Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

DEDICATION TO LAWIZAS

1⃣2⃣5⃣ ↗ 1⃣3⃣0⃣

Tana shiga library din da phone din a kunnenta hydar se maganganu yake mata ita kuma se murmushi takeyi

Admin ya shigo ya kalleta da phone din a kunnanta yayi murmushi dan yaran suna burgeshi dukda ba soyayya sukeyi bah amma sun damu da junansu

Yazo ya mika mara katan ya fita ya koma class din tana tambayan abunda ya fara dukda yasan Rukky ce me lefi
Suka bashi labarin duk abunda ya faru abun ya kullar dashi ya wuce office din Mr muhseen

Yana shiga ya tarar da ita tana zaune be tsaya wani surutu bah yace mata ya bata suspencion har se ana gobe za'a fara waec tukun nan sannan idan zaki dawo ki taho da iyayenki
Batayi magana bah kawai ta tsaya tana kallonshi ne yana gamawa ya fita

Ita kuwa zulaihat ta gama gyarawa ta gyara gashinta tasa shoes dinta tana zaune kawai a cikin library din
Shi kuwa hydar data katse wayan juyawa yayi gida dan ya sake wanka yazo school din ya dauketa

Can Admin ya shigo library din ya amsa phone dinshi daman yanada appontment da shugaban makarantan dan haka yana fita daga gun zulaihat aka kirashi wai yazo dan haka kawai fita yayi daga makaranta ya kira mr muhseen a waya dan ya kulle mai office dinshi

Yace toh sir zaka fita ne
Yace ah yanada meeting shugaban makaranta
Yace ohk seka dawo
Admin yace ae bazan dawo yau bah se kuma monday
Yace ohk sukayi sallama yana kashr call din yayi shewa shi kadai shi kadai yasan abunda yake shiryawa a ranshi

Yaje ya kulle office din sannan yaje ya ajiye key din a inda ake boye keys sannan ya tafi library
Yana likawa ya hango zulaihat tana zaune tana kallon novel din babanta tana hawaye amma ta juyama kofan baya

Ya hadiye miyau sannan ya juya



☆☆☆★★★


Can tana zaune setaji time keeper tayi ringing bell bata tashi bah ta cigaba da karatunta dan tana son se hydar yaxo sannan su fito tare

Tana zaune tana ta jin hayaniyan student ana ta bada labarin abunda ya faru
Tayi tsaki sannan ta gigaba da karatun ta

Shi kuwa hydar tunda ya kuma gida wanka ya shiga sannan ya fito yana shiryawa se sauri yakeyi gabanshi kowa se fadi yakeyi besan dalili bah

Bayan dukka student din an watse teachers din ma duk sun tafi dan yau juma'a zasu masllaci
Hadda nannys din duk an watse
Tana zaune da taji shiru makarantan babu kowa se ta fara jin tsoro
Se taji alaman ana bude kofan library din a hankali
Gabanta ne yayi mummunan fadi jikinta ya fara rawa
Ta juyawa se taga Mr muhseen se tayi ajiyan zuciya
Amma da ta kalla fuskanshi idonshi gabadaya ya changa kaman bashi bah ya kuma jaja wur
Ta fara yin baya baya
Shi kuma ya fara matsowa yana wani murmushi irin na mugunta kaman maye
Tana kaiwa jikin bango taha be tsaya ba seta kurma wani uban ihu
Tanata ihu tana kuka se bashi hakuri takeyi

Amma dan rashin imani irin na muhseen se kukarin bude mata riga yakeyi
Tasa hannu ta rungume kirjinta tana ta ihu tana bashi hakuri
Dayaga taki cire hannunta daga kirjinta ya zabga mata wani mari
Marin da ba'a taba mata irinshi ba a rayuwanta dan hadda wani haske ta gani
Ta sake kirjinta ta rike junda ya mareta seta zube a kasa tanata kiran sunan hydar
Yace ae semuga idan zezo
Tace dan Allah kayi hakura am jst 15 kayi hakura please muryanta har ya fara dashewa se kuka takeyi tana kiran sunan Hydar tana cewa yazo ya taimake rayuwanta

