Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinta sannan ta changer
[15:01, 14/12/2016] Tyetyelorh-❣: Ta amsa ta shiga daya daga cikin toilet din
Su suna waje suna jiranta

Tana shiga ta cire kayan sannan tadan wanke jikinta ta sa kayan hadda sucks da hula
Ta dauko dayan uniform din ta fito
Tularh ta kalleta tace kin ma fi kyau da pentin a fuskanki
Ta jefeta da kayan
Duk sukayi dayari

Fee_feey ta bude bag din ta dauko kayan kwalliya
Tace to zu na gyara maki fuska
Tazo ta fara gyara mata fuska
Tularh tace Allah ya temake ki be taba gashinki bah
Wai kinga inda hydar ya makureta kaman ze kasheta

Fee_feey tace ae yana ji da zulaihat
Tayi murmushi
Tularh tace ae inaga sonta yakeyi kwata kwata beson yaga abu ya tabata

Zulaihta tace ae am not his type yafi karfi na
Fee_feey tace ae ba namijin daya fi kargin mace a duniyan nan
Tayi murmushi
Bayan ta gama mata gydar fuskan tayi kyau sosai
Fee_feey ta dauki dayan uniform din ta sa a jakanta
Zulaihat tayi huging dinsu tare tace thank you guyx

Suna fitowa hydar yazo yace kinyi kyau fah
Tayi murmushi
Sega admin yazo su basu ma san abunda akeyi bah
Yace suzo time yayi za'a cigaba
Sukace toh
Hydar yace shi ya fasa conculuding zulaihat kawai tayi

Admin yace toh shikenan ya tafi
Zulaihat tace ita bazatayi bah

Su fee_feey suma suka wuce
Hydar yace yau zan kuma gida
Tayi murna sosai
Se kuma yace idande bazatayi concluding ba toh wlh baze kuma bah
Ta kalleshi
Yace am serious ya wuce ta biyo shi

Suna shiga hall din mufeedah ta juyo tana kallonta da mamaki


TYETYELORH'S NOVELX✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [07:50, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

IN DEDICATION TO AUNTIE AYSHA (MAMAN MIEMAH)

1⃣0⃣0⃣ β†— 1⃣0⃣5⃣

Duk sukayi shiru
Tace wlh am telling you guyx d truth but tunda baku yarda ba shikenan ta mike tana kuka ta wuce
Su zulaihat suka kalla juna

Tana zuwa gun motan daman daddy ta yana jiranta ta bude ta shiga fuskanshi a daure
Ya daka mata wani tswa seda ta furgita yace me kike ce masu
Tayi mugun furgita ta fara hawaye tace babu komai
Ya kama hannunta ya matsa yace ni zaki ma karya
Tana hawaye tace sunga sedan ciwo ne a hannuna suka gani shine suka tambaye ni ina na sama
Ya sake matsa mata hannu yace ni zaki ma karya tace am serious ba karya nake ba am speaking the truth
Ya saketa ya tafa motan yace mata muna zuwa gida kinsan me zakiyi tayi shiru
Ya sake daka mata tsawa yace kinjina

Tana kuka tace naji
A zuciyanta cewa tayi mommy meyasa zaki tafi ki barni da wannan mugun dan Allah ki dawo ki ceceni daga hannun azzalamin nan

Tun mommy ta nada rai haka yake masu mugunta yasa mommyta a daki ya mata tsinan nan duka tana jinta tana ihu

Da hrt attack ta muto
Ita kuma mufeedah ta dauka alkawarin seta kasheshi inda ya kashe mommy ta
Suna isa gida streght basement ta wuce dan ta saba idan tayi lefi toh anan take kwana
Ku haske babu a ciki duhu zalla sannan ga abubuwa masu cizo ranan nan ma kunama ya daneta
Duk sanda yace taje basement toh ranan babu abinci dan haka zata yini wani sai'n manta da ita yake yi yata sha'aninshi
Gidan su babban gida ne irin sosai

β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†

Zulaihat suka tashi kuwa yaje gun iyayenshi
Zulaihay tace ma Umma.Umma yau fa a gidansu Tularh zamu kwana
Tace ke dawa
Mu uku ne ni da fee_feey se ita tularh
Tace toh shikenan
Ta rungumeta tana dariya sannan ta tafi gun fee_feey itama ta tambaya mommyta ta yarda
Suna tsaye ita da tularh tana gayan mata Umma ta yarda kawai setaji irin an jawo hannunta ta juyo
Hydar ne yana jawota ya dauka hoto
Yana dariya ya cire wayan a jikin selfie stick yana kallon fuskanta
Yace kalla fuskanki kaman za'a sace ki

Ta daka cikinshi yace auchh it hurt
Tace ba kaibane kaban tsoro
Tace am sryyy yana maida wayan ya riko hannunta yace toh mu sake wani
Suka ringa daukan pic se kyau sukeyi

Tularh da take tsaye tana kallonsu tana murmushi saboda suna burgeta dukda basu fada ba tasan duk suna son juna

Fee_feey bayan ta tambaya mommyta ta yarda tana dawowa gunsu zulaihat sega Ahmed wanda ya mata murmushi dazin ya tareta

Taji alaman mutum akanta dayake kanta akasa yake
Tana daga kai ta ganshi yana mata murmushi
Tace wat!!

β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†
[18:53, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: Su zulaihat sun juyo suna kallonsu se dariya suke mata inda ta hada fuska

Ahmed zeyi magana kenan tayi tsaki ta wuce ta barshe a tsaye
Tana zuwa gunsu zulaihat taga suna yi mata wani kallo
Tace meye ku kuma
Tularh ta daga mata gira tace ya fula
Zulaihat tace me yasa kika yi mai haka
Tace am not intrested in him ku xu mu wuce dan ni na fara gajiya da school dinnan
Tularh tace daga nan zamu tafi gidan namu koh suka ce aa se mun kuma gida mun shirya tukunnan

Zulaihat tana tsaye tare da Umma tace tare fa zamu kuma
Tace aa ae ba tare muka zuba and mommy hydar tace zata rage mun hanya ta wuce tace se kinxo tace toh
Hydar yana tsaye a bakin motanshi fee_feey tazo tace mai plzzz zaka kaimu gidan mu ne sena dauko motane sannan na kaisu gidan su debu kayansu dan a gidansu tularh zamu kwana
Ko kallonta beyi ba yace toh danshi haryanxin hankalinshi be kwanta da ita bah

Tace yawwa tnxxx
Sannan ta juya
Zulaihat ta fito daga toilet sega Ahmed yace dan Allah ke kidan tsaya plzz ko na two seconds ne kiji me zance
Tace ina jinka
Yayi ajiyan zuciya yace thank god
Sannan ya fara dan Allah wannan frnd dinnan naki nakeson kiyi min hanya plzzz wlh tun dazin nake mata magana tanata banza dani
Se surutai yakeyi ita kallonshi kawai takeyi
Daya gama tacr toh shikenan amma yanxin ni bansan number ta ba balle nace zan baka
Yace babu komai barin baki nawa seki bata
Tace ae idan na bata ba amsa zatayi bah amma zan dauka wayanta by 8:00pm na yau se nayi flashing so duk number daka gani nata ne

Jikinshi na rawa yacr toh sannan ya ciro papper ya rubuta number ta bata ya ta yimata godiya tace ba komai
[19:15, 19/12/2016] Tyetyelorh-❣: β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…

Tana zuwa gun hydar yayi mata wani mugun kallo yace mata se wancan yake ce maki
Tayi murmushi tace maganan fee_feey yake min wai yana sonta
Ya yamutse fuska yace do i look lyk i care
Tace ba kai ka kambayan bah
Yace toh kira waancan mu tafi

Tace wai ina mommy yace sun tafi da Umma
Ohk sannan ta tafi kiransu fee_feey


Sukazo suka shiga mota suka fita daga makarantan
Hydar yace wannan layin ne tace unguwan rimi
Zulaihat tace me zamuyi a unguwan rimi kuma
Yace ask her
Ta tambaye ta tayi mata bayanin zata je ta dauko motanta ne seta kaisu gidan su tularh
Tace ohk

