Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma Umma tace "Fee_feey nasan you are not ready to accept me as you mother but please give me a chance dan Allah karki tafi bakisan halinda zaki shiga ba and Abbah ki baxe so haka ba shima
Am begging you karki tafi wlh bansan yadda zan saka raina ba" tana magana tana hawaye

Wani kallo tayi mata seta ja tsaki "Msteww" tayi wucewarta
Durkusawa Umma tayi a wurin tana kuka abun tausayi batasan inda zata saka ranta ba yanxin kuma kuka take sosai su Mommy suka karaso inda take dafata tayi tana bata hakuri harta hakura suka kuma ciki Daddy yace "if this what she want a barta ta tafi insha Allah zatazo ta gane cewa tanada mu"

Tana fita bakin gate seta tsallaka titi tana neman motan hawa abunda bata tabayi ba kenan a rayuwanta batasan ma inda zata fara ba idan taga mota seta saka hannunta se kuma su wuce haka ta ringayi ta dade a tsaye
Sega wata mota tayi parking a gabanta Nissan baka ce gabadayan ga kuma tint sauke glass din akayi seta kauda fuskanta
"Malama sannu"
Juyowa tayi seta galla mai wani harara dan ita duk abunda ya shafa maza haushi yake bata dukda yanxin she's not sure where she stand(if you know what i mean)

Daga akwatin tayi ta matsa gefe guda seya sake biyota
"Mallam wai lafiya"
"Lafiya, Naga kin dade anan ne shiyasa nace barin baki lift"
Saurayi ne me jini a jika ba'a baya bane wajan kyau dan kaman balarabe yake hadda wani saje kuma gashi fari sosai ga fara'a

"Lift, And nina ce maka inason lift dinka dan Allah ja motanka ka tafi before i loss my temper on you"
"Haba yan mata daga taimako dan Allah kiyi hakuri ki shigo na baki lift ne kawai naga kin dade a tsaye ne"
"Well thank you ban bukatan lift dinka"
Duk maganan nan da take koh kallon fuskanshi batayi ba kallonta na kan titi amma hankalinta na ginshi
fitowa yayi daga motan yana takun kasaita haryazo gabanta
"I promise you bazan cutar dake ba nasan abunda kike gudu kenan am just gonna give a lift"
"Nothing more??" she asked
"I promise"
Se'a lokacin ta juyo ta kalleshi ya mugun tafiya da ita dan kana ganinshi kasan irin samarin nan ne wanda kudi ya zauna sannan bazaka ce masu yan iska ba
Murmushi yayi da yaga yadda take kallonshi seya dauka akwatin ya saka a trunk dinshi seya mata alaman ta shiga ya bude mata kofan ta shiga ya kulle

Ita tun haduwanta da Kim bata sake ma namiji kallo irin wanda tama wannan saurayin ba kawai setaji ya kwanta mata a rai


☆☆☆★★★
[19:38, 4/13/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Zulaihat kowa tana daki duk draman nan da ake tana duniyan tunaninta se taji an shigo dan haka seta maida kallonta zuwa kofan Mommy ta gani ta shigo da alaman ranta a bace yake
Mikewa tayi zaune tana kallonta amma batayi magana bah
Gabanta ta tsaya fuskanta daure tace "Meya hadaki da fee_feey bayan fitanmu"
Ji tayi gabata yayi wani mummunan fadi dan Mommy bata taba daure mata fuska ba haka iri tayi batayi magana ba
"Dake fa nake Zulaihat"
"Mommy" ta kira sunanta a sanyaye se kuma tayi shiru .. can tace
"Mommy ina zaune a dakina ne kawai ta shigo..........." ta kwashe duk abunda ya faru ta bata labari amma bata gayan mata abunda tace mata ba
Shiru Mommy tayi "Wannan shikenan abunda ya hadaku"
Daga mata kai tayi setayi sauri ta mike ta rike mata hannu
"Mommy kiyi hakuri idan nayi wani abu kinji"
"Ya isa ba abunda kikayi fee_feey ce daman ta tafi ta bar gidan so i thought wani abu ya hadaku ne"

"Tabar gidan Mommy" daga mata kai tayi
Se kuma tayi shiru she feels very guilty dan tasan abunda ta fadan matane ya sakata ta tafi

"Karki damu she will be okeyy"
With a nod Mommy ta fita daga dakin
Zama tayi bakin gadonta gabadaya bataji dadin abunda ya faru ba she really hurt her feelings kawai Umma ta fadu mata da sauri ta mike ta fito daga dakin dan tasan she's not okey
Parlo ta fito bata ganta ba seta wuce dakinta tana bude kofa akan gado ta hangota tana kwance tana facing bango dakin a sanyaye ta karasa bakin gadon seta kalla fuskanta taga idonta biyu
"Umma" ta kirata in a soft tone
Dagowa tayi ahankali ta kalleta se kuma ta kuma ta kwanta
Bakin gadon Zulaihat ta zauna
"Umma meyafaru?" She asked in a soft tone
Dagowa tayi seta fara hawaye "Zulaihat, she left meyasa haka ke faruwa dani i really love her. Allah ina rukanka ka sa mata sona a zuciyanta nima ta ringa daukana a matsayin mahaifiyarta" ta cigaba da rera kukan ta

Mekewa Zulaihat tayi ta bar dakin a guje cus she can't take it taga Ummanta na kuka bayan tasan its her fault
Dakinta ta shiga ta fada kan gado tanata kuka itama ta dade a haka se wani tunani yazo mata kan cewa ta neme inda Fee_feey taje ta bata hakuri ta dawo gida
"Amma taya zansan inda taje" tambayan data ma kanta kenan hakade ta ringa sake-sake a zuciyanta kala-kala
*****

Fee_feey kowa sun fara tafiya amma batasan inda zata ba motan de yayi shiru
Ita Allah ya taimaketa kaman ta sani gabadaya kudin dake bank dinta ta cirosu dan haka batada matsala
"Where are we heading to?" Abunda ya katse mata tunaninta kenan
"Uhmmm"
"Nace ina zaki?"
"Ohhh idan ka kai inda ake hawa mota seka saukar dani"
"Motan zuwa ina?"
"Kona ina ne ma"
"Wait, kinsan inda zaki kowa" dan ya fara gane alaman kaman batada paticular place dinda zata
"Na sani mana, ajiyeni anan kawai za'a zo a daukeni"
"Waye zezo daukanki"
"Mallam wannan tambaya lafiya? Brother na zezo daukana"
"Okeey oo" se yayi parking fitowa yayi da sauri ya bude mata kofan ta fito sannan ya ciro mata akwatinta a gabanta ya ajiye
"Thank you" ta fadi tana dauke kai

"U welcome" harya kama hanyan shiga motan seya dawo
"Ammmm, nace ba can i please have you number se mu ringa gaisawa"
"Am not trying to be rude but Nop"
"Please inason mu zama friends ne i promise bazan dameki ba" kawarda kanta tayi kaman bada ita yake ba
"Please" ya sake pleading
Shareshi ta sakeyi
"Pretty please" juyowa tayi ta kalleshi wannan wanna irin mayeni
Se taga fuskanshi looks so cute kuma da alama auta ne yadda yake shagwaba
Kallon da take mai ne ya sake cewa
"Pretty pretty please"
"Fine" ta fadi tana mika hannunta alaman ya bata wayan
Murmushi yayi seya mika mata da sauri
Typing Number tayi seta mika mai wayan
"Thank you"
Nodding kanta kawai tayi se yayi murmushi ya shiga motan sannan ya juyo ya sake mata murmushi yana waving mata hannu sannan yaja motan
Yana tafiya seta saki dariya danya burgeta
Taxi ta gani dan haka ta tara ko ciniki basuyi ba ta fada shi kuma ya saka mata akwatinta a trunk din suka fara tafiya


IG.Tyetyelorh
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [12:55, 4/23/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na Tyetyelorh❣

_This page is highly and specially dedicated to our dearest Mamma (Maman Ameerah) she's the bst and olways by my side and the Mamma of Tyetyelorh novels we love you so much_
🌹🌹🌹

*177*

_Ammar_
Saurayi ne dan kimanin shekaru 26 dan kwalisa san kowa kin wanda ya rasa
Gaye ne duk inda yaje tou seya sama me sonshi ga kyau ga class sannan ga kudi duk shi kadai
Iyayenshi ba wani kudin kirki garesu ba sunade da rufin asiri sosai
Su biyu ne gun iyayensu shida sister shi Ameerah itace auta
Sunaji dasu kaman kwai

Major general Ammar kenan irin mazan nan ne wanda harkan mata be damesu ba shi kwata-kwata be taba dating ba iyayenshi sunyi magana yayi aure harsun gaji sunyi shiru sun zubama sarautan Allah ido
Shi kowa har'a yanxin be sama yarinyan data burgeshi ba seda yaga Fee_feey a lokaci daya ta kwanta mai arai yaji duk duniya babu wanda yake sha'awan aura se ita amma yana ganin kaman tana avoilding nashi ne shi kuma abunda yace ma kanshi shine he will never let go of her shiyasa yake jure duk abunda zata mai har setayi accepting nashi
*****

Da daddare Zulaihat ta fito daga dakinta setaga Mommy da Daddy se Umma suna zaune itama ta sama waje ta zauna tana danna wayanta
"Yawwa kefa nakeson kira yanxin" Mommy ta fadi
"Tau gani Mommy" ta fadi tana cigaba da kallon wayan
"Zulaihat serious issue ne so kindly keep the phone aside"Umma ta fadi itama
"Umma ina zuwa barin tura wannan"
Kallonta Umma ta tsaya yi dan ta fara ganin alaman tarbiyar yarta ya chanja
Seda ta gama turawa sannan ta dago tana kallonsu
"Magana muke son maki and its very seriuos"
"Toh Daddy"

"Yawwa su Hydar sunzo ya turo magabatanshi"
Dummm!!! Taji gabanta ya wani fadi abunda ta fara tambayan kanta shine yaushe Hydar ya dawo?? She knew it tasan sanda ta shigo parlo taji kamshin turarenshi
"Amma bamu amsa ba" Daddy ya kasheta seta dago tana kallonshi da mamaki
Ya cigaba "Munce masu se munji ta bakinki ku kina sonshi"
Shiru tayi batayi magana ba kuma batasan tunanin me take ba har kusan 10mins se Mommy dake kusa da ita ta tabata "Zulaihat"
Dagowa tayi da sauri idonta harya cika da hawaye
"Daddy kawai kuce masu inada wanda nakeso" seta mike ta haye sama a guje
Kallonta kawai sukeyi dan kowa a cikinsu yasan tana matukar sanshi toh meye dalilinta na cewa tanada wanda takeso bayan sunsan bata kula kowa

Umma ta mike zata bita se Mommy ta riketa
"Let me please" daga mata kai Umma tayi seta kuma ta zauna ita kowa Mommy seta bita
A kan gadonta ta sameta ta kifa cikinta tana kuka
"Subhanallah Zulaihat meya saki kuka?"
Ta karasa gunta ta zauna bakin gadon tana shafa mata bayanta a hankali lallashinta taketa famanyi akan ta fadan mata abunda yasa tace tanada wanda takeso bayan ba haka bane
Taki magana da dabara ta lallashita harta lago amma she was still crying
"Mommy meya maidani second option nashi?"
"Second option? Zulaihat me kike nufi?"
"Mommy kwanaki naga pictures nashi da wata yarinya wanda mukayi debate dasu a daibat college and na tabbata soyayya suke kuma we made a vow to each other no matter what we will wait for each other amma Mommy shine ya tafi can yana dating ni be taba nemana ba se yanzin wai ze aureni, Ni kuma bazan zama second option na wani ba"
Ta kare tana kuka still

"Toh ya isa haka please nasan Hydar will never hurt you kuma ya nuna yafi sonki kenan dayace keze aura Zulaihat wlh i promise you idan kika aura Hydar ba karamin sa'an miji zakiyi ba gashi yana sonki yanada nutuwa yana daraja manya bama haka ba ya dauka iyayenki kaman nashi iyayen he is the perfect man for you and the perfect father for your childen amma fa kiyi tunani idan kinga baki sonshi balle nasan kina sonshi seki fadan mana dan mu sanar da magabatanshi. Kinji swthrt?"
Daga mata kai tayi se tayi pecking forehead nata ta mike ta fita
Ita kuma fadawa kan gado tayi tana tunaninshi ita kanta tasan tana matukar sonshi kuma sonshi kullum kara yawa yake a zuciyanta but wani gefe a zuciyanta yana fadin mata karta aureshi

Can Umma itama ta shigo dakin ta zauna bakin gadonta
"Zulaihat" ta kira sunanta in a soft tone
Dagowa tayi ta kalleta amma batayi magana ba
"Zulai nasan kina son Hydar tun kuna school am gonna advise you don't let your thought take over your heart ki zauna kiyi tunani sosai duk abunda kika yanke ki sanar da Daddynku amma ni a nawa zabin wlh na zabi Hydar ya zama mijinki dan duk abunda mace ke bukata a namiji yana dashi and hee is cute" seta kyafta mata ido tana murmushi
Itama murmushi tayi setayi hunging nata
"I love you so much Umma thank you"
"I love you more swthrt"

_Washe gari at 8:34pm_
Zulaihat ta fito ta sama Daddy a parlonshi yana zaune itama ta zauna kusa dashi
"Daddy" ta kira sunanshi a natse
Cire glass din idonshi yayi ya ajiye ya gefe
"Na'am darling"
"Daman nace ka fadan masu na amince" a kunyace take maganan
"Toh shikenan Allah sa shiyafi alkairi"
"Amiin" seta mike ta kama hanyan daki harta kai bakin kofan se kuma ta tsaya wani zuciya nace mata karta amince wani kuma na cewa ta amince
Seta fara tafiya zata kuma gun Daddy seta ja burki haka ta ringayi har daga baya ta shige dakinta
****

_Two weeks later_
A yanxin an kawo gaisuwan wani dadi Hydar yakeji kaman irin an bashi kyautan gida a aljanna seya fara trying number ta amma taki dauka kuma tana gani dan haushi kuma yake bata batasan dalili ba ranan har gidansu yazo ganin ta amma daya shiga ciki seyaga Mommy ita daya seya kasa gayan mata can tace bari ta turo mai Zulaihat seyace yazo gaidasu ne ba gunta yazo ba
Haka suka ringa hira amma hankalinshi yana kan tunanin Zulaihat
*****

Fee_feey kowa yanxin ta gajida avoiding Ammar harsun fara shiri sosai kullum idan basuyi waya sau uku ba tou zasuyi sau biyu idan ya mata maganan zezo ganinta setace ba yanxin ba tukun se tayi introducing nashi ga family ta haka ya hakura yabar mata maganan

A yanxin kowa tasan mahimmacin iyaye tasan cewa sunada amfani a rayuwanta kuma bin UMARNIN IYAYE ba abu bane karami dan yanxin gabadaya ribanta ya kare kudin dake hannunta gabadaya sun kare se wata naira 500 data rage mata gabada baya
Daman idan tayi desiging takalman tana kaima wani ne shi kuma ya hada seya kawo mata ita kuma tana saidawa online
Tou ta kasa gane inda kudin suke tafiya ita bata samun riba gashi yanxin har jarin sun kare Allah ya taimaketa ta biya kudin dakin sannan dana abinci da sede ta kuma kwanan titi
Gabadayanta ta rame she is really missing home a hankali yanxin tana regreating barin gidan da tayi but still she's not ready to go back there

Umma kowa se lalacewa take a fuska bata nuna tanada damuwa amma se ramewa take a hankali ji take kaman ta shiga gari ta nemo yarta

Wata rana Zulaihat ta tafi gun aiki tana hanyan dawowa se aka fara ruwa kawai se motanta ya tsaya yaki tashi tayi-tayi amma yaki tashi dan haka seta fito tana neman abun hawa danta kuma gida babu kowa kaman an share mutane ta dade a tsaye ruwa se dukanta yake can seta hango wata hadaddiyar mota da sauri ta daga hannu tana tarar motan

Driver motan daya hangota seya tambaya maigidanshi
"Yallabai ga wata baiwar Allah tana neman taimako a taimaka mata?"
"Uhmm" kawai yace dan yana bacci sama-sama saboda daga Abuja suka dawo
Yana tsayawa kusa da ita " baiwar Allah lafiya"
'Mallam dan Allah taimaka min zakayi motana ne ya baci kuma ga ruwan sama"
"Tou shikenan ina unguwanku yake?"
"Unguwan rimi ne babu nisa daga nan"
"Toh shikenan shigo"
"Nagode sosai Mallam Barin dauko jakana dan Allah"
Seta juya ta kuma gun motan ta dauko jakanta sannan ta kulle motan batasan dalili ba ji take gabanta na mugun fadi haka kawai

Shi kowa na bayan motan baccinshi kawai yake hankali kwance danyayi nisa
Tana dawowa Driver ya bude mata gidan gaba ta shiga "Nagode Allah saka da alkari"
"Amiin"
Sai kurum ta farajin jikinta yana wani wawan rawa ta kasa sukuni
Ya tada motan suka kama hanya sunata tafiya a hankali can kawai taji ajiyan zuciya a bayanta
Seta tsorata dan batasan akwai mutum a motan ba so take ta juya taga waye amma ta kasa

Can suna isa tace ya ajiyeta a bakin titi kawai ta bude kofan tana mai godiya kawai seta cince kanta dason ganin waye a bayan gashi kuma motan akwai tint balle ta kalla ta glass din window daurewa tayi ta juya sosai ta kalla waye a bayan
Wani wawan shock ta samu gabadaya komai na jikinta ya dauke a lokaci daya suka dena aiki har na tsawaon 3mins
Dakyar ta iya fadin "Hydar!!!" Duk jikinta yana rawa gaba daya
A furgice ya tshi dan baze taba manta muryan nan ba
Dayke akwai shades a idonshi kuma is very dark dan haka ba'a hango idon mutum shi zaman da yayi seka ranste ba bacci yake ba

Cire shades din yayi da sauri ya kalla inda yaji an kira sunanshi kawai se yaga Zulaihat ita tama kasa motsawa kallonshi kawai take she can't believe ace Hydar ya ganta amma se yayi ignoring nata
Shi kuwa ta gefanshi kallonta yake se yaji dukka soyayyan da yake mata ya dawo lokaci daya yana ruruwa a zuciyanshi abunda yake tambayan kanshi kuma shine tayaya ta shigo motan dan shi bema san sanda yace ma Driver "Uhmm ba"
Sun kai 20mins kawai suna kallon juna ita har hawaye take jin sonshi take a zuciyanta kaman mene
Girgiza kai tayi ta dauka jakanta ta fita daga motan tana wani hawaye
Fitowa yayi shima da sauri ya bita yana kiran sunanta tana jinshi amma taki amsawa se hawaye take
Sauri yayi ya isa gunta ya riko hannunta ya jiyo da ita wani spark sukaji gabadayansu
Yana juyo da ita seta kai mashi wani wawan mari cos he relly hurt her feelings
Kauuuu kakeji ta zabga mashi mari tana hawaye shi kowa ko'a jikinshi
Ta cigaba da tafiya shan gabanta yayi
"Get out of my way!!!"
Shima yanxin hawaye yakeyi a hankali dan he have no idea he hurt her this much
"Are you doubting my love for you?" ya fadi a hankali
"Have you ever?"
"How dare you?"

Sake girgiza kai tayi tana share hawaye ta karasa gida a guje
Yaso ya bita se kuma ya tsaya agun kusan 30mins ya kasa motsi
Driver shi kowa kallon ikon Allah yake "wacece wannan hadda marin oga amma beyi mata komai ba?" Abunda ya tambaya kanshi kenan

Hydar daga baya kawai seya kuma cikin motan suka cigaba da tafiya ya kwantar da kanshi a jikin sit din tunani kala-kala yakeyi amma idan aka tambayeshi baze iya fadan tunanin me yake ba



☆☆☆★★★
[13:13, 4/23/2017] Tyetyelorh-❣: Tana shiga gida a parlo ta tarar da Mommy dayake ita dayace a gidan Daddy na wajan aiki itama Umma haka tana bakery nata
Tana shiga ta fada jikinta tana kuka
"Subhanallah" ta fadi a tsorace "lafiya Zulaihat meyafaru?"
Kuka take kawai she can't help ita tasan tana sonshi but da abunda ya mata she is ready to call off the wedding

"Swthrt gayan min abunda ya faru kinji"
"Mommy its Hydar" ta cigaba da kukanta
"Hydar kuma? Meya maki"
"Mommy ya ganni .........." ta kwashe duk abunda ya faru ta gayan mata ta kara da cewa "i can't marry him i don't want to marry him i hate him"

"Zulaihat ki dena fadan wannan abun kinji maybe yanada reason"
"Reason?, Mommy zaki goya bayanshi kenan"
"Ba haka bane. Yanxin i will call him gobe yazo ya gayan min abunda ya faru"
"Don't!! Dan Allah karki kirashi i don't want to see him again"
"Tou ya isa haka shikenan yanxin tashi kije ki cire kayan nan karya sa maki mura"
With a nod ta mike ta wuce dakinta seda taci kukanta mara dalili sannan ta cire kayan ta shiga wanka sannan ta saka wasu.
***

Shi kuwa suna isa gida bema bari Driver ya gama parking ba ya fito kofan ma a bude ya barshi ya shige ciki
Yana shiga hanyan dakinshi yayi kawai seyaga Mommyshi a gabanshi kallonshi tayi
"Lafiya Hydar meyafaru" saboda yadda taga idonshi yayi jajir sannan ga alaman hannu a fuskanshi
Kafin ta ankara kawai yayi hugging nata
Da mamaki tace "wai meyafaru"
"Mommy please"
Se tayi shiru batayi magana ba can ya saketa ze wuce dakinshi seta riko hannunshi ta dawo dashi ya zauna akan couch din parlo itama ta zauna
"Gayan min abunda ya faru"
Shiru yayi not ready to talk
"Don't you trust me. Now tell me abunda ya faru"
"Zulaihat. She don't love me anymore" shima ya fadan mata abunda ya faru
Murmushi tayi ka kwantar da hankalinki she loves you she's just a little bit hurt and maybe she thought you saw her and ignored her ka kwantar da hankali she still loves you kaji"
Nodding kanshi yayi kaman karamin yaro.
***

Fee_feey kowa she totally admit it she misses home gabadaya ta lalace se wani ido da ake gani akwai ci da sha amma damuwa ya mata yawa gashi sauran few weeks kudin dakin ya kare ta kasa sukuni
And batasan ta tambaya Ammar kudi dan ze rainata haka take zama kullum se tayi kuka she truely regreat living home.

_Two weeks later_
A lokacin Mommy ta kira Hydar har gida yazo ta sasantasu amma Zulaihat taki yarda su hadu ta kwantar mashi da hankali sosai sannan tace mai Zulaihat needs some time amma zata sauka

A yanxin anyi fixxing date na bikin nan da two month an rigada an kawo akwati anata shirye-shiryen biki
Akwati yaci sunanshi akwati dan sunyi kukari ba kadan ba sister Mommy aka saka taje tayi sayyayan kayan

Amma ita Zulai harkan gabanta kawai take randa aka kawo akwati kuwa kuka ta fashe dashi cus se yanxin tasan tayi missing Fee_feey dan tasan da tana nan kuma suna shiri da yanxin da ita za'a na shirin biki

Fee_feey ce kwace abun duniya ya taro ya isheta se kawai taji wayanta yayi kara alaman messege ya shigo tana dubawa alert ta gani na 50k wani wawan ihu ta saki dan dadi se kuma tayi tunanin wanda ya turo mata se taga Ammar
Kiran number tayi bayan sun gaisa tace taga alert but zata dawo mai da kudinshi dan bata bukatan kudi and ita shi takeso ba kudinshi ba bayan haka ma babanta baze yarda ba (ta zabga mai karya)
"Swthrt nine na turo maki bake kika sakani ba dan haka ki barshi kawai ku bazakiyi amfani dashi ba kide barshi a account din"
"Toh shikenan thanks by the way"
"You are highly welcome my princess" murmushi tayi sannan tayi hanging up
A gaskiya yanxin tana sonshi dan sun saba sosai yanxin
Mikewa tayi ta sake wanka sannan ta shirya cikin wata duguwan riga ta dauko 500 dinda taketa ajiyewa ta fito wajen hotel din
Napep ta tara yanxin harya zaman mata jiki ma suka kama hanyan FCMB suna cikin tafiya se ta hango LAWIZA ACADEMY murmushi ne kawai ya kwace mata dan school din akwai dunbin tarihi a cikinshi

Suna isa tace mai ya jirata yanxun zata fito ciro kudin tayi gabadaya sannan ya maidata hotel din ta biyashi kudinshi sannan ta shige batama tafi dakinta ba ta biya matan kudin dakin for the nxt two month sannan ta wuce duk dadi ya gama isanta
Waka ta saka ta ringa tikan rawa a binta dan dadi

Anata shirye-shiryen biki Daddy ya bada makudan kudi aje dubai a sayo mata kayan daki dan haka Umma da Mommy sukaje anyi-anyi Zulaihat taje taki yarda
Yau kwanansu biyu acan
Shi kuwa Hydar kullum seya kira Zulaihat amma taki dauka messege kuwa har cika mata waya yake na soyayya
Tayita karantawa tana murmushi ita daya dan suna mata dadi amma bata replying nashi

Wayanta ta dauka tana dailing number Fee_feey aekowa yau tayi sa'a yana shiga amma yayita ringing taki dauka
Seta mata messege kaman haka:-

_"Fee _feey we missed you all so much the house is so boring without you wlh munyi kewarki sosai like hell am so sorry for all what i said i take it back all of it kiyi hakuri fee _feey ki dawo please a yanxin an kusan aurena da Hydar. Ya dawo kwanaki yanxin saura one month dayan kai dan Allah ki dawo ayi shedan Auren dake am so sorry for everything i said wlh Umma ta kuma wani iri bata cika magana ba cus batasan halinda kike ciki ba hankalinta yaki kwanciya Daddy koma da Mommy kullum se sunyi maganan ki we missed you all so very much come back home okey. And if you still have feelings for Hydar am ready to step back saboda ayi dake i love you so much and missed my twins sis alot"_

Se tayi sending sannan ta mike tayi alwala tayi sallah

Fee_feey kowa tama karantawa kuka ta saki ita daman tasan tunda she's not in love with him she is just ctushing on him and nomore dan yanzin ta sama wanda ya fiye mata but she can't believe Zulaihat zatayi aure ji take kaman ta shirya ta kuka gida amma tasan idan tayi haka zasu cigaba da mata abunda suka gadama ne dan zasuyi tunanin she can't live without them and she want to show them she can survior without them

_Life moved on_
A yanxin an gama building

Please Login or Register in order to submit comment