Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta shiga seta ga akwatin dan haka zama tayi ta bude dogayan riguna guda biyu ta ciro da veil nasu seta maida ta kulle dakinta taje ta saka a cikin wani handbag saukowa tayi zuwa kitchen ta shiga hada mata soup da kuma ferfeson kayan ciki

Tana gamwa ta saka cikin basket sannan ta shiga wanka
Tana gamawa a lokacin ana kiran sallah asuba dan haka keys dinta kawai ta dauka ta fito da kayan se asibitin

Hydar kowa daya shiga dakin a kwance ya sameta ana kara mata ruwa idonta a kulle ga bandage a fuskanta duk ta bashi tausayi share hawayan daya fara zubu mai yayi ya dauko dayan hannunta wanda babu karin ruwan a jiki wanda ta daura akan maranta
Murzawa yake a hankali yana kalon fuskanta ya dade a haka daga baya ya dauko kujera ya ajiye a bakin gadon ya kwantar da kanshi jikin gadon hanunshi yana rike da nata be wani bacci ya daukeshi dan yanxin ya san tana kusa dashi

Daddy shima yana gama waya da Mommy zama yayi a irin kojeran an da aka gerasu se bade ba bacci shima yayi gaba dashi dan ba karamin gajiya yayi ba

Su Muhseen an kaisu daki suma Ibro da Abdul aka daure masu kafan
Muhseen kowa ko ina a fuskanshi yasa bandage dan yasha bugu
***

Ana kiran Sallah asuba a lokacin Daddy ya bude ido bema san sanda bacci yayi awon gaba dashi ba abunka da ya dade beyi baccin kirki ba dan yasan his only son is not calm dan haka shima ba bacci ze iya ba na kirki

Mikewa yayi ya bude kofan dakin a hankali ya hangoshi yana bacci hannunsu yana rike da juna dukda ita ba cikin hayyacinta take ba amma ta rike mai hannu ga hannun nan sunsha lalle murmushi yayi seya kulle kofan. Masallaci ya nufa dan ya gabatar da sallah shi sannan ya gode ma Allah
Yana fita bakin gate din seyaci karo da Mommy niki-niki da kaya a hannunta ita daya kallonta yake da mamaki murmushi ta sakar mai ta karaso inda yake
Pecking nashi tayi sannan tace
"Mring swthrt"
"Mrning. How comes, but i told you to stay at home"
"Kaima kasan bazan iya zama ba hankalina yana nan and nabarma yaya komai,kuma na taho da duk kayan da zata bukata dan haka kaje kayi sallah please"
He just nodded and left itama haka ciki ta wuce se kuma ta tuna bata tambayeshi dakin da suke ba
Tana shiga Hospital din ta tambaya receiptionist din dayake tasan family Mommy din dan haka ta tayata da kayan dake hannunta suka shiga ciki itace a gaba

Suna shiga ta ajiye mata kayan sannan ta wuce Kallon Hydar Mommy tayi se ta saki murmushi kusa dasu ta nufa bayan ta ajiye kayan hannunta
Bakin gadon ta tsaya tana kallon fuskan Zulaihat duk ta rame kaman wanda tayi sati tana ciwo ga fuskanta duk a kunbure
Girgiza kai kawai tayi tana shafa fuskan Zulaihat gashin daya sauka a fuskanta ta cire mata tanajin tausayinta sosai
Gun Hydar taje tayi pecking forehead nashi kawai seya bude ido a fuskan Mommy ya sauka da sauri ya mike zaune yana kallon Zulaihat se kuma ya sauke wata ajiyan zuciya cus he thought it was all a dream
Hannunta ya shafa seya kalla Mommy
"Mommy yaushe kika zo?"
"Yanxun na shigo swthrt, ya jikinta?"
"Hmm. Dr yace da sauki but haryanxin bata tsahi ba"
"Hydar kwata-kwata yaushe aka kawota ae ya kamata tama huta koh?"
Gada mata kai yayi wane karamin yaro
"Yawwa. Yanxun tashi kaje kayi sallah"
Mikewa yayi beyi musu ba amma Zulaihat ta rike mai hannu sosai komawa yayi ya zauna sannan ya cire a hankali ya mike ya tafi
Ji yake he is now the happiest man on earth

Yana isa yayi sallah ya dade yana gode ma Allah daya bayya masu ita sannan suka kamo hanyan dawowa shida Daddy
Ita kowa mommy bayan fitansu karamin ruba ta samo ta shiga toilet ta debo ruwa medan dumi ta futo da karamin towel a kujeran da Hydar ya zauna anan itama ta zauna
towel din take using tana goge mata fuskanta a hankali
***

Suna dawowa a lokacin ta gama harta rubar da ruwan Daddy ne ya ciro wayanshi yana dailing number Daddy zulaihat...

Ta gefansu Fee_feey kowa da aka kira sallah asuba duk suka tashi sukayi sallah Daddy shine yayi masu limami
Bayan sun gama sun dade anata addu'a sannan kowa ya kuma dakinshi
Shi yana kwantawa kenan wayanshi ya fara ringing da sauri suka mike a tare shida Mommy
Daukan wayan yayi yana ganin wanda ke kira be bata lokaci ba ya daga bayan sun gaisa sama-sama Daddyn Hydar yace
"Alhamdulillah an ganta yanxun muna Giwa Hospital Ward 8"
"Alhamdulillah,Alhamdulillah,Alhamdulillah. Allah mungode maka,Allah mungode maka gamu nan zuwa yanxun nan mungode-mungode Allah bar zumunci"
"No!! Alhaji stop saying that mu daku duk dayane Allah de ya cigaba da gada kanmu"
"Amiin Amiin. Gamu nan zuwa"
Be gira me zece ba yayi ending call din tareda mikewa Mommy kowa binshi kawai take da ido
Kallonta yayi da zumudi"Anga Zulaihat"
Zullun da tayi ta sauko daga kan gadon seda yaba Daddy dariya
"A ina? Waya ganta? Yanxin tana ina? Amma lafiyanta kalaw? Ba abunda ya sameta koh? How is my baby please?"
Kallonta Daddy keyi kawai tana gero mai tambayoyi se kuma ya juya ya dauko riganshi wanda be dade da cirewa ba
"Kirawo Umma seki dauko mayafinki muje mu ganta"
A guje ta fita kaman karamar yarinya shi kowa dariya ne ya kwace mai sauri yayi ya saka rigan sannan ya dauka wayanshi da keys dinshi ya fito

Mommy tana shiga dakin Umma taganta akan dadduma se nafila takeyi
"Umma kizo anga Zulaihat" da sauri ta sallama sallah daman tana zaune ne
"Ina aka ganta? Tana ina?"
"Wlh ban sani ba yanxin suna asibita dauko hijab dinki mu tafi"
Mikewa tayi daman akwai hijab a jikinta ta biyo bayanta
Dakin Fee_feey ta nufa a bude yake dan haka seta shiga bacci ta samo tanayi, a bakin gadon ta zauna tana tapping kafanta a hankali
"Swthrt,Swthrt"
"Uhm" amma idonta a kulle yake bata bude ba
"Taso muje anga Zulaihat"
Mikewa tayi da sauri tayi hanyan kofa
"Wait! Tana hospital yanxin dauko hijab dinki muje"
Mikewa Mommy tayi suka fito itada Umma ita kuma Fee_feey ta dawo da sauri har suna karo da Mommy
Vintage looking Kimono ta dauko da veil nata se takalmi da sauri a hannu ta fito se kuma ta kuma ta dauko wayanta da handbag nata ta fito a guje
Karo ta sakeyi da wata tsohowa tazo wucewa ko kallonta batayi ba ta wuce
Girgiza kai baba ladi tayi ta wuce itama tana mamakin Fee_feey wacce irin yarinya ce


☆☆☆★★★
[09:02, 5/14/2017] RB-Tyetyelorh-❣: Mommy na shiga daki seta tarar da Daddy yana miko mata hijab dinta da waya dan harya fita seya dawo ya dauko mata
Murmushi tayi ta amsa suka fito tare
Motan Daddy duk suka shiga su hudu aka kama hanyan zuwa hospital kowa se washa baki yakeyi
Fee_feey kowa a mota ta shirya sannan ta dauko wayanta tama Ammar taxt kaman haka:-

_Mrnin swthrt.Gess what? Yanxin aka kiramu wai anga Zulaihat tana asibiti i really can't wait inganta i missed her alot idan muka isa i will text you. Love you_

Seta tura mai ta dago tana kallon titi ji take kaman tayi super kota zama Vampire kawai ta ganta a Hospital din kafanta kawai take kadawa ta kasa zama waje daya da Umma ta tura da hakan seta rike mata hannu
"Calm down okeyy?"
"Umma am really so excited to meet her"
Murmushi suka saki gabadayansu

Daddy kowa hankalinsu gabadaya yana kan titi hadda Mommy daba driving take ba
Suna isa Fee_feey ta riga kowa fitowa daga motan suka shiga ciki Daddy yana fadan masu Ward din
Suna shiga dasu Hydar suka fara sallama Hydar na gaban gadon rike da hannunta Mommy kowa suna kan kujera
Sallama sukayi suka shigo dukka
Fee_feey tana ganin Hydar se jikinta yayi weak she have no idea haka ya kara kyau look at his hair they are so sezy how i wish zan iya huging nashi ina burguzasu and his lips they are so cute and pink
God No!!! Tayi sauri ta kawar da kanta daga kallonshi
Duk kyan dayayi Ammar dina yafishi haduwa

Gaisawa sukayi dasu Mommy duk da murmushi a kwance a fuskokinsu
Mommy kowa huging Fee_feey tayi dan shine nasu gaisuwan juyawa tayi ta nufa gun gadon su irin karan nan anga shirikai se basu ze gunta ba
Hydar shima ya gaidasu
Fee_feey na zuwa Hydar se binta yake da kallo shi bema san ta dawo ba
Bakin gadon ta zauna tana kallon Zulaihat duk ta rame gashi tayi baki kallonta ta maida kan Hydar daketa binta da kallo murmushi ta sakar mai seyayi sauri ya kawarda kai gefe
"Ina kwana"
"Lafiya klw" ya amsa yana kallon fuskan Zulaihat

Fitowa Daddyn Hydar da Daddyn Zulaihat sukayi suka nufa office din Dr. Nasir sunyi sa'a kowa dan daga gani a asibitin ya kwana ko kuma be dade da zuwa ba
Gaisawa sukayi sannan ya nuna masu waje suka zauna
"Dama yanxin nakeson na shigo dakin cos babu wani internal injury dukan daya mata ne kawai and inajin kaman ya duketa a maranta cus she's even having her period right how saboda dukan mun duba beji mata ciwo ba"
"Alhamdulillah" suka fadi a tare
"Yanxin in some hours zata tashi insha Allah dan haka babu wani matsala amma zamu riketa a Hospital din har seta samo sauki sosai"
"Toh shikenan" suka mai godiya suka fito

A lokacin yake bashi labarin dukka abunda ya faru a daren jiya
Daddyn Zulaihat se godiya yakema Daddyn Hydar shiko cewa yake
"Ka dena duk family dayane" haka suka koma cikin dakin ya kalla Hydar
"Hydar taso muje gida ka kimtsa seka dawo anjima"
"Please No!! Ni ku barni a nan zanyi zamana"
"Hydar!-"
"Aa tunda yafison zama kusa da Matanshi a barta"
Daddy ya fadi
Kafin yayi magana kawai se Zulaihat ta mike ihu ta farayi Fee_feey dake gefanta sedata furgita Hydar kowa da sauri ya mike hannunshi na rike da nata
"Hydar!! Hydar!!! Kazo zeyi raping dina Hydar!!! Hydar!!!!"
Shine kawai abunda take fadi se juyi take akan gadon da karfin gaske take magana
Duk sukayo kanta ana kiran sunanta
Fee_feey a guje ta fita tana hawaye tayi office din Dr. Nasir tana kiranshi a guje ya biyo bayanta
Suna shigowa Hydar yana kankame da hannunta ya kasa magana se hawaye yakeyi abun tausayi
Alluran bacci yayi mata sannan a hankali ta rufe ido ta kuma bacci
Dr. Nasir yace"furgita ne but insha Allah idan ta tashi everything will be okeyy. Yanxin dan Allah kar a tashe ta a barta ta huta tukun" sannan ya fice

Mikewa Hydar yayi kawai ya fice duk suka bishi da kallo
Kujeran dake bakin dakin anan ya zauna yana dafe dakanshi
Mommy ce tazo biyoshi se Daddynshi ya riketa
"Barin je kawai" daga mai kai tayi sannan ya fita

Zama yayi kusa dashi "Hydar" ya kira sunanshi in a very soft tone
Beyi magana ba koma kanshi yana kallon kasa ya daura hannunshi akan cinyanshi se kada kafanshi yakeyi
"Hydar. Munyi magana da Dr. Nasir yace beyi raping nata ba"
Da sauri ya juyo ya kalleshi yana neman karin bayani
"Yeah beyi raping nata ba, And jinin da ka gani she's on her period cus of dukan daya mata a maranta shiyasa and yace beji mata ciwo ba sede kawai zafin da zataji nayan kwanaki"
"Daddy why is this happening? Be tashi faruwa ba se lokacin bikin mu"
"Hydar karkayi sako ku wanna bawa da nashi jarabawan sede mu ruki Allah wannan shine jarabawan naka koma mu rokeshi Allah ya bamu ikon wuceshi"
Kallonshi yayi seya rungumeshi
"Daddy what will i do without you?"
Murmushi kawai Daddy yamai
Can se yayi pulling back "yanxin kasan wani abu? Kazo muje gida kayi wanka muyi breakfast semu dawo kaga seta tashi a gaban mu"
Daga mai kai kawai yayi suka mike Dakin Daddy ya koma ya sanar ma Mommy sannan suka wuce

Fee_feey kowa wayanta ta sake daukowa ta sake mai text kaman haka:-

_Swthrt mun isa hospital din and she's not awake amma ta tashi tana ihu doctor yace shock ne am really worried. Idan ka tashi you should text me back, Bye i love you_
Seta turo
Kafin ta maida wayan setaji text ya shigo tana dubawa shine
_Swthrt yanxin na tashi am so happy Allah kara sauki. Wannan hospital ne and wanna ward ne gani nan zuwa_

_No Babe!! Karkazo yanxin ka bari se anjima cus yanxin su Daddy da sirikanta duk suna nan. Giwa Hospital ne and Ward 8_

_Okeyy. As you wish idan suka tafi let me know. Kinyi breakfast kowa??_

_Tohm. Noh not yet amma zanyi_

_K take care of yourself for me_

_You too swthrt_
Seta maida wayan jakanta

_--Some hours later--_
Lokacin su Hydar sun dawo yana cikin shadda shida Daddy
Daddaynshi yayi-yayi yaci abinci amma dankali guda uku kawai yaci yasha lipton suka fito
While a asibitan Mommyn Hydar,Umma da Mommyn Zulaihat se rabawa sukeyi Zulaihat ta dawo dan haka kowa se waya yakeyi ana tayasu murna
Hydar suna shigowa ya zauna inda yake da. lokacin karfe 12am cikin Fee_feey se kara yake Mommyn hydar tayi-tayi tayi breakfast amma taci ae ita bata karyawa amma yunwa se cinta yake
Can se Zulaihat ta fara motsawa kowa ya dawo da hankalinshi kanta bude ido tayi a hankali amma dishi-dishi take gani seta maida ta kulle sake budewa tayi idonta suka fara sallama dana Hydar ya kura mata ido kallon dakin tayi taga kowa ita yake kalla seta kalla hannunta wanda Hydar yake rike dashi kallon fuskanshi ta sakeyi yana sakan mata wani lallausar murmushi hannunta ta janye a hankali se tace
"Mommy" in a soft tone
Seta fashe da kuka da sauri Mommy ta karaso gunta ta rike mata hannun wanda babu drip din a jiki tana shafawa a hankali itama tana hawaye
"Swthrt its okeyy. Ki dena kuka"
"Mommy, Umma fa??"
"Gata nan" seta juya tana kallon Umma
Dan haka se Umma ta karaso tana share hawayenta
"Umma am sorry for not coming home"
"No baby stop it am so glad you are awake"
Fee_feey kowa tana daga gefe tana kallonsu idonta se zubar da kwalla yake

Kallon Hydar, Zulaihat tayi ya zura mata ido gashi idon ya cika da kwalla a zuciyanshi kowa cewa yakeyi
"She's still mad at me"
Wani murmushi ta sakar mai wanda yaji kaman an mashi kyautan daki a aljanna dan he never expected that
Maida mata yayi shima
Lumshe ido tayi a hankali har yanxin hannunta kan maranta yake dan har lokacin wani azaba yake mata

Daddynta ne ya karaso inda take yana murmushi
"Daddy" ta kira sunanshi
"Uhmm baby. Ina ke maki ciwo yanxi??"
Maranta ta nuna mai amma batayi magana ba
Murmushi yayi "its just the matter of days insha Allah ze dena"
Daga mashi kai tayi kawai tana kallon Mommy da Daddyn Hydar dake kallonra a gefe
"Mommy" itama ta kira sunanta
"Zulaihat, ya jikin?"
"Da sauki"
"Allah kara sauki"
"Amiin" kowa ya amsa sannan ta gaida Daddy amma kwata-kwata bata hango Fee_feey ba

"Mommy ina jin yunwa sosai"
Kafin tayi magana se Mommyn Hydar ta amsa
"Lets wash you up first sannan kiyi breakfast. Amma Hydar kira Dr. First"
Mikewa yayi ya fita Zulaihat ta bishi da ido dan ta gani kaman beda lafiya duk ya rame
Yana fita dukka Daddys din suka bishi
Dr. Ne ya shigo shi daya dan Hydar yana gunsu Daddy suka zauna a waje dan basu privacy
Amma har lokacin Fee_feey batayi magana ba tana zaune

Dr. Na zuwa ya ganta ta tashi amma tana kwance murmushi yayi sannan yace mata zata iya mikewa amma sede ayi a hankali sannan ya fita

Yana fita da taimakon Umma da Mommy suka kaita toilet dakyar take tafiya tana kallon kasa
Se Mommyn Hydar ta bi bayanta da jakan kayan data kawo mata

Bayan ta cire kayanta towel ta bata ta daura sannan ta zuba ruwan zafi ta gasa mata jikinta sosai ita kowa wai kunyanta takeji
Chanja ruwan tayi sannan ta bata karamin towel tace ta gasa maranta sannan ta fita

Haka ta shiga manna towel din a maranta tanata hawaye dan azaba
Ta kusan 30mins tana abu daya lokacin zafin ya fara raguwa sannan Mommy ta dawo toilet din ta hada mata ruwan wanka ta fito mata da kayan ta ajiye mata da mai sannan ta fita
Ita kowa dakyar take lallabawa tana wanka amma tafi gasa maranta se hawaye takeyi idan kuma Muhseen ya fado mata se gabanta yayi wani mummunan faduwa
Tana gamawa taga wani box a toilet din se taga pad a ciki dan haka ta dauka ta saka bayan ta guge jikinta ta shafa mai duk a toilet din sannan ta saka duguwan rigan dake wani kamshi me dadin gaske murmushi tayi tana kallon kanta a mirror
Veil din kayan ta yafa akanta dukda yadda gashinta ya yamutse ta bude kofan a hankali Mommy ta tayata ta zauna a bakin gadon tana daga kanta kaman a mafarki se taga tana facing Fee_feey dafe kirginta tayi dan seda ya amsa
"Fee_feey!!"
"Zulaihat!"
Se hawaye ya fara zubu masu a tare
Mommy ce ta masu alama dasu bar dakin haka suka fita suka barsu su biyu a ciki..


☆☆☆★★★
[09:23, 5/14/2017] RB-Tyetyelorh-❣: "Fee_feey kece?"
"Yeah Zulaihat. I missed you so much"
"Mee too babe"
A guje ta mike ta nufa Zulaihat tayi huging tana tana kuka sosai itama haka Zulaihat kuka takeyi
Is she really holding fee_feey right now it feela like a dream seta sake sakin kuka
Sun dade a haka kusan 10mins sannan Fee_feey tayi pulling back tana kallon fuskanta
"Zulaihat am so sorry for all i said back then am very sorry"
"Noh am so sorry i love you so much"
"I love you more. I missed you so much" se hawaye ya karo suka sake hunging juna sun sake dadewa sannan suka saki juna
"So tun yaushe kika dawo"
Ta kwashe tun rana da ta ganta a news ta fadan mata
"And you should see your face idonki yayi manya kaman naki"
"Aww dagaske? Tou ba nawa bane see you. And you are back for real as in for good?"
"Yeap!!"
"Awwn am so glad" sake rungumeta
"One more question"
"Na gaji"
" Yanxin were do you stand? I mean-"
"Nah base kinyi bayani ba na gane. Am like everyother muslim girl expect of the praying parr na rasa meke damuna idan nayi asuba idan ana kiran azahar se na ring kiyuwan tashi nayi alwala. But for now am like you am nomore a GAY anjima ma prince charming dina zezo" ta karasa maganan tana wani kashe mata ido

"OMG. Tell me about it"
"There's nothing to tell he is the perfect man for me. Yawwa ni daman tun farko bason Hydar nake ba you can keep your baby though naga ya kara kyau sosai"
Dariya sukayi dukka se sukayi shiru suna kallon juna Zulaihat ta sake kai mata wani hug
"Wayyo ni nagaji da wannan hug din aradu"
"One more thing yanxin a gida zaki ringa zama?"
"Ahhh. Kina damuna wlh i have already told you am back for real"
"And duk abun baya sun wuce? Kina ma Umma magana"
"You know what they say _Payback is a bitch_"
"Wait. Who says that?"
"Probably me"
"Awwn i missed your crazyness like seriously"
"And i missed your cute and innocent face. Wai yanxin kece zaki aure Hydar?"
"Mteww it's annoying right?"
"Nop!! What's wrong with you?"
"I just hate him and find him annoyying"
"Hehehe wai hate kina mai kallon soyya kina cewa hate you are such a loser"
Dan bege mata hannu tayi da wasa sesu Mommy dasu Daddy dukka suka dawo dakin
"Awwwn na hango murmushi" Mommy ta fadi tanajin dadi dan daga gani tasan yaranta are back and olso rashin ji is back
Murmushi suka sakeyi dukka
Daddy yace "Dr. Yace gobe da safe za'a sallame mu so you have to spend the night here"
Daga mai kai kawai tayi

Hydar ya zuba mata abinci a bakin gadon ya zauna yana bata dakyar ta amsa duk kunya ya isheta tana gamaci ya bata ruwa hadda goge mata baki shiyayi

_--Some hours later--_
Ammar ya kira Fee_feey a waya yace mata ta fito gashi a cikin asibitin
Da sauri ta mike gun kunnan Umma taje ta gayan mata tayi baku a waye daga mata kai kawai tayi ta fita da sauri tana gyara veil nate
Zulaihat kam baki yaki rufewa dan dadi

Tana fitowa ta chanja tafiyanta wani taku take kaman batason taka kasa shi kuma daya hangota seya fito daga motan dan ta ganshi saboda akwai tint a motan
Murmushi tayi data hangoshi shima ya maida mata seya dan fara takowa inda take yana isowa kanta a kasa ta gaidashi kaman da gaske kuda yake ta fara suryuwa yanxin
Amsawa yayi yana kare mata kallo yana jin dadi shine yayi sa'an samunta Lol
Gun motan suka nufa bude mata kofa na dayan side din yayi seta kalleshi daga mata kai kawai yayi babu musu ta shiga ya kulle seya kuma drivers sit ya zauna shima juyowa yayi ya kalleta tana wasa da yatsunta
Batasan dalili ba amma ji take gabadaya tanajin nauyinshi abunda bata taba jiba kenan idan tana tare da namiji
Dan hira suka fara sama-sama amma shine ke tambayanta tana bashi amsa da Eh koh Uhmm-Uhmm

"Have you had your breakfast?"
Girgiza kai tayi alaman batayi ba
"I knew it and kince zakiyi"
"You won't understand ni wlh ban iya cin abinci a hospital bane se naji like am gonna throw up cus its disgusting"
"Tohm yanxin ae ba cikin asibitin bane, ga breakfast na kawo maki" yayi magana yana juyawa bayan sit din ze dauko abu
"No please! After all am not hungry so zanci anjima ka barshi dan Allah"
"Swthrt if you love me as you say you do. You will have you breakfast right now"
"You know i love you And banyi brushing ba shiyasa"
"Toh muje mu sayo brush yanxin"
"Habah swthrt" tayi magana wane zatayi kuka
"Fee_feey"ya kira sunanta in a serious tone
"Toh shikenan muje mu sayo"
"That's my girl"(by fifth harmony)
Tada motan yayi suka fita daga hospital din
Suna fita basu dade ba suka sama wani shagon provision anan suka tsaya ya fita ya sayo brush da toothpaste sannan ya dawo motan ajiyewa yayi kana ya tada motan suka fara tafiya kafin su shiga Hospital dinne ya tsaya tareda mika mata brush din da swan ba musu ta amsa bude kofan tayi tana daga ciki tayi brush din tana gamawa ta kuskure bakinta ta juyo tarede kulle kofan tana shan ruwan hannunta
Mika mata hannu yayi alaman ta bashi brush din
Boye hannun tayi a bayanta "meyasa zan baka"
"Cus idan na kuma gida in ringa ganinshi inajn dadi"
"You know you are so wried and disgusting"
Murmushi yayi ya tada motan suka fara tafiya seya mika mata breakfast dinda ya sayo mata
Dankali ne dakwai se ketchup babu musu ta amsa daman wani bakin yunwa takeji
Zama tayi ta ringa ci seta deba a fork ta mika mai kawai seya bude baki ta saka mai haka suka ringa ci har suka cinye dukka by the tym sun iso Hospital din

"Toh muje mu gaida Zulaihat dasu Mommy koh?"
"Ammm is that necessary? Cus i havn't told anyone about you yet"
"Well seki fadan masu yanxin" be jira abunda zata fadi ba ya bude kofan yana fita ya bude kofan bayan wani leda ya dauko kana ya kulle seyazo ya budema Fee_feey nata suka jero tare se murmushi take

Suna isa dakin tare sukayi sallama kowa ya juyo ya kalleshi karasawa ciki Fee_feey tayi ta zauna kusa da Umma
Durkusawa har kasa yayi ya gaidasu kowa ya amsa da murmushi Hydar kowa abun arziki akayi dan mikewa yayi ya karasa gunshi tareda mika mai hannu suka gaisa
Zulaihat kowa gaidashi tayi ya amsa yana mata yajiki itama ta amsa
Kallon Fee_feey yayi har a lokacin yana durkushe
Gyara zama tayi tace
"Amm. wannan Ammar ne, Ammar meet my family" nuna Umma tayi
"This Umma i told you about her she's the sweetest Mom and Mommy my second lovely Mommy se Hydar mijin Zulaihat then Mommynshi da Daddynshi and last but not the list my lovely twinoo ZULAIHATOU. Guyx meet Ammar" tana magana duk wanda ta kira sunanshi zata nuna shi
Hydar ne yace "So you are the luck guy??" murmushi yayi kawai

Daddy kowa kara gaisawa sukayi dashi akayi-akayi ya zauna kan kujera yaki kuma yaki hada ido dasu
Yayi 10mins a wajan sannan yayi masu sallama ze tafi tareda barin ledan a wajan
Godiya sukayi sannan kowa yayi sallama dashi ya mike ya fita Fee_feey nason binshi amma tagasu Mommyn Hydar ne shiyasa ta tsaya

Mommyn Hydar cewa tayi "bazaki rakashi bah?" Shiru tayi tana dukar dakai
"Tashi ki rakashi wai ke kinajin kunya"
Dariya tayi ta mike ta bishi shima yana dan bakin dakin yana jiranta
Tana fitowa tare suka sakin ma juna murmushi
"Yanxin yaushe zaki kuma gida"
"Toh yanxin kam ban sani ba probably na kwana anan"
Tafiya suke har

Please Login or Register in order to submit comment