Suna isa ya ajiye su suka fita daga motan
Zulaihat ta bude kofan zata fita kenan dayake itace a gaba
Se hydar ya riko hannunta ta juyo
Yace nifa haryanzin hankali na be kwanta da yarinyan nan ba
Tayi murmushi tace karka damu shes very nice
Ya yamutse fuska sannan yace take care
Ta dan sara murmushi tace you too
Shima ya maida mata ta fita daga motan ta daga mashi hannu ya tafi

Tana shiga gidan seda tayi ajiyan zuciya dan haduwan gidan sannan kuma gabanta ya ringa fadi kawai batasan dalili bah
Se ta gansu suna jiranta tare suka suka shiga dakin fee_feey
Suna shiga tace wata aljanna duniya amma a zuciyanta

Ta shiga closet dinta tace barin dauko kaya sr nayi wanka sannan mu tafi
Tularh tace ki lebi kayan kawai semu tafi can muyi wanka tace shikenan
Ta dauka wani katon jaka ta debi kaya set biyu da night wear shima se biyu sannan inner wears
Suna kallonta zulaihat tace wannan kayan fah
Tace na zuwa gidan mata
Tace okeyy ooo

Tana gamawa suka fito gun motan dazata shiga daman kafin ta shiga tayi ma gateman magana ya wanke mata dan haka wai tasa kayan a ciki suka shiga zata fito kenan sega daddy ta ya dawo


TYETYELORH'S NOVELX
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [07:29, 15/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

IN DEDICATION TO LAWIZA FAMILY

9⃣5⃣ β†— 1⃣0⃣0⃣

Duk suka zauna
Mc yace wanda zeyi concluding a daibat collegue ya fito
Mufeedarh ta tashi tana wani kaudi se wani girgiza jiki takeyi amma babu abun girgiza wan

Tana farawa seta kalla hydar se kallonta yakeyi ta juya tana magana seta sake kallonshi
Se yayi mata smilling ya kyafta mata ido daya

Seta fara manta point dinda take magana akai ta fara inina
Ta sake kallonshi ya sake mata murmushi se yayi kaman ya mata kiss daga nesa

Zulaihat taga mufeedah tanata kallon fuskan hydar seta juya ta kalleshi taga abunda yake mata
Seta bugeshi tace stop it
Ya kalleta yayi murmushi

Ita kam mufeedah gaba daya hankalinta yana kan hydar har ta fara manta abunda takeyi
Time keeper yayi ringing bell yacr time dinta yayi
Kaman tayi kuka ta sake kallon hydar taga ya galla mata harara
Ta fara hawaye taje ta zauna

Mc yace wanda zeyi concluding a LAWIZA ACEDEMY ya fito
Zulaihat ta kalla hydar
Yace wlh idan bakiyi bah bazan kuma ba yau
Tace this not fair
Yayi murmushi
Ta mike har zata tafi ya rike mata hannu yace karki kalla fuskan kuwa ki ringa kallon bangon karshe
Tace toh
Ya saketa ta tafi
Tana xuwa ta fara magana tana kawo hujjuji masu karfi tana magana cike da confidence
Kuwa se ihu akeyi a gun
Tana gamawa tace thank you ta tafi

Aka ringa tafa mata ana ihu
Hydar ya bata hannu suka tafa
Tana zama yace daman kinsan ke zakiji concluding??
Tace no kawai zuwa min yakeyi
Yace nice one tayi murmushi

Mc yace kowa ya zauna yayi shiru yanzin judgea zasuyi aiki sannan a gaya wanda yaci

Suna zaune sunfi munti talatin a zaune kowa ya gaji se dugan hamma akeyi
Duk sun gaji da zama

β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†

Can se Mc ya tashi da envelope a hannunshi kowa ya gyara zama
Ya fara
*LADIES AND GENTLE MEN AS YOU HAVE ALL BEEN WAITING FOR,THE WINNER OF 2016 DEBATE IS.............WAIT BEFORE I SAY D WINNER YOU ALL KNOW YOU DID YOUR BEST SO AM SO SORRY FOR THE ONES THAT ARE GONNA FEEL BAD AND FOR DAIBAT COLLEGUE I HAD THAT NOBODY HAD EVER BEATEN YOU I HOPE YOU KEEP THAT RECORD.....................................THE WINNER OF TODAYS DEBATE IS...............* Ya tsaya yana bude papper *DAIB...............* Har sun fara ihu se yace ohhhhh sorrrrrry *LAWIZA ACEDEMY*
Congrat guyx

