Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
Cool novel, makeup and kitchen2⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen3⃣)


WHATSAPP NO:+2349030159301
[2:47 pm,2017]

*®TALENTED WRITER'S ASSOCATION*_(TWA_)


_*****KANNAN MIJINA_*****👩‍👩‍👧‍👧

*NA*

*NASEEBA I UBA*💐

=Dedicated 2 Talented writers=


_Dasunan Allah mai rahama mai jin k'ai,Rabbirarshiril Karen_


_jinjina da godiya ga kanwata ummi aisha Allah yabar zumunci._


_Kuna raina kannena na kaina_

_Nafisa I uba_
_Zee smile i uba_
_Umyma umcy_
_Rukayya i uba_

_Allah yabar zumunci_


*1*


~~~~ Ahankali matashin yake tuka motarsa, tunani yake tayadda zaigano gidan da yake nema,

Wata matashiyar yarinya,yahango, tana dososhi, dahanzari yabude murfin motar tasa yafito,karasowa tayi.

Dahanzari yaimata sallama,"assalamualaikum

Kamar bazata kulashiba cankuma metatuna sai taamsa

"Waalaika salam"

"Dan Allah kanwata tambaya nake"

"Inajinka"

"Gidan alhj Ibrahim mai turare,nake nema.

Shiru tayi tana tuna nazarin saurayin,

"Kana dan mikewa kadan zakaga wata makarantar islamiya , gefe zakaga wani gida mai bakin gate"

Murmushi yayi,"yace nagode kanwata , dan Allah ko zansan sunanki?

Shiru taimasa kamar batajishiba, can taamsa masa da "sunana safiyya"

Murmushi yayi har sai da kumatunsa ya lotsa,yashafi sumar kansa,kana yace " nice name", nikuma suna na,assadiq..

Inbadamuwa ko zansan gidanku?.

"Gidanmmu kuma?

"Eh zanzo inyimiki godiya har gida,da irin karamcin da kikai min.

"Hmm ni a ganina basai kabini gida ba"

Cikin kwantar da kai yake mata magana,

"Kiyi hakuri safiyya,ina son kulla zumuci da kyakkyawa irinki


Kwatanta masa gidansu tayi,tunda tafara magana yake kallon dan karamin bakinta,godiya yayi mata yashiga motarsa yaja yatafi,yana mai farincikin samun mata,can kuma yatuna da maganar mahaifiyarsa,nasan auramasa yar kanwarta, dankaramin tsaki yaja.


Dasassarfa take tafiya danson karasawa gida,

Da sallama ta shiga gidannasu, mahaifiyarta tatar a kitchen,tana kokarin dafa abincin dare,

"Ummina sannu da aiki"

"Yauwa safiyya,antaso?

"Eh" ummi ina yaya amina da najiba?"

"Sunje gidan yayarku rukayya.."

"Ummi danasan zasu dabanje makarantaba.

"Suma basu san zasuba,waya tai suje batajin dadi.

"Ayya Allah yasawake"

"Ameen,kije kicire uniform kizo kitaimakamin"

"To ummi"

*********

Hajiya karima ce zaune,akatafaran falonta, tacaba ado kamar mai shirin zuwa biki,yanmatanta sunzagayeta, tana nuna musu wasu materials daaka kawo mata talla.

Assadiq ne yaisallama,yashigo falon.

Afifa ce tai caraf taamsa masa sallamar.....

"Yaya sannu da zuwa cewar rushida"

"Yauwa yanmatan momy,"momy sannu da gida"

"Sannu assadiq,kadawo ?"

"Eh momy"

"Kasamu gidan?"

"Nasamu,yanason yabata labarin budurwar da yahadu da ita,yanafargabar abinda momyn zatace,dole yaja bakinsa yaishiru.

Farhana ce tafara magana cikin shagwaba,..

"Yaya sadiq"

"Naam"
Dan Allah kasiya mana materials dinnan kaji".

"Nawane" yatambayeta ?

"Momy kifadamasa kudin,dan Allah"

"To, masu wa,cewar momy 8 thousand ne."

"Ko wacce tadau daya momy na kidau biyu adaukarwa, ya hannatu 2."ihun murna sukasa,wanda yayi dai dai da shigowar faruq cikin daga murya yafara magana,

"Kai kai haba,dalla malamai meye haka?"

Shiru sukayi suna kunkuni mussamman farhana datafi sauran fitsara,fada yahau yimusu,karshe suka kwashe kayansu sukai daki......



*NASEEBA GAWO*✍🏻
_®TWA_
[6:13Am,2017.]


*TALENTED WRITER'S FORUM*_©(TWF_)


*KANNAN MIJINA....*
👩‍👩‍👧


*NA*

*NASEEBA I UBA*💐


_Godiya ta mussamman ga talented group fans,nagode da adduo'inku gareni mussamman,_

_Dahara nura_
_Sunhera_
_Neenoh yakubu_
_Fatima auwal_
_Halima_.
_Allah yabar kauna_


_Kuna raina_
_Kiyaya group_
_Munemi aljanna group_

_Hausa novel group_.


_Wannan shafin nakune_,
_Yaya hassan H bature_
_Aunt umma aymana_




*2*


_____Sai yanzu momy tadago takalli faruq,"sannu faruq da kokari,wai me yarannan suka tarema baka daaiki sai fadacefadace,wlh kashiga hankalinka,ranka zaiyi mummunan baci,kacigaba"

"Haba momy meyasa kike biyewa yarannan ne?" badamar aimusu magana,sai kihauni da fada"

Sai yanzu assadiq yasa baki,cikin karaji yadagawa kanin nasa tsawa,

"Faruq!, kana haukane momy kakefadawa haka?",ka kama kanka inbahaka wlh zamu sa kafar wando dayadakai,stupid,kawuce kabawa mutane guri malam"

Cikin fushi yakwashi wayoyinsa yabi hanyar dazata sadashi da dakinsa.

"Rabu dashi assadiq,Allah yashirya min faruq,amma yanada wahalar shaani wlh"

Sunacikin maida zancan ne,alhaji muhammad mai nasara,yai sallama,faruq ne,yamike daazamarsa, yanaiwa mahaifinnasa sannu da zuwa,

"Dady barka da yamma,hannu uban yamika masa,yanoke,dama sautari haka sukeyi,assadiq baya iya mikawa dadyn sa hannu sugaisa,amma banda faruq.

"Kaje gidan alhj Ibrahim din Kuwa?"

"Eh naje",bansha wata wahalaba wajen gano gidan"

"To madallah"


Sai yanzu hajiya kareema tayiwa maigidan nata sannu da zuwa"

"Alhj sannu da zuwa yaaiki?"

"Yauwa hajiya,angode Allah,yagidan da yaran?"

"Lafiya lau"

"Ina yaran?"

"Suna dakinsu,faruq ne yasa sukai daki"

"Kai faruq,sai abarshi yana ina?"

"Yana dakinsa"

Hanyar dazata sada shi da falonsa yabi.yayinda hajiya kareema ta mike dan bin maigidan nata,faruq ne yadakatar da tafiyar data fara.

"Momy"

"Naam assadiq afito min da materials dinnan bayan magariba zanje gidan yaya hannatu"

"To,daga nan kabiya gidan mamanka aisha,kugaisa da muwadda zanbaka nawa,materials din ka kaiwa muwadda"

"Momy kenasaiwa fa,yazaki bayar"

"Karkadamu,inada wasu"
Shiru yayi yawuce yana mamakin wannan alamari dayake shirin samusa,nason auramasa yarinyar da bedauketa maceba.


*********

Ummi gaskiya su yaya amina sundade,cewar safiyya kenan"

"Kuma najaddada mata karsuyi magariba acan,baffanku bayaso yadawo yaga bakwa gida"
Sallamar najibace tatsayar da maganar da maganar da safiyya zatayi."waalaiki salam,sai yanzu?"

'Eh wallahi,yaya rukayya tanajin jiki"

"Subahanallahi,yajikin nata"

"Dasauki ummi"

"Najiba ina yaya aminar?"

Tatsayakantin bala,zata siyawa suhyla alawa"

"Najiba daita kukataho?"

"Eh,yaya rukayyace tace mutaho daita"

"Cab,zamu sha surutu yau".dagudu suhyla tashigo gidan.

"Cayamu alaikum"
Dariya tabasu,musamman ummi da dadi yakamata,naganin tilon jikar tata.safiyyace taamsa mata sallamar tanadariya,

"Alaiki calamu"

"Aunt cafiyya,ummin aunt najiba ina kwana?"

"Ummice taamsa da kode ina yini"

"To ina yini"

"Lafiya lau,ummata tace tanagaisheku,tace inzo inkwana bata da lafiyaba,abbana yace baby zata haifamana,kuma bazamu bawa aunt cafiyya ba tunda batazo gidanmmuba.

Amina takatseta,"au kinmanta fadan da ummanki taimiki ko?" bari inmata waya ince kinfara"

"Dan Allah aunt amina kiyi hakuri karkifadamata wayyayi dukana zatayi"

"To,bani hakuri"

"Corry"

Dariya tabasu wai sorry,suhyla yarinya mai shiga rai daban dariya.can kuma tadubi ummi tace,

"Ummin aunt najiba mekika dafa?"

"Tuwo"

"Kai wayyayi bazanci tuwo ba"
Najiba ce tatambayeta
"To mazaki ci?"

"Ni ummata indomie take dafamin da kwai"

Malam kabiru ne yashigo shida matashin dansa,dagudu tamike tanai musu oyoyo

"Oyoyo baffan aunt najima,rungumeta yayi
"Suhyla saukar yaushe ?"
"Dazo,Kawu almuccafa ina yini?"

"Bazan amsaba sai kince almustapha"

Dariya tayi dan sunsaba haka da kawun nata.











*NASEEBA GAWO ✍🏻
[6:11Am,2017]



*®💦💦💦TALENTED WRITER'S FORUM*💦💦💦

*💦TF*💦

***_KANNAN MIJINA_*
👩‍👩‍👧


*NA*

*NASEEBA I UBA*💐

=Dedicated 2 my adorable friend *sadiya smart*=


_I whish 2 my sweet sister 2 getwell soon_
*zee smile*😊


*3*


