Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nasan da sede a nema kudin liki a rasa)

Haka akayi yinin anci ansha Zulaihat taje ta chanja kaya ta sake fitowa ga cousins dinsu (yaran sisters din Mommy kenan) se iyayi akeyi sunyi ankonsu irin matan nan ne yan gayu wanda sukayi karatu a dubai
Fee_feey ta kallesu setaje gun kunnan Zulihat tace
"Dadinta de muma a kasan waje mukayi karatu da se munyi kuka"
Begeta tayi tana dariya

_--Karfe takwas da yan mintuna aka fara tafiya wajan Dinner--_


☆☆☆★★★
[20:06, 5/19/2017] RB-Tyetyelorh-❣: Ango ya saka wata shadda yayi kyau sosai a lokacin ne Zulaihat ke shiga wanka seda tayi kusan 30mins sannan ta fito
Fee_feey ta gyara mata gashinta sannan aka mata kwalliya taje ta saka fitted gown din
God!!! Ba'a magana daman ita tanada shape gashi a fitted gown din an kara mata hips da boobs ya matseta sosai rigan. head din aka daura mata
Ba'a magana ko makaho ya taba yasan tayi kyau balle mai ido
Hills dinta ta saka dakyar ta tsaya akai sannan Fee_feey ta mika mata clutch wanda colour su daya da hills nata da head
Zulaihat tayi kyau
Fee_feey closet din ta shiga itama ta saka nata gown din
Itama nata anyi mata ciko itama aka daura mata head nata aka mata kwalliya tasa hills nata amma basu kai na amarayan tsayi ba ta dauka clutch nata itama hotuna suka ringayi
Ashe su Hydar suna bakin gate din suna jiransu
Wayanshi ya dauka ya kira number Fee_feey dan yayi saving dazin

"Prince charming naki na kirana"
"Tou ina ruwana kike gayan min"
"Kede kika sani da gulmanki kinaso amma kina kaiwa kasuwa" shareta tayi ta cigaba da selfie dinta da wayanta
"Hello"
"Hello fee_feey gamu fa a bakin gate din"
"Ohh tou bari na kawota" se tayi ending call din

"Taso muje anzo daukanki"
"Kefa ba tare damu zaji ba"
"Aa Ammar zezo ya daukeni"
"Aww. Wait wai kim gayan mai abun"
"Hmmna na kasa se bayan bikin zan gayan mai"
"Allah de yasa karya dauka da zafi. Ni wlh da ta nawane bazan gayan mai tunda abun ya wuce"
"Ba haka bane, i want a pure relationship ne with no secret shiyasa"
"Awwn you know sometimes you are cute:"
"Eww i hate been cate i want to be a dangerous Woman" (by Ariana grande)

Ta bude baki zatayi magana kenan se Umma ta shigo tana mika ma Zulaihat wani veil

"Gashi wannan ki yafa akai"
Fee_feey ce ta amsa ta yafa mata akan head nata
"Babes dina kunyi kyau fa se'a rasa waye amaryan a cikinku" dariya kawai sukayi

Bandir din yan dari biyar-biyar ta mika masu kowa daya-daya
"Gashi kuyi liki dashi"
Amsan dukka biyun fee_feey tayi ta zare papper guda daya ta amsa clutch din Zulaihat ta zuba mata a ciki sannan ta mika mata
Itama ta cire nata zata saka a jakanta seta kalla Umma
"Wlh dabadan bikin Zulaihat bane da makale kudin zanyi"
Dariya Zulaihat tayi "ke bansan irin soyayan dake tsakaninki da kudi ba wlh"

Fitowa sukayi fuskan amaraya a lullube while fee_feey na rike da hannunta suka sauko se guda akeyi amarya ta sauko
Dariya kawai sukaye
Suna fita fee_feey ta bude motan ta Hydar ke ciki ta saka Zulaihat a ciki kanta a kasa ta zauna
Wani murmushi yayi ya kalleta seya kalla Fee_feey
"Kefa yaushe zakizo"
"Yanxin muna bayanku nida Ammar zamuzo"
"Ohk tou" kulle masu kofan tayi Jamal ya tada motan

