Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din a hannunta ta fito parlo
Hydar dake parlon ya juyo ya kalleta ba karamin kyau tamai ba

"You awake sleepy head?"
"Yah. Ina kwana"
"Lafiya klw. Ya ajiya"
"Alhamdulillah" tace tana kama hanyan shiga kitchen
Tana shiga taga yadda kamshi ya cika kitchen din ta ajiye sannan ta fito
Dakin ta kuma ta dauka wayanta tana kiran number fee_feey abunda ta fara fadi shine
"Amarsu ya jiki?"
"Ke dallah banson iskanci. Inasu Mommy suke?"
"Suna parlo"
Hira suka danya sannan tayi ennding call din tana kwance kan gado bacci yayi gaba da ita

Se wuraren karfe 2:05pm ta tashi fitowa tayi dan ta daura lunch amma akan dining taga kuloli akai karasawa tayi ta bude taga Hydar ya rigada ya dafa murmushi kawai tayi sannan ta zauna aparlon tana kallo
***

Karfe 8:26pm Ammar yayi parking a gaban gidansu fee_feey fitowa tayi cikin bakar abaya da bakin veil tayi kyau lips dinnan yasha maroon lipstick

A sit din gaba ta zauna Ammar ya maida ya kulle sannan ya dawo cikin motan
Gaidashi tayi suka fara hiransu na soyyaya can seya ce mata ta gayan mai abunda takeson gaya mai
Shiru tayo at first se tace

"Swthrt nasan you will be angry so dan Allah idan na fara karkayi fushi and ka sani it was back then i was young"
"Ina jinki" ya fadi da karfin hali dan jikinshi duk yayi sanyi

"Kasan na taba baka labarin frnd dina dana hadu da ita acan Kim koh"
"Yah"
"Toh farkon zuwanta school din we became nice frnds me her i had no idea she was gay...." se kuma tayi shiru
"Ina jinki"
"Nd kasan su basu damu idan mutum gay bane ko wani abu so we like kinda become one ourself"
"Bacome what?" Ya tambaya da alaman be gane me take nufi ba

"Gay" ta gaya a hankali tana wasa da hannunta
"So you telling me you are gay right now"
"Noh swhrt thats not what i was saying back then i was gay but not anymore"
"Ohhh my goodness fee_feey are kidding me"
"Babe calm down okey"
"Calm down? Are you fucking telling me to calm down?"
"Babe i know is had to take it but please do understand me"

"Undersatand you firdausi? Shiyasa farkon haduwan mu kika ringa min wulakanci cus you are not into guyx"
"Ammar ba haka bane kasan i love you and it was back then amma yanxin wlh nomore"
"Stop saying back then. Stop it!!" Ya fadi da iya karfinshi idonshi yayi jajir

Kuka ta farayi takai hannunta zata riko hannunshi da sauri ya janye baya
"Babe am so sorry i inow i've hurt you amma wlh inasonka tun kafin na dawo na chanja kuma babu wanda ya sani daga ni se Zulaihat"
"Fee_feey" ya kira sunanta in the lowest tone he'd ever used
Dagowa tayi ta kalleshi fuskanshi had turn to red
"Ki fitan min daga mota" ya gaya yanson calming kanshi
"Ammar just listen to me please"
"I said ki fitan min daga mota!!" A tsawace ya fadi seda ta furgita


☆☆☆★★★
[21:04, 5/20/2017] RB-Tyetyelorh-❣: "Ammar am not going out of this car until you understand what am trying to say"
"Understand right" seya bude kofan ya fito ta aza gunta ze nufa se taga ya kama hanyan fita daga gidan da sauri ta fito ta biyo bayanshi se kiran sunanshi take amma kaman badashi take ba har wani jiri yakeyi yana tafiya

Tana isowa inda yake ta rikoshi kafin tayi magana ya biye mata hannu
"Karki kuskura" idonshi kaman bashi ba kallonshi ta tsaya yi saiya cigaba da tafiya ita kowa durkusawa tayi a wajan tana kuka sosai
Ta dade a wajan daga baya ta shige gida a aguje kobi takan motan batayi ba ta shiga ciki babu kowa a parlo dakinta ta wuce ta saka key a kofanta tanata kuka wai data sani bata fadan mai ba (too late babe)
Haka ta ringa kuka harta gode ma Allah
(Am gonna cover everthing up so it won't be long da zasu shirya)
***

