Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

irin mune .

Ta dau ribom dinta ta sa tayi donut dan batasan taga gashin a sake sukam su fee_feey gashin duki ake sawa se a wani sake shi.
Tasa hulanta ta share hawaye tare da karkade jikinta ta shiga class
Tana shiga mrs vicky tace *why are you late* tace admin send for us
Tace *but mr marwan came since,where were you*
Tayi shiru tana wasa da yanyatsunta
Ta daka mata wani tsawa tace am i not talking to you
Jikinta na rawa tace sorry ma

Hydar ya tashi ya buga hannu a desk yace *damn* kowa ya juyo yana kallonshi
Ya fito ya fisga hannun zulaihat suka fita yana wani nishi kaman zaki tare da janta da karfi kaman yar babiee

Yan ajin se leken window suke mrs vicky ta daka masu tsawa suka kuma ta cigaba da teaching dinta
[18:14, 17/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Ya ringa janta har sede suka isa Resturant din school din sannan ya saketa ya sama gu ya xauna

Se kuma ya rike cikin shi yace *God am starving*
Ita kam tana tsaye tana kallonshi
Se ya daga manyan idonshi ya kalle ta yace *when dat thing ix out u can go back to d class*

Ta kalleshi tace shi be tsoran ta hanashi attendin din class dinta sannan kuma wai teacher shi yake cema *thing*
Toh Allah sirya
Duk a xuciyanta take maganan nan

Taje dayan table din taja kujera ta zauna
Shi kuma dauko wayanshi yayi (iphone 7) yana ta danna2 se satan kallonshi takeyi

Se bayan kaman 30mins yace you can now go
Tace okey thanks for d help
Yace dnt thank me i did not help you i jst cn't stand to see a girl been yelled
Ta wuce
Shi koma ya tsaya yana kallon bayanta tafiyanta kaman tana tausayin kasa
Shi kam yarinyan nan tana bashi tausayi
Se kuma yayi tsaki yace toh me ruwana yayi orderin coffe ya sha bayan ya gama se yaji xaman makarantan ma ya hau kanshi

Yace toh idan naje gida me xanyi kawai ya fita ya ja motanshi ya bar makarantan
Daman be xuwa da school bag books dinshi uku ne kawai kuma suna motanshi idan yana jin yin note se yaje motan ya dauko idan kuma abun na sama ko littafin be daukowa

Amma duk da haka shi ke xuwa 2nd duk term ita kuma zulaihat ahmed itace first

Yana isa gida se ji yayi shi beson ya shiga da mota cikin gidan se yayi packinga bakin gate din ya shiga.

Yana shiga yaga abun mamaki wai yau motan daddy ne a packing space din gidan shida kullum bakwai na safe bemai a gida sannan se goman dare xe dawo wani sa'in na besan ko tana dawowa bahh

kuma motan daya fita dashi ta gani *RED BMW*
Se kawai yaji gabanshi ya fadi

Se ya hau stairs din gidan inda dakinshi yake da kuma dakin mommy da daddy
Se yaji muryan mace a dakin daddy kawai yaji yana son ya leka ya fa waye
Yana bude door din kawai ya hango hajiya binta (best frnd din mommy) akan cinyan daddy daga ita se pant da bra shi kuma daddy daga shi se boxers
[18:14, 17/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
INNALILLAHI WAINNAILAIHI RAJI'UN shine kawai abunda yake iya fada

A tare suka dagu se yayi saurin jan kofan dakin ya sakko hanyan saukowa stairs bema ganin komai dan jiri yakeji
Ya riko karfen gefan yana saukowa
Se yaji muryan daddy yana cewa *hydar!!! Hydar!!!!*
Se ya kara sauri ya fito daga gidan
Ya ja motanshi ya tada wani kura ya bar unguwan

Daddy daya ga ya fito daga parlon se ya koma dan baxe iya binshi bah dan babu kaya a jikinshi daga shi se boxers

Se ya juya ya koma dakin ya tarar da ita wai kuka takeyi wani abu ya tare mashi makugaru

