Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gun Umma shida Mommy Umma ke fadan masu Zulaihat ta kirata da zumudi suka amsa number ta
Mommy tace fee_feey fah
Ajiyan zuciya Umma tayi tace "Addu'an da nakeyi kenan kullum kenan"
Shafa mata baya Mommy tayi tace insha Allah everything will be okeyy

Haka rayuwa ta cigaba in both sides tun daga ranan basu kara haduwa bah idan Zulaihat ta hangosu zata changa hanya
Wata rana tana kwance se wayanta yayi ringing tana dagawa muryan Mommy taji tace "Zulaihat"
A hankali ta amsa da na'am se kuma ta gaidata amsawa tayi ta tambayeta ya karatu tace lafiya klaw

"Zulaihat i know duk abunda ya faru its been had for you but i want you to give us a chance to be the perfect parent for you i swr we had no idea they were changed kuma duk abunda ze faru dukka su biyun yaransu ne -"
Daga nan se tayi shiru

Zulaihat tace toh shikenan itama se tayi shiru
Taji dadi sosai seta shiga yi mata nasiha sosai daga baya suka danyi hira har Zulaihat ta saki jikinta da Mommy.



IG.Tyetyelorh
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [15:01, 3/22/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★


🌹ZULAIHATOU🌹

Na tyetyelorh

🌹🌹🌹

*173*

Umma tace "lafiya har yanxin baku iso bah"
Kasa magana Zulaihat tayi
"Zulaihat" ta kira sunanta se a lokacin tace Umma tun dazin muka iso muna gidan ne
Shiru tayi bata ji dadin abinda tace mata bah

Da Umma tayi shiru se tace Umma kiyi hakuri barin zo yanxin dan Allah karkiji haushi
Murmushin dole tayi kaman tana gabanta tace "Aa Zulaihat kiyi zamanki kawai after all suna asalin iyayenki"

"Habah Umma ki dena wannan maganan wlh Daddy ne ya taho dani nan naso nayi-"
Wlh babu komai Zulai idan kika huta sekizo kinji

"Toh shikenan amma dan Allah Umma ki dena irin maganan nan ni a wajena duk kune kuka haifemu and i love you all so much"
"We love you too "
"Wai Mommy sunyi waya da fee_feey tace in three days zata dawo"
Taji dadi sosai dukda tasan ba kallonta Fee_feey zatayi bah daga baya sukayi sallama

Komawa Zulaihat tayi ta zauna bakin gado kawai se hawaye ya fara zubu mata a gaiskiya tana tausayin Umma yanxin sosai dan it will take time kafin fee_feey tayi accepting dinta as her real mother
Hawaye takeyi sosai can se taji foot step se tayi sauri ta goge hawayen seta mike
Tana bude kofan se taga Mommy murmushi ta sakar mata
Tare suka sauka kan dining ta nufa da
Zama sukayi duk suka fara cin abinci tare amma ita Zulaihat a hankali take cin nata gabadaya tunanin Ummanta take

Suna gamaci ta kalla Mommy tace "Mommy zan iya zuwa wurin Umma dan Allah tun dazin take jira"
"Zaki iya zuwa mana gun Ummanki ne sekin tambayemu"
Mikewa tayi tace taso muje dukkansu suka shiga motan Daddy suka kama hanya
Hira sukeyi sama-sama
******

Suna isa fitowa sukayi hannun Mommy yana rike dana Zulaihat while Daddy yana binsu a baya
A parlo suka tarar da ita tayi zurfi a cikin tunani a guje Zulaihat ya karasa gunta ta rungumeta se a lokacin ta dawo

Huging nata back Umma tayi tana jin dadi sosai kaman ta dauketa kaman jaririya
Doguta tayi tace ji yadda kika girma Zulaihat kaman bake bah
Kulle fuskanta tayi tana murmushi
Daga kai tayi suka gaisa dasu Daddy se murmshi sukeyi
Can se Umma ta kawo masu ruwa suka sha hira suka zauna yi akan idan fee_feey ta dawo

Mommy ce tace idan ta dawo itama Umma seta dawo gidan da zama harse ta shaku da ita kafin ta dawo dan haka itama Zulaihat can zata dawo da zama
Shiru Umma tayi can tace "shikenan zan iya yin komai dan kawai naga ta daukeni as her mother"

Shawara suka cigaba dayi can sukace zasu tafi dan haka rakosu sukayi zuwa bakin gate har suka shiga mota
Suna komawa ciki labarin makaranta Zulaihat ta shiga bama Umma

Kallonta Umma tayi tace kin girma sosai fa yanxin shekaranki nawa
Kallonta itama tayi "Habah Umma yanxin seki manta da shekaruna"

Dariya tayi tace am kidding idan na manta da shekarunku ae se an kamani ba 22 kuka shiga ba 3months back
Daga mata kai tayi alaman hakane
Hira suka ringayi har take tambayanta ya magana Hydar suna waya kowa

Shiru tayi can tace tun ana gobe ze tafi school bamu kara waya bah koya gama ya dawo.
Shafa mata baya tayi tace toh ya isa banma san meyasa na kawa zancenshi bah

Fee_feey kowa tana can se kara shedana takeyi
Ranan dinnersu ana cikin party ne wuraren 12 ta ringa neman Kim ta rasa kaman ance mata ta shiga hostel dayake cikin school din akayi
Tana shiga tsohon dakinsu Kim ta nufa tana bude kofa kawai taganta da thesame girl data taba ganunsu ranan da ta dawo sunata alfasha

Kiran sunanta tayi da karfi dagowa tayi a rude tana kallon wanda ya kirata kawai se taga Fee_feey
Tagowa tayi da sauri tama manta babu kaya a jikinta tayo kan fee_feey dakatar da ita tayi tarefa matsawa baya
Tace don't even think about it
Seta juya fita tayi daga school din gabadaya apartment dinta ta wuce batasan dalili ba amma maimakon taji haushin abunda ya faru se sabanin haka

Dakin Kim din ta wuce kayanta ta shiga fito dasu seda ta watsar mata da komai waje ta shiga ciki tareda saka key wanka tayi seta dauro da alwala tayi sallah
Ita duk abunda takeyi tanayin sallah ta abunta tana gamawa kwantawa tayi

Cikin dare tanajin motsin dawowanta
Se kuma yaji tana fasa abu wanda ta tabbata motanta ne (fee_feey) shareta tayi daman motan ma ya tsofa baccinta tayi me dadi wanda ta dadi batayi irinshi bah
_The next day_ fitowa tayi taga ta kwashe kayanta gama daya amma duk ta fasa mata window motanta dariyan mugunta tayi seta kuma ciki wanka tayi abunta tayi breakfast.

_Three days later_

A ranan ne Fee_feey ta dawo
Su tun jiya suke expecting dinta gashi Mommy ta zage ta girka mata favorite dinta

Tana shigowa gidan gashinta ta maidashi asalin colour wato baki duguwan riganta ta saka abunta seta daura dankwali
fita Mommy tayi ta rungumeta tana jin dadin dawowanta itama hugging nata back tayi tace "Mommy i missed you alot "
"I missed you too babe"
Shiga ciki sukayi lokacin Daddy baya nan dan haka wanka tasata ta shiga tana fitowa kan dining ta zauna feeding dinta ta shigayi kaman baby
Tana ci suna hira

_2 hours later_

Bacci takeyi a dakinta ita kuma Mommy se gera mata kayanta take a cikin closet tana gamawa fitowa tayi ta kira number Daddy ta fadan mashi Fee_feey ta dawo dadi yaji sosai dukda they are not in good teams
Cewa yayi gashin bari ya taho

Tana kashe wayan number Umma ta kira tace mata fee_feey ta dawo dan haka a yau su taho gidan
"Toh shikenan bari mu taho" seta katse wayan itama
Kallon Zulaihat tayi wanda ke zaune kusa da ita tace jeki shiryu kayaki mu tafi
Batayi musu bah ta mike kayanta ta fara shirya wa itama Umma haka



☆☆☆★★
[15:20, 3/22/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Motan Zulaihat suka shiga itace ke driving kayanta
Amma seda suka kulle gidan hanyan gidan ta nufa dasu
Acan gidan an rigada an ware ma Umma nata dakin kuma an gyara matashi yayi kyau ba laifi
Suna isowa har lokacin fee_fee bata tashi daga baccin bah dan haka shigo da kayan sukayi Mommy na tayasu dakin Umma takai nata kayan Zulaihat kuma dakinta
Mamaki Umma keyi wai in this short time harsun hada mata nata dakin

Can shima Daddy ya shigo yana shigowa fee_feey na tashi a parlo suka zauna gabadaya suna hira se gata ta sauko daga sama
Tana ganinsu wani yamutse fuska tayi kaman taga kashi
Mommy ce ta mike hannunta ta jawo ta zaunar da ita kusa da inda take zaune
Tace bakiga Daddy ki bane kaman bazata gaidashi bah can kasa ta gaidashi shi kuma ya amsa yana murmushi
Yace ina motanki ne ban ganshi a waje bah

Fuska a yamutse tace na bada kyautanshi
Shiru yayi duk suna kallon juna can yace Allah bada lada ku taso na nuna maku sabon motan dana sayan maku

Fitowa sukayi dukkansu gun wasu motoci biyu a tare ya yaye su
Daya red dayan kuma black ne dukka Rang rover 2016
Ihu fee_feey tayi tama manta bata mai magana rungumeshi tayi tana cewa i love it
Shima hugging nata back yayi can seta sakeshi gun bakin ta nufa wai shi takeso
Zulaihat itama rungumeshi tayi tana mai godiya
Umma da Mommy suma sunji dadi kuma sun tayasu murna


☆☆★★
Nasan yayi kadan seriously am tired insha Allah na kusan gamaso gabadaya



IG.Tyetyelorh
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [20:37, 4/10/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na Tyetyorh

🌹🌹🌹
_Am so sorry for not postings in month that happen because i wanted to finish Umarnin iyaye first and Alhamdulillah na gama, shima wannan insha Allah a wannan week din zan gama daga nan kuma sekun jini dan zan dan huta_
_I love y'all_
_This page is highly dedicated to mie-mie. Babe as promised here is you page_❣


*174*

Saukowa Fee_feey tayi daga sama daga ita se wata riga top zuwa kneels nata kawai seta hango Zulaihat da Umma har yanxin basu tafi ba suna zaune a cikin parlo suna hira da Daddy
Yamutse fuska tayi seta karasa gun Mommy dake tsaye a gun stairs din
"Mommy what are this law class people still doing here"
Daga kanta tayi ta kalla inda su Zulaihat suke zaune seta kalla Fee_feey
"Habah Fee_feey wai dan Allah yaushe kika koma haka Umma fah is your mother and Zulaihat is your sister meyasa kike haka wai"
"Seriously Mommy ki dena cewa Umma is my Mother and as far as i know Zulaihat aiint my sister anymore"
Girgiza kanta kawai tayi dan abun Fee_feey yanxin yafi karfinta sede addu'a Allah ya shiryeta

"Mommy please kice masu su tafi dare fa yayi"
"Bazance ba, nace i won't sun dawo gidan nan da zama bazasu tafi ba am so filled up da halinki. Fee_feey wai meyafaru kika kuma haka lokaci daya"
"Mommy yau ni kike ma ihu. Hmm dole danna taba real daughter ki koh? Toh zan tafi in bar maku gidan gabadaya seku cinyeta" seta kama hanyan hawa stairs din

Kamo hannunta Mommmy tayi da sauri "You are not going anywhere"
"Watch me" seta fuzga tayi wucewanta

Dafe kanta Mommy tayi dan ta fara gajiya da halinda Fee_feey ta saka ma kanta can seta bi bayanta tana isa dakin ta ganta tana saka kayanta a akwati tana share hawaye se kuma tausayinta ya kamata karasawa gunta tayi a hankali take magana
"Fee_feey am so very sorry okeyy, kiyi hakuri ki maida kayan"
"Ni ki barni dan am not your real daughter shiyasa kuke min haka yanxin ma Daddy ya chanja min" tana magana tana cigaba da cire hangers din kayanta tana sakawa a cikin akwatin

Riko mata hannu tayi "Fee_feey ba haka bane gabadaya kin sauya halinki kaman bake ba kin tsana Zulaihat lokaci daya itama fa yadda kikaji haka taji maganan switching naku da akayi so please ki kwantar da hankalinki---"
"Let go of me" a tsawace tayi magana tana fuzgan hannunta kallon Mamaki Mommy ke mata
Ita kowa kulle zib din tayi ta dauka handbag dinta tareda saka wata babban jacket wanda yakai mata har kasa ta kama hanyan fita bakin kofan

"Fee_feey!!!" Mommy ta kira sunannta da karfi
Dakatawa tayi amma bata juyoba
"Wallahi tallahi i swear on my mothers grave kika kara wani step wallahi sena amshe key din sabon motanki sannan nayi blocking credit card naki" tana kaiwa nan tayi ficewarta tabar mata dakin baki daya

Ita kowa fashewa tayi da kuka dan tasan idan tayi mata haka tou batada komai kenan fadawa kan gadonta tayi ta cigaba da rera kukanta kaman danshi aka aekota
Mommy kowa daga nan dakinta ta shige dan kanta wani sarawa yake and ji take kaman batama Fee_feey adalci

Daddy ne yazo wucewa seyaji kaman ana kuka dan haka seya fara leka dakin Zulaihata dayake a jere suke dana Fee_feey
Yana dubawa babu kowa a ciki dan haka seya leka nata a kwance ya sameta ta kifa ciki tanata rusa kukanta
Se yaji baji dadi ba shiga dakin yayi a hankali seya zauna bakin gadon kai hannunshi yayi ya fara shafa mata bayanta dagowa tayi dan bataji motsin shigowan mutum ba tana ganinshi sake rushewa da kuka tayi ta kuka

"Fee_feey ki dena kuka please kinji ko meya faru magainshi Allah ne"
"Daddy wai meyasa kuka den sona?"
"Meyasa zaki ce haka. Fee_feey no matter what happen bamu dena sonki ba and bazamu taba dena sonki ba you are our daughter ki dena cewa bamu sonki halinki ne kawai daya chanja bamu so amma for better or worst you are always our little princess" dagota yayi seta fada jikinshi ta cigaba da kukan shi kuma yana shafa mata baya a hankali

Tayi kukanta mai isharta sannan tayi shiru dan kanta dagota yayi
"Now promise me zaki chanja halinki"
Daga kanta tayi tana share hawaye
"Noh ki fadan min da bakinki"
"I promise"
"Promise me zaki dena disrespecting Mommy da Umma"
"I promise"
"Yawwa my princess now the last one. Promise me zaku kuma yadda kuke da Zulaihat da" kallonshi ta tsaya yi dan she can't promise him that
"Fee_feey" ya kira sunanta
"Do i have to Daddy"
"Yes swthrt you have"
"Ohk then if thats what you want" se kuma tayi shiru
"Am waiting"
"Daddy nace toh fah" tana magana da shagwaba
"Noh se kince i promise"
"Daddy" ta kira sunanshi kaman zatayi kuka

Babu yadda beyi da ita ba amma taki fada dankanshi ya hakura.

_Washe gari_
Da sassafe Zulaihat ta suka tashi da Mommy suka fara kukawan hada breakfast
Suna gama akan dining aka gera se suka tafi yin wanka kafin kowa ya tashi
Zulaihat ta kama hanyan shiga dakinta sega Fee_feey ta fito daga nata dakin wani kallo tayi mata na raini
Ita kowa dauke kanta tayi kaman batasan tanayi ba tana gab da shiga dakinta ne se tace mata "Ke!!!"
Shareta tayi kaman bada ita take ba
"Zulaihat am talking to you"
"Ohhh. I thought bakisan sunana ba"
"Me kikeyi a dakin nan"
"You can ask me again and i will surely answer you" tana kaiwa nan ta shige tayi locking dakinta abunta
Fee_feey kowa kaman ta hadiye zuciya dan bakin ciki sabods tagane cewa dakinta ne

_Life moved on_
A yanxin Daddy ya sakata a law school dan haka ta fara zuwa ita kowa Zulaihat ya saman mata aiki a wani Hospital na abokinshi kafin ya bude mata nata dan alkawarin daya daukan ma kanshi kenan

Fee_feey kowa wulakanci sede abunda yayi gaba dan kullum wulakancin yau daban na gobe daban
Akwai wata rana Zulaihat tana zaune akan dining da wasu papers gabanta tamaida hankalinta gabaki daya a ciki
Kawai se fee_feey tazo wucewa da glass cup a hannunta tana shan juice tana ganinta dan neman tsokana kawai seta ja kujera ta zauna kusa da ita ta ajiye cup din
Kallonta Zulaihat tayi se kuma ta maida kanta zuwa ga papers din
Da gangan fee_feey ta kai hannunta zata dauka cup din tana kallon wayanta kawai seta bugeshi ya zube duk ya bata mata takardun
Mikewa Zulaihat tayi da sauri tana daukesu kafin takaiga dauke dukka harsun jike kuma gashi ba ruwa bane kallon fee_feey tayi
Ita kuma seta mike koh daga cup din batayi se tace "You deserve it" tayi wucewarta
Fashewa da kuka kawai tayi dan shine solution dinta cus papers din are very important
Kuka take sosai tana kwashe takardun tana kukarin gogewa se kuma su yage

Barinsu tayi a gun ta wuce dakinta tanata kuka akan gado ta fada ta dade sosai can seta mike ta kira wani a asibitin abokinta ne
Ta mashi magana zata sama papers din dakyar ya yarda ze bata tamai godiya se tayi hanging up
A zuciyanta kowa se ji tayi abunda fee_feey ke mata ya fara isanta ya kamata itama ta fara ramawa ita da gidansu

_Two days later_
Tana zaune kawai se Mommy Hydar ta fado mata mikewa tayi kawai ta shirya ta kama hanyan gidansu danta san shi Hydar din be nan dan yanxin haushinshi takeji tama kanta Alkawari bazata taba sauraran wani ba se shi kuma gashi har yanxin be dawo ba

Tana isa da kyar ta gane gidan dan rabanta da zuwa tun kafin su tafi school da Umma ta turasu itada Fee_feey sukaje suka gaidata
Gidan an sake gyarawa an chanja mashi fassali kaman bashi bane nada dukda na danma tsarare ne amma yanxin yafi kyau kana gani kasan anyi barin kudi ba kadan ba a gidan
Shiga tayi da sallama wata farar mata dake zaune akan kujera da glass tana kallo ta amsa mata amma kallon da take mata alaman bata santa ba
"Mommy" Zulaihat ta furta a hankali dan itama ta chanja kamanni kudi ya sake zama
Se a lokacin ta gane voice nata
"Zulaihat" ta fadi da mamaki karara a fuskanta
Murmushi Zulaihat ta sakan mata
Da sauri ta mike tazo ta rungumeta da alaman tayi murna matuka da ganinta
"Zulaihat is it really you"
"Yeah Mommy i missed you so much"
"I missed you more swthrt"
Janyo mata hannu tayi suka zauna akan couch din
"I can't believe kece kika zo yau sau nawa ina zuwa gidanku Umma ke gayan min kuna scholl. So ya karatu hope kun gama koh?"
"Yah mun dade da gamawa yanxinma na fara aiki a asibiti while Fee_feey tana law school amma ta kusa gamawa"

"Iye kun girma fah. And fee_feey ta burgeni da tayi law"
"A Mommy saboda kema lawyer ce koh ni ban burgeki ba kenan" da shagwaba take magana
"Aa kun burgeni mana sosai swthrt"
Da dade a gidan danse gun yamma ta tafi ba karamin dadi Mommy taji ba datazo mata amma da take bata labarin abunda suka faffaru se bataji dadi ba akan anyi switching nasu

Tana isa gida wanka se sukayi having dinner gabadayansu sannan ta kwanta
Duk ta kasa bacci tunanin Hydar kawai take dan Mommy ta gayan mata tun tafiyanshi be sake dawowa ba
"Yanxin nama san ya manta dani ya sama wanda ta fina" kuka ne kawai yazo mata dan yanxin ne wani soshi ke sake shiganta wani dabara ne yazo mata kawai ta dauka wayanta tahau instagram tayi typing sunanshi
Sega account din motane dayawa masu thesame suna suka fito haka ta ringa bi harta gano shi
Posts dinshi ta fara dubawa wani bakin kishi ne ya tarota dan hotonansu da ta gani da wata budurwa kala-kala ga kuma wani saurayi
Account din yarinyan ta duba se taga ashe Mufeedarh ce wanda suka taba debate da ita a Daibat college
"Ita yake dating kenan, ya akayi ma suka hadu?"
Dan haushi wulli kawai tayi da wayan gabadayan ta
"Amma fa ya kara kyau" dakyar ta samu bacci.


☆☆☆★★★
[21:03, 4/10/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: _Two weeks later_

Wata motane tayi parking me kirar _lamborghini_ baka ga tint bude kofan yayi ya fara fito da kafanshi
Wani saurayi ne kana ganinshi kasan kudi ya zauna mashi beda wata matsala
Yana fitowa hannunshi yakai aljihu ya ciro wayanshi _Samsung S8_ wanda ku one week beyi da fitowa ba amma shi harya saya hannunshi kuma wani zube ne kana ganinshi kasan ya matse shi amma be cire ba
Saka wayan yayi a kunne alaman yana receving call
"Hello" ya fadi muryanshi a hankali gashi kaman namace wasu matan ma basuda irin nashi shine me saka mace bacci so peacefully
"Yah i just arrived we will talk later" se yayi hanging up
Turancinshi na british ne kana ganinshi dole kace bature ne ko balarabe wanda yayi zaman England

Kulle kofan motan yayi ya fara takawa hannunshi a aljihu
Tafiya yake wane yana cat-walking kafadanshi daya a sama daya a kasa hannunshi daya ya ciro ya shafa gashinshi wanda yaketa maiko idan kaganshi sekace mai yayi wanka dashi akan kuma baki and very curl

Shiga cikin parlon yayi "Mommy" ya kira sunanta a hankali muryanshi very soft
Tana daga kitchen taji ana kiranta fitowa tayi tana lekan wanda ya kirata amma bata amsa ba
Zare ido tayi sanda ta ga waye
"Hydar!!" Ta kira unbeliveble
"Mommy" shima ya kira
Ihu tayi wane teenager dataga celeb crush nata
Wani wawan runguma takai mai se kuma ta fashe da kuka
Da badan sanda yake can yana mata sndin pic nashi ba da baxata taba ganeshi bah

"Mommy are you not happy that am back then why are you crying"
"I just can't believe its really you" seta cigaba da kuka
Dagota yayi "Mommy idan baki bar kuka ba a yau dinnan zan kuma"yadda yake hausa kaman irin an sashi dole yayi

Kaman anyi muting tv da remote haka tayi lokaci daya kawai ta dauke seta sakan mai murmushi shima ya maida mata
"God ji yadda ka girna kaman ba kaiba har ka fini tsayi fa"
"Mommy ae even before na fika talkeless of now, ina Daddy yake?"
"Yana office barin kirashi na bashi tsoro" wayanta ta dauka tayi dialing number shi yana dauka tace
"Dear kazo gida yanzin please kazo"
A rude yace "meya--" bata bari yakai ma tayi ending call din
Murmushi yayi "Mommy you are bad"
"Yup i know" seta zauna shima ya zauna kusa da ita
Murmushi ya sake saki fararen hakuranshi suka bayyana ga vampire teeth nashi (God)
"Mommy wai Zulaihat fah kina ganinta"
"Two weeks back tazo muka gaisa"

Gyara zama yayi"How is she? Ta girma ko? Ta sake kyau? Mommy ya take?"
"Duk ni kadai. Ta girma sosai yanxin she's a doctor ta zama babban mace ga motanta kaman ba Zulaihat din daba"
Ta shiga bashi labarin switching nasu da akayi

Shi gabadaya beji dadi ba seyaji ya tausaya ma Umma sosai
"Allah sarki Umma zansu na gansu wlh nifa truely saboda Zulaihat na dawo dan muyi aure abun mu"
"Saboda Zulaihat, ohhh mu bamu gabanka kenan"
"Mommy you know thats not true you guyx are very speacial to me nobody can replace you"
"I know that swthrt"
Rike cikinshi yayi "Mommy am really starvig"
Da sauri ta mike tana tambayanshi meze ci "ae duk laifinka ne daka fadan min zakazo i would have prepayed your favorite"
"Lets just order a pizza its on me"
Nade hannunta tayi gu daya tana kallonshi can tace "ka manta a 9ja kake but never mind zan hada maka anything for my prince"
"Mommy am 25 in two months time i will be 26 why are you still calling me your prince"
"Koda kakai 60 ne kaga lokacin kanada grandchildren idan ina nan i will still call you my prince"
"Anyways i like it" ya fadi yana murmushi itama ta maida mai seta kama hanyan kitchen danta hada mai biyota yayi suna shiga ya bude fridge na kitchen din yaga nutella cirowa yayi tareda kulle fridge din yana juyowa Mommy ta mika mai cokali amsa yayi ya bude yana sha ita kowa flour ta shiga kwabawa yana tsaye yana bata labari
***

Zulaihat ce kwance ta rasa meke mata dadi tunda ta tashi yau gabanta keta faman fadi ta rasa dalili
Mommy data lura da haka ta tambayeta bata boye mata ba ta fadin mata shawara tabata

Daddy Hydar kowa se tikan gudu yake yana isowa gidan kawai seyaga wata hadaddiyan mota nan take gabanshi ya fadi ya aza wani ne yazo kaman kidnapping matanshi dan yasan aikinta nada mugun hatsari (lawyer)
Wayanshi ya ciro dan ya kira idan ma wani abu ne yazo masu da sauki kawai seyaji dariyan Mommy dan haka da sauri ya shiga
Parlo babu kowa seya nufa kitchen


IG.Tyetyelorh
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [18:17, 4/18/2017] Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na Tyetyelorh

_Gay means possessing sexual and emotional attraction towards members of the same gender or sex_
_lesbians and yan luwadi are both called gay dan haka Fee _feey was gay i hope does of you that don't understand have understood_❣

_This page is dedicated to moi dearest princess Meenat, babe here is your page you deserve it_❣

🌹🌹🌹

*176*

Suna cikin tafiya seta tambaya mutumin idan yasan inda ake hayan daki na mutum daya
Yace a yasan wani two bedroom ne
"Yawwa tou can zaka kaini"
Sunata tafiya can suka isa har bakin gidan tana niyan bude kofan ne driver yace
"Mallama nace ba"
Tsayawa tayi tana kallonshi ya cigaba
"A duniyan nan meya maki zafi zaki zauna ki daya a matsayinki na ya mace budurwa kuma gidan nan

Please Login or Register in order to submit comment