Muhseen yasa hannun ya furga gaban riganta akuwa buttil din duk suka fita ya barke rigan gabadaya
Daga ita se vest se bra dinda ke ciki
Yasa hannu yana kukarin barke vest din sannan bakinshi yana kan kirjinta
Tasa kafa tana kukarin tureshi amma ta kasa
A halin da take ciki wani dabara yazo mata

Dayake takalmin kafanta lopaz ne irin na ledan nan
Ta daga kafanta ta buga da karfinta se akan dick dinshi
Yayi wani ihu ya durkusa yana rike dashi
Ita kuma ta mike da sauri zata fita amma kafin takai ya miko ya kamota


☆☆☆★★★
[20:40, 1/8/2017] Tyetyelorh-❣: Seya jawota ya haye kanta yana kukarin cire belt dinshi
ae kuwa zulaihat tana ganin haka seta sume
Shi kuma yayi wani dariya yace gidan sauki

Hydar kuwa yana tuki Allah kawai ya iso dashi dan gabadaya ba'a cikin hayyacinshi yake bah jikinshi har wani rawa yake besan dalili bah

Yana isowa gate din makarantan ya gito daha motan a guje ku kulle door din motan beyi bah ya shigo makarantan
Yana shigowa yaji shiru hakan ya tabbatar mai cewa an tashi
Dan haka seya wuce library dan yace mata ku an tashi ne karta fita daga library din harse yazo
Yana bude kofan ya shiga se yaga abunda ya furgitar dashi Mr muhseen ne akan Zulaihatou shi ita kuma kaman matacciya tana kwance
Biyu biyu yake gani dan abun ya rudashi
Shi bema san da shigowan hydar bah yana can yana kukarin cire wando (kwarto)

Hydar ya juya yaga wani chair irin masu karfin nan da ake ajiyewa dan masu karatu
Kawai ya dauka be tsaya ko ina ba se kan muhseen ya buga mai kujeran a gadon bayanshi seda chair din nan ya balle

Muhseen ya kurma wani uban kara dan ya shigeshi ya dago ya kalla hydar
Yace are you mad
Hydar ya daga hannu be tsaya ku ina bah se a kan hancin muhseen ya buga mai wani wawan punch sega jini nan da nan ya fara fitowa
Ya mike yana bayabaya se iuma ya fadi

Yayi sauri ya suntuma zulaihat kaman gawa ya fito da ita ya kaita cikin motanshi ya ajiyeta yanata kiran sunanta amma shiru dan haka yayi sauri ya dauka wayanshi ya kira number cops ya fadan masu suzo makarantan su yanxin nan
Yayi masu kwatancan makaranta

Nan da nan sega su sun iso dan sun san family su ya gayan masu akwai mutum a ciki su shiga su fito dashi
Suna shiga school din se suka ganshi yana tafiya kaman dan kwaya suka kamoshi suka fito dashi

Hydar ya fadan masu abunda ya faru tun daga nan suka fara dukanshi suka tafi dashi station
Shi kuma hydar ya ja motanshi ya kama hanyan hospital duk a rude yake
Ya dauka phone dinshi ya kira number Admin ya fadan mashi abunda yake faruwa
Admin jiki na rawa ya fadan ma shugaban makarantan
Suka kamo hanyan xuwa hospital din

Suna isa Giwa hospital nurses suka zo aka dauketa aka shiga da ita emergency
Ya dauka wayanshi ya kira number mommyshi yake gayan mata abunda ya faru
Tace yanxin kuna ina ne yace muna Giwa hospital tace daman itama yanxin ta shigo gara gatanan bari ta karaso amma fa karya gayan ma Umma ta dan tanada hawan jini karya tashi
Yace toh sukayi sallama

Mommy ta kira number Umma ta ce mata taje school dinsu ta dauka zulaihat dan zata mata weekend
Umma tayi murmushin karfin hala tace ae babu komai sukayi sallama

Amma ita Umma hankalinta duk ba'a kwance yake bah dan ta kasa ganewa ji take kaman xulaihat ba lafiya bah

Hydar na zaune sega fee_feey tazo wucewa

Dayake sanda ta sume a makaranta kwantar da ita akayi yau kwanansu daya dan jiya abin ya faru

Ta kira sunanshi ya dago idonshi jaja wur
Tace meya faru yaxo hospital
Muryanshi a hankali yace zulaihat ne babu lafiya
A rude tace meya faru da ita...................


Tyetyelorh❣
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [07:31, 2/6/2017] Tyetyelorh-❣: 🌹 _*ZULAIHATOU*_🌹

_Na tyetyelorh_

🌹🌹🌹

1⃣5⃣0⃣ ↗ 1⃣5⃣5⃣

Ranan saturday shine ya kama ranan birthday su tana zaune tana kallo wuraren karfe 2:00pm se Umma tazo ta zauna kusa da ita da wani leda a hannunta
Ta mika mata da sauri ta ajiye remote din ta amsa ledan

Tana budewa kwalin waya ta gani taga sunan phone din _Samsung S7_ ak sa a jiki
Se jikinta yayi sanyi ta kalla Umma tace Umma ina kika sama wannan kudin da kika saya wayan nan me tsada haka

Tace kin tuna tun kina karama Abbah ki yayi maki alkawari idan kin shiga 16 ze sayan naki latest phone
Ta daga kai alaman a

Toh shiyasa na sayan maki na sauke mai nauyin alkawarin daya daukan maki
Kuma tun kudin motanshi ne da aka saida dah nayi niyan na ajiye ne idan zaki cigaba da school toh shiga abokinshi ya dauki nauyin school fees dinki shiyasa kwai na yanke shawaran na sayan maki dashi.

Zulaihat dan dadi hadda hawaye tayi huging dinta

tun kafin ta bude wayan ta ringa mata godiya
Kawai se sukaji Fee_feey tana sallama ae aguje ta mike tayi gunta tana ihu tana nuna mata phone din
Itama tazo nuna mata sabon iphone 7s dinta ne da Mommy ta bata haka suka ringa ihu a gidan nan Umma se dariya takeyi
Suka zauna suka fito da wayan dukkansu farare ne ae tundaga nan aka fara selfie

Umma kallonsu kawai takeyi tana murmushi

_Misalin karfe 5_

Suna zaune hankalin kowa yana kan phone dinshi su zulaihat har anyi downloading _wattpad_ an natsu ana karatu se sukaji sallama
suka amsa fee_feey ce ta mike ta leka
Driver Mommy ne
Ya gaidata yace hajiya ce ta aikoshi tace na kawo maku kaya ta amsa ta kuma ciki

Tana budewa kawai setayi wani ihu
Umma tace lafiya
Umma kayan da zamusa Mommy ta aiko mana dashi

Zulaihat tayi wani super se gata a gaban ledan ta kai hannu ta ciro guda daya
Se suka kara ihu a tare

Ohh Allah yau zaku kasheni da wannan karan naku
Se suka kwashe da dariya
Zulaihat ta jawo rigan kalansu daya rigan is pink amma akwai dan fari but kadan ne daga sama zuwa ciki a matse yake amma tun daga cikin har kasa a bude yake ya bude sosai and hannu ba dugu bane kuma ba guntu bane

Tace _OMG_ Dix d bst 16 birthday ever
Umma ta daga rigan rigan yayai kyau sosai a zuciyanta tace Allah sarki zanso ace marigayi yana nan a wannan ranan

Phone din fee_feey yayi ringing ta duba taga Mommy seta daga
"Hello Mommy"
Fee_feey kunyi wanka ne
Tace aa
Toh tashi yanxin kuje kuyi wanka ga masu kwalliyan nan a hanya
Toh Mommy munga kayan you are d bst
Tayi murmushi
setayi ending call din

Ta mike tashi muje muyi wanka Mommy tace ga masu make-up nan a hanya
Toh itama zulaihat ta mike suka shiga dakinta
Suna shiga phone din fee_feey ya sake ringing taga number Ahmed ne tayi murmushi ta daga

Sukayi hira sannan tace mai dan Allah kazo da wuri dan kaine escort dina sannan sukayi sallama
Zulaihat ta kalleta tace daman kina dating wani baki fadan min bah

Tayi murmushi tace Ahmed ne fa kuma ba dating mukeyi bah
Ta jawo hannun fee_feey suka hau kan gado tace gist me
Tayi murmushi ta fara bata labarin yadda sukayi suka zama frnds
"Kullum seya kirani sannan yayi min messege tun ina ignoring dinshi har ya fara burgeni se muka zama frnds"

Zulaihat ta bugeta suka kwashe da dariya fee_feey ce ta fara shiga tayi wanka ta wanke gashinta sannan itama zulaihat ta shiga itama seda ta wanke gashinta ta fito aeko suna fitowa sega Umma da wasu mata guda biyu sun shigo da manyan handbag a hannunsu
Duk suka gaidasu sauka amsa

Umma ta nuna zulaihat tace ga zulaihat sannan ta nuna fee_feey itama dan kowa da wanda ze gyara haka suka zauna akan kujera gaban mirror daga su se towel aka fara masu kwalliya ana gamawa aka gayara gashinsu sanan suka mike suka sa kaya sunyi matukar kyau gashi anko sukayi Umma data shigo hawaye kawai ta farayi bata bari sun agani bah ta wuce dakinta(ita haka take a rayuwanta kwata kwata hawaye be mata wahala)


Masu make-up din suka tattara kayansu suka tafi su kuma suka zauna jiran azo a daukeso amma ansha selfie

Suna zaune sukaji packing mota se sukaga Mommy ta shigo tana shigowa baki ta rike
Tace my two princesses you guyx look cute setayi huging dinsu zulaihat tayi murmushi tareda kulle fuska

Mommy ta ciro handbag dinta ta ciro takalma guda biyu farare da poss
Ta mika masu sukayi godiya
Zulaihat ta nuna mata phone
Tace inyee kun zama yammata fah duk sukayi murmushi sannan kowa yasa phone dinshi a ciki Umma ta fito suka gaisa da Mommy
Sannan take tambayanta ita bazata
Tace aa ta hakura su suje kawai
Zulaihat ta kalleta tace habah umma dan Allah kizo muje

Umma tace ita ba inda zata
Hawaye ya ciko mata ta ajiye poss din tace toh nima na fasa zuwa

Tayi sauri tace toh tashi ku tafi ni barin shiga wanka sena zo
Aa ban yarda da wayanbah

Mommy tace jiranku akeyi kuzo muje idan driver ya kaimu sannan Umma ta gama shiryawa se yazo ya dauketa
Haka akayi suka fita Mommy itama tasan Umma ba zuwa zatayi ba shiyasa tayi karya

Suna fita mota suka shiga basu tsaya a koina ba se hall dinda za'ayi motoci ne kala kala a gun anyi packin se jikin zulaihat ya fara rawa ita bazata iya shiga ba dan daga gani motane sunyi yawa a ciki
Suka fito daga motan ta kofan baya suka shiga dan ba yanzin zasu shiga hall dinba dan tare da escort dinsu zasu shiga

Suna zaune fee_feey ta dauka phone dinta ta kira Ahmed yace shi ya rigada ya iso

Toh Dan Allah ka nemo mana Hydar
Yace toh ba matsala
Yayi hanging up yaje ya fara nemanshi
Duk inda ya duba be ganshi ba kawai seya leka waje inda ake packing ae kowa seya hangoshi ya gama packing ze fito yasha bakar suit
Ya karasa gunshi suka gaisa fuskanshi babu yabo ba fassala
Sannan yace mai suna jiransu fah dan haka tare suka shiga gunsu

☆☆☆★★★
[19:22, 2/6/2017] Tyetyelorh-❣: Suna shiga dayake Zulaihat ta juya baya sukayi sallama suka shigo duk suka gaida Mommy ta amsa sannan "tace zata shiga wurin zata kira daya daga cikinsu a phone suna gani dukkansu su shigo gun"
Suka amsa da "toh"

Zulaihat ta juyo sukayi ido hudu da Hydar a tare suka saki murmushi ya karaso gunta yace Happy birthday sannan ya mika mata gift dinshi daya kawo mata

Seda tayi murmushi sannan tace thank you ta amsa tana kukarin budewa
Yayi sauri ya rike hannunta yace se kin tafi gida
Ba musu ta ajiye sannan da rumudi ta ciro phone dinta ta numa mai
Ya amsa yana murmushi yace dn't tell phone dinki ne

Tace nawane
Yayi smiling yace congrat bt yayi maki kato cux you are still a kid
Am nt a kid tana magana tama murguda mai baki
Shi kuma smiling yayi se yayi dailing number shi seda yaji ya fara ringing sannan ya kashe

Se phone din fee_feey yayi ringing ta daga taga mommy dan haka se batayi answering bah ta maida kawai sannan sukayi shirin fita

Hydar ya kalle gashinta yace a haka zaki shiga cikin motane dayawa gashinki a bude
Ta kalleshi kawai batayi magana

Fee_feey "tace owwww his jelous"

"Who?? Me ?? You are not serious" yaja hannunta suka shiga gaba

Su kuma dariya suka masu kafin su bi bayansu
Sun shiga duk kowa ya tashi ana ta yabon kwalliyansu amma ita zulaihat jikinta seya fara rawa bata saba bah
Dake hannunta yana cikin na Hydar seya ce mata "calm down you look beautiful"

Ta kalleshi tareda murmushi sannan suka cigaba da tafiya
Duk yan class dinsu sun zo gun kowa se kawo masu gift yakeyi

Daddy ya shigo ya amsa micro-phone yayi introducing Zulaihat as his daughter sannan yace duk su biyun su fito
Suna fitowa yaba kowa keys din mota
Yace "birthday gift dinsu kenan"
Aka fara ihu ana tafi a wurin
Fee_feey tayi ihu ta rungumeshi tace thank you Daddy you are surely d bst

Zulaihat hawaye kawai takeyi dan bata taba imaging kanta da mota ba
Itama tayi hunging dinshi tana kuka tana mai godiya
"Shi besan dalili bah duk da ya gane yarinyar kaninshi ne amma feeling dinda yakeji idan ya kalleta be changa ba"

"You guyx shld stop thanking me dan zan iya baku duk abunda na mallaka a rayuwa na yanzin lets go and see d car"
Haka kowa ya fita dan ganin motocin

"Mini coper ne yan kanana guda biyo komai kala daya marabansu abu dayane number motan amma bandashi babu wani maraba"

Tana ihu kawai batasan sanda tayi huging Hydar ba shima ya riketa se faman dariya takeyi
Yayi congratulating nata


Haka akayi aka gama lafiya daddy ya aika masu da motocin kowa aka kai mashi nashi gida
Umma na zaune setaji ana mata knocking tana bude wa taga wani mutum yace Alhaji ne ya aikoshi ya kawo motan nan gida
Da mamaki tace toh ya shigo da mota ya bata key
Ta amsa batace komai bah ta koma ciki

Kowa ya tattara presents dinshi ya kama hanyan gida
Ita Zulaihat Hydar ne yace dole seya kaita haka ta shiga ya kaita

Fee_feey koma Ahmed ne shima ya kaita haka kowa ya watse
Hydar yana kaita gida tamai godiya sosai sannan ta bashi jakanshi dan an raba abu ta shige gida

Aekowa tana shiga da motanta taci karo seda ta sake wanj ihu sanna ta rungumeshi tayi pecking dinshi ita kadai tace
"From now on your name is *Kylie* yah i will be calling you kylie"haka ta gama shirmeta ta tattara kayanta ta shiga gida

Tana shiga Umma na dakinta a guje taje ta rungumeta seta fashe da kuka
Umma tace lafiya meya faru
Cikin kuka tace Umma yau daddy ya bamu kyautan mota

Umma ta mike da mamaki kyautan mota
A Umma shine fa a waje
Se itama ta fashe da kuka haka suka rungume juna sukayi me isansu

Sanna Umma tace banda bakin godiya abunda Alhaji yayi maki a rayuwa amma zan gayan maki wani abu wannan motan kulleshi za'ayi ku kuma akai can gidansu a ajiye maki harse kinshiga 18 zaki fara shiganta

Ta share hawaye tace toh Umma
Ta baje a tsaka dakin ta fara ciro gifts din tana gani daga kayan kwalliya se turare wasu choculate shirmede kala kala haka ta mike ta barsu a dakin amma ta dauka na Hydar

Tana shiga dakin ta haye gado ta fara budewa
Dayake a cikin jaka yake iran bag din nan na kwali toh a ciki yake

Wani littafi ta fara zaro wa tana bude littafin se taga ashe wannan littafin ne na babanta wanda Rukky ta bata mata tayi murmushi kwai tace Allah sarki
"Dan yace mata zeje bookshop ya sayo mata irin shi tace bataso tafison na babanta"

Aekowa be sayo mata wani bah shinede ya gyara mata shi kaman ba'a taba batawa bah

Ta sake zaro wani abun wani dan zubene round kawai babu wani style a jiki
Se kuma wani karamin paper a ciki ansa:
"Dix ring is a frndship ring inason kisashi a hannunki for better or worst ku yaushe yana hannunki and idan kin duba ciki ansa *A* and *Z* meaning Aliyu and Zulaihatou
I have thesame Happy birthday"
Tayi murmushi ta ajiye paper ta duba ring din aekowa ga shi nan ansa *A* ♡ *Z* murmushi ta sakeyi sannan ta saka xuben tayi kissing nashi ta mike ta cire kayan jikinta ta shiga tayi wanka ta biya sallolin da batayi bah sannan ta sa kayan bacci tana shirin fitowa kenann se wayanta ya fara ringing

Da mamaki ta juya ta kalla tace toh wasan number na hakade ta daga
Amma batayi magana bah

Ta dayan bangaren se Hydar yace Hello
Se tayi ajiyen zuciya suka sha hiransu daga karshe sukayi sallama (kaman saurayi da buduwa)

Tana fitowa cake dinta ta dauka dan kowa cake dinshi daban ne ta yanka taci sannan suka dade suna hira da Umma tanata bata labarin party daga karshe Umma tace ita ta gaji zata kwanta dan taga labarin bame karewa bane

Itama ta mike taje ta kwanta


📸
_ TYETYELORH_
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [18:08, 2/8/2017] Tyetyelorh-❣: 🌹 *_ZULAIHATOU_*🌹

_Na tyetyelorh_

_I dedicate d whole of dix page to u miemiebee 👄 luv yuh dear_❣

1⃣5⃣5⃣ ↗ 1⃣6⃣0⃣

_Bayan two weeks_

Lokacin an fara rubuta jamb rabin yan science class duk sun rubuta su Zulaihat ne ta baya baya ita fee_feey da Hydar rana daya suka rubuta sede ba gu daya bah amma suna jiran a turu masu result dinsu

Zulaihat a yau zatayi nata a _kemsafe_ duk ta gama tsoriwa dan sau biyu tana shiga toilet a yau ta gama shiryawa Umma tasata a gaba tanata mata addu'a sannan daga baya ta fito ta sama keke napep ta tara ta shiga

A kofan _kemsafe_ din ya direta duk a tsorace take ta shiga nan da nan aka fara

_2 hours later_
Haka ta fito duk wuyan hijab dinta ya gama jikewa da zufa taje tayi signing sannanta sake taran wani napep din ta dawo gida

Tayi sallah taci abinci tana cikin ci take ba Umma labarin yadda taketa zufa a exam hall din
Tayi ta mata dariya sanna ta mata fatan alkairi

Da daddare tana kwance a daki tana sana'art wato karatu dan ita bata wani chatting an fanin phone din daga wattpad se waya da Hydar se Fee_feey

Tayi dialing number fee_feey tana dagawa ta tambayeta an mata snding result din
Tace yh anyi ta sama _210_ ta tayata murna sannan suka danyi hira sannan ta kira Hydar shima yace an turo mashi ya sama _240_ tayi ihu tace ashede kan yana ja
Yayi dariya sannan suka danyi hira daga baya sukayi sallama ta kwanta
Se a likacin hankalinta ya fara kwantawa dan tunda aka fara sede ace 190 koh 200

Tana fara gyangyadi se taji phone din yayi kara alaman messege ya shigo a guje ta mike ta ciroshi kasan pillor ta duba taga MTN ne se tayi tsaki ta maida ta cigaba da baccinta dan a tsammaninta JAMB ne

_Washe gari_

Da misalin karfe 3pm tana zaune a parlo se wayan yayi kara wato messege ya shigo a guje ta duba se taga JAMB gabanta ne ya wani fadi de ta kasa budewa Allah yasota Umma na kusa seta mika mata wai ta bude mata


Umma tana budewa seta girgiza kai
Nan take Zulaihat ta fashe da kuka dan ta gama sadakarwa bata ci bah
Umma tayi murmushi tace toh me na kuka daga girgiza kai toh kinsama _255_
A take ta hadiye kukan ta amse wayan tana dubawa ae kowa dagaskene ta fara rawa babu kida ita kadai Hydar ta fara kira ta gayan mai

Yace ki sake dubawa mistake kikayi maybe _155_ aka saka
Ta fashe da dariya tace in your dreamz

Yayi smiling yace dan nasan kan nan naki dakyar ne ki sama 255 dan a toshe yake
Haka ya ringa zulayenta
Da ya isheta tayi hanging up ta kira fee_feey ta gayan mata a guje fee_feey taje ta gayan ma Mommyta tana taya sister ta murna

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya

_2 Months later_

A lokacin an rigada an gama waec dukka 9 subjects din yanxin zama gida kawai akeyi wani sa'in Hydar yakanzo yace yazo gaida Umma alhalin karyane yazo gaida Zulaihat ne
Baban Hydar de yanxin ya shiryu sosai dukda har yanxin Hydar be yarda dashi ba dan time without numbers yakan bishi a mota idan yaga ya fito but be ganin komai amma dukda hakan be bari bah
Mommyshi kuma yanxin ta rage yawan tafiya dan yanzin se tayi 2 Months bata je ko ina bah hakan ba karamin farin ciki ya saka Hydar bah daman is all he wanted yaganta kullum kusa dashi

Sun kara shakuwa yanxin dan harya gayan mata yanada feelings akan Zulaihat


☆☆☆★★★

Ita kuwa Zulaihat yanxin kullum da safe idan ta tashi zata fito da ruwa tayi ma motanta wanka tayita mai surutai idan aka

Please Login or Register in order to submit comment