Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana tafiya daya-daya kafan nan yasha hill na _prada_
Tayi kyau ba karya wayanta ne a hannunta tana latsa-latse

Mommy da Daddy kallonta kawai sukeyi gaba dayanta ta chanja kaman ba yar naija bah
Mommy hadda sa hannu a baki tana mamakin rayuwan da yarta ta kuma kamar ba yar musulma bah

Dagowan da zatayi seta hango Mommy na kallonta gudu tayi taje gunta tayi huging dinta tana murna
Ita kowa ta kasa huging nata back
Da fee_feey taji shiru seta dago tana kallon fusknata
Daddy yana ganin haka jan hannun Zulaihat sukayi suka bar wurin gabadaya danshi har yanxin bata yi mai magana
Harara ta bisu dashi seta maida hankalinta kan Mommy

Karfin hali Mommy tayi tace "fee_feey what have you done to your hair"
Magana tayi tana taba karshen gashin kadan
Murmushi tayi tace yayi kyau koh Mommy
"Habah fee_feey kaman ba musulma bah kalla fa Zulaihat-"
Mommy please stop it am in a good mood today so dan Allah karki batamin mood dina se kuringa hada mutum da wannan low class girl din we are two differnd people

Bata bari tayi wani maganan bah tayi wucewarta

Bude baki tayi kawai tana binta da ido dan gabadayanta ta chanja kaman ba ita bace yarinyan da tayi reasing for 18 good years

Anyi shagali sosai sunyi hotona kaman hauka amma koh daya Fee_feey bata fitoba a ciki tana can tareda Kim suna nasu abu

_Washe gari_

Su Mommy sun tafi ariport dan early flat zasubi su Zulaihat kuma zasu tsaya amsan wasu papers se kuma da daddare zasuyi dinner
Toh daman taba su Daddy rabin kayanta zasu taho mata dashi hadda ma motanta.
Fee_feey kowa ko sallama batayi dasu bah sun kirata akan tazo suyi sallama taki zuwa setaci gatan zuwa har daga baya tace ta fita haka suka hakura suka tafi abinsu

Lokacin dinner yayi se shiryawa sukeyi itada Ameerah ita Zulaihat streaght skirt ta saka se wani top me kaman bubu amma guntu ta daura daviva tayi kyau sosai Ameerah kuma duguwan riganta ta saka abunta

Sukaje dinner gun yayi kyau anci ansha kuka anyi rawa itama Zulaihat ba'a barsu a baya ba dun sunyi rawa
Fee_feey wani arnan shiga tayi wani top ta saka zuwa cinyanta seta daura irin katon tummy belt a samanshi se kuma booth me zuwa gwiwa tayi donut da gashinta a tsakinyan kanta tayi kyau ba laifi amma kwata-kwata batayi kamada musulma bah.

Su Mommy suna isowa dayake sun warema Zulaihat dakinta an gyara mata yayi kyau kusa dana Fee_feey ga closet dinta an cika mata da kaya daban2 wajan takalma shima ga hand bags ba'a magana ga katon mirror dakin ya hadu sosai Fee_feey itama an chanza mata komai nata komai sabu
Suna zaune itada Daddy take bashi labarin abunda fee_feey tayi mata
Cewa yayi kawai mu cigaba da tayata da addu'a Allah ya shiryeta nasan ba baci tayi bah kawai abunda ya farun nan ne take ji kaman an juya maga baya
"Hakane"
Shawar suka shiga yi akan yadda zasu dawo da Zulaihat gidan dan sunsan dakyar Umma idan zata yarda and they want to get to know there daughter better kuma ita fee_feey bazata yarda ta zauna da Umma bah


_Hydar_

Shi kusan shekaranshi daya kenan da gamawa Mommy shi suma sunzo amma har yanzin be dawo bah yana gamawa ya sama aiki acan dan haka ba tareda bata lokaci bah ya fara amma Daddy ya amsa takardanshi ya taho dashi dan yafison ya dawo nan ya cigaba da aikinshi yafi mashi.
Ya zama babban mutum da gaye kaman ba shi bane school boy wanda suka gama Lawiza academy har yanxin kuma be taba dating bah dan son Zulaihat har yanxin yana zuciyanshi yana son ya ganta koh ta girma yanxin

Su Zulaihat anyi dinner lafiya amma kafin tabar wurin seda tayi kuka dan rawan da fee_feey keyi itada Kim rashin hankalin yayi yawa dan haka ba'a gama bah ta taho gida abinta
Duk an ba kowa papers dinshi rabin makaranta kowa ya taho gida abinshi bayan ansha kuka
Zulaihat ce bayan ta gama hada sauran kayanta ta fito dayake anzo daukan Ameerah setazi suyi sallama kuka suka shigayi duka rungume juna dakyar suka rabu suna kuka
Motan Justin ta shiga dan ze ajiyeta a airport
Suna isa ya fito mata da kayanta kawai fashewa tayi da kuka batasan sanda ta rungumeshi bah

"Its okeyy we will always be in contact" yace muryanshi na rawa
Yakyar suka rabu ta shiga ba'a dade ba flat dinshi ya daga headphone dinta ta saka tana jin karatun qur'ani har bacci ya dauketa

Suna isa kaduna ta fito tana jan akwatinta taxi ta gani har zata tara se abunda ya faru dasu ya fado mata nan da nan jikinta ya fara rawa waje ta samo ta zauna ta dafe kanta ta dade sosai a wurin seta mike tafiya ta farayi can setaga wani mutum me saida registed sim card tsayar dashi tayi ta saya MTN hadda recharge card ta biyashi kudin dan daman tanada kudin Nigeria a hannunta

Cire na yawan tayi ta ajiye a wallet dinta seta saka sabon ta luda katin ba tareda bata lokaci bah tayi dialing number Umma

Umma da taga number se bata daga ba seda ta kira kusan na uku ta daga Zulaihat tace itace
Mikewa tayi zaune ta zumudi
"Zulaihat kece ya na ganki da number Nigeria kuma?"
"A Umma yazin na shigo garin "

"Aww ya hanya kuna tareda fee_feey ne"
Aa ni kadai ce ita tana can bansan randa zata dawo bah"
Shiru tayi da alaman bataji dadi bah
"Umma motana yana gidan ne"

"Aa yana gunsu Mommy meyafaru"
"Wlh yanxin na shigo tsoran shiga taxi nake toh na aza yana gidan ne se kizo ki daukene"

Murmushi tayi na gane tsoran yanxin barin kira Daddynku seya tura mota a daukoki
"Toh kawai tace mata" se tayi hangin up call din
Umma Number Daddy ta shiga kira bugu daya ya dauka suka gaisa take cemai Zulaihat ta dawo amma tana tsoran shiga taxi so-
Kafin ta karasa yayi saurin cewa gashi nan bari yaje ya daukota
"Alhaji bazaka aika driver ya daukota bah"

"Aa barinje na daukota kinga idan muna tare semu shako koh"
Murmushi tayi tace hakane
Sallama sukayi be bata wani lokavi ba ya fito motanshi ya shiga bema gayan ma Mommy ba surprise yakeson ya mata

Zulaihat wani waje ta samo ta zauna se wayanta ya fara ringing tana dubawa taga number Umma da sauri ta daga Umma tace mata ga Daddy nan zezo daukanta
Suna sallama mikewa tayi ta shiga kitchen favorite dinta ta shiga hada mata se jin dadi takeyi bata wani dade bah ta gama a kitchen din ta barsu.

Rana se dukanta yakeyi can tana daga kanta ta hangoshi mikewa tayi ta daga mai hannu shima seya ganta dan haka seya tsaya


☆☆☆★★★
[22:16, 3/21/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Bude motan tayi ta zauna
Shi kuma kallonta yake yana murmushi
Gaidashi tayi tana murmushi ya amsa da fara'a fal a fuskanshi "Na barki rana yana dukanki koh"

Murmusawa kawai tayi ya tada motan suka kama hanya se hira suke abin sha'awa
Tafiya suke can setaga ya kama hanyan gidansu harta bude bakinta zatayi magana setayi shiru dan taga dukin da yake tayi

Suna isa driver ya bude masu gate fuskan Mommy suka fara hangowa dan tana sallaha taji fitanshi
Tana hango Zulaihat da sauri ta karasa gun motan bata bari sunyi packing bah tasa hannu ta bude side dingat tanata jin dadi

Rungumeta tayi tace meyasa baki fadan min zaki zo garin bah yau
"I wanted to surprise you guys"
Hugging dinta ta sakeyi tace and you totally surprise us
Murmushi tayi mata jan hannunta Mommy tayi suka shige ciki tama manta da Daddy

Packing ya gyara ya fito shima a parlo ya samesu Mommy ta je dauko mata ruwan sanyi

Kallonta yayi yace ni kinma manta dani gabadaya koh oyoyo ba'a min bah
Hararanshi tayi kadan da wasa tace kato dakai seta mika mata ruwan
Budewa tayi tana sha kadan seta gaidata
Amsawa tayi "ya school din sun baku papers din kowa"

"A washe garin ranan suka bamu"
Toh madallah

Akwatinta taga Daddy ya dauka ya haye sama dashi binshi kawai tayi da kallo tana matukar sonsu but batasan suce ta dawo nan da zama dan a gaskiya bazata iya barin Umma ba ita daya

"Toh tashi kije dakinki kiyi wanka"
"Dakina" ta maimaita
Daga mats kai Mommy tayi da murmushi fal akan fuskanta
"Munyi maki daki kusa dana Fee_feey munyi waya da ita tace nan da 3 days zata dawo"

Badan taso bah ta mike dan batason tayi masu musu ne tare suka shiga dakin da ita Daddy na biye dasu a baya
Suna zuwa bakin kofan tasa hannun ta bude seta fara shiga Zulaihat ita ta shiga

Sake baki tayi kawai danta kasa magana daidai yadda take picturing dakinta ya zama
Gadon ya hadu taji dadi sosai rungume Mommy tayi tana cewa thank you guyz so much
Tana murmushi tace lokacin da nake age dinki (22) haka dakina yake komai da komai
Sanda nama fee_feey irin colour nan cewa tayi bataso haka muka chanja mata gashi ke kinaso sake rungumeta tayi tana jin dadi

Daddy yace toh yanxin kiyi wanka da sallah seki sauko muci abinci
Kai kadai ta daga se suka fita
Mommy tace Dear tace dakin yayi mata kyau
Murmushi yayi inda yaga tanajin dadi
Suna turo mata kofa ta cigaba da kallon dakin komai na dakin yayi mata kyau duk inda aka ajiye abu yayi daidai har closet din ta shiga an cika da sababbin kaya se murna takeyi
Can kuma seta zauna bakin gado tana tunanin Umma ita batasan yadda zatayi ta barta bah batasan inda zata fara zama a gidan nan tasan cewa Umma bazata so bah haka ta ringa sake-sake a zuciyanta daga bayade ta mike ta shiga toilet din tayo wanka ta dauro alwala tana fitowa sallah tayi seta bude akwatinta shafa mai tayi combing gashinta seta saka wani red duguwan riga da bakin veil tana shirin fitowa se wayanta ya fara ringing Umma ta gani ba tareda bata lokaci ta daga a kunne ta kara



IG.Tyetyelorh
[23:37, 5/8/2017] ‪+227 90 29 04 44‬: [00:29, 3/19/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: . ☆☆☆★★★

🌹ZULAIHATOU🌹

Na tyetyelorh

🌹🌹🌹

*171*

Zulaihat tana isowa itama ta bada motanta tare za'a kawo masu dan haka tana sauka dakinsu ta wuce kaman ta sani ta daga karamin mat din dan tayi losing nata keys din tana dagawa ta gani budewa tayi ta shiga

Maida kofan tayi ta rufe gadon ta karkade kawai seta haye bacci ta farayi dan gabadayanta ta gaji dayake taci abinci a hanya

Fee_feey tana cikin cin abinci se taji ana mata knocking tambaya tayi waye
"Room service" akace
Dan haka seta mike ta bude kofan Kim kawai ta gani a tsaye maida kofan tayi zata kulle da sauri ta tura ta shige hakuri ta fara bata amma tayi banza da tayi ta koma abincinta ta cigaba da ci zuwa tayi ta dauke plate din
Fee_fee tace give it back

_"Fee _feey am really so sorry since when you left i hv'nt had from you i thought you were never coming back i called the number you gave me but it was not going am really so srry i missed you alot"_

Kallonta kawai takeyi ta nade hannunta waje daya tace "are you done?, if you are you can now live"
Matsowa tayi kusa da ita seriously i can't do without you i have not cheated on you since when you left and the girl you saw i was just kissing her nothing more plea-
Bata karasa ba fee_feey ta fara kissing dinta cus she admit it she totally missed her

Itama maida mata martani ta fara haka suka ringayi da sukaga kafansu baze daukesu ba se suka haye kujera (Allah shirya)
Se bayan sun gama gamsar da junasu se suka zauna suna maida numfashi can Kim tace tashi ki hada kayanki mu kuma school please
Yamutse fuska tayi tace na bar zaman hostel din nan har nama sama daki two bedroom
Kallonta tayi da mamaki daki fee_feey what about Zulaihat
Chanja fuska tayi lokaci daya never talk to me about that witch seta mike
Binta tayi ta bata hakuri se suka fara hada mata kayanta tare suka fito motan Kim suka shiga har sabon dakin Fee_feey ajiyewa sukayi se sukayi dan akwai komai and each daki akwai funitures dan haka suka shiga gera kayan fee_feey a closet din

Fee_feey ta shiga lallaman Kim akan itama ta dawo nan da zama dakyar ta yarda akan zasu kwana anan se gobe suje su debo kayan Kim din da kuma motan Fee_feey

Zulaihat kowa tana tashi se a lokacin ta lura closer din fee_feey was empty babu komai
Ta wani gefanse bataji dadi bah
Wanka taje tayo setayi sallah tana saka kaya seta fara shirya kayanta a closet dinta amma bata taba na fee_feey bah komawa tayi ta zauna kan gado kawai ta rasa me zatayi can ta mike seta fito hostel din maza ta nufa dakin Justin ta shiga yana zaune yana faman buga video game yana ganinta dan murna besan sanda ya rungumeta bah
Dariya itama tayi
Yace i thought bazaku dawo bah ae

Murmushi tayi "its a long story"
Yanxin tashi ka rakani wurin Ameerah
Mikewa yayi suka fito gerowa sukayi suna hira se dariya sukeyi dakin Ameerah ta shiga ita daya dan maza basu shiga hostel din mata taji dadin dawowanta dan itama a makarantan bata shiri da kowa seda justin din se hira suke tama manta justin yana kasa sun dade sosai se suka fito tare a kan wani kujera ya zauna da wayanshi a hannu yana game
Ameerah tace Allah sarki bawan Allah
Dariya tayi tadan bugeshi ya dago ya kallesu tace "i thought you already left"

Murmushi yayi duk suka jero suna tafiya se tsokanan juna sukeyi kujeru suka gani an ajiye dan haka suka zauna akai anata faman hira sun dade se Zulaihat taji cikinta nayi mata kara se a lokacin ta tuna bata ci abinci bah dan haka fita wajan school din suka fita sukayi having dinner justin ne yayi sponcering dinsu

_Washe gari_

Ya kama sunday kenan fee_feey ce da kim a cikin mota suka shigo cikin school din dakinsu kim suka shiga babu kowa dansu Allison sun fita dan haka suka shiga shirya kayanta gabadaya suka tattara komai aka cika trunck din motan se suka zauna jiran kawo masu motan fee_feey dan sunyi akan yau za'a kawo mata

Zulaihat kowa tundata tashi se takeji abunda tayima Umma beyi daidaiba saboda its not her fault she's also a victim mikewa tayi taje tayo wanka shiryawa tayi cikin abaya baka tayi rolling gyale shima black seta dauko poss ta kulle dakin ta fito

Tana zuwa bakin gate din makarantan se taga an kawo mata motanta abun mamaki setaga hadda na fee_feey shima gun ta karasa suka gaisa da mutumin ya mika maga keys dinta ta tsaya ze bata receipt

Ita kuma a lokacin suke zuwa fee_feey tana hango motan data tabbata na Zulaihat ne seta changa fuska setaga mutum kusa da wurin suna kara matsowa setaga itace gun mutumin sukaje ya bata keys dinta Zulaihat kallon shigan jinkin Fee_feey kaman bana musulma bah

Juyowan da zatayi suka hada ido balla mata harara fee_feey tayi se Zulaihat ta girgiza kai ta shiga motanta ta wuce
Suma suna gamawa cikin motan suka shiga makaranta suka koma gun motan Kim ta faka Kim din ta fito ta shiga motanta suka fito Fee_feey ce a gaba har suka isa gidan

Suna packing kayanta suka fara fito dashi suna mata hanging a closet
Zulaihat tana fita wani store na phone taje tana shiga ciki Hydar ta tuna farko farkon haduwansu dashi da sukaje phone store ya saya waya sanda ya tarwatsa nashi
Murmushi tayi kawai tace "i missed you like a lot"
Tana shiga S7 ta saya dan ita tafi son tana using samsung kwata-kwata iphone baya burgeta
Hadda sim card ta saya ta fito
Shopping taje ta ringa saya-sayan irinsu cookies yogort drinks biscuit da snacks iri iri dade sauransu a baya ta jida su
Hanyan school din ta nufa tana cikin tafiya se taga wani karamin super market ne na kitchen utensils tana shiga wani karamin micro-wave ta gani dan mitsitsi zuwa tayi ta tambaya kudin aka fadan mata ta bada credit card dinta suka cire kudin daga nan ta fito school din ta dawo

Tana shiga tayi packing fito da kayan ta ringayi tana hawa sama dasu harta gama kulle motan tayi ta kuma dakin key ta saka ta shiga gera drinks din da snacks a cikin fridge ta fito da micro-wave din daga kwali shima ta ajiyeshi
Ruwa ta dauka tasha seta dauka laptop dinta ta hada a chagi
Hada wayan data saya tayi a chagi shima gado ta fada se bacci ya dauketa

The next day wuraren 3:00pm ta kunna wayan number Umma ta saka tayi dialing har ya fara ringing seta mike bude fridge din tayi ta dauka cookies seta haye gadon tana ci still phone din yana kunnanta
Umma kowa tana zaune kan dadduma ta gama nafila abun duniya ya isheta koma gashi tun ranan da suka gane real parent dinsu bata sake bude bakery dinta ba keys din ma yana gunta employees din sun kira har sun gaji da kira dan ce masu take zata bude amma ba yau bah

Kawai se taga wayanta yana ringing kaman ta sani da sauri ta duba se taga number amma bana naija ba dagawa tayi amma batayi magana bah

Tanaji an daga muryanta ya fara rawa tace "Umma"
Hawaye ya fara xubu ma Umma tace Zulaihat kece
"Nice Umma ya kuke"
Lafiya kalw Zulaihat i missed you guyx alot am really sorry for hiding this from you i know is very important for you to know your real parents but-
Katseta tayi tace "Umma stop saying you are sorry afterall you are also victim just like i am duk abunda ze faru what i know is you are my mother nothing more and nothing less"

Fashewa da kukan dadi Umma tayi tace i love you so much Zulaihat
"And i love you too am so sorry for living without saying goodbye is just that i wanted to be alone at that time"
"Its olryt i totally get it so ya kuke ya fee_feey?"

A hankali tace lafiya kalaw amm fee_feey tabar dakin maybe ma tabar kwana a school din gabadaya
Gaban Umma ne yayi mummunan fadi ta daure tace toh shi kenan Allah kadai yasan how she's feeling now Allah ya kare mun ku ya kare ku daga mugun abu

"Ameen Umma se anjima"
Sukayi sallama suna katse wayan a tare suka saki kuka abun tausayi

_Life moved on_ ta cigaba da karatunta kullum suna tareda justin dan course dinsu daya Ameera ce course ba daya bah so idan sun gama lectures suna tare babu ruwanta da kowa bayan su haka take rayuwanta wani sa'in idan ta tuna yadda suke da Fee_feey har kuka takeyi dan akwai wata rana tana dawowa daga lectuers tana bude kofan dakin seta fara kiran Fee_feey gabadaya ta manta bata dakin ranan taci kuka
Ita she's ready to forget duk abunda ta gani gameda fee_feey kawai ta dawo su cigaba da zama yadda suke but she knows its impossible

Fee_feey kowa by now ta changa gaba dayanta kaman ba ita bace fee_feey dan kowa yasan gay ce a school din dan yanzin babu namijin dake tukaranta wai da sunan so.

Gashinta ta changa mashi colour ta zama blond dressing dinta kuma daga ta saka shirt irin budaddan nan iya cinya koh wando shima iya cinya seta sa top armless koh half se ayi hanging jaka
Idan kuma zata saka dugan wando kuma tou crazy ne haka take rayuwanta har tafi Kim iya wayewa kuma duk Night suna hanyan gay club
(Allah ya wadaran Allah ya rabamu da irin wannan rayuwan kuma Allah ya shirye masu irin halinnan shirin addinin musulinci Ameen)


☆☆☆★★★
[01:22, 3/19/2017] 1D-Tyetyelorh-❣: Tana fitowa daga lectuers da wani littafi a hannunta duk hankalinta yana cikin littafin kawai se ji tayi taci karo da mutum se littafin ya fadi kafin ta dago se tayi tsaki
Fee_feey ce tana cikin tafiya ita da Kim #best frnd dinta
Hankalinta gaba daya yana cikin waya se taci karo da mutum ta bude baki zatace "sorry" kawai se taji anyi mata tsaki
Tana dagowa se taga Zalaihat daman tana ciki da ita "What the f*ck ni kika ma tsaki"
Kallonta tayi tace ban sani bah tana debo papers din littafin da suka zubu

Fincikan gyalen dake kanta tayi ta hado da gashinta tace "Am really gonna kill you i so much hate you"

Zafi taji sosai ta rike gashin tace "let go of me"
Turata tay ta bije da bango tace _"I fucking hate you, U're the worst bitch i ever mate you took away everthing i had in my life first Hydar and now my family i promise you,U're not getting away with this i will make you pay for what you did i swr i will make you pay you are gonna die in my hands before you were like a trash its because of my you became who you are today but this what you are gonna repay me with"_

By now kuka take sosai tana magana
Itama Zulaihat haka matsowa tayi kusa da ita zata riketa
Da sauri ta masta baya tace don't you dare touch me you trash

Duk zagin da take mata still tace _"Fee _feey i promise you am a victim just like you are i had no idea about all this am so sorry if that's what you felt i really missed you i want my sister back-"_

Kuka ne yaci karfinta kuka take sosai
Kim kowa kallonsu takeyi kawai dan batasan komai akan abunda ke faruwa bah

Kuka fee_feey keyi sosai tace "i hate you so much" seta girgiza kai ta durkusa ta dauka wayanta tana kuka ta wuce Kim ta bita a baya da sauri
Durkusa wa tayi a wurin tana kuka sosai gyalenta a gefe ji tayi an dafata tana dagowa taga justin fadawa tayi jikinshi tana kuka me cin rai bayanta yake bubbugawa a hankali.

Tafiya Fee_feey keyi sosai har taje gun motanta dan da ita sukazo yau Kim bata dauko nata bah
Budewa tayi ta shiga Kim ita da sauri ta shiga kafin ta kulle kofan harta fuzga mota wani kurane ya tashi
Kim se magan take mata she shld slow down amma kaman kara zugata takeyi har suka isa gidansu
Tana fitowa dakinta ta shiga riketa tayi da sauri tana tambayanta abunda ya faru
Fashewa tayi da kuka ta fada jikinta rera kuka ta shigayi wane danshi aka aikota
Dakyar ta samo tayi shiru harta fara bata labarin abunda ya faru tun bayan barunsu makarantan tun daga accident dinda sukayi har zuwa DNA test dinda ta gani kukane yaci karfinta hakuri Kim ke bata tana shafa mata bayanta a hankali har bacci ya dauketa gyara mata kwanciya tayi se taje ta shigo da motam cikin gidan dan a waje ra barshi

Zulaihat kowa kuka takeyi sosai yayi2 ta gayan mashi abuda ya faru amma taki dan haka ya dagata ya tattara mata papers dinta tareda bata gyenta suka nufa hostel a bakin hostel din ya tsaya yana kallonta har ta shige sannan ya wuce

Tana shiga kan gadonta ta fada tana kuka sosai se kuma abunda tace ya fado mata _"You took every thing away from me first Hydar and now my family"_

Daman tanson Hydar tou meyasa bata taba fadan min bah and i was so damb to notice it kuka takeyi sosai har bacci barawo ya dauketa

_Some hours later_

Tana tashi alwala tayi sallah tayi a bakin gado ta zauna tana kallon dakin kusan for 20mins tsaki tayi seta mike gadon fee_feey ta jawo ya hade da nata seya zama babba ta shinfida zanin gado gun closet din shima taje daman a kayanta akwai wanda ta ninke saboda babu wajan sawa hanging dinsu ta farayi a closet din fee_feey waka ta saka a dakin se rawa takeyi ita daya.

NIGERIA

Daddy after ever two months ze kara masu snding kudi ya cika masu Account
Akwai wata rana sukaje

Please Login or Register in order to submit comment