Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka isa bakin motan
"Yawwa ina jinki kince zaki gayan min wani abu"
Dumm!!! Gabanta ya fara dukan uku-uku
Karfin hali tayi tace "swthrt ka bari bayan bikin mayi maganan please by that time i will be ready for anything"
"As you wish babe"
"Amma zakazo bikin koh??"
"Ya za'ayi nazo. You never inivite me"
"Well am inviting you now plus ni banma ga invitation card dinba amma gobe za'ayi daurin aure da dinner se jibi akaita dakinta"
"Tohm zan gani idan zan iya zowa"
"Swthrt??"
"Tohm zanzo shikenan"
"Yawwa drive safe. Idan ka isa text me okeyy??
"Okeyy. Take care"
"You too"
Shiga yayi ya tada motan sannan ya daga mata hannu itama ta daga mai kana ya fice sannan itama ta juya ta kuma ciki
Lokacin 2:26pm
*****

Can gidan anata sha'ani se ciye-ciye ake from the both houses kawai sha'anin gabansu suke basu damu bride na kwance a asibiti ba..

"Mommy dan Allah a kira doctor nan yazo yayi discharging dina na warke plus i can take care of myself nasan maganin dazan sha"
Mommy tace "nima abunda nakeson cewa kenan tunda ta sama sauki kawai a sallamemu gashi mun bar baki a gida"
"Thats not a gud idea" Mommy Hydar ta saka baki ta cigaba "a barta zuwa gobe dan yanxin idan ta kuma can hayaniya baxe barta ta huta ba"
"Mommyyy" Zulaihat ta kirata kaman zatayi kuka
Hydar kowa be cewa komai yana kallon wayanshi da alama texting yakeyi
Daddy yace "bari muje muyi magana kawai idan yaga ze iya sallaman mu yau shikenan idan kuma yace se gobe fine" yana fadin haka ya fice
Zulaihat tana juyawa gun Hydar taga yanata smiling sannan da alama typing yake a wayanshi wani abu ya tare mata zuciya danta tabbata bazena chatting da namiji ba yana wannan killer smile nashi
Dagowa tayi taga kowa na harkan gabanshi kawai takai hannunta ta furzge wayan da karfi da sauri ya dago ya kalleta da mamaki ita kowa harara ta galla mai ta daga pillon dake kusa da ita ta tura ciki

Kusa da ita ya matso sosai dede kunnanta yace
"Are you jealous"
Bejeshi tayi ya kuma ya zauna yana dariya ita kowa sake murtuke fuska tayi.

Be wani dade ba suka dawo tareda Dr. Din gun Zulaihat din ya nufa yana gwada blood temperature nata its all normal dan haka ya kallesu
"Zaku iya tafiya dan komai nata is normal and she's a doctor herself so zata iya kula dakanta and dan Allah kuna isa a barta tadan huta tukun"
Godiya suka mai sannan ya fita

Fee_feey ce ta mike ta fara hada kayan da Mommyn Zulaihat tazo dasu
Ana gamawa suka kai mota sannan kowa ya fara shiga mota daga Fee_feey se Zulaihat da Hydar aka bari a baya suma tare zasu dawo shiyasa
Rike da hannunta yake tana ganin su Mommynshi sun wuce seta furge tana sake mai harara
Murmushi yayi sannan ya zaro wayan daya dauko ya nuna mata gun messege yace "it was only Mufeedarh and cewa takeyi tana hanya gobe zatazo. You can read it" yana fadin haka ya mika mata wayan
Kalon wayan tayi sannan ta kalleshi
"Do i look like i care? FYI i don't give a shit dawa kake hira"
"Then why are angry"
"Am angry cus seeing your face no offence"
Murmushi kawai yayi dan yasan she's totally lying.