~~~~Assadiq ne yafito,cikin blue din shadda,dinkin boda,kansa sanye da hula kalar kayansa,yana kokari sanya agogo atsintsiyar hannusa,kirar rolex,mai aikin mami yahango,tana fitowa daga kitchen, dauke dawasu lafiyayyun kuloli ahannunta,tana kokarin shinfida ledar cin abinci akan kafet,

"Saa,zonan"

Da hanzari taajiye abinda take takaraso gurinsa,gaida shi tayi,yaamsa da sakin fuska,kasancewar sa mutum mai sanin darajar dan adam,

"Meyasa kike jera abincin anan?"

"Momy ce tace ajera anan,dady zai sakko yaci abinci anan"

"Ok,mekika dafa ?"

Jollof din shinkafa, da farfesun kaji,sai coslow,sai tuwon alkama daakayiwa dady"


"Ok,momy fa?"

"Tana saman dady"

"Shiga dakin su afifa kikramin farhana"

Amsawa tayi da "to",tamike tana fargabar shiga dakin yanmatan saboda rashin kirkinsu,ahankali tatura kofar dakin tare da sallama,aikuwa abinda take gudune yafaru afifa ce,tadaka mata tsawa,

"Aa haba malama yazaki shigowa mutane daki kai tsaye?"


"Aunt afifa wlh nayi sallama"

"Dalla yimana shiru,"cewar farhana,jalila ce tatambayeta,dalilin shigowar ta dakinnasu,kasancewarta,mara son hayaniya miskila ita dai tafi ga karance karance,yanzuma sanye take da farin glass a idonta tana duba wani littafi,

"Dama yaya assadiq ne yace inkira masa aunt farhana"

"Jeki dalla ganinan "

Tashi tayi taja musu kofar ta fita tana jinjina halin irin na yaran da agirme ta girmesu,afalon tasameshi shida faruq suna kallon mbc max,

"Yaya assadiq gatana,yaya faruq barka da hutawa"

"Yauwa saa"


Farhana ce ta fito sanye da kananun kaya ajikinta kalar purple kanta ba dankwali,takama gashinta da ribon kalar kayan,tana hango faruq azaune ta koma ta dakko mayafi tayafa,saboda tasan jarabar fadan yayannasu,


"Yaya sadiq gani "
Faruq ne yadago ya kalleta,malama
sallama fa?"shiru tayi tana mamakin fadan yayannasu,katsemata tunanin nata yayi tahanyar dakamata tsawa,

"Koma kiyiwa mutane sallama"

Komawa tayi tayi sallama,sannan tace yaya assadiq gani"


"Naganki farhana,ina materials din dazu?"

"Suna daki"

"Oya,jeki dakko min na yaya hannatu,kihado min dana momy,

"To"


Tafiya tayi ta dakko masa,tare sukafito,da jalila,

"Ya sadiq gashi"

Karba yayi,yamike zai fita,da sauri jalila tabishi,

"Yaya assadiq dan Allah,ingidan yaya hannatu zaka zanbika"

Can zani,amma bazani da kowaba,hanya ce bakusaniba ko me?"

Yasakai yafita,gurin faruq tadawo ta zauna kusa dashi,yaya faruq sannu"

"Yauwa, jalila,zuba min abinci kadan"

"To, yayana, faruq da jalila tasu tazo daya saboda halinsu kusan iri daya ne.