Aka ringa ihu ana tafi student da iyaye
Hydar suka gaisa da zulaihat yace nice job
Tace kai ya kamata na gayan maka hakah

Mufeedah ta tashi tanata shurutai wai this not fair abunda akayi be tamata cuce kawau akayi

Judge daya ya tashi ya amsa mic yace akanwa za'ayi cuce ke me kikayi idan ba mugude murgude bah a cikinku Ahmed was d one that did the work yayi mata tatas
Se tayi shiru ta kuma ta zauna
Akace a zauna za'a bada gift kuwa ya zauna
Aka dauko katon golden trophy aka cr suzo su amsa
Su biyu suka mike suka amsa ana ta ihu sannan aka basu check din 100,000 zulaihat ta rike baki
Kuwa se ihu akeyi Umma kuwa hadda hawaye
Bayan sun kuma sun zauna
[07:53, 15/12/2016] Tyetyelorh-❣: β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘

Akace ya daibat collegue suzo su amsa nasu Ahmed ya mike ita mufeedah tana zaune yace taso mana ta harareshi
Yace thats your know buisness
Yaje ya amsa aka basu wani trophy bede kai nasu zulaihat girma bah sannan da check din 50,000 ya amsa ya gaisa da su sannan yaje ya gaisa da hydar yayi murmushi yace congrat
Suka ce thank you
Hydar yace wait ya ciro selfie stick ya hada da phone dinshi sukayi selfie
Yayi murmushi ya wuce ita kuma mufeedah ta fashe da kuka se kuka takeyi abun tausayi

Iyaye sukazo se daukan hotona akeyi hadda student din
Sunsha photos hadda wanda basu sani ba sede ace juyo su juyo su dauki pic
Zulaihat tana juyawa ta hango mufeedah ita kadai se kuka takeyi taje gunta ta ja hannunta suka fita daga katon hall din me hayaniya

Suna fita ta hango wani kujera taje ta zaunar da ita agun ta share mata hawaye
Sannan tace kiyi hakuri ki dena kuka please
Ta ringa bata hakuri har seda tayi shiru
Tana daguwa zatayi magana sega babanta yazo wuce wa ya galla mata wani harara zulaihat itama taga abunda yayi
Se ta sake fashewa da kuka tace na shiga uku yau.
Yau zan motu na shiga uku tasa hannu akai tanata ihu tana kuka

Zulaihat riketa tace meyafaru gayan min meyafaru kiyi hakuri ki gayan min bunda ke faruwa

β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…β˜…

Tayi ajiyan zuciya sannan tace wlh yau ze kasheni idan naje gidan nan wlh mutuwa zanyi wlh kasheni zeyi
Tace waye ze kasheki wai tace babana wlh yace idan banci bah kasheni zeyi idan na dawo gida
Tace kiyi hakuri baze kasheki ba

Sega hydar ya fito da fee_feey da tularh suna bayanshi

Yace meyafaru
Mufeedah ta cigaba wlh yau zan mota na shiga uku na lalace wayyo Allah ka taimakeni na bani
Zulaihat ta kalla su hydar
Hydar ya mata tsawa yace keyi mana shiru dalla dan bakuci ba shine kike wannan haukan
Zulaihata tana rike da hannunta tace ba haka bane
Mufeedah ta mike ta daga riganta ta baya sukaga wani katon sedan bulala tace wlh shi yayi min wannan dukan
Hydar yace wa yayi maki dukan take babanta
Yayi tsaki yayi wucewanshi gun mommy suka ringa selfie

Mufeeda tace baku yarda da abunda nake gayan maku bah koh
β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†





TYETYELORH'S NOVELX
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [13:47, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

IN DEDICATION TO AMEENAH ADAMU(MEENAHCOOL) MUCH LOVE DEAR😘

1⃣0⃣5⃣ β†— 1⃣1⃣0⃣

Da sauri ta fito daga motan shima ya fito tayi huging dinshi tana gayan mashi su suka ci yayi murmushi yace ya kamata muje muyi celebrating koh
Tace daddy ynaxin sleep over zamu