Suna zaune a parlo itada Hydar se Adeel da Ameenah da yaransu su uku sunata wasa a parlo hira suke sama-sama ana dan gaisawa daga baya sukayi sallama suka tafi akan gobe Inteesar zatazo mata yini
Tana dawowa daga rakasu ta wuce daki tana zama wayanta ya fara ringing dagawa tayi dan taga fee_feey ce
Kafin tayi magana se taji ta fashe mata da kuka ta daya bangaren
"Geez babe whats wrong?" A rude take magana
"Ammar"
"Ohh no. Kin gayan maine"
Daga kai tayi wane tana gabanta seta shiga bata labarin abunda ya faru tana kuka
"Babe just give him sometime yayi cooling down first and am 100% sure ze sauko"
"Zulaihat he is really upset. Ni wlh dama ban gayan mai ba"
"Noh. You made a perfect choice da kika fadan mai yanxin kawai give him some time insha Allah ze sauko"

Shawara ta shiga bata tana kwantar mata da hankali sannan sukayi sallama
Mikewa tayi ta shiga yin sallama cus she is pretty sure bazata iya rayuwa babu Ammar a rayuwanta ba ta dade tanayi daga baya ta mike ta haye gado amma ta kasa bacci danta saba kullum kafin ta kwanta setaji muryanshi
Daukan wayanta tayi ta shiga kiran numbershi ya fara ringing se taji anyi disconneting nashi kara kira tayi taji a kashe

Number sister shi ta shiga kira bugu biyu ta dauka
"Hello Aunty feef ina wuni"
"Lafiya klw swthrt ya kike ya karatu?"
"Lafiya lau"
"Masha Allah. Yaya fa yana gida"
"Aa dazin ya shigo idonshi yayi ja nayi mai magana be amsani ba ya dauka wani jaka da car keys ya fita"
"God toh shikenan nagode seda safe"
"Wait. Meyafaru dashi wai"
"We just had an argument shiyasa"
Setayi mata seda safe ta kashe wayan
Text ta shiga yimai kala-kala tana turawa se wuraren 12am sarkin sata ya sace ta

Shi kowa Ammar gidanshi ya wuce bayan ya bar gidansu yana shiga kawai ya shiga tarwatsa kayan gidan hadda tv sedaya fasa yana ihu shi daya

_--Washe gari--_
Zulaihat data tashi da wuri saboda ta riga Hydar masu breakfast tana fitowa taganshi da apron a jikinshi alaman ya gama
"God. Nice fa amce a gidan ka barni mana nayi kayana kona sakakeni" ta fadi in an annoyying mode

"Allah huce xuciyanki ranki ya dadi bazan kara ba"
"Ina ka koya girki wai?"
"School ofcourse"
Karasowa tayi gun dining din ta bude kolan
"It smells nice" ta fadi tana kukarin daukan meet ball guda daya tana sawa a baki shi kowa kallonta yake yana jiran result
"Uhmmm i can eat the all"
Murmushi yayi "am glad you like it"
"I like it? I love it "
Zama sukayi suna breakfast suna hira sama-sama kaman ba itace take fushi dashi ba
Suna gamawa ta wuce dakinta wayanta ta dauka ta shiga kiran number fee_feey taji yadda suka kaya
Ta kira yafi sau ashirin amma bata daga ba seta kira number Mommy
Tana dagawa ta gaidata
"Mommy fee_feey na kusa dake ne"
"Aa yau kwata-kwata bata fito ba lafiya meyafaru?"
"Inata kiran numberta bata duka bane"
"Toh lemme check on her. Daman bata fitowa breakfast shiyasama ban leka ba"

Tana shiga dakin da wayan a hannunta seta saki salati tana
"Innalillahi wa'innailaihir'raji'un" ta saki wayan ta karasa gunta da sauri

"Mommy meyaf...." bata karasa ba taji call din yayi disconnecting
"Hello,Hello" seta duba taga ya tsinke kara kira tayi taji a kashe se hankalinta ya tashi

A guje Mommy ta nufa gun fee_feey dake kwance akan gado tana nishi sama-sama ta riketa tana jijjigata tana kiran sunanta amma bazata iya amsawa ba
Fita tayi a aguje ta fito parlo anan ta hango Umma tana zaune
"Umma. Fee_feey zata mutu" abunda ta fadi kenan ta kuma dakin
Umma najin haka a guje ta mike ta bi bayanta

Jijjigata sukeyi suna kuka suna kiran sunanta amma shiru yanxin numfashin ma ya dauke kaman matatciya haka ta kuma
Fitowa Mommy ta sakeyi ta kira gateman da sauri ya shigo dan Daddy yana office
Yana shigowa daukanta yayi ya fito da ita suka sauka biyo bayanta da mayafinsu suna share hawaye Mommy ta dauko keys da waya nata itama ta fito

A sit din baya ya sakata suka shiga suka tada motan se Giwa hospital
Allah ne kawai ya isa dasu lafiya emergency ward aka nufa da ita aka fara bata taimakon gagarawa

Mommy suna zaune a waje ta hada wayanta data debo a gurguje ta shiga kiran number Daddy tana kuka tana fadan mai
Yace gashi nan zuwa be bata lokaci ba ya iso a lokacin Dr. Yana fitowa dan haka ya bukace su dukka a office nashi
Shiga sukayi ya masu izini dasu zauna

"Mun gano abunda ke damunta tana fama da ciwon zuciyane"
"Zuciya!!" Umma ta maimaida very shock
"A kuma tadan dade dashi sede be tama tashi bane se yanxin abunda ya kawo mata tanada damuwa ne dayafi karfin age nata amma yanxin mun mata taimakon da take bukata and mun saka mata oxcegen amma yanxin akwai abunda ya tada mata shine saboda haka a bincika"

Shiru sukayi dukkansu babu me magana a cikinsu

Sakata a gaba dukka sukayi duk ta rame kaman wanda ta dade a kwance Mommy ta kira Zulaihat wanda tun lokacin da sukayi waya hankalinta yaki kwantawa
"Hello, hello Mommy meyafaru da ita?"
"Batada lafiya ne Dr. Yace wai ciwon zuciyane"
Ta karasa a hankali
"Zuciya!!?? Innalillahi"
"Zulaihat ki gayan min abunda ya kawo mata ciwon nan nasan kinsan komai"
Shiru tayi kaman bazata amsa ba se kuma tace
"Mommy" a hankali
"Ina jinki banson ki boye min komai"

Ajiyan zuciya tayi sannan tace
"Mommy tayi fada ne da Ammar jiya to har yanxin yana fushi da ita"
"Waiyazubillah abunda Fee_feey zata saka ma kanta kenan akan namiji"
"Ya jikinta yanxin"
"Hmm yanxin de tana kwance bata tashi ba an saka mata oxcegen"
"Oxcegen" ta maimaita da karfi
"Ina zuwa" bata jira abunda zata fada ba tayi disconnecting call din

Tana kokarin neman wani number ne Hydar ya shigo dakinta yana tambayanta abunda ya faru
"Fee_feey ce batada lafiya"
"What! meya sameta"
"Dr. Yace ciwon zuciya ne" tana magana tana kallon wayanta
"Zuciya" ya sake fadi a bit shocked
"Allah kara sauki"
"Amiin"
Wayanshi ya fara ringung dan haka ya fita yana receving call din
***

Ammar ne kwance a gadonshi dakin da yake ciki kacha-kacha duk ya fita daga hayyacinshi
Kwance yake yana kallon ceiling din dakin yana tunani barkate
Kawai yaji wayanshi yana ringing ya aza Fee_feey ce dan haka bema bi ta kanshi ba
Haka aka ringa kira ana na biyar din ne ya dauka ze kashe wayan se yaga Zulaihat kallon wayan yakeyi kaman baze daga ba se daga baya ya dauka ya kara a kunne kafin yayi magana se ji yayi ta fara surutai

"Don't you dare hang up on me. Barin gayan maka idan sister na ta mutu wallahi da hannu na nima sena kashe ka is not a threat fadan maka nake
Tunda nasan Fee_feey bata taba fadan ma mutum gaskiya ba se kai ta zauna ta fadan maka gaskiyan abunda tayi a baya saboda she want a pure relationship kaman yadda tace amma kai fushi kake abunda ya fara years back tazo ta gayan maka amma baka tsaya ka fahimta ba tou gashi a sanadinka tana kwance a asibiti...." da yaji tace asibiti seya mike da sauri ita kuma ta cigaba

"Ta kamo ta ciwon zuciya in a few hours just because of you so am telling better do the rite thing before is too late" tana kaiwa nan ta kashe call din tana guge hawayen dake zubu mata

Shi kowa da sauri ya mike ya saka jallabiya ya dauka car keys nashi da waya ya fice da sauri
Tada motan yayi yabar gidan gudu kawai yake a titi seta dauka wayanshi ya kira number Zulaihat ya saka a speaker seya ajiye ya cigaba da driving din
Yana gab da tsinkewa ta daga
"What??" Shine kawai abubda tace
"Wannan Hospital ne please"
"I will text you" shine kawai abunda tace ta kashe call din
Number Mommy ta kira ta tambayeta tace mata "Giwa. ward 2"

Tura mashi tayi kawai sannan ta fito parlo Hydar zuba mata ido yayi ta kalleshi ta galla mai harara
"What?!"
Daga hannunshi yayi duka biyun alaman ba komai de tace "Better" frigde ta nufa ta dauka malt sannan ta kuma dakin
Dariya kawai ya saki ya cigaba da kallon kwallon da yakeyi

Gudu yake kawai yana isa a guje ta fito ya nufa ward din banka kofa yayi da sauri ya shiga duk suka juyo suka kalleshi kobi ta kansu biyi ba ya nufa inda ya hanhota kwance
Rike mata hannu yayi "fee_feey!! Fee_feey" kawai yake fadi a hankali ta bude iso dukda alluran da aka mata amma ta tashi

Dasu Umma sukaga ta bude ido se duk suka bar masu dakin
"Ammar swthrt" ta furta a hankali
"Babe am so sorry"
Oxcegen din fuskanta ta cire ta mike zaune a hankali dayan hannunta ta kawo ta rike hannunshi
"Swthrt am so sorrry wlh bazan iya rayuwa babu kaiba you are my life"
"I know babe. I knw am so sorry"
"Ka hakura ka yafemin kenan?"
"Yess.... wait noh. Sekin min wani alkawari"
"I can do anything mention it"
"Kin yarda nan da one month ayi bikin mu"
"Yess!! Wlh na yarda na yarda"
Wani tight hug suka kaima junansu ita seji tayi gabadaya ta warke

"Mommy,Umma!!" Ta kwalla masu kira se Ammar ya saketa
Yar rige-rige Mommy sukayi suka shigo a tare danjin muryanta
Da mamaki se suka ganta a zaune tana kallonsu kaman ba itace wanda kaman zata gargara dazin ba


☆☆☆★★★
[22:07, 5/20/2017] RB-Tyetyelorh-❣: "Fee_feey" a tare suka fada da mamaki sosai a fuskokinsu
"Na warke mu koma gida dan Allah"
Kafin suyi magana Dr. Ya shigo
"Hala princess ta sama abunda take so"(daman tun tana karama haka yake kiranta)
Murmushi kawai tayi seyace
"Kiyi hakuri ruwan yakare first se na sallamesu" daga kai kawai tayi sannan ya fice
Su Umma kowa kallon ikon Allah kawai sukeyi se'a lokacin Ammar ya gaidasu
"Se yanxin ka lura damu kenan" Mommy ta fadi murmsuhi kawai yayi sannan suka amsa

"Umma ku tafi gida kawai ze dawo dani"
Murmushi kawai sukeyi gabadaynsu sannan suka fice
Kallonta yayi yana murmushi
"What are you smiling at?"
"I just love you"
"Hmm i hope so"
"Promise me no more secrets"
"I cross my hrt"

_--Hours later--_
Fee_feey a dakinta ta dauka wayanta tana kiran number Zulaihat
Zulaihat tana gani da sauri ta daga
"Fee_feey"
"Na'am"
"God am so glad kin sama sauki. Kuna hospital din ne haryanxin?"
"Aa ina gida"
"Haba harkin warke kenan heheh kaga soyyaya"
"True love ake fadan maki"
"Shout up"
Hira suka ringayi sannan sukayi sallama Zulaihat ta mike ta shiga toilet nata tayi wankan tsarki sannan ta fito ta shirya cikin daya daga cikin night gowns nata ba karamin kyau tayi ba sedata gama admiring kanta da kanta sannan tayi shirin kwanciya ta kwanta a abunda

_--Washe gari--_
Data tashi batamayi wanka ba ta fito ta shirya masu breakfast nasu sannan tayi home chores nata seta shiga wanka
Riga da skirt ta saka na swiss sannan ta fito har a lokacin Hydar be tashi ba dan haka ta nufa dakinshi tayi knocking
"Its open" shine kawai abunda ya gayan mata dan haka a hankali ta murda handle din ta shiga
"God dakinshi yamin kyau" ta fadi a zuciyanta

"Breakfast is ready you majesty"
Kallonta yayi kawai ya saki murmushi seya mike karasowa gunta yayi da sauri ya daura hannunshi a kafadanta suka fito tare
Serving nashi tayi itama tayi serving kanta sannan sukayi breakfast suna hiransu abunsu gwanin sha'awa

Da yamman ranan magabatan Ammar suka kawo gaisuwan Fee_feey da sadakinta aka saka rana in one month time
Fee_feey dadi kasheta ta kira Zulaihat ta fadin mata se ihu suke tare kaman an masu kyautan daki a aljanna

Da dadare hadari ya hadu se walkiya ake alaman za'ayi ruwa
Wanka tayi ta saka night wear nata tayi donut da gashin kanta
Ta shafe jikinta da turuka kala-kala sannan ta haye gadonta
Harta fara bacci taji wani tsawa da akayi dan an fara ruwan sama
Fadowa tayi daga kan gadon kaman an wurtdulota a guje ta koma kan gadon ta shige bargonta
Kara tsawan akayi mikewa tayi ta fito daga dakin gabaki daya ta nufa dakin Hydar ko knocking bata mai ba ta banka kofa ta shiga

Shi kowa harya fara baccinshi lalubawa tayi har zuwa bakin gadon seta shafa taji shirtless Hydar na bacci da sauri ya mike da yaji an tabashi
"Hydar nice. Am really scared"
Kunna bedside lamp nashi yayi ya kalleta fuskan duk a rude
Kafin yayi magana aka sake wani wani super tayi ta fado jikinahi ta rungumeshi
"Easy babe" shiru tayi tana sakin ajiyan zuciya a hankali
"Tsaya in gayara maki gun kwanciyan"
" ni haka yamin"
"A haka zamuyi bacci kina rike dani"
"A wlh yayi"
"Nikam bemin ba" janyeta yayi daga jikinshi se kara manneshi takeyi kaman chewing gum
Pillo ya ajiye mata ta kwanta akai sannan ya kashe wutan ya kwanta shima dan nesa da ita
Harya cigaba da baccinshi aka sake wani wanda shima sedaya furgita
Rungumushi ta sakeyi tana sakin ajiyan zuciya tana mai nishi a jiki wanda yasa gashin jikinshi dukka suka mike
"Zulaihat let go i can't help myself"
"No please"
"Banson maki abunda bakiso so lemme ko before is too late"
"Whatever" kawai ta fadi tana sake shigewa jikinshi

_--Washe gari--_
Kuka kawai Zulaihat keyi danta sha wahala
(Nasan zansha masifa dan ban bayyana maku ba😹)

Hakuri yaketa bata yana lallaminta amma se dukan kirginshi take idan ya matso kusa da ita
Shiga toilet yayi ya saka mata ruwan zafi sannan ya daukota ya ajiyeta har lokacin bata dena kuka ba idon nan sun kumbura gashi muryanta dakyar yake fitowa

Bedsheet din ya wanka sannan ya shanya sa sake wani a gadon
Sejin kukanta yake a hankali bakin kofan yaje yanata lallaminta sponge ta hango a kusa da ita she ta dauka ta wulla jikin kofan da sauri ya matsa daga gun yana mata dariya
Yasha rigima daga baya tayi wanka ya fito da ita sannan ya kawo mata wani kayan ta saka bacci yayi gaba dasu yana rungume danita se wuraren 12am suka mike shime ma ya tashi yaje ya shirya masu breakfast ya kawo mata har dakin dakanshi yayi feeding nata
***

Yau ya kama ran Monday one week kenan da one day da daurin aurensu za'ayi waliman bude company su yanxin haka suna gun company tunda safe both family su suka iso ya dauka almakashi ya ba Zulaihat ta yanka igiyan da aka daura

Walima akayi a ciki anci ansha anyi hotuna kala-kala
A ranan dukka suka koma
Haka suke rayuwansu cikin soda kaunan juna

_--Month later--_
Zulaihat ce ta saka Fee_feey cikin mota zasuje kaita an gama bidirin biki an kashe kudi a bikin nan ba'a magana
An kaita gidanta dake Kaduna beda nisa daga gidansu tayi kuka kaman ranta se fita
Ango ya angwance abinshi dayake tasha gyara abun both mamanta

A washe gari Zulaihat suka koma Abuja bayan taje gun Fee_feey kenan
Tana shiga gida da amai ta fara sallama amai ta ringayi kaman zata amayar da kayan cikinta
Daga nan basu shiga ciki ba suka wuce asibiti Hydar duk ya rude

Bayan yan gwaje-gwaje aka tabbatar tana dauke da cikin two weeks and probably na yan biyu ne
Sunyi murna ba iyaka tun a asibitin ya sanar da Mommyshi itama ba karamin dadi taji ba finally zataga jikinta

Hydar de shike rainon ciki dan wajan aiki ma ba ko yaushe yake zuwa ba ciki a jikin Zulaihat yake amma Hydar ke wuya
Komin dare idan kwadayin ta ya tashi seya bata abunda takeso
Kuma ga masifan da yakesha gashi bata bari suna kwanta tare ku tabata beyi
Har wani dan ramewa yayi

Haka aka ringa rainon cikin har yayi kwari a yanxin Daddyn Zulaihat ya bude mata hospital nata as promise amma yace seta haihu za'a fara aiki
Fee_feey kowa shoe design nata ya bun kasa babban company ta bude ga kuma ta zama lawyer tou bata ciki samun time na kanta ba kuma ga sabon ciki haka taketa shan wahala

_--Some months later--_
Nakuda ya tashi ma Zulaihat kuma tasa Hydar ya amata alkawari a gida zata haihu cikin ruwa
Se ihu takeyi tana yakushinshi hadda ciwo wai duk laifinshi ne
Ameenah matan Adeel ya shiga ya kira ta kira wata nurse sukazo tare

Zulaihat tasha wuya daga baya ta haifu danta namiji harta fara murna se kuma ta saki wani ihu nurse din tace akwai wani
Haka na mace ta fito itama a cikin ruwa aka haifesu
Hydar ya kasa zama waje daya Adeel se dariya yake mashi

Daga baya aka fito akace ta haihu aka bashi babies kasa rikewa ma yayi dan murna
***
Kira yayi ya ringa fadan ma mutane ta haihu a washe gari duk sakazo
Ranan suna yayi yara sukaci suna Mufeed da Mufeedarh (murja)
Anyi shagali a sunan ba'a magana
Ta bude asibitin harta fara aikin

_--4 yrs later--_
Twince ne keta wasa a dakinsu se Zulaihat ta fito daga dakinta da sabon baby girl nata wanda aka saka mata Afreen
"Mufeed yau Auntie feef zatazo da sabreen(baby da Fee_feey ta haifa kenan)
"Yeyy i can't wait"
"Mommy bani baby na dauka"
"Badani ba ki bari idan kika haifa naki ki dauka"

_--Hrs later--_
Fee_feey ta iso itada Ammar da babay su
Suna zaune a parlo sunata hira abun sha'awa hadda Ameenah yaran suna garden dukka suna wasa

Na manta ban gayan maku yadda su Muhseen suka kare ba
Anje court an yanke ma Muhseen 5yrs a prison while Abdul 2yrs shi kuma Ibro yayi karami dan haka aka sakashi a wani school na koyan sana'a
******


And they lived happily ever after
*ALHAMDULILLAH*
Alhamdulillah!! Alhamdulillah!! Alhmadulullah!!!
Allah ya bani iko kawo na gama wannan Novel din at long last

Nagode ma Allah dana gama novel din nan cikin kwanciyan hankali Alhamdulillah
Wlh nima nasan na dade ina rubutawa harna fara Umarnin iyaye na gama
Gashi allah ya kawo

This novel is dedicated to my sisturr frm another womb
Ameerah bawa
Babe no matter the distance you will olways be in my heart i love you so much.

Gaisuwa ta musammaman ga Lawizas
You guyz are my life without you am a capital Zero i love you guyx so much

Tyetyelorh Empire booth 1&2 i love you guyx too

Daga marubuciyar
Umarnin iyaye da Zulaihatou

Yanxin se kuma bayan sallah insha Allah zaku jini
Second week after sallah zan fara sabo da yardar Allah idea din novel din se yawo yake kin akai for the past months
Insha Allah bazan sake hada novel biyu ba wai nasha wuya
Idan na gama wanda zanyi bayan Allah se kuma English novel in Allah yakaimu

Wattpad:@Tyetyelorh
Tyetyelorh.blogspot.com
Moi Empire

Queen Tye👸🏼

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those

Please Login or Register in order to submit comment