Tunda assadiq yahau titi,yake tunanin zuwa gidan su muwadda,bayason iyayin yarinyar,gidan yayarsa yafara zuwa,dan yamatsu yaje yabata labarin sabuwar budurwar da yayi ,yasan zata fahimce shi,

A dai dai gate din gidan yahadu da mijin yayartasa,habib.

"Wanake gani kamar assadiq"

Dariya sadiq yayi,nine habib,
Musabaha sukayi suka gaisa,yatambaye shi su momy,yabashi amsa da "lpy lau"

"Yaya tana nan?"

"Eh,tana ciki assadiq,nima zandanje gidane,gurin hajiya"

"Ok,adawo lpy,agaisheta dan Allah,

"Zataji"

Motarsa yaja yatafi,shikuma assadiq yayi horn maigadi ya leko dan ganin waye,yanaganin habib ya wangale masa,gate din yashiga,yana dagamasa hannu,tsayawa yayi suka gaisa,yazaro dubu biyu yabashi,yanata zubamasa godiya,idi mai gadin su habib yanaso yaga assadiq yazo,saboda alherinsa.



Dasallama yashiga falon, dagudu yaran suka taso,suka kankame shi suna yimasa,oyoyo, daukan karamin yayi ya cillashi sama,

"Uncle oyoyo,cewar nabil,nima daukeni"

Sauke ashiraf yayi ya dau nabil,sunata da dariya,hayaniyar da yaran sukeyi ne yafito da mahaifiyar kyawawan yaran,dan ganin hayaniyar da yaran keyi,tozali tayi da kanin nata,dariya tayi .

"Lala assadiq,kai ne a gidan,sannu da zuwa.

"Yauwa yaya"

Alawa yarabawa yaran sukaita murna,yaya hannatu ce ta kwallawa mai aikinta kira tazo,taja yaran daki.



"Yaya ina yini"

"Lpy kalau kanina,ya momy na dasu afifa?"

"Duk lpy lau yanzuma sai da sukace zasu biyoni"

"Daka sani kuntaho,ya faruq?"yadauke kafa a gidan na kamar baya nan,

"Yana nan"

"Ya labarin muwadda?"
Murmushi yayi yace,

"Yaya abinda yakawoni kenan"

Nan yabata labarin haduwar sa da Safiyya,

Shiru tayi tana jinjina kalamansa,can tanisa tace,

"Bakomai assadiq inshaallah zan yi kokarin ganin kasami abinda kake so,

"Kaje kasami yarinyar kuyi magana tukunna"


"To, shikenan yaya zanje,kayan dayazo dasu yabata,taita murna tare da godiya kanin nata,yanuna mata Wanda momy tabayar yakaiwa muwadda,murmushi tayi,karshe yaimata sallama yatafi.


Agurguje yakarasa gidan su muwadda,yasameta kwance akan cinyar mamanta,dasauri tatashi tanai masa sannu da zuwa,nan yagaida mama suka dan taba hira,ya bata material yace,abawa muwadda inji mama,godiya tayi,yatashi dan yatafi,muwadda ce ta taso danyi masa rakiya.










*NASEEBA GAWO ✍🏻*
[9:14pm,2017.]



*®💦💦💦TALENTED WRITER'S FORUM*💦💦💦

*💦TF*>💦

**_KANNAN MIJINA**_
👩‍👩‍👧


*NA*

*NASEEBA I UBA*💐

Godiya ta musamman gareku.

_Ummi B uba_

_Nafisa abas Nasidi_
_Safiya musa sopy💅🏻_
_Kawata kulthum_

=Dedicated 2 Alhj uba's *Gawo*family=


*4*

~~~ yau takama lahadi alhj muhammad mai nasara yana gida,dan zama da iyalansa,yanzuma suna tare suna danyin break fast dukkansu,suna tare banda faruq,momy ce tatambayi assadiq ina faruq,

"Momy na leka dakinsa yana wanka"

"OK",farhana jeki kirashi yafiya batawa mutane lokaci,yai sauri"

Tashi tayi dan kiran yayan nata,kwankwasa kofar sa tayi yatambayeta waye, nan.

"Yaya assadiq farhana ce"

"Shigo",shiga tayi dan isar da aiken daakaimata,

"Ya faruq,the break is ready we are waiting 4 u"

"Ok ,sis dibar min wayoyina kimin gaba dasu,ganinan"

Diba tayi tafita,bata dade da fitaba,yajawo kofarsa yabi bayanta,sanye da 3quater baki,da farar riga armless baka,gashinsa kwance luf,
Sallama yayi yashiga falon,yagaida iyayen nasa yamikawa yayansa da dady hannu suka gaisa,kannansa ma suka gaidashi,yaja kujera yazauna dady ne yace da sadiq,

"Sadauki aimana addua"

Nan yaimusu addua kamar yadda suka saba,jalila ce tazuba wa kowa nasa abincin,


"Assadiq nagaji da zaman ka haka,yakamata kasamo mata kayi aure ,inba hakaba zanshiga rugar fulani insamo maka mata,

Dariya suka sa,mussamman faruq da yaji abinda dadyn yacewa yayannasa,afifa ce tai caraf tace,

"Dadyna yaya fa yanada matar dazai aura,

Wai haka sadauki"
Momy ce tai murmushi domin antabo masa inda yake mata kaikayi,

"Dady zamuyi maganar daga baya akwai abinda nake son kamallawa innagama,zanfadamaka,
[9:59pm,2017]


*®💦💦💦TALENTED WRITER'S FOURM*💦💦💦

💦 *TF*💦


*NA*

*NASEEBA I UBA*💐


_Wannan shafinnaka ne_..
*Abdullahi Mina*
(Acida man👌🏻)


*5*


Momy ce talabartawa,dady san da muwadda,takewa assadiq,shiru yayi yana juya zancan daka karshe yai fatan alkhairi yakuma jaddadawa dannasa lallai yazo masa da magana mai karfi yaamsa da

"To,jiya naje gidan yaya hannatu tana gaidaku"

"Muna amsawa,cewar momy tana lpy"

"Lpy lau"
Dady ne yatambaye shi,
"Ina abokai na?"

"Lafiyar su kalau dady suna gaida abokinsu"

Dariyar jindadi dady yayi saboda irin san dayakewa jikokin nasa.tashi assadiq yayi,domin yiwa abokinsa waya.


Dakinsa yakoma yazauna,asaman gadonsa,yana neman layin abokinnasa,bugu 2 yadauka,

Hello acida man"

"Ya akayine chairman,akwai labari ne?"

"Kwarai kuwa,"

"Gurin muwadda zamuje"

"Bansaniba,kajirani da yamma mallam,zaka rakani unguwa,

"Ok,sai kazo"

Sallama sukayi,yafara tunanin irin shigar dazaiyi kamar wanda aka tsikara yatashi yabude kwabar kayansa,yafara Mazarin kayan dazai sa,dakyar yazabi wani farin tsadaddan yadi,ya dakko bakar zanna bukar,da bakin takalmi.

Yamma nayi yashiryo dan fita,dakin momy yashiga yatarar bata ciki,sai jalila kwance da littafi a hannuta,tambayarta yayi,

"Jalila,momy fa "

Dagowa tayi dan bazaci shibane,

"Wow yayana kayi kyau,momy tana kitchen"

Dariya yayi yafita,zuwa kitchen,acan yasameta,tana nunawa saa kayan daaka kawo naamfanin girki,


"Momy sannu da aiki"yauwa asssdiq"

"Sai ina kenan"

"Momy zanje gurin abdullahi acida"😜

"Ok" balaifi,Allah ya kiyaye"

"Ameen momyna"


Fita yayi da hanzari dan zuwa gurin abokinnasa,yana mai adduar samun nasara,yanazuwa ya dau abikinnasa su kama hanya,yana kallon shigar abokin nasa yafara yimasa tsiya,

"Chairman ina zamuje Neman auran?"
Dariya yayi,kana yace,

"Janbulu"

"Aa,nazaci zoo road zamu"

rai yabata kafin yace,
"Bacan zamuba"

",au"kawai yace masa.
Suna isa yayi parking dai dai kofar gidan su Safiyya,yaro yasamu yatambaya nan ne gidan su safiyya,yace masa,

"Eh"

"Shiga kace ana sallama daita,


Suna zaune ita da yanuwanta,tana yankewa suhyla farce,yaron yashigo da sallama.

Amsawa sukayi,kana yagaida umminsu,ta amsa da faraarta,

"Ummin su najiba wai safiyya tazo"

"Injiwa sabiu"

"Wasune a waje"

"Jeka kace gatanan"

"To"

Tashi tayi takara gyara fuskarta,taja hannun suhyla suka fita,tana karasawa tayi tozaly da assadiq mamaki ne ya cikata,sallama tayi musu kana ta gaidasu,tunda acida,yaga safiyya yayaba da zabin abokinnasa,

"Safiyya nazo har gida inkuma jadda da godiyata agareki,inkuma miko kokon barata gareki,kamar yadda nafada miki suna na assadiq muhammad mai nasara, wannan kuma abokina ne,sunansa Abdullahi mina,amma ina kiransa da acida",

Jinjina kai tayi tace ,

Nafahimta,to amma mekakeso inmmaka?"


Acida nai yakarbe maganar,nan yayi mata bayanin abinda yake tafe dasu,tafahimta,karshe tabashi number wayarta zata fadsmasa abinda yanke,

"Allah yasa acikin Daren nan zaki fadan ,inbahaka ba,acida inzuciyata ta buga to,fa safiyyace sila dariya suka sa dukansu,

Sai yanzu ssadiq ya kula da suhyla makale abyan suhyla,


"Aa safiyya wannan beautiful dinfa?"

"Yar yayata ce"


"Yasunanki?"

"Cahyla"

Dariya yayi yatambayi safiyya sunanta tafadamasa"

Dazasu tafi yafakko kudin yabata,tana karba taga yan dubu dubu ne mikamasa tayi,

"Karbi kudinka banason kudin manya ni cai kudin,yara"


Dariya tabasu sai yadakko 20 yabata yace,

"Toga naki,wannan Kuma,kibawa auntinki,"

"To, nagode uncle

Sallama sukaimusu sukatafi, suma suka shiga,gida.















*NASEEBA GAWO*✍🏻
[6:36Am,2017]


*®💦💦💦TALENTED WRITER'S FORUM*💦💦💦

*💦TF*💦




**_KANNAN MIJINA_**
👩‍👩‍👧





*NA*


*NASEEBA I UBA*💐


_Ina bawa masu karatu hakuri sakamakon matsalolin daaka samu,a page4&5,dafatan zaaimin uzuri kasancewa ta yar koyo,a harkar rubutu_.
*Nagode*🤦🏻‍♀



_Gaisuwa ta mussaman gareku_

_Fatima abdu bulawis_
_Bushira sani_
_Aisha (hiran)_
_Hajara yar Madara_.




=Dedicated 2 aunt majida & aunt sadiqa
*TWINS*




*6*




