Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mother she will really hates me and she's gonna get hurt_

Zulaihat ce ta dago da jajayan idonta ta kalla Umma tace _"Umma Am really sryy for not telling you guyx zamu dawo is just that we really missed you and we wanted to suprise you if i have known abunda ze faru kenan i promise you bazama muyi tunanin dawowa bah Umma dan Allah karkiyi fishi dani"_
ta kare maganan tana shan majina
Share mata hawaye Umma tayi da murmushin karfin hali a fuskanta tace" its okey Allah ya rigada ya kaddara abunda ze faru kenan dan haka stop putting the blame on yourself

Zulaihat ta sake rungumeta tace i really missed you so much
"And i missed you more"
Yanxin tashi kiyi sallah ni kuma bari nayi alwala

Toh Umma seta mike ta dauka sallaya Umma ta bata hijab dinta ta fara sallah
Ita kuma data shiga toilet din ta dade tana kuka wane danshi aka aikota duniya daga baya ta wanke fuska ta dauro alwala ta fito lokacin Zulaihat ta gama seta amsa hijab din ta kabbara nata sallah
Bayan ta gama ta kusa 40mins tana ta faman addu'a daga baya ta shafa

Shi kowa Daddy police station yaje danya amso kayansu
Ba tareda bata lokaci ba aka bashi gida ya wuce seya debu kayan da zasuyi amfani dashi kamansu sallaya da bargo
A hanya ya tsaya yayi masu shiyayya irinsu fruits da kayan tea dade sauransu
Yana dawowa dakinsu Zulaihat ya fara shiga Umma na ganinshi seta dauke kai ya basu kayan yayi ma zulaihat ya jiki tace da sauki ita zama a iya sallamansu yau danta warke
Murmushi yayi ya shafa fuskanta yace baki warke ba tukun ya ajiye kayan seya kalla Umma kara daure fuska tayi se kuma ya fita
_"ita gabadaya haushi yake bata dan tun farko its all his fault da badan saboda shi ba da yanxin they are really happy da Ahmed dinta yana nan suna tare da duk wannan mixed-up din be faru bah"_
Fashewa tayi da kuka Zulaihat da sauri tazo ta riketa tana tambayanta meyafaru
Ce mata tayi babu komai seta mike ta shige toilet

Zama zulaihat tayi a wajan ita jikinta na bata akwai abunda suke boye mata kode fee_feey ce-
Da sauri ta mike tayi waje dukda batasan dakin da take bah
Dakin dayan gefan ta fara dubawa taga wani mutum ana kara mashi ruwa yana bacci seta kuma dayan gefan tana shiga suka hada ido da fee_feey Mommy kowa tana sallah dan lokacin ana isha'i
Murmushi fee_feey tayi mata ita kuma harara tayi seta koma dakinta.



☆☆☆★★★
[20:12, 3/12/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: _Two days later_

Kwansu biyu a asibitin akayi discharging dinsu lokacin sun warke sosai dan har an cire masu bandage din kansu
Umma da Zulaihat suna hada kayansu se Mommy ta shigo tace ma Umma tadan zo

Ba tareda bata lokaci ba suka fito tare office din Dr Nas suka shiga suka sama waje suka zauna Daddy shima yana ciki

Dr yace yanxin ku ringa kula da health dinsu sosai bayani ya shiga masu akan yadda zasu kula dasu yana gamawa har Umma zata tashi Mommy ta riketa
Se Daddy ya kalla Dr yace mai dan Allah ya basu speace yana son magana dasu ne

Mikewa yayi ya fita
Daddy ya kalla Umma yace mata yanason dan Allah karta gayan ma Zulaihat asalin iyayenta dan ina-
Katseshi tayi _"kanason kayi mene Abubakar do you know all this is your fault i can't stand this anymore nasan fee _feey will not like me as her real mother but am gonna do my very best inga ta kirani mamanta i want you to know if anything happen to my daughter (Zulaihat) i promise you wlh you most pay cus am going to sue you zanyi yadda kakeso bazan gayan mata bah amma kasani duk abunda yake faruwa presently is all you fault"_

Kuka takeyi sosai Mekewa tayi ta rungume Mommy tace mata zasu tafi yanxin bata jira me zasu ce ba tayi breaking hug din ta fita

Kallon juna sukayi speechless daga baya Mommy ta hadeye miyau tace she's really hurting Allah sarki Allah kadai yasan what she's going through
Mikewa sukayi suma sukayi dakin fee_feey suka shiga hada kayanta suka farayi suma