Yana daga kanshi ya kalla cikin motan ya hango zulaihat ya tsaya yana kallonta
Su zulaihat suka fito daga motan suka gaidashi shi bema jisu ba se kallonta yakeyi

Fee_feey ta tabashi tace daddy suna gaidaka sannan ne yadan furgita ya amsa
Ita zulaihat kwata kwata bata san haduwansu dashi saboda kallon dayake mata amma wani gefe a zuciyanta se taji kaman irin ta dade da sanninshi

Bayan ya amsa fee_feey tace toh zasu tafi ya ciro 5k ya mikama fee_feey yace toh gashi kuje ku saya snacks
Ta amsa tana murn suma sukayi godiya suka shiga mota suka kama hanya
Suna isa gidansu zulaihat suka fito suka tarar da Umma a parlo suka gaidata
Umma tace se yanxin zaku iso
Fee_feey tayi murmushi tace yanxin ma zamu kuma
Tace yau ni kadai zan kwana a gidan zulaihat tace toh mu kwana a nan mana kawai
Umma tayi dariya tace wasa nake maki tashi kuje ku shirya kayan ku tafi
Tularh tace Umma kuran mu kikeyi kuma
Tace ba dole na gaje daku bah naji abunku na gaji sannan na dawo gida zaku dameni
Zulaihat tace shikenan barin deba dayawa hadda na school harse kin nemeni zan dawo
Umma tace a jeki

Sukayi dariya suka shiga dakin
Ta debu kaya set uku da nightgown ta saka a cikin wani karamin travelling bag sannan ta dauko handbag dinta tasa irin kananan abubuwa kaman su brush da kayan walliya da sauran su
Bayan ta gama suka fito sukati sallama da Umma sannann suka tafi

Da suka kama hanya memakun su tafi gidansu tularh se sukayi hanyan ostrich bakery

β˜†β˜†β˜†β˜†β˜…β˜…β˜…

Suka kalleta da mamaki zulaihat tace gidansu tularh fa zamuje
Tace ba daddy ya bamu kudi mu sayo snacks ba ostrich zamu
Tace toh
Suna isa sukace ita kadai ta shiga dan su bazasu shiga bah
Tayi tayi dasu amma suka ki shiga dan haka ta hakura ta shiga ita kadai

Data shiga ta sayo masu irin manyan roban coke dinman guda biyu sannan ta sayo su sponge cake dasu cookers da popcorn, donot, burger, pizza dade sauransu daje gun daza'a bada kudi aka kirga komai aka fadan mata amonth din ta dauko poss dinta ta mika kodan ta amsa kayan leda uku sannan ta fito
Tana fitowa gun kofan seta ci karo da mutum kayan suka rube tana daga kai seta ga Ahmed
Ta hada rai ta fara zazzaga mai masifa
Shi kallonta kawai yakeyi dan gabadaya yarinyan burgeshi takeyi
Ya durkusa ya fara debu mata kayan ta fuzga ta wuce motan
Ya tsaya yana kallonta
Tana shiga ta fuzga motan da karfi

Zulaihat tace dan Allah rage gudo
Sukayi2 da ita ta rage gudo taki
Se tularh tace ae kin wuce gidan sannan ne ta tsaya ta juyo ta kalleta
Ta bude motan tace tularh tazo tayi driver
Tularh ta fito ta amsa ita kuma ta bude baya ta shiga
Zulaihat ta juya tace meya faru ne wai
Tace babu komai

Tularh taja motan suka kama hanya
Suna isa gidansu tularh tayi horn gateman ya bude suka shiga
Tayi packing suka fito
Itama gidan ba lefi dan ya hadu

Suna shiga parlo mommyta ne tana zaune zulaihat taje tayi mata peck itama tularh tayi mata
Fee_feey tana tsaye tana kallonsu
Ta kalleta tace ke baza kiyi pecking dina b fayi murmushi tayi mata
Mommy tace koh kefa
Tularh tace mommy anan fa zasu kwana
Tayi murmushi tace toh sannu ku da zuwa
Toh ina kayanku
Zulaihat tayi murmushi tace wlh suna mota
Sula fita suka debo hadda snacks din

β˜†β˜†β˜…β˜†β˜†
[14:24, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣: Suna shiga dakin tularh dakinta ya hadu sosai amma duk da haka na fee_feey ya fi nata haduwa dan sunfisu kudi

Zulaihat ce ta dauka towel tace ita bari ta shiga wanka
Haka kuwa akayi tayi wanka ta wanke kanta tana fitowa daga ita se towel suka juyo suna kallonta
Tace meye tularh tace wai ke kullum idan zakiyi wanka se kin wanke gashi
Tace a mana
Fee_feey ta dauka towel itama ta shiga tayi
Zulaihat ta dauka hand drier tayi drying gashinta sannan tayi oiling
Ta shafa mai sannan ta bude jakanta ta dauka wani wando tasa da west

Bayan duk sun gama wanka sun shirya ita zulaihat tana kwance a kan gado ita da fee_feey suna kallo a laptop din fee_feey se tularh ta baje a kasa tana chatting
Mommy ta shigo tace toh ku sauko muyi lunch
Zulaiat tace mommy mun hutashe ki muna da snacks dinda muka sayo shi zamuci
Mommy tace ae ku wlh baku isa ba seda na gama girki zakuce kunada abunci aeku se kunci abincin nan
Fee_feey tace toh ku tashi muje mu ci
Tace yawwa ke duk kinfisu hankali ma
Tularh tace wa
Fee_feey tayi masu gwalo ta tashi ta fito mommy tace a baki ma zan baki abinci
Zulaihat itama ta tashi ta biyosu tace gaskiya nide ban yarda bah nima se an bani a baki
Mommy tayi dariya suka sauko tularh itama taa biye dasu abaya
Suka zauna kan dining suka fara cin abinci
Se suke labarin mufeedah
Zulauhat tace ita ta yarda da abunda mufeedah ke cewa tace wlh yarinyan ta bata tausayi kaman ta bude jakan fee_feey tasata a ciki
Duk sukayi dariya fee_feey tace toh idan kin sata cikin jakan in zaki kaita
Tace gun Umma mana

Mommy tace wai waye mufeedah tularh tace yarinyan da zulaihat sukayi debate tare
Tace aeko kusa da babanta na zauna shi idan ana tafin nan ma beyi ma yarshi
Zulaihat tace toj kilan abunda take fada gaskiya ne
Da suk gama suka tattara plates din suka kai kitchen wai zasu wanke
Mommy ta hanasu amma zulaihat tace se sunyi
Zulaihat ce me wanke wa fee_feey tana daurayewa se tularh tana jerawa
Ita fee_feey kwata kwata bata taba yin wanke wanke a rayuwanta ba se yau

Suna gamawa suka kuma daki suka sa waka se rawa sukayi kaman yan chaso

β™‘β™‘β™‘β™‘β™‘
[15:36, 22/12/2016] Tyetyelorh-❣: MISALIN KARFE TAKWAS NA YAMMA

Suna zaune a dakin wayan fee_feey na hannun zulaihat ta dauka jakanta ta ciro papper da Ahmed ya bata me number shi a ciki tayi dailing a wayan ringing daya yayi ta kashe

Ta bangaren Ahmed kuwa yana zaune yana jiran yaga number aeko yana ganin kira ya tashi da sauri yayi saving number yanata jin dadi

Tularh!! Tularh!! Mommy keta kwalla mata kira tana cewa ga daddyta ya dawo aeko a guje ta mike ta fito daga dakin su zulaihat suma suka tashi dan su gaidashi

Suna sauka tularh ta rungumeshi tanata murna dan yayi tafiya na one month
Shima da murnanshi ya rungumeta
Suka gaidashi ya amsa da fara'arshi
Yace ya debate din suwa sukaci
Zulaihat tace mune yace wow congrat ashe yaran akwai kai
Sukayi dariya sannan suka kuma dakin
Fee_feey ta dauko kayan da suka sayo ta ciro popcorn din ta fara ci ita kuma zulaihat ta sauko ta dauka cup da zasusha coke dindashi

WASHE GARI

Zulaihat ce ta fara tashi taga kwanciyan da sukayi da sauri ta dauka wayan tularh tana dariya ta daukesu hoto
Tularh ce ta rungume kafan fee_feey tana bacci ita kuma fee_feey tana rungume da kafan tularh
Ta tashesu suyi sallah asubah


β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†β˜†



TYETYELORH'S NOVELX
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [08:36, 31/12/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹


Na tyetyelorh

THIS PAGE IX DEDICATED TO *MAMAN MUHSIN* TNX SO MCH FOR D GET WELL SOON CALL YOU GAVE ME THANKS AGAIN FOR UR CONCERN LUV YUH 😘

1⃣1⃣0⃣ β†— 1⃣1⃣5⃣

Suna idar da sallah ta nuna masu pic dinda ta dauka sukayi ta dariya
Zulaihat tace mafarkin me kukeyi wai
Fee_feey tace wlh ni mafarkin kylie nayi wai tazo ta rungumeni munata ihu
Suka ringa mata dariya
Ita kuwa tularh cewa tayi wai ita ta manta nata
Allalin karya takeyi bata manta bah suka kuma bacci

Misalin karfe 11am suka tashi suna tashi seda kuwa yayi wanka sannan suka debu snacks dinsu sukafito

Kitchen suka shiga akayi warming snacks din sannan zulaihat ta ciresu a leda suka jerasu akan dining sannan suka debu ruwan zafi suka saka a cikin flask
Se tularh taje ta taso mommy da daddyta suzo suyi breakfast
Suka fito sukazo suka zauna suma sannan aka fara breakfasat
Ita mommy tea kawai ta hada tana sha
Daddy cewa yayi tun yaushe kuka tashi kuka fara wannan aekin
Tularh tayi dariya tace daddy halan santi kakeyi

Yayi dariya sannan yace bazakuje school bah
Zulaihat tace ae da akayi debate din se aka bamu holiday se nxt monday

Da suka gama suka wanke dises din se suka kuma daki

Kawai suka kwanta can se sukaji phone din fee_feey yayi ringing tana dubawa taga number se tayi rejecting aka sake kira ta sake kashewa
Ana kiran na ukaun tasa hannu zata kashe zulaihat tace mata wai meyasa bazaki dauka bah kika sani ku wani abu me mahimmanci ne tace ni ban daukan number sannan ta kashe wayan baki daya

Bayan kaman minta talatin se sukaji ana knocking dakin
Suna budewa daddy tularh ne yace su tashi kuwa ya shirya zasu fita yawo ae ko da sauri suka mike kuwa yadan sake shirya wa kafin dukakansu suka fito


Wajan hutawa sukaje amma banda mommy tularh ita tana gida taki zuwa
Aka sha ice cream sukayi selfie daman sunzo da carpet dinsu suka zauna akai sukayi hira me ban sha'awa daman shi daddy tularh akwai son yaga yara dayawa amma se Allah ya basu guda daya shiyasa sukeji da ita kaman kwai misalin karfe shida na yamma suka dawo gida da tsaraba kala2 dana ciye ciye da kuma sauran su
Suna dawowa wanka sukayi aka zauna kan dinning sunta ba mommy labarin abunda sukayi acan se hayaniya sukeyi kaman yara shi kuwa daddyta se dariya takeyi abun nema ya samo mommyta data kalleshi seta ji taudayinshi dan tasan abunda yasa yakejin dadin nan

Bayan sun gama kuwa yaje ya kwanta

*Hydar*🌹

Hydar ranan daya kuma gida suna shiga dashida isa shi ya debu mai kayanshi saga mota ya shigan mai dashi dakinshi sannan shima ya dauko nashi ya kai dakinshi dake kasa
Hydar yana shigowa gidan da phone dinshi a hannu gabadaya hankalinshi yana cikin phone din kawai yaji ance suprise sannan aka kunna wuta ya dago a tsorace se yaga mommy da dadday a gaban dinning suna tsaye anshirya mai abubuwa kala kala ya ciye ciye

Yayi smiling sannan ya karasa gun mommy yayi huging dinta
Tana murmushi tamai peck
Shi kuwa daddy ya washe baki yana jiranshi yazi yayi huging dinshi se yaga hydar yaja kujera ya zauna yana ma mommy murmushi

Tace

Please Login or Register in order to submit comment