazo yayi man wanka dan Turmurturs ni kawai nasan abunda naji gamai dashi shiyasa kike cewa haka ni tashi ki ban waje."


"Allah ya baki hakuri uwarjiyata na barki lafiya."


Nan Mariya ta tafi tana mamakin halin Kilishi, dan ta lura Kilishi bata dauki zina a bakin komai ba..


Bayan tafiyar Mariya Gimbiya Kilishi ta shirya ta dauki hanyar shashen Gimbiya Zulaha...


"Uwarjiyata Gimbiya Kilishi tana neman iso, "ji ki shigo da ita."


"Kilishi tun shekaran jiya ban sake ganin ki ba ko lafiya."?


"Lafiya lau Gimbiya kai nane keman ciwo shiyasa baki ganni kwana biyu ba."


"Ayyya sannu Kilishi ya jikin naki."?


"Da sauki Gimbiya, ya kin hakura sai nan da shekara biyar din."?


"Eh mana Kilishi na hakura yanzun banida matsalar komai sai ta Hamad, baki daya Hamad ya kasa daina wannnan halin nashi baki daya Kilishi."



"Karki damu Gimbiya, zai daina da zaran ya ganshi bisa kujerar Mulki zai daina komai yake."


"Hakane kuma ban kowa wannan a zuciyata ba, shiyasa nike sonki Kilishi kinada ilimi sosai."


"Godiya mai kyau Gimbiya, ni zan wuce na shirya kafin lokaci yayi na wuce wajen Maimartaba."


"Mu kwana lafiya."



____________________________



"Hakima gida ya ansheki sosai, "ba dole ba Maryam wanann karan Fulani da Maimartaba kamar su goyani dan kawai naci abincin dare da bayina."


"Allah sarki, gaskiya nima naji dadi sosai dan Allah Hakima ki ƙara jan bayin nan naki a jiki please ƙawata."



"Ai ina iyakar bakin ƙokarina naga ina bin shawarki sosai, "nagode Hakima, yanzun tashi mu shiga class Yaya Hakim ya shigo school tun eight kuma munada shi."




Mtsssss"wai har level 2 ɗin ma sai Hakim ya koya mana ina dalili ina murnar na rabu da Hakim ashe mayen yana nan ya biyonu har 200 level sai da ya biyomu ina anfani."


"Yanzun Hakima Yaya Hakim kike cema maye? Kuma a gabana bayan na gaya maki Yayana ne."


"Naji mai Yaya, kedai wallahi kin bani da janye janyen wallahi ni taso mu shiga karda ya wulakantamu cikin mutane dan ba ƙaramin aikinshi bane."


Nan suka shiga cikin class suka zauna, suna labari amman ita Hakima ranta ke ɓace dan ba karamin haushi take ji ba suna zaune Hakim ya shigo..


Ido cikin ido suka yi da Gimbiya Hakima, sai da gaban shi ya faɗi dan ba karamin kyau tayi ba, "yarinya har yarinya amman batada tarbiya bata san darajar na gaba da ita ba."


Hakim yace haka cikin zuciyarshi dan yau ba karamin kyau Hakima tayi mashi ba, haka dai ya kama kanshi ya fara abunda ya kawo shi..


Class din shiru baka jin komai sai muryar Hakim, dan Hakim koyawa yake cikin kwanciyar hankali da natsuwa dan Hakim bai cika san hayaniya ba, shiyasa idan ya shigo class duk wani mai waya sai ya maidata swichoff ko kuma silent amman baya daukar yana cikin, lecture yaji wayar student dinshi tana ringing ko kuma yaga student yana wasa ko wani abu daban...



Dan shi Hakim yana san yaga student ɗinshi ya zama serious baya san yaga student un-serious ko koɗan a rayuwarshi kuma bai san marar kunya shi idan yaga mutun baida kunya to basu zama inuwa ɗaya dashi tsanar mutun yake shiyasa Hakim yayi hating din Gimbiya Hakima dan tunda ya lura bata da kunya ko ɗaya..


Suna cikin lecture, domin lecture ɗin ba ƙaramin dadi tayi masu ba baki ɗayansu more especially ma Hakima da baki ɗaya hankalinta yana wajen Hakim dan ba ƙaramin dadi lecture ɗin tayi mata ba..


Tana mamakin yanda Hakim ya iya koyarwa dan dun rashin ganewarka indai Hakim ya koya maka sai ka gane shiyasa take san lecture ɗin shi, sai dai bata iya daukar cin fuskar da Hakim ke yi mata cikin mutane..


Wayar Hakima ce ta dauki ringing baki ɗaya attendance ɗin class ya koma wajen Hakima dan kowa yasan roles ɗin Hakim baya san yaji ringing ɗin waya a class amman ga wayar Hakima nan tana ta neman agaji a dauketa..


Baki ɗaya jikin Hakima ƙarma yake, dan batasan ya akayi ba haka ta kasance ba ita dai tasan ta maida wayarta silent amman gashi taga akashin haka, duk bata ji dadi ba dan tasan conform sai Hakim ya wulakantata cikin class tana cikin tunani taji Hakim yana cewa..


"Tashi ki fita kibarman class kiyi wayarki, baki ɗaya baki ganewa balle rabawa inba kina donkey ba taya zaki shigo lecture hall da wayarki normal baki sata silent ba."?


"Oya! Get out useless girl wanda batasan komai ba sai rashin wayau da rashin kunya monkey."


Haka Hakima ta fita class tana bakin cikin yanda Hakim yake ce mata donkey and monkey, dan ita bata damu da yace mata useless ba dan bashi bane farko ba, amman wallahi bazata kyale Hakim ba tunda har ya ce mata donkey and monkey cikin mutane bayan ita tasan tasa wayarta silent...



Bayan fitowar Hakima, Hakim ya gama yi masu lecture ya kama gabanshi dan baki ɗaya baiji daɗin abunda Hakima take yi mashi , dan tana rainashi cikin student dinshi, dan haka dole ya dauki mataki mai girma gaskiya...



"Hakima dan Allah kiyi hakuri, wallahi nice na fidda maki waya a silent ɗazun kafin Prof Hakim ya shigo please forgive me Hakima."



"Maryam bakomai ya wuce a wajena har abada, amman wallahi Hakim sai yasan yace ma GIMBIYA HAKIMA donkey and monkey cikin mutane dan wallahi zan hakura da komai amman banda wulakancin Hakim."



"Ibeg you! Please Hakima kiyi hakuri wallahi bansan that habit, bai da kyau ko ɗaya ba'asan ramuwa dan Allah kiyi hakuri kinga rashi ne ya ɓaci shiyasa yayi maki haka amman wallahi Yaya Hakim ba haka yake ba mutun ne mai sauki hali ga sanin darajar mutane."



"Dakata haka! Taya zaki yiman kallar wanann maganar? Bakiga abunda yayi man ba na fahimci baki sona to as from today bani bake wallahi Maryam karki sake nuna kinyi friendship dani idiot."



"Wallahi baki isa kicemab idiot ba, kece dai idiot wanda batasan mutunci mutane ba, sai mai Hakima dan kince baki ƙara abotaka dani ban damu ba kuma nagode."



"Uhmmmm."


A bunda Hakima tacema Maryam kenan ta wucewarta gida dan tana mamaki yanda Maryam kullun take goyan bayan Hakim dan takamar yana Yayan ƙawayenta, haka har ta isa gida..



Ta kuma Maryam direct gidan su Hakim ta wuce, dan baki ɗaya bataji dadin abunda ya hadasu da Hakima ba, dan tasan Hakima tanada kyaun hali da mutunci, kuma taga itace bata da gaskiya,"why! Why!! Why!!! Why Hakima zaki ceman idiot duk da ranki na ɓace bai dace kiceman idiot ba kuma wallahi ban daukar wanann mulkin naki Hakima gaskiya."


Haka maryam tatai maganar har ta isa gidansu Maryama...

_By Jameelah Jameey ✍🏻_



Share
Comment
Vote
Like

pls



👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
         *GIMBIYA HAKIMA*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻


*🌎MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️

     *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. 🤙🏻'''
________________________________


  _STORY AND WRITING_ _BY_

    _Jameelah jameey 🖋_

   *(Yar mutan kankia👸🏻)*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI*

_Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne._

'''NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR
BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI😍😍'''


43&44


Tafiya take tana tunanin wannan halin na Hakima, bata san yanda zatayi taga ta koyama Hakima Son Hakim ba..