_--2hrs earlier--_
Mufeedarh ta kira Hydar tace mai ta shigo Kaduna dan haka Jamal yaje ya daukota
Yanxi haka ta kama daki a wani hotel acan take ta shirya zata taho itada Ahmed yanxin haka yaje daukota
***
Tana tsaye a bakin gate din daga ita se head din da clutch dinda ke hannunta da waya a kunneta tana kiran Ammar
"Swthrt gani ina hangoki kinyi kyau nasan ma kinfi amaryan kyau"
"As if. Ka karaso" se tayi ending call din ta saka wayan a cikin clutch nata tana dauko wayan Zulaihat dan a hannunta ta bari
Tularh ta gani tana kiranta
"Hello babe kin iso ne?"
"A yanxin zamu shiga venue din hope kun iso"
"Ni gani a hanya su Zulaihat kuma sun kusa isowa"
"Toh shikenan sekin iso din" tayi ending call din

_--5hrs earlier--_
Lokacin Zulaihat tana zaune a dakin Fee_feey ana cikin yini taga wayanta yana ringing number ne dan haka bata dauka ba
sena ukun ta mika ma fee_feey ta dauka
Tana sawa a kunne
"Zulaihat!" Shine abunda aka fara fadi ta daya bangaren
Mika mata wayan tayi ta amsa ta kara a kunne amma batayi magana ba
"Zulaihat!" Aka sake maimaitawa
"Na'am laa Tularh?"
"Hmm ashe zaki tuna ni"
"Habah wlh inata trying number da kika ban yaki shiga"
"A an sace wayan ne. Geast what?"
"What??"
"Jiya da daddare muka shigo Nigeria anan zamuyi spending summer"
Ihu ta sake dan dadai "kuma kinsan kinzo a daidai"
"Habah meyafaru"
"Ana bikina yau akayi daurin auren"
"OMG da banzo ba da sede naga hoto. Who is the lucky guy?"
"Hydar ofcorse"
"Awwwn you guyz are the cutest couple ever, i just can't believe it"
"Well believe it babe. Zakizo Dinner koh"
"Dole nazo ae. Karfe nawa kuma inane venue din?"
"8:00pm a silver-sand"
"Tou shikenan zaki ganni acan"
Haka suka ringa hira Fee_feey itama ta amsa daga baya sukayi sallama
****
Acan motan Hydar kowa suna fara tafiya ya riko hannunta tayi niyan amshewa amma bataga amfanin haka ba dan ya zama mijinta yanxin. jikinta rawa kawai yakeyi
Shi kuma da yaga bata kwace ba seya sake rike hannun sosai yana murza mata tafin hannun
Wani abu takeji from head-to-toe shima haka hannun ta janye cus she can't take it

Kallonta yayi fuskanta a lullube tana kallon kasa motsuwa yayi kusa da ita ya saka hannunta gun waist nata ya kwantar da ita a jikinshi a tare suka sauke wani ajiyan zuciya babu wanda yayi magana a cikinsu har suka isa wajan akayi parking ita har gyangyadi takeyi cus data kwanta a jikinshi ji take she have no more problems kwata-kwata she is save.
**

_Fee _feey_
"Swthrt seriously ba karamin kyau kikayi ba"
"Thank you"
Fitowa yayi ya bude mata kofa ta shiga sannan ya fito shima ya shiga tada motan yayi suka tafi

_--Some mins later--_
Suka isa tun daga bakin gate din sukaji kida na tashi motan su Hydar suka hango dan haka suka karasa gunsu ga cousin nasu sun fito suna jikin motocinsu suna jiran su shiga da amaraya

Knocking kofansu Hydar, Fee_feey keyi se kuma ta bude taga Zulaihat kwance a kafadanshi murmushi tayi sannan tace "love birds ku fito mu shiga"
Murmushi Hydar yayi sannan ya dagota sannan ta bude idonta.

Fitowa sukayi dukka Fee_feey ta leka tace ma Dj amarya zata shigo dan haka ya chanja waka
Komawa waje tayi ta gyara ma Zulaihat head nata sannan suka kama hanyan shiga

Couples din ne a gaba Zulaihat ta zira hannun cikin hannunshi saboda zata iya faduwa da hills din kafanta
while fee_feey da Ammar suna binsu se Tularh da Ahmed sannan Mufeedarh da Jamal suna biye dasu
Sannan cousins nasu wanda sukayi anko suka jero
Shiga hall din akayi Mc yace kowa ya mike ga couples sun shigo kowa ya mike aka saka masu (big bad wolf by fifth harmony)

Haka aka ringa daukansu hotuna har suka zauna gun zamansu sannan sauran suka zauna a cikin mutane
Haka akayi sha'anin bikin anyi liki anci ansha anyi rawa Zulaihat ta cire kunya ta tika rawanta cus tasan wannan shine opputunity ta and it comes once in a life time
Dan haka tayi rawa akayi hotuna
Zulaihat su kayi huging juna da Mufeedarh dan se a lokacin ta lura da ita tayata murna
Maman Muhseen, Maman Abbah da Maman Ameerah suma ansha rawa an manta an tsofa da rawa
Yan grp din Tyetyelorh empire both 1&2 sun tika rawa anci ansha hadda masu guziri Lol

(So inson nayi covering komai ne a chapter nan amma dabadan haka ba komai se kun jishi Lol)

Anyi dinner lafiya an koma gida lafiya while su Hydar sun koma Hotel nasu
Mufeedarh kowa da aka gama zata kuma Hotel dinta Zulaihat ta hanata
Seda Jamal ya rakata ta dauko kayanta sannan ya kawota gunsu Zulaihat
Jamal kam kaman an rola
Daman tun suna school yake crushin mata

A gajen Zulaihat ta tube kayanta ta sake wanka sannan ta saka night wear nata
Fee_feey da Mufeedarh ta tularh suka sakata a gaba wai seta gwada masu night wears dinda suka sayo
Dakyar ta saka wani wanda shine wanda yafi ko wanne shirri dede cinyanta yake kuma net so data fito ana ganin bra da panties nata
Fee_feey ce take mata wani kallo tana tauna lips nata da Zulaihat ta lura da haka seta budeta da iya karfinta
"Are you checking me out" Zulaihat ta tambayeta
"What? Eww noh. Ina hango yadda zeyi a jikina ne, you know you are disgusting"
"Ohh i thought abun ne ya matso"
"Gross stop ita you are making me wanna throw up ku'a dane why will i check you out balle yanxin that am over it"
Su Tularh kallonsu kawai sukayi cus they have no idea magana me sukeyi

_--Washe gari--_
Karfe 2:00pm aka fara mothers day wanda idan aka kalla Umma bazaka taba cewa ita bace tayi kwalliya sosai na kice raini sunyi anko su uku
Mommyn Hydar, Mommy se Umma cikin wata golden less wanda each one is 200,000 (olala am enjoying this i swr) anyi masu dinkin buba da zani sun daura wani head me kaman asoke din nan (na manta sunanshi aradu) sannan suka daura thesame thing a kafadansu
Ba karamin kyau sukayi ba
Umma ta bata a cikinsu seka rantse matan wani president ne a kasan waje 😹

Amaraya itama tayi nata kwalliyan
Se karfe 5:00pm aka gama bama kowa ya tafi ba
Aka fara shirye-shiryan kai amarya gidan mijinta wanda Daddayn Zulaihat yace babu wanda ze rakata daga ita se mijinta zasu tafi
Mommy ta rokeshi amma ya rantse bame rakata haka suka hakura
zulaihat da taji haka hada kai sukayi da fee_feey suka ringa kuka wane danshi aka aekosu
Sunyi kuka harsun gode ma Allah
Hydar kam da yaji abunda Daddy ya yanke baki har kunne dan yaji dadi

Umma, Mommy da Daddy suka sakata a gaba anata mata nasifa
"Yi nayi bari na bari"
Suka ringa bata shawar wari tanata kuka suna gamawa aka fito da ita daman a shirye take Fee_feey ta rike da hannunta suka tsaya bakin motan Hydar dakyar aka rabasu suna kuka
Aka saka mata kayanta a trunk din motan daman duk sauran kayanta suna can gidan
Fee_feey ce ta hada mata wannan kayan duk manyan kayan ta ciresu ta maida mata dakinta yan kana nan kaya kawai ta bari a cikin akwatin
***
Sun kama hanya se shan majina takeyi a hankali tana kuka kanta a kasa
Jin kukanta yake har kidney nashi tsayar da motan yayi ya kira sunanta a hankali
"Zulaihat kukan me kikeyi ne wai dan Allah kiyi hakuri kinji?"
Lallaminta ya ringayi har ta hakura tayi shiru sannan ya cigaba da tafiya kallon gefan titi takeyi ta hada kanta da window motan
"Za kici wani abu?"
"Uhmm-uhmm"

