Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Kansa,Salma kamar ta fashe tace to ta koma dining tayi serving nasa ta hada masa tea tace Bude bakin ko Shima sai an bude maka? yace ae,Hannu tasa a kumatun Auta ta matse masa baki ya saki Kara tace to ka bude ance,ya Bude kadan tana bashi a baki,yana ci yace nifa Idan Ina cin abinci ana shafa min gashi fa inji Auta,Salma tace nidai mutuwa zanyi kowa ya huta kawai ta saci kallon Mami taga tana kallonsa hannunta ta sa a cikin gashinsa tace ko kunyar Iyaye Babu a gabansu za ayi wannan aikin ni wlh Ina da kunya ba a nan na taso ba, Auta yace ko a Kira Baso ne? tayi shuru taci gaba da bashi a baki tana shafa masa gashi,Mami ce tace dani Rabi Idan cikin ya cika watan haihuwa ki dawo nan sabo da gudun matsala,nace ae haka yace me gidan can Shima nan zamu dawo,Mami tayi murmushi tace so kike ta rainaki ko kina tsokanarta kema.

Auta yana koshi yace na koshi a goge min bakina,Salma tasa tissue ta goge masa,yace zan kwanta a kaini kan gadona,harara ta watsa masa tace tashi ta rike shi har da yin tangal tangal zai fadi, tayi sauri ta ruko kafadunsa tare da Mika masa sandunansa suka tafi.



Masu Audio kar a juya littafi Babu izinina na siyar da shi,





Masu sharhi Ina godiya aci gaba Dan Allah





AsmaBaffa
08061929616🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA


BOOK 2


61-65



Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN



*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*





Page naki ne
MOM KHALISAT





Auta bai dade ba ya warke ras da shi ya fara zuwa makarantarsa shi kadai,Mami ce ta bugawa Baso waya tace naga kamar Salma tayi laushi haka duk tsiyar nan ta daina,Baso yace Ina ai bata daina ba ni nasan halin kayata,Mami tace to a canja mata gate gaskiya da wahala,Baso yace bafa ta jin magana yarinyar nan amma shike nan ku Maida ta sharar tsakar gida duk uban girmansa ta share sannan taci gaba da girkinta komai tayiwa Auta karku daga mata kafa,Mami ce ta Kira Salma daga bakin gate ta taho da sauri ta bata waya,tasan Baso ne yace kina ji na? tace ae yace an canja miki aiki kin koma share compound ko Ina da Ina na gidan nan,Sannan an canja miki yiwa Auta wanki ki masa girki sannan ki gyara masa daki duk abinda yace kiyi Idan ba haka ba nazo garin nan na lahira sai ya fiki jin Dadi,sannan Zaki koma Makaranta,ita dai Salma hawaye take,suna gama waya Mami tace kuka kike Salma? Kai ta girgiza da sauri,tace gidan nan na hango girmansa gari guda Mami Dan Allah ni marainiya ce ku tausaya min,Mami tace ai baki duba maraiciinki ba Salma,zanyi duk ko mene wlh bazan sake masa rashin kunya ba ni ba ruwana ma da shi inshallah bazan sake masa magana ba,Mami tace to ashe Zaki ci gaba da shara kuwa,tace dauki tsintsiya kawai,Mami taji tausayinta sosai bata son wahalar nan amma Salma bata jin magana ana barinta Idan ta mike kafa sai tsiya wasu gata da jin dadi hauka yake sasu.