Dan itadai tana san Hakima ta aure Hakim amman gashi su duka basu da maƙiya kamar junansu, haka dai Maryam ta kama wanann tunanin har ta isa gidan su Hakim..

Bayan tayi parking ta fito nan suka hadu da Aliyu shima shigowarshi kenan gidan wajen aiki yaje..

"Aaaa! Maryam kice a gidan namu."?

"Yaya Aliyu ina wuni? "Lafiya lau Maryam daman kamar kinsan inasan ganinki."


"Sai kuma gani Yaya Aliyu ina jinka."

"Aiko naji dadin ganinki Maryam, ko zamu zagaya lambu muyi maganar dan tanada tsawo gaskiya ba laifi."

"Alright then, let go Yaya Aliyu bakomai,"ok Maryam,  thank you sister."

Haka Maryam da Aliyu suka dauki hanyar Lambu, Maryam tana mamakin wata kalar magana Aliyu zaiyi mata haka wanda bata yuyuwa a bakin mota har sai anje Lambu...

"Have a sit Maryam, "ok thank Yaya Aliyu."

Bayan Maryam ta zauna nan shima Aliyu ya zauna ya fara magana kamar haka..

"Maryam nasan kina mamakin maganar da zanyi dake ko."?

"Gaskiya hakane Yaya Aliyu ina mamaki sosai dan haka bata taɓe kasancewa ba shiyasa nake jin tsoro."

"Ok kwantar da hankalinki Maryam, ba wata magana bace bayan ta ƙawarki Hakima."

"Hakima kuma Yaya Aliyu."? 

"Yes of course Maryam ,Hakima, inasan Hakima ta auri Hakim amman abun yafi ƙarfina na kasa shawo kan Hakim shine na biyo ta wajenki ko zaki shawo mana kan Hakima."?

Sai da Maryam ta numfasa sanann tace, "Yaya Aliyu abunda ke zuciyata shike cikin zuciyarka, amman am late tooo."

"Bangane kin makara ba Maryam wani abu? Dan kinsani a duhu."

"Eh wani abu Yaya Aliyu, saboda da wani abun shiyasa nace am late, nafi kowa farincikin su zama masoya kuma ma'aurata amman su sun tsani junansu."

"Tabbas Maryam sun tsani junansu amman kuma akwai soyayyar junasu cikin idanunsu, kawai dai kiyayar tayi tasari a kansu shiyasa suka kasa gane soyayyar dake tsakaninsu tunin daɗewa."

"As how? Yaya Aliyu taya haka zata kasance kace suna son junansu bayan kasan basu da wanda suka tsana kamar Junansu."


"Eh hakane Maryam amman suna son junansu sosai, dan haka kema kinsan yanda zakiyi fitting wajen ganin sun mallaki junansu ta hanyar aure, nima zanyi iyakar yina."


"Yau munyi faɗa da Hakima saboda na goyi bayan Yaya Hakim har tace ba ita ba ni kaga wannan aikin bani a cikin shi sai dai new friend ɗinta."

"Karki damu wannan fushine kawai yasa tace maki haka, amman zata sauko zata nemaiki da kanta ma."

"Allah yasa Yaya Aliyu dan na damu sosai, ni kuma zanyi iyakar yina naga sun fara soyayya by the grades of God. "

"Thank Maryam Allah ya bamu sa'a baki ɗayanmu Maryam, "Amin Yaya Aliyu ni na wuce cikin gida."


"Ok ki gaidaman da Gimbiya ta nima, "Hahaha! Yaya Aliyu kenan kaima har ka kama Gimbiyarka kenan , to wacece a cikinsu."? 


"Ko wace a cikinsu Maryam, duk inaso, "ok shikenan ni na wuce, "ok byeee."

Nan Maryam ta wuce cikin gida bayan sun gaisa da Fulani Kubrah ta wuce cikin room din su Sadiya..

"Sai yanzun kika zuwa?  ai nasa kin fasa."

"Aa munyi magana da Yaya Aliyu ne shiyasa, "ok Lafiya kika kira waya cikin tashin hankali? Ko wani abu ya samu Hakima."?


"Ba abunda ya samu Hakima sai dai Hakima tace mun rabu."

"What! Because of what Maryam."?