☆☆☆★★★
[22:28, 5/18/2017] RB-Tyetyelorh-❣: "Hydar. Wai ina su Muhseen din suke?" Tambayan da Fee_feey tayi kenan dan ita tana dan daga gaba
Zulaihat seda taji hangin cikinta ya kada juyowa yayi ya kalleta sannan ya kalla Fee_feey dake jiran amsa
"Ga dakin nan" yayi pointing dakin dake facing nasu
"Son of a bitch" Fee_feey ta fadi
"Can i see him?" Zulaihat ta tambaya da sauri dukka su buyun suka juyo suka kalleta
"Are yo fucking kidding me?"
"I don't think so. I just want to talk to him"
"But what about?"
"Thats my business" tana fadin haka ta kama hanyan dakin da sauri ya riko hannunta
"Please Hydar i just want to talk to him 20mins yayi yawa"
"But tare zamu shiga"
"No please, Hydar" ta kira sunanshi tana mai wani poppy face
"Bazan dade ba wlh"
"Shikenan amma muna bakin kofan idan ya wuce.." seya kalla agogon hannunshi sannan ya cigaba "10mins zamu shigo"
"Deal" seta kama hanyan dakin suna biye da ita

Dede kofan ta tsaya jikinta har wani rawa yakeyi ga faduwan gaban da takeyi amma kaman dole seta shiga tura kofan tayi a hankali ta shiga sannan ta maida kofan ta rufe tana juyawa a kan gado ta hangoshi an daure dukka kafanshi idonshi biyu
Tsayawa tayi tana kallonshi shi kowa daya ganta ta shigo wani wawan murmushin mugunta ya saki wanda yayi fitting face nashi sosai
Bata motsa ba tana tsaye a kofan seyace
"Welcome swthrt. Kinzo gaidani kenan? I see you are awake i thought daga nan gangarawa zakiyi ae sede muzo cin waina"

Shiru tayi batayi magana ba tana mai wani kallon tsana ga hawaye suna zubu mata a ido
"C'mon give me a hug Babe" yayi popping B din
Matsawa kusa dashi tayi tana hawaye
"Mr. Muhseen mena taba maka a rayuwa da kakeson batamin rayuwa? Gayan min abunda na taba maka"
"Baki min komai ba i just felt like bata maki rayuwa"
Kuka take sosai
"And insha Allah bazaka taba cin ganaba ba mugu kawai and you will fucking raw in jail for rest of your life"
Wani dariya ya saki "and am gonna enjoy it. You have no idea what am capable of"
"Yeah you are right i have no idea but insha Allah yadda Allah ya kubutar dani sau biyu haka ze ringa kareni daga allazumai irinka and let me tell you dis wlh idan ka kara shiga rayuwa na wlh tallahi am gonna cut off your dick and place it on your forehead that way you will be call a dickhead"
Tana gamawa ta kama hanya fita kafin ta karasa se taji yana cewa

"We shall see about it bitch and ko banyi raping naki ba se nayi raping wanda kikeso"
Murmushin takaici tayi seta juyo
"Insha Allah sede kayi raping yar cikinka ko kuma shirikai ka ass hole"
"Wait!! Kinyi girman da zaki ringa maidamin magana koh barin gayan maki har yanxin ina kallonki as school girl din da i once tried to rape"
Juyowa tayi tana kallonshi abun ya bata mata rai shi kuma ya kuma ya kwanta yana mata kallon what are you gonna do about it?

Gun gadon ta nufa kujeran roban dake bakin gadon ta daura kawai ta kaimai a kafa inda aka daure wani wawan ihu ya saki yana rike da gun gashi babu daman tashi
"Opppss. Does that hurt? Ass hole" seta kama hanyan fita daga dakin se yace
"You slut i promise, you are gonna regreat it"
Batayi magana ba se tayi raising middle finger ta.ta juya sega Hydar da Fee_feey sun shigo da sauri ko kallonsu batayi ba ta fice daga dakin
Kallon Muhseen dukka sukayi yana rike da kafanshi a tare sukayi murmushi sannan suka bi bayanta
A parking lot suka sameta tana jiranshi su fito daga nesa ya bude mata motan da remote din dan haka seta gane motanshi a ciki
Sit din gaba ta shiga ta zauna sannan ta saka sit belt suma suka shigo ya tada motan suka fara tafiya
Sun yi nisa se fee_feey tace
"Twenno meya faru a ciki wai?"
Shima Hydar ya juyo dan jin amsa
"I just teached him a small lesson" murmushi kawai sukayi

Suna isa be gama parking ba Fee_feey ta bude kofan yana parking tayi sauri ta fice dan tasan definately yana son mata magana
Hannu takai zata bude kofan se yayi sauri yayi locking motan gabadaya juyowa tayi ta kalleshi
"Open the car!!"
"Or?"
"Am gonna break your glass"
"Ohh really? Goodluck with that, fyi window is bulletproof"
"Hydar let me out bacci nakeji"
"Then just listen to me please"
Shiru tayi tana kallonshi alaman ya fadi abunda ze fada
"Zulaihat mena maki for you to hate me"
Kallonshi tayi a zuciyanta tace you have no idea a fili kowa dauke kanta tayi daga gunshi
"Please just answer me"
"Wait. Barin tambayeka wani abu, meya hadaka da Mufeedarh"
Murmushi yayi sannan yace
"A oxford muka hadu da ita acan itama tayi masters nata and we became frnds after all su biyu nema frnds dina ita da Jamal"
"Nothing more?"
"Yes"
"Hmm amma naga hotan da kukayi da ita....... you know what? Just forget about it"
"No tell me. Abunda ya sa kika tsaneni kenan?"
"Ni ban tsaneka ba" ta fadi tana kallon gefe
"Zulaihat look at me and tell me mena maki for you to hate me"
Ba tareda ta juyo ba tace "Hydar i don't hate you okeyy? And stop saying it cus you are annoyying me"
Hannunshi yakai ya riko fuskanta ya juyoshi gareta
"Zulaihat you know i love you so much....."
Janye fuskanta tayi "Hydar open the car!!" Ta fadi dadan karfi
Kallonta yayi amma ta kawar da fuskanta gefe guda da karfin gaske ya juyo da ita kafin ta ankara yayi owing lips nata
Befe two seconds ba ta janye kanta da karfi tareda dukan kirjinshi hawaye na kwaranyo mata kaman panpo
"I hate you!!" Abunda ta fadi kenan da karfi tana sake bugeshi
"Look am so sorry o....."
"Hydar open the fucking car before i break you glass"
Kallonta yayi yasan he really annoyyed her hannunshi yakai ze bude se kuma ya tsaya yasan idan ya bude yanxin haka za'ayi auren suna fada maida kallonshi yayi gunta tana share hawaye tana jiran ya bude mata kofan

"Wallahi tallahi bazan bude kofan nan ba sekin gayan min abunda na maki kika tsaneni haka and it was all your fault in the first place.."
"My fault?" Ta kaste shi
"Yes. Zulaihat tun daga farko daga gayan maki i have falling for you kike fushi dani laifin me nayi dan nace inasonki shine haryanxin kika fushi dani"
"Open the fucking door!!"
"Hmm i've already told you shout and say whatever you like bazan bude ba se kin gayan min abunda na maki"
"Haka kace koh?"
"Yeah"
"Then muta zama a haka definately wani ze tambayeni"
"And ansan muna tare ae. I thought you said you love me?" Riko hannunta yayi

"Baby am so sorry kume na maki dan Allah kiyi hakuri you know i love you so much and whatever i did. i had no idea it would hurt you am really so sorry"
Kallonshi take she knows each and every word he is saying is damn true and ita kanta idan aka saka mata wuka a wuya akace ta fadi abunda ya mata bazata iya ba cus batasan specific abunda ya mata ba itade tasan data ga hotansu shida mufeedarh she was very jealous and daga nan babu wani abu kuma
Kallon juna sukeyi kaman sunga tv se kuma ta janye hannunta ta sake juya mai baya
"Zulaihat i can do anything just to proof to you i love you wlh ku durkusawa zan iya yi"
Ji tayi kuma ya bata tausayi amma ta dake
"Anything??"
"Sure anything just mention it"
"Kiss me, is only i ask"
Kallonta yake da mamaki he never expected this coming out from her cute mouth (Lol)
Itama kallonshi take cikin ido tana jin wasu butterfly a cikinta
Wani killer smile ya saki hannunshi yakai ya riko bayan wuyanta ya matso da ita kusa dashi a tare suka kulle ido yayi owing lips nata yana kissings nashi so sexy itama tana maidama

She can't believe itace take kissing Hydar yanxin and tana maidama wani seya rantse ta saba
Hannunta daya takai gun bude doors din yana budewa ta kwace kanta da sauri ta fuce daman babu komai a hannunta

Hydar kowa he was freeze idonshi were still closed ji yake kaman a mafarki
Ita kowa gudu take kaman ba mara lafiya ba tana murmushi harta isa cikin parlo anan ta tarar da Mommy se jirga-jirga takeyi se fee_feey tana zaune da remote tana kallon E!
"Love birds se yanxin"
Middle fingerta tayi raising mata tana murmushi
Mommy ta kalleta "ke kike gudu kaman ba mara lafiya ba? ya maran hope ya dena ciwo?"
Murmushi tayi "ba dole ya dena ba yasha danna gun Mommy" dariya sukayi dukka seta kama hanyan hawa sama tana tambayan ina Umma take saboda bata cika son haduwa da bakin gidan sun ringa tsokanan ta kenan
"Yanxin ta shiga wanka"
"Nima na tafi nayi wanka na kwanta"
Tana magana tana tafiya stairs din ta haye ta shige dakinta sannan ta turo kofa

Tana shiga kaya ta cire ta shiga wanka ta sake gasa maranta sannan ta fito
Ta taje kanta tanayi tana hawaye dan azaba cus ta dade bata taje ba
Mai ta shafa sannan ta shafa turare ta saka crop top da skinny sannan ta bude fridge din dakin malt kawai ta gani a ciki dan haka ta dauka budewa tayi ta kwankwata tayi rabi seta ajiye saman fridge din sannan ta kulle labulen dakin se dakin yayi duhu kaman dare sannan ta kunna Ac ta haye gado
"Awwn i miss you so much"

Hydar ne ya fado mata murmushi kawai tayi bata dade ba bacci yayi gaba da ita
***

Hydar kam ya dade a cikin motan har a lokacin he can't believe what just happened ya kusan 20mins sannan ya sauke ajiyan zuciya ya tada motan ya kama hanyan gida
Yana isa tsaki yaja dan baki sun fara yawa a gidan yana shiga parlo se "Ango kasha kamshi" ake cemai murmushi kawai yake masu yana shiga dakinshi wanka ya shiga ya fito da towel a waist nashi

Sallah yayi sannan ya shirya cikin wata black kaftan ba karamin amsanshi yayi ba fishe jikinshi yayi da turare sannan ya dauko karamin jakanshi da yasa kayan sawanshi sannan yayi locking door nashi da key sannan ya nufa dakin Mommy bata nan se wata sister ta (Auntie Aysha) dan haka shiga yayi suka gaisa suka dan taba hira dan yana shiri da ita cemai tayi Mommy na dakin Daddy dan haka ya kike ya nufa dakin

Yana shiga da sallama duk suka amasa mai
"Hala hotel din zaka tafi" Mommy tamai tambayan kafin ya zauna
"A can zani"
Nasiha suka ringa mai wanda ya saka jikinshi sanyi sosai
"Hydar kaji tsoran Allah ka rike matanka tsakani da Allah. Kuma ka tabbata kun sasanta junanku tun kafin abu yayi karfi, duk abunda tayi wanda be kamata ba ka gyara mata cikin kwanciyan hankali. Kuma kai zaka koya mata sonka" haka Daddy ya ringa mashi nasiha hadda Mommy sannan daga baya suka sallameshi ya mike ya fita

Motanshi ya shiga ya tada ya bar haraban gidan ya kama hanyan Lawiza hotel dan sunyi booking hotel din gabadaya ne saboda yan biki abokanshi dana Daddy yana shiga ya tarar da abokanshi guda biyu suma sun iso Adeel da Hakeem
Gaisawa sukayi sannan suka shiga ciki tare suna hiran duniya
"Ango ji yadda kake kyalli" Hakeem ya fadi yana murmushi
Dariya kawai sukayi gabadayansu


☆☆☆★★★
[19:37, 5/19/2017] RB-Tyetyelorh-❣: _--Some hours later--_

Fee_feey ce ta shiga dakin Zulaihat a shirye cikin black duguwan riga ya matseta amma armless seta yafa gyale wanda ya kulle mata jiki dukka amma shara-shara
"Yo tashi" ta fadi tana tapping Zulaihat a kafanta"
"Go away"
"Zulaihat tashi mana"
"Live me alone"
"Wlh ruwan sanyi zan kwara maki idan baki mike ba. Ki tashi time yan wucewa"
"Ina zamu wai?"
"Taso ki shirya seki gani"
Dakyar ta samo ta mike sanna itama ta shirya irin shirin da Fee_feey tayi amma ita dress nata was red da black veil while fee_feey black dress da ash veil se bakin handbag nata

Suna fitowa dakin Mommy suka nufa tana tare da Umma suka gayan masu zasu tafi saloon
Mommy tace "motan haya zakubi?"
Shiru sukayi seta mike ta bude wani drawer ta dauko ma fee_feey keys din motan ta mika mata
Tana amsa ihu tayi ta kai mata tight hug sannan ta basu kudin mai da kuma na saloon din suka fito

Fee_feey ke driving suka fara shan mai tukun suka tafi saloon din
Aka wanke masu kai sannan aka gyara masu kunba da wankin kafa suka fito
Wani store suka nufa fee_feey ta ringa zaban ma Zulaihat wasu shorts da night gowns irin shara-sharan nan wanda basu rufe cinya ba tun tana hanata har itama ta biye mata suka ringa deba hadda wasu bikinis sun deba dayawa tun suna kirgawa har suka bata

Sun dade suna siye-siye da shirme kala-kala sannan suka dawo gida lokacin karfe 9:46pm
Dan haka su Mommy duk sun kwanta suma dakunan su duka nufa suka kwanta
***

Gefansu Daddyn Hydar kowa anje gidan da Muhseen yakai Zulaihat anyi binciki an dauko handbag nata sannan aka dauko motanta aka dawo dashi gidansu handbag nata kowa Umma aka bamawa ta ajiye mata
Whlie su Muhseen suna can a asibiti ance suna samun sauki za'a nufa court dasu se'a yanke masu punishment nasu

_--Washe gari--_

Gidan se hayaniya ake dan yau event uku za'ayi
Idan aka gama daurin aure se ayi yinin biki sannan ayi Dinner
Se gobe akai marya sannan ayi budan kai dan Abuja za'a kaita

Karfe 11:26am se karfe 01:00pm za'a daura aure
Zulaihat ce zaune a dakinta duk a burgice wai itane yau hours to become a bride
Mikewa tayi ta shiga dakin Fee_feey ita hankalinta kwance se kallo takeyi a laptop nata
"Yawwa har yanxin kina bin The flash" fee_feey ta tambayeta

"A ina bi amma an wuceni da episode biyu"
"Kwat amma an barki a baya barin baki labari"
Kusa da ita ta zauna ita kowa fee_feey da gangan ta kawo zancen da taga yadda ta burgice

"Kinsan ae savitor yana kiran kanshi the future flash ko ku kuma the God of speedstar"
"Yep"
"Tohm ashe savitor berry ne"
Gyara zamanta tayi "what!! Yimin bayani ina jinki"
"Yawwa. The man behide the suit is berry shiyasa his always one step ahead of the cus he live the past yasan duk abunda ya faru a baya shiyasa duk plan dinda berry a kuma team flash suka kawo yake bata masu. Kuma shiyasa caityn ta yarda dashi ta kuma mai amma ni abunda ban gane ba shine meyasa yakeson kashe girlfrnd nashi i thought yana sonta"
"Kwat i can't wait na kalla"
Haka suka ringa hiran The Flash har Zulaihat ta manta damuwan da take ciki
Can Umma ta shigo da handbag na Zulaihat a hannunta ta mika mata amsa tayi da sauri take tambayan inda ta samo tareda budewa

"Tun jiya baban Hydar ya aiko dashi hadda motanki yana waje"
"Tahb amma bamu lura dashi ba"
Bude jakan tayi ta dauko wayanta tana kunnawa

Mommy ce itama ta shigo da kaya a hannunta ta ajiye akan gadon fee_feey
"Ga kayanku"
"Mommy wai anyi anko?"fee_feey ta tambaya
Se yanzin Zulaihat ta tuna idan ana biki kawayan amarya suna anko ita ko kawayan bata dasu

"A iyayen amarya sunyi anko sannan cousins dinku suma na tura masu na yini dana Dinner"
"Aww tohm"
"Ga kayan da zaku saka yanxin" Mommy ta fadi tana zaro wasu atampha guda biyu
Mika ma Zulaihat ta farayi
Wata super ce red anyi mata dinkin riga da skirt ba karamin kyau yayi ba Fee_feey itana nata super ne amma bekai na Zulaihat ba saboda definately dole amarya ta fita daban
"Wannan shine ankon frnds din amaryan?" Fee_feey ta tambaya
"Aa ke banyi maki anko ba saboda be kamata ace kema kinyi anko da kawayan amarya ba amma colour atamphan iri dayane sede naki yafi tsada kuma design din daban ne"
"Awwn"
Budewa tayi itama nata riga da shirt ne
"Se kuma wannan na dinner ne" ta ciro ta mika masu
Na amarya golden fitted gown ne kana gani kasan yasha shape dan ya hadu se wani kyalli yakeyi kowa yana ganinshi yasan na bride ne
Fee_feey kowa nata is blue duk sunyi kyau ba'a magana se ta sake mika masu wani atampha
"Gashi wannan yanzin zaku saka" se kuma ta mika ma Zulaihat wani duguwan riga na swiss irin wannan daga sama zuwa kirjinta ya matse amma sauran budewa yayi sosai
"Ke kaya kala biyu zaki saka idan an fara yini seki zaba wanda zaki saka da farko"

Godiya suka mata se suka fita itada Umma dakin Mommy suka shiga taba Umma ankon da sukayi suma atampha kala biyu se wani less me masifan tsada shima sukayi anko su biyu shi ran Mothers day za'a saka wanda za'ayi gobe kafin akai amaraya da Mommy tayi niyan yi jiya ne ran juma'a amma saboda abunda ya faru ne shiyasa ta daga
Godiya Umma tayi itama
"Habah Yaya meyi na godiya kina sani jin wani iri wallahi"
Murmushi kawai tayi
****

Make-up artist ta iso wanda zata ma Zukaihat make-up Mommyn Hydar ce ta aekota tou zata zauna a gidan ne harse ankai amarya sannan ta kuma

Mommy itama ta kira wanda zata masu suma Fee_feey ta kira me lalle tace wlh baze yuwu ayi biki batada lalle a hannu ba

_--Some hours later--_
Hydar ne ya fito da wata biggegen shadda a jikinshi fara da baban riganta ya saka black takaimi da hula gashin nan a kwance se kamshin turare yakeyi (tell me about it)

Ba karamin kyau yayi ba abokanshi se tsokananshi sukayi ni bantaba tunanin Hydar nada irin abokan nan ba na aza abokanshi basu wuce uku ba
Amma gasu sunzo dayawa dan yimai kara Jamal shima ya iso ba karamin dadi Hydar yaji daya ganshi ba hadda huging nashi yayi

Ita kowa Mufeedarh bata dade da kiranshi ba tace mai yanxin zata shiga plane so isowanta ba yanxin ba tukun.

Daddyn Hydar ne ke kiran Hydar a waya dan an ciki a masallacin yana dagawa ya gaidashi
"Kuna ina ne?"
"Gamu yanxin zamu fito"
"Toh dan Allah kuyi sauri ayi daurin aurenki a idonka"
"Toh Daddy gamu nan zuwa"
Ending call din sukayi a tare se suka fara fitowa
Motan da Daddy ya aiko mashi dashi sabuwar ferari fara tas saboda daurin auren Jamal ne ya shiga shi zeyi driving cus he's the best man while Hydar yana zaune a baya
Duk suka fito daga hotel din aka hada convoy wane amaraya za'a kai dakinta
Sukanufa Sultan bello.

Suna isa waliyansu sun rigada dun iso tou ba'a bata looaci ba aka daura auren
HYDAR MARWAN DA ZULAIHAT ABUBAKAR akan sadaki 100,000 (kaji karya 😹) lakadan ba ajalan ba
Ana gamawa aka fito abokan Daddynshi dana Daddyn Zulaihat se murna suke tayashi anata gaisawa ga me hoto se hutuna yake daukansu Hydar baki yaki kullewa
Yaso ya kira Fee_feey ya gayan mata amma bayada numberta kuma yasan Zulaihat bazata dauka ba dan haka ya hakura

Gabadaya bakin manyan mutanen da sukazo aka tafi Lawiza hotel dan can za'ayi walima
Jamal da Hydar da Ahmed (classmate din hydar kenan wanda da shi kadai yake kulawa a school din) suna cikin mota daya dan haka Hydar ya kira number Admin be dade ba ya dauka suka gaisa yake gayan mai an daura aure
"Haba Hydar meyasa baka fadan min da wuri ba"
"Wlh i have been so busy amma yanxin walima za'ayi a Lawiza hotel you should come,you have to come"
Murmushi yayi yace "zanzo insha Allah anga Zulaihat din kenan"
Labarin yadda akayi ya ganta ya shiga bashi sannan sukayi sallama

Suna shiga hotel din babban hall din suka nufa an rigada an shirya komai wani katon dining aka ajiye wanda mutane 100 zasu iya zama akai ga abinci kala-kala daban-daban 😋 (aradu hangowa kawai nake)

Zama akayi ana hira anaci ga hotunan da akeyi
***

Zulaihat kowa tunda Daddy ya kira Mommy yake gayan mata an daura aure seta gayan ma Zulaihat tun lokacin take kuka wanda batasan ku na dadi bane duk ta bata kwalliyan Fee_feey itama shirmanmiya wanda ita ya kamata ta ringa kwantar mata da hankali tayata kukan takeyi

Umma ce ta shigo dakyar ta samo sukayi shiru kuma gashi babu daman yin sallan da akeyi idan aka daura ma mutam aure
Ammar shima yaje gun daurin auren da aka gama ya kirata ya gayan mata yaje seta kira number Hydar ta hadasu dan haka shima yana wajan waliman yanxi

Chanja kaya tayi zuwa atamphan ba karamin amsanta yayi ba gashi shape nata ya fito sosai me mata kwalliya ta daura mata dankwalin kayan (2yard) sannan aka mata kwalliya wani idan ya mata kallo sau daya tou ze rantse ba wannan yarinyan bace wanda bata damu da kwalliya ba

Itama Fee_feey tayi kyau sosai me kwalliyan da Mommy ta kira tayi mata kwalliya
Mommy da Umma suma sukayi nasu ankon dakyar Umma ta yarda aka mata dauri da kwalliya tayi kyau kaman ba itaba se hotuna akayi

A waje kowa ansaka kanofi da kujeru tou acan yan bikin suke zaune game abinci tanata raba abinci ga yan kalangon da aka kira se kida sukeyi anata rawa
Akace Amarya ta fito dakyar ta sauko Fee_feey na rike da hannunta sukazo aka danyi rawa se liki ake mata (sega mamana, Khadija dasu respectable da ummou Ess,chuchu, princess meenat anata rawa da amarya meenah cool kowa ana rawa amma ana fashin kudin liki Maman Ameerah ce ta hanata amma

Please Login or Register in order to submit comment