Haka sukayi shiru a motan yanata tafiya juyawan daze sakeyi ta fara bacci tsayar da motan ya sakeyi sannan ya fita ta kofanta ya bude ya kwantar da sit din sannan ya saka mata sit belt ya kuma ya cigaba da tafiya
Se kallonta yake be minti uku be kalleta ba

_--An hour later--_
Suka shiga garin Abuja tunbin jiwa oh wannan kirarin Kano ne ohh. Hell yah kanawa kodame kazo an fika. Jealous much😹

Har'a lokacin tanata baccinta hankali kwance

A wani resturanta ya tsaya ya shiga ya sayo kaji guda biyu sanna ya shiga bakery near by ya sayo freash milk guda biyar da snacks su burger (shi kawai ya fado min)

Sannan ya kuma suka cigaba da tafiya
A bakin wani makeken gate ya tsaya ze shiga kenan sega abokinshi makotansu ne (Adeel. Umarnin iyaye) dan yazo mashi bikin shida Hakeem

Shima Adeel yanxin ya dawo sun fita da matanshi
Gaisawa sukayi yace "ango kasha kamshi ina amaryan take? Bade yanxin kuka iso ba?"
"Wlh yanxin muka iso ga amaryan nan a mota tana bacci"
"Ahh dole kunsha hanya"
"Wlh. Ina madam take?"
"Gata nan a mota"
"Tou mu karasa mu gaisa koh"
Karasawa sukayi gun motan wata kyakkawan mata na gani fara tass jikinta very fresh kana ganinta kasan yar gayu ce kuma hankalinta kwance yake
A yaranta a bayan sit din Ameenah kenan da inteesar a baya tana zaune da wayan a hannu se ga twins mace da miji sunata wasa
Gaisawa sukayi sannan yaran suka gaidashi

Ameenah tayi mashi Allah bada zaman lafiya akan gobe zasu shigo su gaisa da ita
Godiya yayi sannan yayi masu sallama suka shige gidansu
Ya kuma gun motanshi a zuciyanshi yana rokan Allah ya bashi irin family nan dan a rayuwanshi yana son yara

Remote din gate din ya danna ya bude ya shiga sannan ya kulle yayi parking a parking lot


☆☆☆★★★
[18:51, 5/20/2017] RB-Tyetyelorh-❣: Yana gama parking tana bude ido gidan ta fara kalla duk da dare ne amma kaman rana dan security light din ya haska ku ina
"Har kin tashi sleeping beauty"
Kallonshi tayi seta maida kanta tana sake kallon gidan dan duk tana cikin bacci ne
Fitowa yayi da kayan sannan ya zagayo ya bude mata kofan ta fito
Kama hanya shiga ciki sukayi tana admiring haduwan gidan kaman a mafarki take gani
Hannunshi ya saka a wani waje kusa da kofan shiga ya saka babban yatsan shi
Door din da thumprint yake using

Budewa kofan yayi shiya fara shiga itama ta shiga kofan ya kuma ya rufo dakanshi
Light din parlo dakanshi ya bude gun dining ya nufa ya ajiye kayan hannunshi ita kowa tana bakin kofan se admiring parlo takeyi she can't believe yau itace a wannan gidan kuma a sunan gidanta could this get better?
Kallonta yayi "zo kiga dakinki"
Batayi magana ba tabi bayanshi
Wasu kofane guda biyu a kusa da juna na farkon ya bude ya shiga itama ta bishi wutan na kunnuwa kawai sake baki tayi
"Ga dakinki na"
"Tohm" kawai tace mai shi kuma seya fita yana jawo mata kofa karasawa cikin dakin tayi aguje ta fada kan gadon tana dariya tsalle ta farayi tanata dariya ita daga
Shi kowa harya dawo da plate a hannunshi ya shigo batasan da shigowanshi ba
"Enjoying yourself?" Ya tambayrta yana zuwa gun side drawer dakin ya ajiye plate din dake dauke da kaza se fresh milk
Dakewa kawai tayi murmushi yayi ya kama hanyan fita
"Wait. Kayana yana trunk naka"
"Tohm barin dauko maki" be jira abunda zatace ba ya dauko mata akan gadon ya ajiye mata
"Thank you " kawai tace shi kuma ya fice

Gun kofan ta nufa ta saka key jiki sannan ta kama hanyan wani kofa data tabbata toilet ne
To her suprise se taga closet ne the the biggest closet she have ever seen and it happen to be hers

Shiga tayi baki bude ji take kaman tana mafarki
Ta dade a ciki sannan ta fito ta sake shiga dayan kofan tada gani shine toilet din

"God!! Could this day get better!"
Abunda ta fadi kenan data ga tsarowan toilet din gashi babba
"Kwat ae zan iya kwanan anan"
Towel ta gani an hanger su kaman huda biyar dukka pink ta zari daya kayan jikinta ta cire sannan ta cika ruwan zafi a bath tob din ta shiga
"God i can sleep here"

Ta kusan 30mins sannan ta dauraye jikinta ta fito sedata jira jikinta ya bushe sannan ta shafa mai da ta gani a gaban mirror kamshinshi daban yake
Akwatinta ta shiga budewa

"Kwatama zan karya ma Fee_feey wuya aradu"
Abunda ta fadi kenna da taga kayan da Fee_feey ta saka mata a ciki duk babu abun arziki
Ta dade tana dubawa se tsaki takeyi daga baya ta yanke shawaran ta saka shorts kawai da crop top
Tana gama kintsawa ta shafa turare a jikinta kaman wacce zata fita
Taje kanta tayi ta maidashi pony tail sanan ta zauna bakin gadon tana cin abunda ya kawo mata
Taci sosai ta kura da fresh milk din
Wayanta ta dauka ta cigaba da karanta novel dinda ta fara a wattpad
Can kuma taji ya hau kanta mikewa tayi ta kalla agogo lokacin 9:03pm dan haka ta shiga duba abunda zata daura akan kayan jikinta dan bazata iya fita haka ba

Closet din ta shiga ta fara dubawa ta tabbata suna cikin akwatunan da ta gani an daura a sama seta fito
Cikin akwatinta taga wani Kimono wanda batasan ma dashi ba
Sakawai tayi ta daure igiyan yadda ba'aza ga kayan ciki ba seta fito parlo da plate din a hannunta

Hydar kam daya fita daga dakinta wucewa yayi dakin
[06:33, 5/21/2017] RB-Tyetyelorh-❣: [18:51, 5/20/2017] RB-Tyetyelorh-❣: Yana gama parking tana bude ido gidan ta fara kalla duk da dare ne amma kaman rana dan security light din ya haska ku ina
"Har kin tashi sleeping beauty"
Kallonshi tayi seta maida kanta tana sake kallon gidan dan duk tana cikin bacci ne
Fitowa yayi da kayan sannan ya zagayo ya bude mata kofan ta fito
Kama hanya shiga ciki sukayi tana admiring haduwan gidan kaman a mafarki take gani
Hannunshi ya saka a wani waje kusa da kofan shiga ya saka babban yatsan shi
Door din da thumprint yake using

Budewa kofan yayi shiya fara shiga itama ta shiga kofan ya kuma ya rufo dakanshi
Light din parlo dakanshi ya bude gun dining ya nufa ya ajiye kayan hannunshi ita kowa tana bakin kofan se admiring parlo takeyi she can't believe yau itace a wannan gidan kuma a sunan gidanta could this get better?
Kallonta yayi "zo kiga dakinki"
Batayi magana ba tabi bayanshi
Wasu kofane guda biyu a kusa da juna na farkon ya bude ya shiga itama ta bishi wutan na kunnuwa kawai sake baki tayi
"Ga dakinki na"
"Tohm" kawai tace mai shi kuma seya fita yana jawo mata kofa karasawa cikin dakin tayi aguje ta fada kan gadon tana dariya tsalle ta farayi tanata dariya ita daga
Shi kowa harya dawo da plate a hannunshi ya shigo batasan da shigowanshi ba
"Enjoying yourself?" Ya tambayrta yana zuwa gun side drawer dakin ya ajiye plate din dake dauke da kaza se fresh milk
Dakewa kawai tayi murmushi yayi ya kama hanyan fita
"Wait. Kayana yana trunk naka"
"Tohm barin dauko maki" be jira abunda zatace ba ya dauko mata akan gadon ya ajiye mata
"Thank you " kawai tace shi kuma ya fice

Gun kofan ta nufa ta saka key jiki sannan ta kama hanyan wani kofa data tabbata toilet ne
To her suprise se taga closet ne the the biggest closet she have ever seen and it happen to be hers

Shiga tayi baki bude ji take kaman tana mafarki
Ta dade a ciki sannan ta fito ta sake shiga dayan kofan tada gani shine toilet din

"God!! Could this day get better!"
Abunda ta fadi kenan data ga tsarowan toilet din gashi babba
"Kwat ae zan iya kwanan anan"
Towel ta gani an hanger su kaman huda biyar dukka pink ta zari daya kayan jikinta ta cire sannan ta cika ruwan zafi a bath tob din ta shiga
"God i can sleep here"

Ta kusan 30mins sannan ta dauraye jikinta ta fito sedata jira jikinta ya bushe sannan ta shafa mai da ta gani a gaban mirror kamshinshi daban yake
Akwatinta ta shiga budewa

"Kwatama zan karya ma Fee_feey wuya aradu"
Abunda ta fadi kenna da taga kayan da Fee_feey ta saka mata a ciki duk babu abun arziki
Ta dade tana dubawa se tsaki takeyi daga baya ta yanke shawaran ta saka shorts kawai da crop top
Tana gama kintsawa ta shafa turare a jikinta kaman wacce zata fita
Taje kanta tayi ta maidashi pony tail sanan ta zauna bakin gadon tana cin abunda ya kawo mata
Taci sosai ta kura da fresh milk din
Wayanta ta dauka ta cigaba da karanta novel dinda ta fara a wattpad
Can kuma taji ya hau kanta mikewa tayi ta kalla agogo lokacin 9:03pm dan haka ta shiga duba abunda zata daura akan kayan jikinta dan bazata iya fita haka ba

Closet din ta shiga ta fara dubawa ta tabbata suna cikin akwatunan da ta gani an daura a sama seta fito
Cikin akwatinta taga wani Kimono wanda batasan ma dashi ba
Sakawai tayi ta daure igiyan yadda ba'aza ga kayan ciki ba seta fito parlo da plate din a hannunta

Hydar kam daya fita daga dakinta wucewa yayi dakinshi yayi wanka sannan yayi shafa'i da wutiri seyaci abinci ya kwanta bebi takan Zulaihat ba cus yasan bata sallah
Kwantawa yayi ya dade yanata juye-juye amma bacci yaki zuwa dan haka ya yanke shawaran ya fito kawai yayi kallo

Tana fitowa taganshi yana zaune amma ya juya mata baya dubawa ta farayi inda zataga kitchen din
"Baki kwanta ba?"
Shine abunda taji da sauri ta juyo ta kalleshi. Kallonta yakeyi ya hadiye miyau dan kana kallonta kasan babu abun arziki a ciki ga kuma yadda ta gyara gashinta se sheki yakeyi
Juyawa yayi da sauri dan karya sama kanshi wahala
"Uhm. Ina kitchen yake please?"
"First door dake facing naki" kawai ya fadi yana kallon tv
Batayi magana ba ta kama hanyan shiga labule ta daga taga kofan a bude dan haka seta shiga
"Hmm how i wish fee_feey na nan da tare zamuyi ihu"

Admiring kitchen din ta ringayi tana shigo luku'luku lungu-lungu hadda store seda ta shiga
"Allah sarki gaskiya Daddy ya kashe kudi Allah barmun ku"
Ta dade a ciki daga baya ta fito kallonshi tayi har'a lokacin kallo yakeyi
Harta kama hanyan shiga dakinta se kuma ta dawo ta nufa cikin parlo

"Nifa banjin bacci yanxi"
"Tohm zo mu kalla News"
Gunshi ta nufa ta zauna dayake three sitter ne ta zauna a daya bangaren
Sun kai 10mins anyi shiru duk suna kallon tv amma hankalinsu begunshi kowa sake-sake yakeyi a zuciyanshi

"Geez News is so boring" zulaihat ta fadi
Daukan remote din yayi yakai Nickelodean lokacin ana Henry denger
"Yawwa that's what am takling about"
Kallonta yayi "yanxin wannan abun kikeso? Na yara nefa"
"Toh niba yarinyan bace"
"Aa wlh tunda kina 20s naki"
"Ni yarinya ce am still a teenager"
Amma ae zaki iya daukan ciki ya fadi a zuciyanshi
"Probably"
Da sauri ya juyo "probably what?"
"Abunda ka fadi yanxi"
"Geez" seya dafe kanshi he never thought a fili ya fadi
Shiru tayi bata sake magana ba ta maida hanakalinta tana kallon tv
Bayan 2mins yakan juya ya kalleta zaman da tayi kaman tanajin sanyi kuma ga Ac da kashe shima fan din parlon a ashe yake
Yason ya matsa kusa da ita amma beson jaza ma kanshi wahala dan yasan shize wahala

Yanata sake-sake a zuciyanshi se daga baya ya yanke shawara
Kawai ya matso gunta tare da saka hanunshi ya zagaya a waist nata numfashinta ta tsayar dashi kawai
"What are you doing"
"Nothing"
"Then let go of me"
"Ba abunda zan maki am just gonna help you"
Dataji abunda yace seta zuba mai ido tana kallon ikon Allah
Matso da ita yayi ta shiga jikinshi sake lumewa tayi tana kallon tv
Sunata kallo se dariya takeyi shi kowa murmushi kawai yakeyi
Da yaji shiru ta dena dariya seya leka fuskanta harta fara bacci cigaba da kallon yayi dan so yake tayi nisa seya kaita dakinta
Wuraren karfe 11:26pm ya mike ya dauketa kaman baby ya kaita dakinta
Kwantar da ita yayi seya zo cire mata Kimono din ya kunce igiyan kenan seyaga kayan dake ciki
Tsayawa yayi yana kallon suffan da Allah yayi mata
Ya kura mata idonshi kawai
Bargon ya yafa mata ya fice da sauri ya kashe mata wutan dakin tareda jawo mata kofa ya wuce dakinshi
Dayake ya rigada ya kashe komai na gidan
Kwantawa yayi. yayi addu'a be dade ba bacci yayi gaba dashi dan ya wahala
***

Fee_feey bayan ta kuma cikin gidan taci kukan ta harta godema Allah dakinta ta shiga tana waya da Ammar
"Babe nifa na kusa ki fadan min abunda kikace se bayan biki"
Jikinta ne ya fara rawa gabanta na fadi sosai seta daure tace
"Shikenan kazo gobe se muyi maganan"
"Tou Allah yakai mu"
"Amiin"
Hiran sosai suka ringa yi har daga baya sukayi sallam ta kwanta da tunanin abunda ze biyu baya gobe

Mommy da Umma se sukaji gidan gabadaya babu dadi da babu Zulaihat

_--Washe gari--_
Tana cikin baccinta me dadi taji wani kamshi ya daka hancinta a hankali ta bude ido seta hango wani plate guda biyu duk a kulle mikewa tayi da sauri ta nufa gun plate din
Ta bude doya ta gani da kwai a soye dayan kuma farfeson kayan ciki ne ga fresh milk
"Awwn he's a gentlemen"

Mikewa tayi ta shiga toilet tayi wanka tayi brush sannan ta fito ta kimtsa cikin wata duguwan riga na atampha ta shafa powder da eye liner se maroon lipstick
Ta natsu tayi daurin dan kwalin yayi kyau sannan ta dawo gun plate din bismillah tayi ta ringa ci seda ta cinye komai ta kura da fresh milk din sannan tayi hamdala

Ta dade a zaune agun lokacin abincin ya sauka seta mike da plate

Please Login or Register in order to submit comment