Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani,shima idan aka Kai mutum Kawai suna wajen aiki sai sun dade suke samu su saci hanya su fito a haka suke samu suyi aikin hajji kafin su samu yancin fita,Yan unguwar su Sadiya da aka musu hanyar aiki Suka tafi ta kamfani Suma suna da yawa ciki akwai Nazifi ,Shamsu,Isa duk makwaftan Sadiya ne Suma Babar su Sadiya ta musu hanyar kamfanin,Nazifi shi gidan gona aka kaishi inda aikinsu tsike Apple su shiryata kwali kwali,Shamsu kuwa shi bangaren kula da shanu aka kaishi sai Isa Wanda wani kamfani aka kaishi Wanda suke sarrafa Alkama a maidata flour suna ta aikinsu hankali kwance su Kam sun bi ta tsari sai dai wasu aikin nasu da wahala Kuma ga kudin kadan ake bar musu suna biyan Agent kudi Wanda a tafiya 1.5million aka ce zasu bada amma suna zuwa garin Suka ce 5million zasu biya dole,bangaren Mairo ma haka aka maida kudin sabo da zalunci irin na Agent da suke yi Babu tausayi ba Imani kana aiki amma kullum a biyan kudi kake.

Dake a can ne ba wahala washe gari aka daura auren Mami da Mahmood Balaraben Yemen Wanda ke da shagon Jallabiyya a Madina ana daurawa Amarya ta tare a gidan balarabe shi ya dakko abarsa a mota,Dake su suna da gata a kasar har motoci suke siya,gasu su dake larabawa ne business ya Kai wasu Saudiyya, wasu Kuma suna wasu kasashen sakamakon gomnatin kasashen su Ambassador dake me hankali ne yasan me yake sai yaje kasar da yake jakadanci ya samowa Yan kasarsa aiki na kirki me kyau a bashi vacancy,duk me son aiki sai yaje a bashi form a kasarsa ya cike da takardun da ake bukata sai a zabo su a kaisu wasu kasashen daban daban haka har Yan Bangladesh haka Ambassadors dinsu keyi amma Banda na kasar mu Nigeria Kai ka Isa ya Nemo muku aiki tunaninsa kullum ya danne kudaden talakawa ga inda zai amfanar da Yan kasarsa amma ya kasa, sai dai a kyale talakawa suna shiga kasashe ta gurbatacciyar Hanya Wanda ba a San inda Suka nufa ba suna zuwa suna bata sunan kasar a banza Kuma ga inda aikin jakada yake,kasashen kirki gasu nan suna samowa Yan kasarsu job opportunities daban daban aiki me kyau bana wulankaci ba a wasu kasashen suna tura yan kasarsu marasa aikin yi.

Mahmood dama burinsa ya auri baka duk da cewa Mami Fara ce amma ba irin nasu bane,dama shi baya son baka ko da Yar Africa ce to ace tana da haske shi ta masa, gida irin na larabawa komai yaji a gidan ba abinda babu a Hawa na hudu Mami take sauran duk gidajen larabawa ne Dake dogon building ne sosai, Mami bata Jin larabci sai turanci,shi Kuma Yana Jin turanci, Alwala Suka yi tare da gabatar da Nafeela sukayi adduoi duk da shima balarabe ne Kawai amma baida wani ilimin addini sosai,Kayan ci da sha ya kawo irin nasu na larabawa,Mami Iya gasashen Naman ta iya ci da Madara,Yana bata a baki yana Mika Mata wata tare da furta laban Hajji,Mami tace ta koshi sannan ya kyaleta,wanka ta shiga,daya bedroom din ya koma yayi wankansa a can sai ganinsa tayi ya dawo sanye cikin kayan bacci masu kyau Yana kamshi dama ga larabawa gwanayen turare gashinsa yaji gyara sai sheki yake.

Kallon Mami Kawai yake duk idonsa yayi ja har wani ruwa idon ke fitarwa sai da Mami ta tsorata,daure take da guntun towel ya kasa jira ta shirya,towel din ya fisge tare da yin jifa da shi, ya dauki Mami ya dorata saman bed,bakinta ya laluba ya fara kissing dinta a haukace Yana gurnani har wani shidewa yake,yanda yake bin Mami da tsotsar Boobs dinta kamar zai tsinke Mata su azaba Kawai take ji,shi kuwa ba ji ba gani,Har hakuri take bashi tana cewa please take it easy on me amma Ina sai gurnani yake Kamar zaki sai uban larabci yake ya manta Bata ji ashe masifa yake Mata Wai ya biya Sadakinsa tunda ya saka Mami a sako ya shigeta duk da tana da niima sai da taji zafi kasancewar ta dade rabonta da abin tunda Baffa ya dade bai kwanciya da ita,shi Kuma wannan balaraben Kamar mahaukaci haka yake abu,ba tsayawa Kawai aiki yake,tun Mami tana daurewa har ta gaza su dama yawancinsu Basu san su tsaya ba harijai ne,ya dade Yana Abu Daya sai larabci Kawai ke tashi a dakin Wai yabonta yake,Mami dai ta gaji ta fashe da kuka tana so ta gudu amma ba dama,tuni ta daina turanci shima ya daina sai larabcin dadi ita kuma ta koma Neman agaji da hausarta tana wayyo zai kashe ni,na shiga uku,ga mazaunan Mami sai Mari suke Sha duk sun Dade sunyi jajir, har da Kiran Nawwar ka ceceni 'ya'yana amma Ina ba kowa,sai da yaji wa Mami rauni sannan bayan ya kawo ya lura amma ko a jikinsa Kawai Alhmdllh yake furtawa yana Jin dadinsa,Mami tana ta kuka sai Kuma yazo ya lallasheta Yana labbata har ta gasa jikinta ya bata magunguna ta Sha ta kwanta sai baccin wahala.

Cikin dare Malam Balarabe sai ya sake dawowa Yana lalubar Mami,Mami da Hausa tace baza ta yarda ba Suka Fara kokawa sai masifa yake da larabci Wai ya biya sadaki,Mami dai taki yarda suna kokawa Kawai ya kifa Mata Mari ta dafe kumatu ya turata ta kwanta har tana bige kanta da karfen gado nan azaba ta sha babu romancing na kirki sai azaba nonuwan Mami sunyi jajir sabo da azaba ga mazaune sunyi ja Suma suna ta Shan mari,haka kamar ran Mami zai fita sabo da yanda yake binta ba sauki duk da ta Saba tayi haihuwa nawa amma wannan balaraben na daban ne Sam Kamar marar Kai haka yake,Yana aiki Mami tace wallahi sai ka sake ni bazan iya ba na Saba da tsohon mijina 30mnt ya kawo,shi yasa idan mace ta Saba da Namiji daya to da salonsa zata Saba idan harijine haka zata Saba,idan ma bai dadewa haka zata Saba,to da guda dayanta ta Saba,tace sai da Nawwar ya fada min wai yaran Zamanin nan Ina suke sanin Kan ta duniya ne gashi ya sani ya fada min naki ji,yayin da Mami take Shan azaba mu Kuwa Muna can Muna Shirin bikin Santana da Jamcy.

Cele suna mota suna tafiya ruwa iska rana duk ta Kare a kansu duk sun fita a hayaccin Yan kwanakin duk sunyi zuru zuru sun rame, Amma a haka har nishadi suke yi suna wake wake da tafi sun kusa shiga Sudan suna bi ta Sahara duk sun Saba da juna duk da cewa wasu matan a ciki maza suna kawo musu hari,Samira ma Saura kadan Mustapha da Awwalu suyi Mata fyade Allah ya kiyaye Agent tace wallahi za a barsu a hanya shine suka samu lafiya Sabo da wasu ma fyade ake musu idan mazan ciki sunfi matan yawa.
Suna Shiga Sudan aka musu check in suka wuce kowa ka gani sai Murna tunaninsu ruwa ta sha,sai da Suka sauka a wata state ta Sudan sannan Agent tace to idan da me kudi sai ku Kama Sana'a har Allah ya kawo lokacin shigar mu Makkah,Cele tace na'am me Kika ce? Kinjini ai ku fito mu tafi Suka firfito da kayansu ta nunawa maza gidan da zasu zauna wani watsatsen gida shima a State din a Kauye suke sabo da wane mutum ba a shigar musu city haka Kawai,gidan maza dakin Dattijai daban dakin matasa daban,haka gidan da Suka je na wata ce wacce itace ogar Agent din da ta taho da su a gidanta aka sauki mata duk a daki daya aka gwamitse su,ga wasu matan da yawan gaske duk an kawo su sunfi wata a gidan suna ta Neman kudi a garin,Cele Allah yasa an iya Neman kudi,kwana uku suna fita suna ganin garin da hausawanmu da yawan gaske sai ta Fara danwaken Siyarwa ta fito da shi sai a warwashe a siye tas ga tsadar tsiya amma haka ake siyewa,kullum sai ta je ta gano lafiyar kaka tace ya dinga Fitowa inda ta kawo danwaken suna siyarwa tare,a cooler take Fitowa da shi dake komai sai da ta siyo dake Africa ne suna da abubuwa da yawa Wanda muma Muna da shi sai dai nasu Dake yankin Sahara ne Kai musu akeyi mutanenmu da Neman kudi, Su Samira sai mamakin kazar kazar din Cele suke Kamar ta San gari Sam a gidan ba a ganinta har wata state din take zuwa sabo da masifar neman kudi,Agent din gaba daya dariya Cele take basu daga zuwa gari sabo da Yar ta kife ce Kamar Yar kasar haka take abu, Hajiya Marwa Agent taga ta dawo da waken suya Kuma da kasko da kayan suyar awara komai dai ta hado,tace Allah de ya biya irinku muke so wallahi Yan ta kife ke ko hutawar ma bakiyi ba daga zuwa kwana goma ke tuni kinyi nisa a sana'a, kuma kina kallon garin Kika San me zakiyi Wanda Kika iya kina da basira,Cele tace gobe ma Sai awara naga har University ce a nan ga hausawanmu nan faca faca ko Ina gobe da Yamma sai awara danwake da safe, Cele washe gari ana gama siyar da danwake ta dawo gida ta yanka awararta ta soya a gida ta zuba a wani botiki ta Kai wajen makarantar duk da nisa Cele tana kaiwa sai kudinta cas ta dawo dauke da Madara ta gari da flavour da komai tana yin wanka tayi Sallah sai tazo tayi Albishir na siyarwa shima makarantar take kaiwa idan zata Kai Awara Mata har maza siye Albishir din nata akeyi,hausawanmu maza Yan makaranta sai son Cele suke kafin kace me Cele tayi suna kowa yace ya sunanta Kawai Cele duk da Cele aka Santa sai samari takeyi amma Ina kudi tazo nema kawai.
Alawar Madara ma yi take ta siyarwa sai Neman kudi takeyi sai da tayi nisa matan da Suka zo Su Samira Suka samu Rufaida Suka ce Cele koya Mana muma sana'ar, Cele da bala'inta tace dake ni na kawoku garin ni wa ya nuna min gari kowa yayi ta kansa ko Ina nake zuwa Kuma ai Kun sani, Yau Awarar Cele da yawa tayi abarta ga shegen tsada amma haka aka siyeta tas ta samu kudi sosai,Albishir ya Kare,Alawar Madara ma haka gidansu ta shigo da kudinta cas tana irgawa a gaban matan gidan sai da ta gama irgawa a gabansu tana wani gadara ta daga rigarta vest ce wacce tun a gida aka Mata aljihu me zip ta saka kudinta,Ogar Agent tace ke a waye kike Kamar kin taba zuwa wata kasar,Cele tace baki ga kalata bane jiki duk shayi tana gyara Riga,dariya sukayi,Cele tace ba time,wanka tayi ta canja doguwar rigar data siya a kasar duk kayansu dama sun wanke su tas, fita tayi ta samu restaurant ita da Kaka ta siya musu abinci me kyau Suka ci abinsu Cele kudinta take ci.

Kowaccensu ta Kama Sana'a suna fama har Suka kwashe wata uku a Sudan Sannan akace su shirya lokacin shigar su Makkah yayi,masu kudi suzo a tafi dasu ta jirgi Wanda basu da kudi Kuma to fa ga mota a hakan ma har ruwa sai an haura ta komi,Cele tace Nawa ne kudin jirgin? Aka fada Mata ta cire nata da na kaka ta bayar, kwashe su aka kaisu can bayan gari waje ne kamar kurkur aka basu uniform ja Riga da wando Kamar yan gidan kaso kowa da number dinsa a jiki a nan ma Sai da Suka kwashe kwanaki sannan ranar da zasu tafi aka fara Kiran number har Cele da Kaka Suka Shige jirgi,na mota ma aka Kira wasu da yawa aka jera su a motoci,Suma kasar akwai kudin da suke karuwa da shi shi yasa suke yarda ana haka ma'aikatan wajen duk Yan kasar Sudan ne.

Cele a jirgi sai zare Ido akeyi da passport dinsu da visa duk an buga musu ta sudan, a hakanma Makkah ta wata state din aka shigar dasu maimakon ta Jiddah sabo da hanyar ta Barauniyar Hanya ce,Cele su a birnin Riyad aka sauke su Kawai aka musu check in duk kudin Aljihun su suke ci a hakan ma, suna fitowa Cele taga birni iya birni ta zazzagi kasar Sudan tas tace ga inda ake arziki tace Kasar da Annabawa sun zauna a cikinta ai ta musamman ce,ga cikamakin Annabawa anan kasar yake,mu Kuwa wanne Annabi ne ya biyo ta kasashenmu,sai masar itama a daban suke map ne ya cuce su ya watso su Africa amma a nan haka suke, akwai wacce aka hada su Cele zata musu jagora zuwa garin Makkah ta fito tace ga Taxi tana jiranmu kuzo muje Suka karasa,Balaraben yace su shiga inda aka Yi rashin sa'a sai kawai Cele ta Fara shiga motar ashe mazane Larabawa a ciki mutum biyu Kawai kafin Kaka ya shiga sunga an rufe motar an fisga a million anyi gaba da Cele ,Kaka ya Fadi ya fashe da kuka Yana shike Nan Jikata ta fada mugun Hannu mene amfanin zuwana Yana ta kuka,Matar da sauran maza da matan hausawa suna bashi baki cewar za a ganta Inshaallah,tace kaga dattijo tashi mu tafi wallahi a state dinnan basa barin baki sai wane da wane sai Wanda ya Isa shike Zama a nan sai ka jawo Mana a kamamu,Kaka Yana kuka yace tunda Naga motar nan baka wuluk glass dinta ma baki wuluk ba a ganin kowa nasan ba Alheri bace wata taxi Suka tare Suka shiga Suka nufi Garin Makkah,Kaka dai cewa yake gwara a kamani a maidani Najeria mene amfanina me Zan iyayi na Sana'a a kasar nan dama da jikata na dogara,wannan zuwa bai min ba shi yasa nace mubi ta Madina garin manzo aka ki ji idan Madina ne su suna kaunar mutane da bako gashi yanzu kun jawo min Ina Zan Sa kaina,sai dai nayi bara Kawai a kasar nan ba wata Sana'a da Zan iya ni bara zanyi na koma almajiri Kaka harda shanye Hannu ya sagale shi yace na koma nakasashe,wani abin idan ya fada dariya ma yake basu.

Cele kuwa tana fara musu ihu tana kururuwa Kawai suka dan hura Mata wani hayaki a Fuska shike nan jikinta ya mutu tana kallon kowa sannan kowa na kallonta duk abinda ake tana gani amma motsi baza ta iya ba ko yatsanta ta gagara motsawa,wani asibiti Suka wuce direct,suna yin waya matar Ahsan Maheerah ta fito sanye da kayan likitocinta tana zuwa da Allurarta cikin sirinji Kawai ta Bude mota Cele tana kallo ta Mata Allurar gaba Daya sai ta koma ganin duhu daga nan bata sake sanin inda take ba,Nurse ta Kira Suka Zo aka dora Cele a kai aka jata cikin asibiti dama duk sun San da zancen dashen cikin da za ayi su tunaninsu ma budurwar da yardarta za ayi tunda ance a kawo wacce ta taba haihuwa biyu ko Uku tasan Kan komai amma Maheera ita tafi son kyakyawar mace Kar a kawo Mata wacce ba me kyau ba ta haifo musu yaro kalarsu duk da cewa tasan balarabe za a haifo tunda maniyyunsu ne,ba ruwanta da yardar mace ta taba haihuwa ko a'a Kawai ita a kamo Mata ko wace,Wanda Suka Yi aikin ta biyasu kudade masu kyau,Ahsan Yana da tausayi da Imani bai San da hakan ba sam,ita dama Maheerah bata ganin bakar fata a mutum ganinsa take a wulakance Kamar ba Allah ne ya halicce shi ba su Kawai sune mutane akidar yahudawa ce da ita.

A nan take likitoci Suka yiwa Cele dashen ciki tunda manniyin Kawai za a shigar cikin mahaifar,sai da Suka Yi aikinsu tare da Maheera itama likitar Mata ce kusan itace ma tayi komai,Wani likita yace amma Yarinyar nan kamar bata taba haihuwa ba Kamar ma bata sex,Maheerah ko a gefen kwalar rigarta ita tunda aiki yayi kyau shike nan,Cele sai da ta kwana tana bacci sannan ta farka taji dai Kamar an taba gabanta amma bata ji zafi ba,jikinta duk ta jishi wani iri ba yanda ta Saba Jin kanta ba,Wata nurse ce ta shigo ta iske ta tashi brush ta kawo Mata da toothpaste sababbi ta Shiga toilet tayi wanka da sabulun da aka bata Malam toilet tsabar tsafta Kamar ta gidanka,ta fito bayan tayi Alwala a saman tiles din ta kalli inda taga dama Kawai ta Fara rama sallolinta kaf Wanda tasan ana binta tun daga lokacin da tabar su Kaka,tana idar da Sallar gaba daya Kaka ya dawo Mata komai ya dawo kanta nan take ta fashe da kuka wiwi, Tambayarta nurse din tayi zata ci abinci da turanci Cele ma ba turanci take ji ba larabci take ji ba sai hausa sai Dan turancin data tsinta a bakin mutane ba uwar data sani ba karatu tayi ba iyakarta primary sai zunzurutun ilimin addini dake kanta,bata magana ga uwar yunwa tana ji aka kawo Mata shayi a Dan wani mitsil din glass cup bai fi kurba daya ba,sai kayan marmari a cikin wata roba anyi seiling nata,sai gurasa guda biyu da wani naman kaza Quarter sai shinkafa ta sha wasu irin kayan lambu kuma gata fara ko maiko babu sai Albasa Rabin guda ba yankawa ba komai a wanke,sai salat Kawai gindin aka yanke aka wanke ba yankawa sai chili pepper green guda biyu Zako zako Wai a haka zaka ci nan a haka sabo da an San Yar Africa ce aka Mata haka,harda lemon mango a wata kwalaba me kauri ba ma roba ko kwali ba,Cele bata fiye cin abinci da yawa ba amma duk da haka rainawa tayi ta daga Dan kofin shayin ta Masa kurba daya ta juye shi a bakinta ta hadiye.

Gurasar ta dauka tana masifa aikin banza Ina bredi ta dinga hada kazar da gurasar ta cinye,Yar shinkafar Yar kadan a wani container ta cinye nanma ta Sha fruits din ta shanye lemon ta shanye ruwan sai da ta cinye komai tas ta koma saman gadon sai bacci,da rana ma aka sake kawo wasu Kalar abincin,da dare ma harda tsiren larabawa na kaza a jikin tsinken karfen farko an saka zallar tsokar kaza sai na biyu katon tumatur a gaba kaza gabanta wani sweet pepper green,gabansa kaza gabansa wani yellow sweet pepper,gabansa kaza gaba katuwar albasa gaba katon green chili pepper,gaba kaza gaban red pepper sai Albasa katuwa sai kaza again haka yake a tsinken,sai wani Cheaps da kwai,Cele tace Kaka Allah sarki ta Fara hawaye tana cinyewa ta kwanta,sai da Cele tayi sati guda a asibiti sannan aka shigar da ita wata na'ura bata San Mene ba Suka tabbatar dansu a cikinta ma yayi nisa aiki yayi kyau,ita Cele taga ana ta taya Maheerah murna ana Mata congratulations da larabci, da Yamma bayan ta tashi a aiki mijinta Ahsan matashi hadadden gaske yazo daukanta a mota tace Cele ta fito tana harararta ta fisgo hannunta dama kayanta babu su kafin Kaka ya sa kayan a mota Suka sace ta,Ahsan ya dan kalleta kadan tunaninsa da yardata tana fada Masa aiki yayi kyau suna ta murna Suna Hira da larabci,Cele Kuwa ta zuba Masa Ido tunda take bata taba ganin balarabe har a tv bata taba ganin me kyansa ba ga iya wanka sai kamshi yake fitarwa na musamman gashinsa wani irin gyara aka masa Kamar Dan kasar amurka ,Kuma yau ba Jallabiya ya saka ba kana nan Kaya ne a jikinsa na Yan gayu tace a ranta ashe larabawa Suma suna swagg,Bayan motar Maheerah ta tura Cele tana harararta ta Shiga ta rufe sannan ta koma gaban mota ta zauna sai kissing din juna suke Yana tambayarta ya aikin tana Masa shagwaba ta gaji ita,wani shopping mall cele taga sun tsaya ta fito ta fisgo hannun Cele ta fito tana janta suka shiga ciki,Ahsan Yana Mata fada ta daina haka ba kyau,Abayoyi ta zabo wa Cele dai dai da ita masu kyau sunfi kala goma,da takalma flat Wai sabo da cikinsu baza ta sa me tudu ba,ta siyo har su kayan kwalliya dai body lotion da sauran duk takarkace na Mata har su Inners da kayan bacci komai an siya mata Kawai hand bag ce bata siya mata ba, wai ba inda Zan fita ai,har pakistain Ahsan ya siyawa Cele kala biyar masu kyau harda Riga da skert irin na larabawa kyawawa ganin Cele tana k kallonsu sun birgeta sai Kawai ya siya mata,duk abinda yaga Cele tana ta kallo sai ya siya mata,taga wani cup kato plactic Kuma na roba Amma design tace wannan da shi zan dinga Shan shayi,Ahsan yaji ta ambaci shayi tana daga cup din ya dinga dariya Yana mamaki ya kalli Cele yace Shay? ta daga Masa Kai ya dakko mata aka hada da cup din Suka je aka biya kudi Suka Shiga mota sai gidansu,Cele taga Aljannar duniya duk da su basuyin gida irin namu mutum ya shati fili Kawai yayi ginin da yaga dama su ba haka bane, Amma gidansu ya tsaru kana gani kasan me kudi ne tun daga layin da suke da kalolin gidajen dake yankin,gidaje ne Wanda basu fi hawa daya ba,Steps din benen ta wajen compound din yake sai ka bi ta nan sannan ka Shiga aihin gidan ma, compound Kuma harda parking space ko Ina yaji kayan alatu da flowers ado irin na larabawa, katon Palo ne na gaske yaji alatu an shirya Masa Aljannar duniya komai na ciki me tsada ne sababbi kuma kasancewar duk gaf da Ramadan ake canja kayan daki har cokali sai an canja latest duk shekara shima gidan sai an sake Masa sabon salon gyara,Sanyin ac Kawai ke tashi da wani kamshi,Yar aikinsu Yar bangaladesh me suna Ayusha tana ta aikinta ta Gama shirya dining abinda suke so ake dafa musu,Nan Cele taga asara Maheerah ce ta kalli abincin iri iri ta ja Dan ja tsuka tace taji yanzu bata son ci baza su ci ba,Ahsan ma yace abinda take so,dama su mazan su masu hankalin bautar Mata suke Yi kullum a wahala suke da matansu,Cele tana gani aka tattara abincin tas aka juye a Leda aka jefa a dustbin,Ayusha ta shiga kitchen itama Ayusha dake Yar waje ce har da wani kyamar Cele tana Mata wani kallon banza,Ahsan ne ya fito cikin Jallabiya fara yayi wanka ya shirya gata fitted inda ya bar Cele a tsaye haka ya sake fitowa bayan yayi wanka ya sameta a haka duk rashin kunyar Cele ta kasa cewa komai bakinta ya mutu,Ahsan kafadunta ya dafa da hannayensa biyu ya zaunar da ita a saman kujera Yana Mata murmushi, to dalilin Islamiyya dai ta gane da ya tambayeta sunanta tace Rufaida da Hausa Kuma ta fara Masa kwatance tana nuna gefen kofa tana cewa Nigeria Ismi Cele,Yace Cele da karyanyan harshensa yanda ya fada sai da ya bata dariya ta murmusa tare da daga masa kai da hausarta tace ae acan Nigeria Ismi Cele,Kai ya jinjina ya gane,Maheerah ce ta fito itama ta Sha wanka ta hade cikin wasu matsiyatan Kaya Ashe a gidansu kusan tsirara suke yawo Amma a waje sai ka gansu da Abaya da nikaf, wani mini skert ta saka na jean da Yar top me spaghetti hand Rabin nononuwanta duk a waje,tana da kiba Cele ta fita kyan diri nesa ba kusa har kyawun Fuska ma Sai ka zabi Cele baka zabe ta ba,hakoranta duk sunyi tsatsa sabo da mugun Shan Shan Zaki sunyi wani iri sun ciccinye dama basu fiye kyawun hakora ba,Ahsan kuwa kamar baya Shan zaki hakoransa farare tas kanana masu kyau shi Kam ta ko Ina Allah ya Masa baiwa,Tv ta kunna ta kamo wakokin larabawa masu rawa da gashi,Shi kuwa Laptop dinsa ya dauka kamfanin iPhone yana amfani da ita ya harde kafafu tana saman cinyarsa ga shayin Gahwa Yana korawa itama Maheerah shayin take Sha suna jiran abincin da suka ce Ayusha ta dafa yanzu,su dama masu kishi Basu barin Yar aiki ta zauna da

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment