Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tashi su tafi hospital
Ya dauketa se ya juyo ya kalla zulaihat da take tsaya kawai se kuma suk wuce mommy na binsu a baya da jakan fee_feey

Suna fita suka ci karo da hydar ya matsa masu suka wuce
Yaje gun zulaihat yace meya faru
Ta bashi lbrn duk abunda ya faru
Ya yamutsa fuska yace muje

Suna zuwa gun mota ya sata a baya mommy itama ta shiga suka kama hanyan giwa hospital

*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻







🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*
4⃣5⃣ β†— 5⃣0⃣

Suna shiga hospital suka je gun Dr anas dayake shine family doc dinsu

Ana shiga akayi scaning aka dauke hoto
Se sukaga joint din kafan ya dan motsa
Aka kira wani ya ja mata aka daura sannan aka bata sanduna

Akan nanda one week su dawo a cire mata
Suka tafi gida.

Zulaihat kowa suna shiga class ba'a dade bah akayi ringing bell (an tashi)

Tularh ta shigo class dinsu tace tazo su tafi

Tana juyawa taga hydar ita gayan yana burgeta d hottest guy at lawiza acedemy

Ya tashi ya fita

Zulaihat ta dauko books dinta tasa a jaka sannan tace muje
Tularh tace wai meya hada ku da hydar kowa gulman ku yake a school dinnan wai me yagani a jikinki yake maki mgn

Befa taba ma wata yarinya a makarantan nan mgn bah se ke
[18:20, 28/11/2016] Tyetyelorh-❣: Zulaihat tace wlh nima abun na ban mamaki duk big girls din makarantan nan amma ni yake ma mgn
Kalla su fee_feey inda suke sonshi amma be kula su
Ni inaga tausaya min yakeyi abunda suke min

Suna isa gun mota ta daga kafa zata sa kenan taji an jawota tana juyawa taga hydar

Yace ba nace maki ni zan ringa kaiki gida bah
Tace ae driver tularh ne ke kaini
Yace toh daga yau ni zan ringa kaiki muje
Ta kalla tularh
Tularh tace kuje kawai
Tace ni wlh bansan me zance ma umma bah kaga fa ranan da ka kaini gida ta mun fada

Yace na rida da na fadan mata
Tace yaushe ka gayan mata
Yace yanzin na kirata
Tayi murmushi tace taya ka sama number ta

Yace mumu *(Ameerah luv😘)*
Sanda zaki shiga makarantan nan number wa aka sa a form dinki
Tace na umma
Yace toh a nan na sama
But Tayaya

Yace sata nayi yaja hannunta suka shiga mota
[18:34, 28/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Ta daga ma tularh hannu
Ya tada motan suka bar makarantan
Su tularh ma suka tafi

A cikin motan ne yake tambayanta yaushe babanta ya rasu
Tace how do you knw
Yace ba dazin kike fadan ma daddyn fee_feey ba

Tace aww
A hankali take mgn tace ya rasu accident yayi a wajan sign board tunda ya rasu rayuwan mu ta changa
Se ta fashe da kuka
Yayi packing yace am so sorry for asking
Tace ba komai

Duk ya gama jin tausayinta
Ya tada motan suka cigaba da tafiya
[18:38, 28/11/2016] Tyetyelorh-❣: Suna isa bayan ta fita taga shima ya fiti
Tace mai ina zege yace ina ruwanki
Taga ya kama hanyan shiga ciki
Tace dan Allah kayi hakuri karka shiga
Ya shareta ya shiga ya barta a tsaye


*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [08:40, 03/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

5⃣5⃣ β†— 6⃣0⃣

Sannan ya tuna ma kowa gobene detention dan haka goben ana tashi kowa ya tafi library except zulaihat nd hydar
Sannan ya bar ajin
Yana fita kowa ya fara maganganu masu cewa ni wlh fee_feey ke kika ja min se masu cewa dana sani jiyn ban zuba
Fee_feey tace toh nifa gobe nefa conceit din beyonce kuma na saya ticket and ariana grande zata zo gurun ni ya zanyi ta fashe da kuka kuma mommy na tace dole sena zu school gobe
Rukky tace ni wlh da badan ke bah da zanje conciet it all your fault

Hydar yana murmushi yace we should attend dat conceit tomorrrow
Zulaihat ta juya ta gane abunda yake nufi se taji itama tana san ta sasu su karajin haushi se tace

Yah and you are a big fan of ariana grande right and am pretty sure its gonna be fun tace idan aka tashi muje mu siya ticket din am sure its going to be fun
Hydar yace why not muje mu sayo yanxin
Tace dats a very good idea suka tashi suka fita

Fee_feey da taga sun fita tare tayi wani ihu tayi wulli da sandunan ta fashe da kuka tace am gonna kill you am gonna kill you zulaihat kuwa se kallonta yakeyi

Suna fita zulaihat tace ina zamu wai yace sayo ticket din mana
Tace nifa wasa nakeyi and yanxin fa school hours ne the worst part is ni ku wakan Ariana daya ban sani bah

Yayi murmushi yace toh muje library mu fara shirya shiryan debate dinda zamuje on monday tace toh suna shiga ta sama kujera ta zauna shima yaje can nesa ya zauna da book a hannun shi yana duba wa haka suka ringa subawa basu sama abunda suke nema bah

Ita kam fee_feey tana class se taji wani shawara yazo mata tace ma rukky plsease ta dan miko mata sandan ta tace ina zaki je tace library zani nayi karatu
Tace mata ok sannan ta dauko mata ta mika mata ta amsa ta tashi ta fita
Office din admin ta tafi tana shiga ta ganshi shi kadai admin yace mata ya akayi tace tazo gayan mai wani abune yace ta zauna tana jinta tace daman akan hydar ne da zulaihat yace ohk
Ta cigaba yanxin suka shiga mota suka fita during school hours wai zasu je sayo ticket din show na gobe
Admin yace wat
[17:03, 03/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

During school hours zasu fita se ya tashi ya fita
Fee_feey tayi dariya ta dauka sandunanta ta fita (nace gurguwa da gulma πŸ˜‚)
Admin yana fita se kuma ya hango mutan hydar
Yaje gun motan ya sake kalla ya tabbatar motan hydar ne se ya kuma office dinshi ya shiga store ya bude drower files din student ya dauko na hydar marwan (daman a school din idan student ze shiga school bayan form din da iyayan shi zasu ciki akwai na student din wanda hadda phone number student dauke a ciki)
Yana budewa yaga number hydar ya dailing a wayanshi ya fara ringing

Su zulaihat suna can suna dube dubensu sun rasa topic dinda suke nema se hydar ya dauki wayanshi ya fara google topic din yana cikin yi ne kiran admin ya shigo wayanshi
Da yaga number ne se yaki dauka daman zulaihat na zaune kusa da shi suna dubawa tare ya sake kira se yayi rejecting zulaihat na kallonshi
Na ukun ne ya sa hannu zeyi rejecting se zulaihat ta fusga wayan tace baka san waye bah kake kashewa
Tana dagawa admin ne ya fara cewa hydar admin ne ina kuke
Tayi sauri ta mika mai hannunta na rawa tace admin ne yace hello sir
A daya bangaren admin yace where are you guyx
Yace muna library
Admin beyi mgn bah ya kashe call din
[17:31, 03/12/2016] Tyetyelorh-❣: β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…

Ta fito ya sama wani student a waje yace mashi yaje ss3 ya kira mai head of cheerleader fee_feey
Student din ya tafi ya kira ta
Yana gayan mata admin na kiranta tayi murmushi ta dauka sandanta ta fita
Admin yana shiga library ya hango su suna zaune hankalinsu yana kan waya
Yace me kukeyi a nan hydar yace sir akan debate dinnan kace ran monday za'ayi gashi yau thursday shine muka zo library dubawa a cikin text books dinnan bamu sama bah se muka fara dubawa a phone dina
Sri wats wrong

A lokacin ne fee_feey ta shigo
Admin ya juya ya kalleta yace kince sun fita daga school din
Kafin tayi magana yace idan zaki kawo gulma ki tabbata kinyi binkice a kai tukunna
Ya kalla zulaihata yace gobe da safe kuzo ina neman ku tace okey sir ya fita ya bar fee_feey a tsaye

Zulaihat tayi murmushi ta tashi tace nice one
Hydar shima ya tashi har ya wuce se kuma ya dawo ya janye mata sanda daya ta fadi kasa yayi dariya ya tafi

Suna fitowa yace i can see someone has confedence now zulaihat tace ba dole ba tunda na san you are by my side
Yayi murmushi
Tace wlh ka iya mugunta ya shareta suka shiga class
Suna shiga kowa ya tsaya yana kallonsu suka shiga suka zauna

Daman zancen sun fita daga makaranta ya garara gaba daya makaranata

Ibrahim abokin hydar yace daga ina naji ance kun fita daga makarantan ina kukaje zulaihat
Dama tunda suka fara shiri da hydar ibrahim ya fara shisshige mata har seda ta fara kulashi

Tace shiyasa da muka shigo kuwa ya mana wani kallo tace muna library nefa kai yan ajin nan sun iya gulma
Sega fee_feey ta shigo da sandanta kana kallon fuskanta ka san tayi kuka
[17:43, 03/12/2016] Tyetyelorh-❣: β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†

Bayan anyi ringing bell an tashi daga school tana fitowa daga class sega fee_feey da rukky sun tare ta fee_feyy tace ae yanxin babu hydar ku ubanki zamuci
Tayi murmushi tace duk abunda zakiyi karki kuskura ki kira baba na sannan kuma da kikacr hydar be nan yanxin ba tsoran ku nake ji bah baza ku min abu na kyaleku bah wlh tayi tsaki ta wuce su kam sun kasa magan
Ashe hydar yana kallonsu ya fito ya bada hannu sukayi high five

Fee_feey kaman ta muto

Har zasu shiya mota zulaihat tace yau banga tularh bah barin danje mu gaisa yi hakuri plxxx aiko sega tularh nan tace yau kwata kwata ban ganki bah ina kika shiga zulaihat tace wlh ina aji

Tularh tace naji ance kun fita keda hydar ina kukaje tace karya ne fah......
Ta kwashe komai ta gayan mata suka yi dariya sukayi sallama
Tana shiga motan ya kaita gida ta mai godiya ta shiga gida
[17:50, 03/12/2016] Tyetyelorh-❣: ♣♣♣♣♣♣♣♣♣♣♣♣

Ta shiga gida da sallama umma ta amsa mata tace umma sannu da gida tace yawwa ya makaranta tace ince yau yaran nan basu maki komai bah
Tace wlh basu min komai bah
Umma tace toh Alhamdulillah je kiyi wanka kiyi sallah se kizo mu ci abinci
Tace toh umma

Shi kam hydar yana cikin motanshi yana ta tunanin babanshi yace wai a haka mommy take zama dashi se sake sake yakeyi a zuciyanshi har ya isa hotel dinda yake zama


*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [07:34, 30/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

5⃣0⃣ β†— 5⃣5⃣

Suna shiga suka tarar da umma a tsakar gida a kan taburma

Hydar yayi sallama umma ta amsa
Ya rage tsayinshi ya gaida ta
Ta amsa da fara'a a fuskanta

Zulaihat tace umma sannu da gida tace yawwa zulai
Tace umma ki dena kirana zulai da muryan shagwaba
Umma tace yihakuri jeki da ki dauko mai ruwa ya sha
Zulaihat tace umma ya kushi

Ya kalleta yace ban kushi ba
Umma tayi murmushi tace yawwa toh jeki dauko mai
Tana tashi yace umma sunana hydar marwan ni classmate din zulaihat ne
Nine muke tare ranan nan sanda akayi ruwan sama sanadin haka shine yan ajinmu mata da maza sun takura mata sosai kuma ga english teacher mu da kullun idan ta shigo class din se sunyi case da ita na rasa gane dalili

Yana cikin mgn ne segata ta dawo da ruwa a hannunta
Ya kalleta sannan yace yanxin ma umma kalla kayan jikinta
Se gaban zulaihat ya fadi

Yace umma kayan jikinta fa ba nata bane yaune mommy na ta zo ta daukeni.
Shine yan ajin suka taro aka ringa gifanta da kwai da flower hadda tomato ita kuma ta kasa yin kuma tanata faman kuka

Wani teacher ne ya hanasu
Ita zulihat tana tsaye kawai ta kasa yin komai se hawaye takeyi
[19:03, 30/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Ya cigaba
Ni kuma nayi mata alkawari bazan sake barin wani ya tabata bah kuma daga yau ni zan ringa kawota gida shine nazo naji idan kin yarda

Umma da tunda ya fara mgn take kallonshi kawai ta kasa cewa komai

Zulaihat cikin kuka tace dan Allah umma karki daga hankalinki insha Allah daga yau sun bari

Umma ta fara hawaye tace zulaihat kina cikin wannan halin shine kika ki fadan min
Tazo ta rungumeta tana cewa umma ki dena kuka plss kar ciwonki ya tashi

Umma ta juyo ta kalla hydar tace hydar nagode
Nagode sosai sannan na yarda ka ringa kawota ta tashi
Shima ya tashi ya tafi

Ita kam zulaihat bin umma tayi a daki tana bata hakuri
[16:50, 01/12/2016] Tyetyelorh-❣: Ta shareta taki kulata haka ta hakura taje ta kwanta amma ta kasa bacci

Washe gari ya kama thursday kenan

Tana tashi da asuba tayi sallah bayan ta gama ta ja qura'ni tayita karatu
Umma tana daki tana jinta
Bata bar karatun nan bah har seda gari yayi harske
Bayan ta gama ta daura ruwan wankanta ta fito zuwa kitchen se ta tarar da umma tana hada breakfast
Tace umma ina kwana
Ta amsa da lafiya klw kin tashi lafiya tace lafiya lau
Tace je kiyi wanka kafin na gama hada maki sandwitch din

Tace toh umma sannan ta tafi
Tana shiga daki daga ruwan yayi zafi ta dauka ta kai toilet sannan ta shiga ta cire kaya ta daura towel ta shiga toilet din
Gashinta ta fara wankewa ita ta rida ta saba duk sanda zatayi wanka seta wanke gashi tana gama wankewa tayi wanka sannan ta daura towel a gashin ta daura wani a jiki sannan tayi brush ta fito
Tana fitowa ta hada hand drier tayi dryin gashi tayi oiling se gashin ya wani bazu a bayanta yana wani sheki tayi packing tayi donut dashi sannan ta shafa vasline ta murza huda tasa eye pencil da lipstick sannan ta shafa turare a jikinta ta saka kayanta
Bayan ta gama ta dauko jakanta ta jawo kofa ta fito ta tarar da umma ta gama sandwitch din umma ta kalleta tace yau kuma hadda kwalliya za'a school din
Tace umma wlh banyi wani kwalliya bah powder ne kawai se lipstick umma tace yan mata na kinyi kyau fah
Suna cikin mgn ne sukaji horn umma tace kinga baki maci abincin bah barin maki raping guda biyu se kiba hydar daya tace toh
Bayan ta gama mata raping din ta mika mata tace na tafi
Umma tace ayi addu'a
Seda taga tayi nisa tana gab da fita daga kofan tace umma kin tona giya kina fushi dani
Se a lokacin ta tuna tace zaki zaki dawo ae ta fita tana dariya
[17:36, 01/12/2016] Tyetyelorh-❣: Tana fita ta shiga motan yace ina ta giranki kaman driver ki a zuciyanta tace kaide kace zaka ringa zuwa daukana
Yace haka kika ce tace me nace
Yace bansani bah a tsawa ce
Tayi murmushi tace yawwa gashi inji umma ya amsa yace toh

Bayan sunyi nisa se tace in tambaye ka wani abu
Tace plxxz kiyi hakuri kiyi shiru kawai dan yanxin zaki bata min rai

Tace ba sena ce maka sorry bah yace kiyi shiru kawai
Tace toh ta dauko sandwitch dinta taci ta kura da ruwa sannan tace Alhamdulillah

Suna isa an fara assembly toh se kuwa ya juto yana kallon su ta dauki jakanta a tare suka fito se kallonsu akeyi ita har kunya takeji
Suna zuwa suka hau kan stage suka gudanar da assembly sannan aka watse kuwa ya tafi class se gulman su akeyi
Suna shiga aji har zata zauna a sit dinta na da seta tuna ta kuma kusa da hydar tana zama sega fee_feey ta shigo da sandunanta goda biyu yan class din se sannu ake mata shi kam hydar murmushi yayi yace gurguwa kawai zulaihat ta juyo ta kalleshi ta girgiza kai

Mathematics teacher ne ya fara shigowa suna dashi double period
Yana teaching amma hankalinshi yana kanta har hydar ya lura kuma idan zeyi example da suna zulaihat yake using
A zuciyanshi cewa yake Allah yayi halitta a gunnan chabb

Ita harta fara tsarguwa duk ta kusa ya bar class din
Yana gamawa yace ayi submitting assignment dinda ya bada zulaihat ta tashi ta kai nata mr muhseen yace mata giya kince zaki kirani na kara maku explaining amma naji shiru
Tace wlh hydar ne yamin explaining din yace okeyy amma beji dadi bah

Ta kuma sit dinta tace ma hydar baza kayi submitting naka bah yace banyi bah tace meyasa
Saboda ban iya bah tace wlh karyane kaifa ka koya min yace toh ban gadaman yi bane

Bayan ya gama marking ya kira zulaihat ta debah buks din ta raba ma kowa sannan ya fita
Yana fita ta dauko wani novel tana karantawa ahi kuma ya dauko waya yasa earpiece ta juya ta kalleshi tana ta mai mgn amma besan tana yiba dan idonshi a lumshe yake ta zare kunne daya tace hydar da karfi ya bude ido a tsorace yace wat!!!!!
Yan class din suka juyo suka kallesu se kuma kowa ya juya
Tace wai motan nan daka tarwatsa yana ina
Yace me ruwanki tace am jst curious
Yace nima bansani bah a can na barshi tace tab

Admin ne ya shigo yake masu maganan time table din waec ya fito ya raba ma kowa sannan ya gayan masu nxt month za'a fara

*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [18:30, 05/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *ZULAIHATOU*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza lawiza family*

6⃣5⃣ β†— 7⃣0⃣

Admin ya shareta
Kowa ya deba jakanshi suka tafi library admin na binsu a baya
Su hydar kuma suka wuce gidansu zulaihat a can zasuyi abun debate din

Suna shiga library din kowa ya zauna admin ya dakko kwali yace kowa yasa wayanshi a nan and anything electronic
Haka kowa akayi daga me sa waya se tab dasu iphone suna gama sawa yace masu 5 hours zasuyi babu me fita sannan ya kira iyayen kowa ya gayan masu se 5pm kowa ze tafi gida
Ya fita ya barsu yawancin su suka dakko novelx suna karantawa

Ita kuwa fee_feey kuka takeyi dadan sandunanta a hannu rukky itama ta fara hawaye
[18:37, 06/12/2016] Tyetyelorh-❣: Fee_feey tace akan wannan slut din zan zauna a gunnan msteww tayi tsaki
Can anjima ta ta bude jakanta ta dakko camb ta fara taje gashinta itama ba'a barta a baya gun gashi dan a baje yake a gadon bayanta

Ita gabadaya ta gaji da zama gu daya

Su hydar suna shiga mota suka kama hanyan gidansu zulaihat
Basu sani bah ashe daddy fee_feey yana binsu a baya

Suna isa ta fito hydar yace barinje nayi sallah juma'a tukun na
Tace okeyy sannan ta shiga gida
Ya juya da kan motanshi yayi hanyan zuwa sultan bello
Shi kuma daddy fee_feey daman so yake yaga gidansu zulaihat din yana gani shima ya juya

Tana shiga tayi sallama umma ta amsa
Tace umma ina wuni ta amsa da lafiya
Umma tace ina hydar din yake
Tace ya tafi masallaci
Umma ta kalla agogo tace wanna masallaci shabiyu da
Zulaihat tace masallacin juma'a umma kin manta yau juma'a
Tace haka wlh na manta
Tayi dariya tace lallai umma tsofa yaxo harkin fara mantuwa

Umma ta dauka pillor zata jefeta dashi tayi sauri ta ruga dakinta tana dariya

Sukan yan detention ana can anayi kowa ya gaji
Fee_feey harta gaji da kuka ta dauka wani novel ta fara karantawa
Shikam admin yana can office dinshi yana ta kallonsu a camera harya gaji shima ya fara gyangyade
Ya tashi yayi alwala yaje library din yace kowa ya tashi yayi alwala suyi sallah
Rukky da fee_feey suka far zumbura2 baki
Admin yace ku baza kuti alwalan bah tace bamu sallah
Ya jirjiza kai ya wuce ya dauko ma matan manyan hijab ya basu
Shinebyayi masu liman
[20:11, 06/12/2016] Tyetyelorh-❣: β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…

Bayan sun gama yayi addu'anshi ya tashi yace masu su koma
Daya daga cikin student din yace sir wlh we are all hungry
Admin yaji sun bashi tausayi yace kowa ya tafi gida ya juya ya tafi office dinshi

Zulaihat kowa data shiga daki tayi wanka ta shirya tayi sallah sannan ta fito tana fitowa hydar yana shigowa
Ya gaida umma ta amsa da fara'arta ita kam yaron yana burgeta

Suka zauna ya dauko wayanshi suka fara seaching akan topic din yanayi ita kuma tana kofa a cikin notebook

Umma tana ta kallonsu suna burgeta

Da suka gama ne ya bata line dinda zatayi dayake itace first speacker shima yayi copying nashi

Se yace ta tashi ta fara nuna ma yanda zatayi

Data tashi zata fara ya tuntsire da dariya
Ta dauka pillo ta gefeshi dashi
Da muryan shagwaba tace wlh banso shima ya dauka ya rama haka suka ringa gefa ma junsu pillo suna dariya

Umma ce ta shigo da robo tace daga karatu an kuma wasa
Hydar yayi murmushi irin na kunyan nan
Zulaihat kuma tayi sauri ta zauna tana kulle fuska

Umma tace ga zobo ta ajiye ta rafi hydar ya dauka zobo yasa a cup ya kurba se yayi murmushi ya sake kurba

Zulaihat itama ra zuba ta kurba tace kai yayi dadi
A cikin zobon hadda pinapple.........

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [18:39, 04/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*I dedicate dix page to Ameerah (Tularh_ yash)*

6⃣0⃣ β†— 6⃣5⃣

*BCK TO DADDYN HYDAR*

Shi tun randa hydar ya kamashi a daki da hajiya binta ya kasa sukuni yana tsoran kar ya gayan ma mommyn shi
Ya kira wayanshi yaki dauka daga baya ma yasa shi a black list sannan a ranan ya jirashi ya dawo be dawo bah ya duba dakin yaji a kulle
Kuma a washa garin ranan mommy ta dawo daga tafiyan da tayi
Tunda tayi knocking dakin shi ba amsa ta dauko wani key a dakinta ta bude taga be nan gashi babu rabin kayanshi ta san anyi mai laifi ne dayake ba a ranan ya fara haka bah

Ana mai lefi xe bar gidan harse ya sakko tukun xe dawo wani sain harse mommy ta mai hawaye tukun xe hakura ya dawo
Dan beson bacin ranta
Toh bayan ta dawo daddy yake ce mata ta kira hydar ta bashi hakuri ya dawo gida
Tace harse ya gayan mata abunda ya hadasu tukun zata mai mgn

Dan haka ya hakuri ya bar zancen dawowan shi
Akwai wata rana suna zaune a parlo mommy tana waya da hajiya binta take ce mata meyasa yanzin bata san zuwa gidanta
Ta fara wani kame kame wai yanxin bata cika zama bane amma idan ta sama lokaci zata zo tayi mata yini
Bayan sunyi sallama ne daddy ke tambayanta dawa take mgn
[19:09, 04/12/2016] Tyetyelorh-❣: β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…

Take cemai da hajiya binta wai tunda na dawo bata zo gani na bah
Ya fara wani kame kame ya mike yace barinje na kwanta ni na gani
Bayan sun shiga daki ne take cemai zasu je yin wani case a Abuja by nxt week

Yace ni fa na fara gajiya da wannan tafiyan naki alhalin a zuciyanshi yana jin dadin ta kusa tafiya
Tace hakuri zakayi aiki nefa kayi hakuri kuma maganan hydar insha Allah kafin na tafi zan mashi magana
Yace toh shikenan
Haka suka cigaba da rayuwansu ita mommy bata sa komai a zuciyanta bah danta yarda da mijinta

*Bck to our story*

Washe gari da safe bayan ta gama kominta hydar yazo daukata
Yana driving amma hankalinshi begun kwata-kwata se gudo yake zabga wa

Zulaihat tace slow down plxxxx shiru beyi magana ba ta kira sunanshi da karfi
HydarπŸ—£πŸ—£πŸ—£

Beyi responding bah se ta dan dungureshi sannan ya dawo hankalinshi ta tambayeshi meyafaru yake irin wannan tunanin yace babu komai ta sake tambayanshi yace mata babu komai tana damunshi

Ta daure fuska tace hydar stop d car
Yace meyasa zan tsaya munyi latti fah
Tace hydar stop d damn car da karfi tay maganan ita kanta tayi mamakin data ga ya tsaya
A hankali tace hydar am your friend right dan Allah ka gayan min abunda ke damunka yace bazan iya gayan maki abunda ke damuna ba cuz is personal and bansan na tuna dan raina ze baci ne
Tace its okeyy amma plsease ka bar irin wannan tunanin
Beyi magana bah yaja motan suka cigaba da tafiya
Suna isa an riga an gama assembly kawai suka wuce office din admin
[19:45, 04/12/2016] Tyetyelorh-❣: β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘

Da suka shiga admin ya nuna masu kujera suka zauna ya fara da cewa
Da farko zan baku hakuri dana sa maku rai maganan debate dinda nace maku zaku naga school dinsu are not serious shiyasa nace masu mun fasayi

Zulaihat tace excuse me sir but zasuyi tunanin kaman bazamu iya bane kaga fa ance ba school dinda suka taba censu zasuce muma muna tsoran kar suyi wining

Admin yayi shiru can se ya dauki phone dinshi yayi dailing wata number yasa a kunne
Admin din daibah collage ya kira yacemai zasuyi debate din banji me ya cemai bah ae naga ya bata rai yace i told you ku cigaba da shirya shiryan zamuzo se yayi hanging up din call din
Yace

Please Login or Register in order to submit comment