~~~Suna shiga gida,tafadawa umminta, wanda yazo gurinta,Amina ce tazaro ido waje,tadubi yar uwar tata,kana tace,


"Safiyya dagaske kike"

"Au yaya amina,kema kinsan karya bata cikin tsarina"

Ummin suce takatse,su ta hanyar tambayar su waye shi,

"Ummi bakisan alhaji muhammad mai nasaraba?"
Cewar amina,tana mai jinjina irin kamun da yaruwar tata tayi,

"Inajin samana a gidan radio,ba tsohon kwamishan ilimi ba"

"Shi ummi,to dansa assadiq ne yazo,wai yana sona"

"Kayya safiyya,yaudarar ki zaiyi,tayaya kamar wadannan mutanan suzo neman aure gidannan,to,tsayama a Ina kuka hadu?"


Nan tabasu labarin haduwarta da assadiq,tadora da

"Wlh ummi yace aurena zaiyi"

"To kedin me kikace masa?"

"Ummi cewa nayi yadanjira tukunna"

"Shi kenan safiyya,Allah yai zabin alkairi,amma ina jinjina lamarin"

"Bakomai ummi kitayata da addua"

"Shikenan amina"

Nan safiyya tabasu dramar da suhyla tayi,sukaita dariya.






Tunda assadiq yasauke abokinsa,yake,
zumudin yakoma gida,yakira safiyya,sanda,yashiga falon ba kowa duk suna daki,dakin faruq yashiga yatarar dashi a zaune yanadanne danne waya, dago da kansa yayi dan dama yasan bawanda zai shigo masa,daki dai dai wannan lokaci inba yayan nasaba,

"A bross barka da shigowa"

"Yauwa umarul faruq,yaakayi yau bakowa a falon?"

"Eh,kasan gobe monday,akwai school,shiyasa nakora yaran can daki su kwanta,sunfiya kallon tsiya,kaga shegiyar yarinyar nan farhana bata da aiki sai sa tv agaba"

"Sannu faruq da kokari yarannan kamar yayanka,to amma sai gashi kai baka kwantaba,bansaniba,
ko kai lectures ce baka daita,goban?"

Kansa yadan shafa kana yadubi yayannasa yace,

"Bross yazaka hadani da yarancan,ina browsing din wani assignment ne"


"Yayi kyau kawai yace dashi yaja masa,kofar yafita,dakinsa ya shiga yarage kayan jikinsa yafada toilet ya watso ruwa yafito,bayan yagama shirin sa tsaf,yakoma saman gadonsa,yakwanta,wayar sa ya dauka,ya shiga,neman layin safiyya sai da takusa tsinkewa sannan ta dauka,


"Hello,sopy"
Jin muryar tasa tayi har cikin kwanyarta,

"Naam"

Nan suka kuma gaisawa taimasa ya yaje gida,


"Lafiya lau,ina amsata ta dazu ?"