Yace kukan uban me kikeyi munafuka duk ba lefinki bane wlh idan baki fita min daga gida bah wlh xan karyaki a banxa

Shi kam hydar driving kawai yakeyi dan bema ganin hanya koma besan inda xejebah

*Tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [08:19, 23/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

2⃣0⃣ to 2⃣5⃣

*washe gari*

Tunda asuba da tayi sallah taketa karatun Qura'ani
Wajan karfe 6:30 ta kulle tayi addu'a ta sannan ta tashi taje tayi wankanta sannan ta sirya
Tana gama shiri ta fito daga daki ta tarar da umma

Tace umma an tashi lafiya
Ta amsa lfy klaw
Ya jikinki
Se a lokacin ta tuna batada lfy
Tace umm...m da sauki
Tace Allah kara sauki
Se sukaji horn din su tularh
Tace ameen umma na tafi
Tace toh Allah kiyaya hanya ayi addu'a
Tace insha Allah
Umma tace tsaya ina school bag dinki a haka zaki makarantan
Tace umma yana school fa
Na tafi

Tayi sallama ta shiga motan taga inda tularh ta hada rai
Tace meya faru kika hada rai
Ta galla mata harara tace giya ina kikaje na duba ko ina a school banganki ba sannan mukazo gida bamu ganki duk umma ta rude

Tayi murmushi ta bata lbrn abunda ya faru tunda hydar ya dauketa har abunda ya faru tsakaninsu da umma

Tularh tace amma me ya hanaki zuwa makaranta jiya
Tace wlh ruwan da yayi min dukane yasamin zazzabi
Tace da mukazo daukanki umma tace bakida lfy nace toh barin shiga na dubaki tace wai karnayi latti
[19:14, 23/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Shiyasa ban shigo bah
Tace ba komai

Suna isa makarantan an fara assembly ta hau stage ta gaida teachers da student sannan ta juya ta kalla hydar yayi mata murmushi tayi saurin juyawa fee_feey data lura da hakan ya bala'in bata haushi

Aka gama komai aka fara tafiya classes daman idan aka gama assembly headboy da headgirl suna baya har se kuwa ya gama shiga class sannan zasu shiga suma

Bayan kowa ya gama shiga tazo wucewa kenan ya kamo hannunta ta juyo ta kalleshi se ya fara janta zuwa gun motanshi
Tace tsaya sakemin hannu se muje
Yayi banza da ita
Can yace meya hanaki zuwa school jiya

Tace banda lafiya ne
Yace cewan me tace ruwan da ya dakeni shekaran jiyane amma na warke

Suna isowa gun motan ya saketa ta rike gun da ya rike dan rikon akwai zafi

Ya bude motan ya ciro books dinda ya sayo mata
Yace books dinda aka bata maki hadda notebooks
Tace noh text book ne kawai

Ya mika mata yace gashi kiyi replacing dinsu
[19:14, 23/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
Tace noh ka barshi kawai and idan naje gida bansan me xance ma umma

Yace kice mata ni na baki
Yaja hannunta ya samata books din a ciki ya tafi ya barta a gun

Se bayan yayi nisa sannan tace thank you a hankali
Bayan Sun shiga class english teacher ta shigo ta dauko english text book din da hydar ya bata ana budewa taga ya sa sunanta
Tace ashe ya san sunana ta juya ta kalleshi taga shima ita yake kallo

Yayi mata murmushi
Tayi mutsi da bakinta alaman tana cewa thank you

Ya kyabta mata ido daya
Tayi saurin juyawa
Suka gama english din ta fita suna zaune admin ya aiko wata student ta kira mai headboy wai mommy tazo ganninshi

Ya tashi ya fita hadda dan murmushin shi dan yayi missing dinta

Yana shiga office din yaganta yaje yayi huging dinta tace i missed you my prince
Yace mommy ki dena cemin prince kaman yaro kar yan school din suji su rainani
Tayi smiling ta shafa kanshi
Tace nazo daukan kane muje lunch cus we have so mch to talk about yace okeyy
Suka fita jun motanta sukaje yaga zata shiga gun driver yayi saurin rike mata hannu yace mommy ke zakiyi driver

Tace a mana ba motana bane
Yace okey toh kowa ya shiga motanshi
Ta riko hannunshi tace sorry zo kayi driving
Ya amsa key ya shiga ya tada motan
Yace wani resturant zamo
Tace mai ya zaba yace toh
Lawiza hotel zamu dan nan nake zama se muci a resturant dinsu
Yace ohk


Itakam zulaihat tunda wata tazo class din tace ae ga mommy hydar tazo ta dauke shi sun fita hankalinta yaki kwanciya dan ta san shine kadai me tare mata fada
[19:26, 23/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Can tana zaune se taji an janye bata holanta tayi sauri ta rufe gashinta
Ta juya taga wanda ya ja mata holan se taga bst frnd din fee_feey rukky

Rukky ta cillarda holan gaban class din
Ta tashi zata dauko taji an bugo mata wani abu ta juya taga me se taga kwai ne
Haka yan ajin suka ringa jifanta da kwai ta ku ina ta tsunguna tana kuka se taji an zubu mata flower
Aka dingq watsamata tana kuka
Se can taji shiru ta dago tace shikenan,shikenan kun gama ku ciga..........
Bata karasa ba taji an bugo mata tomato
Suka ringa gefanta tana kuka sukam sunata dariya

Can se sukaji wani murya ance *HEY*
kowa ya juya yaga waye
Se sukaga..............



*KUYI HAKURI JIYA BAKU JINI BAH WLH WANI FILM NAKE KALLA DUK YA DAUKE MIN HANKALI AM SO SRYYYY*

*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [17:57, 21/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

1⃣5⃣ to 2⃣0⃣

Yace me zakayi a hotel kuma
Hydar yace can zan kuma da zama
Isah yayi packing yace boss meyasa zaka kuma hotel da zama alhalin ga katan gidanku nan

Dama a duk gidan yafi shiri da isah saboda dashi kadai yafi spending time se kuma idan mommy tana nan
Amma yau satinta biyu rabonta da gida taje dubai wani aiki

Yace ammin laifine kuma wallahi baxan kuma gidan nan bah

Isah yace halan ya kama babanshi ne da kwartuwan nan a zuciyanshi yake magana
Yace toh nifa a gidan zaka barni
Yace noh tare zamu shiyasa na kiraka

Yace toh yana tada motan
Wai boss ina motan daka fita dashine
Yace ina ruwanka

Isah yayi murmushi dan yasan halin hydar yace yahakuri ranka ya dade
Yaja motan suka kama hanya

Itakam zulaihat tana shiga gida fabanta se fadi yakeyi
Tayi sallama tace umma na dawo
Umma bata amsa sallaman ba kuma tana jinta

Umma tana kan dadduma se zulaihat ta rungumeta ta baya tace umma ina ta sallama baki amsa baki jinane

Ta juyo ta zabga mata mari je kake tas
Zulaihat ta rike kumatu tunda dake a duniya umma bata taba dukanta ba sede fada

Ta fara ja da baya hawaye na zuba
Umma ta tashi ta sake mata wani mari seda ta fadi kasa
[18:38, 21/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Ta fashe da wani kuka
Umma tace gidan ubanwa kika tsaya karfe biyu ake tashin ku daga makaranta amma yanxin uku da mintuna zaki dawo
Tambayanki nake ina kika tsaya

Ita tunda take a duniya bata taba ganin fuskan umma haka bahh

Tace umma dan Allah kiyi hakuri
Tace ba hakuri nace ki banba tambayanki nake
Tace umma yau fa ruwa akayi

Tace dan anyi ruwa shine ze hanaki dawowa gida ga tularh tin dazin ta zo tana tambaya ko kin dawo gida sun dubaki basu gani bah

Kuma inama jakanki yake iye
Ina notes dinki suke
Ta saka kneels dinta a kasa tace umma dan Allah kiyi hakuri ki yafe min
Wlh umma su fee_feey ne suka tarun min zasu min duka toh gaba daya teachers din sun tafi meeting shine wani dan ajinmu ya shigan min
Ana sauran mintuna a tashi yace xe kawoni gida nace ni baxan bishi bah
[19:09, 21/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Shine su fee_feey sukayi kunjiya zasu tarun min se na godo na bishi toh muna fita motan ya bace
Se ya kira gida a kawo mai mota toh za'a kawone aka fara ruwa shine ya bari seda aka dauke ruwan ya kawo mana motan shine fa muka dawo gida

Umma zatayi magana tayi saurin katseta tace umma dan Allah kiyi hakuri wallahi bazan sake binshi bah koda kasheni su fee_feey zasuyi umma karkiyi fushi dani plx i cn't take it

Umma tazo ta rungumeta tace kiyi hakuri kinji tana dagota taga sedan hannunta a fuskanta se kuma taji tausayinta tace tashi kije kiyi wanka se kizo muci abinci kinji

Ta tashi tana saukar da ajiyan zuciya

Da daddare zazzabi ya kamata ta ringa rawan sanyi a cikin bargo saboda ruwan da yayi mata duka
Umma duk tausayinta yarta ya kamta

Ta daukomagani ta bata ta sa mata wormer a dakin sannan ta mata goodnight kiss ta katse wuta taje dakinta itama ta kwanta


Shi kam hydar suna isa hotel din ya kama ma isah daki sanna ya rubuta mashi list din books din da suke using a class yace mai yaje ya sayomai text book dinda suka bata mata

Bayan isah ya dawo daga book store da littattafan sai ya zauna ya rubuta mata sunanta a dukka
Ya ajiye akan gobe idan xashi school ya tafi mata dashi

Isah kam ikona Allah kawai yake gani dan yaga hydar ya damu da zulaihat abunda be tabayi kenan ba a rayuwanshi


Hydar ya dauko wayanshi da yasa a silent yaga kusan 20 missed calls daga daddy
Yayi tsaki yasa number daddy a blacklist

Yace ma isah yaje gidansu ya dauko mai set din uniform dinshi set 7 da raguwan kayanshi
Amma seya tabbata daddy baya nan

Haka kuwa akayi ya kawo mai akwati guda na kayanshi
Se a lokacin ya tuna note dinshi suna cikin motan daya fasa
Yayi murmushi kawai
[19:16, 21/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Washa gari da wuri ya tashi yayi wanka yayi ordering coffe ya kama hanyan makaranta

Yana zuwa aka fara assembly akayi aka gama bega zulaihat ta shigo bah
Har aka shiga class
Gabadaya ranan batazo school shi kam hankalinshi yaki kwanciya abokinshi ibrahim ya lura da hakan amma ya kasa gane meya sameshi

Ita kam zulaihat tana gida a cikin bargo
Alhalin tun giyan ta warke itakam umma duk a rude take
Tayi2 da ita akan suje asibita taki zuwa.

*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [19:35, 25/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

3⃣0⃣ to 3⃣5⃣

Suna shiga class din kuwa ya huyo ya kalle su

Ya ja hannunta suka je gaban class din yace daga yau duk wanda ya sake shiga harkan zulaihatou his gonna hear it from me sannan daga yau zata dawo zama kusa dani

And you ya nuna fee_feey yayi murmushi
Ya jata zuwa sit dinshi ya nuna mata kujerab dake kusa da shi yace ga sit dinki
Ta zauna ba muso

Can bayan kaman mintuna 10 aka aiko tularh wai ta kira zulaihat inji mr muhseen

Tace okeyy
Ta tashi zata fita se hydar ya riko hannunta yace tare zamu twyi murmushi sannan suka fita
Suna fita sega driver gidansu yaxo amsan key din motan mommy ya ciro ya bashi sannan suka tafi

Suna isa staff room sukaje table din mr muhseen ya daga kai se ya gantu tare da hydar
Duk da beji dadi bah amma be nuna bah

Yace how are you tace better yace nice to here dat

Tace nagode sosai da taimakon da kayi min ta ma godiya sosai
Yace ba komai shi teacher ne akinshi ne ya taimaka ma student dinshi

Hydar kallonshi kawai yakeyi amma kwata2 be yarda dashi bah
[19:52, 25/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Suna fitowa daga staff room dinne yace mata suje gun admin

Tace me zamuyi yace maganan competition dinda yace zamuyi sannan anjima inada football practise anjima dan nayi kusan one week banyi attending ba saboda haka idan zani tare zamuje

Tace abun mazan yace yess ai mata na zuwa kallo tace mata na zuwa kallonka de yace kema se kije kallona
Tace wat,me ,ewwww

Yayi murmushi tace wai ko ina se munje tare ne yace yap
Tace wat😳 hadda toilet
Yace why not yayi gaba hannunahi na aljihu yana mata dariya
Tayi sauri ta kamo shi suka jera

Suna shiga office din admin suka tarar da yayi baki se suka sama kujera a waje suka zauna ba'a dade bah suka fito
Suka tashi suka shiga admin yana daga kai ya gansu tare yayi mamaki sosai

Amma kuma yaji dadi dan ya san idan suna shiri da shi za'a rafe mata takuran da akeyi mata a school dan ana shakkanshi
[20:03, 25/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Beyi magana ba ya nuna masu gun zama suka zauna
Hydar yace sir muzo maganan competition dinne
Admin yace kunga mutanan da suka fita yanxin
Suka daga kai yace toh principle din daibat college ne da assistant zuwa sukayi akan maganan competition ne wai next week monday ne kunga yau wednesday saboda haka kunada four days kenan dan Allah karku bani kunya ku zama kune first tunda ku zaku school din

Zulaihat tace don't worry inasha Allah mu zamuci
Yace Allah ya
Suka amsa da ameen
[20:15, 25/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Suka tashi suka fita
Yace muje mota na dauko kayan football din ya taba aljihunshi yace key din yana class muje na dauko
Tace wlh na gaji kaje ka dawo plxxxx

Ya wuce ta tsaya tana kallon tafiyanshi kaman mace ga gashin nan nashi a nannade
Se ji tayi an taba ta tabaya ta bude baki zata kurma ihu yayi saurin tushe bakinta da hannunshi
Yayi dariya yace matsoraciya
Tayi shiru yace wa kike jira a nan tace hydar ya hada fuska
Tace mr muhseen plxx assignment din da ka bada zaka kara mana explaing dinshi

Yayi murmushi yace shikenan idan kunada free period anjima ki kirani amma yanxin inada class
Tace ohk thank you
[20:35, 25/11/2016] Tyetyelorh-❣: Yace anything for you ya wuce ta tsaya tana kallonshi

Sega hydar ya dawo yace wancan mutumin yace maki tace teacher kane fah
Ya daga giranshi daya alaman yana tambayanshi abu

Tace maganan assignment dinda ya bamu na mai
Yace muje na dauko
Sukaje ya bude motan ya dauko katon jakan nan na gefe irin na maza na kwallo

Tace na tambaye ka wani abu
Yace noh karki tambaya dan ya san tambayanta haushi xe bashi
Tace shikenan

Suka kama hanya yace jirani anan naje toilet na changa kaya
Se taji tana son ta tsokaneshi
Tace ba kace har toilet se munje tare bah ya kalleta yayi mamakin da yaji maganan daga bakinta
Ya kamo hannunta yace toh muje
Tayi saurin kwace wa tace wlh wlh wasa nake maka yace sefa kinxo munje tare
Se ta fashe da kuka tace dan Allah kayi hakuri
Ya tuntsire da dariya ya saketa ya tafi

Yana tafiya sega fee_feey da rukky suka xo fee_feey ta reke mata wuyan riga tace saboda ke aka mareni dazin koh tah wlh you will regret it
Ta daga hannun ta wanka mata mari tace wannan marin da admin ya min ne ta sake wanka mata wani tace wannan kuma na hydar ne ta turata suka tafi

Ita kuma ta sake fashewa da kuka sega hydar ya fito ya ganta tana kuka ya karaso da sauri yace meya faru yana daga kai ya hango su rukky ya mike xe bisu ta rikoshi tace ba su bane

Yace toh meya saki kuka tace ba kaine kace tare zamu shiga toilet yace shine kike wannan kukan toh tashi wasa nakeyi

Tana dagowa yaga yatsa a fuskanta ya tashi ya bisu fee_feey............

*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [08:54, 27/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

3⃣5⃣ β†— 4⃣0⃣

Yana isa gunsu ya fisgota yace did'nt i warn you to stay away for her
Tayi banza dashi
Yayi murmushi yace i will make i make you suffer untill you beg for forgiveness

Tayi dariya tace sbd wannan abun
Hmmmm we shall see
Ta wuce yayi wani murmushi
Yace na san me kike so zanyi maganinki

Ya kuma gun zulaihat ya dagota yace muje
Suna cikin tafiya yace meyasa idan suna maki abu baki ramawa

Tace baxan iya ramawa bah sbd mu talakawa ne kuma mahakurci mawadaci
Suna isowa gun da suke football din ya hango su fee_feey suna practise din cleerleaders dinsu

Ya nuna mata gun zama ta zauna sannan ya ajiye bag dinshi a kusa da ita yace idan ya bata kema ki bata
Ta shareshi
Yaje gefansu suka fara kwallo matan gun sw ihu suke yi

Yana kallon fee_feey ya hango itace a sama(irin abunda akeyi wannan ya hau sama wacan shima ya hau kan kafadan na sama harse sun hada kaman *A*)
Toh itace a kaman

Yana ganin haka yayi wani murmushin da yasa vampire teeth dinshi
Zulaihat tana ganin yayi murmushi kuma yana kallon fee_feey sannan ga kwallo kusa da kafanshi

Tace hydar do'n......t kafin ta karasa ya buga kwallan zuwa kan wanda take tsaye a karshe ya buga mata a goshi ji kake tau

Rukky tayi ihu duk suka fadu
[09:26, 27/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Fee_feey ce karshen fadowa sbd itace a saman
kafanta ya lankwashe se ta fado a kan kafan tayi wani kara

Gaba daya aka zagaye ta se ihu take
Wani ya tafi gun admin a guje ya fadan mai abunda ya faru

Admin ya tasho ya biyo shi
Ita kam zulaihat suna fadowa ta tashi da sauri
Hydar yazo ya zauna kusa da ita yace zauna mana

Tace meyasa ka buga masu kwallon yace ina ruwanki
Tayi shiru ta zauna
[20:04, 27/11/2016] Tyetyelorh-❣: Admin yana zuwa yace meyafaru kuwa yayi shiru
Ita kam se ihu take zabgawa
Admin yace a kira nannya mata goda biyu suxo su daga ta a kaita office dinshi kafin a kira iyayenta

Haka kam akayi nannys din suka zo suka dauketa
Shi kuma ya kira daddy ta be dauka bah ya kira mommyta ta dauka ya gayan mata yarta taji ciwo

Tace gata nan zuwa
Tana kashe wayan ta kira daddyn fee_feey ta gayan mai yace gashi shima xe fito se su hadu a makaranata

Haka kuwa akayi a tare suka shiga makarantan
Office din admin suka tafi stregth
[20:59, 27/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Suna shiga babu kowa a office din da suka fito sega nanny suka tambayeta ina yarsu

Tace suzo ta rakasu inda take
Suka bita ta kaisu school hospital
Suna shiga suka ganta akan gado se kurma ihu takeyi

Mommy na shiga tahe ta rungumeta tace meya faru dake
Tace mommy muna practise kawai naji mun fado
Mommy tace nace maki ki fita daga cikin cheerleaders dinnan amma kinki ku

Ta sake fashewa da kuka tace daddy kana jin mommy koh
Yace kyleta mommy kishi takeyi

Ta juya ta mata gwalo
Daddy ya juya ya kalla admin yace zan tafi da ita gida

Tace yawwa daddy dazin admin ya mareni sbd wannan low class zulaihat dinda nake baka lbr nd ya bamu detention on firday ranan da beyonce zata zo
Daddy kalla fuska na fa yayi ja

Daddy yace wat mari
Mommy tace ka bincika abunda ya faru tukun
[21:16, 27/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Fee_feey tace mommy nasan ba yarda zakiyi ba tunda baki sona ta fara wani kukan shagwaba

Mommy tayi shiru kawai tana kallonta
Daddy yace a kira mashi wannan zulaihat dinda aka dukan mai yarinya akanta

Admin yace toh
Ya fita yaje class amma be ganta bah se wani yace mai tana football field tareda hydar
Ya tafi can ya samesu tare suna zaune

Yace zulaihat ta tashi ta biyo shi
Ji kake dummm gabanta yayi wani mummunan fadi

Tace toh ta tashi shima hydar ya tashi ya bisu

Suna isa admin yace hydar ya tsaya a waje za'ayi magana da ita ne
Hydar yace su waye
Admin yace ina zuwa suka shiga shi kuma yana waje

Suna shiga zulaihat tayi sallama
Daman daddy ya juya yana kallon yarshi tsayawa yayi cak dan a rayuwanshi baze taba mantawa da muryan nan bah

Mommy itama ta juyo tana ganninta gabanta ne yayi wani mugun fadi ta kalla yarinya taji kaman ta taba ganninta a wani waje se kuma taji tana son yarinya

Daddy kam wani yanayi ya shiga dan kaman mutuwan tsaye yayi kuma ya kasa juyowa
A rude yace *AHMED*



*tyetyelorh*

*TYETYELORH'S NOVELX*✍🏻
[23:36, 5/8/2017] β€ͺ+227 90 29 04 44‬: [17:22, 28/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹 *Zulaihatou*🌹

*Na tyetyelorh*

*In dedication to lawiza family*

4⃣0⃣ β†— 4⃣5⃣

*Ahmed* abunda yake iya fada kenan saboda ahmed ne kawai ya gada muryan maman su

Kuma yaga gawan maman su balle yace itace
Bayan ya deba kudin gadansu ya godo daga baya ya dawo neman Ahmed ake bashi lbrn yayi aure ya bar garin
Yayi nemanshi
Yayi yayi amma be ganshi bah shiyasa ya hakura

*BCK TO D STORY*

Juyowa yayi a rude yana ta fadan Ahmed gabanshi ne ya fadi da yaga yarinya mace

Yace ina Ahmed din
[17:34, 28/11/2016] Tyetyelorh-❣: Mommy ce ta shi ta rikeshi tace wannana Ahmed. bade Ahmed kaninka bah

Yace yanxin naji muryanshi fah yayi sallama
Mommy ta kalla zulaihat da taketa kallonsu kawai
Tace ae ga yarinyan da tayi sallama nan

Alhaji yaje gunta ya riketa yace me sunanki
A rude take mgn tace *ZULAIHAT AHMED*
yace Ahmed,Ahmed fa kika ce
Yace ina babanki
A hankali tace ya rasu

Yace bashi bane wlh bashi bane Ahmed baze zo kaduna bah
Mommy tace Alhaji cool down
Yace amma meyasa kikeda irin muryanshi
Yace a ina kuke zama
Ina mamanki take yaushe babanki ya rasu

Ita kallonshi kawai takeyi dan tambayoyin da yake jero mata bema bari ta amsa
[18:05, 28/11/2016] Tyetyelorh-❣: 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Admin yaxo yace sir zauna tukun na ya ja mai kujera ya zauna

Fee_feey tayi wani irin ihu se a lokacin ma suka tuna taji ciyo
Daddy ya taso yace ta

Please Login or Register in order to submit comment