"Dan sunyi faɗa da Yaya Hakim na shigarma Yaya Hakim na bata rashin gaskiya, sai daga baya nasan shine baida gaskiya."

"Haba Maryam ta haka zamu shawo kanta taji interested akan Yaya Hakim, ai ya zama dole a gabanta ki nuna itace mai gaskiya gashi yanzun kin ɓata komai Maryam."

"Maryama wallahi ran nane yayi mugun ɓaci, dan bakiga yanda Hakima take gayaman magana ba ban iya dauka gaskiya shiyasa nima na maida mata."


"Yanzun dai duk ba wannan zamuyi ba, Maryam idan aka kwana biyu kije ku sasanta tsakaninku keda Hakima lokaci dukanku kun huce daga fushin da kuke da juna amman ya kukagani."?


"Haka ma yayi Sadiya, Maryam dan Allah kiyi hakuri karki biyema zuciya please ku shirya zamu ji dadi dan wallahi nidai Hakima tayi man inayi ma Yaya Hakim shi'awar aurenta please Maryam."

"Ok shikenan naji zanyi abunda ya dace ni zan wuce gida ko gida banje ba nayo nan."

"Ko byee thank you, ki gaida Mami sai munzo, "ok byeee."

Nan Maryam ta wucewarta gida..

_______________

"Mariya ki barshi ba sai ki rakani ba ni zan wuce  ki kula sosai Mariya karki gayama kowa."

"Adawo lafiya uwargiyata, zanzamo mai riƙe amana a gareki uwargiyata."

Nana Gimbiya Kilishi ta wucewarta wajen Turmusturs tana rawar jiki dan tasan shine gatanta yanzun😰..

Bayan tayi parking din mota bakin daji inda ba wanda zai ganta ta wucewarta wajen Turmurturs hankalinta kwance..


"Gafara dai sarkin masu aiki gaka da iya wankan dadi Turmurturs."


Hahhahhahha! "Inasan haka."Ya faɗi yana zare ido gamai da lashe baki kamar wani tsohun maye..


Haka Gimbiya Kilishi ta sake tuɓewa gaban Turmurturs ba komai a jikinta nan ya fara yi mata wanka da wani bakin magani bayan ya gama yi mata wanka ya kusance ta ta baya da gabanta sai dai ya moreta sosai san ranshi dan sai da ta kusa yi mashi kuka sannan ya kyaleta ba dan ya gaji ba..


'''Allah ya tsaremu daga sharin aikin zuciya🙏🏻😰'''

Bayan sungama aika-aikan su sanann ta maida kayanta ta wuto gida, bayan ta dawo gida wanka tayi, ikon Allah🤔😟 Gimbiya Kilishi bata wankan tsarki sai dai wanka soso da sabulu bayan duk najasar dake jikinta😧.. .


'''Ni ko nace wani wanka Kilishi zatayi matar da ko sallah batayi balle salati kunga ai ba amfanin yin wankan tsarkin ko? 🤨'''

______________________________

Tafiya take cikin kwanciyar hankali duk da ta kusa tayi latting amman haka bai hana Hakima tayi tafiya cikin natsuwa ba kuma ita ganin take a hakan ma sauri take ta shiga classs..


Bayan ta shiga ta samu sit ta zauna ta cigaba da game dinta kafin Dr Moha ya shigo dan shi ke garesu yau..


Haka itama Maryam ta shigo ta samu sit ta zauna bata kalli inda Hakima take ba, duk ita Hakima bama tasan da shigiwarta ba cikin class din...


Bayan zamansu da kamar 5min Dr Moha ya shigo yayi masu abunda ya kawosu kowa yakama gabanshi ...


Hakima direct gida ta wuce, bayan tayi wanka ta cigaba da karatun ta dan har sun fara tests shiyasa bata damu da wani abu ba sai karatunta, ba ruwanta da su Azima dan ta sa karatunta gaba shiyasa suma suke abunda suke so cikin gidan dan yanzun suna jin dadin zama da Gimbiya Hakima...


Bayan ta gama karatu ta sake yin wanka tayi sallah tayi diner sanann ta kwanta bacci..

Washe gari bayan ta tashi tayi breakfast ta wuce school, bayan ta shiga Hakim ya shigo ba ƙaramin kyau Hakim yayi ma Hakima ba

Please Login or Register in order to submit comment