Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

anjima zata shigo ta dubaki tana kaiwa nan tace barinje gun fee_feey bata jira me zatace bah ta fita

Tana shiga dakin seta ganta tana zaune harta tashi dan haka seta karasa gunta ta rungumeta itama ta riketa bayan kaman 5mins seta dago tace ina yake maki ciwo yanxin kanta kawai ta nuna mata se kafanta inda ta taba yin targade

Kawai se mommy ta fashe da kuka ta sake rungumeta tace am so glad you are okeyy
Se fee_feey ta dagota tace ina zulaihat take mommy is she alryt

Karki damu daga gunta nake itama ta farka lafiyanta lau
Seta dauke ajiyan zuciya tace thank god
Amma me tace maki

Ta kalleta tukun tace batace min komai bah meyafaru
N...oh....b....
Fee_feeyyyyy mommy ta kira sunanta da alaman tambaya

Babu komai fa
Se ta sake kallonta tace ji yadda kuka girma
Murmushi tayi tareda kulla hanunta tace daddy fah
Ina zuwa barin je na dubashi ta mike da sauri ta fita
Tana shiga dakin yana bacci dan idonshi a rufe yake ta zauna kusa dashi tana kallon fuskanshi setasa hannunta ta shafa gefan fuskan kawai seya bude ido se kuma ya sake mata murmushi a lokaci daya itama ta maidamai tace ya jikin?


Ya mike zaune ahankali yace daidai kinje gunsu ne
A hankali tace a naje
Amma baki gayan masu bah koh
Ta daga mai kai
Good promise me bazaku gayan masu ba
Setayi sauri ta dago yace yes se anyi settling komai first se mu gayan masu

Daga bayade ta yarda
Yawwa tou ya jikin Umma??
Lah wlh ban dubata bah barinje na ganta ta mike ta fita

Tana shiga dakin seta ganta kan gado idonta a rufe ga oxcegen a fuskanta da alamande tana shan wahala
Ta karasa gunta gaskiya ta tausaya mata sosai dan seda ta zubar da kwalla.....



IG.Tyetyelorh_
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [17:47, 2/25/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★


🌹 *_Zulaihatou_*🌹

_Na tyetyelorh_


🌹🌹🌹

*167*

Duk suka dagu suka kalleta
Ta kasa motsi kawai "Innalillahi wai'nnailaihur raji'un" taketa maimaitawa ta kasa motsi koh kyafta ido bata iyayi nunfashinta se wani sama sama yakeyi

Ta durkusa a kasa tana ta salati tareda rike kanata dan wani juyawa yakeyi
Kim da sauri ta sa towel fee_feey kowa da sauri tazo gunta ta riketa tace "i can explain"
Zulaihat da kyar ta dawo dede da taimakon addu'oi da ta ringa yi ta mike ta fuzga jikinta daga gun fee_feey tayi gaba se kuma ta tsaya tace "justin yace muzo ya kaimu airport dan haka muna jiranki"

Dakyar ta iya fada ta fito kawai seta fashe da wani wawan kuka ita batama san tunanin me zatayi bah ta tsaya ta dafa jikin bango can kuma seta cigaba da tafiya ta fito ta shiga motan a gaba ta zauna
Ya kalleta a kidime yace "whats wrong with you babe??"

Se kukan ya karo ta kasa magana dan ita idan tana kuka ana tambayanta meyafaru bata iya magana se kukan ya karo

Sega fee_feey ta bude motan jikinta a sanyyaye ta shiga ta zauna kanta a kasa kaman munafika
Ya cigaba da tambayan ta meya faru da ita
"Let get going please we are already late"

Ya juya ya kalla fee_feey ya ganta itama wani iri a zuciyanshi yace "maybe dey had a fight"
Seya ja motan suka kama hanyan bame magana a motan se kukan da zulai takeyi a hankali cus she can't help it
"Daman shiyasa tace ta tsana Ahmed her frst love shiyasa tabar kula maza gabadaya"
Se kuma ta sake sakin wani wawan kuka kaman ana kara zugata

Da sauri fee_feey tace "please stop d car"
Harze yi packing zulaihat tace dn't just keep driving
Haka ya cigaba be tsaya ba seda suka isa yayi packing ya bude trunk din motan ya fita ya fara fito masu da kayan
Ta fito idonta jajir a hankali fee_feey tayi sauri ta riketa tace please just hear me out

Ta fuzga hannunta da karfi ta nunata da yatsa tace "dn't you dare touch me again i wish i never knew you"
Ta wuce gun justin sukayi sallama akan suna isa zata kirashi da numberta na can akazo aka deba kayansu suka shiga aka gama masu komai suka shiga plane din
Ta zaune kenan se fee_feey tazo ta zauna kusa danita da sauri ya mike ta kuma baya tasa earpice ta danna kira'a ta kulla idonta
Ita kuwa jiki duk yayi sanyi tunaninta daya idan zulaihat ta gayan ma daddyta toh he's gonna kill her and baze barta ta sake dawowa school dinba
Kawai se hawaye ya fara zubo mata dan tana matukar son kim bazata iya rayuwa ba idan aka rabasu.

Suna isa Abuja suka fito zulaihat tana gaba fee_feey tana bayanta tana tafiya a hankali duk jikinta a mace
Suka sama wani taxi driver zulaihat tace mai suna son ya kaisu Kaduna ne
Suka gama ciniki ta bude gaba ta zauna dan batason ta zauna kusa da fee_feey ta ciro wayanta ta kira number Umma

Umma ita tana niyan fitowa daga bakery dinta taji phone dinta na ringing tana dubawa taga number zulaihat na Nigeria da mamaki ta daga tana gaidata tace Umma muna hanya fa

Da sauri tace hanyan ina
Zuwa kaduna mana yanxin ma muna Abuja
Ban gane bah kun gayan ma Daddy

A'a
Toh meye dalilinku na dawowa banfa son hauka dan kuma kunada kudi a hannunku seku shirya ku dawo sanda kuka gadama ba tareda kun sanar damu bah and da kuna jirgi kika kirani wlh da sekun kuma bata tsaya jin me zatace bah tayi hanging up ta kama hanyan gida.

Ita kuwa ta cire wayan a hankali daga kunnan ta
Fee_feey tace twin sistur me Umma tace
Dn't you ever call me your twin ever again because d twin sis i had was not gay

Fee_feey ta bude baki da mamaki seta sa hannunta ta rike bakin kawai seta fashe da kuka dan bata taba tsammanin wannan kalmar daga bakinta bah

Driver ya juya ya kalleta ta bashi tausayi seya kalla Zulaihata yace ma'am dukda banson meya hadaku bah but be kamata ki gayan mata wannan word dinbah

Ta kalleshi taji wani haushi ya tukareta tace "Mallam kai driver ne koh toh ka tsaya a driver ka mind your business"
Yayi tsit be sake magana bah
Wancan kuwa se kuka takeyi ta dukar da kanta

Sunata tafiya sun karyo wani kwana kenan sega wani katon mota irin wanda ake da manyan wood dinnan ya karyo hanya yana wani kwana kwana da alama burkinshi ta tsinke
Seya yo kanso duk suka fara salati suna ihu tare

Se driver su zulaihat yaja wani burki motan dake binsu a baya seta bugi motan da karfin gaske gashi duk basusa sit belt ba driver ne kawai yasa
Motan na bugansu fee_feey dake baya dayake tana tsakiya ne ta waniyi gaba kaman an turota daman gata kaman tsinke ta fito ta glass din gaba rabin jikinta ya cikin motan rabi yana waje

Zulaihat kowa kanta ne ya bugo sosai da dash board din motan dan haka itama kaman gawa
Driver ba abunda ya sameshi dayaga abunda ya samesu seya ringa salati gashi ya kasa cire sit belt din

Babban motan me wood dinnan kuwa juyawa yayi motan su zulaihat yana facing karshen motan
Se igiyan da aka daure woods din dashi ya tsinke sanadiyan buguwan da motan yayi da wani bishiya
Yana tsinkewa daya ya zamulo kuma dayake mayan gaske ne yana fitowa daha motan se yayi motansu driver ya daga kanshi yaga wood din yayi kansu seya rufe ido ya fara kalman shahada se Allah ya dauka kayanshi tun kafin wood din ya tabashi
Ji kake fusss!! Kanshi ya fashe

Aka taro anata salati masu daukansu hotona sunayi can se aka kira ambulance aka debesu shi driver motanshi aka duba harseda aka samo book din number shi aka kira family shi while su Zulaihat hospital aka wuce dasu
Ana gama fito dasu daga motan wai a lokacin air bag din ya fito daya fito tuntuni da zulaihat bazata bugo bah
Wasu cop ne suka tsaya suna bincike a motan suka ciro jakankunansu aka tafi dashi satation dan bincike da kuma a nemo number family su koh address

Suna shiga hospital din emergency ward aka kaisu taimakon gaggawa aka fara basu sede fee_feey tafi jin ciwo dan wani glass ya shiga kanta amma ikon Allah be shiga sosai bah dan haka aka yanke gashin gun aka fara kukarin cire glass din sannan akayi scaning jikinta dan a duba inda ya balle aka gano ba ballewa

Zulaihat kowa goshinta ne ya fashe sakamakon bugewan da tayi se akayi scaning west dinta ya guce daga nan ba abunda ya sameta.

Can station kuwa aka samo wayan zulaihat aka duba calls dinta akaga Umma ba tareda bata lokaci ba aka kirata tana gani taki dagawa dan ta aza zulai ce se kusan kira na biyar ta daga batayi magana bah
Officer yace"Hello"
Ji tayi gabanta ya fadi dummmm
Jikinta na rawa tace waye wannan?
Officer yace kinsan me wayan nan
Tace A am her Mother meya faru da ita a rude take magana

Come down okeey kuzo _Lawiza hospital_ dake abuja they had an accident
Ae batasan sanda ta saki wayanba ya tarwatse a kasa ta fita aguje se kuma ta dawo ta shiga dakinta ta dubo key din motan zulaihat dan tasan bazata iya samun motan zuwa Abuja da sauri ba ta fito hadda tuntube takeyi ta yaye motan yana nan a sabonshi ta duba tires din basu sace ba kuma shekarnsu biyu a ajiye ta kunna motan tayi sa'a akwai petrol ta fita ta dauko hijab dinta ta buda gate ta fita da motan ta dawo ta kulle taja motan da karfin gaske ta kama hanyan Abuja.

Fee_feey ma ana duba cikin kayanta akaga phone dinta anyi sa'a ta maida sim-card dinta aka shiga duba numbers cikin idon Allah akaga Daddy
Officer ya fara kira

Shima Daddy yayi mamaki sosai dan yasan sim din Nigeria baya aiki acan daga bayade ya yanke shawaran ya daga kafin yayi magana akace "Hello"

Ya amsa kirjinshi ya dukan uki uku dan yaji muryan namiji
Ta daya bangaren aka ce kasan me number nan
Yace "yes she's my daughter"
Ohk kuzo _Lawiza hospital_ sun sama accident ne
Ya mike da sauri yace Wat!!!
Fee_feey da basu kasar nan taya tayi accident a Nigeria
Officer de shi ya rigada yayi hanging up

Dayake Daddy yana gida ya shiga dakin Mommy ya gayan mata abunda aka cemai
Tace taya hakan ze faru fee_feey fah suna school se kuma ta dafe kirjinta tana salati tace but christmass ya kusa kilan su dinne
A tare suka fito da sauri suka shiga mota suma suka kama hanyan Abuja.


☆☆☆★★★
[18:53, 2/25/2017] Tyetyelorh-❣: Su zulai kowa jini se zuba yakeyi kaman daga bakin kwarya an rasa taya za'a hanashi sunyi sunyi yaki tsayuwa

Daga bayade aka kira wani babban doctor yazo yayi dabara aka samo ya tsaya amma ana bakatan jiki daza'a kara masu dan sun rasa jini dayawa aka jira aka jira amma shiru yan uwansu ba wanda yazo
Doctor yace a sake kiran numbersu
Haka akayi aka kira na Umma be shiga bah se suka shira na Daddy ya shiga suka gayan mai yayi sauri dan ana bukatan jini

_Some hours later_

Allah de ya kawo Umma lafiya dan zatayi kusan shekaru biyar batayi driving bah kuma ga gudun da taketa fama yi a titi
Tana isa hospital din ta fito da sauri ta shiga ta tsaya a gun receipionist din ta tambaya ina aka kai yaran da akazo dasu tace mata har yanzin suna surgery room sede taje ta jirasu haka akayi ta shiga ciki ta sama gu ta zauna
Can sega wani doctor yazo wucewa ta tsayar dashi da sauri tace itace mahaifiyar yarinyar da sukayi accident
Yace yawwa daman ana bukatan jini

A cikinsu waccece yarki
Tace zulaihat-

Segasu Daddy suma sun iso Mommy se hawaye takeyi da taji ance haryanxin ana masu surgery
Ta rungume Umma sunata hawaye

Daddy yace suje a deba jininshi
Doctor yace ae se an gwada idan yayi daidai se kawai a hada yana zuwa direct

Yarinyata ce fa meyasa se an gwada doctor muje kawai before is too late
Noh i insiste se an gwada tukun na

Mommy tace toh Alhaji ka bari mana kawai a gyada se a saka mata
Beyi musu ba suka shiga aka fara gwada lafiyanshi sannan aka duba blood group dinshi
Doctor ya dago ya kalleshi yace kace yarinyanka ce

Kwarai kuwa fee_feey ce yata a cikinsu
Toh meyasa jininku beyi matching bah
"Ban gane wannan magana bah ka tabbata ba na zulaihat kake using bah"

Meyasa zakayi min wannan tambayan kaman bansan aiki na bah.
Dayake su Mommy suna cikin lab din hadda Umma

Doctor yace bari mu gwada na mamanta idan yayi daidai seya kalla Mommy you have some explaning to do
Ji kake dummmm!!!!!
Gabanta ya wani fadi

Daddy ya mike ta zauna jikinta har wani rawa yakeyi doctor dayaga inda hannunta ke rawa seya kalleta yayi wani murmushi yace come down mana
Ta galla mai wani wawan hara

Ya deba jininta ya gwada ya dago da mamaki yace shima be shiga bah
Duk suka kalla juna duk kansu ya daure

Sega wani doctor ya shigo ya mika ma doctor jinin zulaihat seyace Umma ta zauna su gwada nata jinin dana zulaihat haka akayi itama ta zauna aka fara diba sannan aka sa a _Microscope_ ya gwada se yayi tsaki yace daya doctor ya miko mai wani _Microscope_ dan da alama wannan bayayi

Ya dauko wani a kwali ya bude ya bashi ya sake gwadawa yace wai meke faruwa ne
Umma tace meyafaru??

