Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne Idan naga ba dama na hakura kace tazo muyi Sallama,Nawwar shi kam tausayi Baso ya bashi sosai ganin gaba daya annurin Baso ya dauke.

Omaira ce ta shigo jiki a sanyaye tana jin kunyarsa ta zauna tayi shuru,yace ni me yasa ba Kya so na? Omaira tace sabo da baka iya soyayya da tarairaya ba ni ai ba aurenka zanyi ka min daba ba,farin ciki da nishadi nake so Kuma na samu me bani Wanda ya iya love,Baso muryarsa ta koma ta Yan kwayar asali yace Allah? tace ae yace to Bude kunnenki kiji dole sai kin so ni kuma ya zama dole ki aure ni ko kina so ko bakya do ko yardarki ko babu,Omaira tace sannu ubana ana soyayya dole ne? Zaki fara a kaina bana cewa Ina son Abu a juya min baya komai na sa a gaba to fa sai naga bayansa,Omaira tace sai muga Wanda zaka sa yayi min auren dole,murmushi yayi yace Zaki gani Omaira ki kwantar da hankalinki Omar Baso ba a ja da shi tun kafin matsala ta afku muke toshe ta mu, Omaira tace oho maka ni dai Mubaraq nake so Kuma shi zan aura inshallah.
A fusace Baso ya mike ba Wanda yayiwa Sallama ya wuce abinsa,Omaira tace kaji mutum wlh bazan aure shi ba ta ja tsaki ta juya ta tafi.
Tana shigowa nace kin kyauta kinji Dadi akan wani banza wanda ko zance bai zo ba,a pic da videos kawai kika Ganshi bazan iya wannan takaicinba ki shirya ki koma wajen Umma kici gaba da soyayyarki a can wacce bata San ciwon kanta ba.
Washe gari Omaira ta tattara kayanta ta tafi gida.

Omaira tana komawa Umma ta lullube ta da fada tace ita sam wlh Mubaraq take so aka buga tace Sam,Baso zuwansa wajenta biyu tana wulakanta shi a Kaduna din daga nan yace ya hakura shi baya daukan raini ta auri Wanda take so,Umma ce tace to lallai Mubaraq ya turo duk da bai taba zuwa zance ba daga waya sai video call,zai wahala a kwashe sati guda Omaira bata ga Mubaraq ya Aiko mata da gift ba,kyauta harda ta hauka Kuma komai me tsada,yau ma tana zaune wani ya shigo yaro yace ance Omaira tazo,fitowa tayi taga Yaron Mubaraq da ya Saba aikowa da ledojin shopping suna gaisawa ya Mika mata yace gashi inji Mubaraq yace kiyi hakuri zai yi tafiya ne Dubai, Omaira ta karba tana mamakin irin kyautukkan da take sha,kudi yake kashe mata kamar hauka,ta karba tayi godiya yaron ya juya ya tafi a wajen ta Kira shi tace Mubaraq kyautar nan tayi yawa ko yaushe a aike kake,yace Idan ban Miki ba wa zan yiwa sabo da ke nake Neman fa,tace to na gode Allah ya Saka da alkhairi,yace sai na kiraki ya kashe wayar.

Mubaraq ne yace iyayensa zasu zo nan da kwana uku Omaira sai murna takeyi,Umma taje har gidan Abba shawara akan auren Omaira sabo da Abba an saduda gashi Idan Yara suka hada to ba a rabuwa dole sai anyi shawara akan yaran,Abba yace tunda tana so shike nan ayi mata Addua kawai Allah yasa na gari ne.
Kwana uku kuwa suka kawo kudin aure dubu dari uku,Omaira tafi kowa murna tace Umma Yace fa ko cokali baza a siya ba ya zuba komai a gidan kar a sa bikin da nisa,Umma ta bude baki tace tashi daga nan marar kunya fitsarriya,sai kace bazawara sai Katsam muka ji an saka biki wai wata Daya tal,Mubaraq yace ya shirya.
Baso ko da aka Saka bikin zuwansa biyu again amma Omaira tace ka makara ni fa na fada bana yi.

Bayan kwanaki Cele da Ahsan suna Shirin tafiya Saudi bayan bikin Omaira,Auta kuwa soyayyar da suke da rashin kuwa tasa Mami ta Kore su suka tare a hadadden sabon gidansu harda me aikinsu,ba Wanda yake zuwa gidan sabo da rashin kunyar da su Auta suke zubawa shi da Salma.
Gaba dayanmu bama murna da auren Omaira amma ita ko a jikinta gyaran jikinta take yi sosai,haka ko Anko muka ce baza muyi ba, Omaira ta dinga kuka Yan Uwa basa sonta ita,Cele tace ba shegen Angon da zanyi aje a sakeki a banza bada ni ba,Bilkisu tace ku kyale yar iska kawayenta suyi mata.

Cele yau tare da ita muka fita Mami muka je gaisarwa muka iske Maman Sabreen tazo wai gaida Iyamami sabo da kawai ko papa zai ganta ya maidata dakinta,harda Saka Jambaki tayi wata gira an zana mata kamar budurwa,Cele tana ta dariya a ranta har Maman Sabreen ta tafi Basu hadu da Papa ba,Cele ce ta fito zamu tafi suka hadu da Sabreen,tace Sabreen Dan tsaya Ina da magana,Sabreen ta tsaya sabo da ita Cele tsoro take bata lamarinta ba mutunci,Cele tana karasowa tace ahhh iri na gani Kuma ya mana Idan ba damuwa Dan Allah ki sanar da Mama tayi goshi Kaka na yana ciki irin zubinta zai tafi da imanin kaka tsab zata gyara min Kaka ya dawo da kuruciyarsa,Dan Allah ki tayani Campaign, muna ciki, mu tayi mana ga jambaki yaji ta sha abinta ta zana girarta dodar inda kisan titin Lagos, Sabreen tace ai ba babanki bama kakanki? A'a ke bafa tsoho bane tukuf nice nake ce masa kaka sabo da wani passion kin gane,passion ne yasa nake ce masa kaka bama kaka nake cewa ba Kaks nake fada, kawai Dan Allah ki shigar da file dinmu ki tabbatar tayi signing,Sabreen tace lallai Cele akwaiki da raini wlh uwar tawa tace to uwata ce ai naga dai uwarki ce daga Neman aure taimakonta fa zamuyi ta sha Madara da kaji Idan bata so wlh a zamanin nan baza ta samu ko kamar kaks ba,wajen na karaso tare muka zo da Cele nace uhm please Sabreen Idan Antena kike tunani kaka ma yana da abarsa dai dai misali ba matsala,ga abinci me kyau ta sha Laban taci dajjaja,ga Alburtukal ta sha ta koshi,Sabreen tace baku da aikinyi Mama tafi karfin wani Kakan ku ,Cele tace zata Neme mu da kanta ne sai munyi yanga wlh,Sabreen tace mutanen banza marasa mutunci ta Kara gaba tana dariya wai da Antenarsa tace kut Rabi kwai kwartuwar yarinya.

Bikin Omaira Yazo,Lefenta akwati takwas taji kaya masu kyau, ana gobe duk muna can har Mami,su Star duk suna can har Jamcy tana nan Santana sai ranar daurin Aure,mun sha lallai da gyaran gashi,Amarya ta zuba kyau taci gyara sosai,duk maganar da ake Ango wakilai yake turowa kawai bai zo ba har yau,Cele tace Ina jiyewa Omaira karfa taje ta auri wani banza hmmm tayi kuka da kanta,Umma tace mu dai sata a Addua kawai.
Washe gari daurin Aure Auta Salma na kugunsa da ita Yazo da abarsa zai koma,Nawwar Yazo papa,Baffa,SantanAhsan dama shi yana Hotel ranar ma Cele a wajensa ta kwana da sassafe tazo gida,a can kofar gidan Abba za a daura ba a unguwar da Umma take ba,Mata suna gida 11am Baso ya iso kamar shine Angon wata arniyar shadda ya Saka da babbar Riga yar das da ita ya dasa Yar hula a gaban goshi,shaddar ita ba sky ba,ita ba silver ba ita Kuma baza ace fara ba kyalli kawai take,Nawwar yace kaga bakano anci hula suka tafa da Baso,Auta Yazo yace babban Yaya,Baso yace a'a shegen gari shegen kaya ya amaryar? Auta yace zam zam,Baso shi kam Auta kamar ba surukinsa ba,yace shegen kaya harda yin kasa da murya iceko kana more ta? Auta yayi dariya yace ba a magana,Baso yace ka kwashi harka Karka yi da wasa Karka daga kafa kullum aiki till down no Mercy no yawaa,suka sheke da dariya,Baso yace taci kayan Dadi a hannuna na riketa sosai ta koshi duk ka kwashe albarkatun nan,Auta yana ta dariya kamar zararre yace ka iya kiwo Baso,Baso yace Tasha Kankana nayi maka maintaining komai fa,Nawwar yana jinsu Yace anyi Yayan banza a Nan,suna nan suka ga an fito a masallaci wai har an daura Auren duk Wanda ma suka shafi Omaira Basu shiga ba,Auta ya mikawa Baso hannu yace tafiya zanyi ni,Nawwar yace mu wai haka ake ba sanarwa ba komai har an daura,Baso yace shirme kenan ai haka wasu suke yi irin na kauye suka yi ai na ciki sun sheda Nima tafiya zanyi,Baso ko wajen Umma bai je ba ya wuce ana ta zuwa Allah Sanya Alkhairi,Mubaraq ya Kira Omaira yace an daura su sun wuce gida,tana ta murna tace amma ka tsaya muyi pics ai,yace sauri yake shi Kam,Su Nawwar duk gida suka wuce,kawayen Amarya sunyi Dj sosai.

Su Mami da Salma su da yamma suka wuce da su Star gaba daya sai mun Yan Kaduna da wajen magriba Amarya tayi wanka ta canja cikin wani material na daban ta sha kyau aka kawo motoci sunfi goma muka Kai Amarya gaskiya kowa sai da ya Yaba unguwar da gidan Kansa,gidane madaidaici me kyau sosai duk Wanda yaga gidan sai ya birge shi,furniture kuwa na kirki an zuba an kashe kudi a gidan sosai,dama mu dangi munje mun ga gidan tun kafin biki.
Bedroom dinta hadadde ta zauna bayan kowa yaga gida muka mata Sallama tana ta uban kuka daga ita sai kawarta guda Daya Khaleesat,itama kawar dare na karayi ta tafi aka bar Omaira tana hawaye ita kadai, har 11pm sannan taji motsin shigowar Ango ta mike lokacin ta juya baya tana duba turare a jakarta zata sake shafawa ta tsinci muryar Omar Baso irin ta daba dabarsa yace ji mana,Juyowa tayi ta da sauri,Omaira tsoro ya kamata ta fara ja da baya jikinta yana rawa tace Dan Allah ka fita Karka kashe min aure kar mijina Yazo ya ganka please wayyo Allah Dan Allah Karka kashe ni Karka cutar dani sai kuka
Baso yayi dariya a hankali yace duba wayarki,da sauri ta dauki wayarta ya kirata da wayarsa taga Mubaraq yace nine to na wayar nine mubaraq ki koma ki tambayi Abba da wa aka daura aure,ki tambayi Auta kiji da Omar Baso aka daura Kuma nine mubaraq nake chat da ke,Omaira tace karya ne tana ihun kuka,tace karya ne muryarku bata yi kama ba.




Ku dinga sharhi fa tam




AsmaBaffa
[8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2 🌼
MATAFIYA


BOOK 2


101-105



Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN



*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


PAGE NAKU NE
Abban Hanifa
Rukey Mu'az
Haddy
Yar gidan Tafida
Farida Danladi
Shalele
Shehuhassana
0706571
Mameiy Ghali
Silent Queen
Maman Muhibba
Aeeshatuu Yabagee
Aisha s maibanky
Maman Alameen90
SummynDaddy
Pharry
Shafa'atu Barde
Layuza Yusuf Adamu
Deejah ce






Baso Ido ya zaro yace karya Mijinki ne yake Miki karya? Kiyi gaggawar tuba domin kin shiga cikin fushin Allah,Omaira ta zauna a saman bed tana sheshekar kuka tana Kiran Mubaraq Dinaaaa.......Baso ma da kalar kukan yace ganiiiiiiii......harara ta watsa masa taci gaba da kukanta tana cewa ni gidanmu zan koma Kaduna
Gefenta Baso ya zauna ta zabura ta matsa can nesa da shi tana Shan kunu,Baso shi dariya ma ta bashi ya hade rai yace to ke ya akayi ne ji mana ko baki gane bane, yawa kike fa ya kike da suna ma? Omaira tace gaskiya wannan ba Mubaraq bane shi ba haka yake ba me aji ne ga iya kalamai ga iya kula da mutum kawai Kai kazo min a Dan jagaliyarka, na fada Miki fa dama ko kina so ko bakya so Inshaallah sai na aure ki ke kina tunanin kawai naci zan ta yi Ina binki lallai baki San Omar Baso ba,Omaira ce ta juyo idonta jajir ta sha kuka ta Kalli Baso da karfinta cikin zafin nama ta fado jikin Baso sosai ta janye a hankali cikin masifa tace badai akan jikina kake so na ba sex ko sex shi kake so to kayi tunda shi kake so,a hankali Baso ya kalleta da mayun idanunwansa yace tunaninki sabo da Sex zan aure ki? Yanzu akan sex wa zaiyi aure,matan banza gasu nan Baja Baja ba ko sisi ma zan samu mace,akan nama ko ice cream, yogurt ma mace zata iya baka kanta akan abinci,dari biyar ma ke makwaftanmu ma nan Yar Sayyada zata bani kanta ina Kiranta tsaf zanyi Sex,ko da ni bana Neman mata bare nayi aure sabo da sex,Idan ma na aureki sabo da sex ai Sadaki na biya ko kina so ko bakya so zan iya yi,ke in bana sonki da gaske kin Isa na bata lokacina a kanki,Idan a baya ne fa akan ki bani mace gwara ki siya min wiwi yarinya ta fi min mace,ki Kalli Salma mana kinga dai ta Kai mace ta gaske ta cancanci a so ta amma ko kallon kwaf bana mata,da Ina so da Salma zan aura tuntuni,Zaki ce wani Sex nake so nayi dake ni Kuma akan sex zan tsaya Ina wannan wahalar ance Miki Dan iska yana bata lokacinsa ai kuwa da sha'awa ta kashe shi bai samu ba, Omaira tana shesheka tace Amma dai kasan kayi wasa da hankalina ko,yace ni bakiyi wasa da nawa hankalin ba akan Dan iska ni Mubaraq kika ce bakya son Omar Baso karshe dai nine Mubaraq din,mayaudari tace yace a haka dai ake son Mubaraq Anji soyayya an zurma to Baso ne sai dai ki mutu,Omaira ta fara sabon kuka wlh bazan so ka ba sai ka dawo Mubaraq,Baso yace Ina nan a Omar Baso bazan wani dawo Mubaraq ba kuma kina min rashin kunya na lallasaki.

Mu kuwa bayan mun dawo cikin dare muna tare dukkanmu a daki Rahma da Raheemah sai Umma suna dakin Umma sunyi bacci,Wanka mukayi,Cele tace Allah sarki Ahsan ana can Antena tana ta gararanba ita kadai,Nazifa tace Cele wlh kin lalace kin zama marar kunya da ba ruwanki,Bilkisu tace ni tashi ma zanyi na bar musu dakin wallahi,Cele tayi dariya tace Miracle ce ta lalatani,Nace a gidan uwar wa ba ruwana,Nazifa tace to su Omaira ana can nifa har yanzu da Abba yace ai Baso ne Mubaraq Ina mamaki,dariya mukayi nace gaskiya Baso yayi to ko Nawwar bai San shi bane sai bayan an daura Auta yake bashi labari Auta ya sani da Abba,itama Umma din sai da aka daura Abba ya fada mata ai munji Dadi,Omaira ana can zata ga ae yane,Cele tace ubangiji yasa Baso kar ya bari Omaira ta kwana lafiya yau samu local government Yar iskar yarinya.

Cele tace wai miracle maganin nan a gida kika barshi nace wai ke baki da rayuwa sai kin tambayi Dan Iskan maganin nan ko kece kika kirkire shi ai sai haka,Cele tace Umma zamu bawa ta koma wajen Abba da kafa Daya, Nazifa tace wlh Idan kika bawa Umma sai kinci uwarki sa'arki ce Ina laifin ma Abba din ya dawo yana bibiyar Umma ko zasu shirya tunda ya shiryu,nace wlh baza a bashi ba wannan ai iskanci ne sai dai ta bawa Kakanta,Cele tace kamar da kasa wlh sai na tsuma Kaka,abinda yasa nake so ya auri Yar me Kwari kunga kaka ba irin tsohon nan bane da sauransa tunda dama maza yawanci kannensu suke aure Zaki ga Namiji ma ya bawa mace shekara goma sha to ya kika ce Maman Sabreen tayi ai,Kuma advantage kinga Saudi zamu tafi dasu ta waye ta Saba da kudi zata Kara gyara Kaka ni wlh tayi min Kuma da gaske nake,da nasan garinsu ma sai naje da kaka Neman aure sai dai Sabreen taji labari,Nace Ina da Address zan baki.

Cele kwanciya tayi tace missing din Ahsan nake yi da yanzu muna can room dinmu
Nace ke dai bari gobe ni da wuri zamu tafi ko ya kika ce? Muka tafa da Cele tace muna gama gyara gidan nan sai tafiya bari nayi sauri nayi bacci,Nazifa tace mu dai muna da Yan Iskan kanne a gidan nan,Cele tana dariya harda rufe Ido da hannu tace Ina tuna wani abin ke dai bari sai na fara zama wet,Nace kina da lafiya Yar nan ba sanyi ko kina da shi ya labe ne,Cele tace bana sake da amfani da ruwan zafi ai Ina tsuma wajen kinga shi yasa Idan dandanon Lipton ne akwai ciki wannan shegen Shan shayin na larabawa ya rage,ga dandanon maggi da curry,ga Zaki sugar gashi so milky and creamy komai a kwai,muka yi dariya nace sannu sarkin karya,Nazifa tace wlh Cele kunya kike bani ke da Rabi,Rabi zata yi magana Cele tace yi mana shuru munafuka kinfi kowa iskanci ni na taba ganin Yan iska ma irinku kunce ku bautar Antena kuke ba aure ba,wayar Cele ce tayi ring ta daga tace Allah sarki bawan Allah kin ganshi yana Kira ya kasa bacci bana kusa,ta daga tare da yin Sallama ya amsa Ina sonki ya fara furtawa Cele,Cele hannu ta mikowa Rabi tace rikeni rikeni Rabi zan fadi kauna zata kashe ni harda wani tangadi da layi kamar Yar maye tana zaune,Ahsan yace nayi missing dinki ta samu gadon bayan Rabi ta dada mata duka,na gantsare nace wannan ai iskanci,ya sake Kiranta da my love bani da kamarki a duniya,Cele tace ubanki Aunty Nazifa ta doki nazifa a kanta wai duk murnar soyayya ce.

Yana magana kasa kasa tana nuna mana wayar da yatsa tana magana kasa kasa yace ba wata sai ni da larabci yake fada,Kai ta dafa da hannu Daya tace Kai na zai tarwatse,Nazifa tace wlh sai na fadawa Umma tunda Ina yayarki kika zageni sabo da ni sakuwar ku ce Kun rainani zaku gane kurenku,Ina dariya nace Nazifa a haka gaki kamar Saliha sai iya shege fal ciki wlh Aunty Bilki sai na ganta shuru shuru kamar bata son Antenar nan,Nazifa tace inji ubanwa karya take pretending ne wai ita babba, bata tafiyar kwana sai dole Kai ku Rabu da Bilkisu inda kuka ganta muzuran banza ne wai ita babba,Cele ce ta jawo Abdullah duk cikin love na fisge Dana nace haka kawai ki balla min yaro dan wulakanci bacci fa yake,baya ta juya mana tana ta uban waya har muka yi bacci muka barta nan amma tashin mu take ku tashi kuji.

Auta kuwa Nawwar ne ya tula masa aiki ya tura masa a system yace ya cike su kafin gobe,yana zaune yana ta fama a laptop,Salma ce ta kawo abinci ta jere a gabansa,Bai ci ba tace tun dazu nake fama da Kai Kaci abinci Kaki,zan ci ne ya furta ba tare da ya kalleta,waya ya dauka ya Kira Nawwar yace duk sai an Saka sunan kayan a sama? Yace ae haka yanzu har yanzu baka yi nisa ba Idan baka cike ba kafin safiya wlh sai na dakatar da salary Dinka,Auta yayi dariya yace ai ba a karkashinka nake ba shi yasa Baffa bai kaini wajenka ba yasan mugunta zaka min,kana nufin bazan iya sawa a hanaka ba? To ka Dakatar mana Yaya ni da Nake da Baffa da Mami har yanzu ko cefane ban fara da kaina ba komai sai dai a kawo in Banda kayan Miya ni me nake siya ko nama ba siya nake ba bare kace zan sha wahala,zaka yi bayani wlh Idan baka yi aikin nan ba saura ka tsaya soyayyar banza,Auta waya ya kashe yaci gaba,Salma ta sake cewa abincin fa bana so ka zauna da yunwa,Kallonta yayi yace Yaya Nawwar jaraba gwara nayi masa sai ya hadani da Mami tace shashanci nake yi,Salma tace to Kaci abincin tukun sai Kaci gaba Kuma ina da Assignment Nima zaka koya min,Auta yace Auta Busy man ga local government na jirana Kuma a'ah,Salma tayi murmushi tace a barta ta huta yace bazan iya ba sai na shiga sakateriya Ina da special assignment a cikin Office dina,Salma dariyarta tayi tace nifa Industry ce Dani,yace ai yau mangyada zamu sarrafa ko? Salma tayi serving abinci ta zauna a gabansa ta fara bashi a baki tace ci gaba da aikinka naga ba ci zaka yi ba Idan na kyaleka,Auta dan gata ana bashi abinci a baki yana aikinsa,Salma tafiya tayi bayan ta Maida kayan kitchen wanka tayi tare da yin Shirin baccinta cikin wata Yar iskar kayan bacci Dan guntun wando da Yar riga yar mitsil tana zuwa ta wuce kitchen Auta ya bita da kallo System din ya rufe baiyi abin kirki ba yace na gaji bacci zanyi,ya tashi yayi tafiyarsa ya shiga bedroom yayi wanka tare da Shirin baccinsa,Salma ta shugo tace ya naga ka tashi yace na'am gani nan,tace wa ya Kira Kuma kake cewa Na'am haka nan? Auta yace kirana ake a local government ko ke baki ji ba? Salma tayi dariya tace me aka ce? Yace Dan Kira ake min siii siii,Ya ja Salma saman bed suka fada saman gadon suna dariya tace to kaje mu tafi tare yace dole ne, kissing suka fara da zafi zafi,Salma tace wai a Ina ka iya ne Kai?Auta yace a duniya gashi na koya Miki kema,suna sarrafa juna sun haukata kansu matuka,Salma sai kukan Dadi take sha,Auta yana Shan uban Kira,Auta ya fara aikinsa Salma cewa take Karka yi satisfying da wuri,Auta yace karki zugani ki Daina fada bana dadewa in kika ce haka kina cewa kawai aci gaba,sai da suka gamsu Auta yace wayyo Mami Autanki ya zama Dan duniya kullum Ina nan a babban Office dina,Salma tana karo karfin ac tace wlh Auta mamaki kake bani ka iya haka sosai Kai gaskiya Dan tasha ne yanda kake sukurkuta min Kai,Auta har wani fasa Kai yake yace Autan Auta,ga Autar Auta ke ai dole aga dai dai,sai da suka yi wanka sannan yace dakko min laptop naci gaba da aikina,tace kace bacci zaka yi? Ai nayi gashi nan munyi na tashi,murmushi tayi taje ta kawo masa yaci gaba da aikinsa yace a taimaka min da fruit's taje ta kawo masa.

Bazan gaisheka ba Abhulkhairi Idan zaka hakura ka hakura tun Ina Amarya kake min nacin gaisuwa ban Saba ba sai dai ka gaishe ni,kaje kaji da dalibanka da masu binka Sallah su sai su gaisheka,duk gaisuwar da dubban mutane suke maka bata isheka ba sai tawa, Murmushi Abhulkhairi yayi yace kullum sai an min

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment