Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kazo ka maidani gida am really scared"
"OMG kina ina ne yanxin"
"I have no idea na fito daga gidan ne but banyi nisa ba ni kazo dan Allah" tana magana tana kuka
"Calm down okeyy? Am coming ki kwantar da hankalinki kinji"
Jan hancinta tayi sannan ta daga kai kaman yana gabanta
"Tou yanxin ki kalla inda kike sosai kin taba zuwa wajan? Zaki iya gane inane?"
Joyawa tayi ta kalla ta sake kallon gefe duk duhu
"No i can't its very dark"
"Okey. Then ki cigaba da tafiya idan zakiga mutum seki tambayeshi inane kin gane?"
"There's no one here babu kowa a wurin fa so quite am really scared"
Shiru yayi ita kowa se kuka take
"Zulaihat" ya kira sunanta a hankali
"Ya isa kinji ki dena kuka calm down babu abunda ze faru dake insha Allah. Kince bakiyi nisa da inda ya kaiki ba ko?" Sake daga mai kai tayi
"Then kunna flash din phone din ki haska duk gate dinda kika gani kusa dake seki fadan min wannan unguwa ne"
"Toum"
Cirewa tayi a kunne sannan ta kunna flash din but the call was still on batayi ending ba
"No. 12 Rafin guza"
"God kaduna n--"
Be karasa ba yaji tayi ihu ta cigaba da gudu tana kuka
A rude yace " Meyafaru"
"Hydar gasu nan please kazo idan suka kamani they are gonna hurt me"
Gudu take sosai ashe basu bane kawai karan motan da taji ne se motan yazo ya wuce driver ciki yana kallonta da mamaki

Tsayawa tayi tana maida numfashi
"Hydar you still there?"
"Yes gani nan fitowa ki sama waje ki zauna kinji"
"A ina zan zauna duk inda na tsaya zasu iya zuwa su tarar dani"
"Just stay there gani yanxin zan fito"
"Wait please don't disconnet it am scared"
"I won't am here and i will always be" shiru tayi

Shi koma yana fitowa daga dakinshi da keys din motanshi a guje ya fito bema bi takan su Mommy ba ya fito gun packing motanshi ya shiga se kuma ya fito ya bude gate din ya fito da motan sannan ya maida gate din ya kulle duk a gur-guje yakeyi
Fuzgan motan yayi se gudu yakeyi yana zuwa karshen layin seyaga gate din unguwan a rufe dan haka horn ya ringayi har megadin ya fito ya bude mai ko magana bemai ba ya cigaba da gudu be damuda daren ba kuma har'a lokacin wayan na kunneshi yanajin saukan ajiyen zuciyanta da take da sauri
★★★

Shi kowa Muhseen yana kwance har a lokacin da ibro yaji shi shiru seya mike zeje ya dubasu kawai seyaga kofan a bude dan haka da sauri ya taba dayan dake kusa dashi suka nufo gun kofan lekawa sukayi amma ba kowa
Dan haka suka hau sama se sukaga kofan dakin da Zulaihat ke ciki a bude karasawa sukayi se suka hangoshi a kwance kaman gawa ga jini har'a lokacin zubuwa yake daga kanshi
Da tsorace sukayi kanshi suka ringa jijigashi seya bude ido a hankali amma be cikin hayyacinshi biyu-biyu kawai yake gani
"Ina take?" Ya tambayesu a hankali yake magana
"Wait. Wai meyafaru ne anan wajan? Don't tell me ita tayi wannan abun"
Daga kanshi yake a hankali
"Ibro tashi ka dubata na tabbata bayai nisa ba"
A guje ibro ya mike ya fita shi kowa dayan riganshi ya cire ya kare mai jinin dake zubuwa daga kanshi

Ibro kowa fita yayi ya leka har wajan gate be ganta ba seya dawo ya fadan amsu
"Karka damu batayi nisa ba zamu dawo da ita. Ibro dauko min first aid box please"
Mikewa ya sakeyi ya dauko mai ya wanke mai ciwon seya samai bandage ya kulle kan gadon suka daurashi danshi ko mikewa be iyawa
Fitowa sukayi dansu nemota duk inda taje
★★★

"God!! Hydar creadit din ze kare"
"Okey tou hang up barin kira Daddy sena sake kiranshi amma karki fito bakin titi kinji?"
"Tohm" seta kashe a bakin wani table irin na masu saida fruit dinnan ta tsaya ta dade a wajan se can ta ji karan mota a guje ta shige karkarshin table din ta kwanta seta ciro wayan ta saka a silent dan tasan definatelly ze sake kira
Tana kwance a wajan tanajin karan motan alaman yana matsowa kusa da ita jikinta wani wawan rawa yakeyi takurewa tayi a wajan kaman mage
Ta dede wajan taji an tsayar da motan Dumm!!! Gabanta ya fadi dan tasan nata ya kare
Bude kofan taji anyi shi koma taji shiru na kusan mintuna uku ji tayi an fuzguta da karfin gaske anyi wulli da ita gefe gudu kurma ihu tayi idonta a damke

Ibro ne yazo kusa da ita ya kaimata wani mari daman marin da Muhseen ya mata ya kunburan mata da fuska ga kuma na wannan
Ihu kawai take kurmawa
Su biyu sukazo suka dauketa a trunk din motan suka sakata suka kulle sannan suka koma motan suka fara tafiya hanya komawa gidan

Tana kashe wayan Hydar ya kira number Daddynshi ringing daya ya daga
"Daddy nasan inda take please kuzo kaida Mens naka"
"Tsaya kai kana ina?"
"Ina hanyan zuwa gunta"
"Hydar don't do anything stupid that you are gonna regraet"
"Daddy don't worry yanxin dan Allah kuzo"
Mikewa yayi yana daukan rigan shaddanshi
"A ina take"
Sunan unguwan ya gayan mai
"Tou gamu nan zuwa Hydar please"
"Daddy i said okeyy"
Be jira ya sake magana ba yayi endin call din number da Zulaihat ta kirashi dashi ya fara kira but ba'a dauka a lokacin ne da take karkashin table din
Kirjinshi ne ya fara duka uku-uku amma be sake kira ba dan yayi tunanin idan sun kamata tou baze kira ba cus zasu iya ganin wayan
Jikinshi har wani rawa yakeyi se uban gudu yakeyi bayan kaman 10mins ya sake kira
Tana cikin trunk din a hankali takai hannu ta ciro wayan dan ta buge daya hannunta lokacin da suka wullar da ita gefe guda tou a kai ta fado
"Hello" a hankali ta fadi
"Zulaihat!!!" Ya fadi a tsorace
"Hydar they got me" tana kuka take magana but in a soft tone
"Innalillahi. Karki damu nasan unguwan zaki gane wanna colour gate ne"
"Green ne and gefan bangon is dark green"
"Okeyy ina hanya just hang on okeyy?"
"Hydar listen to me idan ban dawo ba--"
"No!! Stop saying this zaki dawo"
Jan hancinta tayi sannan ta cigaba
"Please just listen to me. Idan kazo baka sameni da rai ba just know i love you and i will always do i love you with all my heart and i never stopped"
"I know swthrt please stop it" a hankali ya fadi dan ya fara karaya
Ita kowa kuka take sosai
"I love you so much and idan ka koma gida dan Allah ka nemo Fee_feey tell her am so sorry i love her and i missed her so much ta dawo gida ta zauna dasu Umma and ka neman min su Momy su yafe min. Hydar i love you so much"
Hawaye ne kawai ke zubu mai kuma ya kasa sharewa
"I love yo more baby stop saying this please am gonna get you back"
"Its already too late---" abunda bata karasa ba kenan aka bude trunk din furguta akayi da karfi
"Hydar!! Hydar!! I love you" abunda take fadi kenan
Shi kowa yana jin ihunta kara rudewa yakeyi yama kasa driving din tsayar da motan yayi yana kira sunanta da karfin gaske
"Zulaihat!! Zulaihat!!" Amma ihunta kawai yakeji se muryan maza
Da sauka jawota kawai se waya ya fado data hannunta ibro yakai hannu ya dauka se yaga tana kan call ne kallonta yayi seya kai wayan kunnesnshi
Hydar kowa shiru yayi bece komai ba kawai se yaji anyi ending call din rike kanshi yayi kawai.

Ita kowa fito da ita sukayi suna janta a kasa kaman kayan wanki suna shiga cikin gidan suka kaita wani store dake kasa suka kulle
Store din babu komai a ciki a gefe jikin kofan ta rakube se kuka take tana addu'oi kala-kala a fili

Hydar kowa ya dade a haka daga baya ya cigaba da tafiya yana goge fuskanshi kiran number Daddynshi ya sakeyi
"Daddy kun fito ne??"
"A gamu nan yanxin muka fito daga barack"
"Daddy please kuyi sauri sun kamata and they are gonna hurt her"
"Calm down Allah yafiso babu abunda zasu mata insha Allah gamu nan yanxin zamu iso" ba wanda ya sake magana cikinsu se sukayi ending call din.


☆☆☆★★★
[13:02, 5/4/2017] Tyetyelorh-❣: Fee_feey ce kwance a dakinta tana kan gado ta kasa bacci tuntuni ta kwanta amma se juye-juye take ta kasa bacci wayanta ta dauka tana kallo kawai dan ta rigada ta saba kullum kafin ta kwanta se ya kirata sunyi hiranshi amma yau be kirata ba tasan he is really hurt ita kuma bazata iya kiranshi ba batasan dalili ba
Can ta yanke shawaran tamai text ta fara kaman haka:-
_" Swthrt am really so sorry i know i hurt you please just give me a chance to explain its complicated we had a figth with the family so i moved out na dena zama dasu su se yau da safe ina kallon news i saw anyi kidnapping nata it was our ex teacher at secondary school amso sorry for not tell you all about it am sorry for moving out i really missed you babe i hope you understand they really hurt me back then but yanxin na gane it was all my fault swthrt am sorry i love you"_

Seta tura mai ajiye wayan tayi seta mike akwatinta ta shiga budewa ta ciro night wears nata riga da gajeran wando ta saka seta zauna bakin mirror ta taje gashinta kawai se taji wayan na ringing

Ashe bawan Allah shima ya kasa bacci yana ganin sakonta ya karanta seya kirata
A guje taje ta dauka wayan tasan shine saboda ringing nashi is different
Dauka tayi ta saka a kunne as usual batayi magana ba
"Swthrt am sorry for been so pushy"
"No am sorry for not telling you the truth in the first place"
"Its alryt i love you so much baby"
"I love you more swthrt i missed your voice"
"And i missed your cute little face i wish i can see it"
"I can send you a selfie if you want"
"No i want to see you"
"Ohh then gobe sekazo"
"Really??"
"Yeah anyway i want to see you too"
"I can't wait"
"Likewise"
"Yanxin ya ake cikin neman sister naki"
"Hmm wlh ban sani ba i really can't bare seeing them hurt"
"Allah sarki karki damu insha Allah gobe nima zamu fita nemanta ta gefe na"
"Awwn thank you babe"
"Can i ask you something?"
"Yess go on"
"Da kika bar gida ina kike zama"
Shiru tayi na kusan 10mins kuma beyi magana ba can tace "a lawiza hotel" ahankali ta fadi dan tasan he would not like it
"Hotel fee_feey all by yourself a matsayinki na mace!!!"
"Swthrt calm down okeyy. I promise you ni kadai nake zama tunda naje no one ever visits me ni banma da frnds kwata-kwata Zulaihat is the only frnd i got kuma a gidama basu san inda nake ba so wlh babu me zuwa you can even ask the hotel. Don't you trust me?"
"I do"
"Then i promise you ni kadai ke zama a dakin wlh"
Shiru yayi can yace "tou shikenan i hope yanxin you guyz are okeyy"
"Yess"
Soyayansu suka ringa sha har daga baya sukayi sallama se kuma ta tsayar dashi
"Ammar wait"
"Uhmm inaji"
"I want to tell you something idan kazo but you have to promise me you won't freak out and duk abunda ka yanke i will accept it cus i totally deserve it"
"I cross my heart And watever it is believe me i won't freak out"
"I hope so" a haka sukayi sallama ta kwanta abunta
★★★

Tafiya yake kawai dan rabin hankalinshi baya jikinshi yana can yana tunanin kilan yanxin sunyi raping nata seyace "Auzubilla" haka ya ringayi harya isa layin number ya ringa dubawa yana tafiya a hankali layin was so quite
Can seya hango No.12 tsayawa yayai ya kalla sosai sannan ya cigaba da tafiya yana kallon paint din gidan da kuma gate din
Seda yayi nisa sannan ya hango gate me green paint sannan bangon was light green dan gaba yayi kadan yayi parking sannan ya fito daga motan a gefan gidan ya tsaya ya duba idan akwai camera a jikin gate din aekowa seya hango motanshi ya kuma ya bude trunk din ya dauko golf strike ya fito ta baya yaje gun cameran ji kake pussss ya fasoshi dukka ya fadu maidawa yayi (golf stirke din) Daddynshi ya sake kira
"Daddy kuna ina ne wai nifa i want to enter right now"
"Son be patient yanxin muka iso unguwan"
"Then barin maka seding hotan gate din ni zan shiga" ending call din yayi seya sake fitowa daga motan ya dauka hotan gate din dukda garin is dark but security light na kofan gidan ya haska and ga flash nashi se gate din ya fito sosai
Sendin mai yayi seya maida waya cikin aljihu seya dosa gun motanshi golf stirke ya sake ciro ya kama hanyan gidan a bakin gate din y tsaya ya ciro wayan a silent ya saka kana ya maida murda handle din karamin gate din yayi kawai seya bude dan haka a hankali ya shiga seya maida ya kulle wata camera ya seke hangowa kawai golf stirke din yayi using ya fasa shi ya cigaba da tafiya

Muhseen kowa bayan an dawo da ita dukda yadda yakejin kanshi amma haka ya sauko yana tafiya kaman dan kwaya su Ibro kowa kwantawa sukayi
Ita kowa key din jikinta ta tuna dashi dan haka ta fito dashi ta saka tana kukarin murdawa kawai taji an bude kofa
Dumm!!! Kirjinta ya shiga duka uku-uku hawaye kowa kaman ana anbaliya
Ido kawai take rabawa shi kowa yana bude kofan ya ganta ta tsaya kawai ta kasa motsawa ga keys dinshi a hannunta
Wani wawan mari ya kai mata guda biyu ihu kawai takeyi tana kuka
"You tried to kill me right?" Seya kai mata hanbari a ciki da kafanshi
"I promise you sena gama abunda nayi niya akanki inga so called your love try helping you now. And you took my keys my cell phone and wallet" murmushi ya saki ya dosu inda take kwance da hannunta ta rike ciki dan maranta ya daka tama kasa kuka juyi kawai takeyi tana zubarda wasu hawaye

Dagota yayi da iya karfinshi ta mike tsaye ya hadata da hango yana wani murmushin mugunta daya amsa fuskanshi sosai
"I can't wait" keys din ya fuzga da wallet din kawai seya kama gaban riganta ji kake kiyettt ya barka har wurin cikinta gata daga ita se bra a ciki se kirjinta ya bayyana rudewa yayi sosai dan haka ya daketa ta kwanta ta rungume kirjinta
"Hydarr!!! Daddy!!! Umma!!! Mommy!!!" Abunda take maimaitawa kenan a hankali take furtawa

Hydar kowa Kofa ya hango wanda ya tabbata shine na shiga cikin gidan dan haka seya dosa kofan
Knocking ya farayi a hankali yadda wanda ke nesa bazeji ba
Kaman sau uku yayi amma yaji shiru dan haka seya matsa baya ya bugo kofan da karfin gaske amma ko motsawa bayiba
Dan irin kofan nan ne na iron tsayawa yayi yana rike da gefan hannunshi dan yaji zafi ba kadan ba
Knocking ya sakeyi yadda za'aji dan da karfin gaske yakeyi

"Waye?!!!"
Yaji an tambaya wanda ya tabbata ba muryan Muhseen bane
"Nine open up" kawai ya fadi
Ibro ne dayake shi wawane seya bude mai kowa kafin yayi magana Hydar ya buga mai golf stirke din a kafa da karfi wani wawan ihu ya saki yana rike da gun
Motsowa yayi kusa dashi ya sake buga mai a dayan kafan ihu yayi yana kiran dayan wato
"Abdul!! Abdul!!"
"Meye wai ibro kake wani ihu kaman mace"
Ya jiyo murya daga sama dan haka gun stairs din ya nufa da sauri yadan rabe a gefe
Saukowa Abdul keyi yanata masifa last step dinda zeyi kawai ya hango Ibro a kasa yana kwance rike da both legs nashi se juyi yake yana wani ajiyan zuciya na azaba

Buga mai stirke din Hydar yayi a kafa shima ihu ya saki ya wullu daga stairs din a kasa ya gaje yana duba daga ina aka buga mai abu kawai seya ga mutum a tsaye yana kallonshi
"Ina take?" Abunda ya tambayeshi kenan da sandan a hannunshi shiru yayi kawai yana kallonshi yana rike da kafanshi
Dosu shi Hydar yayi ya daga sandan sama ready to hit him again
"Wait. Suna dakin can" Abdul ya fadi yana pointing dakin da aka shiga da Zulaihat

Be jira komai ba ya dosa kofan wanda yana da dan nisa daga inda suke murda handle din yayi se yaji ita was locked amma yanajin jishi sama-sama (if you know what i mean)
Wani abu yaji ya tare mai a zuciya se kuma wani karfi yaji at once ga idonshi ya rufe
Kicking door din yayi da karfin gaske kawai seya bude Muhseen ya fara hangowa a tsaye hannunshi yana kan zip nashi na troser shi yana kokarin cirewa
Hydar bema lora da abunda yake ba gabadaya idonshi ya rufe ya aza ya gama da ita
Ita kowa tana kwance ji take kaman batada rai amma tana iya nufashi (you understand the feeling)

Kanshi ya dosa da sauri ya buga mai sandan a kafa
Wani azaba yaji ya kurma ihu seya fadi kasa
Hydar yana ganinshi a kasa seya saki golf stirke din ya nufa inda ya kwanta kanshi ya haye ya ringa aika mai da laushi kala-kala a fuska kafin kace mene har fuskan ya fara zubar da jini
"Am gonna kill you,Ban yafe ma wanda ya kawoka duniya ba you are a beast a moster your life is useless i wished we never knew you in the fist place"
Surutai de kala-kala wanda basuda fasali amma be bar aika mai da laushi ba ta ku'ina daman ga kai a fashe se fuskan duk ya hadu ya damu da jini amma be fasa dukanshi ba asalima hadda goshinshi yake using

"Hydar" yaji an furta daga bayanshi a hankali
★★★

Daddy kowa sanda Hydar ya tura mai hotan har sun shigo unguwan dan haka be dade ba suka gano gidan shiga sukayi dukkansu amma seya bar mens nashi guda biyu a waje su kuma suka shiga

Suna isa guda hudu ne a gaba su suka fara knocking kofan amma se sukaji shi a bude dan haka suka tura kai suka shiga
Su Ibro ne suka fara masu sallama da sauri Daddy ya dosa inda Ibro yake kwance ya tabashi dan yasan wannan aikin bana kowa bane face na Hydar
Tapping nashi yayi amma already ya suma dan Ibro befi 15 zuwa 16yrs ba karamin yaro me tou baze iya juran wahala ba
Daya tabbata ya sume seya kuma gun Abdul yana tambayenshi yanda suke nuna mai kofan kawai yayi aguje suka kama hanyan kofan
Kafin su kai suka ganshi ya fito da Zulaihat kaman Baby ya daukota fuskanta duk ya kunbura ga bakinta a fashe idonta kowa bema iya budewa dukka saboda kunburan da yayi sosai hannunta dafe da maranta kaman de a sume
Kallon su Daddy yayi amma beyi magana ba ya kama hanyan fito da ita

Daddy yayi commanding mens nashi da su dauko su shi koma ya biyo Hydar da sauri

☆☆☆★★★

_Alhamdulillah am back frm one of the worst trip_


Chuchu darling GWS

_I love y'all babes_❣
#TheLastPageIsOnItWay

IG.Tyetyelorh
[06:33, 5/21/2017] RB-Tyetyelorh-❣: [23:45, 5/13/2017] RB-Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na Tyetyelorh❣

*LAST CHAPTER*

_The whole of this book is dedicated to my dearest *Ameerah bawa*. Babe you know i love you so much you are just perfect i just don't know what to do without you. U're an heaven sent the best among the best my sistur from anoda womb i love you so much so the whole book is dedicated to you babe you deserve it and you deserve more i heart you siesienarh❣_


_The last page is dedicated to my sweetos *Aysha Wakili* i just love her keep firing up babe bigger you i pray more grace to your already sparkling elbow ILY_❣

_*Khairat* darling one of the best writers i know and an amazing frnd your Teyteyloy loves you. Cus thats how she spells it 😹ILY_❣

_And my babe do you think am gonna forget you babe. Hell noh, *Chuchu* darling i damn i love this angel and am so glad that she is always by my side dukda iskanci irin naki i still love you_ #1heart❤

🌹🌹🌹
Tyetyelorh.blogspot.com

*180*

Suna fitowa Daddy ne ya bude mai kofa a baya ya sakata jikinshi har rawa yake se Daddy yayi sauri ya rikeshi
"Son calm down okeyy. Zauna anan ni nayi driving dan kai bazaka iya ba"
"No Daddy i can manage" yana magana yana kokarin bude kofan wurin drivers sit
"Hydar!" Seya kalle fuskanshi
Be sake magana ya shiga dayan gefan ya zauna shi kowa Daddy ya shiga Drivers sit ya ja motan gudu yake sosai
Hydar kowa cewa yake "Daddy speed up please" be kulashi ba tafiya yake kawai

Mommyn Hydar kowa tana can tana bacci batasan halinda aka ciki ba
Can juyawan da zatayi seta tabo inda Daddy ke bacci taji wayam babu kowa da sauri ta mike ta kunna bedside lamp taga baya dakin gabadya seta koma ta kwanta danta aza yana toilet ne

_--Some minutes later--_
Suka isa Giwa hospital a cikin daren nan
Hydar ne ya dauketa kawai se yaga jini a kasan riganta tsayawa kawai yayi he was very sucked yama kasa motsawa
Daddy ya kalleshi kawai seya amsheta akayi emergency ward da ita har a lokacin yana tsaye yama rasa mezeyi Daddy ya dafashi
"Hydar are you okeyy?"
Daga jajayen idonshi yayai ya kalla Daddy
"Daddy its already too late. Am gonna kill him am gonna make him pay for what he did i swr i will make him pay"
"Hydad tell me meyayi kuma"
"Daddy he raped her" a hankali ya furta
"Innalillahi wainnailaihirraji'un" abunda Daddy ya ringa maimaitawa kenan kaman sau uku sannan ya zauna yana dafe da kanshi
Hydar kowa hannu biyu ya saka a kanshi ta baya se zaga lobby hospital din yakeyi dan ya rasa tunanin me zeyi yanxin ya rasa inda ze saka kanshi

Suna zaune a wajan kaman bayan 20mins segasu Muhseen an shigo dasu suma hospital din Hydar yana kyalla ido ya hango Muhseen a kwance a zuciya yayi kanshi dukda yasan baya cikin hayyacinshi
Kafin Dddy ya mike ya riko shi harya isa gadon da yake kai
Wani wawan punch yakai mashi a fuska ya shiga laushinshi tako ina yana surutai
Mens din Daddy guda biyu suke kokarin rikeshi amma sun kasa
Wuyan Muhseen ya shakure yana cewa seya kasheshi
"Hydar!!!" Daddy ya kira sunanshi da karfin gaske dan ko shi besan yanada irin voice din nan ba tsayawa yayi amma be juyowa
"Stop it Hydar!! Yanxin idan ka kasheshi abunda ya maka ya tafi a banxa kenan don't you want to have your payback on him? Idan ka kasheshi duk abunda ya maku i mean everything is all gone is better for him to surfer as you did he has to pay for what he did so please stop it"

Juyowa Hydar yayi kawai yakaima Daddyshi wani tight hug sega dr nasir ya fito da sauri sukayi pulling back a tare
"Doctor whats wrong with her" Hydar asked
"Amm nothing serious yade mata duka ne sosai but zamu dabu muga idan ta sama wani ciwo ta ciki for now you can check on her but she's not awake"
Da sauri Hydar ya shiga dakin while Daddy yama doctor godiya se ya dauka wayanshi danya kira number Mommy lokacin dare yayi sosai

Kiranta yakeyi har ya gama ringing ya tsinke bata dauka ba saboda bacci da takeyi sena biyu ta tashi da mamaki kaga number Daddy kunna haske tayi bata ganshi ba dan haka ta dauka
"Hello swthrt anga Zuliaht din"
"Alhamdulillah. A ina"
"Long story amma yanxin muna hospital da ita"
"Innalillahi. Gani nan a hanya"
"No please ki bari da safe seki taho mata da breakfast anyway doctor yace babu wani abu dukan daya mata ne kawai"
"God!!! Amma yanxin kun kamashi"
"Yeah. Hadda boys nashi so seda safe sekizo ni zan zauna dasu ana kiran asuba sena kira can family ta kawai"
"Toh shikenan take care"
"You too"
Se sukayi ending call din
Kwantawa tayi tana kallon ceiling din dakin dan tasan bazata iya kumawa bacci ba kuma yanxin ta dade a haka daga baya ta mike dakin Hydar ta shiga danta tabbata zata sama kayan da zata kai mata a cikin kayan daya kawo mata daga UK wanda ta tabbata bai kai mata ba
Cikin closet nashi

Please Login or Register in order to submit comment