Yace kema naki be shiga bah
Kallonshi kawai tayi ta kasa cewa komai
Daddy yace anya ba laifin abun bane kowa

Doc din da fada yace amma a gabanka ya bude sabo fah
Daddy ya zuciya yace idan kai baka san aikinka ba ka bamu yaranmu mu tafi dasu gun kwararun likitoci

Dr Abu ya bude baki zeyi magana kenan se dayan doctor ya dakatar dashi yace meze hana ayi exchanging

Yace ban gane exchanging bah

What i meant was na zulaihat a gwada na Alhajin nan da matanshi while na fee_feey na hada dana Hajiyan nan idan zeyi tunda yace they are related

Dadday yace ae wannan sakarci ne taya zakuce haka
Umma tace Noh ku bari a gwada frst tunda munsan it won't work suna gamawa semu debesu mu tafi dasu can kaduna ayi masu acan
Mommy tace hakane a gwada

Haka akayi dr Abu ya fara gwada na zulaihat dana Daddy da sauri ya dago yace it worked
Daddy ya kike yace thats it ku demu mana yaran mu tafi dasu

Suka ringa lallamashi amma yaki yarda dan haka suka hakura aka basu yaransu
Umma na ganin zulaihat seta fashe da kuka danta wani rame kuma gasu kaman dead body kaman sun mutu
Ba tarda bata lokaci ba aka sasu a mota suka kama hanyan kaduna while Umma tana motan datazo dashi ita daya duk hankalinta ya gama tashi

_Hours later_

Suka isa kd giwa hospital suka je direct suna isa aka kawo gado aka debesu emergency ward aka tafi dasu doctors suka taro akansu su kuma su Umma suna zaune a kan kujera
Daddy se zagawa yakeyi ya kasa zama

Se doctor nasir ya fito yace ana bakatan jini ina iyayen zulaihat suke
Dan yasan su fee_feey saboda shine family doctor su dan a giwan ma aka haifeta

Sede be gane zulaihat ba dan itama ana aka haifeta amma tunda Baba ya rasu basu kara dawowa ba se lokacin da Muhseen ya kusan raping dinta labarinda Umma bata sani ba kenan har yau kuma har gobe
Toh shima da aka kawota su Hydar ne dan haka baze ganeta bah


Umma tace itace mahaifiyarta
Yace toh duk suzo su tafi lab
Haka akayi yana gaba suna biye dashi aka gwado jinin su zulaihat
Daddy ya fara zama aka deba jininshi aka fara gwadawa
Doctor nasir yace Alhaji ya haka meyasa be shiga bah blood grp dinka dana fee_feey are not thesame
Da mamaki Daddy ya kalleshi
Yace wannan fa abun dubawa ne ya kwashe yadda sukayi a Abuja da doctor Abu ya gayan mashi........



IG.Tyetyelorh_
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [19:51, 3/12/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na tyetyelorh

_Nasan na dade banyi posting ba haka ya faru ne saboda nayi renewing whatsapp dina saboda matsalan da yake kawo min so nayi losing dukka messeges dina and na manta inda na tsaya toh se danxin na sama wata tamin sndin am really srry_❣

_in dedication to Zulaihatou's fans thanks guys for your comments *ILYSVM*_🌹

*169*

Bayan fitan Mommy daga dakin da aka kwantar da Daddy seya mike a hankali ya fito da karin ruwan da ake mai a jikin wani karfe dakin da zulaihat take nan ya wuce kofan ya tura a hankali a kwance ya sameta idonta a rufe gun gadon ya nufa ya zauna bakin gadon yana kallon fuskanta hannunshi ya dauka yana shafa gashin kanta wanda ya rufe mata rabin fuskanta a zuciyanshi yace "feeling dinda nakeji kenan shiyasa duk sanda na ganki nakejin wani abu da na dauka saboda yarinyan Ahmed ce but no you are really my biological daughter i have no idea taya zan fara gayan maku
Allah sarki fee_feey bansan ya zata dauka wannan abun bah" hawaye ya fara zubu mai sa hannu yayi yana sharewa seta bude idonta a hankali murmushi ya sakan mata itama tamaida mai se idonta yakai gun karin ruwan da yake hannunshi
"Daddy meyafaru dakai ake maka karin ruwa"

Shiru yayi can yace nothing important shock ne kawai.
"Shock"she repeated daddy meyasa maka shock
Seda yayi ajiyan zuciya se yace da aka kiramu aka fadan mana accident dinku cus i thought kuna US ne wai ma meyasa kuka dawo baku gayan mana bah??.

