Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gama gugewa se anyi selfies sannan a lullubeta dan shirme

Se sake kyau takeyi dan batada damuwa.

Daddy kowa yazo ma Umma da wani zance daya sata kuka
"Wai so yake so bar gidan da suke ciki dan ya gina masu sabo babba"
Kawai seta fashe mai da kuka wai ita bazata iya bah dan Ahmed ne ya gina gidan nan yanxin idan ta fita daga ciki kaman ta manta da Ahmed din kenan dan tunda ya rasu tayi ma kanta alkawari sede a fitar da gawanta daga gidan

Dakyar ya samo tayi shiru dan dagashi se ita a gidan Zulaihat tana gidansu Fee_feey taje tai masu yini
Dan ita zaman gidan yanzin yana ishanta sosai gabadaya ta kusa admission ya fito ta fara zuwa shool

Umma tayi tayi da ita akan tasa ABU ko BUK tace ita bataso tayi nisa da gida dan haka dukka options dinta kaduna tasa.

_Some mouths later_

Admission ya fito taje ta duba ae kowa ta sama dukda batada wani hanya se murna
Ita kuwa fee_feey BUK tasa dan haka itama ta sama

Duk wanda ta kira a class dinsu ya sama admission dan ranan graduation dinsu akayi sharing number
Rukky da Fee_feey kowa an shirya sede ba yadda suke da bah
Takan kira Fee_feey su gaisa

Ana sauran one week Hydar ya tafi school danshi _Oxford_ zashi beson zuwa ba dan kawai ya faranta ma mommy ne yasa ya amince amma badan son ransa bah
Umma tace ya kamata zulaihat da fee_feey suje gidansu Hydar su gaida mommyshi
Haka akayi washe gari suka shirya cikin dugayen riguna suka tafi
suna shiga cikin gidan ita kadai ce a parlo dan haka suka durkusa suka gaidata
Tace aa yau munyi manyan baki ae na zata kun sharemu kenan ta mike ta dauko masu drinks da cup cakes suka dan zauna tana jansu da hira daga baya ta gane zulaihat tanason ta tamabaye Htdar amma kunya takeji dan haka seta mike ta shiga dakinshi ta tarar dashi a kwance da phone dinshi a hannunshi

Tace Zulaihat fa tazo suna kasa
wani super yayi ya diri daga kan gadon ya wuceta da niyan yaje parlon
Se tayi saurin rikoshi tace kalleka bah
A lokacin ya tuna dagashi se boxers koh riga babu ga packs dinshi nan guda shida kaman na grown up bt hes only 18
Ya shafa gashinshi tareda murmushi sannan da sauri ya sahiga closet dinshi ya jawo dugan riga ya fito

Mommy tayi murmushi tareda gurgiza kai ta wuce dakinta
Shi kuma yana fitowa suka hada ido da ita se suka sakan ma juna murmushi a tare fee_feey ta mike taje gaban tv tana kallo
Su kuma suka zaune sukayi hira abinsu
Yake gayan mata ya kusan tafiya school bataji dadi bah amma ita ta nuna mai ta tayashi murna sosai
Daga karshe suka mike sukayi sallama da Mommy suka kuma gida

Suna isa dayake fee_feey ce ke driving dan ita ta fara amfani da nata motan suna isa gida daddy ne ya kirata yake gayan mata ta jirashi zezo gidansu Zulaihat dan yanason magana dasu dukka
Ta amsa da toh

Haka akayi ta zauna jiranshi seda ya iso
Ya shigo da sallama suka amsa duka amsa tareda gaidashi ya zauna aka kawo mashi abinsha yasha sannan ya ciro wani paper an ninkenta ya fara mikama fee_feey sannan ya mikam zulaihat
Da zumudi suka amsa zulaihata tana budewa se taga ansa *Accepted* _University of wiscolsin_ (a madison yake)

Ta daga kai ta kalla Daddy seya mata murmushi tareda daga mata kai
Ji tayi kawai hawaye yana zubu mata seta mike a guje tayi waje tana ihu kaman zararriya a guje Umma ta mije ta bita
Tana binta se zulaihat ta fada jikinta ta fashe da wani wawan kuka
Tana cewa Umma can you believe dix ta mika mata papper


☆☆☆★★★
[20:30, 2/8/2017] Tyetyelorh-❣: Data amsa ta karanta se hawaye ya fara dalalu ma ita batada wuyan kuka abu kadan zesata kuka koh Zulaihat ta fita dauriya
Se ta rungumeta

Fee_feey itama tana can tana nata haukan dan danewa cinyan Daddy tayi tana murna daman gata kaman model babu kiba kwata kwata amma ba lefi tanada shape sede duk shape dinta Zulaihat ta fita
Umma taja hannun Zulaihat suka kuma parlo ta zauna ta ringa mashi godiya tace
"Tun ranan da zulai ta shigo duniya marigayi yace insha Allah yarinyan nan zatayi karutu a _University of wiscolsin_ "
Nayi mai murmushi kawai tun ranan da aka zo mana da rasuwansa na cire raina daga maganan karatunta gabadaya sega abokinshi yaxo har gida ya dauka nauyinta harta gama ya taimake mu sosai damuwata kuma na gaba shine ya zatayi ta cigaba ashe bama a kasan nan zatayi bah ta daga hannuta sama tana ma Allah godiya seta sake fashe da wani kuka me cin rai
Fee_feey ta mike ta rungumeta tana bata hakuri
Daddy yace ki dena yimin godiya tun muna yara idan muna kallan tv mukaga school din se munce zamushiga da mukaga ya wucemu shiyasa muka cire rai akai amma Ahmed yace insha Allah seya saka danshi a makarantan dan haka nakeson na cika mai burinshi
Ya kalla zulaihat da murmushi a fuskanshi yace dukda ya' ce
Itama tayi murmushi ta mike tayi huging dinshi tana mai godiya ya shafa kanta yace anything for you two
Sannan nan da one week zaku tafi saboda na gama maku komai Zulaihat zatayi medician while Fee_feey zatayi law
A tare sukayi ihu

Umma ta tushe kunanata tace ohh Allah se kunga gidan nan ya zubu zaku baryin wannan karan
Duk aka kwashe sa dariya

Daddy ya cigaba and a hostel zaku zauna dakinku ku biyu ne dan banson zama a apartment
Kowa ya yarda da hakan


_After about 2 hours_


Sannan sun wuce ta dauka phone dinta ta kira _Prince charming_ dinta taje gayan mashi ta sama admission a UNITED STATE OF AMERICA can you believe dat

Da mamaki yace how?? Ta gayan mashi komai sannan ya tayata murna ba kadan bah
Can muryanshi a hankali yace _But still munyi nisa you have no idea how am gonna miss you i really cn't live without you by my side am used with you always by my side during d gud and bad times_-

Ji yayi kawai ta fashe da kuka
A rude ya tambayeta meyafaru

Yaji tayi shiru dan haka ya cigaba da magana _i dn't know how to say dix bt i think i have feelings for you zulaihat i mean am really in love with you i know am still young to start saying diz but am deadly serious zulaihat i have never talk to a girl kece farko ban taba yi ma mate dina na mace murmushi bah seke_-

Sate katseshi tayi tace ya isa haka plx
I can't take it anymore se tayi sauri tayi hanging up
Ta baje akan gadonta tana wani wawan kuka mara dalili

Shi kuma da yaji tayi ending call din seya fara danasanin gayan mata kode ita bata sona ne i thought she had feelings for me too hakade ya ringa magan ganu shi kadai......

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆


MUNA SAIDA KAYAYYAKI DABAN DAMAN MISALI LIPSTICKS, BODY CREAM, PREFUMES, FOOT-CREAM SO ON WHO EVER IS INTERESTED SHLD TALK TO ME PRVTLY

THANK YOU




📸
_ TYETYELORH_
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [01:54, 2/19/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹 _*Zulaihatou*_🌹

_Na tyetyelorh_


🌹🌹🌹

*165*

Suna shiga suka zauna se suka fara addu'an da Mommy tace suyi suna gamawa jirgi ya tashi fee_feey ta ciro phone dinta tanata selfie
Ita kowa Zulaihat tana zaune duk a tsure take abunka da ba'a saba bah gabadaya wani iri takeyi kaman zazzabi tayi sauri ta cire sit belt din ta tafi toilet a guje fee_feey ta bita a baya
Ta ringa kwarara amai seda cikinta yayi empty ta wanke fuskanta ta kuskure baki suka koma suka zauna

_After some hours_

Suka isa UNITED STATE OF AMERICA suna fita daga cikin plane din wani yazo da wani abu na deman akwati ya deban masu suna tafiya a gaba yana binsu a baya dan Daddy ya gayan masu idan suka fito zasuga wata mata tana jiransu a Airport din
Haka akayi hannunsu yana rike da juna suka hango wata mata na rike da sunansu a jikin wani papper matan baturiya ce da wani uniform a jiki a gefe kuma ansa sunanata a jikin wani karamin karfe _jessica_