Washe gari Salma da sassafe ta fito yin shararta tana yi tana hutawa har tazo garden bayanta ya kage,Auta yana ta Exercise yana motsa jiki yana kallonta tsugunawa tayi a wajen ta fashe da kuka, dariya ta kama Auta ya danne,tausayi ta bashi ya tako har inda take da kayan gym dinsa bakake,tsintsiyar ya karba a hannunta ta dago a hankali ta kalle shi,sharar ya duka ya fara mata ya karasa mata yana tattarewa tazo tace bani kar azo a ganni na Saka Dan Gold aiki ka jawo min a Kira Baso,fuska ya daure tace na gode to,Auta ne ya shiga Palon Mami ya sameta yace Mami tace Ina jinka,yace please ku kyaleta haka duk sai ta lalace tayi duhu,Mami tace oh ashe? yace ae Baso fa Dan kwaya ne ba dai dai yake da mutane ba,Mami tace ji nake nan kace ka tsaneta,to Dan na tsaneta shike nan sai a wahalar da ita,Mami tace shike nan Auta Kai da Salma ba ruwanmu.
Salma ciki ta shugo ta hada zufa ta sha shara ta shiga dakin Auta hannu ta Kai saman bed din zata gyara taji an rike mata hannu tasan Auta ne,yace jeki, ta furta nifa bance maka komai ba ka kyaleni nayi aikina,yace daga yau kin daina to shike nan? Kai ta girgiza tace kawai gwara nayi,Salma taci gaba da aikinta ba ji ba gani,ta fito ta dora girki tayi me Dadi kuwa tunda ta iya tazo ta shirya a dining.

Wanka taje tayi ta fito ko abincin bata ci ba ta tattaro kayanta Dana Auta Dana Mami ta fito taje part din Wise tace a bani kayan wanki,Wise bata San dalili ba ta kwaso nata ta bata ta zaci ita kadai zata yiwa,ta fito ta fada bangaren Iyamami tace kawo kayan wankinki zan Miki,Iyamami ta washe baki tace Allah ke,irinku ake so ba irin surukaina ba gasu nan basu da mutunci,ai ni dama nafi son wankin hannu yafi kyau,Iyamami ta kwaso kaya ta bawa Salma tace Sabreen kawo wankinki muna ganin yarinya kamar marar kunya ashe itace ta kirki,Sabreen ta tattaro ta Miko itama,Salma ta karba ta taho tana cewa Allah yasa wahala ta kashe ni kowa ya huta ,tayi zuciya yanzu a zuciye ta fita can fanfom garden ta zauna da uban wanki ta wani tare shi na kowa daban daban kamar me kashin dankali.
Dana Auta ta fara,Auta ne ya fito yana waya ya ganta da tarin wanki, na mutane daban daban,baki ya bude yana kallon ikon Allah,ga hadari ya hado sosai amma Salma ko a jikinta wankinta take yi,Auta ne yayi magana yace wai meke damunki ne,aiki fa ake so nayi wahala ake so na sha ba shikenan ba,kin ma yi breakfast? tace a'a, sanye take cikin Riga me siririn hannu da skert,tana wanki gaba daya wuyan rigar ya zazzago dukiyar fulanin ta rabi a waje,Auta ya kalleta ya dauke Kai yayi tafiyarsa ya kyaleta.

Sai da ta gama wankin tas Allah yasa ruwan Bai sakko ba,jikinta har rawa yake sabo da yunwa ta shiga kitchen ta hado tea me kauri ta shanye da bread.
Baso ne ya kirata a waya ta daga,yace ga matata ku gaisa
Auta yana Palo yana kallon Salma a dining,Salma taji muryar mace kuwa tana cewa Kanwata kina nan lafiya? Salma hawaye ya zubo mata ta daure tace lafiya Alhmdllh,Baso ya zaci ya kashe wayar bayan sun gaisa da Salma taji yana bawa macen labari yanda ya siyar da ita,yace Million Daya aka siyi Salma ai tayi tsada ban zaci zata Kai haka ba,yaron nan Auta Dan mutunci wlh ya aureta yanzu ji Alkhairi da yayi min ta tsaya tana shashanci a kaina,Salma tashi tayi ta shige bedroom dinta ta dinga kuka,a fili tace na tsaneka Baso ba ni ba kai yanzu da wani mugun ya bawa ni fa,ranar Salma Sam bata samu sukuni ba,washe gari ma sukuku ta fito zasu tafi school tana tsaye Auta ya gama karyawa ya mike yace muje ta Yaya Baso yana Shan ruwa,harara ta watsa masa ka daina hadani da wannan marar mutuncin ni ba Yayana bane,Auta ya zaro idanuwa yace Bason? tace ae shi din tana kumbura baki,suka fito tace da Auta ka Bude min mota,ya zaga ya Bude mata ta shiga ya rufe yace shike nan? tace ae,ya shiga yayi driving suka tafi, mota a hanya ta shiga security ta kulle kanta da kyar Auta ya gangare kasa yayi parking yace ta mutu fa,Salma tace Kai dai baka iya mota ba kawai,murmushi yayi kawai ya fita tare da Bude gaban motar ya tattaba ya dawo ya mata key taki tashi ya fita ya rufe yace bari na Kira me gyara ya duba ta,waya ya Kira me gyara yace gashi nan su inda yake an fara ruwan sama sai ya tsagaita,ruwa ne ya sakko me karfin gaske kafin Auta ya shigo mota har ya jika shi Salma tace baza ka shugo ba sai Mura ta kamaka a salon a sa mutum jinya,Auta har zai shugo sai ya fasa tunda Salma tace haka ya leko ta glass yace wanka zanyi,baki Salma ta bude tace sai kace yaro, motar ta balle ta fita tazo inda Auta yake ruwa na dukansu ta Bude mota ta tura shi ciki tana dukan hannunsa tace shiga mota baza ka jawo min sabuwar Jinya ba ka kyale ni naji da sharar tsakar gida ma,bayan motarsa akwai kayansa da ya karbo daga wajen guga,Salma tace ka canja kaya gasu nan,yace duk shaddoji ne Kuma a gabanki zan shirya,to me zan gani indai jikinka ne na dade Ina gani,kawai yar Smally ce ban gani ba,Auta yace Amma baki da mutunci Bananar tawa ce yar Smally? tace to ba yaro bane Kai kawai sai ta fika girma haka ake yi,dai dai shekarunka dai dai yanda take,haka aka ce miki? Ya jinjina Kai yace wlh duk ranar dana kamaki duk wannan maganganun sai kin maimaita s...atishawa ya fara jerawa,tace an gamu shike nan dama ai na fada maka,Kaya ya dauka wata milk shadda ya canja,rigarsa ya cire ya Saka wata sannan ya cire wandon nasa har boxers ta cikin Riga ya Saka wani boxers din ya sa wandonsa.
Ya kalleta yace ke baza ki canja ba? tace ai ban jike sosai ba yace to ai shike nan jiki magayi, tace to kayanka zan Saka na zama yar daudu ta juya kanta jikin window ta kwanta a jikin kujera bata Dade ba sai bacci har me gyara Yazo yace ai security ta shiga,ya mata abinda zai mata sannan Salma ta Farka suka tafi.

Yau tun safe suke cikin school kuma sai 5pm zasu tashi,suna fita break Auta yaje ya mata take away har aji ya kawo mata,Yan ajinsu suna ta Kallonsu,Salma ta turo baki tace ka bude min ta koma ta kwanta,Auta ya bude Mata yace gashi nan ya tashi ya fita,tashi tayi da sauri ta leka shi ta window,taga mata sai tare shi suke yi suna gaisawa gashi Auta popular ne a school din,abincinta ta dauka ta dawo bangaren su Auta ta zauna a nan taci abincin duk inda Auta yayi idonta na Kai,shi bai kula da ita bama,sai da suka fito shi da wasu maza biyu suna submiting assignment mata suka zo wajen wata ana ce mata Chima ta dafa kafadar Auta,Auta ya Kalli gabas yamma kudu da arewa yaga Salma a wajen data fiye zama,kanta ta dauke da sauri,da sauri Auta ya janye jikinsa daga bangaren su Chima ya koma gefen Emeka,Inda Salma take zaune ya nufo Yazo ya zauna a gefenta tare da tambayarta me yasa kike son zama a nan? Ae kace haka mana tunda ta'asa kake aikatawa ba alkhairi ba dole kace na fiye zamar muku a waje,wlh duk abinda kakeyi Ina gani sai na fadawa Baffa tunda Kai Dan gatan Mami ne Baffa zan fadawa abinda kake yi a school,Auta yace Allah ya baki sa'a wai mene damuwarki Dani tunda Baso kike so Ina ruwanki dani,tashi tayi ta tafi.

Suna komawa gida sai bangaren Baffa yana nan kuwa Mami tana wajen ta shiga ta durkusa ta sake gaishe su suka amsa,Salma tace Baffa Karar Auta na kawo,Baffa yace Ina jinki Salma me yayi Miki Kuma,tace Auta fa ba karatun yake ba,abinda aka kaishi baya yi Kuma ance indai kana zaune da mutum kaga abinda zai cuce shi ka fada,gaskiya Auta asarar kudi akeyi kamata yayi ma a cire shi daga school ya dauki hanyar lalacewa,ko wacce mace tazo ta dinga rike shi wlh kala kala ko Ina yake mata suna nan,dama an San Auta da shegen son mata a baya,Baffa yace zai aikata zan masa fada Kuma kin kyauta da kika fada min,Mami tace Ina Autan? Salma tace ai yasan bashi da gaskiya ya buya a daki,murmushi Mami tayi tace to za a masa fada, tace to ta tafi tana murna tace Allah yasa a cireshi daga makarantar, Su Mami su dariya ma ta basu ko zancen nasu yiwa Auta ba,ita Kuma Salma ta zaci an masa fada.

Bayan taci abinci ta huta sai da ta yiwa Auta girkin dare.
Washe gari da sassafe tayi sharar compound tazo tayi Shirin school suka tafi tana murna an yiwa Auta fada suna zuwa taga mata dai Basu fasa abinda suke ba,Salma sai ta koma gadin Auta sai ta bar lecture ta fito tana leken Auta,ana tsaka da lecture ta dauki Escuse ta fito taje ta lallaba a boye ta gano Auta yana nan lafiya a zaune shi kadai ba mace ta koma aji,ba a Dade ba ta sake ficewa ta zo saitin window inda Auta yake zama ta leka shi ya juyo da sauri,ya ganta tana lekawa ciki,yace mene ne ko Kun tashi ku? yana Mika zazzabi yake ji Mura yake,tace a'a ta juya tayi tafiyarta,baki Auta ya tabe yaci gaba da duba littafinsa,sai da suka gama lecture suna jiran 1hr su shiga wata,Salma ma ta fito su sun gama gaba daya,inda Auta yake zaune taje ta tsaya tare da Mika masa littafinta tana kumbura tace Assignment ne ni ban iya ba Allah,nayi nayi na kasa ni ban ma gane ba,gefensa ya nuna mata yace sit,zama tayi yace Allah yasa Nima na iya,tace yo ai da kyar zaka iya din tunda ba karatun kake ba burinka mata su tabaka,Auta yace ae Allah ai mata akwai dadi,ta kule sosai tace dama ai dama dadi kake ji Kuma Allah yana rubuta maka zunubi,littafinta ya duba ya kwala mata biro a kanta yace wannan ne kika kasa ganewa sabo da bakya ja duk katon kan nan a banza,baki ta turo masa hannunta me kyau fari ya sha lalle maroon ta Mika masa tace bani abina,Hannun nata yabi da kallo yayi kyau,yace kalli yanda zanyi zan koya Miki,yana mata explanation ta zuba masa Ido har ya gama yace kin gane? Salma Shuru,kafadarta ya girgiza tayi firgigit yace Zaki kashe kanki da tunani fa akan Baso,kin Hana kanki sukuni,gaki kyakyawa sai cutar kanki kikeyi,Salma taji kanta yayi wani girma an yabeta,Ido ta lumshe tayi murmushi,murmushi yayi yace yar Baso an fara hankali kwayar ta fara sakinki ne? Kanta ta dauke ta mike zata tafi ya jawota ta zauna jagwab yace Ina zuwa? ta zaro masa ido lokaci Daya ta lumshe,kallonta ya sake ta sake zaro Ido ta Maida abinta normal,murmushi yayi ya mike yace time dinmu yayi bye,ya barta a zaune tana jiransa, Headphone ta makala a kunnenta tana jin Waka tana kallon Auta ta window,Shima jefi jefi yana kallonta.