Umma tana shiga dakin akwatin Zulaihat ta dauka taja hannunta suka fito dan daman Motan zulaihat yana cikin Hospital din
Suna fita ta hango motanta hannunta ta kwace ta tafi gun motan a guje tace "oh my god kylie i missed you" ta rungume motan

Bude trunk din motan Umma tayi tasa kayan a ciki ba tareda bata lokaci ba suka shiga hanya gida suka kama Zulaihat tanata bata labarin rayuwansu a makaranta


IG.Tyetyelorh
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [13:58, 3/15/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na tyetyelorh


🌹🌹🌹

*170*

Suna isa gida kayan suka shiga dashi Umma tace mata ta shiga tayi wanka babu musu taje tayi duguwan gida ta saka take tambayanta "Umma wai ina wayana yake?"
Hala police din sun rike dan dashi aka kirana toh kuma da aka je amso kayanki maybe basu bada bah

Barayi kawai zulaihat tace
Tashi kije ki huta gobe zamuje bakery dinda na bude masu
Murmushi tayi tayimata seda safe ta shiga dakinta kawai Hydar ya fadu mata lokacin accident dinnan da yana nan a wurinta ze zauna kuka tayi sosai ta mike ta dauko hotunan da sukayi ranan birthday tah tana kalla har bacci ya dauketa tana rungume dasu.

Fee_feey kowa da suka isa gida tayi wanka da zata kwanta Mommy ta zauna a dakinta har seda bacci ya dauketa ita duk tausayin fee_feey takeji dan ranan da zata gane cewa she's not there real daughter Allah kadai yasanya yazatayi dan ta tabbata bazata so bah

_Some weeks later_

Sun sama sauki sosai amma abunda iyayen suka gane shine duk sun dena hiran junansu gashi basu zuwa kaman yadda aka saba
Zulaihat da Umma suna zaune take cema Umma ita idan sun koma school gaskiya daki zata kama danta gaji da zamada fee_feey

"Yawwa talking about fee_feey fada kukayi ne naji baki magananta kuma kin dena zuwa gunta"
Shiru tayi bata mata magana bah

Ki gayan min gaskiyan abunda ya hadu ku
"Umma is nothing serious dan Allah ki bar zancen"
Ta ringa lallamanta ta gayan mata amma zulaihat taki fadan mata
Umma tace maganan kama wani daki ban yarda bah ke mace ce ba mutuncin ki bane dan haka ki cigaba da a school kawai kwata-kwata bekai 3yrs fa ya rage ko gama bah
Batayi musu ba ta yarda da hakan danta san gaskiya take gayan mata

Umma bazamu koyan motan bah yau dan gaskiya da motana zan kuma
Zare ido tayi tace da motanki ba'a cikin school kuke bah me zakiyi da motan

Kawai asan inada motan nima
"Zulaihat wlh duk kin changa halinki ya changa gabadaya kaman bake bah"
"Haba Umma girma ne fah soon zan bar teenager"

Hakane amma ae baxaki taba girma a waje na bah kullum zan ringa ganinki kaman baby da nake ba nono
"Eww Umma ki dena fadan wannan magana"
Mikewa tayi zata fita tace ni kadai zani koyan motan yau

Yawwa ki biya ta gidansu Fee_feey ki gaisa dasu dan tun dawuwanki bakije
"Toh" tace da karfi amma a hankali tace "Allah kiyaye"

Tanaji ta fita da motanta ta kulle gate fashewa tayi da kuka tace
_"Ni yaya zanyi da yarinyan nan taya zan fara gayan mata am not her real mother"_

Kukan ta cigaba harta godema Allah mikewa tayi tayi nafila dan taji dadi a zuciyanta

Fee_feey kowa tana samun kulawa ta daban a wurin Mommy amma ta gefan Daddy shi kullum hiran Zulaihat yakeyi Mommy tana hanashi amma he can't help it
Ita kuma abun damunta ya farayi dan yana nunawa yafi son Zulaihat akanta se taji ta fara jin haushinta har yazo idan ya fara maganan ta mikewa zatayi tabar wurin
Akwai wata rana suna zaune da daddare sun gama dinner tace Daddy za'a sayan min sabon waya koh
Yace Zulaihat fa itama nata ya bata koh
"Oho" tace mai

Toh zan kira Umma ta turo Zulaihat din semuje siya tare kallonshi tayi har zatayi banza dashi se kuma tace
_"Daddy why is it is always Zulaihat tunda mukayi accident dinnan kuma komai Zulaihat am so fucking tired am your daughter amma kana nunawa kaman itace yarinyanka bani bah"_

Mikewa tayi ta kama hanyan daki tana kuka abun tausayi
Mommy ce ta kalleshi tace kaga abunda nake gayan maka ita dakanta zata gane idan baka bar wannan abunba

Mikewa yayi ya bita akan gado ya sameta ta kifa ciki tana kuka
Shafa mata baya yakeyi a hankali
_"Am really sorry okeyy ni kawai na daukeku kaman twins ne shiyasa but nothing more"_

Dagowa tayi tace "Daddy you are making feel kaman tafini a wajan ka"
Ba haka bane am sorry darling if thats what you feel i promise baxan sake bah

Dakyar ya samo ta sauko tare suka fito dan sayan wayan.

Haka rayuwansu ta cigaba ta kuwannan gefe ita Umma she's always feeling guilty ji take kaman tana buye mata abu
Fee_feey kowa wani sa'an ji take kaman ta haukace kaman tababiya dan tana kewar kim dinta idan sha'awanta ya tashi dakinta kawai take shiga ta kulle ku ina hadda windows Allah kadai yasan me takeyi

_Bayan new year_

Anata shirye shiryen kumawansu school Daddy ya sake cija masu Account yayi masu sabon credit card da drivers linces ya aika driver shi ya kaima zulaihat nata
ita fee_feey ta tada fitina wai ita bazata zauna cikin school ba zasu kama dakine itada frnds dinta Daddy yace shikeann zasuyi tunani
Da daddare ya dauka wayanshi number Umma ya kira tana dakinta ta ga wayan na ringing amma kusan su uka yana kiranta na hudun ta dauka koh sallama batayi bah gaisawa suka farayi tana amsashi ciki-ciki daya gane haka seya fara bata hakurin abunda ya faru

"Babu komai is at your fault anymore"
Jinta kawai yayi amma yasan fada kawai tayi
"Daman fee_feey ce tace wai idan suka kuma makaranta batasan ta cigaba da zama a cikin school zasu kama-

"Noh please katseshi tayi saurin yi
Dan Allah karka barta ta kama ba mutuncin ya mace bane so please ka lallameta ka hanata"

Toh shikenan zansan inda zanyi insha Allah
Tamai godiya sukayi sallama
Tsayawa tayi tana tunanin dalilin dayasa ya kira ya tambayeta tsaki tayi kawai ta mike dakin zulaihat ta shiga suna hira.


Wata rana Fee_feey ta shiga dakin Daddy tana mai bincike dan ta saba idan abun ya matsota haka take mai wani file ta dauko har zata bude se kuma tayi wulli dashi ta cigaba da abunta tana gamawa tana cikin maidamai kayanshi inda ta gansu kawai se ta sake ganin thesame file din ta sake gani papers guda biyu suka fito daga ciki zama tayi ta fara karantawa ware idonta tayi danta tabbatar da abunda ke ciki

Fashewa tayi da wani wawan kuka ta mike da paper a hannunta ta fito parlo babu kowa dakin Mommy ta shiga ta ganta a zaune da glass a idota tana kallon new gabanta ta tsaya tace is this true
Da sauri ta cire glass din ta riketa tana tambayanta abunda ya faru take hawaye fuzgan hannunta tayi tace answer me is this true tana nuna mata papers din dake hannunta
Ansa Mommy tayi tasa glass din tana karantawa DNA test dinda sukayi ne a hospital din dumm!!!!! Gabanta yayi wani wawan fadi daga kai tayi ta kalleta amma ta kasa magana

"So its true right?"
Zoki zauna nayi maki bayani fee_feey hannunta ta rike da niyanta zaunar da ita
Da karfi tace "let go of me"
Lallamanta ta ringa akan ta zauna tayi mata bayani amma taki se kuka takeyi abun tausayi
Itama Mommy kuka ta farayi she have no idea what fee_feey is goig through
Wayanta ta dauka ta kira number Daddy tana kuka yana dagawa yaji kukanta
A rude ya tambayeta meyafaru
"Kazo gida dan Allah yanxin fee_feey ta gane"
Ta gane mene???
Kazo dan Allah bansan me zance mata bah taga paper DNA test dinsu seta kara fashewa da kuka
Gabadaya jiki shi rawa yakeyu yace toh gani nan zuwa
Meeting dinshi dukka yayi canceling seya fito Umma ya kira tana dagawa yace kizo gida keda Zulaihat yanzin akwai matsala
Kafin tayi magana harya kashe
Gabanta ne ya fadi fitowa tayi da sauri ta kiran Zulaihat tayi tana saka hijab dinta
A guje ta fito daga daki dan ta aza wani abu ya sameta ne
Umma tace dauko keys din motanki da mayafi muje gidansu fee_feey a ruda tace meyafaru Umma
Ban sani ba yanzin daddynta ya kiran sauri ki dauko muje

Aguje ta shiga dakin ta dauko suka fito ita ke driving dan hannunta ya fada sosai

Befi 30mins ba Daddy ya shigo a parlo ya samesu duk suna kuka still fee_feey was standing se kuka takeyi
Gunta ya nufa ya riketa fadawa jikinshi tayi tana kuka Daddy nasan kai zaka fadan min gaskiya seta dago please tell me the truth tell me this not true
Shiru yayi yana kallonta
Daddy kayi magana dan Allah kace min ba dagaske bane daddy dan Allah kayi min magana
Kallonshi tayi still beyi magana ba yana kallonta kawai da hawaye a idonta fuzgan kanta tayi da karfi

"So its true kukane yaci karfinta Mommy koyi magana dan Allah please kucemin ba dagaske bane"
Mommy kuka kawai takeyi ta kasa magana

Su Umma ne suka shigo da saurinsu daga kai Fee_feey tayi ta kalla Umma tace are you telling me this low class woman is my real mother this thing is my mother-
Daddy ne ya daka mata tsawa amma batayi shiru bah

Umma na jin abunda take cewa fashewa tayi da kuka itama dan ta gane an fadan mata ne
Zulaihat ta rike ta tace Umma meya faru dan Allah ki dena kuka meke faruwa ne.
Kasa magana dukka sukayi se kuka da sukeyi dukkansu

Fee_feey ta cigaba da magana tana kuka daddy shiyasa ka changa min shiyasa komai Zulaihat kamai ita dan itace real daughter ka
"Real daughter" Zulaihat tayi repeating in a low tone
Kallon Umma tayi "real daughter"
Umma ta riketa am so sorry Zulaihat
What are you sorry for ta tambayeta tayi shiru se kukan da takeyi a hankali
Umma ki gayan min dan Allah wani ya gayan min meke faruwa whats the meaning of "real daughter"??

Daddy ne ya mika mata papers din
Ba musu ta amsa tana karantawa dagowa tayi ta kallesu daya daya hadda fee_feey dake kuka ta durkusa a kasa
Daga paper tayi tace "What the fuck is this ?"
Tana kallonshi shiru yayi ya kasa magana

Mommy ce tayi karfin hali ta matso kusa da ita ta rike mata hannu tace Zulaihat- seta kasa magana saboda kuka
Mommy ku gayan dan Allah ku gayan abunda yake nufi seta fara kuka itama
"Zulaihat we are your real parent an changa ku ne randa aka haifeku"
Mommy tace

Murmushi Zulaihat tayi se kuma ta kwata kanta daga wurinta gun Umma taje ta rungumeta tace Umma ki gayan masu tun ina yarinya nake tare dake Umma ki gayan masu DNA test din ba daidai bane
Wani kuka Umma ta sake fashewa dashi ta kasa magana
Da taji tayi shiru seta dago a hankali tace "Umma"
Seta fara ja da baya a hankali tana cewa No No this not happening a jikin bango ta jinjina ta fashe da wani kuka me cin rai
Daddy ne yaje gunta ya rike
Da karfin gaske ta fuzga kanta tace "let go of me kadaka sake tabani Umma dan Allah say something dan Allah kiyi magana ki gayan masu kece kika haifeni Umma please"

Zulaihat gun Fee_feey taje aguje ta rungumeta tana kuka tana cewa dan Allah ki fadan masu ni yarinyan Umma ce and babana ya rasu
Mikewa Fee_feey ta hankada Zulaihat da karfi seda ta buga gefan kujera dagowa tayi tana kallon fuskan fee_feey a tsorace
Fee_feey ta matso kusa da ita tace you took everything away from me first Hydar and now my family you are a witch i hate you so much

Umma ta rike fee_feey juyawa tayi tayi ma Umma wani mugun kallo seta janye hannunta ta hankada Umma kadan ya rage ta fada
Mommy tayi sauri ta tareta Zulaihat itama tazo da sauri kafin ta karasa se Fee_feey ta rikota ta cigaba "i hate you i hate you so very much i wish you died in the accident-

Daddy ne ya kai mata wani mari
Da sauri Umma ta kulle ido dan tajishi har cikin ranta
Marin da babu wanda ya taba tunanin ze iya mata seda taga wani stars ta bude ido ta kalleshi tareda rike wurin tana kuka
Wani murmushi ta saki lokaci daya tace na bata yarinyan ka koh seta sake fashewa da kuka
Riketa yayi yana bata hakuri
Dakinta ta shige a guje tasa key kayanta ta fara hadawa tana kuka.

Zulaihat itama waje ta fice a guje a tare dukka suka biyota kafin su fito ta rigada ta shige motanta ta tada

Shi gate-man besan abunda ke faruwa ba yaga ta tada mota seya bude mata gate da sauri tabar gidan hanyan gida tayi se kuK takeyi



☆☆☆★★★
[14:30, 3/15/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: _After some minutes_

Fee_feey ta fito da akwati guda biyu manya ta cikasu da kaya da kuma handbag dinta a hannu
Umma tayi gunta da sauri zata riketa seta ja da baya tace "Don't even think about it"

Gun Mommy ta nufa ta rungumeta da hawaye a idonta tace Momny zan kuma makaranta i have to be away for some time so karki damu
Murmushi tayi tace Allah maki albarka Allah bada sa'a

Daddy yayo kanta ze riketa wani kallo tayi mai seya tsaya waje ta nufa gun motanta taje ta bude trunk din kayanta ta saka a ciki ta tada motan tayi ficewanta airport ta nufa

Mommy ta kalla Umma daketa kuka tana kallon Fee_feey dafata tayi tace karki damu she will be okey yanzin kije gun Zulaihat kiga halin da take ciki
Daddy yace bari muje tare babu musu suka fito
Motanshi suka shiga suka kama hanya
Zuliahat tana zuwa gida kuka takeyi ta shiga hada kayanta seda ta hada tsaf tukun ta fito ta ludashi a mota se kuma ta dawo ta rubutama Umma note cewa karta damu ta kuma school ne dan she needs some space right now fita tayi agogo ta kalla taga yamma ya fara dan haka wani hotel ta nufa danta kwana anan seda safe tayi booking komai ta kuma
Tana isa aka bata key din daki tana shiga kuka ta shiga yi kaman za'a cire mata rai har bacci barawo ya dauke

Suna isowa babu motanta da sauri Umma ta shiga dakinta gun kayanta ta nufa duk ta kwashe a bakin gadon ta zauna tana kuka abun tausayi juywan da zatayi seta hango note a gefan gadon dan haka seta dauka ta karanta kuka tayi sosai a hankali ta mike ta fito Daddy ta mikama Note din tace mai ze ita kumawa
Amsa yayi ya karanta ya shiga bata hakuri
Babu komai tace tayi shigewanta ciki

Shi kuma gida ya nufa ya nunama Mommy tace ae is a good thing zasu hadu a can kuma kaga dakinsu daya dan haka zasu shirya kafin su dawo
A lokacin ne hankalinsu yadan kwanta

Fee_feey tana isa akayi sa'a mintuna kadan ya rage flat din ya tashi dan haka ba tareda bata lokaci bah ta gama shirin komai ta shiga aka kama hanyan US se kuka take faman yi a cikin girgin

_Washe gari_

Ko break-fast batayi ba tayi wanka ta fito airport ta wuce direct tayi booking komai sede jiran tashi kawai
Tun da daddare fee_feey suka isa dayake ta bada motanta ta biya kudi ance za'a kawo mata har makarantan
Tana isa cab ta tara aka kawota har cikin makarantan dakinsu kim ta nufa direct tana zuwa ko knocking batayi bah ta bude kofa ta shiga ihu kawai ta kwalla da ta ganta ita da wani yarinya suna kissing
Tana dagowa taga fee_feey mikewa tayi da sauri tayi gunta

Ita kuma jan kayanta tayi ta wuce dakinsu daman tanada key din tana shiga ta kulle
Kim ta ringa knocking tana bata hakuri amma bata bude bah haka ta hakura ta kuma dakinsu ta kura yarinyan

Ita kuma kayanta dake dakin ta shiga hadawa ta tattara komai nata ko tsinke bata bari bah fitowa tayi ta kulle dakin da key karamin mat dinda ke bakin kofan dakin ta daga ta ajiye makaranta ta bari gabadaya dan daman yar garice hotel ta kama sannan ta bada a neman mata daki two bedroom da zata ringa zama a ciki
Tana shiga hotel din wanka tayi ta fara baccin gajiya.



IG.Tyetyelorh
[23:36, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [20:31, 3/21/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na tyetyelorh


🌹🌹🌹

*172*

Hydar yana nan karatunshi kawai yasa a gaba be harka da kowa se jamal wanda yanxin za'a iya kiranshi da best frnd dinshi se kuma mufeeda wacce itama suna shiri sosai dan zasu zauna da ita ata faman wasa da dariya

Yana cikin hadaddun mazan dake makarantan kuma gashi abu yaxo dadai danshi dan banxan girman kai gareshi idan yana tafiya its killing the girls so yanada crushers sosai
Dan wasu matan suna zuwa suna nuna mai suna sanshi amma dan wulakanci irin nashi koh kallo basu isheshi bah idan yayi ma mace magana toh tayi mugun sa'a dan haka yawancin frnds din mufeedah sukayi fada da ita gabadaya sun bar yi mata magana dan sun aza she's his girlfrnd

Ita kuma abunda ke sata karayi mai magana kenan
Daddyn shi ya aiko mashi da motanshi so dashi yake zuwa makarantan shida jamal

Shi kowa Jamal mutum ne me saurin sabo yanzin idan misali ka zauna kusa dashi toh 20 minutes sunyi yawa ya saba daki shiyasa ake sonshi

Idan misali Hydar zeyi waya da Mommy koh Daddy toh turanci kawai kuma britich wane a garin aka haifeshi sometimes abun is annoying to her amma ba yadda ta iya dan tasan ya rigada ya saba

Zulaihat kowa yanxin sunyi wani sabo sosai dasu Mommy dan kullum kafin ta kwanta se ko Mommy ko Daddy daya ya kirata harta saba dan haka tana jin wani sonsu sosai a cikin zuciyanta

Ita kuma fee_feey lalacewa se abunda yayi gaba dukda tana passing exams dinta da sauran abubuwa amma ba kaman daba ita kullum cikin bacin rai take batasan dalili bah kawai lokaci daya se taji kowa haushi yake bata tana waya da Mommy gefe-gefe amma idan abun na kanta tana kalla har seya tsinke taki dagawa ta rasa wanda ya basu numberta

Umma tayi iya kokatinta akan taga itama tana shiri da nata yar amma abu yaci tura duk randa ta kirata a waya fee_feey ta gane cewa itace seta saka a black list kawai dan ta tsaneta

Haka zalika kullum cikin fada sukeyi da Kim daman sun dade da dena shiri da Allison
Lokaci daya kawai tana kallon Kim se taji ta tsaneta amma kaman isaka kuma sesu shirya

Umma kullum cikin sa yaranta take a addu'a amma a gaskiya tafi yima Fee_feey badan itace real daughter bah noh saboda taga alaman ta fara shiga rayuwan turawa.

_Some years later_

Zulaihat ce se hotuna akeyi da graduation gown a jikinsu hadda su Mommy da alaman suma sunzo wurin dan tayasu murnar gama makaranta
Amma ita Umma bata zo bah Daddy yayi-yayi da ita akan tazo suje amma taki zuwa sun kasa gane dalili

Zulaihat ta kawo masu Justin da Ameerah suka gaidasu take gayan masu sune bestfrnd dinta
Murna sosai suke tayasu Daddy yayi masu dukka sabon motoci manyan KIA amma suna gida Nigeria kuma be gayan masu bah yanson yayi surprising dinsu ne idan suka dawo

Mommy se faman leke-leke takeyi da alaman tana neman wani can seta kalla Zulaihat tace wai ina Fee_feey take?
Itama dan juyawa tayi tana dubata tace wlh kwata-kwata yau ban ganta-
Shiru tayi dan hango fee_feey da sukayi a tare

Itama gown dinne a jikinta amma ta bude gaban so ana ganin kayan ciki crazy dogan wando ne a jikinta da top amma half ana ganin belly button (cibiyanta)
gashin nan nata blond ta zubashi ta gefe ga hulan gown din a hannunta

Please Login or Register in order to submit comment