"Daddy we wanted to suprise you guyx but we are so sorry"
Rungumeta yayi sosai yace its okeyy wani sonta ke ratsa ko ina a jikinki son da be taba ji yana ma fee_feey bah
Ihu ta sake saboda matsan da yayi mata yayi yawa gashi west dinta yana mata wani radadi
Da sauri ya saketa yana kallon fuskanta Am really sorry okeyy

"Daddy wai wani abu ya faru da Umma ne"
Yace ba abunda ya faru da ita me kika gani?

"Because you guys are really weird lately why?"
Saboda munji dadin ganinku kun kama sauki ne se yayi shiru

Can yace amma Ummanki zata shigo anjima kadan yanxin ina ke maki ciwo

West dinta ta nuna mai tace "ina tunanin yayi targade ne cus ina motsawa zafi sosai yake min
Mikewa yayi yace barin je na kira me gyarn targade seya fita
Tsayawa tayi tana kallonshi kawai harya fita seta maida idonta kan tv da keta aiki shi daya

Umma kowa har yanxin bata tashi bah wani nunfashi takeyi sama-sama abun tausayi Mommy tana zaune a bakin gadon da take tanata faman hawaye "Allah kadai yasan yadda takeji"

Dr Nas ne ya shigo da file a hannushi alaman ranshi a bace yake ya kalla Mommy yace "Hajiya daman tanada hawan jini?"
Daga mai kai tayi alaman hakane

Wurji yayi da file din a zuciya yake magana "shine a cikin ku babu wanda ya gayan mana muka deba jini a jikinta do you know its really bad we could lost her"

Kollonshi kawai takeyi ta kasa magana
Wani abune yazo mai kai se kawai ya fita da sauri dakin fee_feey ya shiga tana zaune ita tunaninta daya Allah sa kar Zulaihat ta fadan ma kowa game da ita se gashi yazo yace bari ya gwada jininta ba musu ta mikamai hannu ya deba kadai ya fita da sauri, lab ya shiga ya fara gwadawa

Daddy wayanshi ya dauka ya kira number me gyaran targade yace mashi yazo _Giwa hospital_ yanxin
Yace toh gashi nan a hanya.

Yana katse wayan Mommy tana zuwa wurin ta kalleshi tace "Alhaji meyasa ka fito daga dakinka?"
Naso ganin Zulaihat ne shiyasa na fito yana magana yana cire ruwan da yake yawo dashi dan ya kare

"Amma kaje gun fee_feey?"
Kada mata kai yayi
Dear tunda kace kar a gayan masu yanzin i beg of you dan Allah karka nuna banbanci tsakaninsu dan karsu ji babu dadi

Daga mata kai yayi alaman ya gane ya kama hanyan dakin Fee_feey seya tsaya yace zaki kira a kawo masu abinci ne ko kuma naje na sayo

Barin kira baba lami ta bama driver ya kawo
Beyi magana ba ya shige dakin tana zaune tayi tagumi murmushi yayi mata da sauri ta dago itama da murmushi a fuskanta
"How is my little princess"
Your princess is fine
Yana karasawa gun ta rungumeshi tace i really missed you
"I missed you more babe"
So ya karatu tareda dagota
It was amazing dad i mad some new frinds
Wait yanxin ina ke maki ciwa ya katseta

Kafanta ta nuna mai da shagwaba tace its really hurting daddy
Shafa wajan yayi yace its okey yanxin me gyaran zezo
Suka ringa labari abun sha'awa

Can Mommy ta shigo tace wai ga wani me gyaran targade yazo
Da sauri ya mike yayi waje ya sameshi a xaune suka gaisa yace bari ya kira doctor idan za'a iya masu yanxin yana gama magana ya wuce office dinshi

Dr ya gama aune-aune an tabbatar lafiyan fee_feey kalaw dan haka ya wuce office dinshi
Yana shiga yayi mashi bayani akan me gyaran targade yazo
Yace babu komai suka mike tare suka fito suka gaisa da me targadan se suka wuce dakin fee_feey
Mommy na kusa da ita tana shafa mata gashinta suna hira se suka shigo
Daddy yace ga me gyaran targade bari ya duba maki kafa
"Toh" kawai tace
Rike mata hannu mommy tayi ya fara shafa mata kafan kawai se ya juya kafan da karfi

Wani wawan ihu ta saki dan harda Zulaihat da take kwance tajita
Kara murdawa yayi ta dayan gefan ta sake kara ta kankame Mommy
Mikewa yayi me gyaran yace toh sauko

Ba musu ta fara kokarin saukowa daga kan gadon Mommy na tayata
Taku daya tayi dingishi na biyu ma ta sake na uku kuwa tayi takunta daidai
Murmushi tayi tana kallonshi
yace amma ya dena zafi koh
Seta daga mai kai alaman a

Kallon daddy yayi yace ina dayan take
Yace tana daya dakin zo muje
Haka suka fita dukkansu hadda Mommy

Tana kwance still ta kasa zama suka shigo a gefanta Mommy ta zauna
Me gyarn shima yazo daddy ya yaye bargon yace its your trun da murmushi a fuskanta
Batayi magana ba se binsu da kallo taketa yi
Gyara mata kwanciya Mommy tayi
me gyaran ya kuma ta daya bangaren
West din ya kama ta dukka gefan
Sedaya kalleta
Kawai seya murda daman gashi mutum kaman tsinke

Wani kara ta saka wanda yafina fee_feey kankame Mommy tayi hawaye na zuba a idonta kafin ta ankara ya sake murdawa ta daya bangaren dan azaba kawai seta kai mai cizo a hannu da sauri ya saketa se dariya ake mata

Yana rike da hannun yace toh taso ki taka da taimakon Mommy itama ta taka duk anata mamakin aiki irin nashi
Dady ya sallameshi me gyaran ya kalla zulaihat yace toh se anjima me cizo murmushi tayi ta kulle fuskanta

Sega driver ya kawo masu abincin duk ta basu sukaci takaima Umma lokacin ta sama sauki sosai dan nunfashin ya dawo dadi sosai saboda an ma cire oxcegen din.

Mikewa tayi zaune tace ina Zulaihat
Mommy tace karki damu anjima zatazo ta dubaki

Aa ki barni kawai naje na ganta tunda na sama sauki bansan ta ganni kwance a kan gadon asibiti
Badan taso ba ta rakata dakin zulaihat seta shiga gun fee_feey wanda suketa faman hira da daddyn(ta)

Zulaihat tana fitowa daga toilet ta ganta a guje taje ta rungumeta tareda fashewa da kuka kaman ba ita bace wanda takasa zama dazin

Umma ita kuka ta saka _"she can't believe ace yarinyan da take tare da ita for 18 years ace lokaci daya ba yarta bace they were switched how will she ever tell her how will she ever live her but ba abunda zata iya dan itama she wants to get to know her real daughter how will she face this, how will she ever face this seeing her daughter with another family bama wannan ba ita fee _feey how will she feel idan akace mata itace asalin mahaifiyanta itada ta saba sunada dukiya ita da ta saba duk abunda take bakata ba tareda bata lokaci ba zata sama ta saba da rayuwan kudi bazata iya zama dani bah"_

Kuka ta sake saki abun tausayi ta sake rungume yarta _Ko waye yayi min wannan abun ya Allah ina rukanka idan da gangan yayi Allah ka kaskantashi ka rabashi da farin cikinsa ku waye yayi min wannan abun ya cuceni dan na tabbata yanxin fee _feey idan akace mata am her real

Please Login or Register in order to submit comment