Shiru tadanyi dakabaya kuma ta furta a hankali kamar yana ganinta,

"Na amince "

Farin cikine ya kamashi,tana gama fada takashe wayar,wayar yacire,saga kunnan sa,
yazubawa ido,kamar sahibar tasa yake kallo,dahaka yaja lafiyayan bargwansa,ya kwanta,da tunanin sopy aransa.


~~Washe gari da karfin gwiwarsa ya haura saman dadyn nasu,da sallama yashiga,falon hajiya kareema,zaune a gefan mai gidannata tacaba ado,da hadaddiyar shadda combination da paper lace,coffee da orange,dinkin sanigal,

"Momy ina kwana "

Lpy lau,assadiq,jiya Baka dawo da wuriba ko?"

"Eh momy acida ne yarikeni da hira'

"Dady barka da asuba"

"Yauwa sadauki,wannan sammakon fa?"
Allah,yasa office kayiwa"

Kansa yasunkuyar kasa kana yace "Eh, dady da office dinmma,kuma da maganarmu tajiya"


"Inajinka sadauki"

"Am,dama wata yarinya nagani shine nakeso,a nema min auranta"

"Mashaallah, a ina kasami yarinyar?"


"A janbulu take dady"

Momy ce ta harzuka tafara fada kamar tari baki,dady ne yadakatar da ita,

"Hajiya kareema! ya isa ,da Allah,meye haka,kina zaton zanyiwa yarana dole ne,to,banyardaba,shiru tayi tana sakesaken yadda zata bullowa lamarin,


"Tashi kaje sadaiki zanyi bincike akan yarinyar"


"To dady"

Kan sadiq yatashi,hajiya kareema tafice cikin fushi.















*NASEEBA GAWO*✍🏻

*💦TF*💦
[1:30pm,2017.]



*®💦💦💦TALENTED WRITER'S FORUM*💦💦💦

*💦TF*💦


**_KANNAN MIJINA_**
������‍👩‍👧


*NA*

*NASEEBA I UBA*💐



_=Dedicated 2 my lovely brother_

*Alhaji karami ismail uba*💖

_Allah yadawo mana da kai lpy yabaka nasara a karatunka_.



*7*



~~~Tana barin dakin,dakinta tashiga,farhana ta tarar aciki,bacin ran uwar tagani tabar abinda take,tabari ta tataho gurin uwar,

"Momy me yasameki?"

"Hmm,farhana yanzu abinda assadiq zai min kenan"

"Momy meyayi miki haka"

"Duk tsawan lokacin dana dauka ina nuna masa burina nasan aura masa muwadda,yaron nan yasa kafa yai fatali dashi,

Nan ta kwashe komai tafada mata,nan take tafara zuga uwar kan karta bari yaauri wata mace inba muwadda ba,

"Haba momy wallahi karki barshi,akan me zai auro mana bare,to wai ma momy wacece,yariyar dayake son ya aura,a ina take,waye ubanta a kano?"

"To wayasani,farhana,yade ce a jambulo yarinyar take"

"Momy kira yaya hannatu kifadamata,tunkafin azo aji kunya,itama aunt muwaddar duk daita,kanason mutum amma baka bibiyarsa,haba meakayi kenan"


Wayarta ta dakko,tafara neman layin yar tata,tanata kira ba tadagaba,tsaki tayi,

"Tace bata daukaba"

Ana haka sai gashi takirata,dauka tayi takara wayar akunnanta,

"Hello"

"Momy antashi lpy "

"Lpy lau hannatu,yagida,yasu nabil?"

"Lpys kalau momy"

Nan takwashe komai tafadamata,jinjina kai hannatu tayi,tare da zaro ido,kamar uwar na kallonta,

"Momy zancan nan bazai yu awayaba,kibari zanzo anjima"

"Shikenan hannatu sai kinzo"


*********

Ummin su safiyya ce takebawa baffa labarin saurayin da safiyya tayi jiya,shiru yayi yana jinjina lamarin,can yanisa yace,

"Wato nafisa shi lamarin aure na Allah ne,in yakaddarawa,safiyya auran yaron nan tofa,bamu da jaa danhaka mubarwa Allah"

"Hakane baffan najiba".


Abangaran dady kuwa
yanafita,yakira assadiq a waya dan ya kwatanta masa,gidan su safiyya,abokinsa,
yadauka,alhj salihi suka tafi,basu sha wahalaba,wajen gano gidan,suna Isa,suka aika yaro,yai musu sallama da maigidan,
Akai saa yana gida befitaba,yanafitowa,
Yaga bakin fuska,



Sitroom din gidan yabude musu,iso,shiga sukayi suka gaisa,a mutunce,duk da basu san junaba,

"Ni sunana alhj muhammad mai nasara,

"Aa to,to, mahaifin yaron dayazo jiya?"

"Eh,wannan kuma,abokina nane alhaji salihi"

"Mashaallah sannuku
dazuwa"nan suka sabuwar gaisuwa,suka gabatar da abinda yakawo su,yayi murna sosai yakuma yaba da karamci irin na dadyn assadiq,

"amma alhaji da wuri haka,nazaci jiya yafara zuwa wurin yarinyar"


"Eh ai nazo nema masa izinin zuwa gurinta zance ne kafin mudawo,neman aure"


"Hakane,to ni anawa bangaran nabawa assadiq safiyya"

Dadi ne yakama dady,yakuma tabbatar masa zasu dawo,nan kusa danyin maganar aure,sallama sukayi suka tafi,yana komawa gida ya sanarwa, matar sa nafisa yadda sukayi,

"Baffa wannan wani irin alamari ne,jiya fa yaron nan yafara zuuwa,amma ace har mahaifinsa yazo,shi kansa yaron bamu saniba,


"To shine me?"nafisa,
Ai magana takare tunda gashi mahaifin yaron nan yazo, koh"

"Hakane baffa,Allah yasanya alheri,

"Ameen"



Dady ne yakira assadiq awaya ya shaida masa,yadda sukayi da mahaifin safiyya,godiya yayi sosai,sukai sallama.


Assadiq ne yakira safiyya a waya,

"Hello,matar assadiq"

Dariya yabata,

"haba AB daga ganin sarkin fawa sai miya tai zaki"


"Sopy meye maanar AB,"

"Abubakar"

Dariya ta bashi,

"Kitambaya a gida,kice waye mijin sopy kiji"

"Allah yasawake,bazan iyaba,

Sallama yayi mata yakuma shaida mata,zai zo yagaida,su baffanta.













*NASEEBA GAWO*✍🏻

*💦TF*💦
[9:55pm,2017]


*®💦💦💦TALENTED WRITTER'S FORUM*💦💦💦💦

*💦TF*💦



***_KANNAN MIJINA_***

👩‍👩‍👧



*NA*

*NASEEBA I UBA*💐




*8*



~~~Abangaran hannatu kuwa,sauri tayi takamalla abinda take,tashirya yaranta maigidanta yajasu sukatafi,a hanya take dada bawa mijinnata labari,shiru yayi kana yace"

"Bekamata ayiwa assadiq doleba,duba da yanayin da muke ciki na sauyin zamani"

"To ai shine"

Ahaka har suka karasa gidan sunayin parking nabil yabude murfin motar yashiga cikin gidan da gudu,

"Uncle assadiq,uncle faruq kuna ina"

Bakowa a gidan duk sunfita,saa yagani a falon tana goge goge, sakin tsumman tayi ta karaso gurin yaron,

"Oyoyo,ga nabil,

"Ina su aunties?"

"Basanan,suntafi makaranta"

"Momy fa?"

"Tana dakinta"

Karasawa yayi dakin nata,sanda ya shiga tana bandaki,tana fitowa taganshi,

"Aa wanake gani"

"Nabil habib rano"

"Hmmm,kai dawa?"

Nida mamma"

Suna haka sai ga hannatu tashigo dakin

"Salamualaikum

"alaiki salam "

Momyna Ina kwana"

"lpy lau hannatu,ya habib din"

"Yana falo,yanajiranki ku gaisa"


Mayafi tadauka,tafito dan su gaisa,da sirikin nata,yana ganin tafito,yazame daga kan kujrar,yatsuguna

"Momy ina kwana?"

"Lafiya lau habib,yasu hajya?"

"Lafiyas kalau"

Sunagama gaisawa yatashi zaitafi,yazaro kudi a aljihunsa ya ajiyewa momy,godiya taimasa,ashiraf ne yasa kuka zaibi abbansa,rakashi sukayi shida hannatu suka dawo,

"Momyna meyake faruwa ?"

"Nan tabata labarin abinda yafaru,

"Momy dan Allah kiyi hakuri kibar assadiq yaauri wacce yakeso,bawai banason auransa da muwadda bane,aa zaa duba masalaha ne,momy yanzufa zamani yacanja ga yadda aure yazama alallaba


_sabon littafina_*alallaba auran zamani*


"Yaisa haka

Please Login or Register in order to submit comment