Washe gari Babu school Auta bazai je Office ba yana gida a kwance yana zazzabin Mura,Salma kamar kullum tayi aikinta Share ko Ina na gidan ta dawo ta dauki break fast dinsa ta nufi dakinsa tana zuwa ta ganshi a kudundune cikin bargo,tace dama daga ganinka kalar cuta ne sai da nace ai Karka shiga ruwa ka shiga ai gashi nan,ta Bude bargon ta ganshi daga shi sai boxers,tsoro taji ta rufe shi da wuri ganin Antenar Auta,tace Kai wannan ta mussamman ce kaga yaro,Zarangade sunan wata ciyawa, a'a wannan yayi aurensa ya samu Industry me kyau wannan sai dai manyan mata masu Industry a baje Ina mu Ina wannen , kitchen ta Koma ta masa shayin ginger kaninfari da masoro yayi yaji tare da saka sugar ta matsa lemon tsami kadan ta hada da Zuma ta kawo masa,Mami ta iske a wajen Auta,Mami ta Kalli Salma tace wannan fa tace tea din ginger na masa ko zai samu lafiya yana magani,Mami tace an gaisheki an fara hankali ashe,dariya tayi tace Mami ai sabo da ku nake yi badan shi ba,Mami tace kuna waya da Baso kuwa? tace a'a Baso ai ya zama Mugu Ina kiransa zai bani wani aikin Allah Mami Kalli hannu na tsabar rike tsintsiya har ya canja,gidan yayi girma a tausayawa Marainiya,tayi magana tana marairaicewa,Mami tace so muke kiyi hankali ai,tace nayi Allah,Mami tayi murmushin jin Dadi tace ban yarda ba,Salma ta marairaice tace a canja min wani Dan Allah Mami Allah naci ubana yanzu,Mami tace to bari a Kira Baso a ji,Salma ta zaro Ido tace shike nan na shiga uku,Mami ta sake Kiran Baso bayan sun gaisa Mami tace Salma ta gaji fa ta nutsu yanzu,Baso yace da saura ku Daina tausayinta mage ce me kwanciyar daukan rai,Mami tace a'a na canja mata ta Daina komai yanzu zata dinga yin aikin Auta kawai,Baso yace a Kara mata da goge windows na gidan duka,Mami tayi dariyar muguntar Baso,ta mikawa Salma waya,yace kina jina? tace ae yace goge windows duka na gidan,Salma ta hango Uban windunan tace Dan Allah a Maida min sharata,dawo sharar Yaya,Baso sai da yayi dariya yace to yanzu dai zan Miki sassauci yace kinga Mami Idan kika sake tayi girki da kanta ta bada wanki wani waje da shi Kansa Auta to wlh sai na kusa halaka ki,Kuma yanzu a dakinsa Zaki dinga kwana Idan naji baki je ba sai na zo garin,tace to,yace saura ki masa rashin kunya Dan ubanki,Salma tace indai wannan ne ai da sauki zanyi,yace yawwa sannan ke Zaki dinga shirya shi kullum kaya Idan zai Saka sai kin Taya shi Idan ya fada min baki yi wayyoooo Salma kin gama yawo Idan nazo,Salma Kam ita an rage mata wahala murna take tace to,yace Banda fadar sunansa gatsal,tace ai bana fada ka tambaya kaji ban taba fada ba,yace yawwa Idan kinyi abinda nace to Baso yana kaunarki,Salma farin ciki ya kamata Baso yana sonta sai washe baki take yi.

Mami tana kallonta tace Allah ya kyauta ni Kam me Baso yake baki ne Salma Wanda babu a gidan nan? Salma tayi shuru tace Babu Mami komai kunfi Baso kawai shakuwa ce da yanda yake kula Dani duk da yana dukana amma ni nake cewa ina sonsa shine yake dukana akan haka,Baso yana da kyawun halaye Wanda sai Wanda ya zauna da shi zai gane,Ummm Mami tace,kin san dai kina da aure Kuma babu kyau a Musulunci son wani kana da aure,tace ba kyau na sani Ina so na Daina na kasa ne,Mami tace Allah ya kyauta, Auta yana jinsu a cikin bargo,Mami ce ta bude bargon tace tashi kasha magani,Salati Mami ta saki ganin Auta yana kuka,bata kawo komai ba tace duk cutar ce,ae kawai yace, Salma ta dawo gefensa da sauri ta zauna tana taba wuyansa tace a lallai jikinka da zafi lallai kayi kuka kayi hakuri baza ka mutu yanzu ba,ai cuta ba mutuwa bace,Mami tashi tayi ta fice jikinta a sanyaye tasan Auta karya yake ba kukan cuta yake ba,Salma ce ta haura saman bed din tace sanyi?

Kai ya daga mata kawai,ta goge masa hawayen da hannunta tace haba sabo da Kai Auta ne sai shagwabar tsiya,dariya yayi yace ke yar fari ce ai shi yasa kike baki da saiti,gaki kwaila gaki yar fari,gaji rainon Baso dole baza a ga daidai ba,Salma tace kwaila tana gidansu, maganin ta bashi yana sha tare da sarkafo hannunta ta kafadunsa tana bashi a baki sun jere a tsakiyar bed,sai kallon Auta take kamar ba gobe,a hankali tace Auta me gemu,juyowa yayi suka hada Ido suna kallon juna sun tsurawa juna Ido,A hankali yace a aske bai Miki ba? tace a'a ka barshi mana ya maka kyau.

Yace ai Baso ya fini kyau ko? tace haba Karka cuci kanka ai ba hadi, tace kwanta bari naje na maka girki,yace ki barshi ni bana jin yunwa,no kazo ka fara yiwa mutane kuka gwara a baka ni ai Kuma naga ta kaina wajen Mugun Bawa ta mike ta fita,bata Dade ba ta dawo da abinci ta ajiye a gefe,yaji sauki har waya ma yake dannawa tace ga abincin,yace haka aka ce a bani abinci? Zama tayi a gefensa ta bashi a baki yana Dana wayarsa,Salma tace Enjoyment Allah ya biya dai Auta.

Yana gama ci tace wanka fa,ya tashi ya shiga toilet,ta fito masa da kayansa na sawa,yana fitowa ta shiga toilet garin wankewa santsin tile ya kwashe ta damfara da kasa ta bige kwankwasonta da jikin sink,kasa tashi tayi,Auta yaji faduwar Abu yace lafiya? Kuka ta saki ya shiga toilet din tana cewa wayyo kuguna ta rike kugu tana cewa bazan iya tashi ba,Auta ya dauketa ya kawota saman bed tana kuka wayyo kuguna,Auta yace Sorry ba tarbiyya,yasa hannunsa a kugunta yana murza mata yace Babu lafiya yanzu haka nan ma duk part of industry ne ko? Hannunsa ta bige yayi dariya yace ki tsaya na iya gyara targade inji karyar Auta.
Hannaye yasa a mazaunanta ba inda ta bige ba can tudun mazaunan yace wannan ai mountain ne me zaman kansa,tace tsauni Kuma gaskiya Kai Dan duniya ne dama abinda zaka min kenan haka ake gyara targaden? ta kifa cikinta ta nuna masa daidai kugu ba mazaunai ba tace nan ne fa,Auta yaki tafiya yace ai a faro shi tun daga tushensa harda tofa mata Addua tup tup yana lagudewa yarinya mazaunai,dariya ta fara tace wlh kamar kana min cakulkuli wannan ai ba haka ake yi ba,Auta yace ke Addua ta karye ba a magana Idan ana yi ni sai an dawo farko,ni nawa lakanin haka yake ba a magana kiyi shuru tam,sai da ya lagwigwite mata mazaunai yace yarinya dake sai abubuwa haka tashi saura na tsaye, tace har na tsaye Kuma,yace ke Zaki koya min aikina ko me zan fadawa Baso,Salma tace bazan iya tashi ba da zafi ka daga ni ,Auta ya riketa ta mike tana dingishi,.
Jikinsa ya manna a nata sanye cikin boxers yake kacal,ya tallafo mazaunanta,Salma rudewa tayi jin Antena a bayanta ga Auta yana ta gyaran mazaunai,tace ya gyaru haka naji sauki,Auta ya fara fita ma a hayyacinsa da kyar yake magana yace ai ciwon zai waiwayo ki nan gaba a ka'ida sai an yanka kaza nake gyarawa mutane amma sabo da kece ma ake Miki kyauta yanzu sai nayi sadaka da kudina,Salma wani bakin

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment