Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muce seya saki Zulaihat sannan mu saketa kuma semun tabbata wanda yafiso a rayuwanshi zamu kamo"

"But taya zamu gano family su" mommy asked
"Baka ce he was your ex teacher ba?"
Daga kai Hydar yayi "So school naku zamu je tunda su basu hiring teacher se sunsan information nashi dan haka kota wanna hanya ne mubi mu nemo file nashi balle nasan idan Admin dinku yaji labarin abunda tayi ze iya bamu"
Wanni hug suka kaimai a tare Hydar yace "Daddy you are bad"
Murmushi yayi yace
"Well he wants to play the game then lets play with him"


☆☆☆★★★
[20:19, 4/27/2017] Tyetyelorh-❣: _Some hours later_

A lokacin su Hydar sun kira su Umma sun sanar dasu halinda ake cika akan sunsan inda Zulaihat take da kuma plan dinda suka shirya

Hydar ya fito daga wanka a shirye cikin maroon kaftan yayi mugun kyau ga wani hula daya saka
Saukowa yayi suka hadu da Daddy tare suka fito suka kama hanyan LAWIZA ACEDAMY makaranta me dunbin tarihi makarantan da bazasu taba mantawa ba kuma yayi alkawari insha Allah yaransu suma makarantan zasuyi
Hydar ne ke driving
Suna isa suka ci sa'a ba'a tashi ba direct office din Admin suka nufa
Ae kowa yana nan ya mike yayi welcoming nasu sannan ya nuna masu gun zama seya kuma ya zauna yana kallonsu alaman be zagesu ba

Daddy ne ya fara mika mai hannu suka gaisa se Hydar shima ya mika mai bayan an gama gaisawa se kowa yayi shiru shide Admin kollon sani yake ma Hydar amma ya manta inda ya sanshi
"Admin its Hydar Marwan"
"Ohh my goodness" seya mike ya zagayo ya kaimai wani hug
"Ban taba tsammanin wata rana idan na ganka bazan gameka ba" duk dadi ya rufeshi
Sake gaisawa akayi seya kuma ya zauna

"Ya kowa da kowa yasu Zulaihat fa da Fee_feey"
"Yau aka fara bikin mu da Zulaihat ae"
"Ohh Allah. Allah sanya Alkairi shine baku kawo mana iv ba ae da munzo. Zulaihat ce yanxin zatayi aure ina hangota kawai as the school girl she was Allah bada zaman lafiya"
"Amiin" suka amsa dashi
Kallon fuskansu yayi daga gani babu walwala amma beson yayi shishigi ya tambaya

"I hope yau iv din aka kawo mana?"
"Hmm Admin barin fadin maka. Zulaihat de tun jiya rabunta da gidan an sace ta"
"Auzubilla. Ban gane an sace ta ba
Kwashe komai yayi ya bashi labari shida Daddy sannan suka fadan mai abunda ya kawo su
"God Muhseen is really a beast baze bar yarinyan mutane ba"
Ya jinjina maganan sosai sannan ya mike ya shiga inda ake ajiye files din school din ya fara aikin binciken.

Har daga baya ya samo ya kawo musu
Da sauri Daddy ya amsa ya bude information nashi ne sosai hadda address nasu ga phone number
Daddy ya daga kai ya kalla Admin se Admin yace "you can take it"
Godiya suka mai sosai sannan Hydar yamai alkawari suna ganinta ze kirashi.
******

Kwance take se kuka takeyi muryanta a hankali yake fitowa ga wani dan banzan yunwa da takeji bata taba shiga tashin hankali kaman na yau ba
Shigowa wani yayi ya kawo mata abunci da ruwa sannan ya fice kallon abincin tayi seta juya mai bay ta cigaba da aikinta
Daga bayade dataga ba sarki se Allah seta hakuri ta dauko plate din tayi bismillah ta faraci tana hawaye
Ba laifin abincin yayi dadi dan indomie ne an yanka kananan nama a ciki
Seda taji cikinta ya cika sannan ta sha ruwa ta kuma gefan gado ta rakube abun tausayi.
Tunani take yadda zata bar gidan ban gashi batasan inda suke ba
Mikewa tayi a ahankali ta dauko fork dinda aka kawo mata da abincin ta tura cikin riganta ya hadu da bra dinta seya tsaya dayake duguwan riga ne jikinta amma fork din ya sukanta
Bayan kaman 30mins wanda ya kawo abincin ya dawo ya dauka plate din amma dayake dakiki ne se be lura babu fork ba
A lokaci daya se taji zazzabi ya kamata jikinta har wani rawa yakeyi.
***
Su Daddyn Zulaihat an raba ance duk wanda ya samu mai yarshi ze bada 2million dan haka an raba a news jaridu su daily trust duk an raba ana neman Zulaihat Abubakar dan yanxin Daddy da ita sunje court an chanja mata sunanta badan taso ba ya kuma Zulaihat Abubakar danda Ahmed take using sunan Abbah kenan

Umma cema ta bada shawaran
Duk inda ka shiga cikiyan ta akeyi duk news kowa fuskanta kawai ake gani aikin kudi


Daddy ne da Hydar cikin motanshi suna kallon file din Muhseen se suka gane address din bada bata lokaci ba suka kama hanyan unguwan basu dade ba suka gano gidan dan haka suka fito knocking gidan suka farayi amma shiru
Sun dade suna knocking sega wata mata daga dayan gidan ta leko tace
"Ae mutanen gidan sun tashi"
Dumm!! Kirjin Hydar ya buga juyawa sukayi a tare suka kalla inda sukaji anyi maganin
Wata mata suka gani idan aka kalleta za'ace tana cikin 30s nata

"Wancen satin babban dan ya daukesu suka bar garin gabadaya"
"What!! Waye babban dan?"
"Ya Muhseen suke kiranshi"
"Damn!!" Hydar ya fadi tareda kaima gate din wani kick
Gun matan Daddy ya karasa ya gaidata dukda yasan ya girmeta ta amsa
"Dan Allah ko kinsan ind suka koma??"
"Wlh bamu sani ba dan ba irin tambayan da bamu mai ba ya gayan mana dan mu ringa zuwa ganinsu saboda mun shaku dasu amma yaki fadi"
"God" ya fadi tareda dafe kanshi
"Daddy yanxin ya zamuyi kaga alaman ma basu Kaduna gabadaya"
"Ka kwantar da hankalinka da izinin Allah ba abunda ze sameta kuma semun kamoshi"

Sun dade a tsaye agun suna neman shawara amma sun gaza samun shawara dan haka suka koma gida
Labarin abunda ya faru suka bama Mommy sannan suka kira Daddy shima suka jadda da mai abunda ya faru.
***

Fee_feey ce kwance akan gadonta amma bata kwanta irin sosai ba dan pillow ne a bayanta da phone dinta a hannu tana jin waka (into you by Ariana grande) da alaman chating take dan wani murmushi takeyi
Sannan ga tv a kunne tana kallon News
Nima bansan sanda Fee_feey ta fara kallon News ba dukda hankalinta yana kan wayan hannunta

Kaman daga sama taji ana cewa ZULAIHAT ABUBAKAR
Da sauri ta dago ta maida hankalinta ga tv
Ae kowa se taga ana nuna hotan ana cewa yau bikinta gashi ba'a ganta ba se aka nuna hotan Mr. Muhseen akace shine yayi kidnapping nata duk wanda ya ganta za'ayi rewarding nashi da 2millon

"Mr. Muhseen!!"
Seta fashe da kuka "its all my fault. Its all my fault" mikewa tayi ta fara shirya kayanta naba kuka ji take she wants to go home a lokaci daya tayi regreating every action she made
Tana gamawa kayanta sun cika akwati guda biyu ga handbag a hannunta
Riga da wando ne a jikinta seta daura kimono akai sannan ta yafa veil ta fito tana jan akwatin ko kulle masu kofan batayi ba ta sauko kasa dakyar take jan kayan
Harta wuce gun receiptionist din dan gabadaya hankalinta ya kuma gida
"Excuse me ma'am"
Ta biyota tana kiranta
Tsayawa tayi ta juyo a hankali
"Ma'am sorry for asking but please where are you going?"
"Am gonna go back home" seta fara kokarin daukan akwatin
"Ma'am but your money is not yet finish"
"Na sani and na bar maku please just live me alone" tana fadin haka ta cigaba da jan akwatin ta fito wajan hotel din
Bata kai 10mins ba a tsaye se taga taxi da sauri ta saka hannu
Ya tsaya setace mai ya saka mata kayanta a cikin trunk din motan zasu je Unguwan rimi
Da sauri ya bude mata ta shiga sannan ya luda kayan yaja motan suka fara tafiya

Suna isa a bakin kofan taga gateman din tace mai ya shigo mata da jakanta daman ta sallama driver tun a cikin motan
Bata jira abunda zece ba ta shige cikin gidan da sauri
Tun a tsakar gidan duk wanda ya ganta seyace _Fee _feey!!!_ Amma seta dauke kai
Sama ta haye a parlo taga wasu bakin suma seta cigaba da shiga kawai seta hango Umma tana zaune akan kujera ta daura wani tagumi
"Umma!!" Ta kira sunanta da karfi
Da sauri Umma ta dago tana duban inda taji sunan da bata taba tsammanin seke jinshi ya kirata da Umma ba
Mikewa tayi tsaye da sauri data hango Fee_feey
A guje Fee_feey taje ta rungumeta seta fashe da kuka
"Umma am so sorry for living am so sorry for all what i said before am really so sorry i regreat everything"
Wani sanyi ya ziyarci zuciyan Umma lokaci daya she can't tell how she is happy wani hawaye ne suka zubu mata lokaci daya se ta kai hannunta tayi huging nata back very tight
Tana kuka-kuka dariya-dariya dan hawaye ke zubu mata kuma tana smiling
Ji tayi duk abunda ke damunta as in duk matsalolinta duk sun tafi duk sun shafe a lokacin Allah ya gama mata komai ya gama amsan addu'anta daya dawo mata da yarta cikin arms nata wani sonta takeji a zuciyanta

Ta gefan Fee_feey kowa she was also happy a rayuwanta bata taba huging mutum wanda ya mata dadi ba kaman wannan
Lallai uwa daban take a lokacin seta manta komai kawai son mahaifiyarta ya shigan mata zuciya a take a wurin
Sunkai 10mins suna hunging juna mutanen wurin se kallonsu suke suna murmushi
Se Fee_feey ta fara pulling back ta dago tana kallon fuskan Umma
"Umma dan Allah ki yafe min abunda na maki da zagin dana maki kiyi hakuri am so sorry"
Saka hannu tayi tana share mata hawaye
"Ki dena bani hakuri swthrt i just love you so much and am glad kin dawo"
Se suka sake huging juna....

#OneMorePageToGo💃

Insha Allah a nxt page zan gama komai amma a gaskiya ba gobe ba kuma ba jibi ba cus zamuyi tafiya zuwa Riruwai gobe and garin babu ntwrk na social media dan haka zaku jini shiru amma zanyi typing insha Allah acan so ina dawowa sena maku sendin and bansan sanda zamu dawo ba dan biki zamu sannan kuma kunsan dole ayi yawon gaida danji.

Thank you guyx so much for understanding i heart y'all


IG.Tyetyelorh❣
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [12:09, 5/4/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na Tyetyelorh❣

_Guys i have something to say the previous page supposed to be 178 and i wrote 179 am so sorry for that and i thought page daya kawai ya rage amma yanxin biyu ne. God am freaking tired i swr but i will still manage. Wayyo wai saura page biyu😩_
_I was watching an hausa movie last week and the actress said "Nobody is *a* perfect_😹😹

_In dedication to mss wali. She is a big fan of this novel so this page goes to you babe_ILY 1heart❤

🌹🌹🌹

Tyetyelorh.bogspot.com

*179*
Mommy ce ta fito daga daki kaman a mafarki se taga Fee_feey na huging Umma abunda bata taba dreaming ganinshi ba
"Fee_feey!!" she called very surprise
Sakin Umma tayi ta juyo inda taji muryan Mommy
"Mommy!" Seta tafi gunta a guje ta fada jikinta tana kuka
Kasa huging nata back tayi tana tsaye kawai tana kallon Umma
Ita kowa Umma murmushi kawai take tana share hawaye dan batasan irin dadi da takeji ba ita kanta
Sun kusan 10mins se Mommy tayi huging nata back very tight itama tana murmushi
"Fee_feey is it really you are back for real"
"I am Mommy and am so sorry for what i said back then" tana magana muryanta yana rawa
"Its okeyy we have already forgiven you and we are sorry too" dagota tayi tana kallon fuskanta sosai amma bataga alaman ta rame ba hakan ya tabbatar mata da cewa hankalinta kwance

After all the hugs se take tambayan Umma
"Umma wai dagaske ba'aga Zulaihat ba"
A lokaci daya fuskansu ya sauya
"Tun jiya muke nemanta har yau amma Mr. Muhseen ya kira wai he was the one who kidnapped her"
"OMG Mr. Muhseen what the fuck this moda fucker is really a beast" se kuma ta kalla su Mommy dake kallonta
"Ohh am sorry. Mommy yanxin ya ake ciki yasu Hydar? An fara hada kudin ransom din?"
"Hmm yace he does'nt need any money he said he is gonna take her pride" seta fashe da kuka da sauri sukayi kanta suka rungume ta

_Some hours later_
Lokacin Daddy ya dawo shima yayi murnan ganinta sosai dan hadda kwalla seda ya zubar
"Fee_feey promise me bazaki sake barin gida ba"
Smiling tayi sannan tace "i promise" kallonta yayi da gira daya a sama alaman be yarda ba se tace
"I cross my heart" wani tight hug ya kai mata dan dadi
Can lokacin karfe takwas na yamma har yayi gashi yan kamu duk sun taro kida keta tashi kawai a gidan amma bakin dukka a zaune suke dan babu amarya ba danginta sannan babu dangin ango haka suke zaune kawai
a cikin gidan kowa su Daddy ne ke zaune a parlonshi anata shawaran yadda za'ayi da baki se fee_feey ta mike ta fito kallonta kawai sukayi data leko baki kawai ta gani a cike a tsakar gidan seta kuma ciki ta kallesu
"Mommy ina kayan da Zulaihat zata saka yau?"
"Yana dakina"
"Tou Mommy why not nayi replacing nata tunda bakin basu san abunda ke faruwa ba se'a barshi a haka ni kuma sena kulle fuska na ina fita sena dawo"
Shiru sukayi dukka suna kallon juna se kawai Umma ta mike taja hannunta suka shiga dakin Mommy ta fito mata da kayan tace ta saka ita ka tana zauna a dakin
Cikin closet din Mommy ta shiga ta fara shiryawa cikin wata alkyabba red and golden ba karamin amsan kalan jikinta yayi ba ta fito
Wani Murmushi Umma tayi sannan ta zaunar da ita bakin mirror ta shiga cambing gashinta
Gaba ta zubo mata shi ya rufe rabin fuskanta seta saka mata lipstick na kylie jenner maroon tunda ba fuskan zata daga ba bata mata kwalliya ba
Turare ta shiga fesa mata sosai sannan ta bata takalmi da jaka red suka fito
Dayake ta daura mata holan alkyabban kaman rabin kanta kuma kanta yana kallon kasa idan aka kalleta seka rantse Zulaihat dince dan kibansu daya kuma kansu daya sede ita Fee_feey tafi Zulaihat dan haske kuma ita hannun Zulaihat akwai lalle tou marabansu kenan

Suna fitowa Mommy suka kalleta a tare suka mike da Daddy dan dabadan sunsan Fee_feey bace se suce Zulaihat ce ta dawo
Umma tace" tou yanxin ya za'ayi a kaita gun"
Mommy tace "barin kira Yaya tazo su kaita se kawai ace sune dangin angon"
Haka kowa akayi Yaya ta kira a wayanta ta shigo ta fadan mata abunda ake ciki dan haka seta rike hannun Fee_feey suka fito kaman balarabiya kanta a kasa sede tana kalle hannunta dan kar aga babu lalle suna isa Dj ya kunna waka Fee_feey taje ta zauna inda aka tanadar ma amarya se daukanta hotuna ake Yaya kowa se karewa take da wayo

Tana zama su Umma suma suka sauko suka shiga cikin yan biki aka ringa rawa amma duk yadda Dj yaso amarya ta fito taki fitowa
Daga baya sega Mommy Hydar da firends nata da yan'uwa sun shigo kana ganin su kasan Manyan mutane ne
Mommy ce ta kira su dan taga rabin wajan sunsan Yaya dan haka bazasu yarda idan akace itace dangin Ango ba

Mommy Hydar suka shiga inda amarya take aka ce matan dake ciki su fito suna fitowa Umma ta cirema Fee_feey holan ta dago ta kalla Mommy Hydar se tace "Amarsu kinyi kyau fa"
Murmushi Fee_feey tayi tana kulle fuska seta gaidata
"Lafiya kalaw am so glad you are back kinga yanxin Zulaihat kawai ta rage and the family will be complet"
A hankali ta karasa maganan

Bayan an gama fesa mata turaruka suka masu sallama suka tafi while Mommy ta maida fee_feey cikin gida
Tana cikin cire kayan ne se phone nata ya fara ringing tana dubawa taga _Swthrt_ Murmushi tayi sannan ta daga ta kara a kunne tana rike dashi da kafadanta amma batayi magana ba
"Hello Swthrt yakike"
"Lafiya klw ya aiki"
"Hmm Alhamdulillah"
Bayan yan gaise-gaise se yace hala kina gun biki ne nakejin hayaniya
"A wlh bikin sister ake"
"Sister ki!!! Haba firdausi yanxin how many months muna tare but you never mentioned her"
"Am sorry babe is just that--"
"What firdausi?? Idan kinsan you don't take this relationship serious then lets just take a break"
Be jira amsanta ba yayi ending call din
Hannu takai ta riko wayan tana "Hello!! Hello!!" Amma shiru wulla wayan kan gado tayi ta cigaba da cire kayan se kuma bataji dadi ba dan tasan laifinta ne haka ta ringa sake-sake ita daya
****


Hydar kowa ya rasa inda zesa kanshi yana kwance a dakinshi tunani barkate yakeyi amma ya kasa shawaran yadda ze fara neman Zulaihat kanshi ne kawai yaji yana wani ratsawa kaman ana datsa mai adda rike gun yayi nadan lokaci
Ya kusan 20mins sannan ya dena wayanshi ya zaro yana dailing numberta amma swited off be dena ba haka ya ringayi amma still it was off ajiye wayan yayi a gefe sannan ya mike gidan yaji surutun ya ragu dan haka ya leko ya fito dakin Mommy ya leka amma ba kowa dan haka ya kuma dakinshi toilet ya shiga ya sakan ma kanshi shower na dan mintuna sannan ya dauro alwala yana fito jallabiya kallawai ya zura sannan ya tada sallaha shafa'i da wutiri yayi sannan ya dauko Qur'ani ya fara kira'anshi cikin voice nashi me dadi yana karantawa a hankali ya dade yanayi sannan ya ringa addu'oi kala-kala Allah ya kare mai Zulaihat dinshi ya dawo da ita gida

Ya dade yana mata addu'a kana ya mike ya shafa mai ya saka wata riga da wando sun amsheshi sosai sannan ya fito dukda be fesa turare ba amma kamshi yake sannan ba karamin kyau yayi ba
Da key din motanshi a hannu ya sauko yana bude kofan fita daga parlon kasa seyaci karo da Mommy tsayawa tayi tana kallonshi
"Ina zaka Hydar??"
"Mommy zan cigaba da neman Zulaihat ne"
"Kasan inda zakane yanzin" girgiza mata kai yayi
"Tou please am begging you dan Allah kaje ta kwanta ta huta"
"Momm--"
"No Hydar! Dan Allah badan niba kaje ta kwanta gobe semu cigaba da nemanta duk inda zamu ganta but for now dan Allah kaje ta kwanta for Zulaihats sake"
Kallonta ya sakeyi sannan ya juya ba tareda ya sake magana ba ya haye sama dakinshi ya wuce ya kulle kofan kawai ya kwanta kan gado zuciyanshi na mai wani susa abunda yake roka shine Allah sa kar ya tabata dan yasan idan ya tabata ba abunda ze hanshi ya bata mata rayuwa seda wani ikon Allah

Tunani yake da addu'oi kala-kala daga baya sarkin sata ta saceshi
★★★

Zaune take a kasa ta takure a gefe guda se karkarwan sanyi take kuma taki hawa kan gado ga irin bargon nan masu laushi akai
Can se ji tayi an banko kofa an shigo gabanta ne ya wani fadi a hankali ta dago dan taga wanda ya shigo
Muhseen ta gani alaman ranshi a bace kanta ya dusa ita kuma kasa motsawa tayi tana kallonshi kawai
Miko mata hannu yayi "Bani"
A hankali ta iya bude baki"Mene??"
"Idin baki bani ba wlh zan saka hannu na dauka kuma a yanxin nan zanyi raping naki inga wanda ze hanani wannan this time cus your little prince charming is not here so bani before is too late"
Tana jin haka ta saka hannu a riga ta ciro mashi fork din ta mika mai tana tunanin taya yasan ta dauka
Murmuahi yaya sannan ya fuzga yayi ficewarshi

Ashe daman ya hada camera a dakin tou lokacin data dauka baya nan ne se yanzin daya dawo kaman ya sani ya maida baya
Yana fita mikewa tana a hanakli ta haye gadon jikinta duk yayi tsami kaman wanda aka ma dukan tsiya
Kwantawa tayi lokacin karfe taran dare tayi ta dade daga baga bacci ya dauketa

Ta dade tana bacci kawai seta fara mafarkin Hydar wai gashi yazo yana shafata tana turashi ashe ba mafarki bane tana bude ido kawai taga Muhseen se shafata yake wani ihu ta saki tana kukarin tureshi amma karfin mace da namiji ba daya ba shi gabadaya ya futa daga hayyacinshi
Kawai seta tuna abunda ya taba mata a school fashewa kawai tayi da kuka tana kiran sunan Hydar!! Yazo ya taimaketa

Mikewa yayi akan gadon da gwiwanshi ya mike yana kukarin cire wandonshi ita kowa se tayi sauri ta mike zata gudu kafin ta bar gadon ya wani fuzgota kanta ya bugu da abun gadon sosai rikewa tayi dan azaba

Shi kowa mari ya kai mata da bayan hannunshi dan mugunta kumawa tayi tana kuka a hankali rike da kanta cigaba da shafata yake ita kowa se kuka take ta kasa motsawa juyawan da zatayi kawai seta hango kwalba iri dugayen nan
kai hannunta gun tayi amma ta kasa daukowa saboda ya mata nesa kuka kawai takeyi ta sake kai hannunta but haryanxin

Wani yunkuri tayi da karfi ta buga mai right leg nata a d*ck nashi ihu ya saki ya rike gun da sauri ta mike ta dauko kwalban ta buga mai a kai ji kake pusss ya tarwatse a take agun ya bage a kasa kaman matatace a tsorace ta tabashi taga baya motsi sake jijjigashi tayi "Mr. Muhseen!!" But ko nishi bayayi kawai se taga jini na fita daga kanshi
Hannunta guda biyu ta saka a bakinta tana kuka "na shiga uku" abunda take fadi kenan ta dade a tsaye kawai seta kai hannunta gun aljihnshi jikinta wani mugun rawa yake duk a tsorace take
Waya ta faraji da sauri ta dauko ta taba daya aljihun se taga wallet dan haka a hankali ta zaroshi se tagansu tareda wani keys an hada gabadaya ta fito dasu ta kamo hanyan fita se leke-leke take jikinta wani kyarma yakeyi


☆☆☆★★★
[12:35, 5/4/2017] Tyetyelorh-❣: Tafiya take har tazo gun wani kofa a hankali ta murda handle din amma a kulle yake seta tuno da keys din dan haka ta duba wanda ze iya shiga tana gwadawa ya bude kofan handle din ta sake murdawa seya bude dan haka ta shiga amma abun mamaki shine ba hanyan fita bane wani daki ta shiga
Fitowa tayi ta ringa tafiya se kofofi take gani amma bata shiga tafita take dan gidan babba ne stairs ta hango dan haka ta kama hanyan saukowa amma se taji kaman ana hira a kasan
A hankali take takawa tareda rage tsayinta
Seda tazo kusa da karshen stairs din sannan ta durkusa ta leka seta hango mazane guda biyu suna kallon batsa duk sunyi shiru amma sun juyama stairs din baya dan haka ajiyan zuciya tayi a hankali sannan ta cigaba da tafiya harta kawo karshen stairs din fara dubawa tayi inda zata sama kofan fita juyawan da zatayi kawai ta hango exit din
A guje ta fita tana gudu yadda baza'aji karan tafiyanta ba tana zuwa bakin kora ta murda handle din kawai ta jishi a bude dan haka ta fita batama jawo kofan ba dan kar'aji karan kullewa
Tsakar gidan baban gaske kawai ta hango motanta bata ma bi ta kanshi ba gudu kawai take harta iso bakin gate din gun karamin kofan ta nufa ta taba a kulle ta jishi keys din ta fara kwadawa ko zeyi se na biyar din sannan ya bude fita tayi da sauri ko takalmi babu a kafanta gashi babu dan kwali a kanta gashinta ya burguce lokacin 11:04pm dan haka duk wanda ya ganta cewa zeyi mahaukaciya ce
Gudu kawai take tana kuka ga kafanta ta taka wani duce duk ta gaji seda ta tabbata tayi nisa sannan ta tsaya bakin wani bishiya ta ciro wayan data saka cikin bra dinta kunnawa tayi ta mugun cin sa'a babu lock dan haka number Hydar ta fara dailing.
★★★

Shi kowa yanata baccinshi kaman cikin mafarki yaji karan vibiration a cikin aljihunshi cikin bacci ya fito dashi ya kalla screen din number ya gani dan haka tsaki yaja seya daga pillor shi ya tura wayan ya cigaba da baccinshi
Cigaba da kira ta ringayin har 3missed calls amma be dauka ba kuka kawai take a wajan kuma gashi bata rike number kowa ba bayan nashi se na Umma kuma ita ta chanja Number

Kara gwadawa tayi shi kowa da yaji kiran yayi yawa seya mike zaune ya kunna bedside lamp ya ciro wayan
Dagawa yayi ya saka a kunne but beyi magana ba
"Hydar!!" Ta kira tana cigaba da kukanta
"Zulaihat is it you"
"Hydar please kazo ka taimake ni,

Please Login or Register in order to submit comment