Suka karasa tana ganinsu ta tambayesu sune fee_feey and Zalaiha
Sukayi murmushi zulaihat tace is Zulaihat
Itama tayi smiling tace forgive me can we go

Suka daga kai still mutumin yana bayansu suna fita daga Airport din sega wata arniyan mota tana jiransu haka aka jida kayansu a cikin trunk dinshi suka shiga suka fara tafiya

Matan ta mika ma fee_feey hannu tace sunata jessica itama ta mika mata tace sunanta fee_feey kana ta mika ma zulaihat tace sunanata zulaihat nice to meet you

You too

_Some minutes later_
Suna isa wani dan kareran school suka fito daga motan sunata kallon makarantan baki a bude
Duk baturen da yazo wucewa se yana masu wani kallo
Fee_feey ta buge zulaihat wai ta changa tsayuwa
A tare sukayi wani tsayuwa irin sun saba zuwa makarantan
da jakan kowa ya rataya a hannu suna tsaye
Matan ta kira wasu maza su biyu kana kallonsu kasan masu aikin makarantan ne suka duba kayan suka tafi gaba

Jessica tana gaba while su biyu suna binta a baya hannunsu rataye da juna da glasses a idonsu irin cycle dinnan manya fee_feey ta wani dake tana kallon phone dinta dan kar a rainata

Suna shiga cikin school din se ga wasu yan mata su biyu age mate dinsu Zulaihat turawa ne kana kallonsu irin classy girls din nan ne suka wani kalla su Zulaihat fuska a yamutse suna masu wani disgusting look

Zulaihat ta dauke kai ita fee_feey batama gansu bah tanata yanganta
Dayake dugayen riguna ne a jinkinsu zulaihat black while fee_feey red sun daura raw silk akai kana kallonsu kasan musulmai ne

Suna shiga dakinsu babbane dan yafi nasu Hydar girma kuma gado biyu ne ga table dinda zasu ringa studing dashi da computer akai kowa da nashi ansa sunan kowa a jikin wani paper sega closet babba ne shima

Aka ajiye masu bags dinsu jessica ta mika masu keys din dakin tace kowa zega sunanshi a jikin table dinshi ga papers nan na direction din class dinka and ga time table nan duk da turanci take magana
Zulaihat tace birthroom fah
Jessica tace ae brithroom din yana kasa suzo ta nuna masu

Haka akayi suka fito seda suka sake sauka kasa sega wani katon toilet suna shiga irin an rarraba ne shower ne idan kana wanka ana iya ganin kafanka da fuskanka amma jikinka a kulle yake koma na matane kawai

Ta gama masu bayani ta rakasu dakin
Kana ta bude jakanta ta ciro sim card, credit card, drivers linces dukka bibiyu kowa ta mika masu
Sannan ta mika ma fee_feey card dinta tace "if you guyx need anyting i mean anything call me"
Daddy ne yayi hiring dinta

Sukayi mata godiya ta fita suka tura kofan fee_feey ta wulla jakanta da phone dinta kan gadonta ta wuce gun wani karamin fridge da ta hango tana budewa choculates ne da drinks daban daban
Ta jawo snikers ta zauna tana ci
Zulaihat tayi murmushi ta dauka bedsheet ta shinfida akan gadonta seta dauka kayanta tana jerawa a hangers

Ita kam wancen uwar son jiki tana can tana kunna laptop dinta
Itama Zulaihat ta dauko nata laptop din ta hada a chaji da phone dinta ta dauka pappers din tana dubawa can seta haye gado ta fara bacci dan ranan sunday se monday zasu fara attending lectures

_Hydar_
Yana kwance wuraran karfe 8pm lokacinsu na can bayan ya gama sallah
Se ji yayi alaman ana kukarin bude kofan dakin da key da sauri ya mike zaune ya kunna wutan kusa dashi yana kallon kofan
Se mutumin daya kawoshi dakin dazin ya shigo da wani yaro yana biye dashi age mate din Hydar ne
Suka shigo mutumin yayi ma yaron bayani da turancinshi irin na british yana gama mai ya mika mai keys din kaman de yadda ya ma Hydar kana ya nuna mai table dinshi da books akai wanda zeyi anfani dasu ya fita
Yaron ya karasa gun Hydar ya mika mai hannu yace "Am jamal"
Ya mike ya mika mai hannu shima yace and am Hydar nice to meet you suka gaisa
Shi jamal din fari ne sosai amma kana ganinshi kasan ba bature bane

Jamal yace "i guess you are my roommate"
Murmushi kawai Hydar yayi mai ya dauka phone dinshi da earpiece yasa a kunne ya fita dan ya gaji da zaman dakin

Jamal kowa shirya kayanshi ya farayi
Yana fita zagaye makaranta ya farayi lokacin garin ya fara duhu amma kaman da safe dan duk inda ka shiga haske

Yanata tafiya amma kanshi yana kasa yana kallon wayanshi shi tafiya kawai yakeyi besan inda yake zuwa bah akwai student a waje amma ba dayawa bah
Yana cikin tafiya se ji yayi an dafa shi ta baya ya tsaya ya cire earpiece din kana ya juyo

Wata mace ce baka ce tace "Hydar right??"
Ya daga mata kai
Se yaji ta fara hausa da mamaki ya sake kallonta dan batayi kamada bahaushiya bah

Tace "baka ganeni bah koh"
Ya daga mata kai
Tayi murmushi tace "Mufeedah ce"

Mufeedah ya maimaita ya tsaya yana tunani
Mufeedah from daibat collegue wanda mukayi dabate tare ni da kai da zulaihat se Ahmed
Se a lokacin ya ganeta yace right ya kike

Lafiya lau wlh
Se kuma taga yana mata wani kallo
Tayi smilling tace "i know whats on your mind Babana de yayi accident ya rasu"

Am so sryy to here that
Tace no its okeyy irin ko a jikinta din nan "ni mutuwanshi ma yafi min gashi yanxin ina jin dadi na dukda abunda yayi min ina mashi addu'a dan nice kadai yakedashi da zan mai addu'a and na yafe mashi duk abunda yayi kin
Ta cigaba bayan rasuwanshi ne dayake makotan mu lawyer ce matan tanada kirki sosai tana jin tausayi na shine ta shigan min gaba ta amsan min duk abunda ya bari dan wasu abokanshi sunyi niyan su karbe saboda sunsan beda kowa

Dan haka bayan rasuwanshi gidanta na koma da zama ta saka min kudina a account dinda ta bude min sauran gidajen da yakeda shi koma suna hannunta bata saida bah ita ta kawo shawaran na zo nan na cigaba da karatu na so se gani a nan ta gama magana tana bude handbag dinta dan ta saka wayanta a ciki.

Shi kallonta kawai yakeyi dan besan me zece mata bah shi duk da ya aza labarin data fadan masu Zulaihat karyane
Where are you heading to?
Ta katse mashi tunaninshi
Ya dan yi kalla kalle yace i have no idea i came out for some air but maybe na bata
Tayi murmushi tace toh muje na rakaka suka juya tare
"Have you did your dinner?" Abunda ta tambayeshi kenan
Noh kawai yace mata

Toh why not muje school resturant muyi
Yaxe okeyy suka kama hanyan resturant din seya shafa aljihunshi yace wait barinje na dauko wallet dina na barshi a dakin

No its okeyy na fito da poss dina
Badan yaso ba suka tafi danshi beson a rainashi-

Wait Zulaihat fah?
Yayi wani murmushin takaici yace tana _University of wiscolsin_
Ohh my god a united state?
Ya daga mata kai
God am happy for her haka suka cigaba da tafiya suna hira
Koh shi yayi mamakin kanshi wai shine ke hira da wanda ba Zulaihat ba haka hmmm duk laifin ta ne

Suna gama ci suka kama hanyan komawa tace bari ta rakashi seta tafi nata dakin
Ya tambayeta a hostel take itama
Tace a
Toh barin rakaki dan zan gane daga nan

Batayi musu ba ya rakata ya juyo ya kuma dakinsu yana shiga ya tarar da jamal yayi connecting da tv dakin ya hada da game yanata bugawa ya tsallakeshi ya wuce kan gadoshi

Jamal yace zomu buga mana da turanci danshi daga dubai yazo koma musulmi ne
Noh its okeyy you can play

Ko tsoro kakayi zan yi wining
Murmushi kawai yayi ya mike ya amsa guda daya shima ya zauna suka fara bugawa danshi ya kware saboda yana yaro shi kadai ze nayi a dakinshi se wani sa'in daddy yazo suyi tare

Haka suka ringa bugawa se wuraran 10 suka tsahi kowa ya kwanta.


☆☆☆★★★
[14:27, 2/19/2017] Tyetyelorh-❣: _The nxt mrning_


Suna tashi suka saka sim card dinda aka basu Zulaihat ta kira Ummanta
Umma tana share sharen gida wayanta ya fara ringing tana dubawa setaga number waje nan da nan ta daga dan tasan waye
Umma abunda ta fara cewa kenan se hawaye ya fara zubu mata ita tama kasa amsawa dan zuciyanta ya karye

Umma dan Allah kiyi magana
Se a lokacin ne tace Zulaihat ya karatu
Seda tayi ajiyan zuciya tace ae bamu fara ba yau zamu fara

Toh Allah bada sa'a dan Allah ku rike mutincin ku ku kula da kanku
Insha Allah Umma.Umma yanzin ke kadai ce a gida koh

Ae na fison haka yanxin bame batamin plate lundary nawa kadai zan ringayi abinci ma ni kadai
Ae nasan wasa kawai kikeyi

Wasa!! Tayi repeating waya gayan maki jiya bacci hadda munshari
Ta fara kuka "dan Allah Umma ki dena gayan haka"

Toh yahakuri kema kinsan wasane yanxin inason na bude bakery ne dan harna sama shagon dan zaman gidan nan ya fara yimin yawa

Taji dadi sosai daga baya suka kashe wayan bayan tayita mata addu'a jiki a sanyaye ta cire kayanta ta daura towel tasa dugan hijab ta dauka soap dinta da sponge itama fee_feey haka tayi suka fito ta jawo kofansu toilet suka fara shiga kana suka shiga birthroom

Suna shiga a tare sukace "innalillahi" dan abunda suka gani yafi karfin idonsu

Matane a cikin birthroom din sunfi talatin kowa yana wanka kuma idan mutum ze shiga memakon ya bari seya shiga birthroon din ze cire towel din Noh!!!!
Tun daga bakin kofan za'a tube ayi hanging dinshi se a shiga haka a tsindir.

Se wani kallonsu akeyi ana yamutse fuska dan an gansu da hijab
Zulaihat ta juya zata fita se fee_feey ta rikota tace wlh idan muka fita zasu cigaba da mana wannan disgusting look dinne gara mu nuna masu muma mun waye ta ajiyr sponge dinta a gefe ta tube hijab din ta rataya inda suka ajiye towel ta dauka spone dinta tareda zubu gashinta gaba itama ta shiga daya daga cikin wurin wankan ta cire towel dinta ta sake shower akanta

Zulai kowa kallonta kawai takeyi kaman tv daga baya itama ta shiga wani seda ta kulle cottin din danba kofa kana ta cire hijab din ta fara wanka

Suna gamawa suka fito fee_feey dan iskanci koh hijab dinma bata maidabah haka ta fito da towel kawai zulaihat tayi tayi ta maida amma taki dan haka ta barta kawai

Toh daman gun matane kawai ba namijin dake shigowa gun haka suna tafiya kowa da towel yana tafiya ze shiga dakinshi ko kuma zeyi wanka

Suna shiga daki basu dadeba suka gama shirya wa cikin abaya suka daura dankwali suka fito da handbag dinsu a rataye kowa ya kama gabanshi dan kowa course dinshi daban ne bayan sun kulle kofan dakin kowa ya dauka keys dinshi

Zulaihat tana tafiya tana kallon school map din dan English take dashi koma a jikin map dinne ze nuna mata direction din class din

Tanata tafiya can seta gane ajin ta bude kofan ta shiga wani lecturer ne yake lecturing duk aka jiyo ana kallonta se gabanta ya fara fadi dan gabadayan su kana kallonsu duk arnaye ne babu wani me lullubi se jikinta ya fara rawa seta farayi kaman zata juya

Lecturar yace welcome seta dawo da kallonta gunshi ta karasa ta gaidashi yace ta sama wuri ta zauna haka tayi ta sama gaba gaba ta zauna kosa da wani kyakkyawa se kawai Hydar dinta ya fado mata wai ace ya tafi school amma koh kiranta beyi bah ji tayi saurayi ya mika mata hannu yace am justin

Seta kalla hannunshi ta kalla fuskanshi setayi mai murmushi tace am Zulaihat ba tareda ta mika mai hannu bah ya maida hannunshi yace nice
Ta juya tana kallon teacher har suka gama ta mike ta fito dan class dinda take dashi kenan yau ta fito kenan tana maida book dinta cikin jaka setaji an tabu bayanta da sauri ta juya tareda matsawa ta sake littafin a kasa

Justin ne yace" am really sorry i did'nt mean to scare you"
Noh its okeyy
Yayi sauri ya durkusa ya daukan mata littafin ya bata.
Tace thank you tareda amsa ta fara tafiya
Ya biyota yace"if you won't mind can we go and have coffe"
Se a lokacin ta tuna basuyi breakfast bah tace noh its okeyy my roommate is really waiting for me and am not that hungry"
Ta wuce da sauri ta barshi a wurin

Ya tsaya yana kallonta yayi murmushi ya juya
Ita kuma se zabga sauri takeyi ta wuce dakinsu

Ita kowa fee_feey ta hadu da wasu mata yan gayu sun sama dede dasu itama se iyayi take masu tana kakalan turanci tana gama class ta dawo dakinsu lokacin zulaihat bata dawo bah.

Can tana zaune segata ta dawo kaman an jefota
Tace meyafaru
Aradu yunwa nakeji
Nima haka ciki na har wani kara yakeyi toh muje wajan makarnta mana muyi using credit card dina

Zulaihat tace aa ki bari se munyi kaman sati amma jiya jiya da zuwa mu fara fitah wajan makaranta badani bah tana kaiwa nan ta wuce fridge sega wani fresh milk ta dauka ta kwankwada
Fee_feey kowa mikewa tayi ta dauka poss dinta ta fita dan taje school resturant ta sayan masu wani abu

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya
Hydar shima ya fara sabawa da makarantan dan yanxin suna shiri sosai da Mufeedah da kuma jamal



📸
_ TYETYELORH_
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [02:52, 2/22/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹 _*Zulaihatou*_🌹

_Na tyetyelorh_

🌹🌹🌹

*166*

_Some weeks later_

Umma harta bude bakery dinta sunanshi _Zufeey bakery_ ta gaiyata Daddy da Mommy wurin opening din
Tasa akayi mata sauka a ciki
Aka bude a gun take yini ta sama yammata masu zama mata amma ita take hada komai su aikinsu kawai su saida mata
Koma duk safiya tana aikamasu Mommy break-fast da yamma kuma tayi delivering masu pizza
Tana son ta nuna masu tayi appreciating abunda suka yi ma yarta.
Sunyi sunyi ta dena taki wai ae ita tasa kanta haka suka hakura ta cigaba

Gidansu fee_feey kowa Mommy tana kwance wata rana amma idonta biyu tana kallon bango kawai har daddy ya dawo yayi packing ya shigo bata sani bah dan tayi xurfi sosai ya shigo dakin daya ganta a haka se yayi murmushi ya dagota

Seta tsorata dan batama ganshi bah
"Dear nasana kina kewar yarki amma wannan tunanin zeyi maki yawa"
Tayi murmushi tace ba haka bane kasan wani abu seta mike ta zauna
Lokacin dana haihu ina kwance aka kawo min baby daka amshe ta ka cire mata sucks baka ga wani black spot ba
Ya daga mata kai

Toh wannan spot din gado ne grand-mother na nadashi mamana nadashi nima inadashi ta dago kafanta ta nuna mai babu girma sosai amma baki ne sosai kaman haka 🌑

Ya daga kanshi alaman yana gamsuwa
Toh bayan mun dawo gida bayan suna na duba inason na nunama mama datazo kafin ta rasu na nemeshi na rasa kuma dukkan mu a right leg yake har yau ban sake ganinshi bah

Yayi smiling yana shafa gashin kanta toh me kike nufi yanzin??
Aa abun ne kawai yake ban mamaki

Toh kilan bacewa yayi kilan daman nata na lokaci dayane
Toh shikenan seta mike dan ta hadu mai abincinshi ta bar zancen ne kawai amma bata gamsu ba kwata kwata

_life goes on_

Wata ranan thursday Zulaihat tana kwance a dakinta da laptop tana assignment se kallon agogo takeyi dan lokacin 8pm fee_feey bata dawo bah dan yau zulaihat a daki ta yini dan batada lectures yau ita kuma fee_feey tanada shi da safe tou tun fitanta bata dawo ba haryanxin
Dan yanxin tayi frnds course dinsu daya yan gayu Kate da Allison turawa ne sosai toh sune suke janta yawu dan yanxin kullum suna gama lectuers za'a tafi shopping kullum tana

Please Login or Register in order to submit comment