Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

office din Hydar an gama komai an sama employees kawai se jiran budewa amma yace baxe bude ba se an gama auren se'a hada da walima daman ya rigada yasan anyi mai sauka a office din wannan shawaran Mommy ne
Sannan ya saya wani gida a Abujan its already built sede anyi gyara-gyare sannan yaba su Umma key din gidan dansuyi geren

Amarya de yanxin tana shan gyara fatanta ya kuma kaman bom-bom din baby ku ina laushi a jikinta sannan ga gashin nan yasha gyara shima ba kadan ba dukde wanda ya ganta yasan amarya ce
Hydar ne ya shirya yayi kyau sosai yazo gunta amma dan iskanci taki fitowa Mommy tayi-tayi ta fito amma taki Umma ma haka tasa baki amma taki fitowa haka ya kuma gida badan yaso ba

Ana _One week_ to bikin Umma da wata family frnds nasu sukayi gayya akaje akayi mata geren kayan dakinta
Gidade yayi kyau ba'a magana
Gidan ba wani babba bane 4 bedroom ne ko wanne akwai toilet nashi sannan ga garden a gidan ga babban kitchen ga store sannan parlon babba
Gidande ya tsaro iya tsarowa

Amarya yanxin ansha lalle amma se ramewa take an kasa gane dalili ita matsalanta biyu na farko yadda zasuyi zaman da Hydar na biyu kuma Fee_feey suke damunta

_Two days to a fara biki_
An gama shirin komai gidan harya ciki dangin Umma duk sunzo dayake sunji labarin switching dinda akayi gida ya cika ga dangin Mommy ma sunzo gida de duk inda aka kusa akwai mutane sede dangin su Daddy da Abbah basuzo ba saboda shi bema san inda danginshi suke ba

Haka gidansu Hydar suma dangi sun cika gida za'ayi bikin dan lele ya kira Jamal ya sanar dashi yace ran dauren aure zezo sannan ya fadan ma Mufeedah tace itama zatazo abokanshi duk ya kirasu ya sanar dasu sannan ya masu sendun iv din
Shide se kyalle yake fuskan nan kullum cikin murmushi yake

_Washe gari_
Ana sauran kwana daya a fara bikin kenan Zulaihat ta fito a shirye zata fita Umma tace
"Ke waya gayan maki Amare suna fita"
"Umma dan Allah kiyi hakuri yau fa shine fita na na karshe a matsayin budurwa" ta ringa lallabanta harta fita

Wani store taje lokacin karfe 8:30pm na dare dan haka gari yayi duhu tana fito ta gama sayo abunda zata saya kawai se taga wata mota ta dalle mata ido
Kare fuskanta tayi da hannunta dan bata iya gani se hasken fitilan
Kafin ta ankara kawai taji an rikota ta baya an zira mata wani abu a fuska ihu ta shiga kurmawa kawai aka dauketa aka cusa cikin mota bata sake sanin yadda kanta yake ba saboda sumewan da tayi


Two more pages to go insha Allah



IG.Tyetyelorh
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [19:19, 4/27/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na Tyetyelorh❣

_This page is highly and specially dedicated to our dearest Ya Faisal. Your ammama missed you alot come back soon❣_

🌹🌹🌹

*178*
Umma na zaune har karfe 9:56pm Zulaihat bata dawo ba seta shiga kiran number ta ringing na biyu taji anyi rejecting seta sake kira wannan karan aka ce
"The MTN number you are trying to call is currently switched off"
Cirewa tayi daga kunnenta "Msteww wai lafiya kowa"
Mommy ce tazo ta sameta inda take zaune
"Lafiya kike tsaki ke daya?"
"Wlh number Zulaihat nake kira anyi rejecting sannan na sake kira it was switched off"
"Switched off. Anya kowa lafiya ita tana kashe wayanta ne"
"Tou nima abunda nake tunani kenan Allah de yasa lafiya"
"Amiin" Mommy ta amsa tana kukarin dauko wayanata itama tayi trying
Haka suka ringayi amma it was still switched off
Harde 10pm tayi babu alaman Zulaihat tou se kuma hankalin kowa ya tashi aka fadan ma Daddy shima ya shiga kiran number Hydar ko suna tare
Bayan sun gama gaisawa Daddy ya tambayeshi suna tare
A rude yace "Daddy bama tare. Ba'a ganta bane??"
"Ka kwantar da hankalinka maybe tana cikin traffic ne. Tunde 8pmta fita gashi yanzin 10pm yayi but haryanxin bata dawo ba"
"Innalillahi Allah sade lafiya ne gani nan zuwa"
"Aa dare yayi kayi zaman ka kuma ka kwantar da hankalinka"

"Daddy ka dena cewa na kwantar da hankalina, you know Zulaihat is not that kind of girl that use to stay out late maybe something really happened to her Allah ya kiyaye but thats how i feel"

"Insha Allah babu abunda ya faru. Bari duk abunda ake ciki zan kiraka"
"Okeyy toh" a tare sukayi hanging up
Zama yayi bakin gadonshi a zuciyanshi yake cewa
"Anya Zulaihat ba guduwa tayi ba saboda ta dena sona, No!! No!! Bazatayi haka ba she's not that kindda girl. What if hakane?? What if guduwa tayi idande hakane baki kyauta min ba and i promise you duk inda kike sena nemoki"

Mikewa yayi ya zura jallabiya dayake ya gama shirin kwanciya zeyi yana sakawa ya fito dakin Mommy ya tafi yana shiga ya tarar dasu a ciki itada Sister ta se sauran yan uwa na kusa
Alama yayi mata data fito mikewa tayi cikin nutsuwa ta fito hannunta yaja suka shiga dakinshi
"Lafiya kake jana haka kaman baby ka and i thought you were asleep"
"Mommy its Zulaihat. Yanzin Daddyta ya kirana yake tambayana wai muna tare da ita tun 8pm ta fita haryanzin bata dawo ba"
"Subhanallah kuma ka kira number ta?"
"Nop but barinyi trying dan yace min sunata kira it was switched off"
"Gwada de Allah sa yayi"
"Amiin" seya fara dailing number a kunne ya saka aka ce mai wayan a kashe yake
"Mommy am worried maybe something bad really happened to her"
"No!! Stop saying that insha Allah komai lafiya" she said her finger were placed on his lips

"Yanxin ina zaka?"
"Mommy you know bazan iya zama kurum ba am going out to look for her"
"Kasan inda ta tafine da zakace zaka bita"
"Ban sani ba amma nide zan fita"
"Toh shikenan nima barinzo muje tare"
"Aa Mommy ki zauna please karki bari guest din suyi tunanin wani abu i can manage"
"Tou shikenan take care okeyy" tamai placing peck a forehead nashi
murmushi yayi sannan ya kama hanyan fita
Fara bude gate din gidan yayi dan yasan Gateman din yayi bacci
Fita da motan yayi sannan ya sake fitowa ya kulle
Hanyan gidansu Zulaihat ya nufa kirginshi se bugawa yake kawai ga kuma uban gudun da yakeyi dukda dare ne amma be damu ba

Yana isa kafin yayi parking ma ya hangosu Daddy sun fito da sauri sukayo kan motanshi danduk sun aza itace ta dawo
"Daddy har yanxin wai"
"Wlh fa"
"Yanxi ya za'ayi" Mommy ta tambaya
Daddy ya kalla Umma yace "bata gayan maki inda zata ba"
"Wlh bata gayn min ba. Kai gaskiya ba lafiya ba dan cemin tayi yanxin zata dawo fa"
"Wait!! Fee_feey fa don't you think suna tare ku fita tayi nemanta"Hydar ya fadi
Mommy tace barin gwada numberta maybe yanxin ta kunna
Haka ta ringa trying numberta amma yamaki shiga gabadaya
Haka suka tsaya jungun-jungun dasu a waje duk motan da yazo wucewa se sun kalla sosai daga bayade lokacin har 11pm tayi se Daddy yace su shiga gida kawai

Haka aka zauna a parlon kasa kowa da waya a kunne dame trying number fee_feey seme trying number Zulaihat
Hydar kowa ya kasa zama se zazzagawa yake a parlon ya kasa sukuni phone dinshi yaji tana ringing seya saka hannu a lajihu ya zaro bema duba waye ba ya amsa yakai kunne
"Hello, Hydar ya ake ciki an ganta kowa?"
"Mommy haryanxin fa"
"Innalillahi, Ina zuwa barinje na fadan ma Daddyka"
"Tohm" a tare sukayi hanging up
Daddyn Zulaihat nason ya kira police amma yaga batan beyi 24hrs ba so they will not take it that serious cus cewa zasuyi seya kai 24hrs tukun

Haka suke zaune kowa yayi gungum anyi shiru se kallon juna ake da agogo
Hydar na zaune yanata tapping right leg nashi a kasa se kawai ya mike ya kama hanyan fita
"Ina zaka Hydar?" Asked Umma
"Umma fita zanyi nemanta dan bazan iya zama kawai ba dukda bansan inda take ba"
Shiru sukayi dukka ba wanda yayi magana dan haka kawai seya fita

Motanshi ya tada kawai ya shiga cikin gari se kallon gefan titi yake haka ya ringa zagaye garin nan amma babu alaman ta mutane kadan-kadan yake ganinsu
Wata shawar tazo mai kawai seya kama hanyan unguwan dosa ya ringa tafiya yana kallon motocin da yake gani gefi-gefi harya isa gidan Umma
Fitowa yayi ya ringa knocking gate din kaman ze balla tareda kwalla mata kira amma shiru haka ya gaji ya kuma cikin motanshi gabadaya jikinshi was weak abunda yake fada a zuciyanshi Allah sa tana lafiya ba wani a bu ya sameta ba

Haka ya ringa garari a titi har wajajan 2pm sannn ya kuma gidan gabadaya ya chanja kamanni duk ya burgice
Yana shiga a parlon ya gansu suna sallah dukkansu abun tausayi
Suna gamawa Daddy ya kalleshi "yaya?"
Girgiza kai yayi "babu inda ban duba ba amma ba alamanta"
"Nifa yanxin i have a feeling ba kidnapping nata akayi ba kowa" Mommy ce tayi maganan
"Amma idan kidnapping ne da yanxin an kira ae"
"No!! Kwatakwata ko 6hrs be kaiba ae maybe se gobe za'a kira idanma kidnapping dinne" Answed Daddy

Daddy ya kalla Hydar dake tsaye kawai yana binsu da ido yake "Hydar ya kamata ka tafi gida yanxin fa"
"Aa Daddy ina nan harse ta dawo"
Shiru yayi dan yasan baze iya hanashi ba
Kowa na zaune se sake-sake ake a zuciya while yan biki kowa se baccinshi yake hankali kwance ba tareda sanin Amarya ta bata ba.

_2hrs later_
Hydar ne ka zaune akan couch ya nade hannunshi akan kirjinshi yana bacci amma kana ganin baccin nan kasan beyi nisa ba rabi da rabi yake
Daddy kowa yana zaune yayi tagumi ya kasa ma bacci
Umma da Mommy suna kan dadduma sun jinjina da kujera idonsu a kulle

Can gidansu Hydar kowa Mommy ta kasa bacci itama ta rasa inda zata saka kanta ga mutane sun tara amma babu amarya
"Swthrt kizo ki huta please"
Dakyar ya samu ta kwanta amma ba bacci take ba
****

Ana kiran sallah asuba na farko a tare dukkansu suka tashi daga barawon baccin daya sacesu kallon juna sukayi
Umma tace "ohh Allah ina yarinyan na ta shiga ne wai Allah kasa ba wani abu ya sameta ba"
"Amiin" dukka suka amsa

Daddy da Hydar suka mike suka tafi masallaci while Mommy da Umma suka sake alwala sukayi salla kowa ya dade yana addu'a Allah bayyanata
Suna dawowa zama suka sakeyi kowa yana shawara a zuciyanshi
Gashi yau Thursday za'ayi kamu se gobe ayi walima sannan jibi ayi daurin aure da yini akai amarya sannan da daddare dinner sannan Amarya ta tare amma gashi babu amarya gabadaya

_Some hours later_
Lokacin har gari ya waye gashi baki sun fara tashi dan haka Daddy yace kar'a gayan ma kowa halinda ake ciki
Sanan ya saka Hydar ya kuma gida badan yaso ba ya tafi

Aikace-aikace aka fara a gidan babu wanda yama lura amarya bata nan se harkansu suke dan ita daman tun sanda dangin suka fara zuwa a daki take yini abunta

Hydar yana isa gida da Mommy ya fara haduwa
"Ya lafiya me ake ciki?"
"Hmm haryanxin fa babu alaman ta yanxin Daddy zamna magana ya baza mens nashi a fara nemanta"
"Tun dazin suka fita ae sunata nemanta"
"Mommy yanxin idan ba'a ganta ba ya zanyi"
"Ka kwantar da hankalinka in Allah ya yarda ma za'a ganta addu'a kawai zamu cigaba dayi mata"
"Toh shikenan" seya kama hanyan fita
Riko hannunshi tayi da sauri "ina zaka?"
"Zan cigaba da nemanta ne"
"Haba Hydar na tabbata bakayi bacci ba jiya yanxin kazo kayi wanka se kayi breakfast sannan ka huta"
"Habah Mommy, na aza ae idan wani yace min na huta ke zakiyi magana amma kece kike cewa na huta. Kema kinsa abunda baze taba yuwuwa ba kenan"
"Toh am sorry am just worried about you, ina zaka yanxin?"
"Duk inda Allah yakaini"
"Take care okey"
Daga mata kai yayi sannan ya fita ku tunanin wanka ma beyi ba duk tsabtan Hydar
Motanshi ya fuzga yabar gidan
Tafiya yake kawai amma ko wuka aka saka mashi a wuya aka tambayeshi ina zashi be sani ba kawai tafiya yake
Tunani yake yadda rayuwanshi zata kasance idan akace babu Zulaihat a cikinshi bemason yayi imaginig cus its gonna kill him
****

Bude ido tayi a hankali se kuma ta kulle tareda rike kanta saboda sarawan da yakeyi kaman ana dara i'ce
Addu'a ta farayi her eye were still closed tana gamawa ta bude a hankali
Zare idon tayi danta tabbata wannan ba dakinta bane kuma batama taba shiganshi ba mikewa tayi zaune a birgice tana juye-juye
Kallon jikinta tayi ta ga babu mayafi ko takalmi ma babu a jikinta
Kuka ta fashe dashi dan jikinta ya fara bata yan yankan kai suka kamata
Addu'a kawai takeyi tana kuka kuma duk addu'an daya fadu mata yinshi take hadda addu'an shiga toilet dana fita daga gida duk tayi kai hadda na saka kaya tayi ta dade a haka seta fara rage sautin kukanta ahankali danta ga baze mata amfani ba mikewa tayi tana waige-waige
Kana ganin dakin kasan dakin mace ce dan komai na dakin is white and pink gun window data hango ta nufa tana kokarin leke amma bata ganin komai saboda window is bulletproof ba'a ganin komai

Juyawa tayi ta kalla dakin sosai seta hango kujera irin na gaban mirror nan da sauri ta nufa gunshi ta dauko gun window ta dawo sedata saita sannan ta bugashi a window da mamaki se taga ya dawo mata matsawa tayi da sauri dan karya sameta

Kallon window tayi ku alaman craking beyi ba gun kofan ta nufa ta murda handle din but it was locked bakin gadon ta nufa ta zauna ta cigaba da kukanta danta san shine kawai solution nata at dat time
Tunani take yau ko yaushe ne Allah kadai ya sani
Mikewa ta sakeyi a hankali tana duba jakanta ko zata gani a dakin haka ta ringa duba lungu-lungu sako-sako amma bataga almanshi ba hadda side drawers din dakin ta bincika but they were all empty.


☆☆☆★★★
[19:45, 4/27/2017] Tyetyelorh-❣: A bakin kofan ta tsaya tana bugawa da iya karfinta tana ihu hadda kuka
Bugawa take sosai amma ko alaman motsi bayayi jingina tayi seta fashe da wani kuka me tsuma rai yanzin tasan anata nemanta a gida ga bikinta seta sake sakin wani zama tayi ta hada kanta da gwiwa ta rike kneels dinta seta saka fuskanta a ciki tana kuka sosai tafi karfin mintuna 30 a wajan har seda muryanta ya fara dashewa se taji alaman ana tafiya ta waje mikewa tayi da sauri ta kai kunnenta wajan ta tabbata tafiya ne kuma dosowa ake gun dakin da sauri taja baya ta manne a bangon dake facing kofan

Ji tayi alaman an saka key an murda se taji shiru hankalinta gabadaya ta maida ga kofan tana jiran wanda ze bude
Se bayan 5mins sannan aka murda se kofan ya budo se aka shigo wani ta gani ya shigo seya kare mata kallo sannan yace "ashe kin tashi toh barin kira boss"
Bata iya magana ba harya fita ya kulle kofan ya tafi har a lokacin tana manne da bango ta kasa motsawa kwata-kwata

Can se taji ana sake taba kofan kallon kofan ta sakeyi tana jiran wanda ze sake shigowa
Murda handle din akayi se aka shigo

"Swthrt harkin tashi?"
Zare ido tayi se tayi saurin saka hannu a baki danta gane waye shi
*****

Mens din Daddy sunfi 40 wanda ya raba ko wannan unguwa ya turasu ana nemanta kowa seya kirashi ya fadan mashi be ganta ba koya tambaya a unguwan ance ba'a ganta ba
Jikinshi gabadaya yayi sanyi ya rasa yadda ze saka kanshi
Hydar kowa shima se zagaye yaketayi daga baya seya wuce police station dan yayi reporting amma dayake yan iskane police din 9ja cewa sukayi bazasu iya komai ba
Dan haushi har kwallo da dustbin dinsu yayi ya fice
Mommy kowa se zazzaga gidan take har wata yar uwan Daddy ta gane take tambayanta ina su Daddy suke seta ce mata sun fita
"Lafiya karki boye min abunda ya faru meke faruwa ne?"
"Yaya wlh an nema amaryan an rasa tun jiya da daddare"
"Subhanallah. Kuma ba guduwa tayi ba?"
"Aa yarinyan tanada natsuwa fa ba yadda za'a ce ta gudu dukda sun sama misunderstanding da Hydar din"
"Innalillahi, tou Allah sade lafiya"
"Amiin"

Kafin hour daya har kowa a gidan yasan Amarya ta bata Mommy guduwa daki tayi ta saka key danta gaji da tambayan da ake mata
Amma dukda hakan yan hidima sun cigaba da harkansu kowa se shirya-shirye yake.

Gunsu Umma suma an gane ba'aga amarya ba dan yadda dukkansu suka kasa sukuni but be hanasu cigaba da aikace-aikacen suba
Mommy har wani zazzabi takeji dan yadda takeson Zulaihat har cikin kashinta tana jinshi
Ita kowa Umma she can't take ita tayi losing two daughter nata

Hakade suke zaune kowa yayi jungun-jungun se uban taguminda dukkansu suka hada
Daddy cewa yayi a cigaba da hidiman biki sannan ba fata suke ba idan gobe ma bata dawo ba a daura auren kawai daya fadi haka kowa shiru kawai yayi ba'ayi magana ba
****

Wani wawan dariyan mugunta yayi
"I thought zaki manta dani ne"
Fashewa tayi da kuka sosai
"Mr Muhseen mena maka zaka dauko ni??" Tana magana tana kuka
"Me kika min hahahah"
Matsowa yayi kusa da ita a hankali ita koma tana bakin bango ba daman matsawa baya se hawayen da takeyi kawai
Chafko gashinta yayi da iya karfinshi seta kurma wani uban ihu
"Kin manta abunda kika min ko? tou barin tuna maki, kika saka Hydar ya buga min kujera seda ya balle sannan aka kaini cell seda nayi two months acan sannan ina fitowa Fee_feey ta saka wasu maza biyar suka tareni a ranan suka min duka se da nayi two weeks a kwance saboda targaden da suka min. And kina tambayana me kika min kun manta dani ko zakuyi aurenku hankali kwance tou a kanki zan rama abunda aka min dan Hydar sede ya aura gwanjo"

Hankadata yayi seda ta fadi kuka ta sake saki
"Hydar dan Allah kazo ka taimakeni come and help me please"
A hankali take magana
Wani wawan dariya ya saki sannan ya kwallama wanda ya fara shigowa kira
"Ibro!! Ibro!!! Kawo min wayanta"
"Tou boss gani nan zuwa"
Be wani bata lokaci ba ya kawo mashi wayan amsa yayi seya nufa inda take zaune hannunta ya fuzgo da karfin gaske yayi wulli da ita zuwa kan gadon
Kwantawa tayi tana cigaba da kuka
Gashinta ya kamo ya dagota dashi kurma ihu ta sakeyi
"Gashi yimin drawing pattern din"
Yana magana yana mika mata wayan hannunta takai ta rike gun gashinta sannan takai dayan ta amsa wayan kuka kawai takeyi
Tana gama drawing pattern dinya hankada ta sannan yayi murmushi ya mike
Gun contact dinta ya shiga seyayi typing Hydar ae kowa seya fito "kaman ba masoyinki ba wai Hydar kawai mtewww aikin banza"
Shi kadai yake masifa nace ko ina zuwanshi ohu kafin yayi dailing seya kalleta
"Hydar zan kira ki fadan mashi na saceki" be jira abunda zata fadi ba yayi dailing seya fara ringing

Hydar yana cikin mota Allah ne kawai ke kareshi danshi driving kawai yakeyi besan inda kanshi yake ba dan wani juyawa da yakeyi
Phone dinshi yaji ya fara ringing cirowa yayi a hankali yana duba wake kiranshi
Kaman a mafarki yaga sunan Zulaihat yana yawo a screen din wayan a take a wajan ya tsayarda motan yayi recieving call din

Yana ji ya daga seya saka mata a kunne
"Hydar dan Allah kazo ka taimakeni ze batamin rayuwa"
A rude yace "Zulaihat"
"Hydar please kazo" cikin kuka take magaba kuka a hankali
"Waye ze bata maki rayuwa? kina ina?"
"Mr Muhseen, Hydar kazo karka bari ya bata-"
Be bari ta karasa ba ya cire wayan yana murmushi a kunneshi ya saka
"Love birds" ya fadi kawai
"You animal if you dare hurt her am gonna kill you i thought you were dead bani na maka laifi ba come and face me if you are a man"
Dariya ya saki sosai abun ya sake ba Hydar haushi
"By that time it's gonna be too late" be jira abunda ya fadi ba yayi hanging up

Da sauri ya fara gwada ko ze iya tracing number but it was too late cus he rejected the call
Wani abu yaji ta tare mai zuciya fitowa yayi daga motan ya bude trunk din motan hockey stick ya ciro
Kulle trunk din yayi da karfi sannan ya buga stick din a jikin window motan _Lamborghini_ din nan ji kake pusssss ya tarwatse second window yaje shima ya ringa fasawa a tsakiyan titi mutane se kallonshi ake babu wanda yamai magana ga kuma hold-up daya fara tarawa

Haka ya ringa fasa glass din motan nan seda ya fasa dukka glass din sannan yayi wulli da strike din seyaji dan daidai
Juywa yayi yaga inda aketa kallonshi gira daya a sama ya ciro wayanshi ya fara dailing number Daddy yana wani takun kasaita

Ringing na biyu ya daga be bari yayi magaba ba yace "Daddy nasan inda take ku bar nemanta kawai"
"Ban gane kasan inda taje ba?"
"Yanzin please just come and pick me up i will tell you all about it ina governor road"
"Wait ina mot--"
Be karasa ba ya kashe call din
Girgiza kai yayi sannan ya iira mens din nashi ya gayan masu su dena nemanta kawai and no question ask
"Yes sir"
Governor road ya nufa dayake beda nisa daga inda yake sabida haka be wani dade ba ya isa a bakin titi ya tarar dashi a tsaye se yayi parking a gabanshi shiga yayi shi kuma Daddy ya fara tafiya kaman ance ya daga kai kawai ya hango motan Hydar a tsakiyan titi
Kallonshi yayi da mamaki zeyi magana da sauri Hydar yace "please not now" dan haka yaja bakinshi yayi shiru suka kama hanyan gida.

Suna isa bakin gidan se kallonsu suke Hydar kowa daure fuska yayi ya dake parlon Daddy suka nufa anan suka sama Mommy tana kallon tv amma hankalinka gabadaya begun tana ganinsu da sauri ta mike tana tambayan ya akayi an ganta
Daddy ya kalla Hydar amma beyi magana
Seda ya zauna sannan ya kwashe duk yadda sukayi da Muhseen da kuma Zulaihat ya fadan masu
"Innalillai wain'nailaihir raji'un" dukkansu suke fadi a tare
"Hmm" kawai yace dan he has nothing else to think about all he knows is idande Muhseen ya taba Zulaihat he's gonna make sure he kill him with his own hands
"Yanxin ya ake ciki" Mommy ta katse mai tunani

"Mommy ni bansan ya zanyi ba yanxin i have no idea yadda ya kaita and-" se yayi sauri ya kai hannunshi aljihunshi ya zaro wayanshi
"Maybe wayan ze shiga"
Mommy da sauri ta matso kusa dashi "yes yi trying yanzin muje abunda yake bukata a bashi
Dailing yayi seya kai kunneshi da mamaki seya fara ringing shiru yayi yana jira a dauka
Seda ya kusan tsinkewa sannan Muhseen ya daga
"What now!!" Abunda ya fara fadi kenan Hydar shi kuma yayi shiru dan tsawan da yayi mai ya bashi haushi and beson ya fadi wani abu ne ya rama kan Zulaihat

Da sakaga yayi shiru kuma sunada tabbacin sunji magana se Daddy ya amsa wayan
"Hello"
"Waye wannan?"
"Daddyn Hydar ne"
"What do you want?"
"Ka gayan mana abunda kake so a baka ko nawane ka dawo da Zulaihat"
Wani dariyan basawa Muhseen ya saki
"Me kuka maidani talaka? Toh barin gayan maku wani abu i don't need a damn penny. Abunda nayi alkawari shine kawai zan cika danka sede ya aura gwanjo cos sena gama kwashe dadinta sannan shima yazo ya deba raguwana-"
Fuzgan wayan Hydar yayi dan yaji abunda yake fadi
"Am telling you don't you dare touch her wlh you are gonna regreat what you are doing"
"Mtewww thats your fucking business" se yayi endin call din
Wulli Hydar yayi da wayan danshi abunda ya tsana kenan amai wato someone hanging up on him kuma ba'a tababa se da Zulaihat tamai gashi wani banza yamai har sau biyu

Kallon wayan yayi yana nan yadda yake be tarwatse a fusace ya nufa inda wayan yake ya dauka kaman abun arziki seya auna yanason ya sake gefa dashi
Da sauri Mommy ta rikeshi dan duk abunda yakeyi suna kallonshi

"Hydar calm down okeyy, idan ka fasa wayan dame zamu kirashi kasan baze dauka wata number ba"
"Hmm am seriously gonna kill him"

Daddy dake tsaye seya karso inda yake yace
"Inada shawaran abunda za'ayi ya dawo da ita har gida but its a rough way"
Kallonshi Hydar yayi da sauri
"Who cares just tell us"
Murmushi Daddy yayi sannan yace
"Kunga baze rasa mama ko baba ba maybe ma yanada sisters ko brothers dan haka zamu kamo daya daga ciki

Please Login or Register in order to submit comment